Showing 75001 words to 78000 words out of 108975 words
Chapter 26 - ALKAWARIN ZUCIYA BOOK COMPLETE HAUSA NOVEL M SHAKUR .pdf
tajuyo takalleshi gani tayi yadauke kanshi yakalli gefe
yana cijan lips dinshi kana ganinshi kasan wani abu kemai ciwo, ahankali yace “the door
password is Pickle open and go back home” jitayi jikinta kaman yay kankara takasa ma wani
kyakkwaran motsi daga inda take takai hannunta kan bakinta ta taushe sabida kukan datakeji
tana kallonshi ganin yanda Aliyu ya tsaneta duk wani soyayya dayake mata ya rikida yakoma
kiyayya bamayason yakalli fuskanta kaman ba Aliyun taba. “Leave from here!” Yadaka mata
wani irin tsawa yana kama kirjinshi da karfi yana wani irin nishi, ahankali ta tashi jikinta narawa
sosai tana kuka mara sauti taje gaban kofan danna keyboard din tayi tasaka pickle tana sakawa
kofan yabude fita tayi sanan tajawo kofan tarufe ta tsugunna agaban kofan tana wani irin kuka
mai bala’in tsuma rai, kaman tai hauka takeji, ita kanta batasan tanason Aliyu hakaba saida ya
furta mata he hates her jitayi her whole world is crippling before her eyes, ahankali tadaga
hannayenta sama hawaye na zuba daga idanunta. “Ya Allah na, Ya ubangijin al’arshi ubangijin
sammai da kassai, Ya Allah kai kadai na yarda dashi, Ya Allah kaga zuciyana all I am doing is
bin umarnin iyayena, Ya Aliyu is suffering” tai maganan tana wani irin fashewa da kuka kafin
ahankali tace “Ya Allah yau ina gabanka I am even confuse on what to ask you and what to pray
for all I know is addu’a kawai nake amman bansan na miyeba, Ya Allah kaduba lamarina and
solve this problem for me domin ko babu abinda yafi karfinka kaine Azza Wajal” tafashe da kuka
takasa tashi ta tafi dudda yabata chance din dan bazata iya tafiya tabarshi ba.
Da kyar Aliyu ya iya ciro wayanshi daga aljihun gaban riganshi ya kunna, ko kadan baya gani
da kyar shidai baisan ya akayi yama kira number Dad ba kawai daura wayan yayi a kunnenshi
ringing daya Dad yadauka arude cikeda tashin hankali Dad yace “Aliyu where are you? Aliyu
don’t do anything stupid dazakazo kayi nadama nan gaba, dan Allah kafadamin inda kake”?
Murya chan kasa Aliyu yace “security post Dad come and get me” wayan yafadi daga
kunnenshi Dad na hello hello amman shiru wani irin gudu Dad yakara amotan babban abokinshi
Dr Sani yace “yagaya maka inda yake” gyadamai kai Dad yayi yana tukin cikin minti 10 suka
iso wajen, ganin mota yasa Khairy ta tashi tsaye dasauri tana share idanunta dasukai jajir, bude
kofa Dad yayi da Dr Sani suka fito yana binta da kallo saukarda kanta kasa yayi yakarasa
gabanta anatse yace “Ummulkhairy kiyakuri I apologize on my son’s behalf” kasama cema Dad
kala tayi sabida kukan dake zuwan mata Dad da Dr sani suka shiga dakin bayan Dad yasa
password din tana tsaye wajen, ko 5min basuyi ba taga sun fito da Aliyu kaman wanda yamutu
dawani irin sauri tazo wajensu tana kuka tace “maiya sameshi” sashi amota Dr Sani sukayi suka
rufe sanan yabama Dr Sani car key yace “go to hospital with him bari namaida Ummulkhairy
gida zan biyoka abaya” gyadamai kai Dr Sani yayi sanan Dad yakalli Ummulkhairy yace “let’s
go” wajen motan Aliyu sukayi suka shiga Dad yatada wayan, wani irin kuka tahauyi cikin kuka
tace “Abba I am sorry, dan Allah kuyafemin, dan Allah kuyafemin” dan murmushi Dad yayi yana
tuki yace “kidena kuka Ummulkhair, non of this is your fault, Aliyu will be okay, muje namaida ke
gida hankalin iyayenki ya kwanta stop crying now” umarnin Dad tabi ta share fuskanta, ana
kiran sallan magrib sukakai gidan, kowa na tsakar gida dan Dad yariga yakirasu yace musu
gashinan zuwa da a Khairy, parking yayi sanan yafito Khairy itama ahankali tafito kowa na binta
da kallo barinma Zayn da idanunshi sunyi jazur yana kallonta tundaga kasa har sama, dawani
irin gudu tai wajen Baba fadawa jikinshi tayi cikin wani irin murya tace “Baba Ya Aliyu zai mutu,
he’s very sick Baba, an wuce dashi asibiti, Baba idan Ya Aliyu yamutu because of me yaya
zanyi da rayuwana” alamu Baba yamata datai shiru sanan yakalli Anty Mariya hakan yasa tazo
ta karbeta tawuce da ita ciki.
