Showing 33001 words to 36000 words out of 87228 words
Chapter 12 - YARO DA KUDI Complete Hausa Novels by Binta Umar Abbale .txt
bawa Yaronshi umarnin tafiya
Maryam jikinta ya ruqa kar-karwa tamkar ta saki fitsari ganin wasu gudun duma gunduman mutane ,duk girman Ancle din sun fishi,sai ta fashe da kuka tana kallonshi tace "Uncle mai nayi maka zaka siyar dani ,kayi hakuri dan Allah
Bakinta ya gwabe da hannunshi yace"dan ubanki rufe min baki, ko siyar da mutane nake yaushe zan yi wahar siyar dake,wannan kan naki ai bazai yi tsada ba, yau zaki fadamin wane irin surkulle kuka yiwa dady dake da iyayenki ,Wanda bayason ganin bacin ranku
Kuka take tana bashi hakuri ,yayi mata banza,sai ya dauko sigari ya kunna,yana zuqa yana fesa mata hayaqin ta,
Maryam ta riqa tari tana kau da kai sabida warin tabar! Ganin batason warin yasa ya juyo da fuskarta ya time sosai da ya zuqa sai ya fesa mata a fuska.
[19/05/2019 8:15 AM] Binta Umar Abbale: *YARO DA KUDI*
*55*
Kau da
fuskar ta take tamkar zata shide sabida yadda hayaqin yake hawa kan ta,idon ta yayi jajazur, sai ruwa yake ,
Shiko Nasir bai bar busa mata haqin sai da ya shanye tas sannan ya sake ta tafadi cikin kujera tana fidda numfashi na wahala.
Da kyar ta dawo hayyacin ta,tafara bin titi da kallo ganin su a bayan gari tunda take bata taba biyo hanyar ba mai ma zai kawo ta,
Addu'oi tafara yi cikin zuciyarta tana kuka sosai sabida ta saddaqar da Uncle zai sai da ita ne ,
Kan ta a sunye taji an yi parking din mota,ta dago kai tana bin ilahirin gurin da kallo har yanzu bata fasa yin addu'a ba,Nasir ya bude mota yafito yana mata wani banzan kallo ,yace fito min a mota bagidajiya kawai"
Cikin kwarin gwaiwa ta fito albarkacin addu'ar da take bakinta,amma duk da haka gabanta bai bar faduwa ba.
Da sauri daya daga cikin yaran ya bi bayansu, Nasir a gaba Maryam biye da bayanshi,ya bude gidan ya shiga ,sai ta ja ta tsaya taqi shiga, tana waiwayen mutumin dake bayan ta,ya buga mata tsawa gami da cewa" shige ciki"
Jikinta na kyarma ta fada cikin katon farlo Wanda ya amsa sunanshi ,komai Na more rayuwa a kwai,part biyu ne ko wanne da saitin kujeru,can gefe kuma wani katon show glass ne cike da kayayyakin sha ,masu tsada ko wanne cikin kwalabarshi,can taga Nasir ya nufa ya zauna kan wata kujerar mai bala'in kyau,hannunshi riqe da kwalabar wsky yana kokarin budewa,
Dama bodyguard din shi sun fita,sai ita dashi, kawai tana tsaye bakin kofar farlo tana zare ido ,domin ta saddakar uncle din cutar da ita zai yi.
Mikewa yayi ya dawo farlo ya zauna cikin daya daga cikin kujrun farlo din ya zauna gami da Dora kafa daya kan daya ,ya zuba mata ido kurr! Yana kurbar wsky din shi cikin kwarewa ,sai lumshe ido yake cikin zuciyarsa yace yau dai zan kawar da duk abinda yake damuna game da yarinyar nan.
