Showing 108001 words to 111000 words out of 126765 words
Chapter 37 - MIJIN MALAMA COMPLETE by Nimcy Suleiman Sarauta.pdf
a
komai, ta yatsuna fuska. Gabaɗaya suka miƙe kamar marasa gsky sbd kwarjini ta yi musu duk
da fuskarta a rufe yake. Salamon dake ya fi kowa bin diddigi ya shiga ƙarewa yatsun ƙafar
Majeederh har wani yellow suke don fari. Waya Taj ya ɗauka kira Abraham dake can cikin wani
narkakken part. Majeederh ta kasa zama har wajan minti biyar kafin ta ji John ya ce "Gashi nan
ma" Bata ɗago kai ba haka nan Moment ɗin su ya faɗo mata, da tunanin wanda aka ce bashi da
lafiya me ya fito da shi?
"Hold on. Who is that girl standing next to him....??" Jin an ambaci yarinya ya sanya Majeederh
ɗago da kanta da sauri, idanunta ya sauka akan wata siririyar yarinya chocolate colour tana da
kyau daidai da ita, daga ita sai half vest da wando iya laps ɗinta, ga wani gashin doki sai
mannewa Abraham take, Wanda ya haɗe rai kamar ya ce ya shigo uku, tun faruwar abun babu
wanda ya sake kulawa sbd ransa ya ɓaci da abinda Taj ya yi masa, Kallonsa Majeederh ta
dinga yi ganin ya rame sosai idanunsa ya faɗa, a hankali ta juya ta kalli budurwar sunan
Debeka ya faɗo mata wato ita ce Shegiyar dake lalata mata yaro? Salamon ya ce "Ur mother is
here" Da wani irin sauri Abraham ya kalli Doorway idanunsa ya sauka cikin nasa, ya miƙe tsaye
tare da ƙare mata kallo yaga tana kallon Debeka wacce ta yi tsaye tana kallon Majeederh, Shi
kuma ya juya ya kalli Taj irin me ya sa? Ganin Abraham ya kasa cewa komai ta juya zata bar
parlourn murya ƙasa ya ce "Ma....mi.. Mami" Cak ta tsaya ba tare data juyowa ba, Abraham ya
nufi inda take yana zuwa ya rungumeta ta baya yana sauke ajjiyar zuciya a hankali dadai
kunnenta ya ce "Am sorry Mami" Ta juya ta kallesa ta kasa ce masa komai ya riƙe hannunta har
zuwa tsakiyar Parlour ya ce "Wlcm come to my house Mami" flowers ta ji suna zubu mata aka
daga ita har Abraham ɗin, Kafin ta yi magana ta ji Gang team ɗin sun saki ihu tare da yin tafi
sun ce "It's ur day bad boy, happy Engagement" Mami ta kalli Debaka bandai da ita ya yi
Engagement ɗin ba? Debaka kowa suman tsaye ta yi numfashinta ya shiga ɗaukewa, Abraham
ya ɗan yi cute smile da jajeyen laɓɓansa ya ɗauki wata ƴar ƙaramar box ya buɗe wani ɗan
ƙaramin Gold ring ya bayyana sai sheƙi yake, a hankali ya durƙoshe akan ƙafafuwanta ya kama
hannun Majeederh cikin low voice da wani irin sound ya ce "Ƴar Madara Mamina, Will you
marry me?" Bugawar da zuciyarta tayi ya sanya ta yi baya kamar zata faɗi sai kuma ta tsaya da
kanta jikinta ya shiga rawar da bai taɓa yi ba. Abraham na durƙoshe ya ce "Zaka auren Mami?
Ɗan ki zai zama mijinki" Taj ya ce "Wip wip Wip hureee, baka faɗa mata how much u love her
ba, tell her" Ya ɗan langwaɓar da kai shi fa bai wani iya ɓata lokaci da wani i love you ba, a
aikace yake komai ya kwaɓe fuska ya ce "I don't need all this, ta san ina sonta ai ko Mami?"
