Showing 63001 words to 66000 words out of 140774 words

Chapter 22 - MATAR DAMISA Complete Novels By Asmeetah.doc

Asmeetah   

23 Sep 2025

2310

karatu anan nigeria day yake yi a gida, sai Autar su Lailah...

*MASHA ALLAH*

Follow me on my whatsApp
09065443871

More comments more more read more=??
*SHARING*

=?? *MATAR* *DAMUSAA*=??
(the wife of tinger)

*written* *and* *story* *by*
*Asma'u Muhammad Auwal*

( *ASMEETAH NOVEL*
'?)


*NASARA WRITERS ASSOCIATION*
___________________________________
{{ *_Nasara abin so ga kowa, domin marubuta da cigaban rubutu, al?alaminmu ?ancinmu._* }}
___________________________________

https://www.facebook.com/103637491942644/

=ث?=ث? *{{N W A}}* =ث?=ث?


(P3R@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@@EP 'DDQGP 'D1QN-RENFP 'D1QN-PJRE

*BOOK ONE*
63 & 64 <-------

>???>???>???>???>???>??? "Yaya Junaid" murya ciki-ciki ta furta sunan sa, jiki a mace ya Wago da shanyayyun idanuwan sa ya kafe ta dasu yana son jin abunda zata faWa, silently ta taso tazo gabansa ta tsaya "shin kana sona har cikin zuciyar ka?"
?ura mata eyes ya yi sosai lokaci guda kuwa ta fara masa ?warjini cike da fargaba ya girgiza kai "a'a bana sonki, bani da ra'ayin yin Aure just kije ki zaSi Dr Hasheem zaifi dace wa da ke, ina miki fatan alkhairi".

Kuka ne ya kuSuce mata ta ri?e gaban rigar sa tana faWin "Yaya Junaid kar ka mun haka dan Allah wallahi ina bala'in sonka, ka tausaya mun..." zamar mata da hannu ya yi daga cakumar data yi masa fuska ba annuri yace "kinga Yushert stop this robbish, i said i'll not marry you, please stay away from me Yushert"

tsayar da kukan tayi cike da mamaki take kallonsa leSSen ta na kakkarwa tace "Yaya Junaid... ji tayi ya ri?o hannunta yaja ta bakin ?ofa ya fitar da ita daga cikin room Winsa sannan ya rufe Wakin ya yi komawar sa ciki..

da gudun gaske ta sau?a down stairs tana kuka ta nufi Wakin Mommy kai tsaye saman gado ta haura tana kuka mai cin rai,
Mommy fitowar ta kenam daga cikin toilet ta watsa ruwa ganin Ayush a wannan halin yasa ta nufo gurin ta tana faWin "lafiya kuwa Ayusher keda waye kike kuka?"
shuru Ayush bata bada amsa ba, sai ma ?ara ?arfin kukan data yi.
"Humm kar dai kice mun Junaid ne, domin kunfi kusa ke da shi anjuma zaki koma masa ne..."
dai dain lokacin anata ?iraye-?irayen sallar mangrib,
tashi mommy tayi ta sanya kayanta sannan ta tsayar da sallah already tayi alwala kafin ta fito.

