Showing 105001 words to 108000 words out of 126765 words
Chapter 36 - MIJIN MALAMA COMPLETE by Nimcy Suleiman Sarauta.pdf
tare da miƙa
hannu zuwa neck ɗinsa ya yi saurin buɗe idanu tare damƙar hannunta kafin ta yi magana ya
fizgota zuwa jikinsa daga kwance da yake. Gabaɗaya ta faɗa kansa tana zare idanu, Abraham
ya zaga hannunsa tare da ƙanƙameta sosai a ƙirjinta yana wani irin mimmiƙa tare da jijjiga,
yana jin kamar wani abu na jansa mararsa na wani irin azababben ciwo. Majeederh ta ce
"Sakeni Khalil na baka magani" Slowly ya girgiza mata kai a hankali kuma ya ƙara manneta da
jikinsa ƙamshin CLINIQUE Deep Comfort Body Lotion shower gel ɗin da ta yi using da shi
wajan wanka ya ƙara rusawa Abraham sabuwar zuciyar tashi na daga abinda ya ke ji. A hankali
ya tura kansa tsakiyar wuyanta hannunsa ɗaya a waist ɗinta ya riƙe ta gam yana wani irin fitar
da wahalallan numfashi, Majeederh ta ruɗe tare da zaucewa a rikice ta ce "Khalil let go of me,
ka bari na baka paracetamol" Ta faɗa muryarta na rawa tana jin tsigar jikinta na tashi, bakinsa
dake wani irin ɓari alamar yana buƙatar wani abu ya manna a kunnenta ta wani kalar zabura ta
ji ya sake riƙe waist ɗinta gam ya manna da nashi yana wani irin saukar mata breathing a kunne
lips ɗinsa na gogar fatar kunnenta a hankali cikin raunatacciyar muryar ya ce "Allow me to kiss
u Jee.. ƴar madara...Saboda Shocked kasa motsi Majeederh tayi, take kuma jikinta ya fara rawa
na rashin sanin abin yi da kuma gingimemen tashin hankalin dake neman zautar mata da
nutsuwarta. Fahimtar Majeederh bata da bakin magana ya sanya Abraham janye gajiyayyun
idanunsa wanda ya laushi ya ƙanƙance sbd Baƙon lamarin dake son tafiya da ruhinsa, yadda
jikinsa ke rawa naman wajan na zillo da harabawa ya sanya ya fahimci akwai abinda yake
buƙata urgently. Fuskarsa dake manne a wuyanta ya zame yana sake manna mata kwantaccen
beard ɗinsa wanda ya sha Jack Black Beard Oil sai sheƙi yake. Shortly can ƙasa Abraham ya
ce "Plxxxx" Sai kuma jikinsa ya fara jijjiga gab gab gab kamar wanda ake zarewa rai a kiɗime
Majeederh wacce ta kasa koda motsi ta yunƙura zata miƙe daga jikinsa ya yi sauri kama
fuskarta tare da jawota dab da nashi fuskar, Majeederh baki sake take kallon ikon yadda take
zare idanu kaɗai zai sanya kasan shocked ne ya hanata ɗaukan action akan abinda ke faruwa,
tsinin hancinsa ya ɗora akan nata ya ware idanu a hankali cikin saa itama shi take kallo da sauri
ta janye nata jin tsigar jikinta na tashi tana zubewa kame kanta tayi da kyau tana faɗin
“Asstagafirullah, Subuhanallahi, Allahu Akbar!” A zuciyarta Abraham ya buɗe baki da ƙyar
ƙamshin Colgate Vedshakti Mouth protect spray na fita daga bakinsa, lips ɗinsa na gogar nata
ya yi attention to kiss her lips. Sai kuma ya zame kansa tare da yin ƙasa da zuwa neck ɗinta.
