Showing 81001 words to 84000 words out of 87228 words
Chapter 28 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt
majaran Maryam naso ta karar masa da kwayayensa, da kyar ya samu yayi wani rilizing din Wanda ya kusa tafiya da nuffashinsa sai ya zube kanta jikinshi na karkarwa, yafi minti ashirin sannan yafara dawowa cikin nutsuwarshi ya daga ta da sauri yana bin ta da kallo idanunshi duk sun kankance
Kirjinta ya zubawa ido ganin babu numfashi, yayi saurin sanya hannushi kai yana dubawa
Lokaci guda ya fahimci suma tayi ya dago kanta ya hada bakinshi da nata.
[13/06/2019 3:26 PM] Binta Umar Abbale: Numfashin sa yake hura mata jikinshi na tsuma kar yaje yarinyar mutane ta mutu ya shiga uku domin yanzu yarinyar ta kara wata martaba a idanshi, tunda yake nema neman matanshi bai taba cin karo da dadi irin na yau ba tabbas yau ya kwashi romo mara misaltuwa a tare da yarinyar, sosai yake jinta a cikin zuciyarsa,
Kimanin minti biyar tana aikin hura mata iskar bakinshi, sannan ta ja wani nuffashi mai wahala ta bude idanta wanda suka kankance gashi sun rine sosai ta sauke a kanshi tsura masa ido kawai tayi tana kallo bakinta yayi mata nauyi
Shi kuma ganin ta dawo yasa ya sauka daga kanta cikin sauri ya dauki wandonshi ya sa ya nufi toilet domin yanzu kunya yakeji ya hada ido da ita
Maryam ta sunkyar da kanta tana kallon bed din ganin yadda duk yayi kaca-kaca da jini abinka da farin abu, duk bedshirt din ya ya mutse ya tattare yayi nasa guri
Da kyar ta motsa dan ya tsanta tanaso ta daga kafarta Abu ya gagara ji take kamar an yayyanka gurin da reza sabida yadda yake mata radadi da zugi
Komawa tayi ta kwanta kawai tana share hawayen da yake zuba ta gefan idanta
Yau ta tabbatar da cewa uncle bashi da imani ko kadan Allah ne kawai zai mata sakayya bisa muguntar da yayi mata a cewarta
Tana kallonshi ya fito daga toilet din jikinshi daure da towol iya qugu sai wani karami a hanninshi yana goge kanshi dashi
Jikinshi ya bashi kallonshi takeyi shiyasa yaki kallon inda take sai da ya shirya tsaf sannan ya kalleta fuskarshi babu yabo babu fallasa yace" kina iya fita ki bar min part dina ga key din ki nan"
Ya aje key din kan drwar gefan gado sannan ya cigaba da cewa"yau na tabbata kin ga banbanci kin san namiji kika aura ba Mata maza ba,zanje masjid in dawo mutukar kika sake nadawo na tadda ke a nan wallahi sai na karasa ki sai kin daina tayi sai dai rarrafe domin kaca-kaca zan miki"
Yana gama fadar maganarsa ya fice daga dakin hankalinshi kwance
Tafi minti biyar tana sakawa da kwance, wai ita yaya zatayi da rayuwarta ne , ta lura mutumin nan kwata-kwata baza su zauna lafiya dashi ba sabida tsananin fitinarshi da rashin hakuri, sam takasa fahimtar in da ya dosa.
[15/06, 13:12] +234 808 996 5176: [15/06/2019 7:53 AM] Binta Umar Abbale: [14/06/2019 11:20 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*120*
Da kyar ta lalubi kayanta dake watse a kasa wasu kan bed din ta suturta jikinta sannan ta daddafa ta sako kasa cikin dauriya ta dauki key din da ya aje mata,ta fice daga dakin cikin tsananin azaba da radadi, tafiya takeyi tamkar wata mai koyan tafiya,in tayi daya ko biyu sai ta tsaya ta huta tana matsar kwalla.
