Showing 30001 words to 33000 words out of 87228 words
Chapter 11 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt
cikin tsarguwa yana kallon Dady din
Cikin Sauri Maryam ta bude mota ta fito dama a takure take ,Allah ya isa kuwa tayiwa Nasir yafi cikin kwando
Bai ce komai ba Ya mayar da kanshi kasa bayan ya fito da wayarshi Ya fara danne danne duk Dan ya rage radadin da yake ji,yana jin su Nafi'u suna masa Surutu ,Sama!Sama ya ke Amsa musu.
Haka Dady yaja Motar ,Maryam Hankalin ta ya kwanta Sosai sai sauke a jiyar zuciya take, ga gabanta sai faduwa yake!
*YARO DA KUDI*
*49*
Dady yai ta Jan Maryam da hira,Cikin Hikima,
A nutse ta ke bashi Amsa ,gaskiya dady ya yaba da Nutsuwar Yarinyar
Haka dai suka je gidajan Marayun ,wannan karon Ma Dady ya fitar da kudi Sosai Yara suka dinga zuwa gurinshi Babu kyama ya riqa jansu a jiki ,Nasir Ma sun saba dashi Sosai har Maryam ta rika Mamakinsa ganin yadda ya zage cikin su Tamkar ba ,shi ba Nan Dady ya Cika su da kyatittuka Sosai ,Sannan Suka tafi ,hukomomim Wurin Sai Fatan Alkairi Suke Masa,
Kamar yadda ya takasance gidan Marayun haka ma ta kasance gidan Bursun da sukaje,Sosai Dady ya sha Addu'a Shida Zuri'arshi,Sabida Yadda yake Tai maka musu ta kowa ne Fanni Dukiyarshi duk Anan take karewa,
Nasir Bai zaga ya Sosai ba,Nan yace ma Dady zai je Mota rana tana damunshi,
Allah ya sawake ,shine Abinda Dady yafada ya cigaba da Zagayanshi, Su Maryam Na biye da Bayanshi,
Shiko Nasir Cikin Mota yayi Tafiyarshi ya kwanta, Ya rasa Abinda yake Damunshi in za'a Tara masa Mata Dari! Babu Wacce zata iya gamsar dashi in dai ba Maryam ba,Yarasa Wace irin Masifa ce Wannan,Wai yarinyar da ya tsana ita ce yake Sha'awa Kamar Ya Mutu,Lallai ya yadda ,Yarinyar Mayya ce,Sabida yadda ta rike masa Wuya
Wayarshi ya dauka yana laluben No din Anwar ,dole su shirya yadda zata kasan ce a kan Yarinyar Domin yana jin Ba zai yadda ya Mace A ban za ba
Anwar ya dau Wayar tare da Cewa "Ya a kai ne *Nass*
"Normal" Nasir din ya Fada,ya cigaba da cewa "Wai kana ina ne yanzu"?
"Ina nan Club Mai Nene"?
"Owk " Wai ka shirya wa Yarinyar Nan kuwa"?
Nasir yafada yana Lumshe ido
"Wace Yarinya"?
"Mtssss Banason Rainin Hankali fa Maryam nake Nufi"
"Oh!k Anwar yafada yana Dariya yace"duk ba zai bani Wahala ba ko Anan gidan zan San yadda nayi Mata Na dauke ta"
"Aa kasan Abinda zamuyi"?
Nasir yafada
"Sai ka fada"
"Mubari Sai gobe Sunday Tana Zuwa Makaranta da Safe ,sai ka fito da Mota kawai ka daukar Min ita"
Anwar yace "Kamar Yaya in daukar ma ita"
Kai da baka goyan bayan Haka"
"Ba za ka gane bane Abokina Nariga nagama kwadaituwa da Yarinyar Wallahi ,kai dai kasan Halina,ko
Dariya Anwar yasa yace"Har ka dai Na jin kyamkyamin nata"?
