Showing 51001 words to 54000 words out of 140774 words

Chapter 18 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2302

2GB = ? 700
3GB = ? 900. 3GB = ? 1000
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1300
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1600

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 250
2GB = ? 700. 1GB ? 500
3GB = ? 1050. 2GB ? 1000
4GB = ? 1400. 3GB ? 1500
5GB = ? 1750. 4GB ? 2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH* *CE*
'
?
'?
'?

*FREE* *BOOK*

=?? *MATAR* *DAMUSA* =??
(the wife of tiger)

*MALLAKIN*
*ASMEETAH*
'?
'?


wannan page Win naki ne Aunty Fateemah shugabar ?ungiya >?p?=??..

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK* *ONE*
*PAGE* ?'?53 & 54+?


______________ washe gari Mommy tana zaune akan kujerar Wakin da aka kwantar da Dr. Hasheem,
sai gani tayi ya mi?e zaune yana faWin "Allah ku ceceni daga hannun wannan mungun mutumin, wayyo zai kashe ni". yana ta waige-? idonsa ne suka sau?a akan mommy wacce ta ri?e shi tana cewa "Dr ka kwantar da hankalin ka babu abunda zai sameka, insha Allahu zaka samu sau?i."
Sama-? yake jan numfashin sa gaba Waya ya rasa sukuninsa, duk jikinsa sai ciwo yake!

Kansa ya sha bandeji ga hannayensa waWanda suma suka sha ?arfuna, ya samu karaya sosai.
A yanzu ba mutumin daya tsana a rayuwarsa inba Junaid ba
Yana maganar zuci "wai ni Junaid zai rufe ido yamun wannan aika-?? insha Allahu zan Wau fansa bazai ci bulus ba, nima zan nuna masa nii ba kawwan lasa bane, nima inada gata..."

Yayi tagumi sai hawayen dake tsiyaya daga idanuwansa,
Mom ce ta dafa kafaWarsa tace "Dr Hasheem kayi hakuri dan Allah, nasan Junaid ya aikata babban kuskure, amma inaso ka sani cewa yayi maka hakane ba tareda saninsa ba, baya cikin hayyacinsa kaima kasan da hakan, ka kuma san halin abokin nakan, nima a hankali nake binsa saboda abu kaWan ne yake Sata masa rai...."
Hmmm! Jan zuciya tayi sai hawayen daya zubo saman fuskar ta, zuciyar ta ne yake mata raWaWi ta rasa yanda zatayi ta magance matsalar Junaid...

Shuru Dr yayi baice komai ba, shi kaWai yasan kalar raWaWin da yake ji shima..

*****

Asuban farko Ayush ta farka daga bacci tana mi?a tashi tayi tanason shiga toilet domin Waurowa alwala sai da ta kunna light Win Wakin before ta shige cikin toilet tama manta da Junaid acikin Wakin,
Har saida ta tsuguna kafin ta tuno ashe dai tana period, turSune fuska tayi tana faWin "kashh! na manta" ta nufi hanyar fita kenam ta tuno da ajiyar datayi cikin drower, da sauri ta nufi gurin ta buWe ciki, ajiyar zuciya tayi ta dafe saman ?irjinta,
?aukar su tayi ta fice daga toilet
Tana fita kuwa idonta suka sau?a akan Junaid gaban ta ne yayi wani irin bugawa sauran kaWan tasau littafin a ?asi, hannunta ne yahau Sari!
Shi kuwa yana kwance sai shan baccinsa yake cikin nutsuwa.

Da sauri ta tusa littafin da takobin ?ar?ashin gado.
Ta taso tana tafowa gurin da Junaid yake a kwance saman sofa, dur?usawa tayi tana fuskantarsa idonta akan sa tana ji yanda yake jan numfashi a hankali idonsa a rufe ba ?aramin kyau yayi mata ba,
Ta kai idonta kan maroon lips Winsa gashi Wan ?arami
tana matu?ar jin sha'awarsa amma shi ko kaWan baya wannan tunanin a ransa
Ji take kamar ta rungumeshi tsabar tsananin so da ?auna,

Red lips Winta take matso dashi saitin nasa tana ?o?arin manna masa kiss
Jin yanda numfashin su yake gaurayuwa yasa Junaid buWe eyes Winsa daiden lokacin ta Wan zura tongue Winta cikin bakinsa,
Ita kuwa kasa control kanta tayi yasa har ta aikata hakan ba tare da saninta ba,
Cikin sa'a kuwa ta kamo harshensa ta fara masa tsotsar lollipop tana lumshe ido.

