Showing 60001 words to 63000 words out of 85584 words
Chapter 21 - Gidan Rina latest New Book Complete by Hauwa Shehu Aliyu.pdf
Baaba tayi cikin kad'uwa ta ce don Allah ki rufamin asiri 'yar nan karki janyo mana
bala'in Zaituna.
"Murmushi barrister A tayi had'e da cewa karki damu Baaba ba abinda zai faru ba kince bata
duka ba....?
"Kwarai kuwa bata duka sai dai ina jiyo mana abinda zai iya faruwa.
Baaba kenan wannan kada ya baki tsoro ko ya sanyaya miki gwiwa, Allah yana tare da mu.
Ajiyar zuciya Baaba tayi wacce ke nuna tsoronta abaiyane.
Baaba za ki iya yi mata wanka ke kadai ko sai na taimaka miki...?
Zan iya 'yar nan amma fa inaji miki tsoro Zaituna ta riske mu, saboda ta hanani yi mata wanka.
"Motsawa daf...da ita barrister A tayi ta dafa kafad'arta tace ki kwantarda hankalinki Baaba,
insha Allah har mu gama ba zata shigo ba.
shikenan 'yar nan tunda kin fad'i haka bari na had'a ruwan wanka sai ki taimaka min na shigar
da ita band'aki.
Bayan Baaba ta had'a ruwa Barrister A ta taimaka mata suka kama Maryama wacce batada
nauyi ko kad'an suka kaita bathroom, barrister A tafito ta shiga zaftace d'akin kafin kace kwabo
tuni d'akin ya yi tsaf-tsaf, ta koma falo ta share shi tass...tana cikin mopping Baaba tashigo tana
fad'i ke 'yar nan da kanki kike wannan aikin...? "Barrister ta d'ago idanuwanta tana murmushi ta ce "Ba komai Baaba ai nasaba.
Baaba ta ce duk da haka d'akinan k'azantar da yake da bata wasa bace, Allah yasaka miki da
gidan aljanna firdausi ya taimake ki da niyyar ki ta alkhairi.
"Amin ya rabbi!
Ki cigaba da tayani da addu'a Baaba har na cima burina na fitarda maryama daga k'angi da
take ciki.
"Addu'a kan ina yi 'yar nan sai dai na k'ara bisa ga wacce nake yi.
Madallah...Baaba muje na ganta kafin na wuce.
Suka isketa zaune akan tiles, Baaba tasanya mata kaya masu kyau ta sadda kanta k'asa tana
rera kuka mai k'aramin sauti.
Cikin sauri barrister A ta isa kusa da ita ta durk'usa ta d'ago ha6arta, tana kallon fuskarta wani
irin mashahurin fad'uwar gaba taji baiwar Allah ashe kyakyawa ce wahala had'e da k'azanta ne
suka dusasheta, ta gyaran murya barrister A tayi tana fad'i subhanalilah....umma mekike ma
kuka akwai inda yake miki ciwo ne...? Shiru ba amsa sake cewa barrister tayi fad'amin Ummana idan kinaso wani abu ni nan nayi miki
alk'awali zan kawo miki.
Ga mamakinta sai gani tayi Maryama ta d'ago da ganinta ta rik'e mata hannayenta, tana so tayi
magana amma ta kasa furta koda uffan sai gurnani take kamar kukan damisa.
"Mik'ewa Barrister A tayi ta mik'arda ita tanufi kan gado da ita ta shinfid'e ta kaman k'aramar
yarinya ta zauna kusa da ita ta shiga tofa mata addu'o'i, bata dauki dogon lokaci ba tayi bacci.
Koda yake ko dirty da d'auri zai hanata bacci mai dad'i.
"Cike da tausayinta barrister ta tashi ta dauki coat d'inta tafice daga d'akin.
ta tararda Baaba zaune a falo ta bud'e jakkarta ta ciro qur'anic mp ta ce "gashi Baaba ki dinga
kunna mata, zo na nuna miki yadda ake kunnawa Baaba ta matso kusa barrister ta nuna mata
tayi sallama da ita tafice.
"Har ta shige flat d'inta bata had'u da kowa ba hamdallah tayi had'e da godewa Allah.
