Showing 78001 words to 81000 words out of 87228 words

Chapter 27 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt

sai shewa sukeyi


Kwata-kwata babu kunya irin ta amare a tare da ita fuskarta tasha kwalliya kamar me ga wani uban gashin ido da tsa in ta kalleka tamkar wata aljana mayafin dake jikinta ma figigi ne sai taunar jingam takeyi abun dai babu arziqi












Cikin nutsuwa Momy take binta da kallo tana nazarinta tabbas Mubina bata da da'a ko kadan tana zaune kan kujera har da Dora kafada daya kan daya babu abinda ya dameta










Momy ta sauke ajiyar zuciya tace"Mubina sauko kasa ki zauna kusa da "yar uwarki"








Sai da ta bata lokaci sannan ta sakko kasa tana wani ya mutse-ya mutse










"Alhmdullhi Allah kai ne abin godiya daka nuna min wannan rana da raina da lafiyata"
Momy tafada tana sauke ajiyar zuciya ta cigaba da cewa "Mubina ga kanwarki Maryam a matsayinki na babba wacce kika darata shekaru da hankali ga amanarta na baki a matsayinta na "yar uwarki domin bazan kirata kishiyar ki ba sabida banason kuyi zaman kishi ke da ita, inaso Ku zauna da juna tamkar "yan uwan juna, nasan Maryam yarinya ce Mara hayaniya in kika rike girmanki da kambunki na uwar gida zakiji dadin zama da ita"










"Ke kuma Maryam ki dauki Mubina matsayin "yar uwarki kada kiyi kuskure ta yi miki gyara kiyi mata rashin kunya duk da nasan ba halinki bane yi nayi bari na bari kinga Mubina ta girme ki nesa ba kusa ba , da shi kanshi Wanda ya ajeku, sabida haka ki bata girmanta, Ku zauna lafiya don Allah in kukayi haka kungama burgeni sabida zaku kwantar da hankalin gudan jinana wato Nasir gashinan na damka muka amanarsa Ku kulamin dashi"












"Momy duk abinda kikice naji insha'Allah zanyi kokarin bin maganarki"
Maryam tafada kanta a sunkuye








Mubina ko sai da tagama yangarta sannan tana tabe baki tace"Momy duk naji abinda kikace ni mutukar mutum bai shiga hurumina ba to babu ruwana dashi sannan Momy ki jawa Nasir kunne bana son rainin hankali mutukar yana son zaman lafiya a gidanshi to ya rika bani girmana"










Cikin mamaki Momy tace"ya baki girma ko ki bashi girma, ai yanzu sai dai ke ki bashi girma tunda a karkashinsa kike kuma duk inda namiji yake komai kankantarshi to babbane ko dako ka girmeshi, in na fahimci abinda kikeso kice kinaso kice min kinaso Nasir ya mutun taki ko a matsayinki na wacce ta darashi shekaru
[12/06, 14:48] +234 808 996 5176: [11/06/2019 10:31 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*116*


shiru tayi kawai bata kara tankawa Momyn ba, amma ta kudurta a ranta ba zata zauna tana ji tana gani Nasir yana rai na mata hankali dole zata zage ta kwaci "yan cinta a matsayinta na babbar yarinya mai aji da wayewa


Momy ta cigaba da yi musu nasiha mai ratsa jiki daga bisani ta ce su maida Mubina dakinta, itama Maryam din nata part din zata mikata


Haka dai suka mike duk jikinsu babu kwari danginsu Mubina ganin babu fuska gurin Momy








Suna fita harabar gidan Momy takara kiran wayarshi a karo na uku tana mamakin dalilin da ya hanashi daukar wayarta






Sai da takusa tsinkewa sannan ya daga gami da yin sallama








Momy ta sauke ajiyar zuciya tace"Myson kai ko ina ka buyu tuntuni ina Kiran waya shiru kaqi dagawa"








Numfashi ya sauke yace"Afuwa Momyna wallahi miting muka shiga shiyasa kika ji ni shiru amma gani kan hanya"






"Aa mukan baza mu tsaya jiran isowarka ba Wallahi tun dazu muna waje tsaye da yarinyar nan kabi ka kulle duk part din, ko ina kakeso mu ajeta oho maka"








Ganin yadda Momynshi ta harzuqa da yawa yasa yace"sorry Momah nawa part din a bude yake Ku ajeta a can dazu mantawa nayi lokacin da nashigo ban baki key din part din nata ba wallahi sai da naje gurin Mubina sannan nagani, lokacin kuma na makara mutane na ta jirana"








Momy ranta yayi fati ganin yadda ya karbi abun tace"ai ya huce Myson amma da rai na ya baci wallahi"






Dariya yayi kawai yace" Momy Allah ya huci zuciyarki"




"Ai na hakura"tafada cikin farin ciki, ta cigaba da cewa" kace part dinka a bude yake ko"?