"No ka ajiye wannan Maganar gefe,, Kawai Komai take yi A halin da nake ciki a yanzu ita ce zatai min Magani"
Anwar ya ta6e! Baki kishi! Yana tsikarasa,yace" Ai ka bari in nayi Sai in bar ma ,Sabida Na fika bukata"
Shima Nashi ban garan Kishin Anwar din yaji ya na damunsa, Ganin yadda yake zaqewa a kan yarinyar ,yace" Baka isa ba kasan bana cin Sauran wani , Yasin! Ina da damar da zanyi duk Abinda nake so da yarinyar ,Tunda tare muke guri guda shiyasa Ina gudun Matsala kasan Halin Dady Sosai ,shiyasa kaji nayi maka Magana"
Anwar yayi kici-kici da Fuska kamar a gaban Nasir din take tace"Wannan karon baka isa ka gwadamin iko ba Wallahi ko Dan kaga Yarinya a gidanku take, Yarinya da bata da Wani galihu ,ina da yadda zan yi in yi abinda nakeso da ita batare da An dauki wani Hukunci ba.
Mamaki ya kama Nasir! Sai ya kashe wayar kawai batare da yacewa Anwar din komai ba ganin yadda ya hasala yake sakin Maganganu Shi bai hanashi yayi Abinda ya ga dama da yarinyar ba,Amma ya bari tukkuna shi ya fara in yaso komai zai yi yaje yayi tunda dai shi ya kawar da Abinda yake damunsa.
Yana kwance cikin Mota yana sakawa da kwancewa ,nan ya hangi ta wowarsu gurin,tun daga Nesa ya zuba Mata ido kamar me, Ita Sam bata lura ba,Sabida glass din motar a zuge yake Shine yake ganin Na waje
Dady ya bude gidan baya ya zauna tare dasu Nafi'u ,ganin Nasir a kujerar drevar, Gurin ya Dan Matse ,gashi bata so ta takurawa Dady,ga su Nafi'u Na tayi mishi shirme,sai ta bude gidan gaba ta Zauna ,cikin zuciyar ta tana ta Neman tsari da Nasir
Yayi Bissimillh kamar gaske gami da Jan Motar ,Suka fita daga gurin
Ta kurewa tayi jikin kujera gami da sunkuyar da kai, taqi yadda ko da wasa ta dago kai ,ta kalleshi ,Amma jikinta ya bata yana kallonta,
Tabbas Kuwa Nasir raba hankalinshi gida biyu yayi ,yana dravin yana kallon Jikin Maryam ta cikin Mudubi
Maryam tayi da tasanin Sanya Rigar jikinta, ita Sam! Bata ga Abin kallo ba,
Shiko ya gani ,domin dai duk da bai ga Brest din ta a fili ba, ya gansu cikin rigar ta mai kamar Net! Duk da ta yi rolling hakan bai hanashi gani ba,tunda gyalen bata karami ne
Gaskiya tudun qirjin Yarinyar yana dimauta shi ,babu Abinda yakeso a halin Yanzu illa yaji su A hannushi yana Murzarsu.
[18/05/2019 9:05 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*50*
A cikin
Wannan Yanayin suka isa gida Maryam duk jin ta take a tukure,
Malam Ya'u ya mike ,Yana kokarin bude Get! Da sauri daya daga cikin Masu tsaron gurin ya Mike yaje ya bude Get! Din yana Wa dady barka da dawowa
Malam ya budewa Dady kofar Mota fuskar shi a sake yana masa barka da zuwa.
Shima dady din sakin fuskar shi yayi ,ya mika masa hannu suna gaisawa cikin Mutumchi , yace"Malam Yau kaki hakura dai da zama bakin Get! Ko?
Murumshi Yayi yace"Alhaji kenan , Nafison zama gani gida komai Lokaci,
Nasir ya fito tare da su Nafi'u, Mi ka masa Hannu yace"Arrama barka da Rana"
Malam Ya'u ya kama hannun ya rike Sosai Fuskarshi a sake yace"Nasiru an dawo,ko to Allah ya bada ladan Zumunchi"
"Ameen ya rabbi Arrama,Nasir din yafada,yayin da yake kokarin tafiya ,
Miftahu yayi tsagal! Yace Uncle Ka huta Kawai!! Nasan ka kaji"
Cikin Sakin Fuska Nasir yace"Kahuta My Friend Sai mun Hadu in anjima"
Yana gama Fada ya shige part din Momy .
