Showing 63001 words to 66000 words out of 68809 words
Chapter 22 - JARABTA Book Complete Document by Maman Abdul Shakur.pdf
bake mai yar uwa ba
kinacema mijinki mai sonki ya sakeki akanta ai shikenan ya sakekin, wai inama yan uwan
mummyki sukene da suka barki babu abinda kika iya na zamantakewa da daraja miji" kwalla ta
share tace "Abbana humanitarian ne, yana zuwa gari gari yana bada taimako yana taimakon
mutane, to lokacin dayaje Sudan wani gidan marayu anan yaga Umma na tana fama da sikla
shine fa yaji yana sonta dayake shi AA ne saiya auro ta yataho da ita nigeria, Ummana batada
yan uwa, Mummy kawai na san yan uwanta" sosai Husna taji tabata tausayi hakan yasa ta
sassauta murya tace "Islam abinda kikama Khaleel wlh bai daceba ki rokeshi ya yafemiki tun
kafin lokaci ya kure miki ke yanzu dayake nuna ya damu da Farida yakike ji?" Ahankali ta shiga
rera kuka tunawa da yanda ya dinga koyama Farida kwallo jiya datayi da kyar ta tsayar da
kukan ta kalli Husna da rinannun idanun nan tace "abun cizona yake sosai azuciya" dan dariya
Husna tayi tace "bari namiki ta hausanki idan kika gansu tare abin na cizan miki zuciya shine
kuma zakice baki sonshi, nan gabama zuciyar taki yagewa ma zatayi gabaki daya in kika cigaba
da ganinsu tare, ko kinfiso kiyita ganinsu tare ne yana bata kulawa?" girgiza kai tayi "yariga ya
aureki babu aure tskaninshi da Farida, kinriga kin tafka babbar kukure, kin kira mijin ki wicked
sanan ki cemai shine yasaki aduk matsalolin nan dakike ciki Islam, mutumin daya zauna dake
lokacin dakike ba mutum ba yasoki ahaka yabar aikinshi yana jinyanki, zamanin nan a ina ake
samin namiji haka, keme yar uwa ko, to wlh tun wuri ki bashi hakuri kafin ki rasashi gabaki daya
ko so kike ya sakeki kikoma ma Fahad ne?" Girgiza kai tayi tace "ni banmasan inda Fahad yake
yanzu ba shiya koranmin shi, kuma Mum ta karbi wayana hala yanata kirana baya samuna"
saikuma tafashe da kuka da kyar tai shiru ta kalleta tace "Maman Sadiq wlh zuciyata zafi
takemin" "aike kikaja ma kanki zaki bata auran ki akan wayanda basu damu dakeba, keme yan
uwa gashin kin dameshi ya kawoki yabarki dasu kinata shan wulakanci anma hanaki zuwa
asibitin" ahankali tace "Yaya zan bashi hakuri yariga yace nai zamana agidan mu zai aiko min
da takardar" murmushi Husna tayi tace "Khaleel na sonki bazai taba sakin kiba, kece dai yanzu
zaki lallabo shi ki shawo mana kanshi, akwai hanyoyi daban daban da ake lallaba miji abashi
hakuri yanzu dai tunda kina gidan kune kuma anhanaki zuwa asibitin balle ku hadu duk randa
yazo zakici gayu sosai kije ki dane jikinshi ki rungumo kayanki kina mammatse shi da kukan
kissa ki cemai kin tuba ya yakuri" nan Husna ta shiga bata shawarwari da dabaru na gidan aure
da yanda zata shawo kanshi sai wuraren 1 takoma gida salla tayi tafito jin Abba ya dawo tareda
Anty Hindu gaishe su tayi Abba yace "maisa baki biyo Mummy kinje asibitin ba?" "kaina ke ciwo
Abba" Anty Hindu tace "kindai sha maganin ko?" gyadamai kai tayi, Abba yay murmushi yace
"ai muna ma tareda mijin naki a asibiti yakecemana zaidan barki anan anturashi wani
assignment a Lagos zaidan yi kwana biyu dafatan dai kinamai addu'a sosai ko?" gyada kai tai
ahankali dan bazata iya magana ba ayanda kirjinta ke bugawa Abba yay murmushi yace"
masha Allah haka akeso akodayau she mace takasance mai yawan yima mijinta addu'a da
fatan alheri, jeki huta idan ciwon kan baidena ba kizo kifadamin saina kira likita yadubaki" gyada
musu kai tasake yi sanan takoma daki bakaramin kuka taciba ranan yanzu shikenan sakin nata
zaiyi shine yakema su Abba kwana kwana, bahalin taje gidan Maman Sadiq dan sunriga
sundawo.
