Showing 54001 words to 57000 words out of 108975 words
Chapter 19 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE HAUSA NOVEL M SHAKUR .pdf
tsaya chak Baffa dake bayansu tsaye ya tsaya chak yana kallonsu daidai nan kuma Mom
tashigo dagudu tace “gashinan Zayn” firgigit! Kaman wanda yadawo hayyacin shi, bakinshi
yazare dagakan ciwon, sanan yana rikeda hannun nata yakarbi spirit din da Mom kebashi
yazuba mata akan hannun wani kalan ihu tayi dasauri yashiga hura mata hannun da iskan
bakinshi hakan yasa tai shiru, auduga yakarba daga hannun Mom yadaura kan hannun sanan
yasa plasta akai kafin ahankali yakalli Baffa yace “Abba akaita tayi tatanus injection” Dawani irin
sauri Khairy tace “Baffa no dan Allah dan Allah Baffa kar Amin allura” dan dariya Baffa tayi yace
“Khairy Khairy, ai Khairy tun tana yarinya batasan allura wuce kije ki zauna wai mema tazo yi a
kitchen din” Mom tace “wai indomie zataci ga abincin normal mutane amman Khairy indomie
zataci wuce tafi nadafa miki, wukan nan sabida yanda nasan kaifinshi yasa naboyeshi a store
ko ya akayi tafito dashi oho” Mom tai maganan tana daukan wukan itakuma ahankali tawuce
tafita hannun namata zafi, Baffa yakalli Zayn dayadan saci kallonta yace “let’s go Son, yaushe
kashigo” dan murmushi yayi yace “yanzun nan nazo gaida Mom ne shine naji yarinyar chan na
ihu kaman bera”
Juyowa dasauri Khairy tayi jin ita yake kwatantawa da bera, mugun kallo Baffa yamai yace
“karka kara kwatantamin y’a da bera” zama tayi a dinning ahankali Baffa da Zayn suka wuce
falo suka zauna akan kujera.
Baffa yace “yanzu tunda kagama komi yaushe zaka fara company and start managing
everything, I want to retire nima nahuta” anatse yace “Abba bari nadan huta” atsanake Baffa
yace “I am giving you just 2 weeks to rest Zayn am I clear” gyadama Baffa kai yayi cikeda
girmamawa, saikuma chan yamike tsaye ahankali yace “bari naje wajen Ammi” gyadamai kai
Baffa yayi yace “okay yaushe zakaje gaida Baffan naka” dan ware idanu Khairy tayi jin ana
maganan gidansu, ahankali Zayn yace “anjima da yamma” ganin yanda Khairy ke kallonsu yasa
yace “zakije” dasauri ta gyadamai kai tana murmushi kallon Zayn Baffa yayi yace “to kaje da
Khairy idan zaka tafi” dasauri daga Zayn din har Khairy suka kalli juna dan bata taba tunanin
Baffa saice Zayn yaje da ita ba ita tazaci kawai zaice taje idan ta shirya Adamu yatafi da ita,
wani kalan mugun kallo Zayn yamata sanan yawuce yafita daga dakin.
4️⃣1️⃣
Babu abinda ke tashi amotan sai cool music da AC dataji yamata yawa sanyi ma takeji, kiran
wayanshi da aka farayi yasa wakan ya tsaya dan yay connecting wayan da motan ne, harya
gama ringing bai daukaba saiga another call shima bai daukaba sai ga third call din again,
ganin idan bai daukaba this girl bazata barshi ba yasa yamika hannu yadanna wayan ta jikin
motan sanan yakoma yazauna dakyau yana tuki abinshi.
“Hi Zayn” Ayshu tafadi ahankali, shiru yamata bai amsaba, ahankali tace “Faisal told me
kagama komi kakoma naija, nima this week zan gama komi nadawo gida, nima a Abuja gidan
mu yake” shiru yakarayi baice komiba, ahankali tace “Zayn please I know ina damunka but all i
am asking for is kadinga daukan wayana, I love you beyond words” dan zaro idanu Khairy tayi
tana tabe baki lallai ne!
