Showing 72001 words to 75000 words out of 140774 words

Chapter 25 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2282

ratsa cikin jikinsa....

itama ?yush shigar ta cikin toilet tsayawa tayi a gaban mirror tana shafa zoben kan cibiyar ta tana maganar zuci!
"Yaya Junaid ka kwantar da hankalinka wannan zoben kan navel Wina shine maganin warakar ka, zaka samu sau?i insha ?llahu, da ~aran na cire wannan zoben sai dai zan rasa rayuwata..." ?walla ne ya zubo mata akan fuskar ta....

tana gaban madubin toilet taji an ?ira sunanta ta cikin mirror da wata iriyar sassanyar murya, da sauri takai idonta jikin mirror haske ne ya bayyana a jikin mirror kafin daga baya sufar mutum ya biyo baya,
Ido ?yush ta zaro cike da murna tace "Umma kece! Nagode Allah da baki mutu ba, nayi kewar ki Ummanah..." ta ?arasa maganar tana washe white teeth Win ta.
Kamar masu video call murmushi Uma tayi sannan tace "nima haka my Ayush nayi kewarki sosai"
"Uma toh yaushe zaki dawo gare ni, rayuwa ba ke babu daWi."

"kinga Ayush kina magana a hankali kar Junaid ya jiyo ki nasan kuna tare, bamu da isheshshen lokaci nazo miki ne domin na taimaka miki waran magance matsalar Junaid, yanzu haka a Soye nake miki magana ta cikin madubin tsafin mahaifinki ba tareda saninsa ba, idan har kuma yasan ina magana da ke zai Wau mummunan mataki a kaina nasan ke bazai miki komai ba saboda ke takobinsa ce, Ayush a gaggauce zan baki wasu sirrika ne wanda sai kinyi wannan kafin ki fara samawa Janaid lafiya!
Ga waWan nan zobina guda biyu sunansu zoben dish na tsafi ne kije ki sanyawa Janaid a ?aramin yatsansa na hagun, kema ki saka a ?aramin yatsanki na hagun, idan kuka sanya su toh daga lokacin Mahaifinki zai daina ganinku a cikin madubin tsafin sa daga nan ke kuma saiki fara aikin ki, idan har mahaifinki yana kallonki bazai taSa bari ki warkar da Janaid ba!!!
sai dai kuma wannan zoben da zaki cire a jikin cibiyar ki zai sa ki rasa rayuwarki idan ba'a yi sa'a ba, amma kuma Junaid zai samu lafiya ba wani abun cutarwar da zai sake shugo mishi rayuwa har abadan abadann, kuma duk wani tsafin mahaifinki zai karye, zai rasa ?arfin ikonsa, Aljanun dake biye a bayansa zasu Sace su barshi, ni ce kawai bazai rasa ba saboda ni matarsa ce, kema zaki iya mutuwa ?yush da zaran zoben ya bar jikin ki.."

Ajiyar zuciya Ayush ta sau?e tare da faWin "Uma indai Junaid zai samu lafiya kuma tsafin mahaifina zai karye ni na yadda na mutu, zan mutu Uma! sai dai nasan Junaid zai je ya Auri wata ba ni ba, Uma inason Junaid sosai burina bai wuce na Aure shi ba, amma sai dai hakan bazai yuba nasan mutuwa zanyi.."
ta ?arasa maganar tana kuka itama Uman kuka take zata rasa Wiyarta
Murya a dashe Uma tace "wannan sadaukarwa ne Ayush ki kwantar da hankalinki zaki samu rahamar ubangiji insha Allahu, zan tayaki da Addu'a ina miki fatan alkhairi ?INGEL ABBANTA..."
lokaci guda ta Sace a jikin madubin,
kuka Ayush take sosai amma ta?i barin Janaid ya jiyo kukan...
tana cikin wannan halin idonta ya sau?a akan zobina guda biyu dake saman mirror, murmushi Ayush tasau ta Wauke su tana juya su,
tana ri?e dasu ta samu tayi wanka shab shab tayi brush sannan ta fito cikin room tana Waure da towel a ?irjin ta,
ganin Junaid a kwance saman gado ido a rufe tace "wato kaji Waki mai sanyi shine har da baccin ka..."

cikin sanWa tayo kan Janaid tana faWin "yawwa ga dama ta zomun bari na samu na sanya masa zoben nan kafin ya ankara da shi"
yatsar hannunsa ta kamo a hankali ta sanya masa itama tayi gaggawar saka nata, tana sau?e ajiyar zuciya "shikenam hankali ya kwanta mun rabu da masifar farko sauran na biyu shine zan rasa rayuwa ta," ta ?ara sa maganar tana zubda hawaye........