Jikinta a sanyaye ta fito daga Motar,tana kallon Mahaifinta suna hira da Alhj Huseen kamar Wasu Abokai.
Tace "Baba Sannu, "
"Yawwa Maryama kun dawo ko"
"Eh Baba"
"To Masha Allah"
"Allah ya bada ladan Zumunchi"
Ameen Ameen Dady yace ,Sannan ya kalli Maryam Yace"Sannu Da kokarin Allah yai miki Albarka,
Maryam tace "Ameen Dady ,Ta kama hannunsu Nafi'u Suka wuce bangaransu,
Dady Ma cewa yayi zai shiga ya kwanta ya huta tukkuna,nan Ya'u yayi tai masa Fatan Alkairi tare da godiya Mara Yan kewa,Tabbas Samun Mutum kamar Alhji Hussein Sai an tona!
*****
Nasir ko yana Shiga ya zube cikin kujera gami da dafe kan shi ,sai faman Jan Numfashi yake,
Momy ta sakko daga Sama cikin kwalliya kamar ko da yaushe ,Fuska sanye da glass Na kara karfin gani,ta karaso, da Sauri,tace"My Son Lafiyan ka kuwa"
Yaushe ka shigo?
Dago kai yayi yana kallonta ya gaza furta mata komai
Gabanta Ya fadi ganin yadda kwayar idon sa tayi jajazir!! Tace"Me ya sameka ,lafiya Lou ka fita"
Da kyar! Yace" Momy ina da Damuwa"
Zama tayi kusa Da shi da Sauri tace "Mai Nene My Son"?
"Dady Ne Mom Shi yafiye Sanya Abu a ranshi ,Wai meye Alaqarshi da Arrama Ya'u ne Yakama ta ya sallame shi haka,Kwata kwata bana kaunar Yarinyar nan Tashi"
Momy tace"Wani Abu tayi maka"?
"Eh Momy yafada yana zakudawa"!
"Mai tayi maka My Son"
Momy tafada cikin Mamaki domin dai tasan babu ta yadda za'ayi Maryam ta takale shi,Yarinyar da Magana ma bata dame ta ba ,sai dai in shine yake Kulata"
To Amma dake tasan Halin kayan ta sai take biye masa da Abinda yazo
Yana ya mutse Fuska yace "Wallahi kwata kwata jini Na bai hadu da ita ba Mom ,In Dady yaqi Sallamarsu ni zan San yanda zanyi subar gidan,Domim bazan zauna da Abunda yake barazana da Rayuwa ta ba"
Momy tace"Babu ruwanka da su Nasir! Don Allah ka rika kiyaye bacin ran Mahaifink......
"Kar Allah yasa ya kiyaye Mana" dukkaninsu suka joya suna kallon kofa a razane Sakamakon jin Maganar dady Cikin Fishi da Tashin Hankali!
Nasir ya hade Fuska tamau!! Yau kam zasu bata Dady akan Yarinyar nan ,shi baya kaunar ya rinka ganin gilmawar ta a gidan gudun Abinda zai kai ya kawo ,tabbas in yana ganinta babu Abinda zai hana shi kawar da Sha'awarshi a kan ta, Tabbas yasan halin Dady din shi ,in har haka tafaru to zaidauki kwakwkwaran hukuknchi a kan shi,
Gashi yana jin Nauyin Arrama tare da Aunty Shi,
[19/05/2019 8:11 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*51*
Dady yace"idan Zaman ka suke sai ka koresu in gindan ka ne sai in Sani,Ni narasa wace qiyyayace Wannan ,To bari kaji Maryam tamkar "Ya take a gurina ,In kasake kayi mata wani Abu sai nayi Mugun Saba maka"
Hade Fuska yayi Sosai yace"Owk Dady tunda haka kace,ni zan fita in bar maka gidan Naka,Naga kana fifita Wasu a kan Abinda ka Hai..