Lokacin da lips ɗinsa ya sauka a skin ɗin wajan wani irin zabura Majeederh tayi sbd harabar da
zuciyarta tayi wani abu ya fara mata yawo saman fata. Gam! Abraham ya riƙeta da hannu ɗaya
idanunsa rufe ruf jikinsa na karkarwa kamar mazari duk wasu ƙofofi na jikinsa wanda suke
buƙatar abinda gangar jikinsa ke so sun gama buɗewa cikin fitar hayyaci da zaucewar tunani a
hankali ya ce "I am sorry Mami" Yana faɗin haka ya sauke mata wani irin zazzafan light kisses a
neck skin ɗinta tare da murza hannunsa dake bayanta a hankali kuma ya damƙe hannunta ya yi
kamar zai saketa. Da sauri Majeederh ta miƙe zata tashi ta ji ya saki wata kalar sounds
idanunsa na yin fari jikinsa na ƙyarma yana ƙanƙame hannunsa kamar zai suma, a haukace
Majeederh ta tsuguna wajansa ta ɗora hannunta a ƙirjinsa tana jijjiga shi muryarta na rawa ta ce
"Little, Baby my son what happening to you?" Yadda take jijjiga shi ya ƙara sanya shi cikin wani
irin azababben yanayi numfashinsa ya fara fisga a rikice ta saka hannu ta ɗago shi tana yin
kuka tana cewa "Plxxxx Khalil open ur eyes" Da ƙyar ya buɗe idanunsa yana jin kamar ba a
duniya yake ba, zuciyarsa ta gama tsinkewa, ya kafe Majeederh da kallo data kamo hannunsa
tana cewa "Khalil my son mene? Me kake so? Ina ke maka ciwo?" A hankali ya kai hannunta
saman mararsa da yake jin kamar ya tsinke. "Here"
Ya furta shi kansa bashi da tabbacin ta ji, hannunta ta miƙa da niyyar danna masa ai da wani
irin sauri ta sake shi tare da miƙewa tsaye idanunta na rufe yana yarfe hannu tana jin kamar ta
riƙe ƙaton katako. Miƙewa ya yi kamar ɗan maye kana kallonsa zaka san ba'a hayyacinsa yake
ba yayi muguwar faɗawa sbd azabar da yake ji a jikinsa wajanta ya nufa yana zuwa ya ɗauke
shi da wani irin gigitaccen mari, Without letting him come back to his senses ta sake sauke
masa wani irin zazzafan mari idanunta rufe murya ƙasa gudun kada a jisu ta ce "Out, out Khalil"
Kallonta kawai yana yin baya kamar zai faɗi idanunsa sunyi jajur ga wani zafin zazzaɓi da
jikinsa ya ɗauka ta ƙara nuna masa ƙofa ta ce "Zoka fita" Shi dai yasan ko kashe shi za ta yi ba
zai taɓa iya fita ba, to inama yaga energy ɗin fita balle driving? Ganin bashi da niyyar fita ya
sanya ta shige ciki ta ɗauki wayarsa ta damƙa masa kana ta saka hannu ta kama nashi ta shiga
jansa har zuwa bakin part ɗinta ta ƙofar baya, ta tura shi kaɗan har lokacin da idanu kawai yake
binta yana kallo ta garƙame ƙofar ta murɗe key. A hankali ya ja gajiyayyun idanunsa ya rufe tare
da sulalewa ya zauna zaman dirsham a ƙasa ya rufe idanunsa hannunsa riƙe da mararsa sai
numfashi yake saukewa a wahale tuni zazzafan zazzaɓi ya rufe shi wanda bai taɓa yin irinsa
ba. Majeederh ta sulale ta zauna saman gado tare da haɗe ƙafafuwanta waje guda tana
girgizawa, zuciyarta a cunkushe Asstagafirullah kawai take a ranta, Abraham ɗan ta yana
buƙatar taimako tasan cikin maye yake da ba zai taɓa aikata abinda ya yi ba, dole kuma ta nuna
masa nasa kuskuren na yin Shaye-shaye. Almost 10 minutes ta ɗauka kafin ta miƙe ta leƙa ta
ƙofar window ɗinta ta hango shi durƙoshe ya riƙe kansa da hannu bibbiyu, ta yi matsawa tana
hana kanta jin tausayin ɗan nata, har kiran sallar farko na Subhi bata runtsa ba, ta miƙe da ƙyar
ta nufi bathroom tayi wanka da kyau, ta fito ta tsafta ce jikinta ta zauna zaman azkar tunda ba
sallah take ba. Wajejen 10:10 ta gama haɗa breakfast da taimakon Aaliyyah suka jera komai a
dining area a hankali kowa na gidan ya hallara, sai a lokacin Majeederh ta san Raihana da
Ruma a nan suka kwana suna zaune Mami ta fito cikin wata dakakkiyar atamfa Valisco ruwan
huda da feshin blue a jiki ta murza ɗauri ana tafiya a hankali taja kujera ta zauna, Aaliyyah ta ce
"Ina kwana Mami?" Ta ce "Lafiya lou" Majeederh tana juya tea da spoon a hankali ta ce "Mrng
Mami?" Ta ce "How are you?" Ta ce "Good" Raihana ta ce "Nikam Majeederh da zaki zo gidana
