Showing 9001 words to 12000 words out of 87228 words

Chapter 4 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt

waje"




Hannunta ya ruqe yace Ok Mom karkidamu zan kula da kaina in Sha Allahu,,


Yawwa Abinda nakeso dakai kenan Mom din tafada Cikin walwala tace kaje My Son Allah ya tsare min kai"




Mikewa yayi shima Fuskarsa a sake ya manna mata kiss a kumatu , ita kuma tariqe Fuskar da hannunta tana dariya tace Allah ya shirya min kai yaro na,,




Yana tafiya yake Amsawa da Amin Momy ' sai nadawu ,Bai kai ga rufe bakinshi Ba yaji sunyi gware da Mutum, da sauri ya dago Kansa yana kallon Wanda ya bigeshi haka' Maryam ce Tsaye bakin kofa hannuta riqe da book dinta na makaranta , Tuni suka Watse a gurin sakamakon buguwar da sukayi da Nasir ,ta sanya Hannu ta dafe gushinta gami da tsugunawa domin kwashe Littatafan da sukayi dai dai a gurin,




Babu zato taji ya dago ta gami da gaggaura mata mari ka. Hagu da dama, yana mata wani banzan kallo mai tattare da qyama yace, ke Aljana mai kika shigo yi nan iyi, Dan iskanci kin bigeni ban isa kibani hakuri kin wani hau kwasar littafanki sabida ga sa'anki ko?
Hawaye ne yake zubar Mata sosai tace kayi hakuri Uncle Wallahi banganka Ba' da sauri ya buge bakin yace Rufe mana rubabbaan bakinki ,Banza "yar kauye dama waddan nan idanun naki ai Ba naganin Mutane bane Naganin Aljanune irinki,,


Hakuri take bashi,Mom ta karaso gurin gami da qarbarta daga hannusa tace maye haka ,Son A ina ka iya mugunta domin Ba halayarka bace"






✍🏻 ,,,,,,,
[23/04, 14:59] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸ΅πŸŽ—πŸ΅






*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)






*πŸ…Ώ20*




Yace Momy me yarinyar nan take shigowa tayiwa mutane a nan gurin iyi ? Ita makauniyar ina ce zata bangajeni da qazamin jikinta Wallahi Mom na tsani yarinyar nan haka kawai,,




Cikin dumbin Mamaki Mom din take kallonsa domin kwata kwata Ba haka yaronta yake Ba a iya sanin da tayi mishi mutum ne mai son jama'a gami da farat farat da mutane ,Amma meye dalilin da ya tsani Maryam haka hadda duka Dan tasan bashi da saurin hannu ,shi da yake zagewa suyi wasa da yara yaza tamkar su Amma dubi Abinda yakewa Maryam tamkar yaga kashi,


Mom tace tana zuwa ina duba mata Ayyukanta na skull ,ne in nuna mata Abinda bata Fahimta Ba , kuma ni din CE na bata damar zuwa , kai meye ruwanka da ita iyi bana son tashin hankali yaro na yarinyar da batada magana ma mazai zatayi maka har ka tsane ta haka, kai da kadawo kwananan,
Kar ka kara dukanta kajiko bana son cin zali,




Ya mutse Fuska yayi yace Mom gaskiya toum duk da tafiya zanyi Amma ki gargadi ta kar ta dinga shigowa INA nan ni ban hanata shigowa Ba , haka kawai baza ta dinga sanyani mafarkai Ba kamar Wanda yayi gamo,,




Mom din tace to naji wuce kayi tafiyarka Allah ya tsare hanya,,




Wucewa yayi ko kallon gefan da Maryam take tsaye bai yi Ba ,sai faman sharar hawaye take,




Mom takama hannuta suka zauna cikin kujera tace yi hakuri My daughter Rabu dashi kinji ,haka Nasir yake wani sa'in Dan rigima ne"




Share hawayenta tayi tace Momy ina kwana An tashi Lafiya?




Lafiya Lou maryam ya Aunty ki da sauran "yan uwanki?




Ko wa lafiya Lou Momy"




Yawwa daughter bude mufara ko ,Aina muka tsaya?


