Showing 9001 words to 12000 words out of 85584 words
Chapter 4 - Gidan Rina latest New Book Complete by Hauwa Shehu Aliyu.pdf
gaba wanda ya rasa na menene babban tashin
hankalinshi bai san yadda zai ga yarinyar ba, ko yaya take bashi da mafita dole ya aureta don
ya farantawa mahaifinshi rai. "Turo k'ofar da aka yi ya katse mishi tunani da sallama kamal yak'araso, kusa da Aliyu ya ajiye
ledar hannunshi.
"Boss na kira maigida Jamal ya ce zai zo nan ba da jimawa ba.
Okay.....ba damuwa za ka iya tafiya.
Ficewa kamal ya yi yayin da Aliyu ya dauki takeaway guda yafara ci kasancewar yana jin yunwa
yasa yaci fiyye da rabin abincin.
"Abinci yake ci amma zuciyarshi cike da zance zuci, turo k'ofar da aka yi ya katse mishi zance
zuci da ya ke yi, sallamar Jamal ta bugi dodon kunnenshi, ya dubi k'ofar yana mai amsawa
Jamal ya shigo ya zauna kusa da Aliyu yana mai mik'a masa hannnu suka yi musabaha.
"Ya garin JB kwana biyu ka 6oye?"
Aliyu ya fad'a yana kallon fuskar Jamal.
Alhmdllh....kwana biyu nan am too busy tun lokaci da Abba ya yi rashin lafiya abubuwa su ka
min yawa.
"Sauke numfashi Aliyu ya yi kafin ya ce gaskiya iyayyenmu suna bukatar hutu musanmman
yanzu da k'arfi kullum k'ara ragewa yake, gara kai JB kana da siblings maza su na taimaka
maka a business d'inku sa6ani ni da bani da kowa
"Ta6e baki Jamal ya yi kafin ya ce kadai ayi sha'ani kawai amma lamarin 'yan uwan nawa sai
addu'a daga mai shaye-shaye sai manemi mata, shiyasa kullum jini Abba k'ara hawa yake.
Girgiza kai Aliyu ya yi ya ce Allah ya kyauta ya shige mana gaba.
Amin summa Amin!
cewar Jamal yana mai daukar robar ruwan Faro ya bude, ya kafa baki ya sha daga bisani ya
ajiye.
Ya dube Aliyu ya ce king ya zance da mu ka yi a waya yanan ko ka watse shi?"
Yak'arasa magana yana dariya.
Uhm! Bari kawai JB wannan karo zance ba zai watsu ba.
Yanzu haka neman da nake maka zance nakeso, mu tattauna akai.
"Daddy ya ce na shirya ranar Saturday naje naga yarinyar, sai ka shirya mu tafi tare.
"Allah yakaimu cewar Jamal.
Cigaba da tattauna zance suka yi.
****----*****-----*****
Yammacin ranar Juma'a Barrister Amina tana zaune a office d'inta black suit ne sanye ajikinta,
ga farin gilashi d'inta da ta manna a fuskarta ya yi matuk'ar fitowa da kwarjininta.
Ta tattara hankalinta akan system, aka yi knocking k'ofa, yes.... come in.
Tafad'a tana mai cigaba da aikinta aka turo k'ofa tare da sallama ta amsa batare da ta d'ago
kanta ba, ta ce bebs sai yanzu ki ka fito?"
Uhm....bari kedai bebs case din yau ya bani kashi ba kadan ba kinsan shegen iyamuri nan
Barrister Obi shi ne defendant lawyer, yanzu dai an d'age zama sai on 16 za'a cigaba da
saurare k'arar.
"Hmm!
Barrister Amina ta yi ajiyar zuciya had'e da cewa karki damu bebs insha Allah za ki yi nasara,
Allah yana tare da ma su gaskiya.
"Haka ne bebs thanks for the courage me.
You're welcome!
Suka yi shiru na few seconds daga bisani Barrister Amina ta kawo karshen shiru nasu ta hanyar
cewa, bebs kamar yadda ki ka bani shawara na yi istahara akan mutume nan na yi, ba zan
6oye miki ba bebs akwananki nan kullum sai nayi mummunan mafalki wanda na rasa gane me
hakan yake nufi.
*DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE IDAN KANA SO SAI KA
TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
Jeeddah Aliyu
[7/26, 11:44 PM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAN KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
*GIDAN RINA*
Na Jeeddah Aliyu
Free page
*6*
Ajiyar zuciya Barrister Zarah ta yi ta gyara zamanta, ta fuskanci Barrister Amina ta ce ki
kwatarda hankalinki bebs insha Allah ba abinda zai faru sai alkhairi, ke dai ki cigaba da addu'a
zan kuma je waje Malam(tana nufi kakanta da ya haifi mamanta) ya taimaka miki da addu'a.