Da hannun shi yayi mata alamar tazo in da yake ,ta kalle shi jikinta na makyarkyata ,gani tayi idon shi yayi jajazir ,sai tayi baya da sauri ta nufi kofar fita daga farlou,
Mikewa yayi a nutse ya karaso inda take tana ,kici-kicin bude kofar ta kasa bude ta,yana zuwa bai jira komai ba ya dauke ta can kas! Ya nufi wani daki a cikin farlo,Maryam ta ruqa kurma ihu tana dukan bayanshi ,hade da ya kushin shi ,a fatarshi kasancewar rigar dake jikinshi ,vest ce ,duk ta ya kyushe masa jiki ,amma da yake ba'a cikin hayyacin sa yake ba,bai saurare ta ba,kai tsaye kan wani haddadan bed ya cilar da ita, ya sunkuya kan ta yayi mata rumfa numfashinsu na bugun na juna,Marym ta zabura zata mike ya haye kan ta gami da sakar mata nauyin shi ,ya dagota gami da fizge hijab din jikinta, ya jefar ya fizge dankwalin kan ta shima ya cilar,tamkar wani mahaukaci ya kwantar da ita ,tana kici-kici zare mata dogon wandon ta na isilamiyar ,ta riqa kuka tana rokarshi ya kyale ta yayi hakuri,kwata kwata bai San tanayi ba domin dama yayi nasarar cire mata riga jikinta,daga ita sai briziyya, ya gigice gami da dimaucewa ya damqi breast din ta guda a riqa murza su ya nishi idonshi kamar gauta yafi ta daga cikin hayyacin sa
Maryam ta riqa jin wata kasala a jikinta sakamakon jin abinda bata taba Ji ba,tayi shiru tana lumshe ido ,Ganin ta sakar masa jiki ya dago fuskar ta ya hade bakinsu guri guda ya cigaba da Cukuda mata jiki ko ta'ina,
Ganin yana tube wandon sa yasa ta yunkura cikin zafin nama ta angiza shi ya fadi kan bed din ragwajab! Ta dira da gudu tayi han yar fita daga dakin daga ita sai brziya da pant,sai kuka take,ya mike a sukwane ya biyo ta,tayi saurin ficewa daga dakin ta rufe da sauri ta murza key din da tagani a jikin kofar ta kulleshi ta bar key din a ciki.
[19/05/2019 8:31 AM] AIshata: *YARO DA KUDI*
*56*
Can kan kujera taje ta zauna tare da takure jikinta tana kuka mai ban tausayi, sanyi Ac yasa ta makyar kyata jikinta sai rawa yakeyi,
Shiko Nasir dukan Kofar yake ,ya na zagin ta cikin turan ci yace "wallahi mutukar baki zo kin bude min kofa sai nayi miki abinda ban yi niyya ba, ni zaki kulle a gida na,kizo ki bude min kofa ko in ci ubanki,shegiya mayya,kin kamamin kurwa kin ruqe! Na tsane ki Maryam "I hit you I hit you!! Yafada gami da dukan kofar dakin da qafarshi,
Maryam ta gigice tana jin tsoran ta bude masa ya haike mata gashi babu matai maki,da kyar tabude baki tace"Uncle Allah bazai baka nasara a kai na ba in Allah ya yarda Allah sai ya kare ni daga sharrin ka,
Ta karashe maganar tana kuka harda majina,babban bakin cikinta yadda take zaune babu kaya a jikinta,
Kafin yace wani abu wayarshi ce tafara kara,da sauri yaje ya dauka ya kara a kunnensa yana zarya a dakin,
Anwar ne
Yace"ya aikai ne mutumina gani a waje ina jiranka, yaran ka sun hanani shigowa,tunda naji haka nace yau ta samu, kenan shegen kaya" ya karashe maganar yana kyalkyala dariya cike da nishadi.
"Eh nine na hanasu nace kowaye ya zo kar su bari ya shigo,kaje kawai mahadu anjima a club,
Nasir yafada yana kokarin kashe wayar,
"owk babu damuwa zamu hade,in sha Allah a kwai labari sosai,yau zan cika alkawari na a kan Baby nan fa,duk nagama shiri na,ina tunanin nan zan kawo ta kawai mu more,
Anwar yafadi maganar yana zuqar sigari
Tsaki Nasir yaja cikin zuciyarsa yace" sai muga ta inda zaka ga yarinyar shasha sha kawai
Afili ko yace"ok sai mun hadu kawai ya kashe wayar,
Ya aje kan bed,yafada toliet domin tsarkake jikinshi,ya fito ya shirya gami da zama gefan fado yana neman wata number a wayarshi ,
Daya daga cikin yaranshi yabawa umarnin ,ya shigo ya bude master bedroom din sa, ya bude drowas din jikin mirrow din shi a kwai sapire na mukkulai ya dauko ya zo ya bude shi.
Bayan sun gama wayar,ya matsa jikin kofar , yace"Maryam bude ki karbi kayanki ki saka in mai dake gida shiru yaji,sai ya qara maimaitawa nan yaji shiru,gabanshi ya fadi,yana jin tsoran kar ,yaron shi yashigo ya gan ta ahaka,duk da yake Dan bariki yana da kishin kan sa,balle ga ya rinyar da ya kwallafawa ransa shi kadai"
I ta ko Maryam jin ana kokarin bude kofar farlo din yasa tafada bayan kujera ta boya ,jikinta sai rawa yakeyi tana jin Uncle din na magana tayi shiru.