Bude wani katon Engilish book tayi tana nuna mata in da suka tsaya,




Shi ko Nasir yana fita ya bude wata Arniyar motarsa dama yana dawo wa dady nashi yasiya masa ita jin dadin yadda sakamakon sa na karatu yafito yayi kokari sosai duk da ya tsaya shiririta ,Amma hakan bai sa yafadi Ba sabida karatun na ransa, yana zama cikin motar yakira , Babban Abokinshin Abokin shedancinshi Anwar yace su hadu ,Daula Hotel, gashi nan fitowa










*✍🏻,,,,,,,,*
[23/04, 15:00] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*YARO DA KUDI*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸ΅




*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)






*πŸ…Ώ21*





Tun daga bakin hotel din gayu Abokan nasu suka farayiwa Nasir kirarinshi Wanda suke masa, Yaro da kudi ,Abokin tafiyar mata , Dariya yake yana basu hannu suna gaisawa hade da dukan kafadun su irin dai gaisuwar gayu, Abbas , Tace A boy ,yau fa dole zamu Dade nan gurin zamu cashe sosai sabida kasan daga yau kuma shikkenan sai kadawo,


Ba shi hannu Nasir yayi yace kai ma wasa kake Namiji ae kasan sai na darje duk da can din ma a kwai Amma fa nafi jin dadi da bakar fata,


Dariya sukayi har Anwar din yace to yaushe zaka mahada ai bakar mace tafi dauri,


Suna shiga gurin sautin kida yana tashi "yan mata da samari sai rawa suke wasu zazzaune kan kujera suna manne da juna suna tsotse tsotse gami da shafe shade,wasun su kuwa sai karta sukeyi ,babu mai rigar mutumcin cikin "yan matan dake gurin, Guri suka samu suka zauna , ai kwan kan kice kwabo an kewaye Nasir mata da Maza' Kowa yana kirari da banbadanci shiko sai wani shanqamshi yake,sai ki rantse da Allah duk kaninsu "yayan talakawa ganin yadda sukewa Nadir,kwata kwata Ba haka bane , dukkaninsu suna da kudi da manyan motoci daga matan har mazan, tsabar kwarjini ne da Allah yabashi,




Fito da rafar kudi yayi ta dubu Dari biyu ya aje kan teble din dake gabansa, yana karkada kafarsa dake daure kan daya ga sigari ya kunna yana mata wani irin zuka,




Tuni "yan matan gurin ko wacce tafara kimtsawa sai kara bultso da nonowansu waje suke Wanda dama bashi da Mara Ba da tsirara,




Ko wacce kokarinta ya kirata , shi kuma sai kallonsu yakeyi kamar maye yana shan tabarshi,




Kafin yayi yunkurin kiran wata sai ga wata haddadiyar budurwa nan ta shigo gurin kowa hankalinshi ya koma kanta" yan mata dake gurin ,sai suka fara tsaki ,Afili daya daga cikinsu tace ae shikkenan kuma tunda wannan "yar iskar tazo ba zai saurare mu Ba Mtsssss,






Ita ko wannan budurwa kai tsaye kujerar da Nasir yake zaune shi da Abokanshi ta durfafa , tana joya jiki kamar wata tarwada , cikin ways"yar iskar doguwar Riga ta kanti wacce tayi bala'in dame ta ko ta'ina gashi Duk an tsatstsaga ko ina na rigar ,duk inda tayi motsi cinyarta sai ta bayya na gami da mazaunanta, kafarta sanye da wani kuntirerean takalmi mai madauri ,kanta a bude yasha qarin gashi, da gudu taje ta dane jikinshi tana yi masa kiss ko ta'ina tace Babyna nayi missing naka yaushe kashigo Najeria ,? Tunda na bar America shikkenan ko kirana a waya ka kasayi,




Tallafo fuskarta yayi bai saurari abinda take cewa Ba ya manne bakinta da nashi yana tsotsa kamar Wanda yasamu Alawa, babu kunyar dumbin mutannan dake gurin,








*✍🏻,,,,,,*
[23/04, 15:00] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸ΅
*🐾YARO DA KUDI*🐾
🏡🐾🏡🐾🏡🐾




*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)






I hu gayun dake gurin suke gami da daurkasu a hota cikin burgewa ,Anwar ya dauki rafar Kudi Wanda Nasir din ya aje yafara watsa masu ,Sai ihu suke kurmawa, dayawa daga cikinsu "yan adawar Nasir ne ,sai tsaki suke , suna kaukau dakai,kan ce kwabo guri ya hautsine, sautin kida sai tashi yake ,a haka Nasir ya tashi ruqe da yarinyarshi suka shiga filin Rawar suka fara takawa cikin kwarewa da'iya bariki ,wata irin rawa suke irin ta iskanci, suna tattba juna' Kai gaskiya Nasir ya yayi Abunda yakeso a ranar kudi ko anyi barnarsa sosai haka a kariqa takaso babu damuwar kowa ,sabida duk Wanda ka gani a gurin yafi qarfinshi,"yan matan gurin sai haushin wannan baby suke ganin yadda Nasir ya ki kula kowa sai ita'