Majeederh kamar wacce ƙwaƙwalwarta ta tsaya ta kasa magana tana ji ya zura mata ring ɗin a
yatsarta, ya sumbaci wajan ya ce "You're Mine" Wani kalar Ihu Gang team sukai tare da cewa
"Happy Engagement Bad boy, the leader team the richer young boy" Ya miƙe tsaye yana
lumshe idanunsa wanda suka azabtu da rashin ganinta sosai, John ya ce "Remain kiss, First
kiss" Shi kansa Abraham mmkin yadda Majeederh batai masa komai ba yake, ta yi accepting
nasa as her husband? Bai san cewa brain ɗinta ce ta tsaya cak ba. Slowly ya nufi inda take da
niyyar kissing nata, Debeka dake tsaye tunaninta ya gama bata Majeederh ita ce wacce Taj ya
faɗa mata Abraham ya je wajanta jiya ya kwana, Gadan-gadan ta nufi kanta da plate zata
kwaɗa mata Abraham ya yi saurin tare Majeederh ta hanyar rungumeta ya ce "Mami..." Plate
ɗin ya sauka a kansa nan take jini ya shiga fita ƙarar plate ɗin ya sanya Majeederh sakin ajjiyar
zuciya ya haddasa dawowarta cikin tunaninta, Abraham ya juya da saurin still holding onto her
ya ce "Debeka stop" Hawaye kwance akan fuskar Debaka ta ce "Stop? Na bar iyayena,
karatuna ina level na ƙarshe na zama cikakkiyar low na bar ƙasata na biyoka sbd kawai ina
sonka? Shi ne zaka kawo wata tsohuwa wacce ta haifeka ka ce zaka aura? To bari naga ta
yadda za a yi auren" Ta ƙara nufar su Abraham ya ɗauka Majeederh zata daka babu zato balle
tsammani yaji saukar hannunta a mararsa ta damƙa tare da murɗewa ya fisga, wani masifaffan
zafi ya ratsa kwanyar kansa numfashinsa ya tsaya cak domin inda ransa yake ta taɓa, a
hargitse Majeederh ta ce "No!!!!!! Zaki nasaka shi" Debaka ta ƙara murɗewa da ƙarfi ta ce "Sai
ayi auren muga" Baya Abraham ya yi Majeederh ta tare shi suka zube a ƙasa ya faɗa kanta
babu numfashi........
Har yanzu a labari muke,sai mun koma asalin labari za kuga muhimmancin baku wannan
labarin..... The story is going to be different In sha Allah muna zuwa page 50 zamu gama
labari a nan book 1 ya ƙare.*_Sai Mace ta turo wata yaƙunanniyyar ƴar dubu ɗayanta tana son
MIJIN MALAMA, kuma sai ta dinga sharing gari gari har Aljanu duk su karanta akan guntuwar
1k? To Sannunku ku ta nadi kuɗinku idan mun dawo labari a book2 zan muku Discount kowa ya
karanta Allah ne ya taɓa zuciyata wlh........ MIJIN MALAMA 08119237616_*
Wani irin jijjiga shi ta shiga yi bayan ta mirgina ta zame jikinta sai kanshi dake saman cinyarta.
"Khalil? Ibrahim buɗe idanunka" Duk ta rikice ganin yadda ya sanƙame baya ko numfashi.
Debeka dake tsaye jikinta ya ɗauki rawa, Allah yana gani bata yi don ta kashe shi ba, he so
much loves him,She loves him very much, his jealousy makes her feel that she will never let him
be with another woman other than her. Tsananin kishi ya rufe mata idanu ya sa ta kasa
controlling kanta. Gang team ɗin kallon Debeka suke sun san ko da wasa suka taɓa ta sun
shiga uku. Majeederh gently ta zame kan Abraham dake cinyarta tana zuwa bata tsaya jiran
komai ba ta ɗauke Debaka da wani mahaukacin mari, sai da ta jera mata maruka guda biyar cif
wanda suka nemi zautar mata da tunani. Tana pointing ɗinta da hannu ta ce.
