Showing 3001 words to 6000 words out of 87228 words

Chapter 2 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt

rahamar Allah suka cigaba da yawon buge buge cikin kasuwanni kafin Hausa ta zauna bakin Ya'u sai da aka yara sannan yafara ji da mayarwa Sukafara harkar sai da ruwa (garuwa) suna bin Unguwanni sun samu Alkairi sosai da sosai suka samu suka kama hayar shago suna kwana ciki shida ilu rannan ilu yace mai zaihana mu shiga kasuwa ne da waddan kudin da muka Tara da na hannunka sai mu sari takalma murinqa turawa ko a baro ne! Ya'u yace hakan yayi kyau gobe idan Allah ya kaimu sai mufita da Wuri! Allah kasa mufara Asa'a
Allah mai iko A kwai wasu "yan shayeshaye dasuke makalewa jikin katangar gidan da su Ya'u suka kama hayar shago Ashe sunji duk Abinda suke cewa suka biyo dare suka kwashe kudin nan tas sai wayar gari sukayi suka babu kudi inda suka'aje Neman duniya basu gansu bah
*innalillahi wa'inna'illahi raji'u*
Kuka wurjajan ilu yake yakasa daurewa!
Shi ko Ya'u na zucci yake yana tabawa ilu hakuri Amma ina ilu yaki yin ta wakkali!!




Ilu yana kuka yace yanzu kai Ya'u wakake tunanin zai sace mana kudin nan naga kamar bakadamu Ba wai kai ko da hadin bakinka aka sace mana kudine!


Cikin Mamaki Ya'u yake kallon ilu yace haba ilu wannan wace irin magana kakeyi kudinka fa basukai yawan nawa kudin fa dawa kake tunanin zan hada baki wana Sani a nan garin Dan Allah kacire wannan zargin cikin zuciyarka!






Ilu yace babu wani zargi Ai gaskiyace gashi nan baka damu Ba kamar yadda na damu to waye zai shi go yayi mana sata tunda dakin A kullle yake wallahi Kaine ka dauke ko kasa a dauke sai bayan kwana biyu kafito dasu kace tarawa kayi!




Wani bakinci da bacin rai ne yakama Ya'u ganin yadda ilu ya hakikance yana shirya masa qazafi domin shine zai zargi ilun a kan sace kudin in hakane sabida nasa kudin sun nunka na shi yawa Amma dubi Abinda yake fitowa daga bakinshi Dan rashin tawakkali!!








*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:56] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—






*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)






*πŸ…Ώ8*




Haka ilu ya kwana yanawa Ya'u bala'i gami da bakaken mangaganu karshe Dai Ya'u da yagaji shima yafara mai da martani ganin cin mutuchin da Ilu yake masa




Haka suka cigabah da rayuwa babu mai kula da Dan uwansa in gari ya waye ko wanne zai fita har kokinsa gurin kwanciya ne kawai duke haduwa Ilu ya dauki Ya'u da gabah sosai yayinda Ya'u yake bin sa sannu sannu yana mamakin halin ilu na rashin tawakkalinsa Yana masa magana shi domin yafi shi hankali!




Wataran Ya'u ya fito da safe domin tafiya cikin kasuwa sabida sun kwana da Aiki Sauri Sauri yake tafiya Cikin tsautsayi Yazo tsallaka titi wata mota ta kunnu kai ta yi gabah dashi!




Cikin Sauri Mutumin dake cikin motar ya fito cikin tashin hankali yana wa drevar shi fada yace Na Hana irin wannan tukin ganganci Nura wai mai yasa kake yin haka


Kafin Alhji huseen ya karasa gurin tuni Nura Drever ya je yadaga Ya'u yana masa sannu gami da duddubah jikinsa
Alhji ya karaso gurin yana fadi kamashi mutafi a sibiti a dubashi kana Neman ka jawo mana wanin tashin hankalin"




Ya'u ya mike da kafafunsa yana karkade jiki yace babu ciwo a jiki Alh kuyi tafiyarku haka nagode yafada cikin hausarsa da bata fita






Alh Huseen yace A'a dole zamuje a duba ka Aboki ka kwantar da hankalinka shiga mota mutafi


Shi ko Ya'u tsoro ne fall a zuciyarsa ganin Uban motan dake su ke ciki yace a yi haka yalla6e


Nura Drevar yace an yi angama Dan fillo ka kashiga mota babu Abinda zai same ka sai Alkairi




Babu yadda Ya'u ya iya haka ya shiga mota gabanshi na faduwa sanyi ne ya fara damunshi tuni yafara karkarwa Alh huseen yace Nura maza kashe AC din nan da sauri Nura ya cika Umarni Alhji ya kalli Ya'u yace meye sunan Malamin


Cikin nutsuwa Ya'u yace Zakari Ya'u sunana Alh


Masha Allah kai mutumin ina ne da'Alama Bako ne kai a nan ko ?


