Showing 51001 words to 54000 words out of 68809 words
Chapter 18 - JARABTA Book Complete Document by Maman Abdul Shakur.pdf
yasa jikinta yafara rawa,
hanunshi acikin rigar ta yasa tafara kokarin tashi dan matseta yay kadan ahankali yace "labari
zan baki wife relax".
[6/27, 7:33 PM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
63 & 64
Wani irin hot romance yake mata kaman wani mayunwaci, sosai take kuka kaman zata shide
hawaye ko kaman anbude pampo hakan yasa ya saketa tareda tashi ya zauna abakin gadon
yafi minti biyar ahaka sanan yatashi ya shiga bathroom, da sauri tadau rigarta daya yar akasa ta
saka tasakko daga gadon hartana neman faduwa tafita daga dakin da sauri, dakin Ihsan ta
shiga ta kunna wuta kan gadon tahau ta kwanta agefen Ihsan dake bacci taja bargo ta lulluba
kirjinta nabugawa sosai kaman zai fito.
Yadan dade a bathroom din daga baya yafito daure da dan towel a kwankwaso hanunshi Kuma
rike da karami yana goge fuskarshi daga kai yay ya kalli gadon ganin batanan yasa yafita daga
dakin falo yafara zuwa ganin bata wurin yawuce dakin Ihsan hangota dayay kan gado kusa da
Ihsan tawani lullube da bargo har lokacin jikinta bai dena rawaba yasa yadan saki karamin
murmushi maida kofar yay yarufe musu yakoma dakinshi.
Ihsan ce tafara tashi ganin Islam kusada ita yasa abin yabata mamaki tashi tai ta shiga bayi ta
fito daure da alwala sanna ta tashi Islam din tace "jekiyi alwala" Ahankali ta tashi daga kan
gadon ta shiga bayi Ihsan kuma takabbarta salla, bayan ta idar tai azkar sannan tafita danta
daura musu breakfast afalo suka hadu da Khaleel sanye da jallabiya yadan dafe kanshi da sauri
tace "Ya Khaleel bakada lpy ne" dan yatsine fuska yayi sanan yace "just headache" "ayya sorry,
Ya Khaleel inaso natafi fa ance munada test a school next tommorow" zama yay akan kujera
tareda jinginar da kanshi yace "maisa yanzu kike fadamin to" komawa tayi cikin kitchen din
tabude drawer tace "nima jiya da daddare wata course mate dina take fadamin damuke
chatting" dan girgiza kanshi yayi jin yanda ciwon ke damun shi yace "okay bari naduba in akwai
flight yau da daddare ko gobe saina miki booking" tashi yay daga kan kujeran ya shiga ciki kofar
dakinsu ya bude ganinta akan dadduma yasa ya shiga dakinsu laptop ya dauko yafara
searching flight to Nigeria luckily yasami wanda zai tashi yau by 10 nadare dan babu gobe shiya
mata booking sanan ya ijiye laptop din akan kujeran yatashi yahau kan gado yaja bargo yadan
rufe kafanshi so yake yay bacci sabida yanda kanshi ke kwankwasa cikin kankanin lokaci bacci
yay gaba dashi.
Sanye da hijabin Ihsan tafito ahankali tabude kofar ta shiga dakin nasu ta mayar ta rufe kadan
kadan take tafiya ganin bacci yakeyi, wajen wardrobe taje ta bude kayanta tagani agefe agoge
hakan yasa taciro wani doguwar rigar atampa dasauran abubuwan dazata bukata ta rufe sip din
sanan ta juyo ahankali tadan daga kai ta kalleshi yanda yake saukar da numfashi ahankali yasa
takafe shi da ido anya tataba kallon Khaleel haka kuwa, Jan kafa tayi tadan matso jikin gadon
kayanta data rike ta ijiye agefe tasa hannu taja bargon tadan lullube shi da kyau sanan tadau
kayan tajuya tafita daga dakin adakin Ihsan ta shirya sanan tafito tasameta afalo atare suka
karasa girkin.
