Showing 60001 words to 63000 words out of 140774 words

Chapter 21 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2288

idonsa kuwa akanta.

"To t t too ni bansan akwai Wakin a cikin Waki ba, ban ban saniba wallahi, wayyo Allah na zuciyata zata fashe! Tsoro nake ji.."
Gaba Waya ta kiWime ta ruWe.
Shi kuwa sai binta yake da kallo
Shima yasan a cikin tsoro take
Ganin yanda take ta magana a har harWe yasa ya jawota ya haWe bakinsa da nata

Ji kake tsitt kamar wanda aka Wauke wuta..
A tunanin sa yin hakan zaisa hankalinta ya dawo jikin ta!
Hot kiss yake bata kamar zai cinye bakin ta
Ita kuwa tinin ta fita hayyacin ta
Kwakwalwarta bazasu iya Waukar irin wannan bada sa?on ba
Ta ?ankame shi sosai, jikinta ne yahau Sari sai kakkarwa take tayi
Nan take numfashin ta ya Wage cakk
Ta tafi duniyar suma!
Shi kuma bai san ta suma ba haka ya ri?eta yanata faman tsotse mata baki,
Shi jin bakinta yake kamar zuma,
Za?in masifa ne da yawunta shiyasa idan ya kama baya yi da wasa.....
Ita ta WanWana masa shiyasa =??=??

( to fah idan yawun kamar zuma yake >?? shi kuma cann ?asan ya za'a ji shi kuma =?H?=?H?=?H?=??=??=??>?#?>?#?>?#?))...

Jin bata motsi yasa ya Wan dakata, tayi baya zata faWi da sauri ya ri?ota ya karata a saman faffaWar kirjinsa! kwantar da ita yayi akan gado yana furta sunanta cool "Yushert! Yushert!! wakeup please,
kinga banason irin wannan wasan ki tashi mana..."
Dubata yayi yaga bata numfashi!
Hankalin sa ba ?aramin tashi yayi ba,
jijjigata yake sosai amma ba alamar motsi, bakinta ya buWe ya Wora nasa yana hura mata iskar bakinsa tare da daddanne mata kirji, ganin har wannan lokacin bata farfaWo ba yayi toilet da gudu ya Webo ruwa yana kwara mata
a gigice ta tashi tana jan numfashi sama-2
wani irin dogon ajiyar numfashi yaja ganin ta farfaWo,
"Sorry Yushert, sorry you not feelling well?"

Ita kuwa wani irin kallo take wurga masa da shanyayyun eyes Winta,
kafin ya ?ara furta wani abu ta jawo kwalar rigar sa ya rufu akanta ta zagaya hannayenta ta bayansa ta ?an?ameshi,
"ina sonka Yayana! ina matu?ar ?aunarka!! kada ka ce oh'ohhh Yayanah,
jikinka laushi, surarka gwanin burgewa ina so ka kasance dani Yayaa naah......"

toshe mata baki yayi da hannunsa
"Shiuuuuuu>?+?>?+?>?+? ya isa haka, kiyi shuru"

"Oh'ooh! kace kana sona toh"
tana kallon cikin idanunsa kamar mai jin bacci.
"kinga banson yarinta fa tashi mu sau?a falo yunwa nake ji ..."

yanaso ya tashi daga samanta amma ta?i barinsa ta rungume shi sosai,
"Uhm uhmm ni saika furta mun idan ba haka ba mutuwa zanyi..."

murmusawa yayi sannan ya manna mata kiss akan goshi
yace "I love you my Yushert...."

dai den lokacin da Mommy ta shugo da kulolin food a hannun ta,
ganinsu a haka yasa tasau baki tana kallon su cike da mamaki tace "mezan gani haka JUNAID?????"

TOHH MY FANS KUYI HAKURI DA QARANCIN TYPING YANAYIN NE SAI A SLOW,
SANNAN NAYI TAFIYA NE SAKAMAKON RASHIN WAYA, AMMA YANZU NA DAWO......

*COMMENTS* *AND* *SHARE* *PLEASE* =?O?=?O?=?O?

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of tinger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?
'?)


