Showing 66001 words to 69000 words out of 140774 words

Chapter 23 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2286

Ayush ce take masa gizo, ya rasa yanda zaiyi da soyayyar Ayush, "Dan Allah kizo mun a gaske mana, ki daina wahalar da ni haka ko sau Waya ina son sakaki a cikin idanuwa na, Ayush ina matu?ar ?aunar Gimbiya ta, idan ban mallake ki ba ha?i?a zan rasa rayuwa taaa...." yana cikin wannan sambatun yaji ana bubbuga door Win Wakinsa.
"waye shugo mana" ya faWi haka yana jan tsuka tare da faWin "yanzu haka nasan wannan shashashar Autar tamun ce, ina cikin maganar tauraruwa ta zata zo ta takura mun"
a hankali aka turo ?ofar Wakin da sallama a bakin ta, ganin wacce ya gani yasa ya yi saurin mi?e wa yana mata kallon ?urilla tareda mur?usa idonsa da hannayensa don ganin ko gizo ake masa, still wacce ya gani ya sake haWa ido da ita,
murmushi tasau masa tace "Barka dai Doctor," baki kawai ya sake yana kallonta shima murmushi ya sake mata,
"Shin anya kuwa Ayush nake gani a gaba na?? kar dai ace an fito mun ne da siffar aljana.."
Yana faWin hakan tare da zaro eyes Winsa.
Dariya ta Wanyi sannan tace "a'a ni ce Dr nazo ganin yana yin jikinka ne, ance baka da lafiya"
yana dariya yana faWin "eh, eh ?warai da gaske, taho ki zauna ga kujera bari na samo miki drinks ko.."
kafin ya fice daga Wakin ta dakatar da shi tana faWin "a'ah ka barshi kawai ni da Yaya Junaid muka zo, shima yana waje, daman Mommy ce tace ya kawoni na duba jikinka sauri nake yi zamu koma gida yanzu"
wani irin dipppp Dr yaji a zuciyar sa lokaci guda ya Waure fuskar sa, ya juyo yana kallon Ayush sai dai ita ya Wan sau mata murmushin ya?e amma a cikin zuciyar sa kamar ana wura masa wuta tsabar kishi, shi baya ma tunanin dukan da Junaid ya yi masa, domin Ayush ce a gabansa...

Daman suna zaune a falo Mommy tace suzo su duba mata jikin DR kafin zuwa gobe itama tazo duba shi...

matsowa daf da ita yayi yana faWin "okay thank you, nayi kewar ganinki daman..." kafin ya ?arisa maganar ta katse shi da cewa "eh hakane tin a asibity ko?"
Kafin ya yi maganar suka ji an bankaWo ?ofar Wakin
Laila ce ta shugo da gudun gaske tana ?iran "Bros! Bros!! Bross!!! zo kaga Ogah Junaid yazo wayo farin cikina yazo yana harabar gidan a cikin motar sa," ko tsaya lura da Ayush ma bata tsaya yi ba tayi ficewar ta tana ta kwashe wa da dariya..
shima Dr dariya ta bashi banda Ayush wacce ta tsaya baki a sake tana kallon ikon Allah!..

Da sauri Laila tayo kan Junaid tana zuwa ta buWe murfin motar ta shiga ciki tana washe baki tareda faWin "Oga Junaid yau kaine a gidan mu? ka daWe baka zo ba.."
Junaid juyo wa yayi yana kallon ta daga bisani ya maida kansa kan wayar hannunsa da yake ta dannawa baice komai ba, "amm Ogah baka ga nayi kyau ba, har kwalliya naje nayi maka fa kuma ka?i kulaniii!" tayi maganar tana shagwaSa ta turo baki kamar zata yi kuka.
"Hmmm!" abunda yace kenam ya Wago ya ?ara kallon ta ya kuma maida kansa kan wayarsa.
abun yayi mata ciwo aranta ?in kulata da ya yi "Hummmm! toh ya zanyi tinda haka Allah ya Wora mun, son wanda bai damu da mace ba, amma zan ta naci akan ka har Allah ya mallaka mun kai..."
Yana jinta amma ya?i kulata..!
le?a cikin wayar sa tayi taga meyake yi ne haka har danna wayar ya fita mahimmanci, abun takaici ashe GAME ma yake ta yi na wasan harbi.
turo baki tayi tana kallonsa kamar tasa kuka......

*FOLLOW ME TO NEXT*
*DAN ALLAH AYI COMMENT DA SHARHI*
*EDITED*


*>?? SDEENDTM DATA SERVICES>??*
*MTN* . *Airtel*
1GB = ? 300. 1GB = ? 300
2GB = ? 600. 2GB = ? 600
3GB = ? 900. 3GB = ? 900
4GB = ? 1200. 4GB = ? 1200
5GB = ? 1500. 5GB = ? 1500

*GLO* . *9MOBILE*
1GB = ? 350. 500Mb ? 500
2GB = ? 700. 1.5GB ? 1100
3GB = ? 1050. 2GB ? 1600
4GB = ? 1400. 3GB ? 2000
5GB = ? 1750. 4GB ? 2500

*VALIDITY: 30DAYS/1MONTH*
For cable subscription or sell recharge card
Call this number or whatsapp
=?G? *>؀?08066268951*

*ASMEETAH NOVEL
'?
'?
'?*

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of tinger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?
'?)