Wuraren daya yatashi shima dan kiran sallan dayaji ne daurewa yay yamike ya shiga bayi
wanka yasake yi sanan ya dauro alwala yafito ya shirya cikin dogon jean da sweater yawuce
massallaci Koda yadawo Ihsan kadai yasamu afalo kallonshi tayi tace "har yanzu kan bai
denaba kasha maganin kuwa Ya Khaleel wlh bakason shan magani? Bari nakawo ma abinci
saikasha maganin ko" zama yay akan kujera yace "namiki booking
flight to Nigeria 10 nadare zaku tashi" murmushin dadi tayi sanna tawuce takawo mai breakfast
dinshi kadan ya iya ci yature abincin yatashi daki yakara komawa ya kwanta batare dayasha
paracetamol ba.
Kofa tabude ta shigo dakin ta tsaya atabakin kofa tana kallonshi dan taji lokacin da Ihsan
kecemai yasha maganin, mayad da kofar tayi tarufe tazo kusa da gadon tadan rankwafo tana
dan leken fuskarshi ganin ya lullube da bargo hada idon sukayi hakan yasa ta juyar dakai da
sauri batare databar wajen ba ta tsaya tana wasa da yatsu, ajiyar zuciya yadan sauke yafito da
hanunshi ya kamo nata zafin dataji yasa ta hayo gadon tana kallon fuskarshi murmushi yadan
mata yace "kinyi kyau wife" Ya daura hanun nata akan kirjinshi yadan lumshe ido, dayar
hanunta tadaura akanshi hakan yasa yadan bude ido yanda take kallonshi ne yasa ya janyota
jikinshi ya kwantar da ita agefenshi ahankali yace "just headache I will be fine idan nai bacci
tareda ke a kusa dani" murmushi yamata yadan rungumota jikinshi hakan yasa tai lamo tanajin
yanda numfashin shi ke fita tun tana saurara har bacci itama yay gaba da ita.
Wuraren biyar da rabi Ihsan tazo ta kwankwasa musu kofan jinsu shiru gashi har anyi sallan
la'asar shiya fara bude ido cikin bacci yace "come in" maganar shi ya farkar da ita hakan yasa
tabude ido ta kallai suka hada ido, bude kofar da Ihsan tayi ta shigo yasa taji wani kunya
yakamata tafara kokarin ya saketa dan ta tashi amma yaki, murmushi Ihsan tayi tace "Ya
Khaleel shida saura fa niduk nakosa muje airport din saisa nazo natasheku" tabe baki yay yace
"saima nahanaki tafiyar" dariya tai sanan tajuya tafita daga dakin ya juyo da kanshi ya kalleta
yanda taketa mutsu mutsun ya saketa ta sauka, ahankali yace "muje kitayani yin wankan to,
kinga yanzu am feeling much better dama dankin gudu jiyane kikasa ciwon kan dole ya kamani"
dan murmushi tayi tareda boye fuskarta abayan hanunshi, dauke hanun yayi yadaura a bayanta
hakan ya bayyanar da fuskarta yace "wai mesa kin cika kunya ne?" make mai kafada tayi hakan
yasa yadan jawota kadan ya daura kanta akan kirjinshi yana shafa bayanta yace "inda ace
Eesha na raye da hala ace ku yan biyune" dan dagokai tayi ta kallai hancinta ya lakata yace
"zanbaki labarin ta wataran yanzu tashi muje muyi salla" tashi yayi yadago ta ya sauko da ita
daga kan gado da sauri ta fizge hanunta ta shiga bayin ta rufo kofar ta dauro alwala ta fito tana
nonnoke kai murmushi yay kawai ya shiga bayin shima.
Saida sukayi magrib sanan suka tafi airport din bayan sun biyata wani super market yasa tai
shopping abinda takeso, koda zata tafi dan jirginsu yafara boarding ba karamin kuka Islam
tayiba ta rungume Ihsan dan sosai taji tana sonta, daga musu hannu tayi ta tafi hakan yasa
tafada jikin Khaleel tana kuka mara sauti da kyar ya lallasheta tai shiru sanan suka fito daga
airport din suka taho gida. Alwala duk sukayi shiya jasu Isha sanan yadan fita dan yayo musu take away. Koda yadawo bai
sameta a dakinsu ba murmushi kawai yayi yawuce dakin Ihsan tana ganinshi ta tashi zaune
dukta rude dan bata manta daren jiyaba, take away dayayo mata yabata sanan yafita daga
dakin, budewa tayi taci shinkafar iya cinta sanan ta mayar ta rufe tasha ruwa tashiga bayi ta
sake yin brush tafito ta kwanta abinta. Adaddafe yay nafila sabida wani sabon zazzabi da ciwon
kai dayaji ya rufeshi.
