Showing 87001 words to 90000 words out of 140774 words

Chapter 30 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2298

Mallam da sauri ya haura upstair yana faWin "subhanallah meya faru haka?"
Mommy fashewa tayi da kuka itama tabi bayan Malam, Wakin Junaid suka shiga gaba Wayansu, da sallama a bakin malam ya shiga tareda jera wasu add'o'i, yana shiga kuwa idonsa ya sau?a akan Ayush a razane malam ya tsaya cak yana faWin "Ayshert..."
itama Ayush tashi tayi tsaye ta zaro ido waje tace "Baba Malam..." lokaci guda tasau murmushi a saman fuskarta,
Mommy ce ta katse su da cewa "ha'aa daman kunsan juna ne?"

Malam ne ya dubi Mommy sannan yace "ai wannan....." Ayush tayi saurin katse shi da cewa "am am daman ma?wabcin mu ne, shi yayi magani a mahaifiyata har Allah yayi mata rasuwa, bamuda kowa shi ya temake mu, daga baya muka tashi a unguwar da yake.."
Ayush ta ?arisa maganar tana girgiza wa malam kayi.

shima biye mata yayi da cewa "eh hakane.." yana kuma mamakin yanda ta iya zura ?arya har haka, a cikin ransa yana faWin "duk yanda akayi yarinyar nan tana Soye musu wani abu a cikin gidan nan, toh ma ya akayi tazo gidan nan bayan mahaifiyar ta Bara'at ta zauna har suka kore ta...." ya ?arasa maganar zuci yana kallon Ayush wacce tin tinin gumi ya wanke mata fuska, tsoro ne ya bayyana akan fuskarta yau ta haWu da wanda yasan labarinsu da mahaifiyarta kuma yanada ala?a da gidan nan,
a cikin ranta kuwa cewa tayi "wayyo Allah na, asiri na ya kusan tonuwa idan har suka san cewa ni Wiyar Bara'at ce shikenam kasheni Yaya Junaid zaiyi..." itama ta ?arasa maganar tana zubda hawaye..

shima kansa malam ya fahimci Ayush tana cikin damuwa kuma zai temaka mata, yanada wannan niyar a ransa..
nufar gurin da Junaid yake kwance yayi, sannan ya zauna a bakin gado ya ri?e hannunsa sosai tareda rufe idonsa yana karanta wasu abubuwa,
cikin ?an?anin lokaci ya buWe idonsa yana kallon fuskar Junaid, ga hawaye yanda yake gangaro masa daga cikin ?ayar idanunsa,
sannan ya juyo ya kalli Ayush ya karkaWa kayi tareda yin murmushi, ya buWe cikin jakar daya zo da ita ya Wauko turare mai ruwa anyi rubutu ta larabci a jikin turaren,
yace "Hmmm! Aljanu aka turo masa, wanda zasu hanashi yin komai,"
Mommy tace "to malam daga farko kukan jariri yake yi yanzu kuma ya daina" malam yace "waWannan ?ananun aljanu ne kuma suna matu?ar jin shakkar wata yarinya ce mai ?arfin iko, wanda raSarsa tayi ne yasa suka gudu, yanzu wani Aljani ne a jikinsa wanda bansan dalilin zamansa a jikinsa ba, amma yanzu zamuji abunda zai ce.
Wannan turaren ne malam ya watsa a saman fuskar Junaid,
nan take fuskarsa ta koma yellow ya kanne idonsa sosai!

Malam yana fuskantar Junaid yace "inason sanin meya kawo ka jikin bawan Allah nan..?"

Junaid ne ya buWe baki kamar shine mai maganar, wata ?atuwar murya ne yake magana kamar
"NI SUNANA ALJANI ?UDDUS, AN TURO NI NE DOMIN NAZO NA KASHE JUNAID DAGA MASARAUTAR RAAMUD, TAUSAYINSA DA NAKE JI NE YASA BAN KASHE SHI BA, SHINE NA RA?I JIKINSA, BAZAN TA?A BARIN JIKIN JUNAID BA SAI AN CIRE ZOBEN DISH DAKE JIKIN CIBIYAR ?AR SARKI RAAMUD..."

daga nan Aljanin yayi shuru,
kallon Ayush malam yayi sannan yayi murmushi,
yace wa Mommy "kindai ji abunda yace, amma insha Allahu zai samu lafiya...."

