Showing 12001 words to 15000 words out of 108975 words
Chapter 5 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE HAUSA NOVEL M SHAKUR .pdf
pen a dairy dinta wanda inda sabo tasaba ganinta tana yan rubuce rubuce aciki yasa tai
murmushi ijiye abincin tayi anan kasan carpet sanan ta taso tazo inda Mama take tana kallon
abinda take rubutawa da sauri Mama tarufe dairy tadago kanta tana hararanta tace “lpy” turo
baki tayi ashagwabe tace “Mama handwriting dinki nake kallo fa, wlh Mama handwriting dinki
yafi harna Baba kyau, inama nine nakeda fine handwriting haka, amman rubutuna kaman
tafiyan tsutsa” hannu Mama takai ta dakamata duka a kafa tace “kincikani da surutu wuce kije
kiyi breakfast kizo namiki tsifan” wucewa tayi tana dan dariya sanan tazauna tanacin abincin
tana wasadashi kaman wata yar yarinya Mama kawai ta tasata agaba tana kallo, saida tagama
sanan ta kwasa tafita dasu kafin tadawo Mama tahaumata tsifan kan.
ALKAWARIN ZUCIYA
✍M SHAKUR
For those asking me how to subscribe Dan shiga group din danake posting all you have to do is
pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta
watsapp number na.
Dan magana dani directly click on this link
wa.me/+2347012181461
*******
Free page
UK
Karan wayanshi yatadashi daga dan gajeren baccin dayake yi mai dadi sabida shishan dayasha
harya bugar dashi, ahankali yasa hannunshi da kyar yajawo wayan sanan yakai gaban
fuskanshi yakalli screen din ganin Dad yasa duka baccin idanunshi suka washe da sauri yatashi
yana gyara zama ya matsar da shisha pot din gefe sanan yadaura wayan nashi akunne cikeda
girmamawa yace “Abba ina yini” daga tachan bangaren cikin muryan dattaku irin muryan daba
na yaraba dinan kanaji kasan na Babba ne yace “Zayn naji muryanka wani irin lafiyanka kalau”?
Dan yatsine fuska yayi yarasa maisa Abba always gets him, kafin yadan saki murmushi yace
“Abba bacci ne daman yadan kwasheni amman nariga natashi, yasu Ammi Abba?” murmushi
Abba yayi mai dan sautin ta wayan yace “Ammi dakowa duk suna lpy, Matar kaninka Hafiz
tahaihu ansami y’a mace” dan ware idanunshi yayi cikeda mamaki dakuma farinciki sosai yace
“Masha Allah, Allah ya raya mana” anatse Abba yace “Ameen ya rabb, when will you be
rounding up PHd dinan Son”? Ahankali yace “nan da 2months Abba In sha Allah” “Uhmm” Abba
yafadi yana gyara murya yace “Masha Allah Allah yasa kagama lpy Allah ya sanya Albarka
acikin sa” ahankali yace “Ameen Abba” dan gyaran murya Abba yayi yace “Zayn tunda kataso
bama kai kadai ba duka yaran dana haifa aduniyan nan I always give you all abubuwan
dakukeso, I support dreams dinku with all I can, Zayn tunkana yaro dan kankani na lura kai yaro
mai kwazo ne sanan gason karatu, I supported you sabida inaso kai leaving dreams dinka,
bantaba complain ba dan buri na shine kagama duka karatun dakake, Hafiz yana gama masters
dinshi yanuna shi aure yakeso I supported him as well da sauran kanninka mata, burina
amatsayina na mahaifi shine naga yarana na cikin farin ciki sanan suna rayuwa yanda sukeso
madaman bai sabama koyarwan ma’ikin Allah ba tsira da amincin Allah su tabbata agareshi,
dan haka Zayn dazaran watan nin nan biyu dakafadi mini yanzu sun cika, inaso ka tattaro
yinaka inaka kadawo nan naijeriya, kafara aikin ka anan sanan kai aure kaima ka natsu
kanajina” ahankali yace “eh Abba” yanadan yatsine fuska me a aure please da all this Nigeria’s
father values it so much, aure is problem, damuwa ce kawai tacika aure, shifa baijin zai iya
rayuwan da he will cater for someone ba, ko babes dinshi whenever he’s honey he feed on