ko sati biyu ki yi mini, kina ɗan tayani aiki tunda ba wani abun kike ba" Majeederh ta yi shiru,
Ruma ta ce "Wlh idan ta gama miki ki sending ɗinta gidana, ma rage mata zaman kaɗaici" Daga
Aaliyyah har Majeederh ba wanda ya kula su, Raihana ta ajjiye spoon ɗin hannunta ta kalli
Mami ta ce "Yawwa gwara da ban manta ba, ni shawara ce dani idan tayi muku" Mami ta ce "All
ears" Ƙamshin turaren Hugo boss da suka ji ya sanya sukai shiru, Majeederh jikinta ya ɗauki
rawa amma ta dake Mami ta kalli Abbu da yake shigowa kamar sabon ango, wani tattausan
voyel ne a jikinsa nevy blue ya murza jaddara akan shi ya nemi waje ya zauna. Mami ta ce
"Barka da fitowa Alhji" Abbu ya jinjina kai, Raihana da Ruma suka haɗa baki wajan cewa
"Sannu da shigowa Abbu" Aaliyyah ta ce "Abbu ina kwana?" A hankali ya ce "Lfy" Sanin ba a
magana idan yana wajan duk sukai shiru. Gently Majeederh muryarta na rawa sosai ta ce "Mrng
Abbu" Slowly ya ɗaga kansa tare da zuba mata idanu can kuma ya ɗauke ganinsa ba tare daya
amsata ba, Duk motsin Majeederh yana gani juyawa spoon kawai take tana cakalkala dankali,
few minutes ya sake ɗago kansa ya zuba mata Idanu "Hawwa'u" Ta ji saukar muryarsa ji tayi
kamar tayi fitsari a wando ta ce "Na'am Abbu" Shortly ya ce "Leave" Miƙewa tayi tabar wajan da
sauri tana jinta kamar ware a cikinsu. Mami ta ajjiya cup ɗin hannunta ta ce "Me ya sa kake yi
wa yarinyar nan haka ne Alhji? Me ya sa kake son nuna fifiko a cikin yaranka, bana son haka a
gaskiya ni" Bai ce mata komai ba, Aaliyyah ya tsame hannunta zata miƙe Abbu ya ce "Sit" Ta
zauna tasan me yake nufi. "Raihana me kike cewa?" Raihana na rarraba idanu ta ce "Daman
wani ne ke mini aike yana da hankali sosai daga ƙauyen Rurum yake naga da ƴar sana'arsa
daidai gwargwado domin har ɗan dako yake, na ce ko shi za a haɗa da Majeederh tunda Kinga
al'amarin nata shiru babu mashin shi ni, sunansa Tasi'u" Ruma ta ce "Lallai da kin yi aikin lada
sosai Raihana" Mami ta ce "Shi ɗan dakon kenan?" Raihana na kallon Abbu ta ce "Wlh ai irinsu
babu ruwansu, musamman ga Majeederh fara tas wlh haukacewa zai ya samu mata ta keta
raini bama zai duba taimakon da ya yi ba, nan nan zai dinga yi da ita kamar ya lashe" Cak Abbu
ya ajjiye cup ɗin hannunsa da yake ƙoƙarin kawai baki zai sha ruwa, ya mayar ya ajjiye tare da
miƙewa ya fice daga parlourn. Compound ya nufa Driver na ganinsa ya miƙe tsaye, Abbu ya
nufi wajan mai gadi ya ce "Waya shigo cikin gidan nan jiya?" Mai gadi ya kama kame kame
Abbu ya ce "Ohk haɗa baki ake da kai ana shigo mini gida? Ka tattara kayanka na sallameka
kuɗinka zan tura maka ta acct" Mai gadin ya rikice sosai ya zube yana bawa Abbu haƙuri amma
ina tuni ya shiga mota... Zuwanta gidan Maman Alpha kenan ta nufi part Innati tabar Latifa tare
da Maman Alpha, bayan sun gaisa Innati ta ce
"Ina Kululu?" Majeed ta ce "Gani kusa" Innati ta ce "A to bana ganki ba kuma, ƙara tabbatarwa
zan yi" Ta ƙara zama ta ce "Shikenan ku dangin mahaifiyarku basa ƙaunarku ne?" A sanyaye
Majeederh ta ce "Me kika gani?" Innati ta yi mitsi mitsi da idanu ta ce "Ji wata wulaƙantacciyar
tambaya?? To ke yanzu dan Allah wa kika sani a dangin Fulani?" Majeederh ta ce "I don't know
anyone, I've never seen anyone from my mother's family" Innati ta saki baki ta ce "To banda kin
so wulaƙanta ni a idanun jama'a meye zaki sauya raye, ni zakiwa turanci?" Ita dai Majeederh
bata ce komai ba, domin jikinta duk ya mutu tana son yi wa Abbu maganar Mother's family ɗin
su tana jin tsoro. Innati ta ce "Kawai ki rutsa mahaifinki shi ne nunafukin ki ce ya fito miki da
dangin mahaifiyarki, ki ɗaga masa hankali sosai idan ma kidnaping ɗin su ya yi sai mu ji labari,
tunda ba wani yarda nayi da zuciyar Audil azizu ba, sama taka mu kaga yayi arziƙi fa? Shi yasa
yake ta wani fankama yana ɗaga kai, to ai mu munga ƙaruna ma" Majeederh ta yi shiru Innati ta
ce.