*MASHA ALLAH TO BE CONTINUE NEXT*

*INA MASOYAN AYUSH KUZO KU TAYA AYUSHERT DA ADDU'A NEXT PAGE KO TAYI RAI KO TA MUTU OHO, YAWAN COMMENTS ?INKU SHI ZAI CETO RAYUWAR AYUSH, ?ARANCIN COMMENT ?INKU KUMA SHI ZAI SHE?E AYUSH HAR LAHIRA YACIIIN...*


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
69 & 70 <-------

____________________________
?aga hannu tayi sama tana ro?on Allah "ya Allah ka temake ni, ka bani nasara akan ceton Junaid daga kogon hallaka..."
har ta gama Junaid bai motsa ba, ta tashi ta nufi gaban mirror, gabanta ne ya yi wani irin bugawa da ?arfin gaske ta tsaya cak ta zazzaro manya-manyan idanuwan ta waje ganin anyi rubutu a jikin mirror da jini, "Innalillahi wa inna'ilaihi raju'un.." abunda ta furta kenam, jikin ta na kakkarwa ta soma karanta rubutun da akayi da jini a jikin madubi...

{{ "kun munafurce ni ?ingel ke da mahaifiyar ki, kun toshe mun kafar da zan sanya ku a idanuwa na balle nasan abubuwan da suke faruwa daga Sangarenku, hakan yasa na Wauki mummunan mataki akan shi wanda kike so ki rasa rayuwar ki akansa, kafin ki mutu ya rigaki mutuwa ?ingel, daki rasa rayuwarki gwara shi ya rasa tasa rayuwar, kiyi hakuri na kashe Junaid har lahira, babu ta yanda zan ganki shiyasa nayi miki wannan rubutun BISSALAM" }}

tsabar firgita da tsoro Ayush har faWuwa tayi ?asi ?afafunta bazasu iya Waukar ta ba, jiki na rawa tayi kan Junaid wanda yake kwance kan gado ?afafunsa rabi suna ?asi, jijjigar sa ta farayi tana ?iran sunansa cikin yanayin kuka "wayyo dan Allah Junaid ka tashi, na shiga ukuna na lalace Junaidd! Junaidd!! Junaid ka tashi mana...." ta fashe da matsanancin kuka tana bubbugar ?irjinsa, ta tashi da gudu ta nufi toilet ta fito hannun ta Wauke da ruwa ta soma kwara masa amma Junaid ko motsi babu ido a rufe, tsabar kiWimewa daga ita sai towel a jikinta haka ta jawo Junaid kanta suka faWo ?asin gado tare tana rungume dashi, ihu take na fitar hankali tana ?ara ?an?ame shi a jikinta,
idonta sunyi jawur hatta fuskar ta shima ya yi jawur abinka da farar mace,
kanta ne ya soma juyawa ta soma kwashewa da dariya daga dariya ta koma kuka haka ta rin?a haWawa dariya da kuka, still tana ?an?ame da Junaid!
Inta kwashe da dariya lokaci guda kuma sai dariyar ta juye ihu ta soma ihu kamar ranta zai fitaa,
Da haka har ta fara shiWewa, ta soma magana ciki -ciki "Yaya Junaid bazaka mutu ka barni ba, bazan rayu ba..." lokaci guda kuma ta yi wani irin ?aara na gaske har sai da madubin Wakin ya dagargaje tsabar ?arfin ?arar ihun data yi, shine last ihun ta itama wuyan ta ya karye ta kwantar da kanta saman ?irjin Junaid, numfashi ya tsaya cakk,
ihun nan har sai da ya daki dodon kunnen maigadi tsabar ?arfin ?aarar,
shi maigadin da yake can bakin gate mai shegen nisa.
Jin wannan ihun mai razanarwa yasa mai gadi tsorita jikinsa ne ya hau Sari yana faWin "innalillahi wa inna'ilaihi raju'un, shikenam kwanan mu ya ?are yau kam Junaidu ya koma Damusa ya kashe ?ar mutane, nasan yanzu kaina zai dawo bari na hau kan hanya na bar gidan nan tin kafin ya fito gare ni.
Da gudu Baba mai gadi ya buWe gate ya fice a gidan...

(Shin mutuwa tayi ne ko suma Allahu A'alamu..).