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
61 & 62 <-------

___________________________
A razane Junaid ya tashi daga kan Ayush yana faWin "subhanallah Mom meya kawo ki Wakina?"
zuba masa ido tayi tana ?ara jinjina kai "aah ?warai dole kace mena zo yi Wakin ka, kana shan sharholiyar ka! marar kunya har kana da bakin magana ka danne ?er mutane sai faman nishi take..."
shafa suman kansa ya soma yi kai a sunkuye.
ita kuma Ayush tin shugowar Mommy ta danna kanta a cikin pillow tsabar kunya ta kasa Wagowa, Mommy ce ta kalli yanda take tace "Ayusher kin nuna mun cewa Aure kike so, acikin mutum biyu ki zaSi Waya Junaid ko Doctor Hasheem? zuwa gobe ki fitar da gwani,
kai kuma Junaid idan ta fitar da kai zuwa wani satin za'ayi muku baiko, kar ina zaune naga an ajiye mun jariri..."
Mommy tana kaiwa ?arshe tayi ficewar ta ga flask na kayan abinci wanda ta ajiye su akan table.
Ayush tana zaune jin abunda mommy ta gaya yasa tayi firgit bata san lokacin da ta tashi zaune ba, tana ta zazzaro ido waje zuciyar ta kuwa kamar wanda ake buga ganga a ciki! "tashin hankali" abunda ta furta kenam a cikin zuciyar ta.
shi kuwa Oga Junaid tinda mommy ta fara maganar Aure yaji kamar an zare masa rai, a hankali yake motsa lips Winsa "Aure kuma! ni Junaid? a'a bada ni ba, i can't marry any girls, bana tunanin zanyi Aure a rayuwata bani da ra'ayin yin Aure.." haka yake ta maganar zuci kansa a ?asa.
itama Ayush da abunda take faWi a ranta "taya zan zaSi Waya a cikin Yaya Junaid da Dr Hasheem alhalin ba wanda ya taSa cewa zai Aure ni, hankali na yafi kwanci da Yaya Junaid sai dai matsala Waya shine mahaifina bazai taSa yadda da al'amarin nan ba, ni kuma bazan taSa Auran kowa ba inba Yayana Junaid ba domin shine makami na.."

******
*FADAR SARKI RAAMUD*
zaune yake a kan kujerar mulkinsa na alhurma gwanin sha'awa, da wasu Wirma-Wirman mutane a ta gefensa suna tsatstsaye da ba?a?en kaya a jikinsu wanda kana ganinsu kasan ba mutane bane, su kai biyar ga kuma damusa a gefen kujerar sarki!
makeken madubi yasa a gaban sa yana ta kallon abunda ke faruwa ata Sangaren su Ayush, murmushi yasau mai ?ayatarwa ya lumshe kyawawan idanuwan sa yace "?ingel Mayushert na gaya miki Auren ki da Junaid ba mai yuwa bane, duk abunda nace bazai yu ba toh bazan taSa barin hakan ya yuba domin shi Wa ga Wan uwa nane kuma ma?iyi na"
yana kallon cikin mirrow yana kuma furta kalamansa ba tare da su Ayush sun san yana yi ba.
"Hummm! zanga ta yanda za'ayi baikon nan, ni na yadda ki zaSi kowa a matsayin mijin ki amma banda Junaid, idan kuwa ba haka ba zanyi maganin shi..."

******
wata kyakykyawar mata ne black beauty ga hanci kamar zai shige baki tsabar tsayi, idanuwan ta manya-manya farare tass ga zara-zaran gashin ido! girar ta kuwa har sun haWe biyu, da ?aton mayafi a kanta ta rufe duk ilahirin jikin ta,
a hankali take motsa Wan ?aramin bakinta ta Waga hannu sama idonuwanta suna kallon sama tana ro?on Allah (S.W.T)

"Yaa Allah ka dube ni da idon rahma kaji ?aina ka tausaya mun ka dubi maraici na yaa Allah ka gafarta mun, ka yafe mun! a baya ni christal ce amma a yanzu ni tubabbiya ce na ri?e addinin musulunci hannu bibbiyu Allah ka kankare mun zunubai na,
ya Allah bansan a wani hali ?ata take ciki ba, Allah ka taimake ta ka bata nasara akan JUNAID! ka bata ikon aiwatar da aikin ta akan Junaid waran samar masa da lafiya, Allah ka kuSutar da Junaid daga halin da yake ciki duk da nasan ni na jefa shi cikin mawuyancin halin nan yaaa Allah......" lokaci guda ta fashe da matsanancin kuka mai cin rai
"Yaa Allah ka haWa zuciyoyin mutum biyu JUNAID DA AYUSHERT kasa su zamo ma'aurata......

"Ba Ameen ba.."
jin anyi magana ta bayan ta yasa ta tsayar da addu'ar ta shafe jikinta,
tana zaune akan sallaya
a hankali ta waigo bayan ta tana fuskantar wanda ya shugo cikin room Win, samun guri ya yi ya zauna a bakin katafaren gado mai laushin gaske wanda aka ?era da gwal, Wakin sai canza haske yake kala-kala ga wasu mahaukatan labulaye masu tsadar bala'i, capet kuwa kana takawa ?afarka tana lotsewa cikin carpet..
"Shugaba ya kamata ka dakata haka, wai shin mai Junaid ya yi maka ne? yaron da bai san komai ba, hatta mahaifinsa bai san laifin da ya yi maka ba har ka tsane shi balle shi Junaid da bai taSa sakaka a ido ba,
yanda Ayush take a gurinka a shima Junaid yake jininka ne....."
bata ?arisa maganar ba ya daka mata wani gigitaccen tsawa yana faWin "ki kiyayi bakin ki kina shiga gonar da ba taki ba, ki tsaya a iya matsayinki na matata kuma uwar Wiyata, domin idan ba haka ba zansa Manya-manyan aljiin Wina su ?ar?ameki a cikin kurkuku na ina Waga miki ?afa ne saboda ke sarauniya ce.."
taso wa tayi daga inda take zaune tana tafa hannayen ta tana dariya ta zauna itama a bakin gado daf da sarki ta kafeshi da ido tana murmushin takaici tace "shugaba dan Allah kada ka fasa sa a ?ar?ame ni nayi zaman daji da yake da sauraye da ?waruna da macije da kunamu ga kuma sanyin duniya duk wahalar nan anan nayi rayuwa tare da Wiyata mun riga mun saba da wahalar ai balle kurkukun ka da yafi Wakin governor tsaruwa,
shi daman gaskiya Waci gareta kuma bazan fasa gaya maka gaskiya ba..."

