Showing 48001 words to 51000 words out of 68809 words

Chapter 17 - JARABTA Book Complete Document by Maman Abdul Shakur.pdf

M Shakur   

07 Oct 2025

1797

hannu takai zata kama kafanshi hakan yasa yace "wlh if your hand should touch
my leg, wlh saina ballasu tass, just stay away from me, kinason ki ganta sabida kibata another
poison dinne?" cizon leben shi yayi cikin fushi ya nunata yace "stay away from me dan zan
iya.." shiru yay yawuce dan koda minti daya yakara awajen zai iya mata abinda shikanshi
bazaisoba, fashewa tayi sosai da kuka ta tsugunna awajen har wani irin ajiyar zuciya take
saukewa sabida wahala, gashi ba halin ta shiga sabida Abba yamata mugun warning akan yin
hakan.

Dakinta yay daidai lokacin Dr na fitowa hakan yasa yabi Dr office dinshi, zama yay ya nunamai
waje ya zauna, kafin ma Dr yafara magana yace "Dr Inaso a sallamemu sabida gobe nakeson
nafita da ita, UK 🇬🇧 zan kaita" murmushi Dr yayi yace "dama advice din danake so nabaku
kenan, nan Nigeria 🇳🇬 bamuda kayan aiki inda bahakaba aida zamu iya komi, bari nabaka
sallaman amma kadan bari anjima kadan saika tafi da ita dan ansamata ruwa sa karfi da kuzari
dawasu allurai, kasan she is very weak sabida rashin abinci aciki" rubuce rubuce yay yabashi
yace "ga Bill dinku nan kaje account kabiya" karba yay yatashi yafita daga dakin, account
yawuce direct da POS yabiya, yaciro ATM card dinshi yabasu nan yabiya kudin komi sanan ya
karbi ATM card dinshi ya maida wallet yabar wajen. Ahankali ya bude dakin ya shiga kowa na
dakin Ammi na kan gado ta daura kanta akan cinyarta ta mikar mata da hannun da akasa
ruwan tana shafamata kai ahankali dan bacci take, ajiyar zuciya yadan sauke ganin tana bacci
sanan ya kalli iyayen nasu anatse yace "Abba zan fita da ita waje, gobe nakeso mutafi, and
inaso Ihsan tarakamu, nariga nai magana da Omprakash babban Dr ne tun ina school achan na
sanshi yace nazo da ita" Ya kalli Ihsan dake zaune tai zuru zuru yace "ke taso muje gida
muhada kaya dagangan am going to the airport nai booking first flight to UK gobe" Ahankali
Abban Islam yace "inada contacts din ambulance flight, medical transport gwara su, sabida
incase of zazzabi ko wani abu suna tareda nurses da doctors dat will attend to the patient acikin
jirgin, abokina ne pilot dinsu to inaga shizai fi koya kuka gani" Abban Yusuf yace "hakan yamafi
kyau Alaji kamusu magana saimuyi handling komi" Ya kalli Khaleel yace "ku kutafi gida to

kuhada kaya da duk wani abu dazaku bukata inyaso matan saisu zauna da ita" shida Yusuf ne
suka fita Ihsan tabisu abaya.
Fita Abba yay daga dakin dan kiran abokin nashi kan maganan ambulance flight din hakan
yasa Mum ta fuskanci su Abba ahankali cike da girmamawa tace "Alaji dan Allah kitayani rokon
shi ya yay hakuri ya yafema Farida tadawo gida, bata dawani uba daya wuce shi, ina zataje yau
kwana uku kenan daga yau ta kwana agidan wanan kawa gobe agidan waccan, nasan tai
babban kuskure wanan abun datama yar uwarta amma tai nadama wlh sai neman gafara take,
kaga yahanata tama shigo dakin nan balle tanemi gafarrar yar uwartata, dan Allah kuyakuri
kuyafe mata Alhaji, yarinta da rashin hankali sukasa ta aikata wanan mummunar abin"
takarashe maganan tana matse kwalla, ajiyar zuciya Abban Khaleel ya sauke yace "in sha Allah
zamu mai magana, gaskiya hukuncin yay tsauri, ai hannunka baya rubewa ka yanke kayar
korarta daga gida zai iya jefata cikin wani halakar, tunda dai tai nadama ta yarda tai kukkure ai
shikenan komi ya wuce, ita kuma Allah yabata lafiya" yay maganar yana kallon fuskar Islam
dake bacci abinta akan cinyar Ammi. Fita sukayi daga dakin hakan yasa Anty Hindu ta zubama
Mum wani irin mugun harara, dauke kai Mum tayi tana goge ido.