Da kyar ta fito harabar gidan tana bin ko ina da kallo gabanta sai faduwa yakeyi,
Da kyar ta daddafa ta karasa part din da tagani a kulle da'alama shine nata,
Sawun tafiya taji a bayanta ta juya da sauri suka yi ido hudu da Mubina tana sanye cikin kayan bacci masu dogan wando duk sun dameta sosai kanta babu dan kwali ya sha karin gashi sai kace irin arna wa"yanda basa sallah
Kafin Maryam din tace wani Abu Mubina tace" daga ina kike shegiya "yar iska kar dai kice min a dakin Nasir kika kwana,domin naga sai wani tale kafa kikeyi sai kace wata mai koyan tafiya"
Shiru Maryam tayi mata kawai ta cigaba da bude gurinta
Mubina ta juyo da ita a fusace ta tsinka mata mari tace"jiya kin mareni ko kin dauka kinci bulus dan uwarki, kamar ni zaki mara ko, to bari kiji tun wuri kisan inda dare yayi miki wallahi Nasir nawa ne ni kadai"
Shiru tayi mata a karo na biyu kawai ta wuce Mubina ta jawo rigarta gami da tade ta, sai ga Maryam a zube a kasa, sabida dama jikinta babu qwari ko na kwabo, aiko nan take ta kwallara kara wacce ta karade cikin gidan gaba daya,sabida yadda taji gabanta tamkar zai zazzago kasa, sabida yadda takejin wani irin radadin zafi a gurin
[15/06/2019 7:24 AM] Binta Umar Abbale: Mubina tacigaba da zaginta ta uwa ta uba, tana jin wani mugun bakin ciki a zuciyarta babu shakka Nasir ya kwana da ita duba da yadda take tafi.nan ta bar Maryam a gurin tana kurma ihu na azaba
Get Man ne ya bude masa karamar kofa ya shigo suka gaida sama-sama Kai tsaye ya nufi cikin gidan,
Sai da yayi nisa sosai sannan ya rinka jin kukan mace, da sheshsheka, da sauri ya kalli gefanshi na dama domin anan yake jiyu kukan Maryam ce kwance a gurin tana kuka cikin garari
Da sauri ya nufi gurin jikinshi sai kyarma yakeyi, tun kafin ya karaso gurin ta ke daga masa hannu ,yana karaso ya sanya hannunshi cikinta ya hade ya tsunsu gurin guda
Bakinta a bushe tace"uncle ka yafe min zan mutu da azabah"
"Maryam mai sa kika kwanta anan,domin ki zubar min da mutumci ne ko kuwa"?
Yafada yana kokarin daukarta
Kai tsaye part dinsa ya nufa da ita yana tafiya yana kallonta yanzu wani so yake mata Wanda yake ratsa masa jini da jijiyar jikinsa, matsalar shine yaki mantawa da abinda ya faru duk lokacin da ya tuno da abin Ji yakeyi tamkar ya kasheta ya huta Dan bakin ciki.
Kai tsaye bed ya shimfideta sai sheshsheka takeyi na wahala, kawai ya fara kwance mata zanin jikinta so yakeyi ya duba ta ko tasamu Matsala a gurin
Aikuwa guri ya ruruce yayi jazir ya ji mata ciwo har guri biyu dole sai yayi mata dinki
Hankalinshi ya tashi kwata-kwata bai dauka lamarin ya kai haka ba, sabida haka jikinshi na kyarma ya mike ya nufi inda yake aje kayan aikinsa, jikinshi in banda rawa babu abinda yakeyi
Maryam na kwance share-share kan bed yanzu ta daina kukan zafin da takeji kuka takeyi kan wannan abu, Nasir ya gama gane mata jiki babu yadda ta iya, ko kafarta ta kasa motawa balleta kokarin kare kanta duk babu wannan karfin a tattare da ita
Tana kallonshi ya tawo da kayan aiki a hannushi har ya karaso inda take, ya zauna kusa da kafafunta, sai tai saurin sanya Dan kwalinta ta rufe gurin Duk yana kallonta,
Ya share ya fara hada allura sabida ta dausashe mata radadin da take ji, har ta bacci ya hada a ciki, ya cire abinda ta rufe jikin nata, tana jinsa, sai tayi saurin yin ruf da ciki, dama haka yakeso kawai ya saita yayi tsikara mata, kafin tayi wani motsi har ya zare sirin jin
Ko minti biyar bai yi ba bacci ya dauketa,nan take yafara aikinshi cikin qwarewa,shi kanshi yayi mamakin yaya akai haka tafaru, lallai ba karamin dan yan aiki ta aikata wa yarinyar ba
Bacci take sosai Dan batasan abinda yake faruwa ba,Nasir ya dinketa tsaf sannan ya gyara mata kwanciya ya mike ya shiga toilet domin yin Wanka.