them idan yagama ya tashi ke kikasan yanda zaki da kanki, ina zaiwani iya aure dashi zai dinga
kulada wata, lallai! “Zayn kanajina” yaji maganan Abba dasauri yace “eh Abba” Abba yacigaba
yace “kaine Babban d’ana, tsufa yazo Zayn inaso tun yanzu da raina da lafiyana nahada kan
yarana agari guda, yau da wani abu zai sameni kaine babba kaine zaka rikemin gida, dan haka
nasanka da natsuwa Zayn dakuma tsoron Allah amman bazan gaji da gayamaka ba kadingajin
tsoron Allah aduk inda kake sanan ka kiyayi abokanai marasa kyau, Allah maka albarka, idan
na ijiye wayan nan zan aika maka da kudi kaji” dasauri yace “Abba no, inada kudi kamanta ina
musu aiki anan ana biyana duk wata” anatse Abba yace “kudin aikinka daban kudin na ni
mahaifinka daban as long as bakai aureba baka da iyali naka na kanka nine komi naka Zayn
Allah maka albarka” murmushi yayi har cikin ranshi yanason yanda Abban shi ke sonshi,
kobakasan komi nagidansu ba dazaran kashigo gidan kagansu duka kasan Abba yafison shi
kan duka yaran daya haifa shi kanshi baisan mesa ba, kowan nan zancen haihuwan he’s sure
yanaji yakirashi before Ammi kanta takirashi Abba yakirashi sau dubu, Karan alert dayaji yasa
yakalli wayanshi, $10,000 dollars yagani, murmushi kawai yayi ya ijiye wayan yatashi yaje yay
wanka yasan nan bada dadewa ba shima Hafiz zai kirashi.
Wanka yayi ya shirya cikin wani dan gajeren wando mai bala’in kyau black sai farin riga, feffesa
turare yayi sanan yasaka wani black crocs na designers dayama white kafanshi kyau sosai
kaman kafan bature, kana ganinshi kaga irin yaran yan gayun nan yan hutu kuma yan iska at
the same time sanan yawuce akan table yadauki car key nashi yabude kofa yafito yanadan
yatsine fuska ganin rana yafito yau sosai, ciki yadawo yadauki sunglasses dinshi yasaka kafin
yafito yaja kofan nashi yarufe sanan yasauka kasa, motanshi yabude yashiga sanan yafice
daga gidan yana mahaukacin gudu abinshi waka natashi daga motanshi.
Tana ganin fitanshi zama tayi dirshan anan wajen window jikinta ko’ina narawa kaman zata
haukace inda ace zaa gayamata Zayn yamata magani ne da wlh zata yarda sabida wani wutan
sonshi datakeji azuciyan ta is another thing, ganin kaman zuciyanta na neman daina aiki yasa
ta tashi tadauki wayanta akan dinning tai dialing number Jully, ringing daya Jully tadauka kafin
ma Jully tai magana tahau mata magana kaman wacce tazare. “Jully if u ever love me Jully
please help me, Jully zan mutu, soyayyan Zayn is about to kill me, I was sent to school amman
nakasa komi na school I keep stalking yaron dabaimasan inayi ba, wayyo Allah na wlh
zuciyanta kaman ta kumbura sabida son Zayn I just want him, I want him so bad sosai, I want
him to hold me, hug me kiss me And tell me he loves me, i am loosing my head my mind and
my whole soul, ina tsoron kar watarana ki tashi kiga na mutu because of Zayn, nagayamai yau
ina sonshi all he did was slam the door afuskana, Jully help me please” bakaramin tausayi
Ayshu tabata ba jitayi kaman tamata kuka, murya chan kasa tace “Ayshu calm down, I am
coming don’t do anything just give me 5min u will see me kinji” gyadamata kai Ayshu tayi kaman
tana ganinta sanan tacire eayan daga kunenta ta ijiye akasa itama takoma kasa gaban dinning
ta zauna idan kaganta zaka dauka ta haukace tana zaune awajen taga wayanta yahau ringing
Mommy tagani amman takasa dagawa, wajajen 10min tana zaune awajen saiga Jully tashigo
tana sanye da Riga da jeans, da handbag dinta a hannu ganin yanda Ayshu tazauna akasa
