Showing 78001 words to 81000 words out of 140774 words

Chapter 27 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2290

a harabar masarautar sai ga wasu tsuntsaye suna shirin shugowa, da gudu Sarki ya mi?i hanyar babban gate wanda ya buWe yaje ya rufe ya danna ?waWo
haka tsuntsayen suka juya ba halin shugowa domin akwai haya?in da suna shugowa zasu ?one...

ita kuwa Bara'at jikinta ne yayi sanyi domin za'a iya kawo musu hari a koda yaushe idan aka fiskanci babu masu kula da masarautar nan, tana cikin wannan tunanin taji ya ri?o hannunta suka shiga cikin falon masarautar, gaban Damusa yaje ya dur?usa yana shafarsa
murya na kakkarwa yake magana da Damusar "kai kaWai ne ka rage mun a halin yanzu daga kai sai matata, itama Allah yasa kar ta gujeni, ga shi na rasa Wiyata tilo, nasan ?ingel mutuwa zata yi! banaso na rasa masarautar nan saboda amanar mahaifina ne.."
Hmmm! ajiyar zuciya yayi sannan yakai idonsa kan Bara'at wacce take tsaye kanta a sunkuye, ya taso yazo gabanta ya ri?e hannayenta yana faWin "idan bakya son zama dani akwai sauran tsafi a jikina zan mayar dake nigeria a yanzu, sai dai amma gurin zama zai gagare ki..."

Bara'at tana kuka tace "ba yanda zanje ina tare da kai, gurin wacce zanje a nigeria nasan ta mutu, ina zanje to? sai dai mu mutu tare...." ta ?arasa maganar tana kuka ta rungumi Sarki,
shima hawayen yake zubar wa yana mamakin ta yanda al'amarin nan ya afko masa lokaci guda,
Abubuwa sun taSarSare masa, lokaci Waya ya zamo kalar tausayi,
kamar ba shi bane *SARKI RAAMUD, SARKIN MATSAFAN DUNIYA*....

(( *Yaaa Salam!*
*ku duba abunda ya faru da Mahaifin Ayush lokaci Waya,*
*ba'a jayayya da ikon Allah, duk abunda Allah ya tsara ba makawa sai ya faru kafin ?iftawar ido,*
*Allah shine mai komai a hannu kuma shine mai mulki shine mai yin abunda yaso, duk tsafin mutum, duk izzar mutum, duk ?arfin ikon mutum, duk zalincin mutum a lokaci Waya Allah zai gama da shi,*
*ya Allah kasa mufi ?arfin zuciyar mu =?O?=?O?* ))

******

Doctor Hasheem ne ya fito falo yana zaune akan sofa idonsa akan plasman,
Muryar Laila ya jiyo tana faWin "Bros kai kaWai ne a falon?.."
Juyawa yayi zai mayar mata da amsa kwatsam eyes ball Winsa suka sau?a akan Maimoon wacce tasha doguwar riga da gyalensa iri Waya tasha makeup ba ?aramin kyau tayi ba,
ta ?araso gaban Dr Hasheem ta dur?usa gwiwowinta ?asi sannan ta kamo hannayensa tana zubda ?walla tace "Yaya Hasheem! bansan laifin mai nayi maka ba, kasan ina matu?ar ?aunarka, bazan iya juran rashin ganinka ba, bazan iya juran rashin jin muryarka ba, amma meyasa ka daina zuwa gidan mu? ka daina ?irana a waya ko da sa?o ne,
why my Doctor! why!! why!!!...."

Laila ce tayo kan Maimoon tana faWin "dan Allah Besty ki tashi ba girmanki bane, Aji down wallahi.."