Yunkurin amai dataji kaman amafarki yasa ta bude ido, hannu tadan mikar ta kunna wutar dakin
tana kallon ko'ina takai dubanta ga agogom dake manne abangon dakin karfe uku da minti
goma. kakarin aman data sakeji yasa ta mike tsaye da sauri kirjinta na bugawa tabude kofa
tafita daga dakin, kanta ta daura akan kofar dakinshi adan rude tabude kofar ta shiga cikin dakin
jin daga nan takejin karan, daidai lokacin ya bude kofar bathroom shima yafito adan duke ko
tsakar dakin bai iya karasowa ba kawai taga ya zube akasa kaman ma ya suma ne, da gudu ta
shigo dakin ta tsugunna a inda yake takai hannu arude ta taba goshin shi duka idanunshi
alumshe suke ga jikinshi zafi sosai, arude tashiga jijjiga shi tana kuka, ganin ko motsi bayayi
yasa ta tashi da gudu ta dauko wayarshi dake kan gadon budewa tayi hanunta na rawa number
Dr Om ta Nemo a contact tai dailing number ringing biyu ya dauka "Hello Khaleel" bude baki tayi
tana kokarin yin magana amma magana taki fitowa, wuyanta tashafa tana runtse idanu da karfi
tana kokarin magana amma Ina takasa, sosai take kuka tana nuna Khaleel da dayan hanunta,
daga ta dayan bangaren Om yace "Hello Khaleel kanajina kuwa, hello" iya karfinta take bude
baki tana kokarin fitar da magana amma takasa saima wani irin zafi dataji makogwaranta nayi
"Hello are you there, I guess d network is bad" katse wayar yayi hakan yasa ta jefar da wayar
akan gado tana kuka jikinta har rawa yake dawowa inda yake tayi ta tsugunna tasa hannayen ta
a kirjinshi tana jijjigashi sosai tana girgiza mai kai, tashi tayi da gudu ta shiga bayi ta debo ruwa
a kofi tazo ta tsugunna ta yayyafamai amma ko motsi baiyiba, wani irin kuka tasake fashewa
dashi tasa hannunta tana shafa wuyarta tana bude baki wani irin runtse idanu tayi sabida azaba
tana nishi sosai "Ya'a'a'" tafada da wata irin murya, ahankali taga yadan bude ido dasuka
kankance sukai jaa ya kalleta da sauri ta daura kanta akan kirjinshi jikinta har rawa yake sabida
yanda take kuka, tashi tayi daga kirjin nashi ta taimaka mai ya zauna yajingina da bango yana
kallonta da idanunshi dasuka xhanza launi, da dan gudu tafita daga dakin kitchen taje ta kunna
ruwa a heater kettle nan da nan ya tafasa ta zuba a mug, tea ta hadamai mai kauri sosai ta
dawo dakin ta ijiye agaban shi wajen drawer taje ta bude ledan magungunan ta tabude tana
cicciro magungunan kwalin tana dubawa tana yarwa, paracetamol datagani ta dauko tadawo
inda yake ta tsugunna tabaro guda biyu tasaka mai abaki yatsine fuska yay da sauri takai tea
bakinshi hakan yasa yadan sha ya hadiye maganin, ahaka ta dinga bashi har yasha kusan
Rabin kofin yadan mata murmushi kadan yace "am okay" sosai yaga tafashe da kuka tahau kan
jikinshi ta shafa fuskarshi tareda mai alamun sorry da hannu, lumshe mata ido yay yabude
hakan yasa ta rungume shi tsam tsam tareda sake fashewa da kuka, sunfi minti uku ahaka
motsin dataji yanayi yasa ta ciro kanta daga kirjinshi ta kallai baki taga yana cijewa da sauri ta
tashi daga jikinshi tareda kamamai hannu ta tadashi gado tasa yahau itakuma ta koma tadau
mug din dayasha tea dashi tafita daga dakin takai kitchen sanan ta dawo dakin ta rufe kofar
bayin daya bari abude, ahankali yake binta da kallo dayar pingilar rigar baccin dake jikinta.