Nasir ba karasa ba Dady ya kwashe shi da Mari ,Cikin Fada yace"Sai me ! Nace sai me Dama ,ai ba yau ka fara haka ba, Kaje duk in da zaka ,Nasan jarraba ce. Dan kaga kai kadai Na Haifa ,To nazabi Zama da Ya'u da Zuria r shi duk Abinda zakayi kayi!
Momy tafashe da kuka Sabida tasan Halin Fushin Nasir, shi kan shi dady n bai iya fushi ba
Nasir Na zaune Cikin dumbun bakin ciki gami da Mamaki Yau A kwan wata "Yar iskar Yarinya Dady ya mareshi abinda bai taba yi mishi ba tunda yazo duniya Lallai Maryam ta dauko wa kan ta Bala'i
Daga Fadu yayi!! Alamun Abin bai da meshi ba ,Ya mike yana kallon Mom din tasa yace "Pls Mom kiyi hakuru kinji ko duk inda nake ina tare dake,Dady yaqi ya Fuskanci Abinda nake Nufi,So" duk Abinda ya faru Daga baya kar a sako sunana,
Cikin zafin Zuciya Dady ya kara kai masa Mari,yayi Saurin kaucewa, bakinshi a bude yace"dad!! Cikin Mamaki yafadi Maganar.
A zabure Dady yace "ko zaka Rama ne !? Girgiza kai kawai Yayi ya Wuce Shi kamar Wanda zai tashi Sama! Dama duk sanda Rana ta baci suna yin Fada Amma Na yau yafi Na kullum ,part dinshi ya bude ya shiga ya kwanta a kan bed yana Jan Numfashi ,dama can tun yana Yaro shi mai zuciya ne inda yace ya'aje Abu ya aje shi kenan har Abada,Lallai dole zai barwa Dady gidanshi kamar yadda ya bukata Ammafa dole ya dauki Mataki kan Wacce tayi silar Faruwar hakan,
Mikewa yayi cikin zafin Nama ya shige toilet ,Wanka yayi ya fito ,ya shirya Tsaf!! Cikin Kananun kaya,Sun mishi kyau Sosai ya zuba sarkokinshi har da Dan kunne, duk Dan ya batawa Dady Rai! Ya kawo tafkeken Agogonshi Nafama yasanya As'usel ya tsunshi Sanye da Manya Manyan a zirfa Masu tsada ,Yayi kyau Sosai ,kana ganinshi kaga "Handsome kyau Ilimi Wayewa Uwa Uba *Kudi* ya na cin Magani ya Nufi Motarshi ,Malam Ya'u Na masa Magana ,Ya shareshi kawai ya Fafari Motarshi ya fice daga gidan,kai tsaye ,Can Mahadarsu ya Nufa
[19/05/2019 8:11 AM] Binta Umar Abbale: Guri ya ka came da Da gayu ,Yana zuwa Matasan suka Fara yi masa kirarin shi kamar yadda suka saba ,Ya samu kujera ya hakince ,yana Wani shan qamshi. Tamkar Mace,Nan "Yan Mata sukayi caaa! A kanshi ko wacce tanaso ya Taya,
Kudi ya fito dashi kamar yadda ya saba ya je kan Teble din dake gabanshi, Ya Dora kafa daya kan daya ,yana Bin tarin Matan da suke ta kara kai Na a kan shi,bin su yake da Kallo Sosai har yanzu bai ga Wacce zata iya da Shi ba Babu Kalarshi a gurin ,Ya fara ya mutse Fuska,yana Tunanin Maryam Yarinyar da ta dama masa Lissafi yau ta rikitashi gashi har yanzu yanajin Abinda yake ji game da ita"
Can ya Hango Anwar Cikin Mata suna ta rawa Cikin kwarewa hannunshi Riqe da kwalbar Wsky yana Sha, Sai rungume Rungume suke,
Nan take yaji tana Sha'awar Sha, Kafin Yayi Wani yun kuri,Wata Sisi ta karaso gurinsa ita da tsirara babu Mara ba .