Hannu Dad yahada duka biyun yana kallonsu Baba yace “dan Allah ku yafema d’ana abinda
yamuku yayi bala’in kuskure” hannunshi Baffa yakama yana girgizamai kai cikeda kulawa yace
“Ya jikin Aliyun”? Dan murmushi yayi yace “he will be fine asibitin zan tafi yanzu saida safen ku”
gaggaisawa yayi dasu Baba sanan yawuce motanshi kowa yabishi da kallo haryabar gidan
sanan Baba yasauke ijiyan zuciya yace “Alhamdulilah muje muyi salla” wucewa sukayi dukansu
Zayn na juyowa yana kallon gidan, suna idar da salla yafito daga masallacin batare daya jira
kowaba yataho gidan.
Direct sama yawuce sanan ahankali yay knocking tareda bude kofan yana sallama kasa kasa
hada idanu da Anty Mariya dake zaune bakin gado tana juya mata tea data hada mata, ganinshi
yasa ta mike tsaye tace “Zayn kaine tana bayi wanka take” Gyadamata kai yayi batare dayace
mata komiba, ahankali itama Anty Mariya ta ijiye tea sanan tazo tabi tagefenshi tawuce tafita
daga dakin tareda rufomusu kofa.
Yana tsaye yana kallon kofar bathroom din tabude kofa tafito ahankali chak ta tsaya ganin Zayn
tsaye yakafeta da idanu, ahankali tamika hannunta tadauki hijabinta dake kan gado zata zura
karaf taji an rike hijabin dayasa tadago kanta takalleshi dasauri hada idanu sukayi idanunshi
sunyi jaaaa, fizge hijabin yayi ya yar akasa yana wani irin kallonta yace “ina yakaiki and
meyamiki”? Wani irin kallonshi take batare datace komiba, cikin fushi yace “what did that police
man did to you Ummulkhairy”? Kaman bazatai magana ba saikuma ahankali tace “babu komi”
huci yashiga yi yana kallonta, cikeda bacin rai yace “just so you know duk randa policeman
dinan yakara zuwa kusada matata I swear by Allah saina kasheshi” yay maganan yajuya fuuu
fita daga dakin yayi yasa hannu yawani buga kofan yafice dakin su Manaf yayi dan baimaso
yabar gidan gani yake kaman Aliyu zai kara zuwa yadauketa yatafi hakan yasa agidan ya
kJwana.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
5️⃣6️⃣
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
Washegari jummaa yaune kamu, gabaki daya tadawo wata kalan tausayi babu wani abu na
duniya dake mata dadi she just wish akwai wani abu dazata iyayi ace all this things mafarki ne,
Mama bata mutu ba ta barinmata wani littafi ba or anything of such, takasa daina tunanin Aliyu,
duk idan tai tunani yanachan baida lpy suffering saitaji zuciyanta na shattering, saiyau yanzu ta
yarda soyayya yafi komi dadi sanan yafi komi daci, condition da situation kesa kadandana
kowani part, inda tasan cewa ahaka soyayyanta da Aliyu zai karake da batama hadu dashi
arayuwanta ba dayafi mata alkhairi, tanaji tana gani wuraren 4 aka shiga shiryata ana mata
makeup za’ayi kamu mai makeup dake mata tayi ta tsaya kusan sau hudu sabida sai anacikin yi
kawai tashiga kuka, saida Anty Mariya tazo sanan ta lallasheta tai shiru aka gama mata aka
shiryata cikin wata atampa na kampala pink sabida is her colour kuma anaso ayi kamun da
abinda takeso aka fita da ita tsakar gida mata na gudu kawayebta sun cika gidan dan Batool da
