Showing 93001 words to 96000 words out of 126765 words
Chapter 32 - MIJIN MALAMA COMPLETE by Nimcy Suleiman Sarauta.pdf
da record wajan ko wanne station na kano har
state C.i.d na je, saboda faɗa maka n gudu daga Rushia zuwa Naija" Jin shiru yasa Abraham
ɗago kansa ya kalli Majeederh ganinta ya yi ta tura kanta tsakanin cinyoyinta ya dinga kallonta
ya ce "Jee" Ta jima kana ta ɗago kanta a rikice ya durƙoshe gabanta ganin fuskarta ta rine ta yi
jajur ya ce "Am sorry Maa, Na tuba" Sosai take Mamakin yadda Little bai manta komai nata ba,
wato ya fahimci ranta a ɓace a hankali ta ce "Wajan wa ka ke nan?" "My Grandpa, shi ne Pasto
na church" Gabanta ya faɗi ƙirjinta dinga ɗagawa da gaske Little ɗinta Christa ne? Wani ya
sauya masa addini ko daman can shi ne ba musulmi bane? Ta ce "Full name?"
"Abraham Denial David" Ta runtse Idanunta tare da yin jikin kujera ta ce "Innalillahi wa'inna ilahir
raji'un!" Ta dinga maimaitawa hankali tashe. "I hate my father"
Bata kula da maganar Father ɗin ba ta ce "Your mother where's?" Ya kwaɓe fuska yana ɗan
ɗage mata gira bai ce komai ba. "Ka yarda kai Bad boy ne?" Ya jinjina kai ya ce "Yhhhh" "Kai
Mahaukaci ne?" Nan ma ya ce "Eh" Ta dinga kallonsa cike da tausayawa kana ta miƙe tsaye shi
ma ya miƙe Ta ce "Jeka gida" Ya marairaice mata ya ce "Jee zan bika, I will sleep with you
today, Mami, I miss you so much" Ta kalle shi bata ce komai ba har ta nufi wajan motar ta, yana
ta mamaki Maminsa tayi kuɗi ko me? Ganin zata shiga mota ya ce "Kawo key ɗin, I'll drop you"
Frm head to toe ta kalle shi tana harɗe hannu a ƙirji ta ce "Wani ɗan kwanini da kai ina ka iya
driving?" Kasancewar da Hausa tayi maganar sai bai fahimta ya kalleta da kasalallun idanunsa
yana riƙe da murfin motar ya ce "Me?" Da Turanci ta ce "Idan zaka iya Hausa ka iya Little ban
iya surutu da turanci dama dai larabci ne" ba tare daya fahimta ya ce "Ohk" A hankali ya zuba
hannunsa a aljihu yana kame fuska ya ce "Let me drive you and drop you off at home" Ta ce
"Wai kai yaushe kaga ɗan ƙaramin yaro yana driving? Kawai ka zubar dani lallai yaron nan" Ta
faɗa cikin turanci sbd bata son wani surutun kuma. Wani irin Expression Abraham ke kallon
Mamin tasa, a ransa yana ƙara maimaita kalmar yaro Ta ce "Kabari ka ƙara girma da wayo ka
san halin kanka zuwa matakin aure" Calmly ya ce "Ohk" Yana tsaye harta fice daga cikin
makamatar yamma lis, ya dinga kallon ƙofar kana ya cire hannunsa ɗaya daga aljihu ya dinga
hargitse sumar shi. Gang team ɗin suka dinga dariya Taj yadda riƙe ciki ya ce "Gaskiya Mamin
nan taka ta rainka da yawa, wai kai ne yaro?" John ya ce "Da kana kula babies wata rana ta
ganka da wata a kwance manne kamar chewing gum ai ba zata ce maka yaro ba" Joshua ya ce
"Wai kabari ka ƙara wayo sai ka yi driving nata, Goodness!" Abraham kallon su kawai yake. Taj
ya ce "Amma seriously i like ur mother classes one Educated women, amma mene wannan a
fuskarta? Naso ganinta" John ya ce "Amma dai ƴar rainin hankali ce wai kai ne yaro?"
