Showing 21001 words to 24000 words out of 95576 words

Chapter 8 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

matarka,=?
?Murmushi Dr Khalid yayi yace Amma naji dadin Hakan kwarai, Saidai yakamata Ku fahimce Juna domin naji Minal nacewa yau Kausar zata koma, kaga ba Lallai takara dawowa Nan ba tunda School Zasu koma Nan da 5days, Ah Haba Abokina? da gaske "kaje ko number dinta Kasamu daga baya Sai kabita Zaria din" haka Za'ayi Bari natashi, toh nawan "Allah yabada Sa'a" Amin Yusuf yace yafita.

Kofar gidan Su Leemah Haruna driver ya Saukesu. Kausar ce tace Allah yasa Kada muga mai tsukakkiyar face! Feenah tace Ina Ruwanmu dashi idan yamana muma muyi mushi. Kinjiki kamar Zaki iya, "Shi gayen ya hadu Sosai Ga kwarjini gareshi! kawai tsabar miskilancine ke dawainiya dashi" miskilanci ko girman Kai dai, kece ma kika Ga wani kyau Shi Abu kamar kumurci Ina wani kyau Agun. "dariya kausar tayi tace Kyau Ahadaku Aure Dan kema wani lokacin tsoron Halinki nakeji" mtswww Allah ya kiyaye Wlh. Parlon Suka karasa Mamy ce Zaune tana waya, gabanta Sukaje Suka durkusa har ta Kashe phone din. Sannuku yarana! Mamy Sannu da gida, yawwa kuna lfy dai ko? muna lfy qalau Mamy. "Allah ya muku Albarka" Amin mamy Suka hada baki. Feenah yau mumynki Zatazo mun ko? Eh Mamy Amma yanzu nabarta Zataje gidan kawarta tace idan batai dareba Zata biyo, "madallah Allah ya kawota lfy" Ameen. Kushiga Haliman na ciki. Tashi Sukai Suka nufi dakin Leemah Zaune take ta kunnah Speaker Tana jin waka India. "toh fa Leemah in feeling love" Kausar tafada tana dariya=?? dago Kai tayi tace daga mutum najin wakan love Shine me? uwar yan Saka ido kawai. dariya Sukayi gaba dayansu Suka hau fira. besty yau yan Ji dakanne Sukazo? Babu wani kawai Dan bataga Abokin fadan ta bane! Wlh Kausar Sometimes kinada matsala kicigaba da hadani da dan'uwan Leemah Zan baki mamaki. Wollah idan kina magana bakinki burgeni yake, Kai Kausar ke Mayya ce Leemah tafada. tasowa Kausar tayi ta matso gaf da feenah tasaka Bakinta Cikin na feenah, lumshe ido feenah tayi. Leemat tace kunji haushi a gidan mutane dinma Sai kunyi......kiran Mamy ne ya katseta "Leemah nace kizo kiga Matar Uncle dinku tazo" toh mumy gani nan. Tashi tayi taja kofar dakin ganin kawayen nata Sun lolaaaa.


=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*GODIYA*
*Hakika Ina gdy ga duk Readers din dasuka bini prvd Sukamun gyara Akan Abunda Suke gani nayi wanda bedaceba. Thanks thanks nd thanks Allah yabar kwana. Sakon Zagi da yawa ya iso gareni=?L?Ana tare kuma. Amma inason kusani Abinda feenah take Aikatawa Acikin novel din Nan Abune wanda Ayanzu mafi Akasarin Yan mata,matan Aure, dattijan mata,Kananan yara Dama dai Sauransu Suke Aikatashi Akan Wata Hujja wacce bata da ma'Ana. Lallai batsa Ba Abu bace mai Amfani A Rayuwar Dan Adam, masu yinta ma Ina musu fatan Shiriya. Idan kuka natsu Zaku fahimci cewa wanna littafin babu Wata batsa Acikinsa, ina Rubuta Wasu Abubuwan ne Kawai domin na isar da Sakon danakeso Su isa Zuwa Ga duk mai Aikata Wannan mummunar dabi'a ta LESBIAN. Allah Kasan Nufina Akan meyasa Ni writing wannan Book Allah kamun jagora wajen ganin nagamashi lfy.Amin=?O? So inaso masu karatu Sukara natsuwa Su karanta Novle din Nan da Kyau domin Ze Amfanesu A page's dina na gaba. Gyara yana da Dadi, Hakika mai Sonka kuma Shine ke Maka gyara Akan Abun da yaga Ka Aikata Mara Kyau! Ina kara muku gdy Akan Hakan. Masu Zagi inason kuyi hakuri Har zuwa lokacin dazan karasa Kammala wanan book din. Masoya wanan Novel Nawa Ina tare daku kuma Ina kara gdy da irin Yanda kuka fahimceki kuma kuka gane Sakon da nake son isarwa Akan wannan littafin. I love you All=ؖ?=؋?*