Besty duk sun gayyace su wani irin kuka na zuci kawai take, ana haka akai announcing zuwan
ango da abokanenshi saiga Zayn dayaci wani irin gayu Subhanallahi kaman balarabe yayi kyau
da Mamu da Faisal zaka dauka turawa ne nan kawayen Khairy aka shiga rawan jiki, da dollars
yabiya kudin siyan fuskanta sanan aka budemai fuskanta tsugunnawa yayi agabanta yana
kallonta tamai kyau iya kyau kasa dagakai tayi ta kalleshi kanta nakasa, hawaye taji sun
zubomata sharrrr ahankali yakai hannunshi kan fuskanta murya chan kasa yace “don’t cry Mrs
Zayn” wani kalan guda aka dauka awajen ana shewa jin sunan daya kirata dashi, dan murmushi
Zayn din yayi dan baisan anjishiba sanan yajuya suka fice daga gidan yana murmushi Mamu
yace “wowww Zayn kagama iskancin ka ka auro natsassiyar kamilan yarinya haka” murmushi
yadanyi yace “itace first ever girl dana taba so dakaina” ahankali Mamu yakama kafadanshi
zaiyi magana Zayn yace “please don’t ruin my mood da maganan that Ayshu I was never and
will never be interested in that girl, is not like am a bad person banma taba bata fuskan tasoni
ba” ahankali Mamu yace “but you f*cked her” yatsine fuska yayi yace “I never wanted to, dudda
haka i paid her ai ko so bata bina any bashi nima haka let her go her way I go my way” shiru
Mamu yayi dan yana bala’in tausayin Ayshu dake neman kashe kanta kanshi, ahankali Mamu
yace “kaini gidanku to naje na dauko suitcase dina tunda kace kai anan kake” yatsine fuska
Faisal yayi yace “nidai bai hotel i need sleep” baima jirasu ba yawuce yashiga dayar motarsu
yawuce abinshi, yatsine fuska Zayn yayi yace “kasan dai I’ve been running away from that old
woman ko, sokake taganni ta tasani gaba da bala’in masifan ta” dasauri Mamu yace “wlh
bazama tasan kazo ba gidanku cikeda jama’a, let’s go please wajenka nazo agarin nan babu
abinda zaisa naita bin direba yana kaini ko’ina zani” hararanshi Zayn yayi yace “kana dan Abuja
amman tsabagen rayuwa outside babu inda kasani agarin ku” shiga motan sukayi yaja motan
har zuwa gidansu parking sukayi Zayn na mota bai saukoba dan baimaso aganshi Mamu ne
kadai yasauko yawuce side dinsu shikuma yajingina kanshi jikin kujeran motan yana tunanin
fuskan Khairy murya chan kasa idanunshi a lumshe yace I love her, knocking glass din motan
da akayi yasa yabude idanunshi ahankali ganin Yar aikin Ammi yasa gabanshi yafadi, ahankali
tace “Ammi tace kazo tana falon ta” Gyadamata kai yayi tawuce tafice, dan gajeren tsaki yaja
sanan ahankali yatashi bude kofan yayi yafice daga motan zuwa flat din Ammi.
******
Yau tunda gari yawaye kuka Ummulkhairy keyi sabida tasan dagayau shikenan itada Aliyu, har
kasan ranta jitake inama ace Mama batabar wanan wasiyyan Auren Zayn din nan ba, da kyar
su Batool da kawayenta suka shiryata sukasa tai shiru aka mata kwalliya babu wanda zai kalli
Khairy dabazai kara kallo ba sabida yanda tai kyau fatarta taji gyara kaman me, ta tsumu iya
tsumuwa shi kanshi Baba daya ganta rungumeta kawai yayi sabida all the thing was so damn
emotional he can’t believe his little Ummulkhairy is going to gidan mijinta yau.