Abangaren Khaleel ko kadan baiji dadiba dayazo hospital din baigantaba yana zaune ne kuma
sako yazo daga wajen aiki ana neman su a headquarter dinsu na Lagos zasuyi wani
assignment shine ya fadima Abba zaidan barta anan dan gobe zai tafi Lagos din idan yadawo
saiyazo ya dauketa Abba yamai fatan alheri washe gari yabi jirgin safe zuwa lagos cike da
kewanta.
Wasa wasa yau sati biyu kenan rabonta da Khaleel, duktabi tai wani irin ga Mummy tabi ta
tsangwameta wani zubin ma idan su Abba ko Anty Hindu nanan ne take dan sarara mata, jiya
aka sallamo Farida amma dakinta takaita, tsakanin Farida da ita kuwa yanzu bakaman da bane
suna magana bawai basayi ba amma dai bakaman daba, Farida bata tsaneta ba kawai dai
tanajan jiki da itane dan duk idan ta dade tare da ita tuna da takeyi saitaji tanajin haushi, tariga
tama Mk alkawari zataji sauki and forget d past, sabida son datake mai abinda take kokarin yi
kenan yadawo daga lagos yaga ta warke rass takoma Faridan da, Son datake ma Khaleel wani
irin sone da tanajin har abada harta mutu bazata denaba, saisa takedan nisanta kanta da Islam
sabida batason tana ganinta zuciyar ta tafara kulla mata wasu abubuwa dazaisa Mk ya tsaneta
again, komawane zata aura nan gaba batajin zata daina son Mk ba superman dinta. Idan har
Abba ko Anty Hindu basa gidan to tana daki dan batason tama hadu da Mummy, Abba yakan
cemata Khaleel yakira shi, Farida ma takan cemata yakirata taita wani jin dadi hakan bakaramin
ciwo yake mataba dan baitaba kiranta ba Koda ta wayar Abba bane dagaske kenan rabuwan da
ita zaiyi, daki take shiga wani zubin taci kuka abinta ta godema Allah, dan Maman Sadiq sun
riga sun koma Abuja amma tanada number ta takan kirata da wayar Maman Miemie idan tazo
aiki suci hira, sanan kafin su koma tabata wasu magun guna da kullum take sha dan koyau ma
tasha da yogurt adaki abinta, hakadai tacigaba da maneji wani irin mugun kewan Khaleel take
da nadamar abubuwan data fadimai dan tariga ta gane duk duniyar nan banda Abban ta shine
mutum nabiyu dake sonta so na gaskiya.
Kwanaki sunja lokaci nata tafiya yau kimanin wata daya da kwanaki biyar kenan rabonta da
Khaleel, yaukam zazzabin data tashi dashi ne yasa Anty Hindu da kanta ta fadanma Abba nan
aka kira Dr, bayan ya dubata yace "maleria ne" magani yarubuta mata Abba yasiyo Anty Hindu
tasa tasha, Mum dai zamanta tai afalo tana marking script ko agefen kwalanta, Farida kuma ta
debomata abinci dan sosai tabata tausayi takawo mata. (har yanzu fa wanan son dake tsakanin
su nanan kawai dai Son Khaleel ne matsalan two sisters dinan)
Wuraren 6 ta tashi na yamma tadanji dadin jikinta, hakan yasa ta shiga bayi tai wanka da ruwan
dumi tafito dan pink gown dinta na gida tasa dake tsayama ta a gwuiwa tasaka dogon hijabin ta
dake sharan kasa tai sallan la'asar jin anfara kiran magrib yasa tayi sanan tayi azkar din yamma
tacire hijabin ta linke ta ijiye ta kwanta akan gado tana maida numfashi, gabaki daya duk tayi
wani irin laushi ga jikinta har yanzu da sauran dumi, lumshe ido tayi har bacci yadan soma
tafiya da ita sama sama taji ihun Farida daga kasa "oyoyo MK, oyoyoo" da sauri ta tashi ta
zauna, kasa hakura tayi tadan mike tsaye tareda saka silifas tabude kofa kadan maganganu taji
kasa kasa kaman muryan su Abba, komawa tayi ta zauna abakin gado gabanta na faduwa
sosai, bude kofa akayi hakan yasa ta daga kai Farida ne tashigo dakin da gudu jikinta har wani
rawa yake tana murmushi tace "Mk yadawo Islam kinga yanda yay kyau kuwa, laa banma bashi
ruwa ba" da sauri tajuya tafita daga dakin, harara Islam tabi bayanta dashi jin wani irin kishi ya
turnike ta saikace mijinta ne yazo taja tsaki, tashi tayi afusace taje gaban wardrobe dinsu wani
ubansu soft material taciro blue da akabishi da zanen flowers gold, zama tayi agaban madubi ta
chanchara uban kwalliyan da ita kanta batasan ta iyaba tasaka red janbaki tadan shafa lip gloss