Ahankali Ayshu tace “take care Zayn I love you so very much” akufule yace “thanks” sanan
yamika hannunshi yakatse wayan yacigaba dajin wakanshi tabe baki Khairy tayi aranta tace
“dan wulakanci kawai”
Wuraren 5:20 sukakai gidansu horn yayi mai gadi yabude musu yaja motan ciki yay parking
wani dadi taji ya lullubeta ganin Baba zaune kan kujera a tsakar gida jarida yake karantawa but
hangosu yasa yarufe jarida yana murmushi, dan satan kallonta Zayn yayi ganin yanda take
murmushi tana kallon Baba yasa yay unlocking motan dawani irin sauri tabude kofan tafito
sanan tatafi dagudu tana murmushi batai wata wata ba tawani fada jikin Baba ware idanu Zayn
yayi saikuma yadan tabe baki yabude motan yafito ahankali yana cire glasses dinshi sanan
yataho ganinshi yasa Baba yace “ke cikani katuwa dake ko kunyan yayanki bakiji” juyowa tayi
takalli Zayn murgudamai baki tayi tareda juyamai idanu karaf akan idanunshi sanan tawuce ciki
abinta shikuma Baba yashiga gaisawa da Zayn.
Baba bai bari sun tafi ba sai bayan sallan isha’i sabida su Manaf sun dawo suma duk aka taru a
falo anata hira, rakosu duk sukayi Matan Baba nama Khairy tsiyan tasaba alkawari tana bata
hakuri sanan tabude mata motan tashiga, Baba sai murmushi yake bude musu gate akayi
sanan suka fice Khairy nama yan uwanta bye bye.
Kaman ba itane tagama surutu agidansu ba kaman aku shiru tayi tai lamo akan kujera tana
kallon hanya, agaban wani babban waje dataga an rubuta Variety Pot Zayn yay parking,
kallonta yayi daidai itama ta kalleshi dan batasan mesukazo yi ananba, ganin sun hada idanu
yasa dasauri tadauke kanta, ahankali yace “stay in the car I am coming” maida motan yayi
yarufe yashiga cikin wajen bayan yabar motan a kunne dan yabar mata AC akunne, wajen tabi
da kallo bata iya ganin komi naciki tadaiga maza daban daban na shiga ciki harma da mata,
tabe baki tayi ta gyara zamanta abinta babu abinda kemata dadi data fito da wayanta da yanzu
takira Aliyu tamasan ya kikkirata yanzu Mtsww.
Tana zaune shiru almost 30min tacika tai fam sabida yanda ranta yabaci bacci ma harya soma
kwasheta sama sama taji anyi knocking kofan motan tareda bude motan gabaki daya dan Zayn
bai rufe motan ba dama sabida AC daya barimata a kunne, bude idanunta tayi takalli mazaunin
direban dan tama zaci shine yadawo, ganin wani saurayi yashigo ciki kaman an wurgoshi yana
sanye da Riga da wando irin rugget dinan yadaura handkerchief a goshi yazauna gakuma wani
ta kofan inda take tsaye yana kallonta hannunshi daya rikeda sigari yana busamata a fuska,
saikuma taji an bubbude kofofin bayan motan guda biyun wasu maza biyu suma sun shigo sun
zazzauna suna rufe kofan back yasa taji kirjinta yabuga da mugun karfi, wanda yazauna
mazaunin direban ne yakalleta yace “Madam rufin asirinki shine ki sauka daga motan nan
batare dakince ko uppan ba” dudda gabanta nafadi dan tagane barayi ne saida tadaure tace
“akanme zan sauka daga motan gidanmu saidai ku ku sauka” hannu wanda yake gaban kofan
motan kusada ita yasa zai jawota dasauri tawani irin kwala ihu tareda saka hannunta ta tureshi
yay baya tangal tangal zai fadi dan ya kwale sosai, sanan tajuyo na bangaren direban bakinta
takai kan shoulder shi tawani irin gantsaramai cizo dayasa ya kwala ihu yana tureta su amman
ko gezau mazan bayan suka shiga kaimata duka suna kokarin finciketa ganin tana neman cire
ma Oga fata amman taki sakin fatanshi da hakoranta.
