Showing 33001 words to 36000 words out of 85584 words
Chapter 12 - Gidan Rina latest New Book Complete by Hauwa Shehu Aliyu.pdf
yi magana ba, sai kuma ta daure ta ce "Ba ka bani fuskar yin
hakan bane, da ba sai ka rok'a ba.
D'auke kanshi ya yi daga barin kallonta ya cigaba da shan coffeenshi, kamar ba zai ce komai ba
ganin yadda take tsaye yasan tana jiran jin ta bakinshi ne.
Duk mace tagari tasan responsibility da yake kanta.
Uhm....Yalla6ai karka jefe ni da magana mana sanin kanka ne, komai da mazauninshi.
"Haka hasasshenki ya baki za ki iya tafiya idan gyara d'akin nawa zai ba ki matsala, dama girl's
like you ba abinda ku ka iya sai kwaliyya, always cikin makeup kamar masu zuwa za6e miss
world.
"Ya salaam! Sam bata yi tsanmani jin irin wad'annan maganganu daga bakinshi ba, shiyasa
taji wani irin tai shiru tana kallonshi da mamaki shinfid'e akan fuskarta.
Gani yadda take kallonshi yasa cikin low voice "ya ce please you can leave barrister!
"Ta cire kai ta kalle shi coffenshi kawai yake sha, kamar ma ba da ita yake magana ba.
Sosai hakan ya 6ata mata rai sai kawai ta juya tabar d'akin, batare da tasake cewa komai ba,
saidai kuma ta shiga tunanin me yake nufi da _girl's like her ba su iya komai ba sai makeup
which means yana kallonta amatsayin wacce bata iya komai ba shiyasa ya hanata fara girki_
Ta isa bedroom d'inta zuciyarta cike da damuwa na rashin sani manufar idan maganarshi ta
dosa.
"Tabbas Aliyu ya cika cikakke d'an reni hankali wato yana jira sai ta kawo mishi kanta, to kuwa
tabbas za ta shayar da shi mamaki.
Har ta kwanta sai kuma ta ga rashin dacewar abinda tayi ko ba komai, yana matsayin mijinta
yana kuma sama da ita dole ta yi mishi biyayya.
Zubur.....ta mik'e tsaye ta bud'e closet ta dauki wrapper ta daura akan sleeping dress d'inta.
Ta murd'a handle gabanta na fad'uwa yana nan zaune idan ta bar shi, sai dai yanzu yana
operating wayarshi.
kallo d'aya ya yi mata ya kauda fuska, ba ta ce da shi uffan ba ta cire bedsheet d'in ke shinfid'e
duk dai bai yi wani dirty ba, ta shinfid'a new one ta kunna water burner ta zuba perfume mai
k'amshi strewberry, tuni d'akin ya dauki k'amshi.
Ta shiga tattare files d'in da ke zube a k'asa ta adana su ciki bedside drawer.
Ta waiga ta kalle shi "ta ce Yalla6ai na kammalla gyara gadon ko akwai wani abu da ka ke
buk'ata?"
Harara ta yi ya da brown eye's d'inshi yana yatsine fuska, "ya ce ba fushi ki ka yi ba waye
shawarce ki ki ka dawo?"
"murmushi ta yi kafin ta ce, ba fushi nayi ba zani naje na dauro.
Uhm....za ki iya tafiya nagode!
Sai da safe!
Tafada had'e da ficewa.
***""****""""*****
Washe gari suna kammalla breakfast Aliyu ya koma d'aki ya yi wanka, sai gashi ya fito cikin
white three quarter as usual had'e da armless shirt, lokaci tana zaune a falonta ya shigo ya
nemi kujera ya zauna, cikin husky voice "ya ce ki shirya kayanki gobe za mu wuce abuja nagaji
da garinan. "Kamar za ta yi kuka take kallonshi har ga Allah bata saka rai da wuri za su wuce abuja ba.
kinji koh?"
Ya katse mata zance zucci.
Naji!
Tafad'a asanyaye.
Sai ki shirya zuwa anjima mu je ki yi wa su Ummi bankwana.
