Showing 111001 words to 114000 words out of 140774 words

Chapter 38 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2276

cikin 'koshin lafiya bai mutu ba.."

Da sauri Ayush ta kalli Umanta tace "da gaske Junaid bai mutu ba?.."
tace "eh bai mutu ba..."
ta kuma cewa "Amma meyasa yake wahalar mun da Junaid yake koma wa kamar DAMUSA?.."

Ajiyar zuciya Bara'at tayi sannan tace "bashi yake wahalar miki da Junaid ba..."
tace "to waye ne.?.."

Bara'at tace "kalli cann.." ta nuna da yatsar ta.
abunda Ayush ta gani shine Damusa Sujjur dake kwance a gefen kujerar sarki,
a hankali Ayush take taka 'kafarta saida taje har gaban Damusa ta dur'kusa sannan ta had'e hannayenta biyu tace "nagode Allah da ya kawoni gurinka Damusa, dan Allah ka daina cutar mun da Junaid bawan Allah, bai cutar da kowa ba kaima ka daina cutar da shi duk da nasan wancan mutumin ne yake saka ka azabtar da shi...". ta 'karasa maganar idonta akan mahaifinta Sarki Raamud tana huci cike da jin haushinsa,

zuwa ya yi gabanta shima ya dur'kusa yana kallonta yace "6ingel ki daina jin haushina Dan Allah, Junaid ya warke har abada, kin manta zoben da kika cire a cibiyarki? wannan zoben shi ya ceci rayuwar Junaid,
yanzu inason komai yazo 'karshe, ki kawo 'karshen kiyayyar da kike nuna mun, kiyi hakuri 6ingel, ki yafe mun, na tuba, na kuma shiryu bazan 'kara aikata wani makamancin laifi ba,
Auranki da Junaid kuma halattacce ne a gurina, kuje kuyi Auren ku...."

Murmushi Ayush tayi wani irin farin cikine ya ziyarci cikin zuciyar ta,
fashe wa tayi da kuka ta rungumi mahaifinta.
Shima rungumarta yayi yana rarrashinta...

Sai a wannan lokacin Narasimha yayi magana yace " toh idan kun gama koke? ku zan mayar da yarinyar yanda ta fito, domin zaman ta anan bazai yuba jininta yana can...."

Ayush tafo wa gurin Umanta tayi a hankali ta furta cewa "Uma ni wannan wayene mai siffar Biri =??=???.."

Bata ankara ba taji yace "Wanda ya raini ubanki ne, ni zaki zo ki tambaya ba uwarki ba, sakaliyar yarinya"

d'an turo baki tayi kamar zata yi kuka tana mutsil-mutsil da baki kamar maiyin magana..

Bara'atu ce tayi magana tace "Narasimha muna so kafin Ayush ta tafi zamu nuna mata cikin masarautar nan tinda bata ta6a zuwansa ba sai wannan lokacin, a bamu dama d'aya.."

Kallon ta yayi a fusace yace "baku da wannan damar, a yanzu zata tafi, idan kuma kina son binta zan had'a da ke ne..."

Girgiza kai Bara'at tayi tana fad'in "a'a? Allah ya huci zuciyar ka, idan na bita Junaid harbeni zaiyi wallahi..."

Narasimha ko tsaya sauraronta baiyi ba ya had'e hannayensa biyu sai ga wannan haske mai 'karfin gaske ya bayyano,
Gaba d'ayan su rufe idanuwansu sukayi Banda Narasimha daya je gaba Ayush yasa hannu ya d'auke ta a saman kafad'arsa nan take suka 6ace 6att,
Bai sau'kar da ita a ko Ina ba sai a babban falon gidansu Junaid,
ya kwantar da
ita a kan kujera a yayin da ita kuma idonta a rufe bata san a halin da ake ciki ba....

Shi kuwa Narasimha 6acewa yayi da wannan hasken nasan ya koma masarauta.

A can kuwa Bara'at rungumar sarki Raamud tayi tana kuka mai sosa zuciya,
"wai tana ji tana gani a rabata da yarinyarta, kuma babu ranar sake had'uwa."

Shima Sarki Raamud baiji dad'in tafiyar 6ingel d'insa ba, sai dai ba yanda ya iya dole zata koma ta kasance da Junaid...