Ya fitowa wayarshi tayi kara
A nutse ya karasa inda wayar take yayi tunanin ko Momyce
[15/06/2019 7:52 AM] Binta Umar Abbale: Sunan Anwar ne yake yawo kan screen din wayar, abin ya bashi mamaki sosai, sai kawai ya share wayar ta katse ya cigaba da abinda yakeyi.
Wani kiran ya kara shigowa, ko kallon wayar bai yi ba, lallai zai ciwa Anwar mutumci a kan wane dalili zai sa ya dameshi da kiran waya
Kafin ya gama tunaninshi wani kiran yakara shigowa a karo na uku ya dauka gami dacewa" Anwar bai bari yayi magana ba ya kyalkyale da wata "yar iskar dariya yace"nasan yanzu aikin gama ya gama kanwa ta kar tsami kwarnafi ya kwanta, ka gama da yarinyar nan,burinka ya cika, na yadda da taken da kakewa kanka na cewar baka cin saura sai dai ka bar sudi, to ka tabbatar da cewar wallahi tallahi ina nan kan bakana a kan yarinyar komai daran dadewa sai na cika burina, babu ruwana da wani auranku"
"Ok sai ka mai da hankali ai Allah ya baka sa'a"
Nasir yafada cikin wata irin murya kana ya cigaba da cewa kamar yadda kafada tabbas naci kuma na rage, kai baka isa kaci sudi na ba Maryam tawa ce ni kadai, tunda kace haka mu zuba dani da kai shege ka fasa, inaji kamanta karon mu na farko da kai,duk lokacin da ka kuskura muka hadu sai dai uwarka ta hafi wani"
Yana gama maganarshi ya kashe wayarshi zuciyarshi sai tafarfasa take,wato har yanzu Anwar yana nan a kan bakanshi a kan Maryam din, lallai dole sai yayiwa tufkar hanci, ya san halin Anwar mugun dan akuya ne
Kallonta yakeyi tana bacci sosai ya tsurawa fuskarta ido yana kallon gashin idonta da yayi zara-zara, duk da a rufe idan nata yake
Ajiyar zuciya ya sauke ya juya ya cigaba da shirin shi cikin nutsuwa ya shirya cikin suit masu kyau da tsada ya karasa dressing mirrow dinshi ya dauki abin taje suma ya taje sosai gami sanya mata mayuka sai kyalli takeyi gashi tayi wani mugun baki da kyau fuskarshi takara haske sosai amma ya dan rame a fuska, mybe wannan hayaniyar ce, tunda abu kalilan sai ya sanyashi rama,dama haka yake
Kai tsaye part din Mubina ya nufa sai zabga kamshi takeyi
Mubina na bedroom dinta kwance cikin bakin ciki da damuwa, duk abinda ya faru dazu tsakanin Nasir da Maryam dazu a kan idanta ya faru, lokacin da taga ya dauki Maryam din ya nufi dakinshi da ita ji tayi kamar tai tai zabga ihu sabida tsananin bakin ciki da damuwa
[15/06/2019 8:31 AM] Binta Umar Abbale: Wato Nasir bai damu ita ba bai mai data mace ba har yanzu yana gurin waccan yarinyar, har yanzu bai shigo gurinta ba
Wani hawayen bakin ciki ne yake bin fuskarta
Haka Nasir ya sameta
Tsayuwa tayi bakin kofa gami da zuba mata ido cikin mamaki ganin tana kuka tamkar wacce aka Daketa
Dariya tabashi sosai ya karasa kusa da ita yana murmushi sabida yasan rigimarta ba tun yau ba
Tsayuwa yayi kanta yana kare mata kallo tana sanye da kayan bacci wanda suka kwanta a jikinta duk qirjinta a waje nan take yaji yanayin jikinshi yana sauyawa
Shi in dai zai ga wadan nan abubuwan to hankalinshi gushewa yakeyi yana bala'in Dan breset a jikin "ya mace
Zama yayi kusa da ita ya kama hannunta guda ya rike cikin nashi, yace" Mubina mai nene wai da sanyi safiya ki na kuka, wai yaya kukeso inyi da raina ne,uhumm"?
Cikin kuka tace" Mai kayiwa waccan yarinyar"?
Kai tsaye yace"ba hurumin ki ba ne kamar yadda kike matata haka take matata
Cikin bacin rai tace"dawa a kafara daura maka aure"?