"Numfashi Barrister Amina ta sauke kafin ta ce gashi gobe ne ranar zuwanshi, zuciyata cike
take da fargaba had'uwa da shi.
"Murmushi Zarah ta yi ta ce kidaina fargaba bebs, insha Allahu alkhairi ne zai biyo baya.
Allah yasa.
Cewar Amina.
***----***----****
*8:34pm*
Aliyu na zaune a falonshi yana duba wasu documents na wani project da yake yi, Zee-zee ta yi
sallama ta shigo ya amsa tare da d'agowa ya dubeta sanye take da 'yar fingilalliyar riga wacce
ta wuce gwiwarta, kanta ba d'an kwali ta gyara gashi ta sai kyalli yake.
"Ya Ali momma ta ce ka zo tana so ganinka.
Mtsss.....ya ja tsaki cikin hargowa ya ce wai Zainab meke damunki ne?"
wannan wacce irin banzar shiga ce?"
Dube yadda ki ka fito tun daga apartment d'inku har zuwa nan, baya kinsan gidanan cike yake
da maza wanda ba muharamanki ba.
"Ya motsa fuska Zee-zee ta yi tana wani turo baki, yi hak'uri Yaya Momma ce ta azalzale ni
akan lalle sai nazo na kira ka, insha Allahu ba zan sake fitowa a haka ba.
Shikenan je ki ki ce mata ina zuwa.
Ficewa ta yi yayin da ya shiga tattara takardu da ya zube akan carpet, sannan ya fice a falo ya
tararda momma ta hard'e akan sofa.
''Barka da hutawa momma!
Yafad'a had'e da zaunawa akan kujera da ke facing d'inta.
Shin da gaske ka amince da za6in mahaifinka, kuma gobe za ka tafi Yola ka gana da ita?"
Gyara zama ya yi kafin ya ce Eh....haka ne har nayi magana da Jamal zai rakani, morning flight
za mu bi saboda mu dawo da wuri.
Har ya dasa aya azancenshi tana mishi kallon k'asan ido, wanda ke nuna mamakinta a 6oye.
"Sultan!
Ta kira sunanshi tana mai sauke kwayar, idanunta akan fuskarshi
Na'am momma!
"Ba na gayamaka kada ka amince da aurenan ba, da yake ka fi so farin ciki mahaifinka akaina
shine ka amince ko?"
Girgiza kai ya shiga yi Allah momma ba haka bane daga ke har shi inaso farin cikinku, na
amince da aure ne ba don raina yana so ba sai don na farantawa Daddy rai.
Amma wallahi momma babu son aure ko k'ank'ani a zuciyata, bana kuma tunani ko da anyi
aure zan sauya ra'ayina.
"Sai anan gaba za ka gane kuskure da ka yi na amicewa da aurenan.
Momma....please karki k'aramin damuwa akan wacce nake ciki sanin kanki ne banso aurenan
ko sunanshi naji an fad'a sai gaba na yafad'i to miyasa za ki d'aga hankalinki?"
Aure dole ne banaso ayi ma Sultan, shiyasa ka ga na shiga damuwa amma tun da ba ka ciki
damuwa Shikenan Allah yasanya alkhairi.
Amin!
Yafad'a had'e da mik'ewa momma ni zan koma ciki akwai aikin da nakeso na k'arasa.
Bai jira jin ta bakinta ya juya ya fice ta bi wani irin kallo mai wuyar fassarawa, daga bisani ta yi
kwafa.
***---***-****---****
*YOLA*
*10:07am*
Da sanyi safiyar assabar Barr Amina na kwance akan gadonta, ta k'uddudune cikin wani
lallausan blanket barci take yi cikin natsuwa da kwanciyar hankali musanmman, kasancewar
yau bata zuwa court shiyasa ta baje abinta tana sauke gajiya.
"Ummi ta turo k'ofar d'akin, ganin Amina kwance yasa ta d'an girgiza kai tare da duba wall clock
wanda ya nuna k'arfe 10:07am.
Matsawa tayi gaban gadon ta yaye blanket d'in jikinta ta shiga girgiza ta had'e da kiran sunanta
Minal......Minal! Ki tashi hakanan mana ko kin manta yau za ki bak'o ne?"
Omg....!