"Nan take tasaki murmushi saboda tayi kewar gida ba kad'an ba.
Ya mik'e yabar falon ta bishi da kallo tana murmushi a k'asan zuciyarta kuma ta ce "A dai juri
zuwa rafi wata rana tulu zai fashe, insha Allah za ka shigo hannuna sai na sauke ma miskilanci
da girman kai.
"Mik'ewa tayi ta nufi kitchen kasancewar akwai kayan abinci da duk wani abu da za'a buk'ata
wurin girki, yasa ta yi decided ta nuna mishi bata cikin girl's d'in da yake tsanmani.
"Aliyu na fita direct garden ya wuce saboda yana buk'atar fresh air, newspaper na leadership ne
a hannunshi yana dubawa.
"Cikin k'ank'ani lokaci gidan ya dauki k'amshi girkinta, ta had'a fry rice da pepper chicken, with
comslow sai juice na coconuts & pineapple.
Tun daga garden ya keji jiyo k'amshi girkita, da yake kafin tafara girkin ta bud'e windows.
"Koda k'arfe 1:30pm ta yi ta shirya table ta koma d'akinta ta yi wanka ta shirya tsaf cikin
California authentic gown mai open neck tasaka bohemian sterling earring, sallah ta yi sannan
ta yane kanta da scarf wanda ya yi match da gown d'inta.
Ta sanya ballerina flats shoe, sosai tayi kyau na ban mamaki sai k'amshi take yi.
Ta fito ta zauna bata jima da zama ba sai gashi yana saukawa daga upstairs, bai zauna a falo
ba direct ya wuce dinning area ya kagara ya ci abinci nata ya ji menene yake k'amshi a cikinsa.
Tasowa tayi ta dauki plate tayi mishi serving, ta mik'a hannu ta janyo warmer da pepper chicken
yake ciki, yadda ta ware hannunta yasa rigarta ta sauka a fuskarshi, ya shak'i k'amshin jikinta
wani shauk'i na ban mamaki ya ziyarce shi.
Ya d'ago da kyar ya Kalle irin shigar da ke jikinta, ya yi sauri dauke kanshi, ya juya yana kallon
TV da ke manna a bangon dinning.
Ta ajiye plate agabanshi ya dauki spoon yana ci a yangace, yana mamaki sam bai dauka ta iya
girki har haka ba.
Kamar ya tambayeta ya akayi ta kware da girki har haka, mai dad'i saboda ya ji dadin abincinta
ba kad'an ba.
Fasa tambayarta ya yi saboda baya so reni, atunaninshi tambayarta zai iya kawo reni a
tsakaninsu.
Sosai ya ci abinci musanmman juice duk lokaci da ya kur6a shi sai ya lumshe ido, afakace take
satar kallonshi duk abinda yake yi.
Taji ya yi bala'in burgeta.
Yana gama cin abinci ya mik'e ya koma falo, ta tashi tabi bayanshi.
har k'arfe 4:30pm tayi bata ta ji ya ce ta taso su tafi ba, gashi kusan sau biyu tana komawa
bedroom tana gyara makeup d'inta.
Gani tayi ya kwanta akan kujera, ya minmik'e k'afafu, yana lumsashe idanu ga alama bacci yake
so yi.
"Yalla6ai ba dai bacci bayan la'ssar za ka yi ba?"
Ya bude idonshi d'aya yayin da d'ayan yake arufe, ya kalleta yana murmushi sosai yana yin da
yake kallonta ya haddasa mata fad'uwar gaba, ba shiri ta dauke kanta da bari kallonshi.
Shima ya dauke idanuwanshi daga kallon nata yana fad'i "Ke dai ki ce kin Kagara ki je gida ki
ga Abba.
'Yar siririya dariya tayi mai ban sha'awa tsayawa ya yi yana kallon bakinta yanda sauti dariya
yake fita daga cikin.
"Ta tsagaita da dariyar ta ta, ta ce banida laifi Yalla6ai kaine ka saka min ra'ayin son zuwa
gida, don haka bacci bai ganoka ba ka zo mu tafi tun kafin na fara tsandara maka kukan ido
d'aya.