*SHARING AND SHARHI FISSABILILLAH=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?=?O?*

*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?*

*typing=???*

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of a tiger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*WhatsApp me 09065443871*


*BOOK ONE*+?
*91 to 92*


*FREE BOOK ZAI ?ARE NE A ?ARSHEN BOOK ONE*

*BOOK TWO PAID NE,*
*YANA TAFE DA SABON SALO, DA KUMA CAKWALKWALIN CAKWAKIYA, KADA KU BARI A BAKU LABARI DOMIN GANI DA IDO =?@? YAFI JII=?I?=?B?*

*MATAR DAMUSAA BOOK 2 PAY ONLY 200=?L?=?G?=?G?=?G?*

*DIP! DIP!! DIP!!!*

*FARASHI YA QARU DAGA 150 YA KOMA 200,*
*WADANDA SUKA BIYA 150 SU SUKA CI BONONZA*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*9065443871, OPAY BANK.*

*OR*

*ASMA'U MUHAMMAD AUWAL,*
*2267236949, ZENITH BANK*

*SHAIDAR BIYA TA WANNAN NUMBER*
=?G?=?G?=?G?
*09065443871*



*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________



=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE



https://chat.whatsapp.com/CYC0vxQRZ269ISx36l1Dmt





Knock! Knock!! Knock!!!
Knocking ake da ?arfin gaske, da ?er ya iya buWe bakinsa murya a sha?e yace "waye ne..."
"Yaya ni ce Laylah.."

a tsorace yake kallon bakin ?ofa yace "you are very stupid, meya kawo ki Wakina da sassafe?.."

turo baki tayi tana gunaguni daga baya tace "yoo Yaya nazo tambayar ka Maimoon ce ko kasan yanda taje ta, yanzu Ammynta ta ?ira waya tana tambaya wai bata kwana a gida ba..."

gaban Doctor Hasheem ne yayi wani irin bugawa yana zazzaro ido waje lokaci guda kuwa ya rikirkice yana ?i??ina yace "ba b b ba ban san inda taje ba, ki tafi ki ba ni guri..."

Laylah cike da mamaki ta kama baki tana maganar zuci tace "subhanallahi ya naji Bros kamar yana cikin matsala? yanzu haka nasan bazai wuce akan wancan da?i?iyar yarinyar ba.." taja dogon tsuka sannan ta nufi Wakinta..

yana zaune yasa Maimoon a gaba ya yi tagumi, har zuwa yanzu ya kasa tsinana komai ga jini baje-baje akan gado, bata farfaWo ba har yanzu,
lokaci guda ya zamo abun tausayi, shima kansa yayi regreted akan abun da ya aikata wa Maimoon, domin tinda yake bai taSa aikata zina ba, yau sai gashi ?addara ta riga fata, yana fitar da furuci a bakinsa "wai yau ni ne Doctor Hasheem na yi fyaWe a yarinya? ni ne mai ceton rayukan al'umma yau gashi an wayi gari zanyi sanadiyar rasa rayuwar yarinya..." bubbuga goshinsa yayi tare da fashe wa da kuka...

wata zuciyar ce ta sanar masa cewa "ka tashi ka ceci rayuwarta..."
a zabure ya tashi ya rungumota caWatt ya Wagata ya nufi toilet da ita,
ya kunna ruwan zafi a cikin seat bith ya tsundumata, sai da tayi 5 minute a cikin hot water kafin ya wanke ta, sannan ya Wagota suka nufi bedroom, kwantar da ita yayi a ?asan carpet ya cire bedsheet mai jini ya canza wani sannan ya kwantar da ita akai,

a hankali take buWe eyes Winta, ruwan zafin ya ratsa jikin ta sosai, sai hawayen da yake ta faman zirya a saman fuskar ta, ta kasa motsawa ko da Wan yatsanta ma,
ganin ta farfaWo ne yasa ya haura saman gadon yana ?iran sunanta "Maimoon! Maimoon ki kwantar da hankalinki zaki warke kinji, kiyi ha?uri na aikata miki babban kuskure ki yafe ni dan Allah, duk ke kika jawo hakan ta faru...."
ya ?arasa maganar yana goge mata hawayen da suke zubo mata...

ita kuwa kallon sa kawai take ta kasa motsa lips Winta ma, bazata iya magana ba...

tashi yayi da sauri ya nufi hanyar fita, buWe ?ofa ya yi ya fice kai tsaye Wakin magani ya nufa, yaje ya Wauko abubuwan da zaiyi wa Maimoon Winki a farji domin yaga ba ?aramin farkewa tayi ba, duk ya yayyaga ta,
fito wa yayi da akwatin maganinnuwa da allurai ya shugo falo da sauri zai wuce room Winsa ?watsam ya tarar da Laylah zaune akan kujerar falo da robar ruwa a hannunta tana waya da Ammy tana faWin "ki kwantar da hankalinki Ammy insha Allahu za'a sameta, wata ?il gidan su ?awarta taje dare ya yi mata acan, amma zan bincika kafin dai Abul ya ankara da ita zan nemo ta....."