[19/05/2019 1:23 PM] Binta Umar Abbale: [19/05/2019 12:39 PM] Nana Aisha: *YARO DA KUDI*
*56*
Can kan kujera taje ta zauna tare da takure jikinta tana kuka mai ban tausayi, sanyi Ac yasa ta makyar kyata jikinta sai rawa yakeyi,
Shiko Nasir dukan Kofar yake ,ya na zagin ta cikin turan ci yace "wallahi mutukar baki zo kin bude min kofa sai nayi miki abinda ban yi niyya ba, ni zaki kulle a gida na,kizo ki bude min kofa ko in ci ubanki,shegiya mayya,kin kamamin kurwa kin ruqe! Na tsane ki Maryam "I hit you I hit you!! Yafada gami da dukan kofar dakin da qafarshi,
Maryam ta gigice tana jin tsoran ta bude masa ya haike mata gashi babu matai maki,da kyar tabude baki tace"Uncle Allah bazai baka nasara a kai na ba in Allah ya yarda Allah sai ya kare ni daga sharrin ka,
Ta karashe maganar tana kuka harda majina,babban bakin cikinta yadda take zaune babu kaya a jikinta,
Kafin yace wani abu wayarshi ce tafara kara,da sauri yaje ya dauka ya kara a kunnensa yana zarya a dakin,
Anwar ne
Yace"ya aikai ne mutumina gani a waje ina jiranka, yaran ka sun hanani shigowa,tunda naji haka nace yau ta samu, kenan shegen kaya" ya karashe maganar yana kyalkyala dariya cike da nishadi.
"Eh nine na hanasu nace kowaye ya zo kar su bari ya shigo,kaje kawai mahadu anjima a club,
Nasir yafada yana kokarin kashe wayar,
"owk babu damuwa zamu hade,in sha Allah a kwai labari sosai,yau zan cika alkawari na a kan Baby nan fa,duk nagama shiri na,ina tunanin nan zan kawo ta kawai mu more,
Anwar yafadi maganar yana zuqar sigari
Tsaki Nasir yaja cikin zuciyarsa yace" sai muga ta inda zaka ga yarinyar shasha sha kawai
Afili ko yace"ok sai mun hadu kawai ya kashe wayar,
Ya aje kan bed,yafada toliet domin tsarkake jikinshi,ya fito ya shirya gami da zama gefan fado yana neman wata number a wayarshi ,
Daya daga cikin yaranshi yabawa umarnin ,ya shigo ya bude master bedroom din sa, ya bude drowas din jikin mirrow din shi a kwai sapire na mukkulai ya dauko ya zo ya bude shi.
Bayan sun gama wayar,ya matsa jikin kofar , yace"Maryam bude ki karbi kayanki ki saka in mai dake gida shiru yaji,sai ya qara maimaitawa nan yaji shiru,gabanshi ya fadi,yana jin tsoran kar ,yaron shi yashigo ya gan ta ahaka,duk da yake Dan bariki yana da kishin kan sa,balle ga ya rinyar da ya kwallafawa ransa shi kadai"
I ta ko Maryam jin ana kokarin bude kofar farlo din yasa tafada bayan kujera ta boya ,jikinta sai rawa yakeyi tana jin Uncle din na magana tayi shiru.
[19/05/2019 12:39 PM] Nana Aisha: *YARO DA KUDI*
*57*
Joy daya daga cikin yaro Nasir ya shigo farlou din kamar yadda oganshi ya umarce shi ya je ya dauko keys din ya fito farlo ,ya tsaya yana diri-diri wane daki oganshi yake ciki,sai ya fito da wayarshi ya kira sa,Nasir yace"bedroom din dake kallon ka in kashigo farlo ina ciki,
Joy ya rinka mamakin waye ya kulle shi cikin daki,wata zuciyar tace masa mybe ko yayi shaye-shayen sa ne ya kulle kan sa bai sani ba,"No wata zuciyar tace Boss! bayashan kananun abu wanda zasu bugar dashi,lallai a kwai dalili,
Maryam na makure jikin kujera tana kifkifta ido duk tanajin abinda suke cewa sai gumi take ,tana addu'a Allah ya tseratar da ita daga sharrin su.
