Showing 66001 words to 68809 words out of 68809 words

Chapter 23 - JARABTA Book Complete Document by Maman Abdul Shakur.pdf

M Shakur   

07 Oct 2025

1801

tsaye yana kissing dinta, sakin bakinta yayi ya cire hijabin jikinta tareda tumbuke
daurin dan kwalin ya yar anan kan kujerun dining yana wani irin kallon idonta kasa kallonshi tayi
ta kawad da kanta kirjinta na wani irin mugun bugawa ga lips dinta dake wani irin zagi dan tass
ya shanye janbakin nan, hanunshi taji akan habarta ya juyo da fuskarta tareda sa hannu ya
ware kafafunta ya shiga tsakakaninsu ya matso dab da ita sosai hartana jin saukar numfashin
shi da yanda kirjinshi ke bugawa fast fast, kara matsota yayi hakan yasa akunyace ta boye
fuskarta a kirjinshi sanan tasa duka hannayen ta ta tattaro rigar soft yadin jikinshi ta kakkare
fuskar ta dashi ta nannade kafafunta a bayanshi gam hakan yakarasa ya mannu da ita kaman
zasu koma one, wani arin ijiyar zuciya mai kara yasaki da saida yasa ta dago kai ta kalleshi dan
ita kunya ce tasa ta nannade kafar tata a bayanshi, da wata irin murya kasa kasa yace "zaki
kasheni Islam, ahhh" kankameta yayi tareda saka hannu ya cire ribbon din dake kan gashin ta
ya barbazar da gashin yana wani irin kallon fuskarta, bakinshi yakai saitin idanunta hakan yasa
ta lumshe su da sauri kirjinta na fat fat, wani irin kiss mai kara yama saman idonta nata hakan
yasa taji wani irin yirrr dahar saidai taji kanta nawani irin motsi, daukar ta taji yakara yi yay
bedroom d ita yawani wurgata agado tai kara wash Allahna, murmushi yayi yayo kanta yahade
bakinsu ganin yana kokarin zuge zip din rigarta yasa ta fizge bakinta da kyar ahankali tace
"banyi salla ba" sakinta yay ahankali jiki asake hakan yasa ta tashi da sauri tafada bayi kafin
yakara kamata, wanka tayo tafito daure da towel tana wani mammatse baki tana kallonshi tana
dauke kai kaman yarinya, lamo yayi akan gado tareda janyo filo ya rungume yakasa dauke
idonshi daga kanta, batada kaya agidan hakan yasa yar rigar singlet din maza tashi fara
datagani ta dauko ta wuce bathroom ganin yanda yake kallonta, saka wa tayi amma takasa
fitowa ganin rigar ko cinyarta bata kaiba, ga hammatar duk abude ana hango abubuwa, dan
tsaki tayi ta daura towel akirji tafito taki yarda su hadda ido tabude kofa tai falo jakarta ta dauka
taciro zani tadau hijab a dining ta dawo dakin bata sameshi akan gado ba hakan yasa ta
kabbarta salla. Yana fitowa shima wankan yayo da alwala yasaka jallabiya ya zauna abakin
gado yana jiranta tana idarwa yajasu nafila raka'a biyu tare.

Sosai yamusu addu'a bayan ya idar ya kalleta tareda daukan car key yace "mexaki ci babu
abinshi agidan nan" jingina tayi da jikin gado tace "banajin yunwa naci abinci agida" tai
maganan tana wani lumlumshe ido, ajiye car key yayi dan shima akoshe yake ya cire jallabiyar
yadawo inda take zaune akasan dagashi saidan boxer na Louis Vuitton ya zauna agefenta, kin
kallonshi tayi, ahankali ya jawota jikinshi hakan yasa tai lamo tana shakan kamshin da fatarshi
keyi, ya sanya ta kan kafafun shi kanta akan hanunshi kaman yanda ake daukar yara ya kalli
fuskar murya chan kasa yace "meke damunki ur body is warm?" bude ido tayi kadan tareda
turomai baki tace "bakaine ba kasa naketa ciwo ba" dan murmushi yayi ya lashi bakin data
turamai yace "ai mun shirya ko hukuncin kine kawai yarage wanda yanzu zaki karbeshi"
shigewa jikinshi tayi tawani kankameshi tana dariya tace "uhn'un to ai nace kiyakuri" hanunshi
yasaka tacikin hijabin ya kwance kullin zanin ya warware tareda cire zanin ya ijiye agefe, kara
shigewa jikinshi tayi ta fashe da kukan shagwaba tana kokarin rufe cinyoyin nata da hijabin
dake jikinta, dagota daga jikinshi yayi yasa hannu ya cire hijabin da karfi, ihu tayi mara sauti
tawani fashe da kuka takara komawa jikinshi har saida tasa ya buge da gado ta daga
hannayenta sama tana kokarin rufemai ido dan karyagan ta dawannan gantalallen shimin,
murmushi yayi batare daya hanata ba aiko tana ida rufemai idanun da hannayen nata ya