Gadan-gadan Abraham ya yi kan John tare da shaƙe masa wuya kamar wanda ke ƙoƙarin
kashe shi "Am sorry Bad boy, sorry" Sai dai Numfashin John ya fara sama kana ya sake shi
yana pointing nasa da hannu ya ce "Ko Grandpa ba zan ƙyalle ba akan Malumana Mamina,
Jeena balle kai" Yana faɗin hakan ya shige motarsa ya mance kalmar yaro ya nufi gida wajan
Grandpa cike da farin ciki yaga Mamainsa..... Wani irin kwara amai Aliyu yake kamar kayan
cikinsa zai fita lokaci ɗaya ya fita hayyacinsa, Latifa ta dinga masa sannu ko kulata bai ba, da
ƙyar ya wanke bakinsa a sink yana mai da numfashi ya fita parlourn daya zage ya gyara shi,
zubewa ya yi saman kujera yana ƙaro gudun A.c Latifa ta ce "Wai lafiya? Mene ya saka amai?"
Ya yi mata banza daga ƙarshe ya miƙe zai bar parlourn ta ce "Please Aliyu what's going on?
Muje hospital" Ya kalleta kawai ta ce "Please Sweetheart" Ya girgiza kai ya ce "Kyankyaso cikin
abincina Latifa? Kyankyaso dai na cikin toilet ki haɗe kika dafa abinci da shi, Innalillahi wa'inna
ilahir raji'un!" Ya dafe kansa yama rasa me zai ce Ta ce "Kayi haƙuri ban san yaushe ya shiga
ba" Da ƙarfi ya ce "Haƙuri haƙuri, I'm tired of your behavior, I feel sorry for you" Yana faɗin
hakan ya fice daga gidan bakiɗaya he need to see a doctor ji yake kamar komai na cikinsa zai
zube. Cikin dare Latifa na bacci ta ji an jawota ta yi saurin buɗe idanu tare da kunna switch
haske ya bayyana, Suka haɗa idanu da Aliyu ta ce "Lafiya?" Da mamaki ya ce "Are you exlty
questioning me?" Ta yi shiru ya ce "Ke ba matata ba ce?" Ta haɗe fuska ta ce "Yanzu mene?"
Ya miƙe tare da jingina da frame ɗin gadon ya ce "Why are you answering my questions with a
question?" Ta ce "Naga ai dare lokacin da ko wanne mai rai yake hutawa yana bacci gajiya,
1/24 idanun Mutum biyu" Ya jinjina kai ya ce "Ko?" Ta ce "Wallahi fa, mu kwanta mu yi bacci" A
hankali ya ce "To" Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye yana jin mararsa kamar zata cire saboda
azabar ciwo haka ya raya dare ido biyu tar sai asuba ya yi wanka tare da nufar masallaci a
hankali suka haɗu da Abbu suka gaisa... Misalin 9:00 na safe Majeederh na bacci sbd jiya ba
tayi baccin kirki ba tunanin yadda zata sauya Little kawai take ya dawo musulmi kamar ita da
sauran jama'a, gefe guda kuma maganganun Uncle Bello da ya zo har gida ya yi mata ta tas
akan taƙi tana yawo ta gaggauta fito da miji suka taro sukai mata tsaye a zuciya wanda ya
hanata bacci sai asuba. tashin da Aaliyah ke mata a gigice ne ya sanya ta buɗe idanu Aaliyah
ta ce "Anti Jeederh ki tashi" Ta kalli Aaliyah alamar "Lafiya?" A ruɗe hankali tashe ta ce "Wallahi
Wani ne ya zo yana ta kwalla kira wai Mami, Malumana, hadda Jee" Majeederh tar ta buɗe
idanu ta ce "Tun yaushe?" Ta ce "Tun Ɗazo fa, am sure Abbu bai ji ba da tuni ya fito" Jikin
Majeederh duk rawa yake gashi kayan bacci ne jikinta ta ɗako hijabi ta saka ta ce "Shi da
waye?" Ta ce "Shi kaɗai" Ta yi gaba bata saka Liƙab ba, gabaɗaya shap ɗin jikinta juyawa yake
sbd ɗan saurin da take, Aaliyah ta rufa mata baya, tana zuwa compound idanunta ya sauka
akan shi daga shi sai armless white colour sa gajeren wando gargasa duk kwance a fatar jikinsa
gashin kansa a hargitse sai surar jikinsa da ƙarfafan maza ta bayyana, daga nan idanunta ya
sauka akan wasu dalla dallan mahaukan matoci a ƙofar gate ɗin su daga waje, kafin ta yi
magana taga ya kama katanga ya diro cikin gidan nasu tana ƙoƙarin juyawa tana girgiza masa
kai amma ina tuni yayo kanta idanunsa cikin nata yanzu zuwa ya rungumeta sai gabaɗaya ta
shige jikinsa duk girmanta hadda empty space daidai nan Abbu da Mami suka fito compound
ɗin...
