Showing 63001 words to 66000 words out of 108975 words
Chapter 22 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE HAUSA NOVEL M SHAKUR .pdf
yanzu Khairy kefa matan aure ce, matan
Ya Zayn, Khairy what about Aliyu? Ya Aliyu yaya zakiyi dashi? Khairy I am so sad for you not
because Ya Zayn is a bad person but because of soyayyan da kukeyi da yanda kike sonshi da
yanda Ya Aliyu yake sonki, Khairy how are you going to tell him eh? How”? Sai alokacin wasu
kalan hot hawaye suka zubomata, jikinta harwani tsuma yake tana kuka mara sauti itama Batool
kasa hanata kukan tayi saima rungumeta datayi suna kuka sosai, sun dade ahaka ganin asma
ta na neman tashi yasada sauri tasaki Khairy tawuce tadauko mata inhaler ta dake kan drawer
takawo mata tace “shaka and stop crying” ahankali ta shaka but takasa daina kukan, wani kalan
bakin ciki da damuwa ne taji ya lullube mata zuciya littafin Mama ma sai kallonshi take takasa
karantawa, da kyar da daddare ta iya shan tea tana zaune kallon wayanta kawai take idanunta
sunyi jazur sun kumbura, wuraren 10 Batool tai bacci ta barta, tana zaune awajen tana kallon
wayan shadaya nayi wayanta yahau ringing wani irin lumshe idanu tayi batare data kalli screen
dinba hawaye taji sun zubomata sharrrr ajiki, tunda tasan Ya Aliyu kullum doki take yakirata
yaune rana na farko dataji tana tsoron tadauki wayanshi ma dan gani take dazaran yaji
muryanta zan gane and tayaya zata iya fadamai Wanan bakin labarin da tasan halinshi yanda
yakeda mugun kishi idan wani abu yasameshi this night fa, kozata fadamai labarin nan she
needs to think it through sanan tasami hanyan dazata iya fadamai batare datai breaking heart
nashi ba dan batason wani abu yasameshi.
Wani kiran nashine yashigo ahankali tadauki wayan, maida wayan silent tayi gabaki daya sanan
tasauka daga kan gadon ahankali tadauki littafin Mama, gaban wardrope taje tazauna ahankali
akasa tana rikeda book din tana kallo tsoron ma karantawa take hawaye ta share dasauri sanan
tabude book din ahankali tafara ni tana karantawa.
Tunda aka haifeta Mama tafara rubuta mata book dinan, taushe bakinta tayi jin wani mugun
kukan dayake zuwan mata, sanan tacigaba da karanta littafin page after page, Mama na bata
labarin komi wahalan datasha rayuwa kafin tahadu da mahaifinta, da ranan da ciwonta zai tashi
da ranan da ciwonta zai lapa haka takebin littafin nan word by word tana taushe bakinta
hartakai pages na karshen dataga yanayin rubutun mama ma ya chanza.
“Ummulkhair bansan maisa ba but anytime nake rike da littafin nan dakuma alkalamin nan babu
abinda bana iya fayyace miki, yanzun nan kika fita kika tafi makaranta, lokacina yakusa ni kaina
inaji ajikina saisa nace bari namiki Wanan one final rubutun. Ummulkhairy inaso kisani cewa
duk cikin yaran dana haifo duniya babu wanda nakeso kaman ke! Nasan ance babu kyau uwa
tafadima yaranta tafison Wanan kan Wanan nafadamiki hakane sabida inaso ki natsu aduk
lokacin da Littafin nan zai sameki. Khairy ni mahaifiyanki nine na zabamiki miji Zayn sanan
umarnina ne agareki kiyi zaman aure dashi!” Wani irin sakin book din Khairy tai akasa kawai
tashi tayi dagudu tafada bayi ta kunna ma kanta shower tana wani irin kuka tamai sosa zuciya
ahankali tace “Mama whyyyyyyyy? Mama Ummulkhairy ki Ya Aliyu takeso, Mama whyyy” wani
irin kukan datayi batajin koda Mama tarasu tayi irin kukan nan ba, takai kusan awa daya abayin
karkashin ruwa kuka take sanan da kyar ta lallashi kanta tafito bayan ta tube kayan tadauki
towel tadaura akirji tabude kofa Littafin taci karo dashi ahankali ta tsugunna tasa hannu tadauka
sanan tabude tacigaba da karantawa.