shammaceta ya tura duka hannayenshi ta hammata shimin dayake wide open yakamo.. Uhm.
[7/5, 4:47 PM] Maman Jedda: *JARABTA*


Maman Abd Shakur

Karshe!!!

Kara tasaki maidan karfi tareda cire hannayen ta daga fuskarshi arude ta kallai yawani irin
lumshe ido da budesu yana kallonta batare daya dena abinda yakeyi ba, fashemai tayi kuka
tana kokarin kwace kanta tana turamai baki tace "wash Ya Khaleel dazafi fa" matso da fuskarshi
yay saitin nata yace "barito nabude na kalli inda ke zafi a wurin" ganin yana kokarin kwaye
shimin duka yasa tabuga kara tana kuka sosai ga kunya dukya addabeta, hakan yasa yasaketa
tareda daukarta kaman wata yar yarinya ya kashe musu wutar dakin ya kwantar da ita kan
gado, sosai nakejin kukanta hakan yasa nabaro musu dakin tareda kullo musu kofa.

Ko hanunta bata iya dagawa da kyau sabida wahala, sallama adaddafe da taimakon shi tayi, ya
kwanta agefenta sai dariya yakemata hakan yace "hukuncin ki kenan" aiko ta dinga rusamai
kukan shagwaba hakadai ya dinga aikin lallashi har wuraren bayan sallan la'asar ganin taji
sauki yasa ya shirya ta sukaje gidansu Abba nan aka zauna aka dinga hira har saida sukaci
abincin dare sanan Abba yace sutashi sutafi gidansu.
Suna shiga gidan tafara kukan shagwaba dan batason yakara bata wuya irin najiya, aiko share
ta yayi yawuce daki ganin taki zuwa yasa yazo ya dauketa kaman baby yasa taje tai wanka,
bayan tafito da kanshi ya shiryata yadawo da ita kan gadon ya zauna tareda sanya kanta akan
kirjinshi yana shafawa ahankali ya shiga bata labarin Eesha, dayazo wurin mutuwarta da
abubuwan daya sameshi bayan ta rasu yasa ta dinga kuka dan bakaramin tausayi yabataba tai
taima Eesha addu'a sosai sanan ta cigaba da hawaye, da kyar yasamu ya lallabata tai bacci
yana girgiza ta akirjinshi. Washegari da sassafe Yusuf yakaisu airport sukabi jirgi suka tafi Abuja
sabida yanada aiki da safen agida ya ijiyeta sanan yawuce office, da yamma yadawo yasami
gidan tsaf sai kamshin turaren wuta yake dadi hakan yamai yasameta a dakinta yace "shirya
mufita" da sauri ta tashi tana murna ta shirya tai kyau da ita, hanunta yakama yarike suka fita
compound mota yabude mata ta shiga shima ya zagaya ya shiga anguwan su taga sunje tanata
murna tazaci gidansu zashi saitaga yay parking agaban wani gida dake kusa da nasu yafito
yabude mata suka shiga compound din tare, sallama yayi abakin kofa Mum ta amsa tace
"muryan Khaleel nakeji, ga ango ga ango, Auta jeka cemai ya shigo" tashi Auta yay da gudu
yazo yabude kofa turus ya tsaya yana nuna Islam yace "Anty aita" yajuya da sauri yakoma
wajen Mum yace "Mumy Anty aita tadawo daga tafiyan da kikace tayi" ahankali ta daga kai ta
kalli Khaleel da jikinshi yay sanyi sosai dan murmushi yamata yace "nanne gidansu Eesha, mu
shiga" hanunta yarike suka shiga ciki sai yanzu Mum tagane mai Auta ke nufi, tsayawa turus
tayi tana kallon Islam ko kwakkwaran motsi takasa, hanunta Khaleel yasaki yamata alamu taje
dadan saurin ta Islam taje tafada jikin Mum tawani fashe da kuka dan wani irin mugun tausayi
da son matan taji tanaji, kanen Eesha su Ibrahim da Faty da Auta yaje yakira duk tsayawa
sukayi suna kallon Mum da Islam yanda Islam ta kankameta tana kuka, da kyar Mum ta tattaro

