Showing 99001 words to 102000 words out of 140774 words

Chapter 34 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2299

Junaid ganin haka abun ya bashi mamaki yana maganar zuci "wai meke faruwa ne naga waWannan mutane haka akaina? kodai akwai abunda ya faru dani ne?..." yana cikin wannan tunanin idonsa ya sau?a akan likkafani a cikin leda, yasa hannu ya Wauka tareda cire wa still turare ya sake gani kuma a jikin turaren ga photon gawa a kwance, Junaid ido ya zaro waje tareda faWin "kenam a matacce suke Waukata?"
hankalinsa ne ya koma kan bedsheet Win gadonsa yaga duk jini ya Sata gadon, tin jiya bai lura da shi ba,
Waga hannayensa yayi sama yana duban kansa yana kuma cewa "nifa naga lafiyata klau, bana jin komai a jikina.."

ficewa yayi daga Wakin ya sau?a down da saurinsa, ganin Mommy yayi a zaune ko motsi babu sai idonta da suka ?afe alamun dai kamar suma tayi, da gudu ya nufi frig ya Wauko cool water a jerkan ya since murfin sannan ya fara watsa mata a fuska,
farfaWowa tayi tana jan numfashi sama-sama, idanuwanta ne suka sau?a akan fuskar Junaid yana ?iran sunanta "Mommy! Mommy!! Mommy wake up mana, open your eyes please"
gani yayi ta ?ara sumewa tayi baya yayi saurin tarota yana cigaba da ?iran sunanta amma shuru,
ruwan goran ya sake watsa mata, a ruWe ta tashi tana faWin "taimako jama'a fatalwa, taimakoo..."
ido ta sake haWawa da shi kuma du sai luuuuu ta ?ara sumewa a karo na uku kenam, ruwa ya sake watsa mata ta farfaWo ido a rumshe, Junaid ne yakai hannunsa saitin gefen fuskarta, yana faWin "Mom yau nine kike suma a kaina? Meyake faruwa ne?.."
itama hannu takai saitin fuskarsa tana ambaton "Junaiddd! Junaid kaine? daman baka mutu ba, bakada lafiya to amma ya akayi yanzu ka dawo kana tafiya, Waga hannu sama tayi tana hamdala, Allah na gode maka! Yaa Allah lokaci guda ka tayar mun da yarona, Alhamdulillah Addu'a ta ta karSu, ta ?arasa maganar tareda rungumarsa tana kukan farin ciki,
Wagowa yayi yana faWin "Mom where is my Yushert...?
Mommy tana kuka tace "Ayush tana kwance a gadon asibiti.."

"what? Mom what happened to her?..."
Mommy kasa magana tayi sai kukan da yaci ranta,
"Don't worry Mom, it's okay bari naje na gano ta.."
Momy ce tayi saurin ri?e hannunsa tace "karka fita yanzu kowa yasan ka mutu.."
"Please Mommy ki barni naje naga Yushert Wina, bazan iya juran rashin ganinta ba.."
ya fizgi hannunsa sannan ya haura upstairs da gudu, ya nufi room Winsa, farar jallabiya kawai ya Wora akan gajejen wandonsa ya Wauki key Win mota, sannan ya sau?o down stairs, bai tsaya duban ta kan mommy ba, kai tsaye motarsa ya nufa ya shige ciki da gudun gaske ya fice daga gidan
sai asibiti.....


*WALLAHI BACCI NAKE JI SOSAI SHIYASA NA BAR MUKU IYA WANNAN PAGE, KU BIYONI BASHI NETX PAGE ZANYI TYPING MAI TSAYI*


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*
*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

typing=???

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*

*Laifin DaWi qarewa*

*FREE BOOK ZAI ?ARE NE A ?ARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO DAZAN SHIGA SOON PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO =?@? YAFI JII=?I?=?B?*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 150=?L?=?G?=?G?=?G?*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
=?G?=?G?=?G?
*09065443871*

