Showing 27001 words to 30000 words out of 87228 words

Chapter 10 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt

cikin yara"


Muje ki zauna yanzu zan sanya a duba su babu in da zasuje tunda a kwai security a gurin"




Jikinta a sanyaye tabi bayanshi tana da ta sanin zuwanta gurin,




Duk Abinda suke yi idonshi a kansu har suka so suka zauna bai dauke idonshi ba yana jin haushin Abdul latif ganin yadda yake wani shishshigewa Maryam din.


Yayi saurin dauke kanshi daga kansu ganin Maryam ta dago kai tana waige waige .


Yana jin Mubina Na faman naniqarshi tana masa magana qasa qasa, Nan da nan jikinshi yafara Daukar zafi,yanayin shi ya soma sauyawa dama ya kwana yanajin wani mugun feeling a tattare dashi ,tun jiya da yayi ar ba da Maryam babu hijab yake jin wata muguwar sha'awar ta,




Idonshi a lumshe yake yana jin duk irin surutun da mubina take masa ya share ta, domin shiyasan Halin da yake ciki,
Minti Uku ya bude idonshi yana kallon in da Maryam take zaune,babu ita babu dalilinta,sai ya bude idon gaba daya ,yana bin ilahirin gurin da kallo ko zai ganta,nan ya hango Naf'iu da miftahu kusa da dadynshi sai gaisawa suke da jama'a.


Ya zakuda gami da Dan ture Mubina ,daga jikinshi yana kokarin mikewa tsaye


Ta riqe hannunsa GAM! Tana lumshe ido tace"ina zakaje sweetyna"


Bai kalleta ba yace" Ai kena kikayi da zaki tambaye ni,yanzu zandawo" sakin hannunshi tayi ,tana lumshe idon ta tana jin wani mugun sonsa yana bin ilahirin jikinta,Gaskiya tana son Nasir sosai shiyasa taci Alwashin Auransa ko ta halinkaka




Sosai yake duba Maryam Maryam din cikin harabar gurin ,dake guri ne me mugun girma,can baya ya Nufa yana lalubenta lungu da sako gurin tsitt! Tamkar babu wata hallita a gurin,gabanshi yafadi! Lokacin da ya hangota zaune gidin wata bishiyia kanta tsakanin kafafunta da'alama kuka take.






Babu wata damuwa ya karasa gurin ,gami da daka mata wata muguwar tsawa!! Ta tashi a furgice! Zata ruga da guda ,yayi sauri riqe tam!! Ya matse a jikinshi gami da jingina bayanta jikin bishiyar yana sakin ajiyar zuciya.
















*BINTA UMAR ABBALE*




_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
08089965176
[24/04, 00:00] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—






*✍🏻writting by*
*BINTA UMAR*
_*MAMAN ABDUL WAHABU*_






_*ZAMANI WRITES*_
*ASSOCIATION*🀝🏻






_ko wane bawa yana tafiya da kaddarashi mai kyau ko Mara kyau,hakika cikar mutum mumini shine yadda da qaddara, me kyau ko Mara kyau,Allah ka bamu ikon cinye dukkanin jarrabarka_
_Bissimillahi_




*πŸ…Ώ46*








Maryam ta diririce tana kokarin gudawa ganin yadda Ancle din ya matseta jikin bishiya yana shashshafa mata jikinta ko ina,sai ta fashe da kuka tana ture shi,Cikin kuka tace"Uncle meye haka ,Abinda kake min bai dace ba haramun ne ai kata irin wannan Abin"




Sam! Baya cikin hayyacinshi , ya zira hannunshi cikin rigarta yana kokarin taba mata qirji,Marym ta fasa ihu tana tunkude shi Amma kamar tana ture dutse sabida qarfin ba daya bane


Kwata kwata Nasir ba ya cikin hayyacinshi domin dama a cikin tsananin sha'awa yake shiyasa yakasa gane wacece a gabanshi, jikinta yayi mugun sanyi gwiwarta ta sage ,sai kawai ta silale ta zauna gurin yabi ta ya danne yana ya mutsa ta,bakinta ya kama yasaka a nashi yana tsotsa cikin kwarewa Da iya bariki.