Karfe daya saura suka fita daga hotel din ,Bayan sungama shaye shayensu Baby tazo takara makale Nasir tana lasar fuskarsa tace yanzu sweet in katafi sai yaushe kenan,kasan ni dady na ya hanani karatu a America mazuga sun kawo masa gulmar wai bana karatu iskanci nakeyi,duk da turanci sukeyi n zan can,


Shashshafa ta yake yace karki damu baby zan dawo ba da dadewa kin San yanzu karatun yazama karashe, So ina dawowa zamu daura in da muka tsaya"


Tace wallahi Sweet ina mutuwar sonka sai inji kamar in bika wallahi kana bani sugar"


Yace babyna nima haka kiyi hukuri ni naki ne ke daya domin ke kika iya dani ina sonki baby I love you baby ,zan dawo mu cigaba da rayuwarmu in sha Allah"




Da kyar da Nasir ya rarrashi baby ta rabu dashi kafin su rabun ma sai da suka bata kusan minti ashirin suna shafe shafensu ,sannan ko wanne ya shige motarsa,




Yana zama cikin Motar ya saki waqar mutuminshi Bob marly ,tuni gurin yakarade da sauti ji kake duf!duf!du! Haka suka fice daga gurin,


Anwar ya kalleshi yace gaskiiya,A boy yarinyar nan tana sonka sosai ganin yadda take sakewa dakai' duk wannan girman kan nata bata yi maka kai mu takewa "yar iska maganar arziqi bata mana Dan ta rai namu ko Dan taga tana da kyau ne oho mata"




Dariya Nasir yasa yace kyawunta din banza' kai bahbah" nifa Sam kyawun mace baya burgeni ,wallahi nake fada maka,Sam kyanta ba shine a gaba na yarinnyar ta'iya salo ne shiyasa nakasa rabuwa da ita' ko yau na hango wacce tafita can zan koma na lafe na kwashi gara, kasan matanma suna suka Tara , A kwai muna mata"






Dariya Abbas yasa yace gaskiya kai Dan iska ne Nasir yanzu fa ita ta saki jiki zaka Aureta fa"




Wani banzan kallo yayi masa yace lailai baka da hankali Abbas No! Ni ae babu maganar Aure a tare dani ita ma haukan banza take!"










*✍🏻,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸ΅
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—






*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)








*πŸ…Ώ24*






*Ci gaban Labari*








Anwar sai wai wayen Maryam yake ta cikin motar har suka fita daga cikin gidan,




Ya jiyo yana sakin Numfashi,


Wow she is beutifull girl,yafada yana girgiza kai kamar wani qadangare,


Ya daki kafadar Nasir yace ,kai mutumin na kana da wannan fulawar a gida Ashe kai! Kai! Kai! Gaskiya yarinyar can ta hadu wai towo ne a idonka ne naga kamar ba ka San kallonta, gaskiya ina sonta wallahi,






Sai zuba Anwar yake Nasir yaqi kulashi sai da ya da meshi yace ,wancan Aljanar yarinyar kake so ,tabbas ba kasan mace ba,wai Ku mai yasa kyawun mata yake burgeku ne Sam kyau bashi ne mace ba"






A cewar ka ba Abbas dake zaune a kujarar baya yafada yace karya kake kace yarinyar can bata hadu ba wallahi duk da bata gama cika mace ba dubi fa qirjinta a cike ,ae Arrama Ya'u ya haifi jari"






Da sauri Anwar ya waiwayo ya tari Abbas cikin rawar baki yace kai BIG Kar kace min yar sa ce,




Kwarai kuwa Abbas yafada yana zuqar sigarin shi,






Ajiyar zuciya Anwar ya sauke yana kallon Nasir ,yace A boy dole fa in dana yarinyar can ko ta halin yaya ne wallahi ,zan fara sakar ma Arrama ,kudi Sabida ita kasan mutanan kauye da son kudu"








Fuskarshi A sake yace kar ka fara wallahi Arrama baicancanci haka ba mutum ne kamili Dan baka da Mutumchi a gidan namu za ka kwada halinka,






Hade Fuska Anwar yayi ganin Nasir yaki ya bashi hadin kai ,yace kai billahil lazi ko a dakin uwata ne naga macan da na kwadaitu da'ita sai na biya bukata ta ballanta wata banzar yarinyar Mara galihu ,