"Allahu Akbar, ai ba zaki san ƙaruna ba, munga ikon rabbi a wajan bawan Allan nan, gashi dai
ƙarshen shi bai wani kyau ba, ai wallahi wannan kyan na fuskarki da farar fatar nan kamar
sadaka yalla to haka uwarki take, har ta ɗaraki a kyau mace mai sanyin hali da haƙuri, ta sha
fama da talaucin Audil azizu sana'a kala-kala tayi fa? Ko Attajirin uban naku bai baku labari ba?
Babu mamaki gadonku ya tattara ya siyar kwasha kwasha, domin har gwala-gwalai ne da ita"
Majeederh idanunta ya cicciko da hawaye ta kasa cewa komai. Innati ta zabga sallati ta ce
"Yanzu kamata Kululu ni zakiwa turanci? Ni zaki sauya harshe, yanzu fa muke Shira dake rumi
rumi kawai sai kika sauyan raye ni ki kaiwa turanci" Majeederh ta miƙe ta ce "Kyaci kanki ke
kaɗai" Ta yi waje abinta, Innati tayi ƙasa da murya ta ce "Tab, kaɗan ya rage ban saki fitsari ba
yarinya kamar Aljana, zaki Albarka,zaki Albarka mijinki daban yake sananne ne shi tauraro ne,
wanda duniya ta gama saninsa" Haka take something kamar wacce ake buɗewa idanu. Maman
Alpha da kalli Majeederh ta ce "Majeederh Kinga ɗan uwanki har yanzu shiru? Ko yana raye ko
ya jima da mutuwa? Ko a hankalinsa yake ko ciwon hauka ya same shi Allah kaɗai ya sani"
Gently Majeederh ta kalli Maman Alpha ta ce "Ki yi haƙuri, addu'a za a yi" Murmushi kawai ta yi
kafin ta ce "Ya maganarki kowa? An samu tsayayyen?" Kafin Majeederh ta yi magana Latifa
Omar ta ce "Aliyu ya ce zai aureta, amma taƙi" Maman Alpha ta ce "Mijin naki?" Latifa ta ce
"Eh" Da mamaki Ta ce "Son ta yake?" Latifa ta ce "Sosai, sbd ya ce na yi conversing ɗinta to
marry him take gaba dani" Maman Alpha ta yi shiru for a second kana ta ce "Eh to gaskiya
conversing Majeederh to marry ur husband Aliyu, kamar ki yi forcing nata ta cakawa kanta wuƙa
a ciki ne, How do you think she can marry her Aminyya's husband? It is a difficult thing that the
mind cannot handle. Honestly, even I do not support this useless thought, Majeederh tana
buƙatar taimakonki,She needs your help, but not this way, think of something else besides this"
Latifa ta marairaice ta ce "Ni wlh tallahi na amincewa Aliyu, ba zan taɓa kishi da Majeederh ba,
zamu ci-gaba da zama kamar yadda muka sabaSocially there is sacrifice, I sacrifice my
husband's love for Majeederh" Maman Alpha ta ce "Sacrifice?"