"Ban sani ba"
Yafada a fusace ya cigaba da cewa" uwata ce ke da zaki sanya ni a gaba da tambaya, ita ce ta kai kan ta gurina kema in kin damu sai ki kawo min kanki shikkenan"
"Baka isa in kawo maka kaina ba wallahi"
Tafada a fusace ta cigaba da cewa " in kana bukatata kazo inda nake sabida ni macace mai aji"
Dariya yayi gami da mikewa tsaya tace"ki riqe abinki to in har sai nazo in da kike, dama yanda kike haka din nan ba wani dai-dai zan ji ba"
Ficewarshi yayi daga dakin ya barta da ciwon ya tsa
[16/06, 18:55] +234 808 996 5176: [16/06/2019 1:32 PM] Binta Umar Abbale: [16/06/2019 12:52 PM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*121*
Part dinshi ya kara komawa ya duba Maryam,har yanzu bacci takeyi, ya jima tsaye a kanta yana kallo ciki da so gami da tausayi,jiya yarinyar tabashi farin cikin da bazai taba mantawa dashi ba,yanzu duk jinshi yake sakayau sabida duk wani abu dake damunsa amararsa ya zube,tunda take neme neman matanshi bai taba gamsuwa irin jiya ba.
Ya jima tsaye a kanta sannan ya fice gida yakeso yaje Gurin Momynsa itama yayi kewarsa sosai
Giss da Tony na tsaye jikin mota suna hango tawowarshi sai kowa ya shiga nutsuwarshi, da sauri Giss ya bude masa mota ya shiga, shima ya shiga gami da zama kusa dashi yana gaisheshi cikin turanci,
Tony ya shiga mazauninshi gami da kunna mota suka fita daga
[16/06/2019 1:32 PM] Binta Umar Abbale: daga gidan, Wayoyinshi ya kunna ko minti daya bai yi ba da kunnawa kira da sakkoni suka soma shigowa nan yai ta amsa kiran wayar mutane sakkoni dama baya dubawa sai dare wani lokacin ma sai zai kwanta.
Mai gadi ya bude get Tony ya shiga ciki gami da gya parking gurin da aka tanada,nan Giss ya fito da sauri, Nasir ya fito hannushi rike da wayoyinshi yana tafe yana amsa kira
Malam Ya'u tare dasu Nafi'u sun fito zasu tafi kasuwa suka ci karo da juna.
Nasir ya datse wayar da yake amsawa cikin sakin fuska ya mika masa hannu gami da cewa"Arrama barka da asubah"
Sosai Malam Ya'u yayi mamakin wannan sauyin da a kasamu daga ban garan Nasir din,kawai sai ya barwa zuciyarsa abin shima ya mika masa hannu cikin walwala yace"barka dai Nasiru ka fito kenan"?
"Wallahi Kuwa"
Nasir yafada yana kokarin wucewa
Arrama Ya'u ya ce "to masha Allahu Allah yayi jagora, yaya Iyalin naka kuma"
"Alhamdullihi Arrama"
"Masha Allah, Allah yayi maka jagora yabaka ikon rikesu da amana"
"Ameen ya rabbi nagode Arrama"
Nasir yafada yana kokarin shigewa domin sauri yakeyi akwai mutanan dake jiranshi, Nafi'u yace"uncle bamu gaisaba fa ,ina Ya Maryam munyi ke warta sosai"
Murmushi yayi Wanda ya kyatar masa da fuska ya fito masa da tsantsar kyawun da Allah yayi mishi,har sai da kasan habarshi ya loba yace"Mai yasa baku bita ba,akwai guri in kuna bukatar zama tare da ita kayi min magana babu damuwa"
Cikin mamaki Nafi'u yace"haba uncle kamar ni ai nayi girma"
Da murmushi a fuskarshi yace"a ina kayi girma? har yanzu fa kananan a boy dinka yaro"
Yafada yana dukan kafadarshi kamar yadda ya saba yi musu suna yara.
Cikin dariya Nafi'u ya dunkule hannushi uncle din ma yayi yadda Nafi'un yayi sukayi abinda suka saba, sai dariya sukeyi, Miftahu na gefe yana murmushi, kawai shi daya ke duk ya manta da irin wannan abun tunda suka fara girma sai yazama kamar wani ustax dama Nafi'u ne mai irin akidar Nasir din
Malam Ya'u ma murumshi yayi kawai ya girgiza kai,nan sukayi sallama Nasir ya wuce part din Momy Giss na bin bayanshi, sukuma suka nufi kasuwa.