"Baki da tarbiyyar da zaki iya haɗa inuwa da Khalil, mara tsafta irinki sam bata dace da shi ba"
Debeka da kumatunta ya kumbura ta ce "Who are you? Waye ubanki a duniya bakiɗaya, da har
kika mareni kike tunanin kin mari banza?" Ta cikin liƙab Majeederh ta watsa mata harara cike da
tsana wacce bata taɓa yiwa kowa ba ta ce "Me? Forget about my father, ki tambayi wacece ni
kaina, I Malama Majeederh Abdul'aziz Khan! Idan kin sani better, idan baki sani ba You can
search on Google zasu gaya miki" Debeka ta girgiza kai sosai ta ce "Ok shi ne sbd abin kunya
wata tsohuwa dake sbd kin rasa mijin aure kika liƙewa masa ko? Kinga sabon jini, daman ke ce
wacce kika shiga tsakani kike masa yawo da zuciya har ya kasa accepting nawa matsayin
budurwa balle ya kwanta dani? Kin fa haifeshi haba Mama" Sosai Majeederh ta ji zafin maganar
jin ta kirata da tsohuwo hala bata san matsayinta a wajan Abraham ba. Ta juya ta kalli Abraham
dake kwance su Taj na shafa masa ruwa ya riƙe mararsa gam zufa na yanko masa, ta dawo da
ganinta kan Debeka ta ce "Me kika ce? To ina nan ina addu'a da izinin Ubangiji babu wata ƴar
iska data isa ta ja hankalin Khalil sai matarsa da sunna wacce addini ya bashi ita duk wuya duk
tsanani, ba zai taɓa aikata zina ba, naga kamar baki da cikakken hankali idan baki sanni ba su
abokan nasa sun sanni, na raineshi da hannu na yi masa wanka da hannuna, na goyasa a
bayan nan nawa, ya yi bacci a jikina akan ƙirjina tun yana 3yrs a duniya, Abraham is my son, ni
nake da ikon zaɓa masa matar data dace da rayuwarsa wacce zata taimake shi ya ɗora shi
akan tubalin zuwa aljanna, wacce zata ribaci ra'ayinsa ga taimakon al'umma, wacce zata dawo
da shi akan hanya, mace mai tsafta da hankali nutsuwa kamala, mai addinin ba wacce ke bin
gidan maza ba" She slowly heard him say "The woman you are praying for me to marry is none
other than you" Debeka ta saki dariya ta ce "Kenan kanki kikewa fatauci ko? Sannu uwar
guzuma kune hajiyoyin dake lalata ƙana nan yara kenan no wonder"
Abraham na jin su, maganganun Debeka kamar saukar mashi haka yake ji, amma ya yi shiru
yana son Majeederh bakinta ya buɗe ta fara kwatarwa kanta ƴanci ba sai an shigar mata faɗa
ba. Hakan ya sanya ya yi shiru yana mayar da numfashi yana jin yadda lokaci guda jikinsa ya
ɗaukeki zafi sosai, mararsa sai harba masa take tana wani irin yi masa masifaffen ciwo. Ganin
Majeederh taƙi cewa komai ya sanya Debeka cewa "Na miki al'ƙawarin zan tafi, ban miki
al'ƙawarin zan bar miki shi na har abada ba, domin don ni akai Abraham, mahaifinsa ma ya san
da zamana, ke uwar riƙo ci ki zauna a matsayinki na hakan, don't interfere this is family issues,
wlh wlh wlh ko wa kika aura masa, ko ke ya aura ku shirya zaman mace biyu a cikin gidan, ba
lallai ki yarda ba, amma zaki tabbatar da hakan lokacin da na shigo cikin gidan Abraham Denial
David matsayin mata, no one's can stopping me even him" Tana faɗin hakan ta juya ta ɗauki
wayarta ko kayanta bata ɗauka ba ta fice daga cikin gidan.
Takaici ya sanya Majeederh juyawa itama zata bar gidan. A shagwaɓe ya ce "Kin kureta kuma
zaki tafi?" Ta juya suka haɗa idanu ya narkar da nashi idanun cikin nata, da sauri ta janye nata
sbd abubuwan da take gani cikin ƙwayar idanun nashi ya dafe mararsa ya ce "Mami come and
see zafi sosai" Bata saurare shi ba, domin gabaɗaya a dame take jin kanta, ganin zata fita ya sa
ya daddafa ya miƙe tsaye yana dafe da mararsa "Taj Close the door" Cikin sauri ya sakawa
ƙofar password. A hankali ya juya ya kalle su, ɗaya bayan ɗaya suka miƙe tare da barin
parlourn zuwa can garden suka fara hausan dambe a tsakaninsu.