Hannunta dauke da karamin tire cike da Abubuwan Sa
Ta karaso gurin gami da ajiye tiren kan teble din kusa dashi,
Nasir ya bita da Wani Mayataccan Kallo yana Lumshe ido ganin Baby din tana da Manya-Manyan Boss! Abinda ya ka Mutukar burge shi a jikin "Ya Mace
Ya kamo Hannunta gami da jawo ta ya dora kan ciyarshi ,ya sabule Figigiyar rigar jikinta ,Ya shiga Wasa da Jikinta cikin tsabar kwarewa da iya bariki!
Ihu Yarinyar Ta rika yi Na dadi ta Makale Shi Yau *Yaro da kudi* ya Kula ta har yana romance da ita Lallai Yau ta fito bariki a sa'a
Guri ya hargitse kowa yanayin Abinda yake so
*Wa'iyazubillahi*
Nan Nasir ta ciccbeta sukayi daya daga cikin dakunan dake Katon gurin.
Yarinyar duk ta rikitashi da Salonta.
A takaice dai Nasir nan ya kwana,Tare da Sabuwar Yarinyarshi suka Sheqe a yarsu Yadda ya kamata,
Ranar ya sha kayan Mayen da ya Dade bai shaba Sakamakon Bacin ran da Dady din shi ya Hadda sa Masa.
*YARO DA KUDI*
Can Guest
Haush Din shi ya Tafi ,Da gari ya Waye, Kwata kwata basu hadu da Anwar ba, Sabida jiya kwana yayi baya cikin Nutsuwa ,babu Laifi Yarinyar ta Dan rage Masa Radadin Abinda yake damunshi,
Babu Abinda babu a gurin Na more Rayuwa ,shi kanshi dady bai San da gurin ba, Dama yasa an gina masa ne Sabida irin wannan ranar"
Nan ya baje kolinshi duk Abinda yake so yake babu takurawa,Har BudyGard ya Samu Masu yi masa tsaron gurin hakanan in zai fita suna Take mishi baya.
****
Kwana Biyu Mom ta dai Na jin Motsin sa ko wayarsa ta kira bata Shiga Hankalinta ya tashi,Tasamu dady tana kuka Tana bashi , Hakuri
Dady yace"Ta rabu dashi shi ba yaro ba ne, duk in da yake yasa ni tunda shi bashi da bakin da zai bashi hakuri sai ita, To Yaje babu shi babu shi ,Tunda bai isa dashi ba, Dady ya rika fada ranshi a bace
Momy ta Hasala! Ita ma tace" Yanzu akan Mutanan da bakasan Asalin su ba ka fifitasu a kan Dan ka,Lallai watara Na a kansu nima zaka iya cewa Na fita Na bar maka gidanka
Ganin Ranta ya baci yasa Dadyn Sassauta Murya yace" Gida na ne ina da ikon da zan kawo duk Wanda nake so ya zauna ciki Na lura ke kike daure masa gindi, In ban da haka Na isa in zartar da hukunci yace ga yadda yakeso ayi Sabida baya kaunar Yarinyar,yaje duk in da zashi ,zai dawo ne,Tilas Ranar Monday ya Fara Zuwa Aiki ko yaqi ko ya so
[19/05/2019 8:12 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*53*
Momy dai haka ta kara ci koke koken ta ita kadai a farlou Nasir taurin kai Dady ma haka babu Wanda za'a fadawa yaji a cikinsu, wayarta takara dauka a karo na Uku ta na gwada kiran Nasir din
Cikin Sa'a wayar ta shiga ya dauke,cikin Nutsuwa,kafin yace komai momy ta fashe da kuka tace"My son kai da dady ka kuna so kuga Kun kashe ni ko," kullum sai nafada maka ka rika kiyaye bacin ran mahaifinka kaqi ji"
"Momy please I'm sorry ,ki kwantar da hankalinki ,ina nan lafiya kalau,a gabanki fa yace in fitar mishi a gida Mom kamar bashi ya haife ni ba,Narasa mai nayi mishi komai fada"
"Aa my son kai ma da naka laifin mai yasa baka bashi hakuri ba a lokacin"
"Momy mubar maganar kawai duk ran da ya huce yana bukatata a gidansa sai in dawo"
"Owk yanzu ya maganar Aikin ka"?