Maryam hawaye ne kawai yake zuba a idonta tayi - tayi ta ture Uncle daga Jikinta Abin gagara sai kawai ta zubawa sarautar Allah ido tana addu,ar Allah yakawo mata dauki, hannunshi ya zira ta bayanta ya zuge zif din rigarta yana shafa bayanta hade da son sabule mata hannun rigar,
Still bakinshi Na sarke da nata yaki saki!




Wani qarfi ne ya zo mata ,nan take ta kama fatar gefan kunneshi ta garzawa cizo sosai!




Abinda Nasir bai taba ji ba kenan domin ya saba da "yan matanshi in suna holewarsu Lallabashi suke hade da Sosa masa kunne yanzu yaji sabanin haka,nan take yadawo cikin nutsuwarshi yana tunanin dawa yake tare,






Mikewa yayi da Sauri lokacin da ya tuna wannan yarinyar ce mai sifar Aljanu yake Romance da ita ,jikinshi Na rawa ya mikar da ita tsaye gami da kifa mata mari,yace"Dan Uwarki Baki isa kija ra'ayina ba,domin baki kai matsayin da zan hada jiki dake ba,ya tattaro miyau ya tofa mata a jiki,yace mutukar naji wannan Maganar wallahi sai nasa an yagalgala min ke,sai nasa rambow yayi miki kaca_kaca!!


Wuce kibawa Mutana guri!! Yafada cikin muguwar tsawa,


Da sauri ta matsa daga kusa dashi tana kukan bakinci tana kici-kicin mayar da Ziff!! Din ta da ya zuge,takasa




Da sauri yakara so in da take tsaye ya joyo da ita a zafafe ya mayar mata da zif!! Din idonshi tar! A kirijinta yana kallo


Tayi sauri ta yafa mayafin ta nan nade wuyanta dashi gami da rufe qirjin tunda gabar rigar Net ne shiyasa ana ganin tudun breast di ta,gabanta sai faduwa yakeyi tayi gaba batare da ta waiwayo ba






Yace" keee!! Ta jiyo da sauri ,
"Wallahi kika gayawa dady namiki wani Abu sai nakusa kasheki domin Na lura dady a kanki zai iya tsine min"




Jikinta Na rawa tajoya ta tafi Cikin zuciyarta tana nemawa Uncle din shiriya gurin Allah gefe guda ko tana takaicin yadda Ya Cakuda mata jiki kamar wata matarsa,Abinda bata tabayi ba tunda Allah ya hallice ta.
Zama yayi jikin bishiyar bayan yaga wucewarta Nuffashi ya ke sauke gami da lasar bakinshi ,wata muguwar sha'awa Na yunkoru masa sai ya fara hade jikinshi tamkar ya saki kuka,
Yarinyar nan ta cuce ni a fada Afili, gabanshi yafadi da ya tuna yadda ya riqa jin Sugar lokacin da yake tsotsar bakinta,ga fatar ta da mugun taushi, har yanzu yana jin ,tudun Braest din ta a nashi qirjin ,Ajiyar zuciya yariqa saukewa gami da ciccije baki ,ya daga hannunshi duk biyun yana kallo ,tunda yake hulda da Mata iri-iri bai taba kama Abinda ya Gigitashi irin Na wannan yarinyar ba,Dam!! Dasu a tsaye gashi sun cika masa hannu babu masaka tsinke, A halin da ake ciki yanzu ita kadai kawai yake Muradi,
Ganin hakan baza ta samu ba ne yasa ya mike tsaye gami da lalubar wayarsa domin kiran baby dole ne yaje ya rage mararshi Dan wani irin kullewa take


Cikin zumudi baby ta daga wayar,




Murya a galabaice yace"baby kina ina ne"






"Ina Muwala Hotel"


"Ok gani nan kiyi min tanadi mai kyau"




"Ihu! Baby tafasa tace"kace yau a kwai shagali"