Sosai furucinta na k'arshe ya bashi dariya da yake shi ba gwanin dariya bane, sai kawai ya yi
murmushi mai sautin gaske kafin ahankali ya ce "oh.....haka ne?
Ai kuwa kin d'ebo ruwan dafa kanki don sai kiyi min kukan ido d'aya, za ki ga Abba.
"Dauke kanta tayi tare da rufe bakinta da tafi hannunta.
Da gaske fa sai kin yi kukan ido d'aya.
ya k'arasa magana yana turo baki kamar k'aramin yaro.
"Ba shiri ta taso ta durk'usa gabanshi ta had'e hannayenta wuri d'aya ta ce "don Allah Yalla6ai
ka rufa min asiri da wasa nake.
"Murmusawa ya sake yi kafin ya mik'e batare da yasake magana ba, ya ra6ata ya haura
upstairs ya sauya kayan jikinshi zuwa shadda as usual fara tass......har da saka hula zanna
bukar.
k'afarshi sanye da loafers shi ma white in colour.
Yana fitowa ta ragu da d'an gudunta ta dauka handbag, sai murna take za ta gida.
Parking lot suka nufa suna tafiya side by side kallo d'aya za ka yi musu kagano sunyi bala'in
dacewa da juna.
"Tun kafin Isah ya gama parking ta balle k'ofa za ta fita, karaf ya rik'o palm d'inta yana mata
shegen kallon nan nashi na k'asan ido.
Batasan lokaci da ta rausayar da kanta tana kallon k'ofar shiga apartment d'insu, wannan shi
ake kira ga k'oshi ga kwanan yunwa.
"Hey.....barrister stop act like small girl, kina gudu kamar wata 'yar baby.
"Dauke kanta tayi ta ji wani irin mugun kunya ya lullu6eta, ya saki hannunta tak'arasa fita.
Tana fitowa khalil da Khalid da ke fitowa daga cikin gida suka hangota, da gudu suka rungumeta
sai ihun murna ganinta suke, Khalid ya d'agata kamar 'yar baby sai juye yake da ita yana sauke
ta Khalil ma ya d'agata, k'arshe ya direta ya kar6i handbag d'inta suka nufi cikin gida.
"Aliyu da ke tsaye a jikin mota ya yi folding hannayenshi a k'irji, sai kallonsu yake yana
murmushi, har sun yi kusan shigewa cikin gida sai ya ga twins d'in sun juyo yayin da barrister ta
shige ciki.
Wurinshi suka nufo suna murmushi, khalil ne yafara mik'a masa hannu yana fad'i "sannu da
zuwa Yalla6ai!
Uhmm......sannunku twins ina kallonku za ku karya min mata.
Dariya suka yi shima yana taya su ta hanyar murmushi, shoulder Khalid ya dafa ya ce twins ya
karatu?"
Alhamdulillah!
Suka had'a baki.
Mu shiga daga ciki Yalla6ai kada matarka ta tuhume mu mu bar ka a tsaye.
"Shiru Aliyu ya yi yana shafa geminshi, jerewa suka yi zuwa cikin gida.
A babban falo suka tararda ummi barrister A tana kwance a jikinta, duk ta makalk'aleta.
Shigowar Aliyu yasa ta tashi a kunya ce sai faman gyara veil d'in kanta take yi, gaida Ummi ya
yi ta amsa cikin fara'a barrister A ta mik'e ta shiga kitchen da kanta ta kawo mishi ruwa da lemo
duk tasan ba sha zai yi ba.
sallama ya yi da Ummi akan sai k'arfe 8:00pm zai dawo picking d'inta, sosai hakan ya yi mata
dad'i har k'ofar fita daga falo ta rakashi.
*****"""*****""""****
Kamar yadda ya yi alk'awali 8:00pm a gidan tayi mishi, yana tsaye jikin mota sai ga khalil ya fito
daga cikin gida za shi parking lot Abba ya aike shi ya dauko mishi wasu documents a mota.