Tun kafin ya ƙarasu inda take ta haɗe fuska sosai, bai damu ba walking slowly yana marairaice
fuska cikin salo na jan hankalin wanda ya sanya Majeederh ɗauke Idanunta sbd tsigar jikinta
dake tashi tana zubewa, Abraham ya ƙarasa yana sauke numfashi can ƙasa ya ce "Ta nakasa
miki ni" Ta yi masa banza ya ƙara narke fuska ya matsa tayi saurin ja baya, yana binta tana yin
baya har ta ƙarasa jikin ƙofa, ya saka hannu ɗaya ya dafe jikin ƙofar ya yi mata rumfa da ƙirjinsa
da sauri ta runtse Idanunta ta ce "Leave" Ta faɗa muryarta na rawa, sbd gani tayi gabaɗaya ya
sauya mata kamar wani babban mutum ya haɗe fuska kamar bashi ne mai yawan ce mata
“Sorry Mami ba” Wani irin kallo yake mata magana yake son yi amma bai ma san me zai ce ba,
sbd abin baya kansa kuma bai saba ba. Hana ya miƙa zai riƙe nata tayi saurin make hannunsa
ta ce "As frm today kada ka sake riƙe mini hannu,ko gigin shigewa jikina" Slowly ya ja idanunsa
ya lumshe yana jin wani abu na bin jikinsa musamman da tayi maganar kamar faɗa ta ƙareta a
sanyaye. "Me kike tsoro? Idan na riƙe?" Ta yi masa banza tunda magana take son yi amma ta
lura idanunsa yana saitin bakinta kaɗan yake jira. Ya ƙara matsawa tare da sakar mata ƙirjinsa
wanda yake buɗadɗe sbd ɗaga ƙarfe, ji tayi numfashinta yana fisga da ƙyar ta ce "Ka danne
mini ƙirji, ni Maminka?" Ya ware idanu sosai wanda da ƙyar yake buɗewa ya ce "Tafiya zaki?"
Kamar ƙaramar yarinya ta ɗaga masa kai sbd ta gama tsorata, a karon farko cikin harshen
Hausa ta ji ya ce "To ni fa?" Hausar ko daɗi a baki ba tayi masa ba, abin dry kuma idan ya yi
magana. Ta haɗe fuska ta ce "Look! Wai meke damunka ne Son?" Silently ya ce
"Call my name, bana so son" Da wani Expression na tashin hankali ta ce "Ok open the door"
Speaking calmly ya ce "In one condition" Kamar tayi kuka ta ce "Wai son mene haka? What
exlty wrng wiz you? Ni mahaifiyarka kakewa haka? Kana neman albarka?" Wani lalataccen
murmushi ya saki iya laɓɓa da sauri ya matsar da bakinsa daidai kunnenta ya ce "You're not my
mother, u never be my mom, you're my life partner" Yana faɗin hakan ya zame bakinsa tare da
kai hannu ya ɗage liƙab ɗin, yadda fuskarta tayi jajir ya san kuka take daga can cikin zuciya. Ya
ɗaga gira yana zuba hannu a aljihu kamar wanda akaiwa dole ya ce "Uncle I told me that, ke
uwar riƙo ce, ba kene kika ɗauki ciki kika haife ba, and i also agree with him, tunda muryarki
idanunki attacking ɗina ina jin sha'awarki, Uncle I ya ce zan iya aurenki" Jikinta ne ya shiga
rawa tana girgiza kanta ta ce "Yanzu kai auren nawa zakai?" Ya ɗan ɓata fuska yana lumshe
idanunsa har ga Allah muryarta kaɗan azabtar da shi take, Abraham bai wani damu da kyau ba
a rayuwarsa, babban dalilin daya hana shi kula mata sbd duk yara ne shi kuma yana mutuwar
son babbar mace, maturel enough. "Har ciki zan baki ma" Sulalewa tayi zata zube a ƙasa don
tashin hankali ya yi saurin taro ta, tare da kwantar da kanta a chest ɗinsa a hankali ya yake
bubbuga bayanta, wani irin kuka ne ya kwancewa Majeederh tana jin kamar ranta zai fita, me
ya sa Uncle Isma'il zai mata haka? Sbd kawai ba tayi aure ba zai lalata tsakaninta da Abraham