Kashe wayar yayi bai sauri Shirman da baby take ba


Sai da ya tsaya ya sai-sai ta kansa sosai sannan ya fita daga gurin domin kumawa gurin taron ya shirya karyar da zai wa dady,domin a zahirin gaskiya ba zai iya zama har sai an tashi daga gurin taron ba,








*BINTA UMAR ABBALE*




_MARUBUCIYAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
08089965176
[24/04, 00:10] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—




*Writing By*
_Binta Umar_
*MAMAN ABDUL WAHABU*






*πŸ…Ώ47*


*BISSIMILLAHI*




Maryam Na fita gurin taron ta hangi su Na'fiu kusa da Dady ,Sai Hankalinta ya kwanta,ta karasa gurin a darare ganin yadda idanun Jama'a yayo kanta,Dady Ma ya lura daga inda ta fito ,sai yake Mamakin mai ya kai ta gurin
Abdul ya ta so ya tare ta gami da Cewa "Maryam ina kika shiga ne kinsa ina nemanki ?
Murmushi tayi tace"Nan baya Na shiga Neman su Nafi'u


"Ba nace miki Sunan cikin Jama'a ba"
Kin sanya ni INA ta nemanki"


"Ai gani tafada tana kallonshi fuskarta a sake"


Can Ancle ya fito daga gurin Shima idanun Dady a kanshi sai gabanshi yafadi ,yana mamakin me ya kaisu gurin,


Har ya karaso gurin Bai dauke idonshi daga kansu ba Ranshi yaji ya baci ,wai me Abdul ya ke Nufi ne da Yarinyar Nan,ya ga Alamu kamar Son ta yake




Hanifa ta Lura daga inda ya fito kuma tabbas in dai ba'idonta bane yake mata gizo Ba Maryam Daga nan gurin ta fito ,
Bakin ciki da kishi ya turniqe ta,gami da wani bala'in kishin Maryam din,Mai ya kaishi gurin"? Take tambayar kan ta.






Maryam tayi Sauri ta dauke Kanta ,yazo ya giftasu ,ya je ya zauna yana gyara Fuska gami da shafa sumar kansa domin ya lura Da idon Dady dake kanshi tun fitowarsa.




Abdul da Maryam suka nemi guri suka Zauna Abdul sai hira yake Mata,ita kuma tana sakar Masa Murmushinta mai qayatarwa.




Ba suyi Minti goma da zama ba,Dady ya Mike yafara gabatar da taron kasancewar duk Wanda a ke bukatarshi a gurin ya Zo




Sosai Dady yayi Nasiha kan zumunxhi da Muhumancisa gami da Abinda Allah ya fada,a kanshi,a karshe yace"duk Saurayin da yaga Mace a cikin Family din in yanaso to yayi magana ,Sabida kara karfafa zumunci"


Jin Haka yasa Mubina Mikewa tsaye kafin kowa yayi Magana,tace"Dady ina da Magana"


Dady yace"Bissimilh"


Sunkuyar da kai tayi wai ita kunya tace"Dady ni dai ina sha'awar Auran Zumunchi da Nasir"




Dady ya saki Fuska yace"Alhmdullahi Mubina,Sai kije Ku shirya kanku Allah ya tabbatar da Alkairi






Nasir dake Zaune ya dago kanshi yana Kallon Mubina Cikin tsantsan bacin rai! Tabbas Mubina bata da Hankali ko kadan wato tana nufin ayi masa tilas! Kenan tunda dai Tasan baya sha'awar Auran zumuchi tuntuni,
Tun kafin ta karaso ya riqa zabga mata harara Yana jin haushin Abinda tayi tabbas sai ya Bata Mamaki


Hanifa ma harararta take yi tana tur!! Da Halin ta Na rashin kunya da kamun kai ,ita duk rashin kunyarta baza ta iya abinda tayi ba, duk matan dake gurin ta basu haushi mussaman wadanda ke son Nasir din a zuciyarsu Amma ganin babu Fuska yasa basu fada ba.