Allah ya nuna mana Monday Lafiya..... Wanda ba zai jira ba mu haɗu Arewabooks
MIJIN MALAMA na kuɗi ne dan Allah ki biya kafin ki karata ki kuma sauke nauyi....
08119237616A tsorace take bin shadow ɗinsa da kallo, kasancewarta mai mugun ji da kanta
girman kai da kame kanta cike da tarin nutsuwa da kamala ya sanya kai tsaye ba zaka fahimci
girman tashin hankalin da take ciki ba. So take ta samu zarafin buɗe baki, ta tambaye why he's
here? But she couldn't. Ta ruɗe sosai ta can cikin zuciyarta dalilin rashin kayan arziƙin dake
jikinta, ɗan ta ne, amma tasan bashi da ikon ganin wani sashe na jikinta. "Little, why are you
here? and why did you turn off the light?" Ta ji shiru ba amsa, sai shadow kawai idanunta suke
gane mata. Ƙoƙarin Miƙewa take ta kasa sbd wani irin masifaffen ciwon kan dake nema juya
gurɓata mata tunaninta,ji take kamar kan zai rabe biyu, ga zazzaɓin daya gama cinye mata
kuzarin jikinta, a hankali ta koma ta kwanta tare da ɗora kanta a frame ɗin gadon ta curkuɗe
jikinta da white duvet ɗin dake shimfiɗe saman royal bed ɗinta na turkey. "Ok fita a ɗakina idan
ba za ka yi magana ba" Majeederh ta faɗa so calmly ba hayaniya a muryar sai raunin dake son
bayyana, still bai magana ba, sai hasken da taga ya mamaye bedroom ɗin lokaci ɗaya, ta sauke
ajjiyar kana ta juya side ɗin da take tunanin yana wajan, haɗa idanu sukai da shi yana zaune
saman ƙatuwar kujerar dake ɗan nesa da bed ɗin kaɗan, ya saka hannunsa guda ɗaya cikin
tsakiyar kansa ya birkitata, sumar ta cukurkuɗe har gaban goshinsa idanunsa sun yi wasu
mahaukatan jaa, fuska ɗaure tamau. "How are you feeling now?" Ya jima yana kallonta kafin a
takaice ya ce "Lafiya ina" Majeederh ta tsaya kallon ikon Allah jikinsa duk bandeji amma wai
lafiya yake? Sbd taurin kai da zafin zuciya ta ce "Come, muga jikin" Ya yi mata shiru yama
ɗauke kansa daga direction ɗinta. Ta ɗan saki fuska ta ce "Common baby, zo nan yaro ne" Ya
juya a ɗan hargitse yana kallonta sai kuma ya ɓata fuska sosai cikin gadara ya ce "Stop calling
me boy, am not"
"Oh sure? Shekararka nawa?" Kamar ba zai bata amsa ba ya ɗan lumshe jiƙaƙƙun idanuna ya
buɗe a takaice ya ce "16" Majeederh ta gwalo fararen Idanunta waje, kamar ruwa ya kwanta a
ciki dan haske. A hankali ta shiga ƙarewa Abraham kallo, idan aka ce namiji daya amsa
sunansa to ana nufin Abraham Daniel David. Wata iriyar suffa Ubangiji ya wadata masa a jiki,
zagayayyar fuska ce da shi wacce aka cewa Round face, yana da kwantaccen saje mai yalwa
baƙi siɗik da shi, wanda ya taho har gemunsa ya haɗe waje guda. Ɓata lokaci ne tsayawa
description na how handsome he's, The first look she gave him. Ganin yadda ya kafeta da idanu
ya sa ta hararesa cikin ƙarfin hali ta ce "Yafi na goyaka a bayan nan nawa kamar yadda na
saba, meye wani 16yrd na ɗauka ma zaka ce 50" Shi dai bai ce mata komai ba, kallonta kawai
yake ta ƙara ɓata fuska ta ce "To mu da a garin nan kake ma, wallahi ina faɗa maka yanzu za a
maka kaciya, idan ba a maka ba kuma ka faɗa na kai ka, I want my child to grow up very well"
Dake da turanci duka take maganar yasa ba wani big wahala na fahimtar Abinda take cewa ga
Abraham. Ya saka ya shafa sumar kansa yana son yin murmushi ko yaya ne amma he couldn't
speaking calmly ya ce "Na zo ki duba?" Ta ce "What?" Nan ma dai ya jima kafin ya bata amsa
da "Anyi kacin ka ba ai ba" Majeederh ta yi shiru tana mai da numfashi domin ita har bata bata
jin ba daidai ta faɗa ba. "Yaushe ka zo why are you here?" Ya miƙe tsaye yana nufar window ɗin
bedroom ɗin nata ya ce "Since 12 at night, Maa check your hand" Baki sake take kallon, kenan
tsayin awa nawa yakai zaune yana kallonta tana bacci? Ta juya sai a lokacin ta lura hannunta
dake manne da audiga ta ƙara ganin robber na drip daya ƙare da shocked ta ce "Are you a
doctor?"