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
65 & 66 <-------


"Please banzo gidan ku don ki dameni ba fa?"
ya ?arisa maganar yana zaro mata manya-manyan idanunsa,
turSune fuska tayi tana faman masa muzurai, kaiwa hannu yayi zai doke bakin cikin zafin rai tayi saurin tare wa da hannun ta, "get out inside my car" yana nuna mata alamar fita da Wan yatsar sa,
"dan Allah Oga Junaid ka saurare ni mana..."
kafin ta kai ?arshen maganar ya katseta da cewa "before i count one to three leave my car, if not you'll see what am going to do" ba shiri Lailah tabar cikin motar da sauri domin ta riga da tasan halin mutumin yanzu zai iya hargutsewa.

fitar ta cikin motar yajaa wani dogon tsuka ya cigaba da wasan game a wayar sa,
da gudu Lailah tayi cikin compound tana rera kuka haka ta wuce su Dr da Ayush a falo suna shan hira ganinta yasa suka tsayar da hirar suka bita da kallo, shi dai Dr yasan dalilin yin kukan ta kawai ya share mi?ewa Ayush tayi tare da faWin "Dr zan wuce Yaya Junaid yana jira na"
"ok tam muje na rakaki gimbiya" ya ?arisa maganar dai den lokacin da ya mi?e shima yana ?areta da kallo domin ba ?aramin kyau tayi mishi ba,
tana sanye da after dress black mai duwatsu ata front Win rigar an jera su, gyalen rigar tayi rolling Winsa akanta tana ri?e da handbag.
ita ta soma yin gaba tana taku a hankali cikin nutsuwa shi kuwa yana biye da ita, da haka har suka fito harabar gidan suka nufi yanda Junaid yayi parking da motar,
tana zuwa gurin ta buWe murfin motar ta shige shi kuwa Dr zagaya wa yayi ta yanda Junaid yake drave ya yi knocking yana cewa "well done Ogah kana sha?ar haya?i fa, inba busa ba Waga hannu ne." wanda yake cikin motar kuwa a hankali ya sau?ar da glass Win motor da murmushi a face Winsa yanda yake motsa bakin kai kace abu yake ci duk hakan cikin ji da kai ne kamar bazai yi magana ba after some minute da ?yar ya buWe baki yana faWin "how is ur body" murmushin takaici Dr ya yi sannan shima ya maida masa martani "Hmm! Am ok.." abunda Dr ya faWa kenam idonsa akan Ayush wacce take ta wasa ta jakar hannun ta duk abunda suke yi tana jinsu, already tasan akwai ?er tsama a tsakanin su amma a ranta tana jinjina irin girman kai na Junaid, "kai kaji wa mutum ciwo amma gaishe shi da jiki sai ya zamo aiki" magana take a ranta idonta akan Junaid dai den lokacin da zai karya kwana da sitiyarin motar ya mi?i hanyar da zai sada shi da gate, sai da ta waiwaya bayanta tana kallon Dr yanda yake jan ?afarsa da ?yar yake tafiya abun tausayi, sai da kwalla ta kusan yanke mata da sauri ta tare fuskarta da hannu kar Junaid ya fahimci wata matsala.