Ogah Junaid kuwa zama ya yi a bakin bed yayi tagumi wani irin ?unci ne ya ziyarci zuciyar sa, idonsa ne sukayi jawur shi a rayuwarsa ya tsani ayi masa maganar Aure ji yake kamar ya she?e kansa, shi har cikin zuciyar sa yana son Ayush amma maganar Aure ne baya so.
ji yake zuciyarsa tana haurowa, kwakwalwar sa tana tafasa, idanuwan sa ne suka fara canzawa like tiger eyes! hankalinsa ne ya fara fita daga jikinsa yana huci cikin ?an?anin lokaci ya faWi ?asi yana juye-juye ya ri?e kansa sosai yana wani irin gurnani da ?arfin gaske,
ji yake kamar ana hura masa wuta a jikinsa, jijiyoyin jikinsa sun fito sunyi burtsi-burtsi launin fatarsa ta koma yellow, sumar kansa sun mimmi?e daga kwance da suke!
mi?ewa ya yi da ?arfin gaske ga rikitattun eyes Winsa na tsoro, tarwatsa Wakin ya fara yi ya fiffige labulayen Wakin, duka Waya yayi wa mirrow ya dagargaje, wadrobe Winsa ya faWo dashi ?asi, ya Wago da makeken katifarsa da hannu Waya yayi wurgi dashi,
ya zamar da Wakin kamar kasuwa,
jawo ?ofar Wakinsa yayi ya Salla door sannan ya fice yana taku irin na ?arfafan zakuna, ya sau?o falo da ?arfin gaske ya finciki ?atoton plasman dake manne a jikin bango yayi wurgi da shi (wayyo my plasman>?z?)
ya harhargutsa kujerun Wakin, duk ya finfincike flawowin Wakin, labulayen falon masu tsadar gaske na UK duk ya yayyaga su! gurnani yake na gasken gaske haWe da ihu-ihu sai ta'adi yake ta yi musu...

Mommy kuwa tana sallah jin yanda Junaid yake ta gurnani yasa hankalin ta yabar jikinta,
Jikin ta ne yake kakkarwa sallar bazai yuba a halin yanzu hakan yasa ta sallame, da gudu ta nufi falo tana faWin "Innalillahi wa inna'ilaihi raju'un Junaid na shiga uku ciwonka ya tashi kuma babu maza a gidan...."

Itama Ayush tsabar tsoro jikin ta ne yahau Sari yana kakkarwa ta kasa sau?a daga kan gadon, lokaci guda kamar wanda aka za?uleta ta tashi ta gudu itama ta nufi falon,
Mommy murya na kakkarwa tace wa Ayush "ki koma ciki kar yaji miki rauni Ayush, ki shiga cikin Wakin ki rufe, ki barni zanji da shi.."

Junaid kuma tsayawa yayi yana fuskantar Ayush ya zuba mata raunannun idanuwansa sai gurnanin daya ?aru, itama Ayush tsayawa tayi tana kallon sa ta kasa motsawa.
Mommy ce tayo kansa da igiya a hannun ta zata Waure shi, ta lallaSo ta bayansa ta wurga masa igiyar ai kuwa ita da igiyar haka ya yi wurgi da su wani irin ?ara mommy tasau Allah yaso ta akan doguwar sofa ta faWo abun yazo mata da sau?i,
a razane Ayush tace "Mommyyy" tayo kanta da gudu ta Wagota, cikin ?irar ?arfi Junaid ya yo kansu gadan-gadan zai kai musu hannu da gudu Ayush ta shige tsakiyar sa ta rungume shi sosai jikinta na kakkarwa, ta ?an?ame idonta rub tana jiran ta yanda za'ayi wurgi da ita sai kuma abun mamaki wani irin nannauyar ajiyar zuciya ya sau yana numfashi sama-sama ya rufe idanuwan sa rubb, wani irin hajijiya ne ya Webe shi zai faWi ?asi Ayush ta rirri?e shi sosai a hankali ta kaishi ?asi ta kwantar da shi,
kanta ta kwantar saman ?irjin sa, tana jin yanda zuciyar sa take harbawa da ?arfi-?arfi da haka har zuciyar sa ta dawo normal, sai dai jikin sa ba ?wari ya kasa motsa Wan yatsar sa ma still idonsa a rufe...

Mommy sake baki tayi tana kallon ikon Allah, a ranta tana furta "wacece wannan yarinyar? daga ina take? anya kuwa mutum ce, a karo na uku kenam ina ganin yanda take ceton Junaid, Alhamdulillah Allah na gode maka daka kawo mana Wauki ka kawo mana wacce zata magance mana matsala..."
Murmushi ne akan fuskarta ga ha?orin makkan ta kuwa ya yi matu?ar yi mata kyau,
a hankali take tafe tayo kan Ayush tace "Ayushert ki taso..."
"a'ah Mommy jikinsa da sauran zafi idan na raba jikin mu ciwon zai iya dawowa"