"Yhh, I am" Da mamaki ta ce "But me kake zuwa yi B.u.k a Department na politics Democracy?
Yaushe ka zama doctor a ƙarancin shekarunka you're too young da zama likita, likitan me?" Ta
girgiza kai ta ce "Kayi yaro da yawa Baby, ban ma yarda da karatunka ba" Ta juya ta kalle shi
taga yana tsaye harɗe da hannu ya zuba mata Idanu, idanunsa har yafi baya rinewa. "Zo nan
ɗan yaro na" Majeederh ta sake faɗa, domin idan tana ganinsa komai na zuciyarta yayewa
yake, sosai take son ɗanta kamar ko wacce uwa. Da sassarfa ya ƙarasa inda take tare da zube
ƙafafuwansa a ƙasa ya ɗora kansa a cinyarta da wata kalar murya ya ce "Ki daina ce mini yaro
Mami, am not a child" Dariya ta so kamata tayi shiru ta ce "To idan ba yaro bane kai mene?
You're just 16 fa haba Khalil" Abraham ya ƙare haɗa fuska tare da zuba idanunsa cikin nata sun
ɗauki daƙiƙo suna kallon tsakiyar idanun juna ya ce "Ni ba yaro bane" Majeederh ta ce "Ni dai a
wajena kai yaro ne,kaje can inda kake firgitarwa da ƙaton jikinka, amma ni bai fi na goyeka ba"
Gani tayi da gaske yake baya so gabaɗaya Annurin fuskar Abraham ya ɗauke kamar an watsa
wuta Ya ce "Ohk" Ta share ta ce "Ɓangaren me ka karanta? Ba dai kayi mini allura ba" Ya ce
"No! Yanzu zan miki"
Nan da nan ta haɗe fuska itama ta ce "To wallahi na ji sauƙi ma, lafiya ta lou dan ka ji" Ya miƙe
cikin wata tafiya ta masu izza da ji da mahaukan kuɗi ya nufi wajan bed side table ya ɗauki wata
injection yana zuƙar ruwan ciki, a hankali yake kuma lumshe idanu yana jin kamar kansa zai
rabe biyu, Majeederh ta ruɗe domin babu abinda ta tsana sama da injection ta ce "Zo ka fice
mini daga ɗaki, Allahamdulillah na ji sauƙi sosai" Bai kulata baz domin a maganarta ba kana jin
masharsharar zazzaɓi, gabanta ya faɗi ganin ya nufu inda take tama mance daga ita sai under
wear ta miƙe jiri na kwasarta ta nufi har bathroom, tako ɗaya ya yi ya saka hannu ya riƙo ta.
"Wayoo Son Allah ban so, kayi mini mutuwa zan yi" Ji ta yi ya saketa, ta sauke numfashi.