"E akwai key a jikin kofar da manta ban cire ba, amma bedroom dina a rufe yake"








"Ok babu Matsala my son zamu ajeta nan amma don Allah ka dawo gida da wuri"










"Insha Allahu Momyna"




Momy ta kashe wayar tana kallonsu Ya Rabi tace"kuyi haukri dan Allah ni nasan dama akwai abinda ya tsareshi, yanzu zamu ajeta s part dinshi kafin yadawo ya bude mata nata"








"Haba Hajiya ai babu komai Maryam matar Nasir ce yana da iko da ita, mu duk inda zai ajeta bamu da horomi da zamu hanashi burinmu kawai yarinyarmu ta zauna lafiya gidan Mijinta"
Hajiya Aishatu tafada tana gyarawa Maryam din lulllubin mayafinta.
[11/06/2019 10:54 PM] Binta Umar Abbale: Kai tsaye part din Nasir suka nufa da Maryam,
Momy ce a kan gaba, duk wannan turka turka dake faruwa Maryam naji shiru kawai tayi sabida tasan sabida ya tozarta ta yayi mata haka zai ce wai ya manta da key tasan rashin mutumci ne kawai, yasa ya barta a waje tsawon a wa guda a matsayinta na amarya


Wani irin sanyi-sanyi da dadin kamshi ne ya ziyarci lokacin da Momyn tabude falo nan Nasir kafafunsu suka lume cikin wani haddadan kafet Wanda ni kaina ban taba ganin irinshi ba , komai na falon Milk ne hatta da kujerun da suke kewaye a falon kayan kawa da more rayuwa babu abinda babu ko ina ka kalla haske da walwali ne yake tashi






Momy ta zaunar da Maryam a kujera sannan ta zauna kusa da ita gami da dafa kafadarta






Maryam kuwa gabanta ne yake dukan uku-uku domin tunda aka fara lamarin bata tabajin fargaba da tashin hankali ba kamar na yanzu, innalilahi kawai take maimaitawa








Momy tace"ki kwantar da hankalinki Dota ki zauna nan kafin yadawo ya bude miki naki gurin ina fatan dukkanin nasihar da nayi miki kin riketa"








Daga kai tayi kawai tana kokarin danne kukan da yakeso ya kufce mata






Momy ta mike tsaye suma suka mike da nufin tafiya Yaya Rabi tace"zamu tafi Allah ya Baku zaman lafiya"








Maryam ta fashe da kuka ta sauko daga kan kujerar ta riqe kafafun Ya Rabi da kyau tana kuka




Da kyar Momy ta raba kafar da hannunta suka fice suka barta dur kushe a gurin tana kuka tamkar wata Mara galihu
[12/06, 14:48] +234 808 996 5176: [12/06/2019 9:33 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*117*


kuka Maryam take sosai na tausayin kanta sabida batasan wace irin rayuwa zatayi da mutumin da baya kaunarta baya kaunar ya bude ido yayi tozali da ita






Tafi rabin a wa zaune a gurin sannan ta mike ta koma kan kujera ta zauna gami da lullube jikinta da mayafinta har kafafunta yanzu tsoran falon takeyi duk da cewar ko ina ta kalla haske ne tar wai






Ashe duk wannan abun dake faruwa a idan Mubina domin ta window din dakinta babu abinda bata gani ba, harsu Momy suka fito daga part din Nasir din akan idonta, kawayenta kafin su tafi sai da su gama tunzurata kan taje taci mutumcin Maryam din kafin angon nasu ya dawo ai ita yafi kamata a kaita part dinsa tunda itace uwargida, sabida haka cikin sauri tayi Wanka ta kimtsa cikin wasu "yan iskan kayan bacci tafito daga part din nata kai tsaye part din Nasir ya ta nufa








Maryam na qudun dune cikin kujera takasayin kwakwkwaran motsi sabida tsabar tsoran da takeji sai taji ana kokarin bude kofar dakin