Maimoon katse ta tayi da cewa "Laila ko cewa yayi na kwanta ya takani ya wuce da gudu zan kwanta indai zamu dawo da soyayyar mu,
Soyayyar yarinta har zuwa girman mu ai ba wasa bane, cikin zuciyata tafarfasa take"

Doctor Hasheem kuwa yana jin raWaWi a cikin zuciyarsa baya son jin kukan Maimoon tin tana ?arama ma!
eyes Winsa na kan plasman yana kallo kunnuwansa suka fara jiyo masa kukan Ayush, da sauri ya kalli Maimoon sai yaga fuskar Maimoon ta koma ta Ayush tana kuka tana ri?e da hannayensa,

Da sauri Doctor shima ya dur?usa ?asi ya ri?e hannayen ta yana faWin "Ayush! Ayushert meya sameki kike kuka, bazan iya juran ganin hawayen ki ba..."
yana share mata hawayen kan fuskar ta.

zaro ido Maimoon tayi leSSen bakin ta na kakkarwa tace "wacece Ayush?.."
itama Laila ta girgiza ganin yanda Yaya Hasheem yake kiran Maimoon a matsayin Ayush, cikin firgici Laila ta dafa kafaWar Doctor tace "Yaya baka gani ne? Maimoon ce fa a gabanka ba Ayush ba" ta ?arasa magana itama tana zubda hawaye,
domin ta tsani taga Maimoon tana kuka wani irin takaici take ji....

Doctor Hasheem ?amewa yayi a wajen ya zuba wa Maimoon ido sai a lokacin ya lura ashe Maimoon ce ba Ayush ba,
Ayush gizo take masa....

Da gudu Maimoon ta tashi ta nufi hanyar waje direct hanyar gate ta nufa.
Laila ma biyo bayanta tayi tana ?iran ta "Aunty Maimoon! Aunty Maimoon!! ki tsaya mana dan Allah, Besty!!!" Ganin har ta buWe gate ta fice yasa Laila ta koma ciki tana faWin "haba Yaya mekayi ne haka, shin meyasa bazaka iya Soye soyayyar Ayush ba, gashi yanzu soyayyar da kuka yi shekara da shekaru kuna ginata lokaci guda ka rushe ta..."

buWe baki yayi a hankali yace "please Auta don't disturb me, am not feeling better"

"toh ka tashi Yaya kaje ka mayarta gida dan Allah, kaji Bros" tana bubbugan kafaWunsa "Yaya ka ?ona mata rai sosai, ka ?untata mata akan wata banza Ayush....."

kafin ta rufe baki Doctor Hasheem ya kwashe Laila da wani irin gigitaccen mari har sai da taga taurari,
ya mi?e tsaye yana faWin "are you mad? kinsan abunda kike faWa kuwa Laila, get out from my side..." ya ?arisa maganar yana nuna mata yatsa,
da gudu Laila ta bar wajen tana kuka hannunta kuwa na ri?e da kuncin ta...
shi kuma ba abunda yake sai huci yana faWin "sorry my Ayush, forgive me my Ayush ba wanda zai zage ki na kyale shi a gabana..."

******

Gab da mangrib Mommy ta shawo kwana da motar ta, ganin gate a buWe abun ya bata mamaki ita dai kawai shigewa cikin gidan tayi a bakin gate ta tsayar da motar ta fito tana kiran "Baba mai gadi! Baba mai gadi!!" har cikin Wakinsa ta le?a amma bata ganshi ba, rufe gate tayi sannan ta shige motarta ta mi?e hanyar da zai sadata da harabar gidan, tayi parking motar ta hankalin ta a tashe bata ga Baba maigadi ba,
ganin motar Junaid yasa tajaa ajiyar zuciya, ganin motarsa yasa hankalinta ya kwanta,

falo ta shugo bakinta Wauke da sallama, ga falo wayam babu kowa direct Wakinta ta nufa taje tayi wanka ta sauya kayan jikinta zuwa doguwar riga Bubaa!
ta ?ara fitowa ta nufi kitchen gani tayi anyi girki an saka a flask, fried rice ne ga naman kaji a saman food flask,
Murmushi Mommy tayi tare da faWin "Allah yayi muku Albarka yarana, gashi Mommyn ku ta dawo da yunwa.."

sai data cika plate kafin ta dawo falo ta zauna akan 1 seater tana cin abincin ta cikin nutsuwa, bayan ta kammala ta Wauko milk a cikin frig mai sanyi ta kora da shi....

ta mi?i hanyar Wakin su Junaid tana faWin "bari na dubo yaran nan a Wakunan su ko kuma suna manne da juna sai Allah.."

ta haura upstairs tana taka matakala a hankali..
?akin Junaid ta fara shiga ta duba bata ganshi ba

Murmushi tasau tana girgiza kai tace "nasan kuna tare ai daman..."
?akinsa har yayi ?ura ta gyara masa komai har da wankin toilet, daman tin kafin Ayush ma ita take gyara masa room Winsa,
ta feffeshe Wakin da turare...