Yana zaune yanashan shisha shikadai akujeranshi yanadan lumkunshe idanu dan sosai
yasoma bugarda shi kawai jiyayi heart dinshi yabuga at the same time yaji kaman Khairy ta
kwalamai kira, tashi yayi dasauri yana kallon agogon shi this is almost 30 minutes daya barta a
car shi wlh yama manta da ita, mikewa tsaye yayi dasaurin shi yawuce yafita.
Fincike bakinta nabayan sukayi da kyar daga jikinshi saigata kwaaaa daga namanshi har yadin
riganshi abakinta kaman vampire ta tofarmai a fuska sanan suka wani irin jefata kasa kara tayi
saida tabugu sosai dan motarshi jeep ce tanada tsayi daidai Zayn nakarasowa wajen dawani
irin gudu dayan dake waje yazo zai shiga motan kafin yay one step Zayn ya damkoshi hakan
yasa Khairy tamike tsaye da kyar tana ihun security barayi, ganin haka yasa sauran sukaja
motan da gudu suka tafi suka bar dayan da Zayn kecin ubanshi ganin karfinshi baikai na Zayn
ba ga Khairy na ihun security jama’a barayi gang dinshi sun tafi aka kama shi kuma ya shiga
uku yasa yaciro wata yar wukanshi daga bayan wandonshi kaman ance Khairy ta kalloshi
dawani irin sauri tazo wajen ko tunani batayi ba wani irin kwalama Zayn kira tayi. “Ya Zayn wuk”
juyowa yayi zai kalleta dawani irin gudu ta taho ta tureshi yafadi akasa dan ita azatonta idan ta
tureshi barawon zai hakura tunda babu wanda zai chakamawan tana wani murmushi ita adole
hero tana kallon fuskan Zayn din gani tayi Zayn yataso dagudu amman ina yachaka mata
wukan aciki daidai security da jama’a na zuwa wurin yaron yatafi dagudu security suka bishi
itakuma tazaro idanunta atsaye tana kallon Ya Zayn jin wani sharp pain har brain nata jikinta
nawani irin bari, ahankali takai hannunta saman cikinta dataji kaman ruwa nabulbulowa nabin
jikinta ta shafa sanan tadago hannunta takalla taga jini wani irin baya tayi zata fadi dasauri Zayn
yatareta shikanshi jikinshi rawa yakeyi zuciyanshi nawani irin tsinkewa, mutane dasuka taru
akansu sukace. “Any Dr anan idan babu akaita asibiti”.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
Itadai shuuu kawai taji bamatajin maganganun mutane, sama kawai take kallo tana kallon
watan dayay haske sosai ga stars ko’ina, hannun Zayn tarike gam daya bala’in rude ahankali
tace “Ya Z…yn ni…..” ganin bata iya magana da kyau the more tana magana the more jini na
bulbulowa ga wukan acikinta an hanashi yacire yasa yace “stop talking Ummulkhair” wani irin
rawa jikinshi yakeyi maganganun da Mama tafadimai akunne kafin tarasu nadawo mai fresh
akai. “Ka kulamin da Ummulkhairy Zayn, nabaka amananta, dan Allah, Khairy bata wani jin
maganan yayyinta, Khairy nada fitina, tanada rashin ji, tanada fada, ka kulamin da ita, kasa
idanu a al’amuranta, protect her for me, protect my little girl…..” maganan Khairy yadawo dashi
daga duniyan tunanin dayaje jin takara kankame hannunshi tace “Ya Zayn zan mutu naje wajen
Mama ne nima? Zan ganta ko, ga Mama nan ma tazo wlh” daidai nan aka taya Zayn dagata
aka shigarda ita mota manager wajen yace “kai Yayanta ne” gyadamai kai Zayn yayi yama kasa
magana, ganin yanda baya hayyacin shi yasa yace”