“Nasan bama kiwani san Zayn da kyau ba amman tun kina yarinya Zayn na bala’in sonki kuma
yanaji dake, Zayn nada tausayi, yanada Imani sanan yanada kirki ni mahaifiyar ki na yarda da
Zayn, karki tunani babu soyayya a tsakaninku so yakanzo daga baya, Khairy kaman yanda
nafadi miki abaya na zaba miki Zayn ne sabida inaso hankalina ya kwanta aduk inda nasami
kaina nan gaba dan haka y’ata don’t reject Zayn! Accept him and accept the marriage do that
for me Ummulkhairy, do it for world best Mom dinki! Karki tadama Baban ki hankali ko yayyinki
trust me nasan Baban ki will be going through alot kinsan kuma farin cikin ki shine farin cikin
mahaifinki da yayyinki karki basu damuwa kinji Khairy na” Awani irin hankali ta gyadama Mama
kai wasu sansanyar hawaye nabin idanunta suna saukowa kasa sanan tasake kallon book din.
“Allah yamiki albarka, inhar kayi abu for the sake of iyayenka dan ka farantamusu rai Allah zai
albarkace ki, sanan zai baki kome kikeso cikin sauki, Khairy don’t stress your heart kiyi tunanin
anything kibi umarnina dana mahaifinki bazaki taba tabewa ba Allah yamiki albarka daga
mahaifiyanki Maryama”
Ahankali ta maida littafin tarufe sanan ahankali ta tashi tamike tsaye jinta take kaman iska zai
kadata tafadi wardrobe tabude tadaga karkashin kayanta ta tura littafin sanan tajawo wani
dogon Riga tasaka na bacci kafin tazo gado ahankali ta zauna tana kallon wayanta, ahankali
tasaka hannu tadauka sanan ta danna 5miss calls tagani na Aliyu saikuma messenge, message
din ta danna ahankali.
“Pickle are you sleeping? Maisa kikai bacci dawuri haka? Wait are you fine are you okay? Wani
abu namiki ciwo ne??? Umm I am worried”
Hawayen daya gangaronata ta share ahankali sanan gently tashiga scrolling tundaga farkon
message din dasuka farama juna harzuwa na yau tana karantawa wani irin jefar da wayan tayi
kan gado takifa kanta kan gadon tana kuka, idan ta tuna Aliyu ta tuna yanda yake sonta da
yanda yake mugun kishinta saitaji she can’t hurt him, bazata iyaba bazata iyaba! Ganin tana
nema ta shige yasa tashaki inhaler ta sanan ta tashi tashiga bayi tadauro alwala wato idan kaga
bala’i rasa bacci kake hijabi tasaka kawai tahau kan dadduma tana kuka tana fadima Allah komi
itadai tasan tanata salla wajajen asuba barawon bacci yasaceta anan kaHn dadduman.
4️⃣9️⃣
Bayan sunyi sallan asuba tareda Baffa da Zayn suka fito daga masallaci, tun bayan hatsarin
nan haryau Baffa fushi yake da Zayn bayama amsa gaisuwan shi sai sa’i sa’i suna shigowa gida
hannun Baffa Zayn yakama ahankali yace “Abba listen to me please” chak Baffa ya tsaya sanan
ahankali yakalli Zayn din yay shiru, hannu Zayn yakai yakama kunnenshi ahankali yace “Abba
nasan namaka laifi amman dan Allah ka yafemin and listen to me” wuceshi Baffa yayi zuwa
kujerun dake garden na tsakar gidan masu kyau yazauna sanan yanunama Zayn daya daga
cikin kujerun alamun yazo yazauna, ahankali yataho wajen yazauna yana kallon Abba, anatse
Abba yace “Zayn shaye shayen ka bani kama laifi ba ubangijin daya hallito mu kamawa” murya
chan kasa yace “Abba I know! Tun bayan abin yafaru I couldn’t live up to myself, Abba anytime