idanunta sunyi jazur sun chanza launi tsabagen damuwa yasa dasauri tai inda take zama tayi
kusada wajen tana kallon fuskanta tace “Ayshu look at you My baby, Ayshu you need help I
think we should go see a Doctor” girgiza mata kai tayi cikin wani kalan yanayi tace “Jully I love
him, I am madly inlove with…..” “someone that doesn’t even know about your existence Ayshu,
yaron nan never loves any woman ke u are an eyewitness yanda kike stalking nashi kina ganin
yanda yake chanza babes, kina ganin yanda yake rayuwa, and u still love him kinason ki karake
like all his other women” ga mamakinta gyadamata kai Ayshu tayi tace “eh, as long as he will be
with me, smile with me, hold me lemme feel his warm soft skin akan nawa and those his
succulent lips while he stares into my eyes dawayan nan sexy eyes din nashi dat always look
kaman yanajin bacci I want, his eyes use to make my body cringe,Jully I want Zayn” kallonta
kawai Jully take dan kawarta is obsess, one a scale na 10, Ayshu is even more than 10
dawanan fitinannen son datakema yaron nan, ajiyan zuciya tasauke tana kallonta tace “Ayshu I
want you to define the terms in your own way, sama da kowa kinsan cewa yaron chan is not the
love type kinsan cewa bala’in dan iska ne shi, f**k boy and a play boy, Ayshu tell me what do
you exactly want from him tunda kinsan shi waye shi” shiru Ayshu tayi tana kallon Jully kafin
ahankali tace “I want to sleep with him! I want to know him in and out, I want to have koda one
single memory nawa da shi wanda I will always dwell akanshi, I want to share something da
Zayn Jully….” Ajiyan zuciya Jully ta sauke tasan menene so amman harga Allah bataso kawarta
taso Zayn ba she prefers her Kabir dakenan kaman zai zare akanta amman tace sai Zayn,
jakanta tabude sanan taciro wani dan karamin white kwalba dawani blue liquid abu ke ciki
tamikama Ayshu, kallonta Ayshu tayi sanan takalli kwalban abin batare data karba ba tace
“what is this”? Dan murmushi July tayi tace “this is ur problem solver u have no idea nawa na
kashe yanzun nan kafin na iso wajen nan kafin yaran nan su saidamin da abin nan, yanzu dai
not that bakince kinsan password din kofanshi ba” dasauri Ayshu ta gyadamata kai, murmushi
Jully tayi tace “perfect, u see this serum is for shisha acikin shisha ake zubawa nasanshi kuma
he always take shisha, zaki shiga dakinshi get his shisha pot kibude ki kwara serum din aciki”
dasauri bakinta har rawa yake tace “mezai faru idan ya kunna shishan ya sha to bayan najuye”
hararanta Jully tayi tana murmushi tace “u don’t wanna know” cikeda kosawa tace “please tell
me Jully” ahankali Jully tace “this serum dakike gani will turn dat guy to a beast, ke he can even
cry for you and beg you kibashi yaci inba hakaba zaiji kaman zai mutu” wani kalan tashi Ayshu
tayi da sauri tana karban abin daga hannunshi tace “bayanan Bari naje nasaka” kafinma Jully
tamata magana hartai kofa tabude tafice Jully kawai tai shiru bata taba ganin so irin na Ayshu
ba tsabagen yanda take monitoring activities nashi har password na kofanshi tasani, she just
hope this satisfy whatever crave it is dayake zuciyanta ko tayi concentrating a school tana
zaune a inda take saiga Ayshu tadawo da empty bottle din tana dariyan jin dadi sosai tace
“done” dariya Jully tayi tace “to mutafi school munada lectures” make kafada Ayshu tayi tace
“what if yadawo anjima basai dare ba, kedai kitafi ni yanzu ma Mommy zan kira ta kirani dazu
ban amsa ba” tashi Jully tayi tace “natafi” bye friend…..