Da yake lokaci sallar magarib ya gabato direct ta wuce bedroom d'inta tayi wanka da alwala,
tana gama sallah ta sauko k'asa ta tararda Salama da Bintu suna kallo da ganinta suka mik'e
tsaye, salamarsu tayi suka fice zuwa flat dinsu na 'yan aiki ita kuma ta shiga kitchen ta tanada
ma Aliyu abincin da zai ci.
"Koda ya dawo tana bedroom d'inta da ke upstairs, tana shirya kayanta a closet da aka kawo
daga wurin wanki, yana bud'e k'ofa suka yi four eyes yasaki mata k'ayattace murmushi itama ta
mayar mishi da martani cikin tattausan murya tace "sannu da zuwa Yalla6ai..!
Ya galla mata harara cikin zolaya yace "ke bak'auyar lawyer ba haka ake tar6on miji ba.
Sosai ya bata dariya tana rik'e da white sleeve da zata saka a closet, ta tak'o cikin salon tafiya
mai daukar hankali tun kafin ta k'araso gabansa ya ware mata hannayeshi, babu 6ata lokaci ta
shige k'irjinshi yayi mata kyakyawar runguma.
"Daga bisani ya ciro ta daga k'irjinshi kafin yalala6o bakinta ya had'e da nashi, saida suka yi 7
minutes a haka kafin ya saketa
"Ya kar6i rigar hannunta ya nufi closet yana fad'i bari na k'arasa jera miki kayan, je ki had'amin
ruwan wanka.
To!
Tafad'a tare da nufar k'ofar fita, dawo ki had'amin anan yau a bathroom dinki zan yi wanka.
Ya k'arashe magana yana mata tsadadd'en murmushi.
Ta kalleshi tana mayar mishi da martani murmushin nashi batare da tanka mishi ba ta shige
bathroom ta cika mishi bathtub da ruwa, tafito tare da cewa na had'a.
Ya cire kayan jikinshi ya shiga wanka yayin da ta tattare kayan da ya cire ta zuba na wankewa a
laundry basket ta adana marar dirty.
"Tana zaune bakin gado ya fito daure da towel d'inta hannunshi rik'e da k'arami yana tsane
jikinshi, kafin ya gama shafa mai taje d'akinshi ta dauko mishi kayan da zai saka.
Suna kammala cin abinci suka dawo falo, ya kalleta ya fad'ad'a murmushin sa tare da rik'o tafin
hannunta cikin nashi ya ce "Amina ina saka ran gobe zan yi tafiya zuwa Lagos zan d'an yi
kwana biyu kafin na dawo, ki bincika abinda babu kiyi min list.
Shiru tayi tana kallonshi jikinta ya yi sanyi saboda tun aurensu bai ta6a tafiya ba, sai a
wannan karon
Gani yadda annurin fuskarta ya dauke cak...yasan cewa bata ji dad'in zance tafiyar nashi ba.
Ya janyo ta jikinshi yana shafa bayanta ahankali yana fad'ar karki tashi hankalinki wifey ba zan
wuce one week ba.
Girgiza kanta tayi kaman zata fashe da kuka duk tayi wani iri, cikin shagwa6a ta ce "Gaskiya
Yalla6ai one week ya yi yawa ina laifin two-three days.
'Yar dariya ya yi tare da jan hancinta yace bai yi yawa ba, baby kaman gobe ne za ki ga nadawo
in kuma kina zuwa ki shirya mu tafi tare kinga daga can sai mu yi honeymoon d'inmu.
Sunne fuskarta tayi a k'irjinshi, tana girgiza kanta uhm....uhm...kawai kayi tafiyarka Allah ya
dawo da kai lafiya.
"Dungure mata kai ya yi yana dariya yace ashe damuwar naki na munafuci ne, da sai ki had'a
kayanki mu tafi mu ci karenmu babu babbaka.
"Mik'ewa tayi daga jikinshi tana dariya mai ban sha'awa tace kaci abinka kai kadai ni ka ga
tafiyata.
Ta haura sama ya bi bayanta da kallo ya had'iye yawu "he wish a dare nan ta bashi had'in kai
da sun raye darenan, musanmman yadda garin ya dau hadari kowane lokaci ruwan sama na
iya saukowa ya lumshe idanuwanshi yana jin wani sabon desire ya mik'e da kyar ya nufi
upstairs kaitsaye d'akinta ya wuce saidai bata cikin d'akin nata ya yi tsaye yana jiran tafito a
tunaninshi tana cikin bathroom, da yaji shiru ya yi yawa ya nufi bathroom ya duba bata ciki
k'ayatattace murmushi ya saki tare da wargaza sumar kanshi, ya shiga tsotsar lower lips d'inshi
saboda ya gano tana bedroom d'inshi zuciyarshi fal....farin ciki ya fice yana tura k'ofa duk da
d'akin bai da wadattace haske hakan bai hanashi, hangota kwance ta lullu6e rabin jikinta da
duvet idanuwanta arufe.