Momy na hakimce cikin kujera mai cin mutum daya taci uwar kwalliya da wani les mai uban tsada da kyau fuskarta sanye da glass dinta na fama, hira suke da Uwani cikin farin ciki Uwani tana bata labarin garinsu da yadda sukayi kuruciya Momy sai dariya take mata,
Haka Nasir ya shiga ya taddasu yaji bala'in dadi yadda Uwani take debawa Momynshi kewa yazo ya tadda ita tana dariya, shi yana can yana tunanin tana cikin damuwa kewarshi zata dameta
[16/06/2019 2:03 PM] Binta Umar Abbale: Kafin Momy ta amsa sallamarshi Uwani tayi karaf tace"sannu da zuwa uban dakina,Angon Mubina da Maryam, Allah ya tayaka riko, ai muna nan muna hiraraka nace Allah yasa nan da wata tara musa mu "yan biyu kyawawa masu kama da kai da amaryarka Maryama"
Tunda Uwani tafara magana bata tsayaba har sai da ta kai karshe,
Harararta yake a fakaice jin abinda take cewa shifa ya tsani mutum mai bala'in surutu da badi ba'atambaye ka ba,shi ina ruwanshi da wani da da haihuwa.
Zama yayi kan kujerar da take fuskantar Momyn nashi ya share Uwani da ita da maganganun da takeyi gaisuwarta ya amsa kawai, ya kwanta cikin kujera gami da lumshe idanshi
Ganin haka yasa Momy tasha jinin jikinta,a zuciyarta tace"yau "yan muskilanci ne a kusa Myson kenan,dubeshi kamar ba ango ba,ya wani matse cikin kananun kaya.
Uwani kuwa ganin yadda Nasir ya sharta yasa tayiwa Momy sallama gami da tambayarta abinda za'a dafa da rana
Momy tace"Uwani duk abinda kikayi zanci ke dai kawai kiyi kokarin gyara girkin duk da dai nasan kina iya bakin kokarinki"
"Insha Allah Hajiya"
Uwani tafada sannan ta kalli Nasir tace"Uban dakina a tashi lafiya"
Banza yayi mata har ta fice,shifa tunda tayi masa wannan zancan na haihuwa yaji ya tsaneta lokacin da shigo ya taddasu ita da Momynshi suna dariya,yaji dadin haka,dan har ya qudurta irin alkairin da zai mata, sabida yadda ta zauna tana kular mishi da rabin rayuwarshi, wato Momy amma duk da haka bai fasa ba tunda yayi niyya zai mata,din amma duk ranar da ta sake yi mishi irin wannan maganar,zai tsaya ne kawai shima ya gaggaya mata,magana, shi Sam bai shirya haihuwa yanzu ba.
Bayan futar Uwani Momy ta kalleshi cikin nazari tace" My son lafiya dai ko"
Idanshi guda ya bude kunyar abinda zai fada mata yakeyi sai ya mayar da idanshi ya rufe,ya Dan saki fuska gami da cewa"normal Momyna fatan kin tashi lafiya"?
"Lafiya garau Na tashi Myson"
"Masha Allah,ko da yake ma Momy naga kamar ba kiyi missing dina ba, mai yasa Momy ko dama kin gaji dani ne"
Yafada cikin shagwaba sai kace kankanin Yaro.
"Ni nace My son ina nan ina keyawarka bini-bini na duba ago go amma shiru,sai daga baya nace yanzu fa yaro na ya girma tunda ya aje iyalinshi"
Tafada tana dariya
Shima dariyar yakeyi ya zakuda kafada gami da bude idanshi gaba daya ya sauke kan Momyn nashi ko kunyar ta baya ji
Tace"Yaya Mubina da Maryam din fatan suna nan lafiya Lou"
"Ko wacce tana lafiya Momy sai dai....
"Sai dai me, My son fadamin mana"
Momy tafada cikin damuwa
"Momy Maryam ce"
"Tayi me"
Momyn tafada cikin faduwar gaba"
"Bata da lafiya"
Yafada yana wani sinne kanshi,
Lokaci guda Momy ta fahimci abinda yake nufi
Girgiza kai tayi tana kallonshi sabida Tasan halinshi Na rashin hakuri tun yana yaro ya nuna
Fuskarta ta gyara alamun babu wasa tace"ka gwada mata karfi ko My son"?
"Momy wane qarfi na gwada mata"
Yafada cikin rainin hankalinshi da ya saba.
Hararasa tayi tace"zaka rai namin wayo kamar yadda kasaba, ko my son ina tambayarka kana tambayata Why"
"Dariya yayi kawai ya sunkuyar da kanshi kasa yana Sosa kai kamar wani munafiki
Tsaki