(To fah Ayush ta tafi sararin samaniya >???,
Yooo lips Win Junaid ne jan hankali gareshi =?H?=?H?=?H? )..

Shi kuwa kamar wanda aka Wauke masa wuta, ido ya lumshe yana jin duk tsotsar da take masa amma ya kasa dakatar da ita,
Shi ko kaWan baya wani jin feeling sai za?in harshenta da yake ji, harshenta kamar zuma.

A hankali yake motsa tongue Winsa yana juya shi a cikin nata
Wani irin salo yake bada wa hakan ya ?ara jefa ta cikin duniyar taurari,
Bata san lokacin data haura saman sa ba ta rungume shi sosai,
Hot kiss suka shiga aikawa juna, a cikin tana nishi ciki-? har ya fito fili, duk abunda take kuwa yana jinta!
Amma duk da hakan bai sa yaji sha'awa ba sai dai nutsuwar da yake samu a tattare da ita,

Ganin bata da niyar barinsa yasa ya tallafo kanta ya raba bakin ta da nasa,
Yana faWin "it's okay, kin samu nutsuwa koh?.."

Wani irin kallo take binsa da shi,
Idonta kamar wacce tayi shaye-shaye, a hankali take lumshe su tana maida numfashi sama-?
Kallon ta yake sosai ya fahimci halin da take ciki hakan yasa ya ?wantar da kanta saman ?irjinsa yana shafa sumar kanta,
Abu ne yake yawo masa a rai
"Meyasa bana shiga yanayin da kowa yake shiga ne! bansan ya ake ji a sex ba, ban san sha'awa ba, ban san ya ake ji a romance ba, ban taSa mafarkin sex ba, ban taSa fitar da spam a jikina ba,
Innalillahi wa inna'ilaihi raju'un Allah ka magance mun matsala ta...."
Haka yaketa maganar zuci,
Shi kaWai yasan takaicin da yake ji a ransa,

Yana cikin wannan zancen zucin yaji har an shiga sallah a masallatu,
Ita kuwa Ayush bacci ne ya Wauketa mai nauyi, a hankali ya tashi ya Wagota a hankali
?aukar ta yayi ya kwantar da ita akan gado,
Kafin shima ya shiga toilet ya Wauro alwala
ya gabatar da sallar sa yayi addu'o'insa yana zaune akan sallaya da carbi a hannunsa yana lazumi.....


*MASHA* *ALLAH*
Love much my fans=??
Ina matu?ar ?aunar ku, kuna ?arfafa mun gwiwa akan littafina mai suna
*MATAR* *DAMUSA*
(the wife of tiger)

Ku sani yawan comments Winku shine yawan typing Winku,
Kuma comments Winku shine yake ?arfafa mun gwiwa,
A taimaka ayi mun *SHARING* =?O?=?O?=?O?


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 350
2GB = ? 600. 2GB = ? 700
3GB = ? 900. 3GB = ? 1000
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1300
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1600

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 250
2GB = ? 700. 1GB ? 500
3GB = ? 1050. 2GB ? 1000
4GB = ? 1400. 3GB ? 1500
5GB = ? 1750. 4GB ? 2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*SAFNA* *GRAPHICS* *DESIGNER*
Kina kasuwanci bakida logo?kina kasuwanci da wani abu wanda idan aka kallah xa'ace eh lallai wannan yar kasuwa ce,tom indai wannan ne matsalan ki maganin ta yaxo,domin SAFNA GRAPHICS DESIGNER tashirya tsaf domin shirya maku xafafan kuma qayatattun GRAPHICS kala kala kuma a parashi dai dai da aljihun ku,kedai kaidai kada kataba bari wannan daman yawuceku,ina maraba da kowa da kowa domin parincikin ku shine nawa,call, texts or WhatsApp 08148318396

*ASMEETAH* *CE*
'?
'?
'?

*FREE* *BOOK*

=?? *MATAR* *DAMUSA* =??
(the wife of tiger)

*MALLAKIN*
*ASMEETAH*
'?
'?