"Kwarai kuwa Alh Ni mutumin kasar Kamaru Yau wata Hudu a garin nan nafito nema Alh"




*kuyi hakuri dani*
πŸ’‹πŸ’‹














*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:56] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—




Masha Allah Zakari Ya'u Allah yabada Abinda a kafito nema yanzu wace kasuwa kake zuwa ko in ce wane aiki kake yi ne?




Ko wane Aiki in yazo inayi Alh muna shiga kasuwa ni da Dan uwa Wanda mukazo tare muyi dako da Abinda ba'a rasa ba


Masha Allah haka A keson mutum mai himma zakari idan babu damuwa zan daukeka Aiki a gida Zaka dinga zama tare da Baban gida a bakin Get za Ku dinga lura da masu shige da fice ina fatan zaka Amince




Shiru Ya'u yayi yana sake sake cikin zuciyarsa


Murmushi Alh huseen yayi yace ko baka Aminta bane Malam Zakari"?


A'a Alh Na A mince Allah yasaka da Alkairi Allah yakara budi Amma zan gayawa Dan Uwana sabida shima yana Neman Aiki duk tare muke fadi tashi dashi"


Babu damuwa Ya'u Allah yashiga mana gaba ka Kwantar da Hankalinka dani domin ni tunda naganka naji ka kwanta min a raina Wallahi ina fatan duk manyanka sunanan lafiya?




Allahu A kabar Ai Allah yayi musu Rasuwa Alh kwananmu Uku a nan garin Annoba ta sauka a kyauyanmu ta barkewar ruwa wacce ta tafi da rayukan Al'uma da dama cikin su har iyaye da "yan Uwa


Allahu Akabar Hakika duk mutumin da ya mutu ta wannan tafarkin yayi shahada tabbas munji wannan labarin watannin baya da suka wuce Allah ya gafarta musu Dan Annabi






Ka kwanta da hankalinka dani ni zan riqe da Amana in Sha Allah


Ya'u yaji dadin karramarwar da Alh huseen yayi masa cikin zuciyarsa yana ta godewa Allah bakinshi yaki rufuwa yana ta godewa Alhji Huseen




To ko da Dr yadubah Ya'u babu Abinda ya sameshi sai "yar kujewa wacce ba'a rasa bah haka yahada masa magunguna kana suka fito


Alh yace Maza Nura ya kaishi ofis ganin lokaci yana Neman wucewa bayan ya ajeshi ya kalli Ya'u dake cikin Mota a zaune yace yanzu Nura zai mayar da kai gida kaje ka huta tukkuna ka bar maganar zuwa kasuwa idan Allah ya kaimu gobe Nura zai zo ya dauke ka ya kaika gidan nawa


Nagode Alh Allah yasaka da Alkairi


"Alh Huseen yaciro kudi Kimanin dubu Hudu zuwa biyar yabawa Ya'u yace kaci Abinci dasu zuwa gobe Allah yasawaqe


Sai godiya Ya'u yake bakinshi yaqi dai nawa sai da Alh yace masa ya'isa haka ya kalli Nura yace kuje Kawai Allah ya stare




Cikin A zama Nura ya juya kan Mota domin cika Umarni Cikin Murmurshi Alh yadagawa Ya'u hannu yace A sauka lafiya Malam zakari Ya'u


Shima nasa hannun yake daga masa Cikin Farin ciki yana ta zubah godiya bakinshi yakasa dai nawa!