Shaking hands suka yi kafin ya dauko aike da aka yi mishi ya jagorance shi suka shigo cikin
gida.
"Gaba d'aya ahalin gidan suna zaune, ya durk'usa har k'asa ya gaida Abba, cike da fara'a
Abba ya mik'e masa hannu cikin jin kunya Aliyu ya yi musabaha da shi.
Nasiha Abba ya shiga yi musu akan zamantakewar aure, sai kuma dadd'a k'ara bashi amanar
barrister A.
"Hakan yasa Aliyu ya ji jikinshi ya yi sanyi.
Gaba d'aya har Abba suka rako su wurin motasai kuka take, Abba ya rik'e hannunta kamar ba
zai saki ba, ta gefen ido Aliyu yake kallonsu "the thing looks very funny musanmman yadda
Abba ya yi da idanu kamar shi ma zai yi kuka.
Saida suka ga fitar su daga gidan, sannan suka juya cikin gida.
Suna tafiya tana share 'yan hawayenta ji take kamar ta ce ba za ta bi shi Abuja ba yabarta Yola,
ta dinga gani parents da siblings d'inta.
"Ya waigo suka had'a ido ya daure fuska tamau....kaman ba shi bane yanzu nan ya gama
murmushi ba, ya fito da handkerchief daga aljihunshi ya mik'a mata yana cewa common wipes
that tears before I loosing my control na bige miki baki, kanki aka fara aure da za ki cikawa
mutane kunnen I hate cry in my whole life" musanmman irin naki na rashin dalili.
"Hannunta na rawa ta kar6i handkerchief ta goge fuskarta, har da fayyace su majina ya
yatsina fuska ya d'an buge shoulder ta ya ce k'azamar banza wannan handkerchief yana
zamanki, don ni ba abinda zan yi da shi.
Kunya ya lullu6eta har suka iso gida ko kwakwaran motsi takasa.
Har ta juya za ta shiga d'akinta ya tsaida ta ya ce "ki shirya luggage dinki sai ki zo ki shirya min
nawa, banaso mu yi latti morning flight za mu bi.
"Ta gyad'a kanta sai kusan 10:18pm ta gama shirya kanyata, ta gaji sosai dole ta wuce
bathroom ta watsa ruwa masu zafi ko za ta wartsake daga gajiya.
"Cotton night gown tasaka mai spaghetti hands pink colour, ta sauka iya gwiwarta ta zura hijab
mai hannu yana ja da k'asa ta nufi d'akinshi.
Tana tura k'ofa yana tsaye jikin window daga shi sai wando sleeping dress bai saka riga ba, har
ta juyo za ta fita ya ce "ke....banaso shirme zo ki yi aikinki nida gidana ba za ki hanani shan iska
ba.
A kunyace tadawo ta bud'e closet tana fitowa da suits dinshi tana sakawa a trolley, ahankali
take satar kallon jikinshi cikinshi a shafe ga six packs dinshi a jera, muscles d'inshi a murd'e
Aliyu giants man ne yana cikin maza masu inverted triangle body, ta Kalle yadda wandon ya
zauna a waist dinshi kamar wani modeling.
"Yasaki curtain ya zauna akan resting chair ya dauki system d'inshi, yana dan-dannawa ita
kuma tana aikin had'a mishi luggage.
"Gyagyad'i tafara bata ankara ba bacci ya yi wuf....da ita hannunta rik'e da boxer dinshi
Hankalinshi ya dauku sosai ga aikin da yake shiyasa bai lura da ita ba, tsawon lokaci ya dauka
yana sarrafa laptop atunaninshi ta gama had'a kayan ta fice sai da safe ne kawai bata yi mishi
ba.
Doguwar hamma ya yi had'e da mik'a waigowar da zai yi ya ganta zaune a k'asa ta kifa kanta a
gefen gado, ga boxer d'inshi akan fuskarta dad'in bacci yasa ta ya6a boxer akan fuskarta.