Daga nan ta fito ta mi?i Wakin Ayush, tsayawa Mommy tayi a bakin ?ofa ta fara knocking,
kar ta kutsa musu Waki tazo taga abunda zaisa taji kunya domin su ba wani kunya suka sani ba especially JUNAID...


*MASHA ALLAH*
Na gaji da typing wollah bacci nake ji, sai da safe zaku ga new update kuma du...


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*
typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQG 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE


*BOOK ONE*
73 & 74 <-------


=????=???? Knocking Mommy take tana ambatar sunayensu amma shuru ko motsi babu,
"Junaid ko baka Wakin ne..?
Ayushh kizo ki buWe mana ina muku magana..."
Jin shurun yayi yawa yasa Mommy ta tura Wakin tana faWin ko ba mutane ne aciki...." kafin ta rufe baki idonta ya sau?a akan Junaid da Ayush suna manne da juna ko motsi babu, hakan ma a ?asin Wakin ba'a kan gado ba.

"kutt wani irin iskanci ne haka ai ko baccin mutuwa kuke yaci ace kun ji ?iran da nake muku,
wai ma abun nakun yakai hakane daman? ku rasa a yanda zaku kwanta sai a ?asa?..."
Jin ko motsi basu yi ba, gaban Mommy ne ya yi wani irin bugawa a wahalce ta haWiyi yawu tana zazzaro ido waje, ta nufi gurin su tana bubbugan bayan Ayush dake itace a saman Junaid! ganin bata motsa ba tasa hannu ta Wago Ayush gani tayi wuyanta a karye ta faWa jikin Mommy, a tsorace Mommy tace "Innalillahi nashiga uku, meya faru da ku?.."
Kwantar da Ayush gefe tayi tana ?o?arin cacumar Junaid shima jin jikinsa tayi ya sake,
a firgice Mommy taja da baya zuciyar ta na tafarfasa kasa cewa komai tayi tsabar yanda numfashin ta yake hargutsuwa sama-sama take jan numfashi, da?er ta iya tashi ta nufi hanyar fita hajijiya na Wibar ta, da gudu take sau?a downstair har ?afarta ya sulale ta faWi tana gangarawa daga saman benin tana zuwa ?arshe goshin ta ya bugu da ?asin tiles a wannan lokacin ne Mommy tayi ?ara tana dafe da kayinta domin ba ?aramin buguwa tayi ba har gurin sai da ya fashe,
duk da hakan bata yi ?asa a gwiwa ba ta nufi Wakinta tana Wingishi alamun taji ciwo a ?afar,
wayarta ta Wauko a saman gado tana laluman number hospital cikin sa'a taci karo da shi ta yi dialing call cikin ?an?anin lokaci ta kara a kunne murya a disashe take faWin "Ambulance! Am bu lance!!..." da?er take fitar da numfashi, daga nan tasau wayar ?asi ta dafe ?irjinta ta kafa gwiwowin ta a ?asi ta fashe da wani irin matsanancin kuka ga jini duk ya wanke mata fuska, goshinta ba ?aramin buguwa tayi ba, gashi tana bu?atar taimakon gaggawa domin ciwonta ne yake shirin tashi..
tana cikin wannan halin taji yo jiniyar Ambulance har sun iso....

Wasu ma'aikata ne masu fararen kaya suka fito da gudu suka shige gidan,
fararen likitoci ne daka gansu kasan ba ?an nan ?asar bane,
bayan sun shige falo raba hanya sukayi wasu suka haura upstairs wasu kuma suka nufi Wakin Mommy kamar wanda aka sanar musu a yanda majinyatan suke,
haka suka firfito dasu duk aka shigar dasu cikin motar,
direct hospital aka nufa dasu,
tin a cikin motar suka sanyawa Mommy Oxygen kafin ta fita hayyacin ta...

******

"Maimoon wai meya sameki ne kin shugo gida kina kuka kamar wata ?aramar yarinya..."

"Ammy babu komai"
Mahaifiyar Maimoon ce ta zuba mata ido sannan tace "karya kike Maimuna, akwai abunda ke damunki kuma kike Soye mun, ban sanki da ?arya ba"

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login