Showing 54001 words to 57000 words out of 140774 words

Chapter 19 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2305

haka ta cigaba da bud'e littafin tana ganin zanen mutanen da bata sansu ba,
Daga nan ta fara karanta rubutun dake jiki wanda shike nuna cewar an shigo kan labarin kenam...!

*SHORT* *STORY*

Akwai wani Sarki dake qasar California da yaran sa biyu duk maza wanda akansu ya ta6a haihuwa kana ganin su kasan twins ne, mahaifiyar mai suna?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? Sumaiya ta rasu a lokacin haihuwar su,
Wannan sarkin ya d'auki son duniya ta d'orawa twins d'in nan!
Wato RAAMUD DA MAAHMUD Ana nam kwatsam sai Sarki Zaid ya sauqa daga kan mulki yana so ya baiwa d'aya daga cikin twins, kawai ya yanke shawarar zai baiwa MAAHMUD mulki, shi kuwa RAAMUD jin hakan yasa zuciyarsa quntata daga nan ya d'auki tsanar duniya ya d'orawa MAAHMUD ya kuma samu matsala da mahaifinsa akan ai yafi son MAAHMUD!!!
RAAMUD ya d'auki alwashin indai bashi aka d'ora akan kujerar mulki ba sai dai kowa ya mutum..
Sarki Zaid gani yayi MAAHMUD shine babba da RAAMUD kuma ya fishi hankali shi mulki bai dame shi ba
Hakan yasa aka za6e shi, kuma shi yafi cancanta da kujerar...

A ranar da za'a bada mulki wa MAHMUD shi kuma RAAMUD yaje ya had'a baki da abokan gavan mahaifinsa akan suzo su yaqe su,

Bayan zuwan mayaqan sun tarwatsa masarautar da mutanen dake cikinta anam aka samu nasarar kashe Sarki Zaid, shi kuma MAAHMUD daukar sa sukayi suka wurgar dashi qasar Nigeria Sai da suka zamar da masarautar tamkar maqabarta babu Kowa sai RAAMUD
Shima maqiyan suna so suci amanarsa su kashe shi domin su mallaki masarautar amma sai dai RAAMUD yafi karfinsa
Kafin ya tinkari yanda suke sai da yaje ya had'a hannu da Manya-manyan Aljanu da sarakunan Aljanun ruwa dana doron qasa, tabbas ya samu goyon bayan sarakunan Aljanu sosai, domin su suka d'aurashi akan mulkin kujerar mahaifinsa Wato Sarki Zaid..
Bayan ya hau kujerar mulkin ne ya samu damar zuwa Banking A cewar sa mutum d'an Adam ba abun yadda bane, shiyasa komai nashi da aljanu yake yinsa,
Shiyasa Hukumomin Duniya suke nemansa amma sun Kasa kamo shi, ya kuma bada tsaro sosai a masarautar sa wato *MAQARQASHE* da ke qasar *CALIFORNIA*...

shi kuwa MAAHMUD yawon gararambar sa yake tayi a garin Lagos dake nan Nigeria Abunda zaici ma gagaransa yake, baisan Kowa ba, a tafiye-tafiyensa ne yaje Garin Abuja anan ne Allah ya had'ashi da wani Attajirin bawan Allah mai suna Alhaji JUNAIDUU yana zaune ne a Abuja shi da d'iyarsa daya mai suna FATIMA ta gama karatu ta a qasar Egypt
Shi ya temake shi ya riqeshi hannu bibbiyu sannan ya d'orashi akan kasuwancin sa, ya Aura masa d'iyarsa wato Doctor Fatima..

MAAHMUD ba karamin kyakykyawa bane fari tas, shima yanada dogon suman gashi zuwansa Nigeria ne yasa ya yanke gashin kansa....


Shi kuwa RAAMUD duk rayuwar da MAAHMUD yake yi akan idonsa yake domin yana kallonsa ta cikin madubin tsafi..

MAAHMUD sun samu qaruwa shi da matar sa Doctor Fatima sun samu yaro Namiji
Suka sanya masa suna *JUNAID*.

Daga nan RAAMUD ya shiga jin takaici Wai shi tayaya twins d'insa zai rigashi yin Aure har da yaron shi, shidai ba 'kaunar twins d'insa yake ba saboda tin farko mutane sun nuna sunfi sonshi.