https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt

*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________



=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
85 & 86 <-------

Parking yayi a harabar asibity da ?arfin gaske yasa ?afa ya ture murfin motar, ya nufi cikin asibitin da gudu yana ?walla ?iran "Yushert! Yushert!!."
ya cakumi gaban rigar wani Doctor yana faWin "tana ina? kada ku sanar mun cewa ta mutu" ganin Doctor ya ?afe guri Waya ko motsi babu ga ya tsayar da eyes Winsa akan fuskar Junaid, da ?arfin gaske Junaid yake jijjiga Doctor amma ko motsi babu, wulli yayi dashi yana faWin "meyasa kuke gudu na? shin na zamo muku Dodo ne?..."
Ganin kowa yana ta guduwa masa wasu kuma har da suma,
Domin mutuwar Junaid har ya baza ko ina, kowa sai kaji anata cewa "Allah yayi wa Wan gidan Doctor Fateemah Rasuwa ko kuma ace captain Junaid ya rasu, wasu suna faWin ya huta da ciwon nan nashin... haka dai kowa yake ta mita,
yanzu kuwa kwatsam saiga Oga Junaid ya bayyano, hakan yasa tin shigarsa asibiti wasu suka rin?a fece wa,
ma'aikatan asibity haka suka rin?a guduwa, Nurses kam duk babu mai ?arfin halin guduwa sai faWuwar da sukaita yi suna suma,

Abunda ya ?ara firgita su ma shine farar jallabiyan da ya saka har ?asi, ga kuma kamar wanda aka canza masa halitta, ya ?ara fari sosai sumar kansa ya sau?o har kafaWunsa, sajensa ya haWe da gemun yayi tsayi,
ga ya ?ara tsayi, ?irar ?arfin jikinsa ya ?ara fitowa..
haka ya rin?a bi yana bubbuWe Wakunan majinyata yana ?walla ?iran "Yushert! Yushert!! Yushert!!!.." ga ya rasa wanda zai tambaya duk wanda yaci karo dashi sai yace zai gudu ko kuma ya faWi sumamme,
abun ba ?aramin ?ona wa Oga Junaid rai yayi ba, shi a tunaninsa sun mayar dashi mahaukaci ne yasa suke guduwa masa, amma yaci alwashin sai ya Wauki ?wa?waran mataki akan mutanen asibitin nan...
cikin sa'a kuwa yana buWe wani Wakin sai yaga wasu likitoci su uku suna duba Ayush,
da gudu Junaid ya shugo ya yo kan Ayush yana faWin "Yushert, meya faru dake,." murya kamar zaiyi kuka yake magana tareda shafa suman kan Ayush wacce take kwance har yanzu bata farfaWo ba ansa mata oxygen,
tana sanye da riga blue na waWanda aka musu operation..

acikin ma'aikatan nan kuwa mutum Waya ne ya samu ya gudu, Waya kuma ya faWi sumamme, Wayan kuma christal ne ya ?afe guri Waya jikinsa sai kakkarwa yake yana faWin "Jesus Christ amen, any devil can destroying my life God fatafata him in the name of Jesus, Olugos fire, Olugos fire, Olugos =?%?=?%?=?%?=?%?=?%?=?%?=?%? Fireee........"

Oga Junaid ganin wannan inyamurin Doctor ya dameshi da surutai ya daka masa wani irin gigitaccen tsawa yana faWin "you will shut up =?3?=?3?.."
jin wannan tsawar yasa Doctor yasau fitsari a wado daga ?arshe shima ya faWi sumamme..

Mommy kuwa Wakin Junaid ta haura, sai yanzu hankalin ta ya dawo jikinta, ta bari ne akan Junaid dogon suma yayi har ana tunanin ya mutu,
kuma sai Allah ya kawo masa waraka lokaci guda!
yanzu damuwar ta shine jinyar Ayush, abun ya tsaya mata arai tana tunanin meya kawo lalura a cibiyar Ayush, sannan meye dalilin da yasa Ayush taji wa kanta rauni akan cibiyarta har ya shafi cikin cikin cibiyar? abun ya tsaya mata a rai..

saida ta gama gyara Wakin Oga Junaid tsaf kafin ta fice ta nufi Wakin Ayush, itama ta gyara mata Wakin, ta shige cikin toilet ga yanda jini duk ya wanke toilet hawaye mai zafi ne ya soma zubo mata, haka ta wanke toilet Win nan tass, tazo fita kenam idonta ya sau?a akan zobe a cikin sink, hannu tasa ta Wauka tana jujjuya shi, acikin ranta kuwa cewa take "wannan wani irin zobe ne mai ?al?ali haka kamar na masarauta, kuma zobe ne mai tsadar bala'i, aina Ayush ta samu wannan zoben??.."
wani zuciyar kuma ya sanar mata cewa "wata ?il gadon iyayenta ne suka mutu suka bar mata, zan adana mata wannan zoben kuwa domin yana da matu?ar muhimmanci.."