Tana zaune all ranan a falo bai dawo gidan ba as usual sai wajajen 1 nadare yashigo gidan, sai
addu’a take karya dawo da wata, ganin shi kadai yadawo yasa taji zuciyanta yamata wani dadi
daki yawuce yay wanka sanan yafito da boxer as usual tana ganin inuwanshi ta madubi, dauko
shisha pot dinshi yayi ya kunna sanan yazauna kan kujera yana tattaba wayanshi kafin taga
yamika hannu yadauki pipe din wani tsallen dadi tafara tana yes yes take it, zuka yayi yana
tattaba waya sanan yafito da pipe din ya busoda hayakin waje kaman zata haukace sabida dadi
rawa tafara sosai.
Comfortably yakeshan shisha shi yana streaming online kafin chan yaga message na Hafiz
yaturomai pictures dasauri ya shiga watsapp din yabude hotMunan yana dubawa na baby ne
yanadan murmushi he love babies.
ALKAWARIN ZUCIYA
✍ M SHAKUR
For business advert or promotion chat me up directly on watsapp by clicking on this link:
wa.me/+2347012181461
1️⃣1️⃣
Dan lumshe idanu kadan yayi yabudesu da sauri tareda ijiye wayan tsigan jikinshi nawani kalan
tashi gabanshi na mahaukacin tashi da baida control of, maranshi na murdawa yanajin wani irin
bukata dashi kanshi baisan daga ina tazo ba, shishan yashiga sha da sauri da sauri kozaidan
bugar dashi yasakashi bacci yanadan tsaki cikeda kulewa yace “shit!” He don’t even know ko
shishan karamishi yake oho jiyayi his world is clouding and going sideways, ahankali yasaki
pipe din shishan yawani fadi akasa yana cizan lips idanunshi na kankancewa sosai yana sauke
ijiyan zuciya kadan kadan, hannunshi yamika yadauko wayanshi daya yar agefenshi da kyar
dayan hannunshi kuma yana kaiwa kan boxer cus he’s having mad pains, wayanshi yabude
amman bayama gani da kyau ko kadan dazaima iya kiran daya daga cikin yammatan shi,
kofanshi yaji anbude anshigo dasauri yajuyo da jajayen idanunshi yakalli wajen, Ayshu ce
tashigo tasaka wani red rigan bacci very transparent dababu abinda baya gani ajikinta, tasaki
braids dinta kasa tai wani kalan kyau lips dinta na shinning na red janbakin data saka, wani
kalan ijiyan zuciya yasauke jijiyan kanshi na fitowa waje tsabagen jaraban dayakeji dakewa yayi
yana cizon lips dinshi da kyar ya iya tattaro karfinshi gabaki daya yace “what are you doing
here”? wani kalan murmushi tayi dan yau farin ciki takeji takaraso har inda yake tsugunnawa
gaban kujeran itama tayi dab dashi tana kallon fuskanshi da kirjinshi dakenan very very huge ga
fadin bala’in gawasu sexy hair dakenan akwance lup lup kamshin nan nashi da ko daga
mafarki aka tadata zata iya cewa shine na shiga hancinta yana penetrating azuciyanta, ahankali
takai yatsanta dake rawa tsabagen yanda take shakkan shi amman tadaure tace “I come to
sleep here don’t u want my company” yanda take yAwo da yatsanta akirjinshi kafin tai landing
akan nipples dinshi tawani murza nipples din yasa yasaki wani kalan kara. “Mmmmmm”
murmushi tayi bata taba sanin she can see Zayn like this ba looking so vulnerable yana
pleading with his eyes ma har body sabida yanda yakebin kirjinta da kallo da idanunshi dasuka
kankance, janye hannunta tayi daga kan nipples dinshi, ganin yanda yake kallonta without
action and ita action takeso yasa ta mike tsaye tana wani irin tafiya tana juyamai ass dinta
dayake ganin komi ta rigan tadan waigo ta kalleshi tace “come nabaka abinda kakeso, it’s all
yours” saida takai daidai hanyar bedroom nashi sanan ta tsaya tajuyo takalleshi ganin har
lokacin kallonta yake kaman wani maye she can see yanda eyes nashi suka nuna how badly he
wants her, rigan jikinta tawani cire tayar anan gaban kofan bathroom din sanan tawani juyo tana
shafa yan matsakaitan boobs dinta tana lashe lips tana kallonshi, wani kalan tashi tsaye yaye
ita kanta saida gabanta yafadi ganin yanda boxer jikinshi yatashi kafin tagama tunani jitayi
anwani fizgota kaman rago yaaaaa kawai taji ya yaga pant na jikinta kafin yabude kofan
bedroom din kawai taji yawani wurgata kan clean royal gadonshi…..