"Eh" Cewar Latifa Omar
Maman Alpha ta ce "Let me tell you something you don't know, ko da ƙanwarki da kuke ciki
ɗaya aka haɗaki waje gudu wlh sai kin yi kishinta, balle Majeederh? Sanda zaki shige ɗaki kina
ihu idan suka keɓe Allah kaɗai ya sani,We are dedicated to Love, it does not mean that we have
stopped loving, in love there is jealousy, Think about that Latifa Omar" Kafin kowa ya yi magana
Innati ta shigo tana kuka wiwi hannunta riƙe da sanda. Maman Alpha ta ce "Subuhanallah lafiya
Innati?" Innati ta ce "Fatima wai ni Kululu zata juyawa yare ta yi mini turanci?" Maman Alpha ta
ce "Allah gasky bata kyauta ba, turanci ana zaune lafiya?" Lafita ta dinga dariya sosai sun jima
a gidan kafin su ta fi. A hanya Lafita ta nufi Tahir Quest Palace Majeederh ta dai kalleta ganin
hakan ya sa ta ce "Abu zan karɓo kin san mu ƴan jarida, muna amfani da Opportunity da zarar
ya samu"
5 days left. Tun ranar Majeederh bata ƙara jin motsin Abraham ba even on the phone, har
numbersa ta kira ta ji a kashe. A hankali ta rufe Idanunta da sauri ta buɗe kuma tama rasa
wanne kalar tunani za ta yi, tana zaune wayarta ya fara ringing dubawa ta yi taga new number
sharewa ta yi, kuma ba a fasa kiran ba, tunaninta ya bata masu neman taimako ne ko wani abu
ne ya tashi a Ngo ɗinta. Ta ɗaga kiran tare da cewa "Assalamu alaika/ki" Taj ya yi wa Salamon
alama da ya yi shiru a ladabce ya ce "Good day Mami" Sosai Majeederh ta ɗauki muryar ta yi
shiru, Taj ya ce "Sorry na kira without ur permission, am very sorry about that" Bata ce komai
ba, a ransa yana mamakin girman kanta ya ce "Abraham, baya da lafiya kwana biyar kenan,
baya ci baya sha sunanki kawai yake kira gashi Grandpa baya gari" Majeederh ta yi shiru a
hankali ta ce "Bashi wayar" Taj ya ce "Dr ya duba shi yanzu bacci ya ɗauke shi, amma yana da
kyau idan ya buɗe idanu ya ganki" Shortly and silently ta ce "Address" Ya ce "Ohk check ur Dm"
Kashe kiran ya yi ba jimawa ya tura mata da Address ɗin gidan. Sosai ta dinga duba location
ɗin tana mamakin unguwar. Shiryawa ta yi cikin mik ɗin Abaya mai kyau ta ɗauki hijab ta saka
tare da liƙab, waya da key kawai ta ɗauka ta nufi waje. Mami na zaune Main parlour watching
TV ta ce "Mami zan ɗan je dubiya" Mami ta ce "Subuhanallah wani ne bashi da lafiya?"
Majeederh ta ce "Eh" Ta jinjina kai ta ce "Kada ki jima" Fita tayi ta nufi wajan baƙar motarta tare
da buɗewa ta shiga bismillah ta yi tare da yin key tai reverse gatekeeper ya buɗe mata, tana fita
motar Abbu na shigowa, Aliyu dake tsaye a bakin gate ya ji he need to follow her, ya ga where
she's going to?....
Babban gida ne wanda kafin kaga irinsa sai an tona, tsayawa faɗin yadda gidan yake ɓata baki
ne, ga wasu mahaukatan securities birjik, gidan ta ciki part part ne. Gang team ne zaune a wani
haɗaɗɗan parlourn gidan wanda ya kasance mallakin Abraham shi ya zana gidan da kansa.
John ya ce "Taj me ya sa ka yi mata ƙarya?" Taj ya ce "Kawai ta zo ta gansa" Salamon ya
girgiza kai ya ce "Baka da kirki wlh" Dry ya yi sosai duk sun cika parlourn da hayaƙin Shisha ya
ce "Na kusa barin country ɗin nan" kafin su yi magana sun ji ƙarar doorbell. Taj ya miƙe ya ce
"Ta ƙarasu, ku ɓoye kayan drugs ɗin nan" Da sauri suka kwashe komai, ya buɗe mata ƙofa ya
ce "Wlcm Mami" Bata kula su ba sai parlourn data shiga ƙarewa kallo ya ninnka na gidansu