a hankali yake motsi da hannayen sa da ?er ya iya Wago hannun ya Wora su akan gadon bayan Ayush, idonsa ya fara buWewa a hankali yana kallon dishi-dishi har idon ya washe,
Idonsa ya washe sosai ya koma fari sol kamar ba shi bane idonsa ya koma green colour ba,
Lips Winsa yake motsawa a hankali ya furta "Yushert..."
itama Wagowa tayi suna fuskantar juna ido cikin ido,
"are you okay?" ya furta hakan yana kallon ta! kaWa masa kai kawai tayi tana ?o?arin mi?e wa, Mommy tayo kan Junaid tana tana cewa "my son kana lafiya, tashi maza sannu ko" ta kai hannun ta kansa ta tallafa masa ya tashi idonsa kuwa na kan Ayush wacce ta kawar da kanta gefe ga ido ya yi jawur daga ?arshe kuwa ta juya da gudu ta koma cikin bedroom Win su,
soyayyar Junaid zai mata illah sai dai ya?i amince wa da soyayyar ta, zuwa tayi ta kwanta a saman gado wani sabon kuka ne ya sake zuwa mata, a cikin ranta kuwa tana faWin "dole na koya wa zuciya ta hakurin rashin Yaya Junaid, meye amfanin soyayyar da ba Aure? meye mafita? wani shawara zan ba wa zuciya ta?"
tana kwance tana raya abubuwa da dama a cikin ranta, can kamar wanda aka zabureta ta tashi tana faWin "na samo mafita, yes! yes!! yes!!!, zan ?aurace masa na wasu kwanaki shi da kansa zai nemeni, ni kuwa nace masa indai bai aure ni ba bazai ?ara gani na ba tinda naga yanzu inbai ganni ba baya jin daWi"
tana cikin wannan tunanin saiga Mommy ta shugo idon ta akan Ayush tazo ta zauna kusa da ita, tace "Ayush nagode sosai da ceton Junaid daga halin da yake ciki, ha?i?a ke ?er baiwa ce, kuma ke kece maganin Junaid! zan so ki Aure shi Ayush kuma naga kin sha?u da shi sosai, soyayyar ku ya yi zurfi" tayi ajiyar zuciya sannan ta dafa kafaWar ta tace "kun dace da juna"
juyowa Ayush tayi tana kallon Mommy tana motsi da leSen ta a hankali tace "Mommy Yayana Junaid baya sona, yace kada na sake masa maganar Aure.." ta ?arasa maganar tana zubda ?walla, Mommy ta jin jina kanta ta Wanyi jimm kaWan kamar mai tunanin wani abu daga baya tace "baza su bar shi yayi Aure ba..."
Ayush ta juyo da sauri tana kallon Mommy baki na kakkarwa tace "su waye?.."
"Azzaluman da suka shiga rayuwarsa" Mommy ta faWi hakan tana zubda kwalla...
"Amma inaso kimun wata alfarma!"
Ayush ta Wago tana kallon Mom, tace "ina jinki Mommy"
Mommy ta kamo hannayeta biyu tana fuskantar ta tace "ki rin?a yawan zama kusa da shi, kina shiga jikinsa kamar dai a yanda na ganku yau, insha Allahu a hankali komai zai dawo normal, ciwonsa kuma zaiyi ?asa, inhar ya shiga jikin ki sosai zakiga kina masa zancen Aure zai amince.."
wani irin haWiyar yawu Ayush tayi sannan tace "to Mommy amma kince zuwa gobe na fitar da wanda nake so acikin su biyu.."
"eh na gaya miki haka ne saboda Junaid, nasan yana matu?ar kishi da Dr, idan baki sani bama akan ki Junaid ya yi wa Hasheem duka, kada kisa damuwa a ranki kinji ko Doughter??"
kaWa kai kawai Ayush tayi idonta akan Mommy.....