Abdul yaji dadin wannan Lamari duk da cewar Maryam ba'a cikin Family dinsu take ba,Amma yasan Dady bazai hana shi ba






Haka dai a ka dinga gudanar da taron cikin Ilimi da waye war kai kasan cewar duk Wanda yake gurin yasan Abinda yakeyi,daya bayan daya kowa yayi nasa jawabin ,sannan a ka rufe da addu'a,taro ya tashi sai bayan Wata Shida,"Yan Uwan juna suka tsaya kowa fuskarshi sake ana ta gaisa Wanda suka jima basu hadu da juna ba Yau sun hadu shiyasa kowa bakinshi yaqi rufuwa,




Nasir ya karaso inda Dady yake tsaye cikin Jama'a Ana gaisawa gami da barkwanci ga juna,


Fuskarshi a sake ya dinga gaisawa da iyayen nashi,suna ta tsokanarshi ,shi kuma yana Murmushi gami da basarwa,ya kalli Dady yace"Dady zan fita yanzu kafin ku gama gaisawa yanzu zandawo ,sai Mutafi ,gidan Marayun"




Nazarin shi yake dashi da Maganarshi ,yasan karya yake Akwai inda zashi,sai ya kalli agogo yace "Dubi time sosai karka jima kazo mu tafi"


"Owk dady yanzu zan dawo in sha Allah




Dady ya fito sa key din Mota ya mika masa


Ya karba da sauri yana musu Sallama,sannan yaje ya bude motar ya shiga, Cikin Sauri da zumudi ya fice daga harabar gurin
Kai tsaye *Muwala Hotel*
Yayi wa tsinke.










*BINTA UMAR ABBALE*




_MARUBUCIAR_
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
08089965176
[24/04, 00:11] +234 808 996 5176: πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
*YARO DA KUDI*
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€






*✍🏻Writting by*
_Binta Umar_
*MAMAN ABDUL WAHABU*






*ZAMANI WRITES ASSOCIATION*






*πŸ…Ώ48*




_BISSIMILLAHI_








Baby Na Sa ma Cikin Wani haddan daki tana kwance tayi dai-dai da ita tana jiran Nasir yazo yafara Aiki yau tayi Alkwari sai ta gigitashi da salon ta,tun dazu da sukayi Waya ta balli Magungunanta Wanda take Using dashi In zatayi shaidan cin ta suna da kyau Sosai sha yanzu magani yanzu ,kun San dai Maganin Bature
Jin ta take a sama Ga wata sha'awa mai zafi tana bijiro mata,




Ta mike ta sabule Wandon ta da brziyar ta ta zauna zigidir haihuwar Uwarta, ta kago Mutuminta ya shigo ,Aiko Sai gashi ya fado dakin a dimauce yayi kanta idonshi ya rufe ganinta zir!! Nan da nan suka fara cakuda juna suna tsotsa tsotsensu Baby ta Makale shi tana cire masa Riga tana shafa bayanshi ta kwance masa Wando ,tafara yi masa Abinda yake gigita yake jin bazai iya rabuwa da ita ba sabida ita tasan Waye shi tana masa Abinda yakeso babu gaddama,ko sau nawa zaiyi sex da ita bata gajiya,Nan take yafara fidda Nishi!! Yana ihu! N dadi Ji yake kamar ba a cikin duniya yake ba




*Nan nafito Na barsu ina tur dasu da Nema musu shiriya ganin yadda suka zage ,suke gudanar da Mu'amala irin ta Aure tamkar wasu Ma'aurata*