ya sanya masa ra'ayin da bashi da shi a zuciya? Ya ja mata raini? Duk yadda take da dauriya
da riƙe kanta tana mamakin yadda take da saurin kuka a gaban Abraham, he couldn't feel
yadda tears ɗinta suke rige rigen sauka a ƙirjinsa, bai hanata kukan ba sai ma access ɗin daya
bata ya kwantar da ita jikinsa ya riƙe gam ganin har wani jijjiga da take, kuka ne wanda yake
fitowa tun daga ƙasan zuciyarta wanda ta tara shi shekara da shekaru yake cinta a rai. Idan ta
buɗe baki da nufin yin magana sai ta ji wani kukan ya sake taso mata, Abraham idanunsa sukai
jajur daman yasan zai sha fama da Maminsa ya riga ya fahimci rauninta tuni, duk wanda ya
fahimci rauninka kuma ya gama da kai. Ganin kukan ba mai ƙarewa bane ya sa ya ɗan kwantar
da kansa a wuyanta a hankali maganarsa ke fitowa kamar raɗa ya ce "Crying Mama, Crying jee
cry as so much as you can!" Kamar wacce ya ƙarawa volume haka ta ƙara narkewa jikinsa tana
wani irin kuka mai cin rai. A hankali ya fara rarrashinta duk da bai iya ba cikin kunnenta yake
hura mata iska silently with sexy voice yake cewa "Shiii, sorry" Jin tsigar jikinta na tashi ya
sanya tayi saurin haɗiye kukan sai hawaye, a hankali ta kalli Abraham kamar yadda yake
kallonta ta ce "Enough is enough ka bar maganar iya nan" A hankali ya ce "Ohk, until we get
Marriage" Idanunta na wani wajan ta ce "Tsaurin idanunka ya yi yawa, sbd ƙaddara ta faɗa mini
har na kawo yanzu ba aure shi ne kake tunanin zan aureka? Kalleka U just 16 yrs, gwanini da
kai kake cewa zaka aureni? Kai tsakani da Allah baka ji kunya?" Ta gyara tsaiwa ta ce "I
understood, baka son ganina babu aure ne? To i promise you zan fito da mijin aure ka ji Yarona,
kabar maganar u still be my son my baby" Abraham she dry ba ta bashi magana take amma
bakinta rawa yake inda take kalla kuma da ban. A hankali ya taka har inda take tsaye ya ɗan
leƙa fuskarta tayi saurin rufe Idanu ya taɓe baki numfashinsu na haɗiye can ƙasa daga shi sai
ita ya ce "I want you Jee, i want to you to be in my side, Ina son ka ƴar madara" Ta watsa masa
harara ta ce "Har abada, ƙuruciya ke damunka" Hannu ya miƙa zai riƙeta ta yi saurin yin baya ta
ce "Is prohibited in my religion" baya ya ja kaɗan yana ɗaga mata hannu a taushashe ya ce
"Ohk, Your religion is difficult" Ya ɗan shafa kansa yana maida hannunsa baya a shagwaɓe ya
ce "Marry me, I'll give u all the happiness in our life" Majeederh ta yi shiru, wannan kamar wani
opportunity ne na gyara Abraham zuwa yadda take so, zata gyara masa rayuwarsa da tarbiyya
da komai. Murmushi ta yi ta ce "Khalil" Calmly ya ce "Maa" Kujera ta nuna masa, ya miƙa hannu
zai riƙe ta ta ƙara janye wa ta haɗe fuska. Zama ta yi saman kujera, shi kuma ya nufi wajan
fridge ya buɗe ya ɗauki Favorite juice ɗinsa da apples guda biyu, gently ya juya ya ce "Maa i
need food"
Ta yi masa shiru har ya gama kwasu komai, ya dawo ya zauna ya ɓalle murfin lemon idanunsa
lumshe yake ɗan sha yana ya mutsa fuska he lost his appetite. "Who are you, Ibrahim?" Sosai
ya jita ya basar ya ce "Yunwa ina ji" Ta ce "Ibrahim-Khalil" Ya zuba mata idanu sosai ta ce "Who
are you? Where are you coming from? Me kke ɓoyewa?" Shortly ya ce "hiding?" Ya girgiza kai
ya ce "Jesus" Ta