Washegari wuraren 10 suka shigo airport din, bangaren private jet terminals suka tafi, sukai
parking mota suka fiffito, yana sanye cikin kananan kaya Jean da t-shirt fara, yafito da Islam
dake wheelchair Anty Hindu ta shiryata cikin light kayan kanti pink skirt da riga, an samata hula,
tsugunnawa yay agaban ta yamata peck a kumatu tareda share mata wuya da soft towel sabida
yanda miyau yabata mata jiki yay murmushi yace "you will be fine kinji wife" tashi tsaye yay
ganin su Abba da kowa sun fiffito, Yusuf kuma ya gunguro akwatinan guda biyu, tafiya duk suka
fara shikuma yana turata har suka kai gaban jirgin da sauri nurses din cikin jirgin suka sauko
daukar ta sukayi awani gado suka shiga da ita ciki Ihsan ta rungume Ammi tana daga musu
hannu ta shiga, murmushi Abban Islam yay yace "Allah maka Albarka Muhammad, kaje Allah
ya kiyaye hanya Allah kaiku lpy" ahankali yace "Ameen" Ya rungume Ammin shi sosai fuskar shi
ta shafa sanan tace "take care of my two daughters kanajina ko" gyada mata kai yayi sanan ya
daddaga musu hannu yajuya ya shiga cikin jirgin sukuma su Abba sukabar filin jirgin, ahankali
jirgin ke tafiya harya daga.
Kan kujeran dake kusa da ita ya zauna hanunta yarike yakai kirjinshi ya rungume yana kallon
fuskarta, dayar hanun kuma yana shahshafa goshin ta dashi, kadan kadan take bude ido tana
kallonshi har bacci yay gaba da ita.

Karfe 6 na yamma suka sauka jirginsu ya sauka a UK saukowa sukayi aka shigar dasu motar
ambulance din datazo daukan su aka tafi dasu asibitin, har lokacin hanunta na sakale cikin
nashi yana kallon fuskarta dan bacci takeyi har yanzu, suna kaiwa hospital din doctors suka
karbeta akai ciki da ita sanan suka zauna, wayarshi ya ciro ya chanza line zuwa old Sim dinshi
na UK yana chanza wa ya kunna wayar yay dailing wani number bayan sunyi magana ya kashe
ko 10min ba'ayi ba wani bature dan yaro dabazai wuce 20 ba yazo jakunkunan su ya amsa
sanan yacemai ta harshe turenci yakaimai gida sanan ya bashi kudi yaron yatafi, Ihsan ta kallai
tace "Ya waye shi" murmushi yamata yace "wani yarone tun Ina school na sanshi, errand boy
ne, yanada kirki" tashi yayi yace "lemme get something for you" restaurant yaje coffee kadai ya
siyoma kanshi ita kuma yasaimata snacks sanan yadawo yabata ya zauna, Dr Omprakash ne

yafito yakirashi hakan yasa ya bishi office, murmushi Om yamai ya mikamai hannu suka kashe
sanan ya nunamai kujera yace "ka zauna" zama yayi sanan Om yace "I have good news" dan
murmushi yayi tareda sauke ajiyar zuciya ya gyara zama Om yace "zata warke, yanzu dai for
now step by step zamu dinga daukan treatment dinta, target dinmu na farko bakinne which for
sure zata warke, we will be able to stop d drooling and kumburin komi zai dawo daidai sabida
tasamu ta dinga shan maganin dazai warkar da intestine nata tasamu tana mikewa, den
daganan ne zamu fara duba abinda ke hanata magana inma any damage ne za'ayi surgery
komi ya dawo daidai in sha Allah" ajiyar zuciya ya sauke tareda mikamai hannu yace "thank you
so much Dr" murmushi yayi yace "zaka iya zuwa ka ganta kasan 7 ake koran visitors and kasan
hospital dinan ba'a bari kowa ya kwana da patient, so jeka ganta kafin 7 tayi" murmushi yay
yatashi yafita daga dakin. Ahankali ya bude dakin datake ciki, wata nurse yagani tana saka
mata safa akafa an chanza mata kaya zuwa kayan asibitin gaishe dashi nurse din tayi sanan
tafita, karasowa jikin gadon yayi yaja kujera ya zauna ya daura kanshi akan cinyarta yana kallon
fuskar ta.
[6/26, 4:58 PM] Maman Jedda: *JARABTA*