Ahankali take bude idanunta dasuka mata bala’in nauyi, ko’ina najikinta yay wani kalan tsamin
gaske, ijiyan zuciya tasauke tanabin gadon datake kai da kallo tana kara lumshe idanu kaman
karta tashi takeji, kawai sotake tacigaba da shakan wanan kamshin turaren datakeji nashi komi
najiya da daddare nadawo mata she is just sure sumewa tayi, oh my God anya akwai namiji
kaman Zayn aduniyan nan kuwa!man that guy is fire in bed.
Ahankali tana cizan lips dinta ta tashi zaune tana kallon agogo dake gefen side drawer nashi
11:30 nasafe, dakinshi tabi da kallo dakin is so clean very neat, babu datti kodaya, wow!
Da kyar ta iya sauke kafafunta a kasa sanan tamike tsaye komawa tayi dasauri tazauna dan
pains din datakeji ko lokacin datai sex d first time da KB bataji irin wanan ba, tadade ahaka
sanan tadaure takara tashi tana kallon bakin kofan bedroom din datagani abude ga riganta na
jiya akasa inda tacire tanarshi nan yake karasawa tayi ahankali ta tsugunna tadauka sanan
tasaka kafin tadau pant nata daya yaga yake kasa shima tadukunkune tarike a hannu sanan
ahankali kanta na kasa tafito falon tana tafiya kadan kadan dan batason ta nunamai ragonta ko
wani gazawa nata ko gajiya, yana zaune akan kujera dagashi sai towel a waist nashi yana video
call dawata baturiya awaya dan kallo daya tamai ta hango baturiyan a screen nashi, sai kiranshi
baby baby take yana murmushi while sipping coffee hankalinshi kwance, gefenshi yan bandur
bandur na dollars guda uku ne, kasa jure kin kallonshi tayi tadan juyo tana binshi da kallo
kozAice mata wani abu amman kaman baimasan dawata a falon ba magana yake anatse
ayangance yana sipping coffee abinshi, daurewa tayi ta wuceshi tai hanyar kofa harta bude
kofan zata fice kaman daga sama taji muryanshi yace “you, Hey” danshi harga Allah he don’t
even know her name, dan juyawa tayi jin yana kiranta takalleshi ahankali lips nata narawa tace
“mu…me?” maida kanshi yayi kan wayan yace “excuse me babe just a sec” sanan yadaga
kanshi yakalleta yana nunamata kudaden gefenshi yace “come get this ur pay” wani kalan kallo
tamai her pay yadauka ita Yar iskace kaman sauran karuwanshi komene, juyawa tayi dasauri
zata fice daga dakin feeling insulted and dan graded. “dont!” Yafadi babu alamun wasa kan
fuskanshi, juyowa tayi yakalleshi jitayi zuciyanta na bugawa fast fast hakan yasa tama kasa
motsi kawai ta tsaya inda take kaman jira take yabata, kudin yadauka hankalinshi nakan wayan
jin yarinyar Namai magana sanan yajuyo yakalleta yajefamata yace “u can throw them away
outside but just get them out of my room okay, is ur fee” yana gama maganan yacigaba da
video call din dayake abinshi tadade tana kallonshi kaman bashine yake ihu kaman zai haukace
akanta jiyaba kafin ahankali ta tsugunna tashiga kwashe kudin ita kanta batasan Mesa take
daukan kudin ba all she knows is bataso ta batamai raine sabida wutan sonshi dake cinta arai
amman batada abinda zatai