Karfe 2 daidai na rana za’a daurama both Manaf da Mu’az aure awani Babban masallaci
dakenan cikin gari, tunkafin 2 tayi mutane suka cika makil ana jiran 2 yayi adaura Auren dan
daga Baba har Baffa sunada mutane gakuma tawagan yaransu, daga Baba har Baffa dukansu
kaya iri daya suka saka duk suna tsaye waje suna amsan bakinsu ana gaggaisawa, parking
mota ahankali Mamu yayi dayasha wanka yay wani kala sanan yafito, Baffa dake gaisawa da
jama’a kaman ance ya waigo ganin Mamu natahowa shi kadai babu Zayn yasa yay murmushi
yacigaba da gaisawa da mutanenshi daidai Mamu yakaraso gabansu, Baba yace “ahh Mamu
kunzo ina Zayn din”? Baba yay maganan yana duba motar da Zayn yay parking, juyowa Baffa
yayi yakalli Mamu da akama tambaya yay shiru yakasa amsawa kai tsaye Baffa yace “ina
Zayn”? Ahankali yasa hannunshi a aljihu sanan yaciro wani envelope fari yamikama Baffa yace
“Zayn yace nakawo maka Dad” kallon envelope din Baffa yayi sanan yasaki yar murmushi yasa
hannu ya karba sanan yabare envelope din yazaro doguwan paper dayake ciki yana karanta
abinda ke ciki Baba na kallonshi saida yagama karanta takardan tass sanan yakalli Mamu yace
“wuce kaje Mamu nagode” ahankali Mamu yawuce yatafi dasauri Baba yace “menene a
wasikar” mikama Baba wasikar yayi sanan yasa hannu yaciro wayarshi daga aljihu yay dialing
number Ammi kai tsaye yace “na sake ki saki daya!” Ihu Ammi tahauyi kawai ya katse wayan
yajuyo yakalli Baba dake kallonshi ranshi a bala’in bace yace “mehaka bansanka da irin wanan
fushin gaggauta yanke hukuncin b….” Hannu Baffa yadagamai sai kawai yakama hannun Baba
yajashi zuwa chan nesada masallacin anatse yace “ka yarda dani amini na”? Gyadamai kai
Baba yayi, Baffa yace “ka yarda da hukunci na”? Ahankali Baba yace “sama da kowa aduniyan
nan” anatse Baffa yace “inhar hakan ne kuma na isa nacemaka kayi abu aduniyan nan kayi
inada wanan kiman a idanunka kiramin mahaifin Aliyu yazo wajen nan yanzun nan” wani kalan
kallo dayakemai yasa Baffa yace “amini na, akwai wani abu damu karan kanmu amatsayin mu
na iyaye bamu da iko akai, nasan mahaifiyar Ummulkhairy taso Zayn da Khairy amman karka
manta da abu daya koda take raye mahaifiyar Zayn bata taba sonta ba hasalima basa shiri,
Wanan sakin datasa Zayn yama Khairy Allah yasa hakanne mafi alkhairi bazan maka karyaba
naji dadin hakan tun yanzu kafin aje ko’ina yasaketa ba sai bayan aureba bayan yagama
wulakantata ba yasako mana ita ba, ni nan da kai mun yarda da tarbiyan Aliyu dakuma
natsuwanshi, sakin da Zayn yamata was not his fault trust me Allah shine jagoran abin nan dan
haka karmuyi gardama komujada hukuncin Allah, kira mahaifin Aliyu atare dasu Manaf yau za’a
daurama Khairy da Aliyu aure” ijiyan zuciya Baba yasauke ko Allah ma yasani batun yauba har
cikin ranshi yanason Aliyu inda ace babu aure akan Khairy dazai bashi, kiran Dad yayi yacemai
dan Allah kome yakeyi yabari yazo it’s urgent, Dad bai musaba dayake clinic dinshi inda Aliyu
yake kwance baida wani nisa da masallaci duka duka cikin 5min saiga Dad yazo yana sanye da
manyan kaya.
Dad hawayen farinciki ne kawai baiyiba da aka fadamai komi atake yanke aka tafi masallaci aka
daura Auren Manaf da Aisha, Mu’az da Maimuna, sai kawai sukaji Liman na gyara speaking
kawai ji sukayi an daura Auren UMMULKHAIR DA ALIYU akan sadaki dubu dari uku wanda
sune all the kudi dake aljiJhun Dad.