Page....15

tura dakin mamy tayi tashiga, Akwance yake ya lumshe ido Kamar mai bacci Amma ba baccin yake ba. Yazeed duk yau baka fitoba lfy dai ko? Bude idon yayi Ahankali ya zubasu Akan mamy. Mamy Lfy qalau!ya gida? Lfy Son. "taso kazo mushiga Ciki Mumynka tazo Ka gaidata" wace mum din tawa kuma? Matar Uncle Umar dakake tason gani. da Sauri yatashi yace Mamy harda Uncle Umar din? Eh hardashi Amma Suna tare da Abbanka A palon baki, kazo kafara gaidata Saika wuce wajensu. Tashi tayi ta fita yana binta Abaya harsuka karasa Cikin palon. Daidai Sanda Leemah itama takarasa Sakkowa daga Sama. Mamy Ina mumyn take? Gata Sakko mana. Ido Leemah ta fiddo waje tace mumy! Itama dai mumyn ido ta Zaro yayin da yazeed ya tsaya ya kasa magana. Leemah ce tace haba Mamy Ai Saikice mun Mumy ce tazo ba matar Uncle Umar ba. Me kike fada Leemah? Ai Itace matar Uncle Umar din. Yazeed bude baki yayi yakasa mgn. Mamy wannan mum din feenah ce fa. Itama Mamy idon ta fiddo tace kina Nufin Hafsa itace mahaifiyar Nafisa? Eh mana Gata Nan tamiki bayani. Hafsa kinjifa! Sai Asan nan mum tayi Ajiyar Zuciya tace nima wannan Abun yabani Mamaki, tun lokacin da kuka Shigo da Yazeed nake kallonshi Saida Leemah tayi magana na tabbatar da Abinda Zuciyata ke Sakawa. Yanzu da gaskene dai kece Mum din diyata feenah? Leemah tayi dariya tace mamy Ai gashidai kin gani. Amma naji dadi da Hakan ta kasance dama ni wlh har Raina nakejin feenah Ajikina, Ashe yatace ta Hakika, "Hafsa baki kyauta ba yara Suna tare da yan'uwansu basu Saniba, kiga jiyafa yazeed har gidanku yazo, yaranma Sunfimu Zumunci kiga Leemah da feenah daidai da Rana daya Idan daya bega daya ba yanda Basajin dadi, kuma wai duk wayar da muke dake bamuyi tunanin mu hada yaranmuba toh yaushema mu kanmu mukaga juna? Fatima gsky ne ban kyauta ba Amma Dan Allah komai ya wuce yanzu Zumunci har Saikin gaji dashi, dama Yau nazone domin Na wanke kaina Saiga Shi Ashe da Rabon Zumuncimu ne Zaikara karfi, kin San kojiya Saida Alhaji yace yazeed yayi kama da dan wajen Ahmad. Eh Kinsan da Umar yana yawan Zuwa Abban Su yana kai mishi yazeed din daga baya ne daya fara rigima baya binsa. =??=??dariya Leemah ta kwashe dashi! Haba Mamy yazaki Rinka irin maganar nan gaban yarinyar nan yanzu Saita fada ma Kananan yaran kawayenta. Yawwa Hafsa yau Allah ya kawoki Kinga Halin Dan naki kenan" bakin Rai da Son girma" kinganshi duk Sanda Akai magana Shi face dinshi adaure take Kamar igiyar kaba. Toh Aini banga laifin dan nawa ba yaushe Zai Zauna Kananan yara Su Rainashi Gara yaja girmanshi. Kekuwa Hafsa ki gyara Al'amarin Shine kike Ruguzawa. Ya bazan Ruguzaba Ana kokarin Ruguza Kan yarona da Surutu. Kokuwa My Son? durkusar da kanshi yayi Kasa yace Hakane Mumy Ina Huni? "Lfy qalau Son" Wlh halinki ya biyo Shiyasa Tunda yadamu Nakaishi gidan Matar Uncle Umar Nakiya! Itama feenah maganarta daya Nakaita gidanki, Nice bana kula da maganar, dafatan yanzu komai yawuce? Ah Wlh komai ya wuce Hafsa Ai yau Zan kira "Umma" na Sanar da ita, ina yarona Nazir dama tace Shi yasaka mata Umma. Tare kuwa mukazo dashi yana wajen Su Alhaji. Yazeed jeka Uncle Umar yaga Ka, daga Nan kasanar dasu komai.Toh Mamy. Leemah tashi Ki kira Su feenah Suma Su Sani. O.k. Mamy.