akai hakan yasa lips din na wani irin maiko maiko yana kyalli kaman sabon candy da aka
gamayi, tashi tayi tabuga uban dauri sanan ta dauko turaren khumar da Husna ta bata na
matan aure ta shafe jikinta dashi dakin yadau kamshi sanan tadan kalli kanta amadubi dudda
tarame amma baihana kayan karbanta ba tareda fito da kyanta da dirin ta dan sun dan kamata
sosai, takalmi tazira sanan tabude kofan tafito tana wani irin kamshi akan bene ta tsaya hango
Farida datayi ta zauna akan kujeran dake kusa danashi tanata mai hira, ta wutsiyar ido ya
hangota har wani irin ajiyar zuciya ya sauke sabida yanda yay kewan ta yawani juya mata baya
yabiye ma Farida suna hira harda dariya, wani irin abune taji ya tokare mata zuciya kasa
daurewa tayi takarasa sakkowa daga benen da sauri ta tsaya tana kallonsu, ganin duk sunmaki
lura da ita babu wanda yace mata Kala yasa taji zuciyar ta na tafarafasa ai wlh yau saita
nunama Faree nan Khaleel mijinta ne ehe, da saurin ta harda wani dan gudu gudun ta taje
kaman daga sama tawani fada jikinshi ta kankameshi tana kukan shagwaba ahankali tace "Ya
Khaleel nai kewan ka sosai" wlh ya tabbatar da inda yay alwala babu abinda zai hana alwalan
karyewa wanan irin runguma haka damafa adaddafe yay wanan wata dayan a Lagos, wani irin
kara shigewa jikinshi takeyi tana hahhade kirjinsu tare, kasa daurewa yayi ya sanya hannayen
shi duka biyu yay cuddling nata tareda sakin wani irin sassanyar ajiyar zuciya, tashi Farida tayi
tabar falon tanajin wani iri iri hakan yasa Islam takara bin bayanta da harara tana tura baki
taredayin lamo ajikinshi tana shakan kamshin turaren dayake yi.
[7/2, 2:19 PM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
79...
Ganin Farida tabar falon tai sama yasa yaciro ta daga kirjinshi murya chan kasa yace "me haka
nazo nabaki takardar ki kin wani shishigemini jiki, is over, today we are going our separate ways
abinda kikeso kenan ai, bakiga nida Farida munyi making perfect coup.." daura hanunta tayi a
bakinshi tareda kara matsowa cikin jikinshi tana girgiza mai kai tana turamai baki a
shagwabance, "Hasbunallahu wa ni'imal wakil yarinyar nan naneman kasheshi ne wai" Ahankali
ta zame hanun daga kan bakinshi ta kwantar da kanta a kirjinshi kaman wata baby tareda
sakalo hannayenta ta bayanshi tana wani irin sheshekan kuka mai taba ran miji tace "dan Allah
karke sakeni, wlh natuba bazan karaba, am really sorry, dan Allah karka rabu dani i cannot live
without you, u are my endocrine" idan ba kana kusa dasu bane bazaka tabajin abinda suke
cewaba, da kyar ya tattaro dan karfin daya rage mai dan tagama kashemai jiki ya ture ta yace
"am wicked fa kin manta ne, tunda na shigo rayuwar ki matsaloli kawai naketa jamiki" hannunta
takai takama kunnuwanta biyu, bilhakki take mai kuka tana girgiza mai kai tace "nai kuskure
babba dana kalli fuskar mijina, mai gidana, mai sona abin alfahari na nagaya mishi wayan nan
munanan kalaman, dan Allah ka gafarceni, inda inada karfin maida lokacin baya dana tariyo
wanan lokacin na goge maganar danayi da eraser, Ya Khaleel i love you please karka rabu
dani, ka hukuntani amman dont live me my endocrine" ahankali ya mika hannu yacire hanunta
daga kunen nata data rike ya daga habarta yana kallon kwayar idonta dawata irin murya ya
kashe mata ido daya yace "dole kam inhukun taki dawan nan bakin mai tsiwa, amma agado ake
hukuncin" a kunyace ta fisge fuskarta ta fada kirjinshi tana murmushi kasa kasa, bakinshi yakai
saitin kunenta yace "kinman ta ina gidan sirikai nane ko kike ta mammaneni haka, sokike na
saki layi ko" girgiza kai tayi tareda sakinshi tana murmushi ahankali, hanunshi yasa ya shafo
janbakin kan lips dinta yakai yatsar bakinshi yana lasa yana wani irin kallonta yace "jeki dauko
abubuwan ki mutafi gidan mu"
[7/3, 10:24 PM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
80...