Mommy ce tayo kan Junaid tana kuka,
shi kuwa ganin haka yasa yayi wa Ayush magana yace "inaso zanyi magana dake Ayush, ki isoni a cikin motata ina harabar gidan.....



*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
77 & 78 <-------


=ث?=ث?(' Ayush tana zaune a cikin motor tare da mutumin da ake kira da Malam Lawan, tana zubda hawaye kai a sunkuye tace "malam wallahi banzo gidan nan don nayi musu le?en asiri ba, ni da farko ban san su ba, dan Allah ka rufa mun asiri..."

Dariya Malam yayi da farin gemunsa yace "Ayshert kenam! inda ace zan tona miki asiri ai da tun farkon zuwanki gidan nan na tona, saboda har aka kaiki asibiti daga nan Hajia Fateema take ri?e da ke, nasan da alkhairi kika zo gidan nan, sannan zoben dake jikin cibiyarki sanan shine maganin ciwon Junaid,
ki temaka ki ceto Junaid ke kaWai ce zaki iya magance masa matsalarsa Ayshert, insha Allahu baza ki mutu ba...

Ayush tana kuka tace "malam ina tausayawa Junaid a halin da yake ciki, shi Win rayuwata ce kuma farin ciki na, ko zan mutu zan cire zoben a jikin cibiyata..." ta fashe da kuka ta kuma cewa "duk laifin mahaifi nane da kuma mahaifiyata ina zasu kai alhakin Junaid da suka Wauka..."
malam yace "mahaifiyarki bata da laifi domin itama ana amfani da itane ta hanyar tsafi, mahaifinki shine babban mai laifi domin a rayuwarsa ba abunda ban saniba, hatta mahaifiyarki bata san abunda na sani akan mahaifinki sarki Raamud ba, da ?wacen mulkin da yayi wa mahaifin Junaid..."
Ayush tana kuka idanuwan ta sunyi jawur ga leSen bakinta ya bushe domin rabon da ta ci abinci tin shekaran jiya, ruwa kuma banda ruwan da aka Waura mata bata sa ruwa a bakinta ba, duk ta rarrame ?ashin wuyanta sun fiffito, damuwa ne ?arara a saman fuskarta bakinta na kakkarwa tace "ba komai Junaid zai samu lafiya, amma dan Allah Malam inaso kamun wani alfarma.."

malam yace "inajinki ?ata.."
tace "kamun alkawarin kar kowa yasan wannan batun, kar ka sanar musu cewa inada ala?a da ma?iyansu wato iyaye na, koda na mutu kar ka sanar musu cewa ata sanadiyata Junaid ya samu lafiya dan Allah malam.."

Malam ya dube ta dakyau sannan yace "Ayshert ya za'ayi kiyi sadaukarwa sannan ace bazasu sani ba? wannan fa wasa da rai zakiyi.."
"Eh malam duk da hakan inaso ya zama sirri.." kuka ne yaci ranta da sauri ta buWe murfin motar ta yi ficewar ta,
a falo ta tarar da Mommy tana zaune akan sofa tayi tagumi sai hawayen da ke kwance saman fuskar ta,
Ayush haura wa upstairs tayi domin bazata iya ganin mommy a cikin damuwa ba, direct Wakinta ta wuce...

malam ne ya shugo falon ya tarar da mommy shima zama yayi yana faWin "kin kusa ki kashe kanki indai bazaki daina shiga damuwa haka ba, karfa ki manta ciwon zuciya gareki, kuma bugu biyu yake yi yayi bugun farko sauran na biyu wannan kuma zaki rasa rayuwarki ne...."

mommy ta Wago tana hawaye tace "to ya zanyi malam wannan al'amarin yana shirin fin ?arfi na, bazan iya juran ganin yarona a cikin wannan matsalar ba, shi kaWai Allah ya bani, wani irin ciwo ne haka an rasa maganinsa...." kuka ne yaci ranta sosai take kukan,

Ajiyar zuciya malam yayi sannan yace "Addu'a shine mafita kuma shine maganin ciwon Junaid idan kin dage da yinsa, shiga damuwan nan bashi zaisa Junaid ya warke ba, ki yawaita tashin dare kina salloli kina kaiwa Allah kukan ki, ai ba abunda ya gagari Allah..."