Daga kafada Nasir yayi Alamun babu Abinda ya dameshi ya na girgiza kai tsabar yadda yake jin dadin music din da yake tashi cikin Motar ,yace ae sai kaba da himma ,dama haunshinta nake ji wallahi"






Kyalkyalewa da Dariya Abbas yayi ,yaziro kanshi kusa da kunnen Anwar yana masa rada,








Jiyo wa Anwar din yayi ya bashi hannu suka tafa ,yace kar ka damu BIG ai gidanka ma zamu'kai ta ko yaya kace A boy"








Ta6e baki Nasir yayi yace wannan Abinda ya shafe Ku ne,kafin ya rufe baki wayarshi tayi kara Alamun Ana kira,




Kallon Fuskar Wayar yayi numbar baby ce ke kan Screen din wayar,




Hannushi na rawa yadaga wayar domin dama yana tsammanin kiranta ,Dan shi kam duk cikar mace da ba tsewar ta bata isa ya kira ta ba sai dai su suke kiranshi ,in yaga dama ya dauka idan yaga hago yaqi dagawa dagawa Amma duk da haka ba sa hakura










*✍🏻,,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—




*✍🏻WRITTEN BY*
_[Binta Umar]_
~[MAMAN ABDUL WAHABU~]


~*Mrs Ahamad Gwadabe*~






*πŸ…Ώ25*




~*DEDIGATED TO:*~
~*MY FAN'S*~😘




Yace baby yaya a kai ne?




Daga daya ban garan baby ta kashe murya cikin bari kanci tace Ina nan fa ina jiranka shine Dan wulakanci kadawo ko ka kirani wai mai yasa ba kadamu dani ba kamar yadda na damu da kai"?




Yace ki huta kawai baby yaya ma za'ayi na ce ban damu dake ba kece ni nine ke mun Riga mun zama daya karki damu gani nan zuwa gareki dafatan kin yi min tana di mai kyau,




Tane de tana de masu kyau nayi maka babyna sai kazo zaka tadda, tafada tana gyara kwanciya kan wani katon bed Wanda yasha shinfidu na Alfarma Cikin wani rantsetsen hotel Wanda ya Amsa sunansa ,wata irin bukatar da Namiji ce take bijiro mata mussaman yanzu da tayi waya da Namijin da yafi kowa ne Namiji gamsar da ita wato Nasir,




Shima Nasir din Ana sa 6angaran jarabarshi ce ta motsa sakamakon jin muryar baby nan da nan ya kara gudun motar har suka isa kata faran Hotel din da suke she a yarsu


Tu kafin suka rasa shiga "yan matansu su dinga kawo musu runguma Ana kacamewa ,tuni su Anwar da Abbas kowa ya kama tasa suka fara sheqe a
yarsu




Shiko Nasir kai tsaye wani bene ya nufa Cikin yanayin tafiyarsu ta nigogi A nayi A na hadawa da gudu ,domin yasan babynshi na can na jiranshi ,kai tsaye dakin da yake biyan maqudan kudi ya nufa gami da kwankwasawa da key dinshi ,yana bin waqar Mutumunshi Marcal Jackson da ke fita ta cikin eirpic din dake kunnenshi,




Baby na bude wa ta rungumeshi tana bashi kiss a kumatun shi, A taikace dai tunda nan bakin kofar suka fara shashancinsu






******


Maryam ta kalli Mahaifinta cikin tausayawa tace gaskiya baba kunsha wahalar rayuwa sai naji ina son ganin kakata dama kace wai kamarmu daya ko?






Dariya Malam Ya'u yayi kadan yace tabbas kuna mutukar kama da Mahaifiyarmu tamkar an tsaga kara duk wannan idon naki ta fiki zan iya cewa ma ita kika gado gurin sanyi Hali




A jiyar zuciya tayi tace Allah ya jiqansu da Rahama ya karbi shahadarsu




Ameen Malam Yau yace ya ci gaba da tambayarta , Abinda yafito daga ita bakin get din ?


Tace Maganar Littafan da zamu siya ne to Na lura masu tsada ne,shine Mom' tace tana da wasu daga ciki zata duba min sauran ko sai in duba ko a cikin skull ne ba'za a rasa ba




Cikin jin dadi Ya'u yayi ta shiwa Mom' Albarka da fatan gamawa lafiya




Yace Maryam ina mutukar ki zama cikkakiyar likita domin ki tai maki kasarki da Al'umar musulmi"




Tace wallahi nima buri na kenan Baba"








*✍🏻,,,,,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—




*✍🏻WRITTEN BY*
*_[Binta Umar*]
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~




~*MRS AHAMD GWADABE*~




πŸ’–πŸ’–πŸ’–
*ZAMANI WRITTE'S ASSOCIATION*
πŸ’–πŸ’–πŸ’–






*πŸ…Ώ26*




~*DEDIGATED:TO MY FAN'S*~






YAce in sha Allahu Allah zai cika min burina a kanki Maryama




Dariya tayi gami da mikewa tace Amin baba wai yau ina Dan tsoho ne ban ganshi ba?