"Am sorry Mami" Ta fahimci haƙurin na mene ta ce "Go and ask my father's forgiveness,not me
Khalil, shi ka yiwa laifi ba ni ba, da al'adarmu ta ko akwai bambancin, ka je ka bashi haƙuri" Ya
matsa kusa da ita tare da sunkuyar da kansa ya ce "I am sorry, Jee" Sai ta ji tausayinsa shi
akaiwa laifi shi za a bawa haƙuri,amma yana da kyau yasan muhimmacin bada haƙuri akan
kuskure. Kafin ta sake magana ta ji ya ɗan shige jikinta ya marairaice ya ce "Ka yi haƙuri Jee"
Majeederh ta ce "Ok, i for give you, but in one condition" Bai ce mata komai ya shiru akan
kafaɗarta ta ce "Bana son sunan nan bad boy, bana son zafin zuciyar nan naka Khalil tun kana
ɗan 3yrs kake da zafin zuciya har yanzu nothing changes about that, bana son ƙatuwar sarƙar
nan wannan team ɗin ban so idan har ka yarda am your mother, kuma.....," Cak! Ta tsaya tare
da yin ƙara tana ƙanƙame Abraham jikinta na rawa da ɓari sbd shigar tsinin allura da ta ji a
jikinta, tsabar tashin hankali da zafin da ta ji numfashinta kusan ɗaukewa ya yi, kamar yarinyar
goye haka Majeederh ta saki wani irin raunataccen kuka bakinta na rawa tana kallon Abraham
ta ce "Amma ba na ce na ji sauƙi ba, ni Maminka ka yi wa Allura..." Ta kasa magana sai kuka
kamar ta kwanta a ƙasa ta yi ta kuka haka take ji ganin idanunsa kawai ya hanata, tunda aka
haifeta ba a taɓa yi mata allura ba sai ta saka drip itama da ƙyar, Abraham ya saka hannu ya
kama kunnensa ya ce "Am sorry, ban sakewa" Tana shassheƙa ta ce "Da ƙyar wajan bai
kumbura ba, ina ji ma ƙafar cirewa za ta yi" Ya ɗan shafa kansa Calmly ya ce "To bari a lailaya"
Kafin ya kafaɗu ta miƙe da sauri zata shige bathroom sai kuma ta saka sbd dishi dishi data fara
gani kanta ya shiga juyawa, allurar ta fara aiki a jikinta a hankali tayi baya zata faɗi ya yi sauri
ƙarasawa ta faɗa saman chest ɗinsa. Sukutar ta ya yi har zuwa saman bed ya kwantar da ita
ya ja mata duvet tare da rufeta ya ƙaro gudun A.c Jin ta riƙe hannunsa sosai bakinta na
motsawa ya sanya Abraham zama gefen gadon ya ɗora kunnensa a bakinta a hankali ya ji ta
na cewa "Stay with me son, Abbu bai so na ya tsane ni ba wanda ya tsana a duniya sama dani,
tayaya zan fito da miji a kwana biyu? Good 31yrs bani da farin ciki sai yanzu dana ganka, my
son are still alive kada ka barni, Abbu ya tsane ni" Zame kansa ya yi yana jin maybe ya kashe
Abbu kawai, Aure? Miji? Sati biyu?" Sune abubuwan da bai gane ba ya jima zaune yana jinta
tana surutu a hankali bacci ya ɗauketa kuma ya taɓa wuyanta ya ji ba fever ya sauka....
Washegari wajejen 8 na safe kiran Uncle Isma'il ya farkar da ita daga bacci ta miƙa hannu da
ƙyar ta ɗauki wayar tana kaiwa kunne ta ce "Assalamu alaika, barka da safiya Uncle" Cikin
sakin fuska ta wayar ya amsa mata da "Allhamdulillah Hawwa'u" Ta yi jim can ta ji ya ce
"Hawwa'u da gaske yaron nan ɗan rainonki ne?" ɓoyayyiyar ajjiyar zuciya ta sauke tana jin
nutsuwa jin maganar Little ta ce "Shi ne Uncle" Uncle ya kalli Anti ya ce "Ikon Allah, mene
sunan shi?" Ta ce "Khalil" Uncle ya ƙara cewa "Oh, Ibrahim-Khalil kenan? Amma kin san ba
Muslim bane?" Ta jinjina kai ta ce "Eh" Ya ce "Good, ki bashi address na gidana anjima ya zo
ya saman" Ta yi shiru ita yanzu ina zata sake ganinsa ma? Uncle Isma'il ya ce "Kin ji ko?" A
hankali ta ce "Bani da Digits nasa, kuma Abbu ya hanani fita" Uncle Isma'il ya