naji inaso nayi I remember cewa abin yasa kanwata dat I care for wacce mahaifiyanta tabani
amanan ta tace na kula da ita takusan mutuwa kan shan shishana, Abba ba lallai ka yarda ba
wlh tun ranan ban kara marmarin shan shisha ba I even hated myself for shan shishan, Abba I
am sorry” shiru Abba yayi yana kallonshi dan ya yarda da maganan shi dari bisa dari dan
idanun Zayn basatabamai karya, ahankali Zayn yasa hannunshi yakama hannun Abba murya
chan kasa yace “Abba I love Ummulkhairy tun kafin namasan da zancen auren and I want to
promise you abu daya” yadanyi shiru sanan yace “Abba nasan bakada yanda zakayi ne daka
tana auren mu tunda kagano ina shan shisha, Abba listen to me I have amended my ways wlh,
and Abba namaka alkawari zan rike Khairy amana, bazan bari any harm to fall upon her ba, and
I promise you Abba I will forever cherish and care for her batare dana bari Ammi ko anybody
yatakurata ba and I will talk to Ammi zata yarda all those drama zata daina kaji Abba”
hannunshi ahankali Baffa yakai kan bakinshi ya sumbace shi ahankali yace “Allah maka albarka
Zayn” murya chan kasa yace “Ameen” tashi katafi, tashi ahankali Zayn yayi yawuce Baffa na
kallonshi jiyayi duk wani nauyi da zuciyanshi yamai ya saukar tunda har Zayn din dakanshi yazo
yay accepting mistakes nashi and promise to work on kanshi Abba jiyayi hankalinshi ya kwanta
yanzu Ammi kadai tarage yasan ko itama she will come around.
All through ranan akan gado tayishi takasa fita school, takasa daukan wayan Aliyu takasa cin
abinci gatanan ne kawai, wuraren magrib Anty Mariya tashigo dakin tana kallon Khairy dake kan
gado maida kofan tayi tarufe sanan takaraso tazauna agefen gadon tana kallon idanun
Ummulkhairy dasuka kumbura har lokacin hannunta takai tadagota tazauna sanan ahankali
tace “maisa baki fadima Baban ki Aliyu kikeso ba” shiru Khairy tayi tana kallonta dan batasan ya
akayi tasan aliyu takeso ba, ahankali Anty Mariya tace “nasan kinason Aliyu shima yana sonki
tun a asibiti na karanci all of that, maisa baki fadiwa mahaifinki ba eh Ummulkhairy?” Ahankali
tace “Anty kona fadamai is too late bazasu iya komi akaiba” shiru Anty Mariya tayi tana kallon
Khairy she just wish tanada wani karfi dazata iya magance this whole case but her hands are
tight, ahankali tace “Yaya zakiyi da Aliyu”? Wani irin ajiyan zuciya tasauke dasauri takai
hannunta tashare hawayen daya zubomata sanan taja hancinta danji tayi majina zai
gangaromata tace “zan gayamai gaskiya” ajiyan zuciya Anty Mariya tayi tace “to ki gaggauta
fadamishi dan kinsan bai kamata kina magana da namijin daba naki ba ko” gyadama Anty
Mariya kai tayi, ahankali Anty Mariya tashafa kumatunta tace “karki damu duk wanda yabi
iyayenshi bayaci baya kinji” gyadama Anty Mariya kai tayi, Anty Mariya ta tashi tace “yanzu zan
Aiko Batool da abinci yakawo miki kici” sanan tawuce tafice daga dakin, abinci Batool takawo
mata kadan taci sanan tai sallan isha’i ta kwanta yau by 9 ma Aliyu yashiga kiranta, kallon
wayan Batool tayi sanan ta tashi ahankali tafita daga dakin danta basu waje suyi magana, kasa
daukan wayan Khairy tayi a third call dinne tadauka takai kunne.