Maman Abd Shakur

61 & 62

Yafi minti biyu ahaka sanan ya saketa ahankali yana kallon fuskar ta dan taki yarda su hada ido,
murmushin gefen baki yayi sanan yadau teddy yarike tareda rikemata hannu daya yace "let's
go" ahankali ahankali take tafiya yana binta ahaka har suka fita daga dakin hasken wuta bau
data gani awajen yasa ta daga dayar hanunta taka kokarin kare fuskarta dan tadade rabonta da
haske, sai kakkauda kai take, daukarta kawai taji yayi hakan yasa ta kalleshi afirgice, gira daya
ya dagamata hakan yasa tadanyi murmushi tamaida kanta ta kwantar akan kirjinshi, ahaka ya
dinga tafiya yana kallon fuskar ta harya fito da ita sanan yasata acikin mota Ihsan nata musu
dariya sanan ya koma ciki asibitin ya karbo magungunan yafito ya shiga gaban motar mai motar
ya tada suka tafi, sai kallonta yake ta madubin kanta ta daura akan shoulder Ihsan dake
nunama ta wani game datake bugawa, ajiyar zuciya yadan sauke sanan ya maida kanshi yana
kallon hanya. Agaban gidan su mai taxi yay parking Ihsan ta fito tabude mata kofa ahankali ta
fito ta tsaya satan kallonshi karaf suka hada ido yana kokarin bama mai taxi kudi da sauri tadan
dauke kai kaman bashi take kalloba, akwatin su Ihsan taciro daga bayan mota shikuma ya
karaso wajen zai dauketa ta girgiza mai kai kaman zatai kuka, hannunta ya rike yasa key
yabude kofar suka shiga ciki, ko ina agyare tsaf tsaf sai kamshin room freshener dakin keyi,
dakinshi ya bude ya shigar da ita Ihsan kuma tawuce dakinta. Akan makeken gadon dake dakin
dayaci zanin gado fari da bargo fari ya zaunar da ita sanan ya kunna na'urar dake sanya daki
dumi sabida sanyin garin, bayi ya wuce ya shiga ya dauro alwala jin ana kiran sallan magrib dan
anguwan akwai massallaci, fitowa yayi daga bayin yana kokarin warware hanun rigar jikinshi
daya nannade sabida alwala dayay ya kalleta yace "bari naje massallaci, kema tashi kije
kidauro alwala ki salla" fita yay dadan saurin jin antada, a kitchen yaga Ihsan na kokarin dafa
abinci hanyar fita daga dakin yay yace "kibar girkin nan zan taho da takeaway" kashe gas din

Ihsan tayi ta wuce dakinta dayin salla dama wlh tagaji.