Akwai kuma DAMUSAN SA wanda yake kwance tsawon shekaru bashi da lafiya tsohon Damusa ne domin Damusan Mahaifinsa ne Damusan Masarauta kenam, yana da matsalar rashin jini baya Kuma buqatar jinin kowa inba jinin masarautar ba,
RAAMUD yana buqatar jinin yaron twins d'insa wato Junaid da zaran Damusan yasha wannan jinin shikenam yaro zai rinqa rasa tunaninsa sannan Damusa zai miqe ya zama cikakken mai lafiya
Daman an sarrafa shi ne da tsafin Aljanu..
Sai dai RAAMUD ya rasa yanda zaiyi ya samu jinin Junaid!!

Kwatsam sai Bara'at ta shigo rayuwar MAAHMUD ta hanyar nan RAAMUD ya samu damar turo wata Aljanarsa gurin Bara'at da suffar mutane domin tayi qawance da ita,
Har ta rinjayeta zuwa gurin RAAMUD ta hanyar yi mata karyar zasu mallaka mata MAAHMUD,

Shiyasa Duk hatsararukan da suke wannan dajin Bara'at bata Sha wahalar zuwa har fadar Sarki RAAMUD ba domin Aljanar qawarta ce ta 6ace da ita sai gurin RAAMUD
IKON ALLAH kenam kallo daya RAAMUD yayiwa Bara'at yaji sonta a cikin zuciyarta,
Hakan yasa yace zai biya Mata buqatunta amma saita kawo masa jinin yaro already yasan jinin Junaid zata kawo, sannan yace zaiyi lalata da ita, Kuma ta kawo masa kud'ad'e masu yawan gaske!
Duk yayi hakan ne a cikin tsari da Kuma dabara ta yanda bazata gane ba...

Bayan tafiyar ta kuwa yasa Manya-manyan aljanunsa suka d'aura masa Aure da Bara'at ba tare da saninta ba, Kuma daman ya Sanya mata zoben Aure a yatsa nan ma bata saniba,
Ya bada kudin sadaki a Aljanar qawarta ta bata akan kudin yin tsafin ne ta bata kyauta,
Sai dai Aljanar itama ta aikata lesbian da ita ba tare da umarnin Sarki RAAMUD ba
Hakan ya qona masa rai anyi madigo da matarsa hakan yasa ya d'auki hukunci Akan Aljanar na kisa, irin Aljanun Mata masu neman Matan bil adama ne...
Bayan Bara'at ta koma gurin RAAMUD da jinin Junaid da Kuma kudin da Aljanar ta bata Kuma ta amince masa yayi amfani da ita har cikin *AYUSH* ya shiga Kuma daman yana neman haihuwar, shi yayi amfani da ita ne ta hanyar Aure amma ita bata san da hakan ba,
SARKI RAAMUD ya hana Bara'at Aure ta hanyar tsafi, har ta haifi Ayush tace yarinyar MAAHMUD CE shine sanadiyar bugawar zuciyarsa...
RAAMUD ya sako Junaid Kuma a gaba shine yake ta azabtar da shi ko Kuma dai Damusar yake amfani da shi....

Mutuwar Bara'at ba Gaskiya bane domin a lokacin da Junaid ya bugeta dogon suma tayi
Har mutane sunyi jana'izan ta sun bisineta
RAAMUD YASA AKA TONOTA DOMIN YASAN BA MUTUWA TAYI BA
tana can gurin sa suna rayuwar Aure su Bayan itama tasan gaskiyan lamarin,
Kamar yanda Sarki RAAMUD yake kallon d'iyarsa Ayush haka itama Bara'at tana kallonta Sai dai ita bata kaunar ana azabtar da Junaid domin yana ranta sosai Kuma tana son tarayyar Ayush da Junaid...

Akoda yaushe Sarki RAAMUD yana so ya d'auki Ayush daga yanda take ya maidata gurinsa amma Bara'at taqi yarda da hakan saboda burinta Junaid ya samu lafiya Kuma samuwar Lafiyarsa itace Ayush....

Wannan tsafin Jikin Ayush Kuma shine yake jikin cibiyarta.....

DAGA NAN RUBUTUN YA DAKATA...

Wani irin dogon numfashi Ayush taja!
Tana fad'in
"Innalillahi wa inna ilaihi raju'un, Masifa, Bala'i Wannan wani irin Tarihi ne haka,

*DAMAN* *JUNAID* *DAN* *UWANA* *NE* *KUMA* *JINI* *NAH* ???...."


MASHA ALLAH
TO NEXT I SHA ALLAH..

KUN DAI JI TARIHIN RAYUWAR IYAYEN SU JUNAID DA AYUSH.....