Cikeda damuwa Aliyu yace “I am sick worried, Pickle what’s happening? Tun jiya I’ve been
calling you baki dauka sokike ciwon zuciya yakamani” girgizamai kai tayi da sauri muryanta na
rawa tace “n…..o” shiru Aliyu yayi hakan yasa dasauri ta taushe bakinta tana kokarin hana
kanta kukan datakeji, yakai kusan 1min yay shiru kawai, kaman daga sama yace “waya saki
kuka”? At this point zare hannun kawai tayi daga bakinta tafashe dawani irin kuka Aliyu knows
her so well, if she’s happy yasani, if she’s sad yasani, if she cried yanajin muryanta yasani, shiru
yayi yana sauraron kukan ta kaman yashiga wayan yazo inda take yakeji, almost good 2min
yabarta tai kuka yanda takeso sanan ahankali cikeda iya lallashi yace “I always tell you I am
here for you, why will you be crying haaa? Oya yishiru kinji” gyadamai kai tayi tana kokarin
Hana kanta kukan, murya chan kasa ahankali yace “maiya sameki why are you crying”? Jitayi
wani kukan yazomata tasake saki, cikeda damuwa sosai Aliyu yace “Pickle wai kasheni kikeso
kiyi? U want my life eh? Kinsan yanda kukan ki ketabamin zuciya kuwa? Did you have any idea
wlh idan kikaji ance I slump and die kece” rage sautin kukan tayi ahankali dan tasan ko karya
daya baiyiba, cikeda lallashi yace “tell me menene, nazo gidanku naganki” dasauri ta girgizamai
kai dan tasan wlh zai iya tace “a’a” ahankali yace “to what’s the matter”? Batasan yaya ma
akayiba jitayi tace “cikina ke ciwo” tasake taushe bakinta jin takasa fadamai gaskiya for the first
time yau tama Aliyu karya, shiru yadanyi sanan ahankali yace “sorry, is it MP? All this menstrual
cramps shi?” Gyadamai kai tayi ahankali tace “eh” murya chan kasa yace “sorry, sannu, stop
crying, kinsha magani kona siyo nakawo miki” ahankali tace “nasha” murya chan kasa yace
“then it will stop soon, hey you this MP cramps I command you to leave my Pickle alone or I
arrest you, nayi arresting nashi”? gyadamai kai tayi tana dan murmushi tace “eh” murmushi yayi
jin tadanmai murmushi yace “okay MP u are under arrest for disturbing the peace and harmony
na Miss Khairy, for taking away her smile and bringing her kukan banza back” dan dariya tayi,
hakan yasa yace “yes koba kukan banza bane kikemin ba, idan kika ganni saiki kara wani
narkewa kina kuka just to worry my heart Khairy angayamiki ban sani bane” at this point wlh
tama manta itane mai kuka dariya tafara sosai, ganin haka yasa yace “haka ranan nazo asibiti u
were very fine fa hira ma kike, kina ganina kika kokkobe fuska ashagwabe zaki faramin kuka
sabida kawai ki rudani this girl keko don’t worry eventually zan saki kukan mai dalili” dariya tayi
dan ita bamata gane last maganan ba, ahankali yace “kinci abinci”? Gyadamai kai tayi tace “but
small baran iyaci dayawa ba” murya chan kasa yace “tom anjima idan yalafa sai ki karaci ko”
tom, murya chan kasa yace “if it persist tell Batool tasa towel a warm water tamiki massaging
abdomen it will stop” gyadamai kai tayi ahankali tace “tom” ahankali yace “gobe zaki school”
girgizamai kai tayi tace “no sainaji sauki” Gyadamata kai yayi yace “okay, bari na barki kihuta
idan pain din yadawo call me but don’t cry for me again” murmushi tayi tace “saina maka bye”
dan dariya yayi ahankali yace “I love you Ummukhairi” katse wayan yayi dip, ahankali tajanye
wayan daga kunnenta takasa koda kwakkwaraZn motsi.