*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*YARO DA KUDI*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—






*WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)




*πŸ…Ώ9*




Ko da Ya'u ya sanar da ilu halin da 'ake ciki babu Abinda yafito daga bakin ilu sai Wallahi kaje a ka siyar da kanka baburuwa ni bada sa hannu na kuma daka ke cewa ko zanzo muje gidan mutumin tare ni babu inda zani kaje kai garin kwadayinka zaka rasa ranka"


"Ya'u yace babu komai Amma yanda na lura da mutumin yana da imani bashi da mugun hali Dan da yana da mugun hali lokacin da ya bugeni zai ce da mai tukashi a motar suyi tafiyarsu Amma abin mamaki ya tsaya ya kaini Asibiti ya sai mun magunguna kaga ma kudin da yabani yace inci Abinci zuwa gobe"


Ganin irin kudin da Ya'u yafito dasu cikin Aljihunsa yasa gaban ilu faduwa domin a wancan zama in kudin masu yawa ne dadin dadawa kuma dukkanisu basu taba ruqe kudi irin wannan bah




Gaban ilu nafaduwa ya matsa can gefe yana kallon Ya'u yace kai kai Ya'u a INA kasamu wannan kudin Laillai anyi cinikin kan ka an baka kudin Wallahi kaima ban yadda dakai Ba Au da kai za'a hada baki a siyar dani ilu duk ya gigice sai daga murya yake yanaso yatara musu jama'a yacigabah da cewa Laillai dole kabar shagon nan ko in Tona maka Asiri Wallahi bantaba zaton haka halinka yake bah Ya'u


Ganin yadda ilu yake tada jijiyar wuya tasa Ya'u yafara kwantar da Murya yace ka tsaya ka fahimceni ilu babu cuta a tsakinana dakai ka tsaya murafawa kanmu Asiri mutumin nan zai tai makemu ne bashi da niyyar cutarmu


INa! ilu ya kasa fahimatr Ya'u Dan haka baran baran sukayi ganin yadda yake Dada wayar masa da kai yakasa fahimta sai shima yabude masa wuta was he gari baran baran suka rabu lokacin da Nura Drevar yazo daukarsa babu irin sharrin da mugun Alkaba'in da ilu bai jefi Ya'u dashi duk yanajinsa yai masa banza koda suka bar Unguwar Nura Drevar ya kalli shi yace wai yaya kuke da wancan mutumin ne Malam Ya'u naga sai zaginka yake


Ajiyar zuciya Yayi yace Shine Abokin tafiyartawa Wanda nake gayawa Alhji jiya babu yadda banyi dashi Ba ya ki fahimtata Dariya Nura yayi kadan yace ai sai ka rabudashi tunda yaqi ya gane bashi da rabo ne kawai


Allah ya sawaqe shine Abinda ya'u yace ka wai yaja bakinshi yayi shiru yana mamakin irin rashin mutumchin ilu!






Alhj Huseen suka dai yake jira a kimtse yake domin tafiya gurin Aiki ko dasuka karaso gidan Ya'u ya tsorata ganin wasu irin dogayen gidaje masu kyau ya lura tunda suka shi go Unguwar ko wane gida bana wasa shi kanshi kofar gidan Alhji Huseen din Police ne a zaune kan banci Gabanshi yafadi Amma kawai sai yafara Addu'a cikin zuciyarsa karfa maganar ilu tazama gaskiya!








*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—






*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)




*πŸ…Ώ10*




Ko da Malam Ya'u yashiga gidan di maucewa yayi kanshi tafara juya masa jin haushin karnuka sun cija gidan sakamakon ganin bakuwar fuska da sukayi sai Da Alhji yasa ka janyesu sannan a kasamu lafiya da jikin Ya'u sukazo suna shanshanawa kamar zasu cijeshi
Nan Alhji huseen ya gabatar da Ya'u ga ma'aikatan gidan yace Dan gidane shi yayiwa babangida bayanin zai dinga zama tare dashi bakin Get kafin ya samar masa Abinyi Wani katon daki nan Alhji ya nunawa Ya'u yace yashiga ya aje kayanshi ciki ya kwantar da hankalunshi Allah ne ya hadusu cinshi da shanshi duk yana hannushi kar ya damu a kwai Wanda yake dafa musu Abinci isu isu mai rai da lafiya A kwan kankace kwabo Ya'u ya murmure ya saba da kowa na gidan Kulum suna tare da Babangida jininsu ya hadu sosai dake baban gida mutumin kirki ne gashi dama Ba yaro bane shi ya kusa haifar Ya'u ma shiyasa yakesonshi sabida bashida da namiji Cikin hukuncin Ubangiji soyyaya mai karfi ta kullu tsakanin Ya'u da yarunyar Babangida wato Suwaibah yarinyace nitsatsiya shiyasa ko lokacin da Alh Huseen ya ji labarin yayi Farinciki sosai shi yayi walicin Ya'u yashige gabah a ka daura Auran babu Abinda bai yimishi Ba nagata bangaran sa daban komai ya zuba masa na more rayuwa