"Hahahaha! Sarauniya Bara'at shikenam mu zuba tsakani na da ke wazai ci galaba akan yaran nan, ni sarki Raamud bazan taSa barin Junaid ya Auri Wiyata ba sai dai mu mutu tare n???? 
  
 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?i da shi, ko kuma shi ya mutu"
ya ?arisa maganar yana nuna ta da yatsa.
itama murmushi tayi sannan tace "toh mu zuba mana insha Allahu sai Ayusher ta Auri Junaid ko bayan rai na..."
jinjina kai ya yi sannan yace "mai kike ta?ama da shi?"
buWar bakinta tace "Allah shine abun dogaro na,
kai kanada tsafi ni kuma inada Allah....."
tin kafin ta ?arasa maganar ya Wauketa da zazzafar mari sai data faWo daga saman bed ta kama fuskar ta a gigice ta Wago da kanta tana kallonsa tace "ni ka mara?.."

"na mareki ko kin manta ni wanene? idan kin manta bari na tunatar da ke ni nine *Sarki Raamud* kuma *Sarkin matsafar duniya* ina da magoyan bayan manya-manyar aljanu, ki kiyayi tsayawa a gabana kina faWa mun maganganu son ranki, kada ki mayar ni ?aton arne kamar iyayenki da suka mutu a banza da wofi, ni cikakken musulmi ne,
kin koyawa Wiyata taurin kai itama bata jin magana ta kamar ke,
Junaid kuma zan kashe shi naga iya shegenku, mttsswww!!!"
tashi yayi ya bar mata Wakin
kifar da kanta tayi ta soma rera kuka......

*****

"Bros wai dan Allah wacece wannan Ayushert daka damu akan ta ko abinci ka kasa ci kullum sai ambatar sunanta kake, kai ka daina damuwa akan dukan da Oga Junaid ya yi maka ma.."
turSune fuska tayi tana kallon Dr Hasheem wanda yasa abinci a gaba ya kasa ci sai labarin sufar Ayush yake ta badawa.
Alhamdulillahi Dr ya fara samun lafiya, ya dawo gida ?anwarsa ce take temaka masa da wasu abubuwa sai ?annensa biyu maza,
?anwarsa wacce ake kira da Lailah ?er shekara 18 tana zaune a gaban Yayanta Dr Hasheem tana son jin ?arin bayani akan Ayushert, domin ta fahimci ba ?aramin so yayanta yake yi mata ba, hatta fuskar wayarsa photon Ayush ce a jiki.
murmushi ya yi sannan ya kalli ?anwarsa Lailah yace "ita Win rayuwata ce, kuma mutuwa ta domin idan babu ita zuciyata bugawa zata yi"
zaro ido waje Lailah tayi ta jinjina kai sannan tace "tab al'amarin babba ne, amma dan Allah Bros kar ka mutu ka barmu kaga bamu da kowa, iyayen mu basa raye, kaine mai kula da mu karka mutu akan wata mace..."

murmusawa ya yi sannan yace "Hummm ?anwata kenam! muga wayarki"
mi?a masa wayar hannunta tayi mai ?irar iphone ya kunna fuskar wayar yace "wannan photon waye akan screen Win wayar ki" ya juyar mata da wayar yana nuna mata,
sunkuyar da kanta ?asi tayi a hankali tace motsi da leSSen ta tace "Oga Junaid ne.."
yace "meye matsayinsa a gurinki?"
still kanta a ?asa tace "Bros kaima fa ka sani ina masifar son Oga Junaid"

short laught ya yi sannan yace "ke masifar son Junaid kike ni kuma bala'in son Ayush nake,
ni bazance kada ki so Junaid ba sai dai kisa a ranki cewa Junaid bazai Aure ki ba domin shi babu maganar Aure a story book Winsa, shine abunda zan gaya miki, ki maida hankali wajen karatunki duk da nasan Junaid ba wani kiranki yake a waya ba...."
turSune fuska tayi
sannan ta fisgi wayarta ta tashi da gudu tana kuka ta nufi Wakinta, ita a rayuwa ta tsani taji ance Junaid ba Aurenta zaiyi ba..

itama Lailah ba'a barta a baya ba wajen kyau, chaculat colour ce ita ba ba?a ba ita ba fara ba kyakykyawa ce ga gashi sai dai ita tanada ?iba dirin jikine da ita ko ina a cike yake Sul-Sul.

iyayensu su huWu suka haifa Allah ya yi musu rasuwa a tafiyarsu ?asar saudi jirginsu ya faWo,
Dr Hasheem shine babba sai second born wato Muzaffar shi yana karatu a ?asar egyph, sai Haydar shi kuma yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login