Zaro idanuwanshi ya yi cike da mamaki ya tashi ya nufi wurinta, ahankali ya ciro boxer ya k'ura
mata ido baccinta take yi hankali kwance.
Bai san lokaci da ya tintare da dariya ba abinda bai cika yi ba.
Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:01 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
*GIDAN RINA*
*22*
Ya shiga bubbuga hannunta yana kiran sunanta ahankali, ko motsawa ba tayi ba.
Cigaba da tashe ta ya yi hey.....barrister wake up go to your room...hey....hey...wake up!
Barrister nace ki tashi ki tafi d'akinki nace ki tashi mana don't tested my patience.
Ya k'arasa magana cikin shouting firgigit tayi tana kallonshi, sai kawai ta sulale akan tiles ta
cigaba da bacci abinta.
Omg!
Yafad'a dafe da goshi duk yadda yaso ya tashe ta abin yaci turu dama barrister akwai nauyin
bacci.
"Tilass....ya dauketa cak ya aza akan gado ahankali ya cire mata hijabin jikinta, gashinta
yarufe mata fuska, ya tattare shi ya mayar mata da shi baya ya yi tsaye yana kallon yadda
numfashinta ke sauka k'irjinta na up and down, boobs d'inta na wani d'agowa ga shatin two
nipples d'inta da ke cikin night gown kamar su tsokane mishi ido.
Gogan naku baisan lokaci da ya hadiye yawu ba, wannan shine karo na farko da yata6a
k'arewa mace kallo.
Da sauri ya runtse idanunshi ya shiga waresu ahankali, he was still staring at her ya durk'usa
gefen fuskarta wearing a killer smile, wanda shi kanshi ba zai ce na menene ba.
Ahankali yasa two soft hands d'inshi ya d'an gyara mata kwanciyarta.
"Ya zagaya gefenta ya kwanta ya dauki three pillows ya yi musu tsakani, kamar jira take ya
rufe idanunshi tafara wani shegen snoring a firgice Aliyu ya bud'e idanuwanshi, don tabbatar ita
ce take snoring ya lek'a fuskarta duk da d'akin diff light ne bai hanashi, hango yadda snoring
d'in ke fita daga bakinta ba. A tsoro ce ya janye yana dafe goshi mik'ewa ya yi ya nemo auduga ya toshe kunnayenshi, ya ja
duvet ya rufe jikinshi can cikin bacci ya ji ta fincike duvet d'in ta rufawa nata jiki, hakan ba
k'aramin k'ona mishi rai ya yi ba.
Afusace ya fizge duvet ya girgiza shoulders ta ya ce ke tashi maza ki barmin d'akin.
Ba zai yu ki hanani bacci ba nida d'akina.
wani juyi ta yi ta cigaba da baccinta.
"Mtsss....ya ja tsaki yana hararata ya kwanta can tsakiyar dare har baccinshi yafara d'adi yaji
wani shegen kick a d'uwawunshi, ya tashi atsoroce cikin angry face yake kallonta.
"Ya rabbi help me this girl gonna kill me, yafad'a dafe da goshi ya sauka daga gado ya jefa
mata bargon yana fad'i gashinan ki cinye duvet d'in mayya kawai.
Kan resting chair ya koma ya kwanta sannan ya sami bacci saidai ba mai dad'i ba
Kiran sallar asuba ne ya tashe shi, ya tashi yana dafe goshi, sakamakon rashin samu
wadattace bacci ya jawo mishi headache ya juya ya kalli kan gado sai sharar baccinta take yi.
Ta rungume pillow a k'irjinta.
Dauke idanuwanshi ya yi daga kallonta, ya mik'e tsaye da kyar yana rangaji ya shiga
bathroom.
Ya dauro alwala canza kayan jikinshi zuwa farar jallabiya, da farko har ya yi niyar ya yi tafiyarshi
masjid ba zai tashe ta ba, sai kuma ya ga rashin dacewar hakan.
"Cike da mugunta ya zuba mata wani shegen duka a gadon baya, saida ta gantsare kafin tayi
nasarar kwalla jahilin ihu mai barazanar doshen dodon kunne Aliyu.