Bayan Joy ya bude shi ,sai ya bashi umarnin tafiya kawai, Joy ya fita kamar yadda aka umarce shi.
Nasir ya fito daga bed din hannunshi nan nade da blet , sai huci yake yi dole sai ya hukunta Maryam,sabida ita "yar iska ce shine zata kulleshi cikin daki ,tamkar gidan ubanta,
Ya bi farlo da kallo babu ita babu dalilinta, da sauri ya shiga kchin yana tunanin ko anan ta boya, nan ma bata nan ya fito yana rarraba ido,yashiga master bedroom din shi ya duba nan ma batanan,a gigice yafito yana daga labulayen farlo wai ko ta makale a ciki, wata zuciayr tace masa kila ta fita lokacin da Joy ya bude kofar,da sauri ya saki blet din ya fadi kasa, jikinshi na rawa ya fita daga farlon yana kwalawa Joy kira, a ran sa yace yarinyar nan tafita ahaka ai ta cuce ni, wallahi,shegiya "yar iska kawai,
Ya riqa yiwa Joy masifa mai yasa lokacin da ya bude kofar bai kulle ba, Joy sai bashi hakuri yake,ko saurarasa bai yi ba, ya nufi daya daga cikin manyan motocin sa dake aje a farfajiyar gurin ya shiga a fusace,Joy ya biyo shi a baya yana bashi hakuri,ya daka masa tsawa gami da cewa ya koma baya bukatar rakiyar shi,
Ya fafari motar ya fice daga gurin a fusace, ya daki kan motar yana huci a fili yace"Maryam I will kill you, Maryam in na ganki sai na kusa kashe ki, ji yake tamkar ya fashe da kuka Dan bakincikin abinda tayi masa
[19/05/2019 12:39 PM] Nana Aisha: *YARO DA KUDI*
*58*
Maryam ko na ciki gidan tana jin duk wani motsin shi,sai da ta tabbatar ya fita sannan ta fito da sauri,Allah yasa ya bar dakin a bude tayi sauri ta shiga ta saka kayan ta cikin sauri-sauri take yi tanayi tana kallon kofa ,dama safarta na kafarta ta lalubi niqaf din ta ta daura , sai da jakar ta na motarsa haka tafito da sauri tana wai wayen dakin.
Karo suka kusa yi da Joy ya dawo da niyar rufe kofar, ita kuma zata fito,
Tsawa ta daka mata cikin turanci yace"wuce ki koma ciki"
Ita ma cikin turancin tace"ai mungama da shi,Ogan ku ya sallame ni,tafadi maganar kamar gaske.
Joy sai ya yadda da maganar ta sabida dama oga in ya dauko yarinya. Da safe ,bata kwana masa a gida sai dai in da daddare ya shi go da ita
Ba ta hanya yayi ta wuce gabanta yana faduwa ta fice daga gidan.
Babu kowa a layin shiru babu motsin mutum sai gilmawar mota,jefi-jefi ,Maryam sai rarraba ido take tana addu'a Allah ya kawo mata dauki.
Wata mota tazo ta wuce ta gabanta fuuuu! sai daga hannun take.
Sannu a hankali motar tadawo da baya har tazo in da take,Marym bata tsaya ganin Wanda yake cikin motar ba kawai ta bude ta afaka,ciki jikin ta na karkarwa,
Anwar ya sauke a jiyar zuciya yana cizan lebanshi nakasa a fili yace"tsuntsu daga sama gashashshe ,ba sai na sha wahala ba,tunani yake yi mai yakawo ta gidan Nasir,gidan da bakowa ne yasan dashi ba, Lallai a kwai wani abu boyayye ,wata zuciyar tace masa mybe ita ce yarinyar da Abbas ya fada maka,dazu,in hakane Nasir ya gama dashi, wallahi, dama yafada masa ba ya cin saura,to wannan ba zai hanashi biyan bukatarsa a kan yarinyar ba.
Ta mirrow din motar ya kura mata ido yana jin wani fleenig na yarinyar
Da kyar yace"baby kin gane ni kuwa,dago kai ki kalle ni ,masoyinki Wanda ya jima cikin kwadayinki,da sha'awarki tare da sha'awar komai naki
A gigice Maryam ta dago kai jin kamar maganar abokin uncle Wanda ya taba ritsa ta kwanaki a dakinshi.