Da sallama ya turo kofar dakin ya shigo yana kallonta ganin ko motsawa batayi daga inda
yabarta ba, maida kofar yay yarufe yakaraso cikin dakin yazo kusa da ita stool din gaban mirror
yajawo ya ijiye agabanta yazauna akai, hanunshi yakai yafara warware vail din kanta anatse
yace "kinyi sallan?" girgiza mai kai tayi, karasa warware gyalen yayi ya ciro ya ijiye akan gadon
yasa hannu yadaga habarta hakan yasa ta kallai murya chan kasa yace "kingaji ko?" gyadamai
kai tayi akasalance dan batada karfi ko kadan, kafarta ya dauko ya daura kan cinyarshi yace
"sorry, dazaran kinci abinci zaki sami karfi" takalmin ya cire ya ijiye akasa sanan ya dauko dayar
kafar ya daura akan cinyarshi ya cire takalmin yana kallonta, ahankali ya ijiye kafar akasa sanan
ya mike tsaye ya dauketa tadan tsorata dan bata zaci ita zai dauka ba hakan yasa kirjinta
yabuga tana zazzaro idanun tana kallonshi atsorace, murmushi yamata sanan yajuya yay
hanyar bayi da ita batare daya dena kallonta ba itama haka, Karan bude kofa dataji ne yasa ta
janye idanunta daga nashi tai maza ta juya bayi taga ya shiga da ita, akan wani irin kujeran
datagani abayin kaman bishiya ya zaunar da ita sanan yahada ruwa a bathtub maidan zafi
sabida sanyin da akeyi sanan yadau goran sabulu ya tsayaya a ruwan ya rufe ya maida ya ijiye,
wani irin kamshi ne ya gauraye duka bayin tashi yayi yadawo inda take zaune ya mikar da ita
tsaye hannu yadaura akan sweater jikinta yana kallon fuskar ta yace "zokiyi wanka zakiji dadin
jikinki" kokarin cire mata sweater yake hakan yasa ta daura hanunta akan nashi tana girgiza mai
kai kaman zatai kuka, mayar da hanunta kasa yayi sanan ya karasa cire mata sweater ya wurga
kan laundry basket da sauri ta tsugunna ta rungume kanta duka jikinta na rawa sabida shimi
kadai ce ajikin nata, ahankali shima ya tsugunna ya shafa kitson kanta daya soma tsufa yace
"bakiso kiyi wankan nekuma?" da sauri ta dagamai kai, dan murmushi yasake yi yace "okay
tashi am going" juyawa yayi yafara tafiya hakan yasa ta mike tsaye tana goge yar kwallan daya
zubo daga kai tayi suka hada ido da sauri ta tsugunna tana kakkare gaban rigar ta, dariya yay
yajuya yafita I daga bayin, dadduma ya shinfida mata sanan ya bude wardrobe wani light half
gown iya cinya haka yaciro mata mai spaghetti hand jane rigar tanada tauchi sosai dan cotton
ce, yadauko mata hijabi da plain zani dan ta daura tai salla ya ijiye mata sanan ya kalli agogo
ganin takwas da kwata yasa yafita daga dakin dan zuwa massallaci.

Tafi minti sha biyar a ruwan zafin dan ba karamin dadi yamata ba rabon datai wanka me kyau
haka ai tama manta, saida tagama sanan tafito ahankali tana dan daddafa bango towel din data
gani fari sai kamshi yake ta dauka ta dauro tadan bude kofa kadan ganin baya dakin yasa tafito,
ahankali tadan tsugunna tadau rigar data gani akan dudduma tasaka ba karamin kyau rigar
yamata ba bayi takoma ta ijiye towel din sanan tafito ta daura zanin tasaka hijabi tai salla
magrib da Isha tadan dade zaune sanan ta tashi ta cire hijabin da zanin ta ijiye gaban madubi
taje ta zauna dan mai takeso ta shafa jin jikinta yawani bushe kayau, mai ta dauka ta tsiyaya
ahannu ta shafa a fuska, hannun rigar tadan saukar sabida tashafa man akafada daukar man
tayi ta tsiyaya ahannu tafara shafawa akafadan hannun dataji akan nata yasa ta dago kai da
sauri danko kadan bataji shigowan shi dakin ba, dawowa ta gabanta yayi tareda ijiye hannayen
nata yana kallon fuskar ta, saukar da nata kasa tayi sabida wani irin kunya dataji tanaji gashi
yawani cika mata ido, daukar man yayi batare dayace mata komi ba yakai kan kafadar nata ya
tsiyaya kadan sanan ya ijiye, slowly yakai hanunshi ya daura akan kafadar da sauri ta kulle