Tafad'a cikin magagin barci.
Bubbuga k'arfata Ummi tayi ta bud'e idanu da kyar ta kalli Ummi, sannan ta tashi zaune tana
murtsike idanuwanta masu cike da zallan barci, a sanyaye ta ce Ummi ki barni nayi barcina ki
fad'awa Asabe ta shirya masa meals.
Tak'arasa magana had'e da yin doguwar hamma, alamar barci bai isheta ba.
"Harararta Ummi tayi kafin ta ce banaso shirme Minal ki tashi maza Asabe za ta tayaki da
wasu ayyuka, ba wai ki sakar mata aikin duka ba.
"Yatsina fuska tayi kamar za tayi kuka ta zuro k'afafunta k'asa farare tass....da su, tayi mik'a
gani hakan yasa Ummi ta nufi k'ofar fita tana mai k'ara jadadda mata tafito yanzu nan.
"Ummi na ficewa tasake komawa ta kwanta zuciyarta cike da tunani tafara described d'in
Aliyu, gajere ne bak'i mai k'ato ciki hancinshi chan sama, da sauri ta tashi zaune tana zaro
idanu daga bisani ta girgiza kanta dogon bak'in gashinta ya warwatsu akan gadon bayanta,
hannunta tasaka ta tattare shi ta dauko d'an k'aramin band k'ark'ashin pillow ta daure gashin,
murmushi tayi had'e da d'an dukan k'eyarta.
"Akaro na biyu tasake zuro k'afafuwanta k'asa ta sauko daga bisan gado 'yar yaloluwar rigar
barcinta light pink a bayana, bathroom ta wuce ta bata dauki dogon lokaci ba tafito daure da
towel hannunta rik'e da rigar da tacire ta jefata cikin laundry basket.
"Agauggauce ta shafa mai had'e da zura fitted gown na shaking material, bata daura d'an
kwali ba sai tasaka hula irin na yadin hijab ta fice.
kaitsaye kitchen ta wuce Asabe ta samu tana had'a plate da spoons d'in da za'a yi breakfast.
"Ina kwana lauya?"
cewar Asabe har da d'an runsunawa.
Lafiya qalau Asabe...antashi lafiya?"
Lafiya qalau lauya.
Asabe Yau zan yi bak'o me kike gani za'a shirya masa wanda ya kamata?"
"Cikin murmushi Asabe ta ce Minal kenan ya za'a yi nasan abinda yake so amma me kike
tunanin ya kamata ayi masa, shi kadai ne ko suna da yawa?"
Ta6e baki Minal tayi kafin ta ce wannan ne ban sani ba, kawai mu shirya abinda ya kamata.
Bari nafara fiddo kaji a freezer kafin ki k'arasa naki aiki.
Ta juya tanufi wajen freezer yayin da Asabe ta cigaba da aikinta.
***----****---****
*ABUJA*
*11:24am*
Aliyu yafito cikin shirinsa cikin farare kaya as usual, farar shadda gezner tana walkiya da daukar
ido takalmin k'afarshi cover ne suma farare, yayin da ya lullu6e kwayar idonsa da farin eyes
glass wanda ake iya hango brown eye balls d'inshi, Jikinshi na fitarda fitinane k'amshi.
kaitsaye falon momma ya wuce gani bata falon yasa ya nufi bedroom d'inta, ya tura k'ofa ya
shiga tana zaune gefen gado sanye da cotton night gown, tana waya ganinshi yasa ta katse
waya tana wuk'i-wuk'i da idanu kamar marar gaskiya.
"Da murmushi akan fuskarshi ya zauna kusa da ita ya aza kanshi akan shoulder ta, cikin
shagwa6a ya ce momma na fito ki yi min addu'a.
Ya motsa fuska ta yi kafin ta ce Allah ya kiyayye hanya, yasa yarinyar tayi maka.
"Kai momma wannan addu'a duk ni kadai?"
"Eh mana yaron momma ko tayi kad'an ne na k'ara ma da wata?
A'a....momma ta yi ta farkon zan amsa miki da Amin.
Ta biyu ce ba zan amsa ba.
"Dad'i ne ya lullu6e momma tasaki dariya har Aliyu yafice daga bathroom din tana dariya.
"Sitting room d'in Daddy ya nufa Daddy na zaune da newspaper a hannunshi yana dubawa,
shigowa Aliyu yasa ya ajiye newspaper d'in ya tattara hankalinshi akan Aliyu.
"Ina kwana Daddy?"
Cewar Aliyu yana mai runsunawa.