ARE YOU GUYS HAPPY
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
5️⃣7️⃣
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.
wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp
This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp
number na 07012181461
Thank u❤️
Ana gama daurin Auren duksu Manaf sukazo zasuma Baba magana hannu yadaga musu
alamun later sanan shida Dad suka gaisa kafin su rungume juna ahankali Dad yace “thank you”
cikeda farin ciki Baba yace “thank you nima, anjima ku aiko adauki amaryan ku and In sha Allah
zuwa dare idan mutane suka ragu zamuzo mu gaida Aliyu” sakinshi Baba yayi suka rungume
juna cikin aminci da Baffa sunama juna godiya sanan yajuya yatafi, sai alokacin su Manaf
sukazo wajen su Baba kafinma suyi magana Baba yabawa Manaf takardan hakan yasa yakarba
dasauri yashiga budewa.
“Abba, Baffa ina neman gafarar ku, ku yafeni banda haka inaso na shaidamuku da gaskiya ta
wanda Allah yaga zuciyana yasan hakan ne, Abba inason Ummulkhairy da duka rayuwana,
inaso zama da Ummulkhairy amatsayin matata har zuwa karshen rayuwana, Abba……” sai
maganan ya yanke kafin yaje next paragraph. “Nasaki Ummulkhairy saki daya, biyu, uku, Abba Ummulkhairy deserve happiness and some
light arayuwanta, ayanda Ammi hates her Kona aureta I doubt I can give her that, kuyafeni
Zayn!” Linke takardan Manaf yayi ahankali yabama Abba sanan yawuce abinshi Mu’az
biyedashi bawai ya tsani Zayn bane kodaya shi dama bayason auren da Zayn sabida tun mama
nada rai ba shiri suke da Ammi ba, Ammi har Baffa ma tana nema tafi karfinshi ballema so
bayason kanwarshi taje taita wahalanta, banda haka Aliyu is a great guy infact he’s even happy,
Zayn din yaje chan yakarata da wacce Ammi keso ya aura atleast sister shi yanzu tasami Aliyu
datakeso shima yake sonta so Alhamdulilah dagashi har Mu’az da Maheer babu wanda abin
yama ciwo.
**
Waiwaiye Baya Kadan!
Falon Zayn yashiga ahankali yana kallon ko’ina yanda yake nan tsaf tsaf an gyara, wata Yar
aikin Ammi yagani tana saukowa daga sama cikeda girmamawa tace “Hajiya tace kasameta
adakinta na sama” danjim yayi sanan yawuce sama ahankali yana hawa benen, bude kofan
dakin Ammi yayi da sallama chan kasa yashiga Ammi na zaune kan gado as usual taci gayun
nan kaman wata matan shugaban kasa tabi Zayn din da mugun kallo yanda yay wani kyau shi
adole ango sanan tace “kazaci bansan abinda nakeyi bane dani kake wasan buya Zayn”
ahankali yamaida kofan yarufe sanan yazo gabanta ashagwabe zaikai hannu yatabata cikeda
lallashi tawani irin dakamai tsawa tace “don’t touch me Zayn, don’t you dare” tsayawa yayi chak
yana kallon, hawaye yaga sun zubo daga idanunta cikeda kunci tace “bantaba nadaman
haihuwa ba sai akanka Zayn” wani irin zaro idanu yayi cikeda damuwa yace “Ammi why are you
talking like this mena miki ne dan Allah” nuna kanta tayi sanan ta bubbuga kirjinta tace “Zayn ni
mahaifiyar ka kake tambaya mekayimini iyye?? Ni, Zayn nikake nunama banda daraja da
amfani a rayuwanka eh? Okay listen bari kaji abinda yasa nakiraka” sauka daga gadon tayi
tamike tsaye jaraba fall idanunta sanan takai hannunta takama nononta guda tana kallonshi
tace “inhar nacika uwarka Zayn wacce ta tsugunna tahaife sanan tabaka wanan nonon kasha,
ta raineka sanan ta tarbiyantan dakai harzuwa kawowa wanan lokacin, inhar nakai matsayin
uwa agareka Zayn to ayau ni mahaifiyarka nake