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
“bani wayanka nakira iyayenku” aljihun gaban riganshi yanunamai daukan wayan yayi shikuma
Zayn ya kankame hannunta gam tunda yake baitaba jin what he is feeling now ba, kaman zaiyi
kuka yakeji , yanaji kaman wukan yadawo cikinshi, sumbatu kawai take dayake daga wajen
zuwa inda Baffa yace su kaita da nisa shidai Zayn kawai yagansu Awani private asibiti ga Drs
kusan biyar agaban asibitin da nurses da gado ga Baffa da Baba da Yayyinta da yanzun nan
sukabar gidan duka awajen, gasu Ammi da Batool duka ana jiransu, wajen motan sukayi Drs
din suka shiga, wani torchlight suka haska suka kalli yankan da wukan kafin su dakansu suka
dauketa suka sata agado Ahankali, amugun rude Baba da hankalinshi ya bala’in tashi yakama
hannunta yana kiran sunanta. “Ummulkhairy gani nan inatare dake kinji” batare data bude
idanunta ba tace “Baba karka damu….. wajen Mama zani” Baya Baba yayi zai fadi dasauri
Baffa yatare shi sanan daya daga cikin Dr din yajuyo yakalli daga Baba har all the family
dasukai zuru zuru yace “don’t worry yanzu X-ray zamu fara Muga inda wukan yay puncturing
kafin muyi operation mucire she will be fine” hannun Dr Baba yarike idanunshi sunyi jajir yace
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
“Dr save my Daughter, ban dade da rasa mahaifiyanta ba, dan Allah save my daughter dan
Allah” gyadamai kai Dr yayi sanan yakalli Baffa dasu Manaf alamun su tafi da Baba sanan suka
kamashi suka zauna, wajen Zayn da sai yanzu yasauko daga motan tayi tana kallonshi arude
ganin jini a hannuwanshi da jikin kayanshi tace “are you okay Zayn dina”? Gyadamata kai kawai
yayi kamo hannunshi tayi suka shiga asibitin duk suka zauna Baffa nabin Zayn din da kallo
yanzu Khairys health first he don’t have time to go into details.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
Batool dake zaune kusada Mom idanunta sunyi jajir ganin wayan Khairy data maida vibration da
tun dazu bayan fitanta Aliyu ke kira yanzu ma da magriban nan sai kira yake yasa ahankali ta
tashi dasauri Mom tace “ina zaki” ahankali tace “bayi” bayin datagani a reception tawuce sanan
tashiga tamaida kofan tarufe tasaka sakata tsugunnawa tayi ahankali tana kallon wayan da
Aliyu ke kira still kafin ahankali tai picking takai kunnenta.
“Pickle kinaso kibani heart attack ne, I’ve been feeling restless tun dazu, where have you been”
ahankali Batool da muryanta kerawa sosai tace “Ya Aliyu” shiru yayi jin muryan daba na Khairy
ba sanan gently yace “is this Batool”? Gyadamai kai tayi tace “y…es” jiyayi heart beat dinshi na
bugawa ba kakkautawa jin yanda Batool ke kuka, adake yace “what happen to Ummulkhair”?
Anatse dudda voice nata na breaking sabida kuka tace “dazu Baffa yace tabi Ya Zayn suje
gidan su, tace bazata ba Bari taje tafadama Ya Zayn daganan I don’t know what happen suka
tafi, shine dazun nan duk muna zaune muna dinner afalo wani mutumi yakira Abba yace wai
manager wani guri ne that barayi sunyi attacking yaranshi an chakama Khairy wuka aciki…….”