Kashe wutar dakin tayi sanan tadawo kan gadon itama tahau ta shige jikinshi sosai ta
rungumoshi tasa hanunta tanata shafamai bata irin yanda akema yaro da baida lafiya dan
hanun kuma tana goge hawayen dasuka kasa dena zuba dan wani iri taji tanaji mutumin dayake
ta kula da ita ashe baida lpy kasa dena kukan tayi sai share hawayen take da bayan hannu
hanunshi taji akan samar fuskarta ya share mata hawayen sanan ya rungumeta tareda matseta
ba takawo komiba dan tazaci ciwon ne kesashi haka, ahankali yakai hanunshi bayan rigarta
yadaura akan igiyar da ake kulle bayan rigan dashi ya warware.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
65 & 66
Bakinshi yakai saitin kunenta da kyar yace "Islaam I wanna make u mine" yana fadin haka
yahade bakinshi da nata wani irin hot kiss yake bata yasa hannu yacire yar rigar yayar ya shiga
wasanni da kowani sassa da bangare na jikinta kukan datake yi yasa yafara lashe hawayen
yahade bakinshi da nata, tun tana mutsu mutsu harta gaji ta cigaba da karban zazzafan
sakonnin dayake bata addu'oin dayafara karantowa yasa tafara kokarin tureshi da karfi da kyar
hartana wani irin runtse ido da cijewa tace "ya'aaa Khal" takasa karashe kiran sunan nashi
sabida yanda take shafa wuyanta dataji yana mata zafi, ahankali ya daga kai da idanunshi
dasuka kankance cike da mamaki yace "maimaita abinda kikace?" har wani irin runtse ido take
tace "ya'aa'a Khaleel" wani irin farin ciki yaji ya lullube shi duddu maganan na breaking yace
"maimaita kuma inji wife" sake dagewa tai tace "ya'aaa Khal.. Khaleel" wani irin rungumeta yay
cikeda farin ciki yace "Alhamdulillah" murmushi tamai tana kokarin kwance kanta dan ba
karamin faduwa kirjinta keyiba kara jawota jikinshi yayi yana mata wani irin kallo yace "ko ki
natsu kokuma nai abinda nai niyyar yi" da sauri ta kwantar da kan nata akan kirjinshi tareda
lumshe ido jikinta na rawa haka ya dinga shafa bayanta har yaji takara nauyi numfashin ta na
fita ahankali. Kasa bacci yay sabida farin ciki ahankali ya kwantar da ita akan gadon yana shafa
kanta yay kusan minti biyu yana kallonta sanan yatashi ya sauka daga gadon, kanshi yadan
dafe ya lumshe ido sanan ya bude tareda cije baki yawuce ya shiga bayi.
Yakai kusan minti ashirin abayin sanan yafito daure da towel yana kallon innocent face dinta
akan gado, gaban wardrobe yaje yasaka singlet da jallabiya fara sanan yadawo ya shimfida
dadduma rakatanil fajiri yayi sanan yataso yadawo kan gadon kumatun ta yaja dadan karfi
hakan yasa ta yatsine fuska kaman zatai kuka ta turomai baki batare data bude idoba dan
kunyan shi takeji sosai, dan dariya yayi yaja hancinta yace "tashi kije kiyi wanka kiyi salla zan
tafi massallaci ne koso kike namiki dakaina?" da sauri ta girgiza mai kai batare data bude idoba
ta nunamai kofa sanan ta turashi tana turo baki dariya yayi yatashi yafita daga dakin.
Bayan ya idar da salla yay azkar sanan yafito daga masallacin number Om yay dailing Om dake
office dinshi a hospital ya dauka yace "Hello Khaleel ka kirani dazu banajin mekake cewa" da
sauri Khaleel yace "bar wanan maganan I have good news, yautai magana but is not dat clear
haka amma takira sunana harsau biyu" "wow, dama I was expecting dis new dats very great"
"nakawo ta anjima kaduba ta?" "kabari gobe kuzo dan dasafen nan zan koma gida yau a
hospital na kwana" murmushi yayi yace "okay thank you Om, regards to the family" katse wayar
ya kalli sararin sama yanda garin yay blue blue asuba gawani sanyi dake ratsa shi ahankali
yace "Alhamdulillah" wani irin farin ciki yake da fara maganan Islam, murmushi yayi yawuce
gida.