"Shikenam malam insha Allahu zan rage shiga damuwan, sannan zan cigaba da yin Addu'a, banaso na rasa Wana kamar yanda na rasa mijina..."

kawar da kai malam yayi yana murmushi sannan ya girgiza kai yace "ina mai miki albishir da cewa Junaid zai samu sau?i, ki zuba ido daga nan zuwa gobe,
Ki kasance cikin Aminci Hajia Fateemah, na barki lafiya.."
daga nan ya tashi yayi mata sallama sannan ya tafi..
Maganganun malam ba ?aramin tasiri yayi wa mommy ba, domin lokaci guda taji wani sanyi a ranta, tashi tayi itama ta nufi Wakinta...

Bayan Ayush ta shige Wakinta tsaya wa tayi a gaban mirrow ta Waga rigar ta sama tana ?o?arin cire zoben,
zafi take ji bana wasa ba, ga kuma tana ji kamar wata jijiya zata tsinke a cikin cikinta,
abun bazai fita da daWin rai ba jin zafin yayi yawa yasa tayi ?ara ta sake zoben jikinta yana wani kakkarwa, har cibiyar yayi jawur hatta idanuwan ta ma sun kaWa sunyi jaa, wani irin zazzaSi ne ya rufe ta,
duk da hakan bata daina fisgar zoben ba,
ganin bazata iya cire wa ba yasa ta daina jan zoben ga kuma raWaWin da take jii,
zama tayi a bakin gado tana kuka, ga ciwon kai daya dameta,
idonta ya faWaa kamar majinyaciya da?er ta tashi tana jan ?afa ta fice a Wakinta ta nufi Wakin Junaid ga hajijiyan da yake Wiban ta da haka ta shige Wakiin,

shi kuwa Junaid yana kwance a saman gadonsa yana fuskartar ceiling ido a rufe, da alamun bacci yake yi.
zama Ayush tayi daf da shi ta ?wantar da kanta saman ?irjinsa tana kuka mai cin rai,
ta Wago tana kallonsa hannunta a kan fuskarsa tana shafar sajensa,
Junaid ya rame sosai shima fuskar ya yi fiyau, ga yayi wani irin fari lips Winsa kamar wanda aka shafa cream sai she?i yake tayi..

?ara fashe wa tayi da kuka tana faWin "Yaya Junaid na kasa wallahi, bazan iya cirewa ba, inajin raWaWi sosai, ina matu?ar ?aunarka Yayana...."


*WASHE GARI*
Ayush tana zaune a bakin gadon Junaid tana Wiban milk a spoon tana bashi a baki,
shi kuwa yana zaune yana motsa bakinsa a hankali, ko motsa yatsansa baya iya yi,
zama ma saida mommy da Ayush suka zaunar dashi,
cikin kulawa Ayush take feeding Winsa,
idonsa kuwa akanta ko ?ibtawa baya yi.
suna cikin wannan halin
aka turo ?ofar Wakin da sallama aka shugo, waiwaya wa Ayush tayi tare da amsa sallama tana binsu da kallo!
Doctor Hasheem ne ya shugo shi da ?anwarsa Laila sunzo duba jikin Junaid.

Laila ganin Ayush tana feeding Win Junaid ta dafa ?irjinta tana faWin "na shiga uku,"
Doctor Hasheem ne ya dube ta yace "lafiya kuwa?"
tayo kan Ayush tana faWin "wacece ke? daga ina kike? meye ala?arki da Oga Junaid?.." ta ?arasa maganar tana zazzaro ido waje.
Ayush murmushi kawai tayi ta cigaba da bawa Junaid madara a baki,
Laila ce ta zuciyo tace "ke magana fa nake miki kodai keWin kurmiya ce.."
Ayush sake yin murmushin tayi ga dimple yanda yake ta lotsewa, ta Wago da manya-manyan eyes Winta tana kallon Lailah, murya a sanyaye tace "me kike son sani...?"
Laila tana Waga murya sama tace "ala?ar dake tsakaninku nake son sani.."
Ayush lumshe ido tayi ta sake buWesu kamar mai jin bacci tace "sanar miki bashi da wani amfani,"
Laila tace "oh hakane ko! to kawo madarar ni ya dace na bashi ba ke baa..."
Ba takuri Ayush ta mi?awa Laila madarar tana faWin "gashi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login