Yana murmushi yace yau bai fito ba dama rigima ce irin tashi ae dama Alhaji ya hanashi zama




Dariya tayi ta na tafiya tace ae gwara haka naji dadi wallahi ya Ada na tsufanshi zan shiga bangaransu in nadawo daga isilamiyya tafa da tana tafiya,




Shima Ya'u bayan wuce warta radio nshi ya kunna ya makale ta a kunne ya fice da ga gidan,ya samu security da ke zaune a waje ya zauna kan bainci kusa dasu tun lokacin da Baban gida ya daina fitowa bakin get yake fita gurinsu domin debe kewa








Biyu shaura Maryam tafito tsaf da ita cikin Hijab har kasa ta rufe fuskarta da niqaf baka ganin komai a jikinta sai kwayar idonta da yatsunta kafar ta sanye da safa kafadarta jakar makarantar ce rataye hannuta carbi ne mai lambobi Cikin Nutsuwa take tafiya su Nafi'u biye a bayanta cikin Uniporm irin na jikinta Riga da wando hade da hula sai tambarin makaranta manne a jikin rigar(bajo) wata sharrariyar Makaranta ce ta "yan A halin sunna anan suke zuwa (imamu musilum sunanta ) Alh huseen ya saka su yake biyan kudin term gaskiya makaranta A kwai karatu komai daqiqanci yaro sai kwakwalwar ta bude sosai Ake karatu




Maryam tana daga sahun farko cikin dalibai masu hazaqa A makaranta dalili kenan da suka bata mukami a makarantar




Suna kokarin fita motar Mom tana kokarin shigowa gidan ta dawo daga gurin Aiki






*✍🏻,,,,,,*
[23/04, 15:01] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—




*✍🏻WRITTEN BY*
~*Binta Umar*~
~*MAMAN ABDUL WAHABU*~




~*DEDIGATED TO:MY FAN'S*~😘




*πŸ…Ώ27*




Cikin nutsuwa Maryam ta tsaya har motar Momy ta shigo cikin gidan




Cikin sakin Fuska mom din tafito daga motar hankalinta kan yaran tace Maryama 'za'a tafi kenan Maryam sarkin makaranta




Sunkuyar da kai maryam tayi cikin jin kunya tace e wallahi Momy kin dawo lafiya ya Aiki?




Lafiya lau maryam Aiki Alhmdullih mom din tace ,


Tace idan kun dawo ki shigo wurina zan sanya ki wani Aiki kinji ko






Ta ahikkeanan mom sai mundawo din Maryam tafada lokacin da take kokarin tafiya




Ita ma Mom din kai tsaye part dinsu ta nufa ciki n gajiya ,tana shiga farlour taci karo da mai Aikinta Baito ,taga komai tana kokarin tafiya




Mom din tace A'a Baito kin gama ne naga kina kokarin Fita?




E Hajiya na kammala komai Sai shashen Nasir da kika ce zan gyara masa yanzu naga ma Ashe babu Dan mukulli gurin




Tabbas kuwa shaf na manta lokacin da zan fita ban baki key din ba, Yanzu kin gyara Masa dakinshi nan ko kuwa?






Cikin Ladabi Baito tace A'a Hajiya shima babu Dan mukulli wallahi dakin A kulle yake






A jiyar zuciya Mom ta sauke tace wallahi duk na Manta ina sauri in fita kar in makara yasa ban bar miki ba




Yanzu dai maza zo ki kar6i key din kije ki gyara masa wancan din




Na San wancan part din nashi yanzu a hargitse yake dole in ya dawo nan zai sauka cewa zai yi can a lalace yake




Da sauri Baito ta karbi key din domin Aywatar da Abinda A ka Umarceta dashi






Kai tsaye Mom din sama ta hau Dan duk taga ji Wanka take son yi






To ko da Maryam tadawo daga Makaranta ko kallon bangaransu bata yi ba Jakarta ta mikawa Nafi'u tace ya tafi da ita yacewa Auntynsu tana bangaran Mom zata yi mata wani Aiki
Cikin Ladabi yaron ya kar6a domin suna mutukar girmamata A matsayinta na yayarsu,




Ko da tashiga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login