runtse idanunta gam sabida yanda sanyin hanunshi yamata wani irin shocking ajiki, gently yake
massaging man all over shoulder har zuwa cikin bayanta hakan yasa tadan matso gaba tareda
dan juyar dakai sabida yanda takeji, fito da hanun yayi daga bayan yasake daukar man ya
shafa mata a hannayen ta, kafarta ya dauka ya daura akan kafarshi yadan ja rigar zuwa sama
kadan jin shiru baifara shafaman ba yasa tadan bude ido ta kallai hada ido sukayi hakan yasa ta
mayar da nata ta rufe tareda daura hanunta akan rigarta ta rike sosa, man ya dauko ya tsiyaya
akan cinyar yasa hannu ya shafa mata man harya gama ya mayar ya dauko dayan ma yay
haka sanan ya ijiye, numfashin shi dataji gab da fuskarta yasa tasake bude ido kadan takallai
da sauri ta mayar ta rufe ganinshi gab da ita yanamata wani irin kallo kirjinta sai bugawa yake
sosai, saukar bakinshi dataji akan nata yasa tai baya luuuu zata fadi da sauri ya riketa tareda
sakin bakin ya dangwali dogon hancin ta yace "fear fear, muje kici abinci kisha magani" ahankali
tabude ido ta kallai makemai kafada tayi sanan ta juyar dakai tamai pointing hijabin ta dake kan
dadduma alamun yabata, yiyayi kaman bai gane metake nufi ba ya mikar da ita tsaye da sauri
ta labe abayan shi tana tattabe baki kaman zatai kuka ta rike rigar shi gam tana turashi da
dayar hannun, dariya yayi yafara tafiya tana rike dashi abayan shi haryakai jikin gado, tray daya
ajiye na abinci dayayo musu ya daga batare daya juyoba yace "to zauna kici abincin, ni am
going outside ma basai kinsa hijabin ba" fitowa tayi daga bayanshi ta zauna tana kallon
fuskarshi tray ya ijiye kusa da ita batare daya kalleta ba sanan ya dauko maganin dazata sha ya
ballo mata ya mikamata karba tayi sanan tadau ruwan goran dake kan tray din tana kokarin
budewa kasawa tayi sabida batada karfi ko kadan hakan yasa ta mikamai batare daya kalletaba
ya karba ya budemata sanan ya mikamata shan maganin tayi hakan yasa yajuya yafita daga
dakin, dakin Ihsan ya shiga ya tarar tana bacci ga takeaway dataci tabarshi awajen girgiza kai
yayi kawai ya kwashe sanan ya kashe mata wuta yarufo mlata kofar.
Yadade yana magana da Ammi saida yagama ya kwanta akan kujeran yana kallon news a
CNN wurare 11 yatashi ya kashe tv tareda rufe kofa sanan yawuce ciki, dakinsu ya shiga akan
gado ya ganta kwance hakan yasa yawuce bayi yay wanka yaduro alwala yafito jallabiya ya
saka yadawo gaban mirror ya feshe jikinshi da turare karan turaren ne yatada ita daga baccin
datafara kadan ta bude ido ta kallai dadduma dataga ya shimfida yahau kai yasa ta sake
lumshe ido tareda gyara kwanciya abinta tacigaba da bacci.

"hey" taji yana shafamata fuska ahankali ta bude idonta dasuke cike da bacci saidai bata iya
ganinshi sabida duhun daya cika dakin, hanunshi taji akan cikinta yana shafawa cikin wata irin
murya dabata saba jinshi daitaba yace "ina kemiki ciwon aciki koya dena duka?" dagamai kai
tayi, ahankali taji yajawota jikinshi bedside lamp ya kunna amma saiya mayar da wutan zuwa
dim sanan yajuyo dakai ya kalleta ganin tanason ta kwace kanta yace "kin tuna ranan dakika ce
Ya Khaleel I love you" murmushi tayi sabida yanda yay maganar was funny, kara jawota jikinshi
yayi yahade kanshi da nata yana kallon fuskarta murya chan kasa yace "kin tuna?" dan
murmushi tayi ta janye kanta daga nashi taja bargo ta rufe fuskarta, bargon ya fizge hakan yasa
tai yunkuri zata juya da sauri yarikota hakan yasa ta kallai shima ita yake kallo sunkai kusan
3min ahaka ita tafara janye nata idon daga kanshi ta juyamai baya taja bargon tarufa dashi
harkai sabida idonshi namata wani iri, shima bargon yaja ya rufa dashi harkai birkitota yay
tajuyo tana facing dinshi yanda taga idanunshi sun chanza launi ne yasa ta maza zata juya
rikota yayi tareda matso da kanshi saitin fuskarta ahankali yay whispering "I love you Islam, bari

nadan baki wani labari" kawai saukar bakinshi taji akan nata tun tana zaton irin dai normal light
light kiss din daya saba matane sai taji nayau daban ne, wani irin kissing dinta yake kaman
yasami abinci hakan yasa tafara kokarin kwace kanta but rashin karfin dake tattare da ita bai
barta ba, sosai ya shiga mata wasu irin wasanni dake birkita ta hakan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login