Gabanta ya rinka faduwa duk a zatonta Nasir ne , cikin zuciyarta tace"ko da wane wulakanci ya shigo min"






Kawai sai taga inuwar mutum a tsaye a kanta




A furgice ta mike zaune tana kallon Mubina cikin tsananin tsoro da faduwar gaba








Mubina tayi mata wani dan iskan kallo tace"ke "yar gidan fukara'u "yar gidan mai gadi mai dattin hula to masu gadon mayyata, karuwa mutsiya ciya "yar iska, wato har kin samu filin da zaki mike kafa ki kwanta kan kujera kina bacci ko"?








Maryam zuciyarta ta dinga bugawa zata iya jurar komai amma banda zagin iyayenta






Ta yunkura zata mike kenan Mubina ta kwashe ta tafadi kasa rigib tace"wato ina miki magana kin mayar dani "yar iska har yaushe matsayinki ya kai haka"








Cikin zafi zuciya Maryam ta mike ta kai wa Muniba wani ba hagon mari Wanda ya dauke mata hankali na wucin gadi








Kafin Mubina ta dawo hayyacinta Maryam ta nufi kofar fita da sauri, suka ci karo dashi ya shigo tayi saurin kaucewa tana kallonshi, shima ita yake kallon Na tsawon minti biyu kana ya mayar da hankalinshi kan Mubina dake tsaye tsakiyar falo hannunta dafe da kumcita sai numfarfashi takeyi








Ganin yana kokarin shigewa ciki batare da ya tankawa kowa ba yasa Mubina tarar gabanshi tana matso kwalla har yanxu hannuta na dafe a kumcinta






Maryam kuwa bude kofar falon tayi tayi ficewarta gwara ta kwana a waje kan ta kwana a gurinshi domin bata San wace irin musiba ce zata biyo baya ba
[12/06/2019 9:46 AM] Binta Umar Abbale: Cikin kukan kissa Mubina tace"Nasir kaga dalilin da yasa nace bazan zauna gida daya da matarka ba ko, sabida nasan bata da mutumci yanzu kamar ni zata tsinkawa Mari daga gaya mata gaskiya"








Kallonta yayi cike da mamaki yace"ke mai ya kawoki nan ina ce Na baku mukuli ko"?






"Yaya baza ka ganni ba dawa a kafara daura maka aure ne"?
Tafada tana tsareshi da ido har da rike qugu




Tsaki yaja yace"ban sani ba shashasha kawai kina girma kina cin kasa"
Ya wuce bedroom dinshi




Tarar gabanshi tayi tace " ni kake zagi kan gaskiyata"?




"Girgiza kai yayi ranshi a bace yace"wallahi kishiga hanlalinki in ba haka ba zan zane miki jiki kuma in kwana lafiya, aikin banza kawai an kama an kakabamin tsohowa kinzo zaki dameni da masifa mtssss"
Ya bude kofar dakinshi ya shige gami da banko kofar da karfi!






Zubewa tayi a gurin tana kukan cin mutumcin da Nasir yayi mata ita a rayuwarta ta tsani ace mata tsohowa shiyasa kullum cikin rage shekaru take a cikin jama'a ita lallai bazata girma ba






Ta dade zaune a gurin tana koke koke daga bisani ta tashi fuhh ta fita daga dakin






Maryam Na ra kube taji alamun bude kofa tayi saurin matsawa daga jikin kofar tana kallon Mubina tafito fuuuu, ta nufi part din ta, tasan basu kwashe lafiya da Nasir din ba.
[14/06, 13:01] +234 808 996 5176: [12/06/2019 2:01 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*118*
Tsoro ne ya kamata ganin yadda gidan yayi shiru sai haushin karnuka takeji gashi tana jin tsoran shiga ciki sabida batasan yadda zata kaya tsakaninta dashi ba,a gogon hannuta ta kalla sha daya dai-dai na dare,qirjinta ya dinga bugawa, da kyar ta lallaba ta bude kofar falon ta shiga ciki ko ina tar da haske tamkar rana ga tv a kunne, cikin sanda taje ta sami kujera ta lafe tana zare ido, kwata-kwata bataji motsinsa ba






Bacci ne ya soma fizgarta kadan kadan sai ta tashi a furgice tana bin falon da kallo cikin tsoro