direct super market suka nufa zasu yo shopping Win dresses da kuma shoes with handbag and others.
duk siyayyar nan a Ayush za'ayi su, duk wasu abubuwa na amfani wanda mace zata yi using dasu gaba Waga za'a siyesu.
tafiya suke ba wanda ya kula kowa a cikin su, ya turSune fuska gira a haWe cikin Sacin rai ya daki sitiyarin Win motar ya soma wasa akan titi yana jujjuyar da kan motar da ?arfin gaske yake danna kan sitiarin wani irin ?ara motar take yi, ganin haka yasa Ayush ta toshe kunnuwan ta da hannenta biyu tana ihu "dan Allah Yaya Junaid kar ka kashe mu, kayi hakuri" tayi matu?ar tsorita sosai jikinta har Sari yake, wani irin burki ya danna gaba Wayanta ta tafo fuskan nan ya daki gaban motar ta ciki nan kuwa bakin ta ya fashe sai jini dake tsiyayo wa, tsayar da motar yayi yana faWin "now tell me meyasa kika daWe da Dr Hasheem a cikin Wakinsa?"
bai ma lura da jinin dake bleeding a bakin ta ba, tsabar ?ololuwar ba?in ciki ko kulashi bata yi ba. jin shuru yasa ransa ya ?ara hargutsuwa cikin zafin nama ya wani daka mata tsawa "baa magana nake miki baaa" a razane ta juyo tana kallonsa ga hawayen da ya wanke mata fuska tana ?o?arin tare jinin dake tsiyaya daga bakin ta da hannu tace "shin zargina kake yi ne ?
kallon ta yayi ta wutsiryar ido yana cizan laSSensa, ya ciro farin handkerchief ya mi?a mata, hannu na kakkarwa ta karSa tana goge bakin ta, shi kuwa jan motar ya yi a hankali suka ?arisa shop...
Junaid gaba Waya jikinsa ya yi sanyi ganin jini a bakinta, sai dai bai kalli yanda take ba saboda a tunaninsa kar ta raina shi, buWe murfin motar yayi ya fito yana shan kanwa, itama fito wa tayi idonta cike da kwalla suka nufi cikin shop, shigar su keda wuya anan Ayush ta fara kalle-kallen abubuwan more rayuwa, ga shagon yanda yake ta wal-wal da haske kala-kala! baki ta sake tana kallon ikon god, ita fa har ta manta abunda ya faru a tsakaninta da Junaid fuskar ta ya yi wasar sai faman washe white teeth Win ta take, bata ankara ba taji Junaid yace "ke ?er village je ki dubo abubuwan da kike so wanda zaki yi amfani dashi.." fuskarta ta haWe ta turo ?aramin bakin ta ita bata ji daWi ba yanda ya ?irata da ?er ?auye a gaban mutanen wajen wasu har da dariyar su.
shige wa tayi rai a Sace direct wajen kayayyakin sakawa tayi ta fara zaSar dogwayen riguna masu bala'in kyau ga tsada, sai data Wauki kala 20 na abayoyi, Suez lace kala 5, gizner 5, materials 5, laces 15, atamfa 15, ?ananun kaya suma sun kai 15, da sauran abubuwan da ba'a lissafo ba, takalma da duk abubuwanda take so komai da komai duk abunda tasan zata nema to sun siye su, banda mayuka da turaruka sukam ba'a magana domin kala kala gasu nan har da nasu gyaran gashi....
aka zo gun lissafin kayan da Ayush ta Wauka, 5.500millions
zaro ido Ayush tayi tana nanatawa batayi tunanin ta Wauki abubuwa har haka ba,
?wayar idonta ta kai kan Junaid tana son ganin irin reach Win da zai bayyana akan fuskarsa abun mamaki baiji komai ba sai hannunsa daya sa a aljihunsa ya ciro check yayi rubuce-rubucensa sannan ya mi?a wa manager na super market, ma'aikatan gurin ne suka saka kayayyakin a bayan booth...!
shiga cikin motar sukayi Junaid yayi drived Win su sai gida,
isar su kenam gidan ita kuma Mommy tana shirin fita tana sanye da kayan likitoci a jikinta, ganin su Junaid sun dawo yasa ta fasa shiga cikin motar tata tana faWin "aa'a kaga manyan gari kun dawo ne?" da gudu Ayush tayo kan Mommy tana dariya zuciyar ta fam yake da farin ciki ganin lodi-lodin kayan data jido, "Mommy mun siyo kayayyakin kin gansu kuwa sunyi kyau sosai" tana magana baki ya gagara rufuwa, murmushi mommy tayi sannan tace "Hummm Ayusher kenam ke iya wannan kawai kika gani, ku ?arasa shiga ciki Junaid ya kai ki room Winki zaki sha mamaki,
ni kinga sauri nake zan wuce hospital ana nema na" ta shafa sumar kan Ayush tare da manna mata kiss a goshi, tayo kan Junaid shima ta manna masa muach a kan goshin sa tana faWin "saina dawo" da sauri ta shige cikin motarta ta mi?i doguwar hanyar dazai sadata da gate kafin ta isa already maigadi ya buWe mata gate, tayi ficewar ta...

da gudu Ayush tayi cikin babban falo tana baza idanuwa taga inane Wakinta, domin akwai Wakuna sosai ata cikin falo sai wanda ka zaSa, ganin har yanzu Junaid bai shugo ba yasa ta faWin "i can't wait gaskiya" Wakuna ta fara buWe wa tana lelle?awa duk wanda ta buWe sai ta ga wayam iya kujeru ne kawai, wasu Wakunan ba?i ne, ba Wakin da bata shiga ba amma bata ga Wakin ta ba, tsayawa tayi tana tunanin "to ina ne Wakina? kodai ba'a cikin falon nan yake ba", tana cikin wannan tunanin taji shugowar Junaid yana faWin "ku shugo da kayan" wasu matasa biyu ne daya kira don su shugo da kayan da suka siyo cikin Wakin Ayush,
Ayush zuba eyes tayi taga ina zasu kai kayan don tana da tabbacin yanda zasu kai kayan nan ne Wakinta,
?watanta musu Wakin Junaid ya yi!
kamar yanda ya gaya musu haka suka hau upstairs suna taka matakala kamar zasuyi Wakin Junaid sai suka karya ?wana ta Sangaren hagun nan ne Wakin Ayush kusan a jere dana Oga Junaid, sai dai shi nasa kana haurowa upstairs zakayi right hand Wakin Ayush kuma Sangaren hagun, Ayush ce

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login