karfinta taciro ta daga jikinta hannu tasa ta sharemata hawayen datake itama ta share nata
murmushi tayi ta kama hanunta ta zaunar da ita akan kujera ta kalli faty tace "kuje ku kawo
musu abun sha" tajuyo ta kalli Islam tace "ya sunanki baiwar Allah kina mugun kama da
marigayiya Aisha badadan nasan tariga tarasu ba da sainace kece wlh" kwalla Islam takara
sharewa ahankali tace "Allah jikanta da rahama Mumy" dukan su sukace amin, Khaleel yay
murmushi yace "Mum sunanta Islam, lokacin dana fara ganinta a yola haka nadinga binta nima"
murmushi Mum tayi tana kara kallon Islam din hatta yanayin sanyinta irin na Eesha ne ahankali
tace "ikon Allah kenan gaskiyar kakan mu tana yawan cewa mutum bibbiyu bibbiyu ake hallittar
su aduniya, Allah sa mucika da imani" haka suka zauna dasu Mum da kanin Eesha dasuka
zagaye Islam sunata mata labarai wani irin son yaran taji tanaji hakanan sai taji kaman kanninta
najini ne, bayana sallan isha ma tareda Abba suka dawo shima yay mamakin ganin Islam, basu
bar gidanba saida mum ta cikasu da alkairai gidansu suka biya sanan suka wuce gida.

Bayan wata hudu
Rayuwa sai tafiya take yayinda bikin Yusuf yau saura sati daya dawata yar abokin Abban su
aka hadashi yana ganin yarinyar kuma yaji ta kwanta mai. Farida kuma hakanan ta yardar ma
wani guy daya nace mata badan tadaina son superman dinta ba, nan Abba ya binciko halin
yaron yarone nagari barrister ne hakan yasa Abba yace yaturo akasa biki wata biyu.
Akai akai Mum ke turo kanin Eesha suzo sumata wuni, hakan bakaramin dadi yake mata ba,
tana mugun son yaran dan suna da hankali ga ilimin addini.

Ranan Friday da yamma suka sauka ayola kasancewa gobe ne daurin auren Yusuf, adaddafe
tai sallan isha sabida yanda zazzabi duk yabi yarufe ta hakan yasa Khaleel yadamu da kyar taci
abinci yabata paracetamol tasha yace inhar zazzabin bai kwanta ba asibiti xasu gobe nan bacci
yay gaba da ita ya gyaramata kwanciya, koda safiya da karfinta ta tashi ta shirya da sauri cikin
ankon su na family miji wani blue atampa ba karamin kyau yamata ba yafito da hasken fatanta
sosai, gashi tai bulbul da ita, sai kallonta yake ganin yanda ta cicciko, shiryawa shima yayi cikin
fara shaddan ankon dasukayi da angon yadauko hijabi yasaka mata sanan yakama hanunta
suka fito har gidansu sassan goggo ya kaita ya kalli Goggo yace "kuma kar asamin mata aiki
dan batajin dadi" harara goggo ta watsamai tace "nikake ma fi'ili munafiki mtswwe" taja tsaki
tareda rike hanun Islam tajata zuwa uwar dakanta, murmushi yayi yajuya yafita ganin Yusuf na
kiranshi, gidan yacika makil da mutane itadai tana taredasu Ihsan a bangaren goggo zuciyar ta
sai tashi yake sabida yanda kamshi turare kala kala na mutane ke shiga hancin ta, yatsine
fuska tayi ta kwanta akan gado tana juye juye Ihsan tace "lpy ki Islam" bata iya amsata ba
sabida wani irin amai dayazo mata da gudu tai bayi ta dinga kwararawa hankalin su Ihsan
dukya tashi, haka ta dinga amai tun suna zatan maybe batasan mutane ne ko hayaniya hardai
Fa'iza da gudu taje ta kira su Mumy da Goggo dake waje wajen baki, Koda suka iso tana
kwance kan gado kaman numfashin ta zai dauke Ihsan na fifitata, Ammi ne ta dagota zaune ta
taba kanta tace "meke miki ciwo daughter" kasa magana tayi ta fashe musu da kuka tana wani
irin mikewa tana yunkurin amai amma babu abinda ke fita sabida dukta amaayar da abin cikinta
ga jikinta zafi, arikice goggo tace "na shiga uku, uban mekuka bata taci?" yanda goggo tai
maganan yasa su Ihsan duk suka rude mu bamu bata komiba, Umma ta kalli Fa'iza tace