Nasir sai da yayi sau Uku sannan yaji dama-dama Amma duk da haka yana jin Sha'awar Maryam Cikin jikinshi, duk da ya samu gamsuwa gurin baby Sosai Amma in ya tuno Maryam da Abinda ya faru dashi da ita dazu sai gabanshi ya fadi ,joysitc din ta Mike yara yadda zai yi,nan ya kara hai kewa Baby wai ko zai daina jin Abinda yake ji, Amma kamar karawa Abin qaimi yake ,haka dai ya hakura ya mike ya shiga toliet yana tsarkake jikinshi, Still ga Joysitc din shi a tsaye ya rasa yadda zai yi domin wani Sabon Fleelings yake ji Tabbas Maryam ta cuce shi Haka ya fito a daddafe yana Jan tsaki ,ya dauki rigarshi ya sanya ya shirya staff! Ya na kallon Baby a kwance ta zuba masa ido cikin So da Kauna cikin Zuciyarta take cewa anya akwai Na mijin da zai iya gamsar dani ko kamar Nasir"?
Ya ciro kudi masu yawa kamar ko da yaushe ya aje mata kusa da ita ,bai ce mata komai ba ya kama hanya zai fita,ta Mike da Sauri ta tari gabanshi ,tare da kama gannunshi tana lumshe ido tace"My Sweet sai yaushe kenan? uhum"! Cikin shagwaba take masa Magana, ya bi qirjinta da kallo yana lasar baki kamar wani Maye ,shi kadai yasan Abinda yake ji a jikinshi,yace "Sai an kwana biyu Babyna"




Marai rai cewa tayi tace"Bazan jura ba My Nasir don Allah gobe ma kadawo ,Wallahi ina mutukar son Rayuwa da kai"




Dariya yayi kan yana Lasar bakinshi Abinda ya zame masa Jiki yace"ba zai yihu ba Babyna,ina da Ayyuka ga hidamar bude Sabon Asibitina duk sanda nake da bukatarki zan miki waya"






Sai ta saka Kukan shagwaba Tace wai mai yasa kake aje min kudi ne idan kayi sex dani nifa bana bukatar kudinka,Dan Allah nake sonka,zan iya mallaka maka kai Na kyauta"




Yace"ae hakkinki ne Baby dole in baki idan ba Kya so kije ki bada sadaqa babu ruwana"


Da kyar! Dai Nasir ya samu baby ta kyaleshi ya tafi,yana zama cikin Mota wayarshi tayi kara ya dauka ,gami da karata a kunne ,dady ya rufe shi da Fada "yace kace yanzu zaka dawo yanzu a warka daya da tafiya Duk inda kake ka tawo Haka ina jiranka"




Nasir ya kwantar da Murya kamar Mara Lafiya yace"Afuwa Dady gani a hanya ,ai kasan nace maka bana jin dadi wallahi Na karbo Magani ne" yafada kamar gaske


Dady ya Dan huce kadan yace"Ok Allah ya sawaqe Ina jiranka,ya kashe wayar






Ajiyar zuciya Nasir ya sauke a fili yace Dady kenan a kwai daukar zafi






Ko da ya shiga gurin sauran tsirarun mutane ya tadda,nan Dady ya shiga Motar tare da karbar dreving din daga Hannunsa,


Nasir din ya fito ya kuma kujerar baya ya kishingida,domin A kwai dalilinshi nayin Haka,Cikin Dari Dari Maryam ta bude gidan gaba zata shiga,dady yace "Aa Maryam kuma baya ,ki bar min su Nafi'u anan kusa dani"




Cikin Nutsuwa tace"To Dady,tace tabude ta shiga Nasir duk yayi bake bake a gurin haka ta raba ta zauna ,Rabin jikinta a jikinshi




Su Muftahu suka shiga Motar Dady yaja Motar yana dagawa "yan Uwansa hannu
Haka suka fice daga gurin zuciyarsa cike da Farin ciki.




Nasir ko jikinshi ne yake karkarwa Jin Maryam a jikinshi sai motsi take tana so ta zauna Sosai ta kasa,domin ya matse gurin,Sai ya zira hannunshi kasanta yana Lalubar ta,
A zabure!! Ta joyo tana kallonsa ,sai taga kwata kwata baya kallonta tamkar bashi ba, tayi Sauri dauke kanta gami da Dora hannunta kan nashi kamar zatayi kuka tana kokarin cirewa jin yadda yake Murza mata Fatar jiki,