"Shegen murmushi na gefen baki ya yi, ya cire rigar jikinshi ya hau gadon ya kwanta bayanta
ya juyo da ita suna facing juna still idanuwanta arufe, ya hura mata iskar bakinshi akan fuska
turo baki tayi, tare da tureshi gani zata 6ata mishi dare kaman jiya yasa ya haura samanta
yasaki mata nauyinshi, da kyar take iya numfasawa ya danne hannayenta yana kallon cikin
idanuta yace "ke meye haka ko yau d'in ma bakiso ne?"
Gyad'a kanta tayi alamar ehh!
ya wulga mata k'atuwar harara tare da fad'in "wallahi ba ki isa ba yau kam dole kiyi hak'uri ki
bani hakkina ta ruwan sanyi ko na kwata ta ruwan zafi, kaji min yarinya to wai ni in tambayeki
mana saboda me Daddy ya kafe saida ya auromin ke?
bai jira jin amsar da zata bashi ba ya cigaba da cewa saboda ki dinga yi min kwalliya ina kallon
kyakyawar fuska da surar jikinki ina hadiyar yawu?"
ko kuma ki dinga girka min abinci mai dad'i in ci in k'oshi in bin lafiyar gado?
To idan haka kika dauka maza ki falka daga mafalkinki na hauka.
"Wannan abin da zan yi shine dalilin da yasa Daddy ya nace akan sai na aureki, saboda yana
da yak'ini za ki kawo farin ciki wa rayuwata.
tsawon rayuwata Amina banta6a jin desire kowace mace ba sai akanki, ada koda naked naga
mace ko darrr....ba zan ji ba, ni kaina ina zargi ko banida lafiya ne ko kuma ni ba cikkake namiji
bane, ashe ba haka bane kece wacce ubangiji yayi ma tanadina idan ba so kike na afka wani
mayuwaci hali ba, wifey ki bani had'in kai mu raya darenan. "Shiru tayi ta kasa koda kwakwaran motsi hakan ne ya bashi damar connecting lips dinsu
yana bata hot French kiss, hannayenshi da basu jin magana sai yawo suke a sassan jikinta with
full excitement ya yi undressing d'inta gani yadda take responding yasa ya yi addu'ar saduwa da
iyali ya shiga sarrafata son ranshi, tun tana jurewa har taji abin nashi ya wuce na hankali tafara
kuka tana yunk'urin kwatar kanta ta cigaba da yi masa magiya bai masan tana yi ba yayi nisa
baya ji kira.
"Ko k'adan bai sassauta mata har sai da ya ji ya gansu, sannan ya mirgina gefe yana maida
numfashi.
"Ahankali take sauke wahalalle numfashi saboda azabar zafi da rad'ad'in da take ji, matsawa
jikinta ya yi ya rungumota cikin sauti mai dad'i ya ce "thank you so much Amina for the
wonderful gift you're truly blessing in my life.
I'm not sure what I would do without you. Thank you so much you really made my day.
"Duk da tana cikin magagin ciwo hakan bai hanata yi masa murmushi ba.
Ya kalleta yana shafar kumatunta sonta na ratsa jinin jikinshi, wani irin nishad'i yake ji wanda
tsawon rayuwarshi bai ta6a riskar kanshi cikin kwatankwacinsa ba.
Ya ce hey...my lazy lawyer tashi mu yi wanka kinsan babu kyau kwanciya da janabba.
"Ta turo bakinta tare da ya motsa fuska "Yalla6ai....nagaji bacci nakeji ka barni da asuba zan
yi, harara ya 6alla mata mai cike da sinadarin kwayoyin so ya ce haba my lazy lawyer ki daure
mana.
Dukanshi tayi a k'irji tana fad'ar Uhm....yalla6ai duk dauriya nan da nayi amma you're still calling
me lazy a tunanina har lambar yabo za ka bani.