Wani irin fashewa da mugun kuka tayi, Aliyu jiyayi zuciyanshi na nema yafito tabaki lips dinshi
nawani irin rawa yace “wher……i……my….Khairy….nw” cikin kuka tace “Baffa yafada musu
clinic dinmu sun taho da ita yanzu, she’s still alive Dr sunce za’afara yin X-ray aga ina wukan
yahuda kafin a shiga da ita operation, mutumin daya kira Abba yace ankama daya daga cikin
barayin an ankaishi police station, Ya Aliyu Khairy tacemin you are police please those people
should pay for what they did to Khairy, kaga Babanta yanzu kaman zai haukace Maman ta bata
dade da rasuwa ba yanzu gashi itama ana nema akasheta, Ya Aliyu I don’t want anything to
happen to Khairy” ahankali Aliyu yace “Ummulkhair will be fine” katse wayan yayi sanan ta tashi
wanke fuskanta tayi tass kafin ahankali tabude kofa tafito.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
Almost one hour duk suna zaune a reception din kowa yay tsur, sukaji kukan motan police
dayasa dukansu suka kallo wajen, wani kalan wawan parking Aliyu yayi sanan ahankali
yasauko daga motan yana cikin full dressing na police uniform dayawani irin fito da kyanshi
dakuma haibanshi waje, second police car din dake tareda nashi yay parking wasu police guda
hudu suka fito wani irin sarama Aliyu sukayi, ahankali daga Baffa har Baba suka tashi ganin
polisawa, gaba Aliyu yayi sauran polisawan biyedashi suka shiga reception din ahankali Baba
yamikama Aliyu hannu dan yana ganinshi yagansshi yace “Aliyu waya chakama y’ata wuka
meta musu eh?” Anatse Aliyu da idanunshi sukai ja yana rikeda hannun Baba yace “at this
moment Baba all information din damuke dashi shine barayi ne su, but we have reasons to
believe cewa sun dade suna monitoring activities shiga da fita na gidajenku duka biyun, abinda
yakawo mu nan kenan munaso muyi bincike mai kyau sanan mu muku tambayoyi daya bayan
daya wanda zai taimaka mana wajen kamo sauran mutanen, sanan yataimaka mana wajen
sanin ko kuma rayuwanku nacikin hadari ko baya ciki” gyadamai kai daga Baffa har Baba
sukayi, ahankali yace “Baba karka damu koma waye will pay for abinda yama Khairy and
Ummulkhair will be fine” ahankali Baba yace “nagode Aliyu, nagode” gyadamai kai Aliyu yayi
yace “zan sa boys dina sumuku tambayoyi, ina wanda yake tareda ita abin yafaru”? Aliyu yay
tambayan dudda yana shigowa wajen kallo daya yama Zayn dake tareda Ammi yadaura kanshi
akan shoulder Ammi yay lamo yaganeshi sabida yanda jini yabata riganshi, nunashi Baffa yayi
yace “Zayn zo ayi magana dakai” kallon Aliyu Zayn yayi batare daya tashi ba ahankali Ammi
tace “go and give him your statement” ahankali Zayn yatashi yataho gaban wajen inda Aliyu
yake tsaye yana kallonshi, tsayawa Zayn yayi agaban shi yakalleshi ido na ganin idanu, cikin
wani kalan murya more of angry and arrogRant voice Aliyu yace “who are you!”?.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
Wani kalan kallo Zayn yamai from head to toe kafin ya yatsine fuska yace “Zayn, her brother”
wani kalan wuta Aliyu yaji yana cinshi azuciya anatse yace “wani irin brother ne kai dakana
tareda kanwarka mace, a fragile human, da akai creating nata from one of your ribs as a man
that’s to show you how weak women are zaka bari wani yay attacking nata harma achaka mata
wuka all I see is kai bakai sustaining even a pinch of injury ba” wani kalan kallo Zayn kema Aliyu
kaman yanda Aliyu kemai idanunsu duka yay jajir more of wuta yahadu da wuta! Cikin wani irin
dark voice dan Zayn daurewa yake dan