"Tananan Momy in sha Allah Ranar Monday zan fara fita .aiki
"Allah ya taimaka my son"
"Ameen momy na ,kiyi hakuri ki kwantar da hankalin zan riqa kiranki a waya kullum
Haka dai Nasir ya riqa tausar zuciyar Momyn shi tayi-tayi yafada mata yana wane guri yaqi
Yarinyar shi ta jiya Ita ce tazo ta taya shi kwana yau sabida yaji dadin mu'amala da ita jiya ya fuskanci za'aje da ita
Bai gayawa Baby ba sabida yasan halinta sai ta tattaro kayanta tace tadawo gaba ki daya,
Zata hanashi ya sake sosai yasan halin jarabar ta
*****
Washe gari ranar Sunday kenan da Wuri ya tashi ,ya fita trening bayan ya dawo yayi Wanka. Ya shirya tsaf! Cikin yanayin shigarsa ta kowane lokaci,ya zauna kan daining Yana karyawa inda Yaron shi yayi mishi Abinci lafiyyaye,
Bayan ya gama,ya mike ya daga daining din kai tsaye Kofar fita ya nufa,Cikin irin tafiyarsu ta gayu!
Budyguerd dinshi Na tsaye bakin kofa ,suka bashi hanya ya wuce bayan sun gaisa ,suka rufa masa baya ,ya bude bayan mota ya shiga,daya ya zauna kusa dashi daya ya zauna set din drever ,ya ja motar bayan ya saki Music wakar (ain to mama) ce take tashi ,wacce mawaqiyar nan tayi wato Janeefar Lopez.
Kwanciya yayi Sosai ya na jin Nishadi Yana son wakokin janeefar Sosai
"Boss" ina zamuje ne"?
Daya daga cikinsu ya fada,
Kai tsaye yace"Kubi titin Sulaimanu ,Ina nufin titin gidan Dadyna.
*YARO DA KUDI*
*54*
Can gefe guda ya sa yaronshi yayi parking yana kwance cikin mota idanunshi kan Get din gidan dady yana dakon fitowar ta,domin yasan lokacin makaranta zuwanta makaranta ne,
Aiko ko minti biyar basu da tsayuwa ba Maryam ta fito cikin shirin makaranta ,kamar ko da yaushe ta rufe fuskarta da niqab kafafunta sanye cikin safa baka,ta rataya jaka a kafadarta wacce take dauke da Alkur'ani hade da sauran littafan addini, yau su Nafi'u sun rigata tafiya , ta makara a gurguje take sauri ,Nasir ya bawa yaron shi umarnin tafiya bayan yaga Maryam tayi nisa da gurin,
Yace "tare gaban yarinyar can mai tafiya"
Yes Boss!
Da sauri ya sha gabanta tamkar zai banke ta da motar,
Nasir yayi saurin daukar hularshi wato person cape ya san ya , ya bude motar ya fito ya karasa in da take tsaye ,Jkinta na tsuma,ga layin nasu shiru babu motsin mutane kasancewar unguwace ta wane da wane, ta daga kai cikin tsoro gami da zuba masa idanunta masu firgitashi, ya daka mata wata muguwar tsawa,gami da fadin " dai Na kallona mai sufar aljanu ,munafuka ,kawai ,yau sai Na dai-dai ta miki rayuwa yafada gami da fizgarta ya tura a mota ya shiga shima gami da