juyowar da zata yi suka haWa ido da Dr Hasheem ga kuma boxe na farmacy a hannunsa, babban abunda ya Waga mata da hankali shine jinin da ta gani a gaban jallabiyarsa, zaro ido tayi waje murya a harharWe take cewa "Ammy zan zan ?ira ki daga baya, duk yanda ake ciki zan sanar miki..." da sauri ta katse ?iran tare da tasowa da sauri tazo gaban Dr tana kallon jinin gaban rigarsa tace "Yaya aina ka samo wannan jinin? ciwo kaji ne ko meye?.." ta Wago tana kallonsa.

hannunsa Waya yakai saitin goshinsa ya dafa tareda rufe idanuwansa kansa ne yake masa wani irin ciwo, sai da ya Wan juma bai bata amsa ba still idonsa a rufe, a hankali yake ?o?arin buWe idonsa buWewar da yayi yaga wayam ba Laylah a gurin, waro ido waje yayi yana maida numfashi sama-sama shima da sauri ya nufi Wakinsa har hajijiya yana shirin ka dashi,
shigar sa cikin Wakinsa ya tarar da Laylah akan gado tana ta ?iran sunan "Maimoon! Maimoon meya faru dake haka, dan Allah kiyi magana mana.."

Maimoon ba abunda take sai kuka, hannunta yana kakkarwa ta Wago da shi ta Wora hannunta a saitin wajen farjinta,
tana lulluSe da mayafi Laylah ta kai hannu ta yaye mayafin domin ba yau ta saba ganin tsaraicin Maimoon ba haka itama,
Laylah ido ta zaro waje sosai ganin yanda gabanta ya yi fata-fata, fashe wa tayi da kuka ta kalli yanda Yayanta yake tsaye a bakin ?ofa
tace "Yaya fyaWe kayi mata? saboda rashin imani da tausayi? mahaifiyar ta tana can ta tayar da hankalinta akan rashin ganin Wiyar ta ashe tana nan rai a hannun Allah! tirrrr...."

Wago wayar ta tayi tana dannawa tare da faWin "bari na ?ira mahaifiyarta na sanar mata tazo ta Wauki ?arta tin kafin ta mutu a nan...."
da gudu Doctor Hasheem ya yo kan Laylah yana faWin "dan Allah ?anwata ki rufa mun asiri, ki temake ni nima nasan nayi kuskure, banyi niyar aikata mata haka ba tsautsayi ne..."
ya ?arasa maganar tareda fashe wa da kuka yana ri?e da hannun Laylah..

Laylah itama kukan take tana bubbugan bayan Yayanta alamar rarrashi, tayi matu?ar tausaya masa a halin da ya shiga, gashi har ya Wan rame idonsa sunyi jawur,
tace "to shikenam Yayana ya isa haka banason jin kukan ka, amma meyasa ka aikata mata haka, ko dan saboda yanzun baka sonta shine dalilin da yasa ka Wauki ?wa??waran hukunci har haka? Yaya idan har baka sonta bai kamata kayi mata haka ba..."

"?anwata wallahi ba da son raina nayi mata wannan aika aikan ba, ban san ta shugo Wakina ba tin 1:00 cikin dare, nasan daga gida take a wannan lokacin tazo ta gana da ni ne, maimakon na rarrashe ta sai nabi son raina na aikata mata laifi...." kasa ?arisa maganar ya yi yana hawaye idonsa akan Maimoon wacce itama kallonsa take tana hawayen ba?in ciki, magana ne bazata iya yinsa ba amma a cikin zuciyarta ji take kamar ta she?e kanta, lokaci guda kuma taji tsanar Doctor Hasheem a cikin zuciyarta tinda tasan da mugunta yayi mata haka har da sha?e mata wuya yana so ya kasheta,
haka take tariyo abubuwan da ya faru a tsakaninsu da marin da ya rin?a jera mata, girgiza kai kawai take sai yanzu ta ?ara tabbatar wa Doctor Hasheem ba ?aunar ta yake ba, baya sonta,
itama a wannan lokacin ta cire soyayyarsa a cikin zuciyarta ta mayar da ?iyayya gurbin soyayya....

Laylah ce ta sau?e ajiyar zuciya sannan tace "tooh Yaya yanzun meye mafita?.."

Abunda Doctor yake son ji kenam da sauri ya Wago yana faWin "a yanzu inaso zanyi mata aiki ne a wajen da taji ciwo saboda idan aka bar gurin zata samu babban matsala daga ?arshe kuma cancer zai iya shiga..."

Jijjiga kai Laylah tayi tace "ka samu kayi mata aikin Yayana, zanje waje na jiraku.."
sau?a tayi daga kan gadon tana sharar hawaye ta fice a Wakin...

shi kuwa akwatin ya buWe ya ciro allura sai da ya mata allurai tukun ya ware mata sawaye ya soma mata Winki, acikin alluran da yayi mata har da na kashe jiki yanda bazata ji ciwo ba,
kafin ya kammala har tayi bacci saboda

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login