Ya riqe hannun cikin Nashi yana Murzawa cikin Fitar hayyaci , Sai ta sunkuyar da kanta,Hawaye Na kokarin zubowa daga idonta,gefe guda kuma tana jin jina tacewa da kwarewa ta Fanni Bariki a gurin Nasir,Cikin Mota ma bazai kyale ta ba,daga yau tayi Alkawari in dai tafiya ta kama dashi ,baza ta bisu ba sai dai Aunty ta tsine mata, Sabida ta lura Sam! Aunty bata son bacin ransa,


Haka dai Nasir ya riqa Shafa mata jiki yana Lumshe ido yana jin raguwar Abinda yake damunshi game da Yarinyar Dady ko yana can yana tuki ko ta Mudubi bai nasar ganin Abinda yake wakana ba,Domin dai Nasir yaqi yadda hakan ta faru










*BINTA UMAR ABBALE*




_MARUBUCIYAR_


*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
πŸ“šπŸ“šπŸ“šπŸ“š
08089965176
[05/06, 18:38] +234 808 996 5176: [19/05/2019 8:55 AM] Binta Umar Abbale: [19/05/2019 8:17 AM] Binta Umar Abbale: [18/05/2019 9:05 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*




*49*










Gefan Fuskar ya kurawa ido inda wani kwantaccen gashi yabi lafiyaryiyar fatarta ya kwanta, baki kikirn dashi ,Wanda muke kiran shi da (saje) Ya sauke a jiyar zuciya mai zafi ,yana ji kamar ya Kama Fuskarta ya tsotsi bakinta, ganin hakan bazai Samu ba ,sai ya cigaba da cuda mata jiki cikin tsabar iskanci da kwarewa,
Babu ta yadda mutum zai fahimchi da a kwai Abinda yake Faruwa a gurin Sabida ta bayanta ya zura Hannunshi,


*Gaskiya Nasir ta caccene*




Nafi'u ne ya joyo yace Ya Maryam kinga Miftahu yana so yayi Bacci"


Da Sauri Nasir ya gyara Zama gami da cire hannushi daga cikin rigar Maryam ya basar tamkar babu Abinda yake yi,sabida yasan Dady zai iya joyowa a kowane Lokaci, Hakan bata damar gyara zama Sosai dalili Ya matsa mata,guri muryar ta Na rawa tace"Ka tasheshi mana shi yafiye bacci komai bacci"




Dady ya waigo kadan ya kalleta yana dariya yace"kinji ko Maryam ko ke kikasamu dama bacci zakiyi ai yaran sunyi kokarin zama guri guda"






Cikin Nutsuwa tace"Allah dady Yaron baccin tsiya ne dashi ko a gida ma haka yake"




Murmushi Dady yayi,ya cigaba da tukinshi ,shidai yana mutukar kaunar zuri'ar Malam Ya'u


Ya kalli Nasir ta cikin Mudubi ,yana Nazari,


Shiko gogan naku tunda ya sunkuyar da kanshi kasa ya kasa dagowa Sabida yadda yake ji Wani mugun yanayi a jikinshi tabbas zama kusa da Yarinyar nan zai iya haifar masa da Matsala ,ya tabbata da babu dady cikin Motar babu Abinda zai hanashi kawar da Sha'awarshi ko ta Halin kaka ne.




Dady ko sai yayi tunanin ko jikin nashi ne ,Wata zuciyar tace Masa kamanta Halinsa ne idan "yan wulakancin sa nakusa sai ya share mutane dama ba wani shiri suke da Yarinyar ba.
Yayi gyaran Murya ,kadan yace "Nasir dama kuna Soyyaya da Mubina na ne"?


Maganar tazo masa a bazata ,da Sauri ya daga Kai da ido jazir!! Yace wace Mubina Dady"?




Hararsa yayi yace" I don't No"


Murmushi yayi ya Mayar da kanshi kasa




Shiko dady gabanshi ne ya fadi ganin yadda idon Yaron nashi yayi ja! Kamar Gauta,yasan Halin jarabar Nasir a kan Mace nan take ya tsayar da Motar ,Cikin ,ya waigo ya kalli Maryam yace"Maryam dawo nan kai Nafi'u ko kuma kusa da Uncle Ku taya shi hira,




Nasir ya dago kai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login