"Dariya ya yi yana k'ara shigar da ita jikinshi yana fad'in.....I'm sorry my brave lawyer kema
kinsan da wasa nake ke d'in jaruma ce.
Tana murmushi mai sautin gaske ta mik'e tsaye tasa duvet ta rufe jikinta tana jan k'afa ta nufi
bathroom, da sauri ya diro daga kan gado ya biyo ta yana fad'ar lets me help you baby ta juyo
da zumar ta ce ya barshi zata iya sai kawai ta ganshi naked babu komai a jikinshi, taga k'ato
tunburr....lol...ta zazzaro manyan idanuwanta kafin ta kurma ihu wayyo.....Allah na shiga uku
zan makace.
"Yalla6ai meye haka..?
Don haka ka dauki kayanka kasaka ni wallahi ka bani tsoro, ta karashe magana tana rufe
fuskarta da duvet d'in jikinta.
Murmushi ya yi yana kallon nakedness body dinshi cikin zallan shak'iyanci yana wani
lumsashe idanu ya ce baby this is all yours ya k'arashe magana coming very close to her da
matsiyacin gudu ta shige bathroom, tana dariya lalle duk wanda yace namiji yana da kunya yayi
k'arya duk shan k'amshin Aliyu da tsare gidanshi da tulin uban miskilancinshi yau duk ya kau. "Yana gani ta gudu bathroom yasa dariya yana shafar sumar kanshi, kafin tafito ya canza
bedsheet ya jefa wanda ya cire cikin laundry basket ya bi d'akin da Armani Air freshner, tafito
daure da blue towel gashin kanta na d'igar ruwa suna had'a ido ya saki mata murmushi ya ajiye
pillow hannunshi, d'aya daga cikin wayoyinshi ya dauka ya nufota ta kauda fuskarta da sauri. Daff....da ita ya tsaya ya d'ago ha6arta yana fad'i Baby bari na dauke ki pictures banaso na
manta single moments na first night d'inmu.
Hararashi tayi tana turo baki Yalla6ai please ka bari banso daga ni fa sai towel za ka daukeni
pictures.
Please Baby I feel so much happy ki barni na daukeki koda guda d'aya ne.
Girgiza kanta tayi tare da fad'in you're crazy.
"Yes I'm!
Ya fad'a yana saita camera wayarshi ba yanda ta iya dole ta kyaleshi ya dauketa, tun tana jin
kunya har tasaki jiki styles kala-kala ta dinga yi yana daukarta daga karshe ya matso kusa da ita
ya rungumo rabin jikinta ya daukesu selfie.[Jeeddah batace first night ku dinga daukar pics ba,
don nasan akwai masu daukar dami magaji da nishi kuje ku dauki pics first night dinku kuce a novel ku ka gani to wallahi ni ba ruwana na rubuta ne don kawai na k'arawa
labarina armashi don haka akiyayye.]
"Ta shamace shi ta fizge wayar tare da turashi cikin bathroom ta rufo k'ofa tana fad'ar, Yalla6ai
aje ayi wanka pictures d'in ya isa haka.
"Daga bathroom tana jin muryarshi yana fad'ar ashe wifey da sauran k'arfinki ba abinda na
d'iba.
Jeeddah Aliyu
[7/27, 12:21 AM] Jiddah Aliyu: *DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA NA KUD'I NE
IDAB KANA SO SAI KA TUNTUBE WANNAN NUMBER*
0813943903
*SAI KA TURA SHEDAR BIYANKA GA WANNAN NUMBER*
08166177830
*ZA KA IYA TURAWA WANNAN NUMBER KATIN MTN*
08039424298
*SHEDAR BIYANKA KATINKA GA WANNAN NUMBER*
07084161619
DA D'UMID'UMINSU DAGA ALK'ALUMA SHIDDA
*JIDDAH ALIYU*:-```GIDAN RINA```
*A'ISHA DANSABO*:-```BURIN ZUCIYA```
*KHADIJA AHMAD KDEEY*:-```DA CIWO A ZUCIYATA``
*RAHMA MUH'D RUFA'I NALELLE*:- HAYATUDEEN
*SLIMZY*:- IZZATA
*SAFIYA GALADANCHI*:- TANA K'ASA TANA DABO
_ina ma'abotan so k'amshin ga dama tasame ku idan kina son ki kasance cikin k'amshi a koda
yaushe tamkar barrister A, ki tuntube ni ina siyarda Arabian perfumes masu k'amshin gaske da
saurin siye zuciyar maigida k'amshi shine mace duk mace da ta bari mijinta yaji odour a jikinta
taci baya saboda haka ki garzayu ki kwashi gara6asa ina siyarda Arzaan, Amani, Burhan,
A-maleka, Dima, Asarar Alhub, mufaddal perfumes da dai sauransu. Bangare body spray akwai
Nada, Bushra,thaljee kuma akwai Air freshener domin k'amsasa d'akin uwargida da na maigida
ina da turaren garwashi mai shegen k'amshin akwai hand & body lotion skin dinki ya yi smooth
ki dinga glowing, palm dinki ya yi soft kaman auduga ga mai ra'ayi siya sai a tuntubeni a
wannan number 07032566172 don Allah serious buyers only_
*GIDAN RINA*
*34*
Morning flight Aliyu zai bi duk da kasancewar bata jin dad'in jikinta, hakan bai hanata tashi da
wuri ba.