Da sallama ya shiga gidan dan gari haryadan yi haske, da sallama ya shiga dakin nasu agyare
yaga gadon kaman ba akai suka kwana ba hakan ba karamin dadi yamai ba, karan ruwan
dayaji abayi yasa yagane tana ciki gaban wardrobe yaje ya cire jallabiyar yay hanging dinta
akan hanger yanadan yatsine fuska jin kanshi nadan sarawa kadan kadan, kamshin sabulu
dayaji yasa ya maida kofar wardrobe din ya rufe yakalli kofar bayin tsaye take agaban kofar
bathroom din tana wani jajjan dan farin towel din daya tsayamata a iya cinya, turo baki tayi
ganin yanda yake kallonta ta koma tabayan kofar ta leko da kanta tanadan hararan shi, zama
yay akan gado yana kokarin cire singlet din jikinshi kaman bashi yagama kallonta ba yace "aiko
saidai ki kwana abayin nan Madam" yarfe hannu tayi kaman zatai kuka yana kallonta ta
wutsiyar ido yay dan murmushi abinshi, ahankali tafito daga dakin tana sanda dan so take ta
dauko hijabin ta datai salla ta ninke ta daura akan stool din gaban mirror, da sauri tai grabbing
hijab din tana kokarin warwarewa tasa ya fizge hijabin ya ijiye yana mata dariya yace "wlh baki
isaba" turomai baki tayi ya nuna kanshi yace "ni kikema haka" daga kai tayi alamun eh, yatsar
shi yasaka abaki yadan ciza sanan yafito dashi yace "okay u ask for it" daukanta yay chak ya
jefata akan gado da sauri ta yunkuro zata tashi ya hayo gadon raurau tai da fuska ahankali tace
"sor'ry" yanda tai motsi da bakin ya tsaya yana kallo ga lips din sunyi pinkish dasu, yabi wuyarta
da bakin kitson ta dake diddiga da ruwa da kallo, yanda taga idanunshi sun soma chanza
launine yasa ta mike tsaye da sauri zata tashi fizgo towel din yayi hakan yasa towel din faduwa
akasa wani irin ihu tafasa da ya kusa kashemai dodon kunne ta shige jikinshi ta kanannade shi
tareda sa tafukan hanunta tana rufemai fuska tana kuka sosai, shi dariya ma tabashi, hannunshi
yakai yacire nata daga kan fuskarshi hakan yasa tasake mayarwa tana wani irin bobboyewa
ajikinshi, hanun nata yakamo yahada yarike yana kallon fuskarta wani irin rawa jikinta yafara,
ahankali ya sanya hanunshi yashafa saman kan idanunta hakan yasa ta lumshe ido jikinta na
rawa ya kwantar da ita akan gado tareda daura kanta kan tattausan filon dake wajen, hanunta
tamika tana kokarin taja bargon tarufe jikinta taji ya rike hanun ya ijiye agefe, anatse ya
rankwafo da kanshi daidai saitin fuskarta dawani irin murya mai ratsa kofofin zuciya yace "open
ur eyes" girgiza mai kai tayi jikinta narawa, ahankali ya saukar da lips dinshi asaman goshin ta
ya sumbaci goshin saida taji wani irin hakan yasa tai yunkurin juyar da fuskarta amma baibata
damar hakan ba saima gangaro wa dayayi danshin lips dinshi nabin tundaga goshin ta har
zuwa kan hancinta yakara sakin mata wani kiss din, dadan dade a wajen yana sauraron yanda
numfashi ke fita ta hancin ta sanan yasake gangaro wa yadaura lips dinshi akan nata wani dan
nishi tasaki "ahhh" sabida yanda taji, sosai yake kissing lips dinta hanunshi akan cikinta yana
shashafawa yana gangarowa sama mutsu mutsu tafara yi jin yana neman kamo kirjinta, hakan
yasa ya danneta, sosai ya shiga wani iri zazzafan wasanni da ita dake neman shidar da ita,
saida ya tabbatar ya karar da dan kuzari da karfin fada da mutsu mutsu datake dashi sanan
yafara karanto addu'o'i ya maida Islam tashi.
[6/29, 11:47 AM] Maman Jedda: *JARABTA*
Maman Abd Shakur
67 & 68
í ¼í·³í ¼í·¬
Da sallama Farida ta shigo falon Abba ta zauna tareda dukar da kai kasa, Jaridar dake
hanunshi ya ijiye agefe ya dago kai yana karemata kallo