"daukomin car key mu kaita asibiti tunda duk mazan suna wajen daurin aure" da kyar ta iya
tashi da taimakon Ammi suka riketa suka sakata amota akai asibiti da ita, gado aka bata
akamata allurai a drip na tsayar da amai, gwajin farko ya nuna ciki gareta na kimanin wata daya
aiko zokaga murna wurin su Ammi da Umma dan subiyu kawai suka kawota sukabar Goggo
dasu Ihsan agida, nan dai Dr yace "bari inta tashi zasu iya tafiya, zai rubuta mata wasu
magunguna" arude Khaleel ya shigo asibitin daga wurin daurin aure danhar Ihsan takira ta
fesamai, ganin su Umma namai wani irin kallo yasa ya dauke kai yawani shamur ya kalli Dr
dake mikamai hannu yace "kaine mijin wacce suka kawo" Khaleel ya gyadamai kai yana waige
waige dan neman ta yake "congratulations Matar ka nada juna biyu" juyowa Khaleel yayi ya kalli
Dr baisan lokacin daya daga Dr samaba abunku damai karfi yana wani jujjuya shi, dakin dayaga
Ammi ta shiga tana tabe baki ya ijiye Dr yace "am coming" da sauri yabi bayan Ammi ya shiga
bacci yaga tanayi ga drip ansamata wani irin dadine ya lullube shi ya dinga godema Allah ranan
dai Khaleel yay kyauta dayawa, Yusuf sai iskanci yakemai yana "ka godemin ranan bikina ne
kasami gud news dinan" , harara ya ballamai yace "anjima dai zamu kaika kaima ka wurga
kwallon cikin ragan ka ai" , baki Yusuf yarike yana kallon shi yace "ikon Allah damafa ance idan
namiji yay aure fitsararre yake zama" tabe baki yayi yace "kaga tafiyata" yawuce abinshi, dan
fita nemo mata goriba anyi anyi da ita mezataci tace zuciyarta tashi take wai goriba takeso 😂

Ba karamin kulawa Khaleel yake bataba itama dudda cikin nabata wahala bai hanata zakewa
wurin bama mijin nata kulawa ba da nunamai tsantsan so, haka bayan wata biyu suka dawo
bikin Farida sosai sukamata alkairai takuma musu godiya, Mum dai ko kala batace ma, koda
zaakai Farida bai bari tajeba sabida batada wani cikakken lpy bayan kwana biyu suka dawo
Abuja.
Farida ta rungumi mijinta dudda har yanzu son Mk na nan daram aranta amma tariga ta
rungumi kaddara ta nunama zuciyar ta ba komi kakeso kasamu ba, saidai fa! Son superman
dinta wani irin sone da Allah yasa ya shigeta lokaci daya dan haka shi kadai zai iya zare mata
son nan lokacin daya. Abba duk ran Friday yake kiran duk yaran nashi yaji lafiyar su tareda musu addu'a. Tsakanin
Mum da Islam kuwa babu abinda ya chanza dama ance ba kowa bane zaisoka a duniyar
nanba, takan kirata awaya ta gaisheta dudda sama sama take amsata, Anty Hindu kuwa har
Abuja takan zo ta duba Islam din.
Bayan shekara biyar.