Da taimakon masu aikinta ta had'a mishi breakfast tana gama shirya table ta wuce d'akinta ta
feso wanka, ta rangad'a kwalliya ta musanmman ta shirya cikin pegged trouser white colour da
floral loose top pink colour, ta yane kanta da scarf jikinta na fitarda k'amshi, K'afarta sanye da
flat Chinese slip, tana cikin sanya earring ya shigo tun kafin ya k'araso k'amshinsa ya lullu6e
k'ofufin hancinta ta lumshe idanuwa tare da sakin 'yar siririyar numfashi.
"Yayi tsaye a bakin k'ofa yana mata kallon k'asan ido, ya yi matuk'ar mamaki da ya sameta a
matsayin virgin shiyasa k'imarta da darajata suka k'aru a idanuwanshi.
ta kalleshi suka had'a idanu ya saki mata sanyaye murmushi ya nufota walking majestically, ya
kar6i earring d'in ya k'arasa saka mata ya yi pecking d'in gefen neck d'inta ya ce "Wow! You
look very beautiful my wifey.
Ta d'an yi rolling eyes d'inta hakan da tayi ya k'ara mata kyau ta ce "Thank you hubby kaima
kayi kyau har naji kishi ya kamani banso wata ta gane min kai, ta yaba da kyau da kayi.
"Murmushi ya yi mai sautin gaske kafin yace "karki damu Baby ni naki ne ke kadai.
Da gaske...?
Tafad'a tana d'aga mishi girar idonta.
Shima girar ya d'aga kaman yanda tayi mishi, tana dariya ta shafi lallausan sajenshi.
Yace ya jikin naki hope babu idan yake miki ciwo?"
Ya k'arashe magana yana kallonta.
Da sauki saidai abinda ba'a rasa ba, amma nasan zuwa anjima insha Allah zan wartsake.
Ta bashi amsa cike da jin kunya.
muje kayi breakfast kada kayi latti.
hannunta ya rik'o cikin nashi suka fice.
Suna cikin cin abinci ya kai hannunshi akan hannunta da ta d'oura akan table, yana murza tafin
hannunta ahankali ta kai ganinta akan hannun nashi ta ajiye fork d'in hannunta tasaka d'ayan
hannunta tashafi ta6o da ke gefen yatsanshi k'arami, tace "Yalla6ai wannan ta6o menene a
gefen yatsanka?" Kullum inaso na tambayeka sai yau Allah yabani ikon tambaya.
Cikin murmushi ya ce "An haifeni da cindo a yatsun hannuwana da aka cire min shine wannan
ta6o d'in.
Cindo....?
Ta tambaya cikin kad'uwa.
Ehh...!
Yafad'a yana kallonta.
Ta had'iye yawu tayi sauri saita natsuwarta tare da cewa uhm....Allah sarki ashe mai yatsu
shidda na aura ta k'arashe magana tana dariya.
Mintsine mata hannu ya yi yana dariya ya ce saura ki haifamin mai yatsu shidda, saboda na
tabbata daren jiya na dasa akwai na.
"Ya k'arashe magana yana k'ashe mata idonshi d'aya.
Ta girgiza kanta tana dariya tare da fad'ar wai yaushe ka lalace har haka Yalla6ai?"
Zama da ke ne ya lalata ni barrister.
Zaro idanuwa tayi har tana had'awa da