Tashi tayi ahankali ta mike tsaye tana kallonshi kaman yau tafara ganinshi, shima ita yake ma
wani irin kallo da kyar ta iya janye nata idon tai stairs tana murmushi kasa kasa, haka yabita da
kallo harya dena hangota, shi kadai yasan yanda yakeji akan matar nan nashi.
Kofar dakinsu ta tura ahankali ta bude babu kowa aciki, dan ajiyar zuciya ta sauke ta shigo yan
tarkacen ta tahada a jakarta ta sanya hijabi tafito, dakin Mummy tai sallama ta shiga Farida ta
gani tai filo da cinyar Mummy idanunta sunyi jajir dasu, maida kofar tayi tarufe takaraso ciki ta
tsugunna agaban Mummy tana wasa da zip din jakarta ahankali tace "zamu tafi Mum" harara
Mumy tabita dashi kafin ta tabe baki tace "Allah yayi, to agaida gida" ahankali ta mike tsaye ta
juya zata fita tana satan kallon Farida dataga ta lumshe ido, harta daura hanunta akan handle
zata mudra taji Farida tace "Islam wait" waigowa Islam tai ahankali, sakkowa Farida tayi daga
kan gadon, zuwa gaban Islam tayi ta rungumeta tsamtsam hakan yasa Islam ma ta rungumeta
back tareda sauke ajiyar zuciya, wani irin zazzafan hawaye Farida taji yazubo mata da sauri
tasa hannu ta share tana daga idanunta sama kokarin hana kanta kukan datake ji, bakinta takai
kunen Islam dawata irin murya chan kasa tace "please take care of Mk, dan Allah ki kula dashi
Islam, Allah baku zaman lpy" sakin Islam tayi takoma kan gadon ta kifa kanta akan filo tana
sheshekan kuka sosai, wani irin hararan bakin ciki Mum tabita dashi kafin taja dogon tsaki ta
kalli Islam din dako kwakkwaran motsi takasa kaman wacce tai mutuwar tsaye tace "bazaki fita
daga dakin nan ba ku tattara kubar gidan nan kosai kun dawo mata da ciwon datake" wasu irin
zazzafan hawaye ne suka zubomata kafin ta juya da sauri tabar dakin, falon Abba tayi bayan ta
tsaya ta goge fuskarta tass, suna tare da Anty Hindu kafin ma tai magana Abba yace "zaku
wuce kenan?" gyadamai kai tayi, Anty Hindu ta riko hannunta tace "Alhaji ka sauka gamunan
zuwa" fita yay daga dakin Anty Hindu kuma taja hannunta zuwa dakinta, wasu magani dake
robobi daban daban tadauko mata tace "kin gansu nan yau dinan naje airport na karbo su
kawata daga Cameroon nasa ta turamin sabida nabaki, wlh idan baki shaba sainazo har gidanki
na bugi kudina dakika sa nai asara" tagama maganan tana kokarin bude wani gora wani magani
tace "shanye wanan agabana" karba tayi tasha tana yatsine fuska sabida dadi dadi da ne dashi,
murmushi Anty Hindu tayi ta karbi goran daga hanunta tace "gud girl kinga kafin kukai yafara
aiki ajikinki, tashi muje ki kula da mijinki da kyau, kimai biyayya, karki sake kisa zancen Farida
aranki duk wanan hauka datake dazaran tasami miji, tasami mai sonta zata mata dama waye
Khaleel ne, kizama mai hakuri da juriya, mara korafi kuma, kindaiga abinda yawan korafi da
masifa yajamin sakoni akayi" dan murmushi tayi batare data bari ta ganta ba, karban jakanta
tayi ta sakamata magungunan aciki sanan ta riko hanunta suka sauko falo inda Khaleel da
Abba keta magana anatse, har mota suka rakasu suna musu addu'a suka tafi sanan suka koma
cikin gida, dakin Mum Abba yabude ganin Farida dayayi akan gado tana gunjin kuka batare
datamaji shigowan shiba yasa yajuya kawai yafita yana girgiza kai lamarin Farida sai du'ai shifai
yasan ba randa zaiyi salla dabazai rokan mata Allah yakawo sauki cikin lamarin nan nataba,
tareda nemamata miji nagari, yasan Allah maji rokon bayinsane watarana sai labari.