"Lafiya qalau Sultan hope shirin tafiya Yola ne.
yana magana yana nuna kayan jiki Aliyu da yatsanshi.
"Eh.....Daddy sallama na zo nayi maka.
Madallah.....Allah ya kai ku lafiya, ka kuma kiyayye banaso a sami matsala daga gareka ka ji
ko?"
"Na ji Daddy insha Allahu zan kiyayye.
Shikenan je ki Allah ya tsare.
Amin....Daddy.
Daga haka yafice direbanshi Isah yana zaune a mota yana jiran fitowarshi, kafin Isah ya bude
masa k'ofar mota har ya budewa kanshi, ya zauna a back sit Isah ya ja mota maigadi ya bude
musu gate, Zone 2 suka wuce suka dauki Jamal sannan suka dauki hanyar Nnamdi Azikwe
Airport, bata dauki dogon lokaci ba Jirgi yad'aga. *****-----*****-----****
*YOLA*
Barrister Amina tafito daga wanka daura da towel iya cinyarta, ta nufi wurin mirror ta dauko
hand dryer ta jonata a socket ta shiga busar da dogon bak'in gashinta.
"Bayan gashin ya bushe tashiga shafe shi da mayuka gashi kala dabam-dabam katon band
tasaka ta daure gashin.
Kafin tafara shafe lallausar fatar jikinta da body lotion yayin da skin d'inta sai glowing yake.
Simple makeup ta yi ta bude closet dinta ta fito da Arabian gown royal blue in colour, mai
adon stones sai walki'ya da daukar ido suke.
"Bayan tasaka inner wears ta zura rigar d'an k'aramin red veil ta yi rulling da shi, perfumes na
Amani da Azaan ta mulke rigar da shi nan take ta dauki wani mushiriki k'amshi, ta yi tsaye
agaban mirror looking herself don gani yadda ta yi kyau yasa tasaki sanyaye murmushi ba
yabon kai ba duk d'a namiji mai ingantattaciyar lafiya ya yi arbani dole ya so ni. "Barrister Amina tafada a k'asan zuciyarta, kai ta girgiza cike da nishadi ta dauki d'aya daga
cikin Shoe dinta da ke jere akan shoerank tasaka ahankali tanemi gefen gadon ta zauna,
phone d'inta ta dauko ta yi calling Barrister ladan a vidoes call Barrister ladan tana yi picking
tasoma yi mata tsiya gani yadda ta yi kyau yayinda Amina sai sakin murmushi take, daga bisani
Barrister Ladan tashiga bata good advised, turo k'ofar da aka yi yasa Barrister Amina juyawa
Rahma ce tashigo ta ce Ya Minal Ummi ta ce ki fito bak'i sun iso.
"Ras....ras...sauti da ke fita daga k'irjin Barrister Amina kenan har batasan time d'in da ta dafe
chest d'inta da hannunta ba.
Da kyar ta hadiye yawu ta ce je ki ki ce ganinan fitowa.
Rahma ta fice barristers Ladan ta ce tashi ki tafi bebs kinsan wani bayaso jira idan sun tafi za
mu yi waya, batare da Barrister Amina ta yi magana ba ta katse kiran ta mike tafice daga d'akin
Jeeddah Aliyu
[7/26, 11:46 PM] Jiddah Aliyu: *HASKE WRITERS ASSO.*í ½í²¡í ½í²¡
*DA D'UMID'UMINSU...Daga Alk'aluma shida*
_INA MASOYA? YAU GA RANARKU...._
_DADINA DA GOBE SAURIN ZUWA, TABBAS INKAJI KIRA SAMU NE SANNAN IDAN KAJI
WANE TO BA BANZA BA,HAKANNE MA YASA SHAHARARRIYAR KUNGIYAR NAN TAKU
MAI FARIN JINI MAIYI DOMINKU DOMIN FARANTA ZUK'ATANKU TASAKE ZUWAR MUKU
DA MASU D'UMI KUMA HASKAKKUN LITTATTAFAI GUDA SHIDA RERAS WADANDA
TAYIWA LAKABI DA,DA D'UMI D'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDA GARABASA....ME
KUKE JIRA? MAZA KU GARZAYA KU NEMI NAKU TUNDA DUMINSU DOMIN FASIHAI
HAZIKAI SANNAN MASU NAZARI KAFIN SU RUBUTA SUNE SUKA HADA KARFI DA KARFE
DOMIN NISHANTAR DAKU,MASHA ALLAH RIGIJI GABJI DAGA JI KASAN AKWAI MAGANA,
MARUBUTAN DA ZASU NISHANTAR DAKU SUN HADAR DAí ½í±‡í ¼í¿»_
*JIDDAH ALIYU*í ½í±‰í ¼í¿» _GIDAN RINA_!
_DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR_ *NIDA YAYA HABEEB* _DA_ *SONKI NE
SANADI*
*A'ISHA DANSABO*í ½í±‰í ¼í¿» _BURIN ZUCIYA_!!
_DAGA SHAHARARRIYAR_ _MARUBUCIYAR_ *LAIFIN BOYE* _DA_ *HURAYYAH*
*KHADIJA AHMAD KDEEY*í ½í±‰í ¼í¿» _DA CIWO A ZUCIYATA!!_
_DAGA SHARARRIYAR_ _MARUBUCIYAR_ *Y'AR* *BABBAN GIDA* DA *ABU IRFAN*
*RAHMA MUH'MD RUFA'I NALELE*í ½í±‰í ¼í¿» _RAYUWATA_!
_DAGA SHAHARARRIYAR_ _MARUBUCIYAR_ _LITTAFIN_ *LIKITAN ZUCIYA* _DA_
*SAMARIN BANA*
*SLIMZY*í ½í±‰í ¼í¿» _IZZA TA!!_
_DAGA SHARARRIYAR_ _MARUBUCIYAR_ _LITTAFIN_ *ANYI WALKIYA* DA
*TAK'ADDAMA* _WANDA YAKE ZUWA MUKU A KYAUTAí ½í±Œí ¼í¿¼_
*SAFIYYA GALADANCHI* í ½í±‰í ¼í¿»_TANA K'ASA TANA DABO!!!_
_DAGA SHAHARARRIYAR MARUBUCIYAR_ _LITTAFIN_ *RUBUTACCIYAR KADDARA*
_WANDA_ _YAKE ZUWA MUKU YANZUN HAKA A_ _KYAUTA... í ½í±Œí ¼í¿¼_
*_WANNAN SHI AKE KIRA DA INBAKAYI BAN WURI,KUMA DADIN DADAWA ZAKU SAMU
WADANNAN KAYATATTUN LABARAN AKAN FARASHI MAI SAUKI DAIDAI DA ALJIHUNKU
KUDAI KAR KU BARI ABAKU LABARI,GANI YA KORI JI,HASKE MAGANIN DUHU,RUBUTUN
MU YA BANBANTA DA SAURAN._* *ZASU FARA ZUWA MUKU RANAR SALLAH DA KWANA
UKU, MUN KAI SHI HAKA NE SABODA AZUMI LOKACIN JAJURCEWA GA IBADA, GA DUK
ME BUQATA ZAI IYA BIYA YANZU, SAIDAI LOKACI NA ZUWA KAWAI YAGA ABINSA, IDAN
KO SAI SALLAR NE MA DUK D'AYA MUDAI MUNA MARABA DA MASOYAN MUH*
*DAN HAKA GAME BUKATAR SIYAN WAD'ANNAN KAYATATTUN LITTATTAFAI WADANDA
MUKA YIMUSU LAKABI DA D'UMID'UMINSU SHIDA AKAN NAIRA DARI BIYAR KACAL 500
MAISON GUDA DAYA ZE BIYA 200, ME SON 2 ZE BIYA 300 MESON UKU ZE BIYA 350
MESON HUDU 400 MESON BIYAR 450 ME BUK'ATAR DUKA KUMA ZE BIYA 500 KAMAR
YANDA MUKA FADA A SAMA. kU TUNTUBEMU KAMAR HAKA*í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»
_FIRST BANK_
3120641551
_SAFIYA MUSA GALADANCI_
_SHEDAR TURA KUDINKA GA WANAN NUMBER_ í ½í±‰í ¼í¿»08103943903
í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»í ½í±‡í ¼í¿»
_ZENITH BANK_
2255398727
_AMINA JIBRIL_
_SHAIDAR BIYANKA GA WANAN NUMBER_ í ½í±‰í ¼í¿»08166177830
_IDAN KUMA KATI NE SHIMA ZAKI IYA TURAWA WANAN NUMBER KATIN MTN GA
NUMBER KAMAR_ _HAKA:_ 08039424298 SHEDAR BIYAN KATINKA GA 07084161619
Jeeddah Aliyu
*7*
Lokaci da Jirgin su Aliyu ya yi landing uncle Suraj ne ya dauko su daga Airport, akan hanyarsu
ta zuwa gidan uncle suke tattauna zance business da yake uncle