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK* *ONE*
*PAGE* ?'?55 & 56.

around 10:00 Junaid ya yi wanka ya shirya cikin 'kananun kaya black jeans da black t-shirt long sleeve mai dogon hannu, ya gyara suman kansa ya kwanta luf-luf ya feshe jikinsa da turaruka masu kamshin bala'i, bayan ya kammala ya d'auki key d'in motarsa,
Yazo gaban Ayush wacce take ta shan baccin ta, tin lokacin da tasha lollipop take bacci bata farka ba,
'Kura mata ido yayi yana ta nazarin abubuwa!
Ya zauna a bakin gado yakai hannunsa kan suman kan Ayush yana shafawa a hankali "duk abubuwan da suka faru a baya ina mai baki hakuri Yushert, sai yanzu na gane kuskure na! na yadda da ke Gimbiyata, zaki zauna damu Kuma zan cigaba da baki kulawa,
duk abunda kike so zanyi kokarin naga nayi miki shi...."
Kallonta yake cikin nutsuwa yasau 'kayataccen murmushi har sai da dimple dinsa ya bayyanau, ya kuma cewa "Tabbas kece! Kece wacce kike zuwa mun cikin mafarki, ban fahimci hakan ba sai yanzu, ke hasken rayuwa ta ce, bana son abunda zai 6ata miki rai a yanzu my Yushert..."

Yana cikin wannan sambatun yaji ta riko hannunsa tana murmushi idonta a lumshe take fad'in "nagode sosai Yayana, nagode da bani kulawarka, bakayi mun komai ba,
I NA SON KA..."

Kiss ya manna mata akan goshin ta yana fad'in "take care.."
Daga nan ya tashi yana kad'a key d'in hannun sa ya fice daga dakin....

Kai tsaye hospital ya mi'ka zai gano jikin Dr. Hasheem daga nan zai tafo da Mommy.

Bayan fitar Junaid kuwa tashi Ayush tayi ta zauna ita kad'ai sai murmushi take ta sauwa.
Tinda take bata ta6a shiga yanayin farin ciki irinta wannan lokacin ba.
"in Sha Allah zan temake ka Junaid, zan share maka hawayenka Ina matukar kaunar ka Yayana.."

Wani irin haske ne ya bayyana a cikin dakin,
Ayush a tsorace ta mike tsaye ganin hasken da ya gauraye d'akin abun ya d'aure mata kai, rufe idonta tayi da hannayenta saboda bazasu iya d'aukar hasken ba tsabar 'karfin hasken,
Murya taji daga sama ana fad'in "Gimbiya Mayushart, karki yi kuskuren saka soyayyar Damusa a cikin zuciyarki, Ke Gimbiya ce soyayyar ki bazata ta6a had'uwa dana Junaid ba domin shi d'in ba cikakken mutum bane! kin fi karfin Damusa..."

"wayyo idona a rage hasken nan, zan makance fah"

Tana magana kanta a matse- matsin cinyarta ta 'kankame idon da karfi..
"hasken nan bazai 6ace ba har sai kin killace littafi mai mahimmanci da kika ajiye a 'kar'kashin gado, idan ba haka ba zaki makance yanzun nan, ni ba abunda zan iya akai..."

Idonta a rufe take laluman 'Kasin gadon da ta ajiye littafin,
Cikin sa'a kuwa hannunta ya sau'ka akan littafin,
Da sauri ta d'auke shi kamar d'aukewar nefa haka aka d'auke hasken nan..

Ajiyar zuciya ta shiga sau'kewa ta rungumi littafin a saman kirjinta..

Sai da ta gama hutawa kafin ta gyara zaman ta sannan take 'kokarin bud'ewa amma abun mamaki sai littafin yaqi bud'uwa,
Tayi Iya kokarin ta amma ta kasa,
Lokaci guda kuwa ta lura da shatin yatsun da suke jikin littafin
Wanda saika d'ora hannunta akai kafin ya bud'u..

Kamar yanda abun yake haka ta d'ora yatsunta akai
Cikin sa'a kuwa littafin ya bud'e shi da kansa!
Abun saida ya bata tsoro matu'ka, wani 'katon masarauta ta gani a paging farko ya tsaru sosai, paging na biyu kuma zanen wani mutumi ne mai kayan masarauta a jikinsa
an rubuta ( *SARKI* *ZAID*) a paging na uku kuma wasu matasa ne su biyu suna ri'ke da takobi a hannun su, daga ganinsu kasan yaran sarakuna ne a 'kasan su an rubuta sunan kowa wato
*RAAMUD* DA *MAHMUUD*
ta gane d'aya daga cikin su
wato Raamud mahaifinta kenam,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login