******

Besty ce take kwance saman gadon Laila sai danna phone take tana watsa chiwgun a baki sai kara take tayi da su tana taunasu cikin salo, can saiga Laila ta fito daga toilet da Waurin
towel a ?irjinta tana faWin "my Besty yakamata kizo ki watsa ruwan musulunci a jikin ki koh, gashi time to pray sai ?iraye-?irayen sallar la'asar ake.
Besty kuwa idon ta nakan wayar hannun ta tace " kiyi sallar ki mana idan na tashi zanyi ai." Laila ce ta taho gaban Besty tana faWin "ke ki tashi nace kije kiyi wanka bazan zauna dake haka duk jikin ki ?azanta" ta ?arasa maganar tana fizge wayar hannun ta,
tashi tayi Besty tana Wura ashar tace "kutumar bura uba, nice baza ki iya zama dani ba a haka? saboda nazo gidan ku ne yasa kike mun wula?anci son ranki, shikenam zan bar gidan ku yanzu ai nima muna da gidan, kuma ke bazaki nuna mun musulunci ba," ta ?arasa maganar tare da tashi ta fizgi wayar ta, ta jawo kayan ta zata saka suka ji bugan ?ofar Waki, a tsorace Laila tace "waye ne"
jin muryar Yayanta yana faWin "Auta ki buWe ?ofar mana" gaban ta ne yayi wani irin bugawa ta kalli Bestin ta murya ciki-ciki take cewa "ina kinga har Yayana ya dawo daga hospital shiyasa nake ta binki ki samu kiyi wankan kar yazo ya ganki a haka, gashi yanzu, ai saiki samu ki shige cikin toilet Win.."
wani irin harara Besty ta wurga wa Laila ta ja tsuka sannan ta shige toilet, itama Laila binta da kallo tayi kafin tayi ?wafa ta nufi yanda wardrobe Winta yake ta ciro wata doguwar riga na material da gyalen ta mai Wigon black and white ta Wora su akan gado wannan ta fitar su ne wanda Besty zata saka..
itama ta ciro riga da skit blue da hular sa tayi saurin sanyasu, taji Yayanta yana faWin "ke shanyar da kika yi fa ya bushe, wai mekike yi haka ne?"
"Yaya kayana dai nake sakawa nayi wanka ne..."
shuru yayi bai ce komai ba, sai da ta gama shirya wa tsab tukun tazo ta buWe ?ofar da murmushi akan fuskar ta tace "your welcome my dearest bros" Wan hararar ta yayi ta gefen ido yana faWin "ni kike wa jan aji ko?"
taSe baki tayi sannan tace "sorry my Bros...."
bakin gado ya samu ya zauna bakin sa cike da tambayoyi sai kalle-kalle yake ta yi a Wakin kamar ba?onsa...

"waWannan kayan waye..."
ya yi tambayar yana kallon Laila..

cikin ?in?ina tace "Yaya! Aunty Maimoon ce tazo tinda rana, har bacci ya Wauke mu yanzu tana wanka ne..."

Gabansa ne ya yanke jin an ambaci Maimoon, jinjina kai ya yi sannan yace "okay.."

tashi yayi zai fita Laila tace "Yaya meyasa ka tashi kuma?"
Murmushi ya yi sannan yace "bakomai inaso zanje nima nayi wanka yanzu dawowa ta, kinsan idan na dawo inhar banzo duba lafiyar ki ba hankalina baya kwanciya.."

Murmusawa tayi tace "proud of you my Bros, nagode da irin kulawar da kake nuna mun.."

Ficewa ya yi daga cikin Wakin
ita kuwa Laila murmushi tayi tasan saboda Maimoon yabar Wakin....

zama tayi a bakin gado tayi tagumi wasu siraran hawaye ne suke gangaro mata daga gani kasan tana cikin damuwa.
dai den lokacin da Maimoon ta fito daga toilet Waure da towel a ?irjin ta, ganin Laila a cikin wani hali yasa tazo itama ta zauna kusa da ita ta zauna jikinta duk a mace tace "Laila what's wrong with you? kina kuka akan meye?..."

Laila ta juyo tana kallon Maimoon tace "ke ma ai kuka kika yi, ganan eyes Winki sun canza launin jaa, nasan ke kukan ki akan Doctor Hasheem ne wato Yayana."
Jinjina kai Maimoon tayi sannan tace "haka ne a duk lokacin dana ci karo da Yaya Hasheem gabana faWuwa yake tsabar tsananin sonsa da nake yi, muna son junan mu amma narasa meyasa Yaya Hasheem lokaci guda ya canza mun,
ga halin da muke ciki ni da ke, abun kunya ne ace ni ina lesbian da ?anwar mijin da nake sa ran zan Aura, tirr da wannan rayuwar kuma hakan ma a iya junan mu muke wannan ?azantar, ni na lura Laila a duk sanda muka

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login