Agaban wani massallaci yay parking ganin antada sallan Isha'i ya kalleta yawani kashe mata
ido yace "bari nai salla babyn Khaleel" dauke kai tayi da sauri hakan yasa ya zagayo ta wajen
window ta yawani kanne mata ido rufe fuskarta tayi da hannu tana murmushi yajuya da sauri ya
shiga matsalin yay wajan yin alwala. Jingina da kujera tayi ta lumshe ido dan Ac daya barmata a kunne na ratsa jikinta sai taji tana
wani irin jin bacci bacci, bude kofar motar bayan da akayi yasa ta bude ido tadan waigo, shine
abu taga ya dauka dabata ga kome ba yamayarda kofar ya rufe ya dawo gaban ya bude ya
zauna sanan ya jiye mata wani dan kwali da akai rapping dinshi da jan rapping shit anmaida shi
kaman fulawa akan cinya, wani irin sassanyar murmushi tayi ta sanya hannu ta dauka tana
kallon abin ahankali yace "open it tsaraban kine" gyada mai kai tayi ta ijiye akan cinyarta ta
warware flower saman ta warware rapping shit din, kwalin sabuwar wayar Samsung tagani na
latest model dinsu, wani irin ihu tayi ta matso ta rungume shi hakan bakaramin mai dadi yay ba,
yay murmushi yana shafa bayanta, ahankali ta sakeshi tama wayar kiss ta kalleshi ganin ita
yake kallo tace "thank you, Allah ya saka da alkairi ya kara bude ya karemin kai" sosai yaji
dadin addu'an harsaida ya washe hakora ya kunna motar suka cigaba da tafiya, bude kwalin
tayi taciro wayar ta kunna sai jujjuyata take, aranta tace "finally zan koma watsapp nama
Maman Shakur magana tasani awanan hadadden group dinan nata" wani irin dadi taji hakan
yasa ta kalli fuskarshi ganin tukinshi yake hankalin shi nakan hanya yasa tai murmushi tana
kallon sajen shi yanda yake ta kyalli. Ahaka har sukazo GRA kofar gidan su Abba taga zasu
wuce da sauri tace "baza muje mu gaida su Abba da Ya Yusuf ba?" dan juyowa yay yamata
wani irin kallo dayasa ta dauke kai da sauri yace "gobe mazo" daidai nan yay horn mai gadi
yabude gate shiga yayi yay parking ya bude motar yafito, ahankali itama tabude tafito hannunta
yakama yanadan waigawa baya, ganin mai gadi harya rufe gate ya koma dakinshi yasa yawani
dauketa afirgice ta kallai dan ba karamin tsorata tayiba, kanne mata ido yayi yasa hannu ya
bude kofar dakinsu ya shiga da ita ciki, da jikinta yasa ya maida kofar yarufe tareda manne ta
ajikin kofar yana mata wani irin mahaukacin kiss batasan lokacin data saki jakar dake
hannuntaba yafadi kasa, jikinta har wani rawa yake dan har yanzu bata sababa, sake daukar ta
yayi batare daya raba bakinsu ba yay hanyar bedroom da ita, akan table din dining ya daurata
shiya tsaya a