*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 350
2GB = ? 600. 2GB = ? 700
3GB = ? 900. 3GB = ? 1000
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1300
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1600

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 250
2GB = ? 700. 1GB ? 500
3GB = ? 1050. 2GB ? 1000
4GB = ? 1400. 3GB ? 1500
5GB = ? 1750. 4GB ? 2000

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH* *CE*
'?
'?
'?

*FREE* *BOOK*

=?? *MATAR* *DAMUSA* =??
(the wife of tiger)

*MALLAKIN*
*ASMEETAH*
'?
'?

sadaukarwa to my sister (Rukayyat)
with my bros (Gaddafi)..

Ga masu bukatar number nah akan
*Shawarwari*, da kuma *Gyararraki* nagode my fans,
Ina yinku over =??

Ku sambad'o mun comments ni kuma na sambad'a muku typing =??=??=?O?
Please sharing=?O?=?O?

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK* *ONE*
*PAGE* ?'?57 & 58+?


d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?d'?
Bayan Ayush ta kammala karanta tarihin mahaifinta rungume littafin tayi a saman kirjinta, tana sau'ke numfashi!
Daga bisani kuma ta ce
"Why Abbah? Meyasa zakayi wa Junaid haka bayan kasan jininka ne kuma bai san komai akan ku ba,
Ka tausaya masa mana...."
Gani tayi madubin d'akin yana ta haske da she'ki,
Tashi tayi tana jan 'kafa tayi gurin da madubin yake hannun ta kuwa ri'ke da booklet...

Suffar mutum ne ya bayyano a jikin madubin
Sarki Raamud ne zaune akan kujerar mulkin sa na zinare, ba riga a jikinsa sai tarun sar'ko'ki a wuya, jiki fari sol sumar gashi duk ya rufe masa gadon baya!..

Yace "6ingel, inaso ki sani a duk duniyan nan ba wanda nake matukar kauna bayan ke! sai kuma mahaifiyar ki da kuma Damusa na,

Babu wanda na tsana kuma fiye da d'an uwana Maahmud, babu shi yanzu a raye sai tsanar ta koma kan iyalansa,
Saboda haka kar kiyi tunanin zaki Auri Junaid, kada ki saka shi a ranki,
ke nake da burin ki hau wannan kujerar mulki ki mulki 'kasar calfonia Gimbiya Mayushert...."

Tsayawa tayi tana kallonsa a zahiri ta cikin madubin
Cike da mamaki tayi murmushin takaici sannan tace "ni ce zan zauna akan kujerar masifan nan? impossible Abbah...."

"Dat compossible 6ingel, kisa wannan a ranki, sannan ban hanaki Aure ba but not Junaidd"
Yana 'karisa maganar tare da zaro mata eyes!

Kuka ne yaci ran Ayush
Tace "insha Allahu saina temaki Junaid, kuma zai warke..."

Kafin ta karisa maganar ya katseta da cewa "ai kuwa zai mutu, idan kika cigaba da shishshige mashi zan hallaka shi ne har lahira 6ingel"...

Ji tayi kamar wanda aka soketa a zuciya ta kama saitin zuciyarta kanta a sunkuye tana zubda zafafan hawaye
Ta d'ago da idanunta wadanda suka rine wani irin kallo ta watsawa mahaifinta le6enta na motsi da ker tace "Damusar ka zai mutu, domin yasha jinin ajalinsa.."

A zabure Sarki RAAMUD ya mi'ke da daga zaunen yana fad'in "kada ki kuskura kiyi jayayya da ni 6ingel, domin ni mahaifinki ne kuma na fiki karfin iko.."

Murmushi Ayush tayi sannan tace "karfin ikon ka a tafin hannuna yake Abba! shin ka manta?"

"A'a 6ingel kada kice zaki bijire mun akan Junaidu, babu ruwanki kibar komai a hannu na..."

"Abba bazan iya gani ana cutar da wanda bai ji ba kuma bai gani ba, bazan ta6a bari a cutar da Junaid ba
Sai dai ka had'a mu biyu ka she'ke daman ai jinin mu d'aya"..

Kafin mahaifin Ayush ya kuma cewa wani abu
Suka jiyo knocking daga wajen d'akin.

Ayush murya na rawa tace "waye..."
Muryar Oga Junaid ta jiyo yana cewa "May I come in"
Zaro ido waje tayi tace "na shiga uku, aina zan ajiye littafin nan?"

'Kara maimaitawa yayi
Da sauri tace "No no no wait for me.."
Itama kanta bata san lokacin da data

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login