Lokacin Nasir shekarunsa Sha biyu a duniya Jininshi ya hadu da Ya'u I Dan babu skull haka zai tafi bakin get ya zauna tsakiyarsu suy ta bashi labari yana dariya musamman in Ya'u na bashi labarin garinsu da yanda suke rayuwarsu a saukake da irin cimarsu duk da karanchin shekarunsa a wancan lokacin ya fahimchi Ya'u bashi da kowa a duniya sai dady dinshi dake Nasir yana da tausayi da zuciyar mai saurin kuka idan Ya'u nabashi labari bakar wuyar da sukesha dashi da "yan uwansa sai yaita tsiyayar da hawaye nan suka shaqo sosai da Ya'u idan dady dinshi yadawo daga Aiki yatar dashi gurinsu yanajin dadi dama yanaso yaron yataso da zuciyar da tausayin nakasa dashi bayason danshi yatashi da girmankai irin nawasu yaran masu kudi
Momy dinshi ko babu Abinda yadameta ita ma duk Abinda yaronta take so tanaso domin bata son Abinda zai bakanta ran sa ko kadan




Bashi da gurin Zuwa sai bangarn Ya'u idan Suwaibah tayi girginsu na gargajiya ya zauna yaci tun bai iya cibah ya koya haka zai ta santa Aunty nashi namasa dariya domin Aunty yake cemata


Lokacin da Farga Suwaibah na da ciki Munna yayi tayi kasancewar shi daya JAL babu wa babu kwanwa sakamakon tsarin iyalin da Mom dinshi take ita lailai bazata haihu bah sabida Aikinta


Yace Auntyna Allah yasa ki hafarmana baby girl Allah ina son baby ni dai


Duk lokacin da yayi mata irin wannan maganar dariya take tace Nasir kenan to Allah yasa ya Amshi addu'arka!!








*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*🐾YARO DA KUDI*🐾
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—






*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Omar
(MANAN ABDUL WAHABU)






*πŸ…Ώ11*




Dariya ya kanyi a lokacin yace duk ran da kika samar nin baby hannun Mom dina zata dawo gaba daya zaki bar mana ita taxama tamu dariya kawai Suwaibah takeyi a lokacin in taji Nasir na fadin haka sai tai ta biye masa


Ranar da suwaibah ta haihu Nasir bayanan yana skull ko da yadawo tunda ga bakin get Babangida yayi mishi Albishir kai tsaye bangaransu Ya'u ya nufa Fuskarsa sake yana Murna ko ya tsaya ya tambayeshi namiji ko mace yana shiga ya hau kwalawa Aunty tashi kira yace Aunty Allah yasa baby girl ce Allah ya Amshi Addu'a ta bata falon a lokacin da yake maaganar tana toilet sai wata dattijowa yayar mahaifiyarta tana zaune dauke da jaririya A hannu bayan taga mata Wanka!
Tace A,a "yan samari shigo mana ai tana bandaki tana Wanka zo ka dauki jinjinniyar gata nan tubarkallah da sauri yakarasa falon Hannushi yana karkarwa ya karbi baby sai sakin murmushi yake bakinshi ya daura a fuskarata a lamun kiss yayi mata ya kura mata ido yana kallo yarinyar kyakkyawa yafada cikin ransa Abin mamaki babyn ta bude ido sukai ido hudu da sauri ya dauke idonshi gabansa na faduwa wannan wane irin ido ne Anya wannan baby n mutum ce yake fada ci kin zuciyarsa ya qara kallonta a karo na biyu still idon baby a bude yake Sai jikinshi yafara rawa domin shi dai bai taba ganin "Dan hausawa da irin wannan idon Ba ko a turawa ma sai an tona za'samu duk da ce wa skull dinsu turawa ne mafi a kasarin malamansu ya Sabah kallon irin wannan hallitar Amma fa na wannan baby yayi yawa kwayar ido blue Allah mai iko duk da take jaririya baiwar da Allah yayi mata tafito sosai domin Ba kowace hallita Allah yakewa wannan baiwar bah
Da sauri ya mika ta ga wannan dattijiwar yamike yace idan Aunty tafito kice mata Nasir yazo yaga baby Allah yaraya ya fice yana mamaki
Ko da Aunty tafito take tambayar waye yazo yakumbonta tace wani yaro ne dan kyakykyawa da Alama shine Nasir din dakike fada yaron masu gidan
Dan yace a cemiki Nasir ne zai dawo in an jima
Dariya Aunty tayi tace shine mana yadauki baby ne?
"Eh ya dauketa Amma kamar a tsorace da Alama bai saba da daukar jirajirai bah
Kwarai kuwa bashi da wa ko qanwa shiyasa ya kallafa rai ai na haifi mace wai zai kawa mom dinshi na sake haifo wata dariya yakumbo tasa tace ai suncancanci Abasu duk abinda suka nema sai kicika Alkawari tunda kin dauka" dariya Aunty tasa tace Nasir Rigima kenan nan da anjima zakiga ya dawo