"to yanzu dai kije ki gyara masa Waki, zuwa dare kema zan kai ki Wakin ki kibar mun Waki nima" ta ?arisa maganar tana mi?ewa tsaye tace "bari ni kuma naje kitchen na girka masa wani abincin baici komai ba.."

cikin sanWa Ayush take taka upstairs, tana raya cewa shin a wani hali zata ga Junaid,
gabanta ne ya yi wani irin bugawa ganin ?ofar Wakin a cire, ?arasa shiga tayi tana bin ko ina da kallo yayi kaca-kaca da Wakin ga mirrow ya dagargaza shi, katifar gadon anyi wulli dashi, Wakin dai ya zamo kamar wanda akayi wasan dambe a ciki!
a razane ta kai idon ta kan Junaid yana tsaye ta gaban ta ya goya hannayensa kan chest Winsa, ya kafa mata eyes ko ?ibtawa baya yi..

Ayush a cikin ranta tace "na shiga uku taya zan fara gyara Wakin nan, bazan iya ba gaskiya" tana cikin wannan tunanin taji anyi sallama ta bayanta juyawa tayi tana kallon wanda ya shugo, wani mutumi ne ya shugo yana faWin "Ogah an kawo kayan furniture zamu fara aiki yanzu" Ok kawai yace ya ri?o hannun Ayush yace "muje za'a canza kayan Wakin..."
har zasu fita ya waiwayo yana kallon Wakin sirri ya tuna ya danna key a room Win, ba wanda yasan da gurin...

1hour
gaba Wayansu suna zaune akan dinning table suna night lunch, ba wanda ya kula kowa
Ayush juya spoon kawai take yi bata jin cin abincin, sai Junaid kuma yana ci yana satar kallon Ayush, itama idan ta Wago suka haWa eyes sai ta sunkuyar da kai ?asi,
Mommy duk ta lura da hakan, shiyasa tayi saurin kammala nata lunch ta tashi tabar musu gurin.
can itama Ayush ganin babu wanda ya kula kowa a cikinsu yasa ta tashi da sauri zata tafi
ya dakatar da ita yana faWin "ina zaki je ?"
kallonsa tayi ta wutsiryar ido tace "kwanciya zanyi bacci nake ji.." "ok before jeki dubo mun Wakina gyaran da akayi ya yi kyau"
turo baki tayi tana tafiya kamar bazata yi ba, da haka ta haura upstairs, shima daga baya ya biyo bayanta, zuwa yayi ya same ta tana tsaye ta zuba wa Wakin ido,
ba ?aramin haWuwa Wakin ya yi ba, ya tsaru sosai komai na Wakin launin pinck ne!
Labulaye, carpet, bedroom, mirrow, wadrobe, duk launin pinck aka saka, hatta flowers Win da aka saka suma pinck sai she?i suke, launin hasken Wakin kuwa shima light pinck sai wal-wall yake ga wani sanyi A.C mai shegen daWi ga ratsa jiki....,
yana zuwa yakai hannun sa ya rungumota ta baya yana faWin Wakin yayi miki kyau ne? ko kuma a sauya launin Wakin?"
Jin tayi shuru bata ce komai ba yasa ya le?a fuskar ta yaga ashe gyangyaWi take a tsaye, jin ta akan faffaWar ?irjinsa yasa doguwar bacci ya Wauke ta ga sanyin da yake ratsata....
murmushi yasau ya cicciSe ta ya fice da ita direct Wakin Mommy ya kaita ya kwantar da ita, akayi sa'a kuwa Mommy itama tayi bacci! ya rufe musu ?ofar Wakin....

shigar room Winsa toilet ya shiga ya watsa ruwa yayi shigar sleeping dreesing ya kwanta shima tare da jero addu'o'i....

*WASHE GARI*

******
Lailah kenam ana zaune a bakin gado tasa photon Junaid a gaba wanda ta sato a gurin Mommy tana ta kalla tana murmushi "Oga Junaid ina matu?ar ?aunar ka, bana kula kowa saboda kai, meyasa nima bazaka so ni ba? zan juri duk wani wula?ancin da zaka mun, zan kuma Aure ka a halin da kake ciki na rashin lafiya! kaiWin na daban ne a cikin maza, zuwa gobe zanje na saka ka a idona ko zanji daWi a raina My husband to be =??..."

******
Da ?er Doctor Hasheem yake taka wa yana Wingishi ya shige room Winsa ya zauna a bakin gado duk yanda ya waiwaya

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login