Nasir kuwa yana cikin bedrom dinshi hankalinsa a kwance yana duba desktop dinshi kwata-kwata ya manta da wata Maryam sai wajan daya shaura ya kammala abinda yakeyi kana ya je yayi Wanka ya fito yana goge jikinshi, daga shi sai karamin wando ya nufi falo yunwa yakeji sosai gashi ya manta da kayan zaqinshi a mota dole sai ya fita ya dauko








Har ya bude kofa zai fita jikinshi ya bashi ana kallonshi yana juyowa sukayi ido hudu da Maryam, yayi saurin kauda kanshi ganin yadda ta dallareshi da mayun idanunta masu kama da cocilan






Bude kofar yayi yai ficewarsa






Maryam kuwa tashi tayi ta zauna sosai cikin kujerar zuciyar ta tana harbawa sosai yanzu mutumin nata kwarjini yake mata ,ita kanta tasan yayi jihadi ya taimaketa lokacin da ake shirin tona mata asari a idan duniya sabida haka zata jure ko wane irin wulakancinsa








Hannunshi rike da wasu manya manyan ledoji masu tambarin wani sto kwata-kwata bai kalli inda take ba ya nufi dakinshi






Ganin haka yasa ta mike tsaye da sauri tana fuskantarsa tace"uncle nagode sosai da wannan karamcin naka, ban taba tsammanin haka kake ba, a rayuwata babu mutumin da ya taba tona min asiri irin Anwar shiyasa kullum cikin addu'ata nake neman sakayya ta gurin Allah,




Yanzu bani da burin da ya wuce in ga mun zauna lafiya dani da kai domin kayi min abinda ba kowane namiji ne zai iya yi ba"






Wani irin tsuma jikinshi yakeyi tamkar yanzu abin ya faru ita kanta Maryam din tayi da tasanin fadar maganar sabida yadda taga idanshi yayi jajazir sabida tsabar bacin rai!






Ya kalleta sama da kasa yana girgiza kai yace"wato ni kike fadama Anwar zai tona miki asiri ko? Lokacin da kika fito daga gidana karfi ya gwada miki, kika shiga motarsa ko kuwa, ni dai nasan ta karfi najaki, ni zaki rainawa hankali, dama ke kin saba ni kina guduna to zaki fadamin da me Anwar din ya fini yau din nan ba sai gobe ba"
[12/06/2019 9:44 PM] Binta Umar Abbale: Yana gama maganar ya shigewarsa bedroom dinsa a fusace Maryam ta tayar da hankali maza zama yayi kawai gefan gado yana huci tamkar wani mayunwacin zaki yafi minti goma a zaune sannan ya bude ledar gabanshi ya fito da wani hadaddan biscuit mai uban tsada da dadi ya bude firji dake gefan bed din ya ciro madarar holandia guda ya bude yana sha yana cin biscuit dinshi shi kadai yasan abinda yake damunshi, sai da ya koshi sannan ya kwashe ledojin daga gabanshi




Kai tsaye falon ya nufa har yanzu yana sanye da da karamin wando






Maryam na takure cikin kujera zuciyarta na kaiwa tana kawowa sabida tsabar fargaba




Kawai ta ganshi tsaye a kanta, sai tayi sauri mike zaune tana zare ido, jikinta sai karkarwa yake








Babu zato taji ta saman kafadarsa yayi hanyar dakinsa da ita






Kokarin sauka takeyi yayi mata rikon tsauri gami damkar ma zaunanta ya matse sosai




Ihu ta kurma tana dukan bayanshi hakan bai sa ya sauke ta ba




Kan bed din ya jefata ya haye kanta dare-dare yana zare mata ido






Maryam duk ta firgice da kyar tace"uncle ka danne min cikina ka dagani kar ka kashe ni"








"Wallahi Maryam bazan daga ki ba yau sai na nuna miki iyakarki daga yau kin bar zuwa min cikin bacci na"










Tureshi tafara yi tana dukan jikinshi kamar dotse take turewa duk ya sakar mata jikinshi




Hannuwanshi biyu yasa ya damqi breset din ta sai kace Wanda ya kama ballo ya na cudawa cikin mugunta






Ihu tasa tana doke hannayensa sabida yadda taji wani mugun zafi, tsigar jikinta duk ta mike sabida rashin sabo wani irin ciwo suke mata, shi kuma bai fasa cudawa ba, da qarfinshi duk domin ya galabaitar da ita,