Wani yaro sak baban shi danhar bakin fatar mahaifin nashi yayo baiyi farin Islam ba ya zauna
akan dining table ga white rice da egg agabanshi babu stew sai kuka yake a shgwaban ce,
Islam data kara kyau tawani kara cika da kiba tai tagumi tana kallonshi danji take kaman ta
bugai rigiman Imam yay yawa wlh, yaro shekara hudu amma har yanzu sai shegen kukan
banza, kofar da aka bude yasa yaron yay jumping yaje ya rungume Khaleel dake sanye da
uniform da gudu yakara fashewa da kuka, ciro shi daga jikinshi Khaleel yayi yace "waya
tabamin yaron baba" turobaki yayi yace "Dady Mumy tabani rice ni tuwon grandma nakeson ci"
yawani fashe da kuka harda buga kafa, Khaleel ya tashi tsaye ya dauke shi tareda saba wa
akafada yace "muje kaji Dady boy gidan grandma din" da gudu Islam taikan kujera zata dau

hijabi ya harareta yace "wai ban hanaki gudu ba kin zaci ke kadaine" turo baki tayi tareda shafa
dan cikin dake jikinta na 3month, rike baki Khaleel yayi yace "au kin koyama Imam turo baki
shima wanan na cikin zaki koyamai ne" dariya tayi tadau hijabin tasaka tazo kusa dashi tace
"dan Allah nima zani tuwon Ammi nakejin ci" make mata kafada yayi hakan yasa ta lakaci
hancin shi tace "haba my big baby, kaga kaine big imam kuma small baby" dariya Khaleel yayi
yace "yeee my daddy is a big baby" dukansu sukahau dariya, rungume Khaleel tayi ta kalli
fuskar Khaleel sanan ta kalli Imam tace "ur Daddy is not just my big baby" ahankali ta saukar da
kanta a kirjinshi ta sauke ajiyar zuciya tace "your Daddy is MY EVERYTHING" da hannu daya
Khaleel ya rungumeta yace "and u are MY ROCK Islam, ina mugun alfahari dake" ihu Imam
yayi yace "Dady me too hug me" saukar dashi Khaleel yayi suna dariya suka sakashi atsakiyan
su sanan Khaleel ya rungume dukansu yace "Allah yahada mu haka a aljanna" atare harda
Imam sukace "Ameen".

END!!!
Yan uwa anan nakawo karshen wanan kirkirarren littafin mai suna *Jarabta* na tsara littafin
nanne sabida cewa da akayi nayi mugun kama da wata Amina wacce ta rasu, Allah ya gafarta
mata, Allah ya yafemin kura kuren danayi aciki.

Albishirin ku! Sabon littafina mai suna *SANGARTATTCE* na nan tafe, in ki/kanason karanta
wanan littafin dazan fara mai kayatar da zuciya zaka tura naira dari biyu 200 zuwa wanan
account number
3107021073 First BANK AISHA MUHAMMAD
Saiku turamin evidence na kun biya a number watsapp dita kaman haka 07012181461 saina
sanyaku a group danjin wanan labarin mai kayatar da zukata. Saina jiku masoyan littatafan
maman Shakur.

Littatafai na
Anatu Siddiqa
Matar soja
Ameesha
Rayuwar Humairah
Dole kisoni
Tawa ce
Khaleesat
Nisful hayat
Kabilar mu
Kaine sirrina
Umar Faruqh
Madinah
Jarabta
Zaku iya samun su a blog dina kaman haka mamanshakur.wordpress.com
Sanan zaku iya following dina a wattpad "mamanshakur" banriga nagama saka littafaina awurin
ba, amma ina kanyin hakan ne. I love you guys, ranan Lahadi da izinin Allah zan fara kawo

muku labarin *Sangartattce*

07012181461 zaku iya watsapp dina dan magana, gyara kokuma wani abin daban. One luvâ¤

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login