Ido hudu sukayi ,Maryam tafasa wata kara,tafara kokarin bude kofar cikin zafin nama,
[19/05/2019 12:39 PM] Nana Aisha: *YARO DA KUDI*
*59*
Abinda Maryam bata sani ba kuwa motar mai sucurity ,tayi -tayi ta bude takasa, Shiko Anwar yana kallonta yana dariya, yace"ina zaki babyna ai yau Allah ne ya amsamin addu'ata a kanki"
Maryam ta fashe da kuka tace "Wai mai nayi muku kai da abokinka kuka tsaneni in sha Allah ,nafi qarfinku Allah bazai baku iko a kai na ba"
Dariya Anwar yayi yana dukan kan mota yace"ke din ce baby duk namijin da yayi ar ba dake sai yaji yana sha'awar ki ,sabida kina da wasu abubuwan da ba kowace mace take dashi ba.
"Allah ya fiku domin dashi na dogara ban taba zina ba kuma ban yi ba ,sai dai Ku kashe ni Allah ya isa tsakanina daku ,"yan iska kawai"
Cikin kuka take fadin maganar kwata-kwata a lokacin babu tsoro ko guda a tare da ita,
Anwar ya tsai da mota ran shi a bace ya waiwayo yace "ni kike zagi dan ubanki ,shegiya "yar mai gadi,kamar ni ki sani a gaba kina zagi yau sai na nuna miki yaya bariki take,
Kawai sai ya kwantar da kujerun motar ,ya afka kan ta, ya fizge hijab din har yana makure mata wuya ,ya kama Brest din ta ya riqa murazawa ya danne ta Tanata motso motso ,dukanshi take tana kuka,shikuma ya fita daga hayyacinsa sai kokarin zare wandon sa yakeyi,
Motar Nasir yace tazo ta wuce,yana ciki yana cikin bacin rai,babu inda bai duba ba bai gan ta ba ,har skull din su sai da yasa aka duba masa ,a kace yau bata zo ba,
Motar Anwar ya gani ya dawo da baya, yayi parking ya fito cikin zafin nama ,ya karasa gurin motar
Numfashi ya riqa ji da nishi! Nishi! Yana tashi cikin motar ga kukan mace nan a ciki, babu abinda yake gani kasancewar motar mai duhun gilasai ce,sai ya daki motar da kafarshi gabanshi yana faduwa ,sabida yadda zuciyarshi take fada masa Maryam ce a ciki motar
Maryam kuka take ,tana kiran ancle din sabida ita tana ganinshi shine baya ganinsu,yayinda Anwar ya gigice ya fita daga hayyacinsa ,sabida yadda yayi nasarar cirewa Maryam rigarta har briziyya ga kirjinta nan duk a waje ,ta na rufewa da hannuwanta tana kuka shikuma Anwar yana cire hannuta yana ihu!
Nasir hankalinshi ya tashi sabida ya gama yaddawar kanshi cewar Maryam ce a cikin motar,
Zagin Anwar yake cikin turanci yana dukan motar da kafarshi da hannunshi, jikinshi sai tsuma yakeyi ya tafi da gudu ya dawo ya kaiwa glass din mota doka da kafarshi mai sanye da takalmi boot mai Mugun tsada da kwari,
A i kuwa glass din ya fashe , ya zira hannunshi cikin motar yana kokarin budewa, tafin hannunshi duk ya yayyanke, amma Sam bai damu ba,
Lura da yayi Anwar ya sanyawa motar suciruty yasa ya zira hannu ya damko wuyan Anwar din ,yana dukan kan shi,hade da zaginshi cikin turanchi
Anwar ya dawo hayyacin shi har yanzu yana kwance kan Maryam ya dago ta ya rugume a jikinshi idon shi kamar gauta,ya ke kallon Nasir"da kyar tace" haba mana! yawa kake Alhji ya ina hutawa zakazo kana min haka ,har da fasamin glass din mota"
Nasir kamar zuciyarsa ta fashe haka yake ji ganin Maryam rungume jikin Anwar babu riga,ga nonuwan ta a waje ,daga ganinsu Anwar ya taba ganin yadda sukayi jajazir abinka da farar fata
[05/06, 18:47] +234 808 996 5176: *YARO DA KUDI*
*60*
Nasir yace "ka bude motar nan dan ubanka shege maye ,kawai wallahi tallahi kasake kayiwa yarinyar nan wani abu sai na kashe ka Anwar!! "Iwiil kill you San nakashe ka,!!! Cikin ihu da hayaniya yake maganar sai dukan motar yake yana kokarin budewa hannuwanshi duk sun faffashe sakamakon glass din motar da ya fashe,.
Anwar ya bude