Kuka take sosai tana rokanshi ya daina amma yakiya sabida tsananin yadda yake mata ma har sun fito daga cikin rigar ta dama rigar mai babban wuya ce






Ganin su a waje zahiri ya sashi dimaucewa ya fita daga hayyacinshi kawai ya rungumota a jikinshi yana zuge mata zif din rigarta ta baya
[14/06, 13:02] +234 808 996 5176: [13/06/2019 3:07 PM] Binta Umar Abbale: [13/06/2019 2:46 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*119*


Nasir sam baya cikin hayyacinsa kokari yake kawai ya rabata da kayan jikinta ita kuma sai kuka take cikin tsoro tana tuttureshi ganin yadda ya rikede tamkar mayunwacin zaki




Tas ya cire mata kaya babu abinda yayi saura a jikinta kawai ya tsaya yana bin ilahirin jikinta da kallo wani mugun bakin ciki da takaici yana turnuko masa tamkar zuciyarsa zatayi bindiga, yarasa wace irin masifa ce abin ne yake masa gizo tamkar yanzu ya faru






Maryam ta janye bedshirt din dake shimfide a makeken bed din ta kudundune jikinta tana kuka gami da kare kirjinta ganin shi kadai Nasir ya zubawa ido






Ido jazir yace"kicire wannan abin da kika rufe jikinki, ki gayamin yaya kika ji lokacin da Anwar yake miki wasa dasu








Qamqame bedshirt din tayi tana kokarin guduwa daga bed din




Ya mayar da ita ya yar gami da fincike bedshirt din da karfi, Maryam tadawo tik sai kace ranar da uwarta ta haifeta






Can lokon gado ta makure tana zare ido sabida ta tabbatar da cewar Nasir karshe gurin rashin mutumci dole ta kaskantar da kanta tabashi hakuri








Cikin tsawa yace"Maryam ki fadamin wane irin dadi kikaji lokacin da Anwar yake latsaki a cikin motarsa, yau sai kin gane kuranki dan ubanki"






Wata Irin dauriya gami da jarumta ce ta zo mata lokaci guda kukan da takeyi ya dauke, idanta tar a kanshi tace" uncle duk abinda zamuyi muyi iya mu karka kara sako iyayena ciki"


"Maganar Anwar kuma kai kafi kowa Sani naji dadi ko banji ba ba abinda ya dameka bane"








"Ni kika fadama haka"?
Yafada a fusace




Shiru tayi tana kallonshi babu tsoro ko kadan a idanta






Hawa yayi kan bed din a sukwane ya janyo ta gami da ware mata kafafu, ya zuge igiyar wandonshi, fuskarshi babu digon annuri ko daya yake kokarin mayar da ita cikakkiyar mace
[13/06/2019 3:05 PM] Binta Umar Abbale: Ihu take kurmawa tana dukanshi ko ina amma kamar dutse take duka sabida yadda ya zage kwanjinshi a kanta yake sasakarta tamkar wanda ya samu cikakkiyar mace wacce ta dade da sanin da namiji, tun lokacin da yafara ya tabbatar a cike take ko ta ina, hasashenya ya tabbata dama tuntuni yake mata wannan kallon






Ihu yake kurmawa tun karfinshi jin wani irin mugun dadi yake ratsa masa kwakwalwa tamkar wani mahaukaci ya rike hannuwanta duk biyun wanda ta dage take dukanshi dasu tana turje turje ya zare igiyar wandonshi da ya cire ya daure mata su sannan ya cigaba da abinda yakeyi babu abinda ya dameshi






Maryam hawaye sabe-sabe take kallonshi yanzu ta saddakar ta daina kici-kicin kwatar kanta sabida taga ita take galabaitar da kanta a banza,






Mamakinshi kawai takeyi dama abinda yakeso kenan gashi ya samu shikkenan ta sadakar yau rayuwarta takare tunda ta shiga hannunshi






Shi kuwa bai cikin nutsuwa ko guda kokarin shi kawai yaji ya gamsu amma abin ya gagara domin yanayin rilizing zai sake jin wani feeling din , haka ya zama tamkar ta6a66e sai ihu yakeyi gami da sambatu, ya kira sunanta ya kai sau dari wai ta taimaka sa.










Tun karfe daya na dare ake abu guda har karfe biyar na asubahi abu ya faskara Nasir kuka yake hajaran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login