*****
ta Sangaren Doctor Hasheem kuwa tin dawowarsa gida daya zauna yake ta cewa "a bani ruwa nasha" duk bayan mintuna sai ya bu?aci ruwa, Lailah ce tace "haba Bros nifa nagaji da Wawainiyan bada ruwan nan fa" yace "ma?ogaro nane yake ta bushewa, na tsorita sosai wai ace mutumin da ya mutu lokaci guda aga ya motsa?."

Tace "ai ni nagode wa Allah daya tayar mun da kafaWun Oga Junaid Wina,.." gashi kuwa yanda idanuwanta suka yi jaawur tsabar kukan da tasha sanar mata mutuwar Junaid da akayi,
Cikin Doctor Hasheem ne ya dinga ?urari yana juyawa, da sauri ya tashi yana faWin "toilet toilet" yana ri?e da ciki ya shige cikin toilet Win da yake room Winsa,
Laila sake baki tayi tace "Bros abun nakan har ya kai ga gudawa?..."

*****
A can Headquarter Kuma Ogan sojojin ne ya tara su yana balbale su da faWa, ransa ba ?aramin Saci yayi ba ganin yanda suka taho da gudu suna haki wai don saboda wanda ya mutu ya tashi,
General Muhammad haka ya rin?a faWin "kun bawa maza kunya, hakan ma kuna sojoji aga kuna gudu a titi saboda kunga abun tsoro, tirr wannan kakin nakun bashi da wani amfani a waranku, Soldiers kun ban kunya..." haka ya Webi wasu Soldiers suka shige motarsu da Sacin rai suka nufi gidan su Captain Junaid..

Mommy tana kitchen ta kammala girkinta mai shegen ?amshi, ferfesun kifi ta haWa mai ruwa-ruwa zata kaima Junaid can Hospital, Ayush kuma tasan bata farfaWo ba, tayi tuwon shinkafa da miyar Ogusi ga kuma naman chicken a ciki baje?, tazo ta yanyanka fruits a cool flask ta zuba ?an?ara akai ta rufe, ga kuma hot flask wannan milk ne a ciki domin Junaid yana son madara sosai,
tana cikin haWe-haWe kayan abinci tajiyo jiniyar motar sojoji sun tsaya a ?ofar gidan..

General ne ya fito daga cikin mota yana sanye da kakin soja na musamman ba kalar tasu ba, idon sa akan motocin su yanda suka guda suka bari, ga bindigoginsu a cikin motocin, girgiza kai kawai yayi a ransa yana faWin "Allah ya taimakeku bindiga Waya ya Sata, yanzu inda a sambisa ne ya za'a ?are kenam.."
Haka yabi ko ina da kallo ga butoci a yashe yanda mutane har sun fara alwalar jana'iza, ga kuma get a buWe Waya daga cikin sojojin ne yake bubbuga Wakin maigadi a tsorace Baba maigadi ya buWe hannunsa na kakkarwa, shi tinda yaga anata guduwa shima ya shige Wakinsa yasa sakata,
ce masa sukayi "ya fito bakin aikinsa.."
ya amsa da "to to too naji zan bito."

mi?ar hayar da zai sadasu da cikin gidan sukayi,
daman sojojin su huWu suka zo,
General da kuma Marshal sai canal da S...

Bayan sun iso compound tsayawa suka yi suna knocking ?ofar falo, Mommy ce ta buWe musu da murmushi a saman fuskarta tana faWin "your welcome Officers.."
amsa mata suka yi sannan suka shige cikin falon, kowa samun guri yayi suka zauna saman sofa saida suka gama gaisawa sannan suka tambayi Oga Junaid,
Mommy ta sanar musu cewa yaje hospital gano wa sister sa bata da lafiya,
General ne yace "masha Allah ya warke kenam, ai mun tsorita jin labarin mutuwarsa daga baya kuma akace ya tashi..."

Mommy ta sanar musu duk abunda ya faru,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login