4️⃣9️⃣
Bayan sunyi sallan asuba tareda Baffa da Zayn suka fito daga masallaci, tun bayan hatsarin
nan haryau Baffa fushi yake da Zayn bayama amsa gaisuwan shi sai sa’i sa’i suna shigowa gida
hannun Baffa Zayn yakama ahankali yace “Abba listen to me please” chak Baffa ya tsaya sanan
ahankali yakalli Zayn din yay shiru, hannu Zayn yakai yakama kunnenshi ahankali yace “Abba
nasan namaka laifi amman dan Allah ka yafemin and listen to me” wuceshi Baffa yayi zuwa
kujerun dake garden na tsakar gidan masu kyau yazauna sanan yanunama Zayn daya daga
cikin kujerun alamun yazo yazauna, ahankali yataho wajen yazauna yana kallon Abba, anatse
Abba yace “Zayn shaye shayen ka bani kama laifi ba ubangijin daya hallito mu kamawa” murya
chan kasa yace “Abba I know! Tun bayan abin yafaru I couldn’t live up to myself, Abba anytime
naji inaso nayi I remember cewa abin yasa kanwata dat I care for wacce mahaifiyanta tabani
amanan ta tace na kula da ita takusan mutuwa kan shan shishana, Abba ba lallai ka yarda ba
wlh tun ranan ban kara marmarin shan shisha ba I even hated myself for shan shishan, Abba I
am sorry” shiru Abba yayi yana kallonshi dan ya yarda da maganan shi dari bisa dari dan
idanun Zayn basatabamai karya, ahankali Zayn yasa hannunshi yakama hannun Abba murya
chan kasa yace “Abba I love Ummulkhairy tun kafin namasan da zancen auren and I want to
promise you abu daya” yadanyi shiru sanan yace “Abba nasan bakada yanda zakayi ne daka
tana auren mu tunda kagano ina shan shisha, Abba listen to me I have amended my ways wlh,
and Abba namaka alkawari zan rike Khairy amana, bazan bari any harm to fall upon her ba, and
I promise you Abba I will forever cherish and care for her batare dana bari Ammi ko anybody
yatakurata ba and I will talk to Ammi zata yarda all those drama zata daina kaji Abba”
hannunshi ahankali Baffa yakai kan bakinshi ya sumbace shi ahankali yace “Allah maka albarka
Zayn” murya chan kasa yace “Ameen” tashi katafi, tashi ahankali Zayn yayi yawuce Baffa na
kallonshi jiyayi duk wani nauyi da zuciyanshi yamai ya saukar tunda har Zayn din dakanshi yazo
yay accepting mistakes nashi and promise to work on kanshi Abba jiyayi hankalinshi ya kwanta
yanzu Ammi kadai tarage yasan ko itama she will come around.
All through ranan akan gado tayishi takasa fita school, takasa daukan wayan Aliyu takasa cin
abinci gatanan ne kawai, wuraren magrib Anty Mariya tashigo dakin tana kallon Khairy dake kan
gado maida kofan tayi tarufe sanan takaraso tazauna agefen gadon tana kallon idanun
Ummulkhairy dasuka kumbura har lokacin hannunta takai tadagota tazauna sanan ahankali
tace “maisa baki fadima Baban ki Aliyu kikeso ba” shiru Khairy tayi tana kallonta dan batasan ya
akayi tasan aliyu takeso ba, ahankali Anty Mariya tace “nasan kinason Aliyu shima yana sonki
tun a asibiti na karanci all of that, maisa baki fadiwa mahaifinki ba eh Ummulkhairy?” Ahankali
tace “Anty kona fadamai is too late bazasu iya komi akaiba” shiru Anty Mariya tayi tana kallon
Khairy she just wish tanada wani karfi dazata iya magance this whole case but her hands are
tight, ahankali tace “Yaya zakiyi da Aliyu”? Wani irin ajiyan zuciya tasauke dasauri takai
hannunta tashare hawayen daya zubomata sanan taja hancinta danji tayi majina zai
gangaromata tace “zan gayamai gaskiya” ajiyan zuciya Anty Mariya tayi tace “to ki gaggauta
fadamishi dan kinsan bai kamata kina magana da namijin daba naki ba ko” gyadama Anty
Mariya kai tayi, ahankali Anty Mariya tashafa kumatunta tace “karki damu duk wanda yabi
iyayenshi bayaci baya kinji” gyadama Anty Mariya kai tayi, Anty Mariya ta tashi tace “yanzu zan
Aiko Batool da abinci yakawo miki kici” sanan tawuce tafice daga dakin, abinci Batool takawo
mata kadan taci sanan tai sallan isha’i ta kwanta yau by 9 ma Aliyu yashiga kiranta, kallon
wayan Batool tayi sanan ta tashi ahankali tafita daga dakin danta basu waje suyi magana, kasa
daukan wayan Khairy tayi a third call dinne tadauka takai kunne.
Cikeda damuwa Aliyu yace “I am sick worried, Pickle what’s happening? Tun jiya I’ve been
calling you baki dauka sokike ciwon zuciya yakamani” girgizamai kai tayi da sauri muryanta na
rawa tace “n…..o” shiru Aliyu yayi hakan yasa dasauri ta taushe bakinta tana kokarin hana
kanta kukan datakeji, yakai kusan 1min yay shiru kawai, kaman daga sama yace “waya saki
kuka”? At this point zare hannun kawai tayi daga bakinta tafashe dawani irin kuka Aliyu knows
her so well, if she’s happy yasani, if she’s sad yasani, if