To Abin Mamaki har bayan isha babu Nasir babu labarinsa Aunty tashiga mamaki cikin ranta tace duk yadda a kai babu lafiya tasan da tuni ya shi go!






*MRS AHAMAD GWADABE*
[23/04, 14:57] +234 808 996 5176: πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—
*YARO DA KUDI*
πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—πŸ΅πŸŽ—




*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Omar
(MAMAN ABDUL WAHABU)




*πŸ…Ώ12*




Har gari ya waye babu labarin Nasir sai da zai tafi skull ne ma yashiga ko zama baiyi Ba daga tsaye suka gaisa da Aunty nashi tace jiya nai tajiranka ka dawo naji shiru lokacin da kashigo ina ban daki wallahi wai harkagama dokin baby ne kashigo ka dauketa
Dariya yayi kan yana dauke Fuska yace yanzu sauri nake aunty in na dawo na dauke ta Ammafa baby naki tana da kyau sosai Allah ya rayata Aunty tace babyn ka dai ko kafasa dauka na bar ma girgiza kai yayi yana ya mutse fuska yace Babar miki a barki aunty kwata kwata batayi min Ba in kin samu wata na dauka yafada babu Abinda yadameshi da yake daman can shi bashi da rufa rufa ko munafurchi shiyasa ba'agulma a gabanshi Dan Wanda yayi gulma a gabanshi sha'Allahu mutumin da'akai yi dashi na zuwa gurin zai fada mishi ya kuma nuna Wanda yayi dashi yana dariya shiyasa ko a skull a bokananshi suke shakkarsa sabida Fayyace gaskiya komai dacinta yana da kirki sosai gami da Fara'a yana da farin jin mutane mussaman ''yan mata gashi da kyauta bai raina talaka a yanda yake haka duk juma'a sai yabi massalan juma'a yarabawa Al'majirai sadaqa na kudi da Abinchi da tufafi shidai kawai barshi da mugayen halayenshi Wanda Allah ya jarrabeshi dasu


Cikin Mamaki Aunty tace haka zamuyi da kai Dan gidana meye laifin wannan baby nawa yace bata da Laifi Aunty baby kin tayi kyau wallahi kawai idonta ne banaso
Dariya Aunty tasa tace Nasir kenan to Ai shikkenan. Allah yabani wata babyn nayi maka Alkawarin baka ita har'abada sakin Fuska yayi yace OK Aunty na godiya nake bari in wuce. In tafi kar inyi latti Auty tace to Allah ya tsare yabada Abinda a katafi nema
Amin yace yasa kai yafice daga dakin cikin ransa haka ka wai yaji baya son kallon babyn Aunty sai yaji yana tsanarta a zuciyarsa yace anya wannan "yar Ba "yar ruwa bace aunty ta haifa farinta yayi yawa idan ko babu daya to tabbabs zai fadawa Arrama Ya'u yakaita likita ya dubata batada cikkakiyar lafiya


A kwan haka a kayi bayan yadawo daga skull da yamma yaje yasamu Arrama 'Ya'u dake haka yake cemasa sabida yawan wa'azin dayake masa lokaci zuwa lokaci shine kawai yake cemasa Arrama ammafa bata iskancibah cikin sigar mutumci
Yace mai zai hana a kira Doctor ya dubah baby naga kamar batada lafiya ne idonta kamar Ba daidai yake Ba


Dariya Abun yabawa malam Ya'u yace ya'Asalin ba'a daidai yake Ba Nasiru. Shiru nasir yayi yana ya mutse fuska Malam Ya'u yacigaba dacewa ai haka hallitar idonta take mahaifiyata ta gado ai yadda idon mahaifiyata yake har yafi na

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login