Shiga tayi tasamesu Suna Aikata Abunda Shedan yariga yamusu huduba Acikin kunensu, tayi maganar duniya basuma San tanayiba ganin itama tafara kamuwa ne Kuma idan tafita batasan me Zata gayama Su mumy ba yasa tanime waje ta Zauna. Kissing din feenah kawai Kausar keyi ko ta'ina yayin da hanunta daya ke cikin Rigarta tana murza kan Nipples dinta feenah bata Iya komai Sai Nishi, yayin da itama take Dan murza breast din Kausar, Hannu Kausar takai Cikin pant din feenah tana murza mata Mara, wani kara tadanyi wanda Hakan yakara tsumar da Leemah dake Zaune, kara kankame Cinyoyinta tayi tana dan Shafa mararta tana lumshe Ido. *wa'iyyazubillah. Ya Allah kayi mana tsari da fadawa tarkon Shedan=?O?ya Allah Kasa mufi karfin Zukatanmu kayi mana tsari da kawayen banza=?O? ya Rabbi ka tsare mana imaninmu, yaranmu, kananmu, yayyanmu, dama daukakin Al'umman musulmi daga fadawa irin Wannan mummnar dabi'an, Allah ka ganar da iyayenmu Kaciremusu Son Zuciya da Son Abun da yashafi duniya kadai kabasu ikon Sauke nauyin yaransu Akansu=?O? Aure Shine darajar diyarki, Aduk Sanda yarki ta girma ta isa Aure wajibine ki kirata Kitambayeta tsakanin Aure ko karatu Menene Ra'ayinta wanda ta Zaba wajibine akanki kiyi matashi matukar babu Cutarwa Aciki*

Shiga yayi palon yagansu Zazzune bisa Kujerun da Aka Tanada Don baki. Yawwa My Son karaso kaga Uncle dinka, tun Kana yaro Rabonka dashi. Karasawa yayi ya Zauna kusa da Nazeer yafara gaida daddy. daddy daya saki baki tunsanda Yazeed yashigo" Sai Asan nan yace "Nazeer ba Abokinka dana ganku jiya bane Wannan?" Eh Shine daddy nima Mamaki nake, Yazeed Kasan Zanzo nan ne? Abba da tunani ya lullbeshi yace kodai wanine mai Kama dashi wannan Ai dan waje nane "yazeedullah" Sai Asan Nan miskilin yagadamar magana! Eh daddy nine naje gidanku jiya Kuma nine yaron Abba na farko. Ya kwashe duk yanda AKayi Acikin gidan yafama Su daddy, "Suma dai murnan Sukayi tayi Ana kara jajanta ma juna narashin Son Zumunci" daga karshe Suka tashi Suka dunguma Cikin gidan. Palon Suka Shiga gaba dayansu Suna yar fira Saiga Umma tashigo tare da yaranta, Nan dai Akayita murna, Abba ne yace Ina feenah dinne Akirata mana, mamy tace Leemah taje kiranta kaga Shiru. Yazeed tashi kaje ka kirasu. Tashi yayi yatafi yana fada da Zuciyarshi bangare guda Zuciyarshi na bugawa. Kausar dan tsaya gabana faduwa yake feenah tafada Cikin dashashshiyar murya, Noo feenah inazuwa pls.......Leemah tashi tayi tashiga toilet......lokaci daya Akaturo kofar da karfi, ku wato Anakiranku.........dafe kanshi yayi yana maimaita INNALILLAHI WA'INNAH ILAIHIR RAJI'UNC

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....16/17

daddafewa yayi daker yabar wajen yayi part dinshi. gado yafada yana Ajiyar Zuciya haryanzu kuma bebar fadin innalillahi ba. Abin da yaji Akunanshi yake tunanowa. Toh yaran Nan me Sukeyi haka? Nishifa naji Sunayi Gawasu Surutai barkatai. Namiji Suka kawo gidan? Kai "Aa" ta Ina? toh Ko yaran yan lesbian ne? "Banajin haka yaran guda nawa Suke"basuma San me'ake nufi da Hakan ba. Ajiyar Zuciya yakumayi duk yanda Akayi blue-film Suke kallo, idan ba Haka ba Menene yasa Su Suke nishi da Surutai irin Haka? Ya banji Leemah ba? Kai kanwata bazatai Hakan ba, Shiyasa duk natsani yarinyar Nasan Itace Sila, tun yaushe nake gaya ma Yusuf kananun yaran Nan idonsu Abude yake da Rashin kunya, kaini Ina Ruwana ne ma kome Suke Suda Allah n Su. Kwanciya Yayi yadafe kanshi yana So ya kauda tunanin Chan.

Fitowa tayi dafe da girjinta ta kunnah wutar dakin, Yan iska yakamata ku tashi haka tunda mun tsallake rijiya da baya. Feenah ce tayi karfin Halin cewa wai besty me kika gani kika wani kashe wuta? Ke bro Yazeed fa na hango ta windown toilet yana tawowa kuma da Alama Nan Zai tawo, Ko na tsayar daku ba Lallai kusan me Nake ba,Shiyasa na kashe wutan kawai. Lumshe ido feenah tayi takasa magana. Kausar yakamata Ki Sarara ma kanki haka,ko bakiji mai nake fada bane? Cikin muryan da bata fita Sosai kausar tace "tunda be ganmuba Ai Shikenan" Amma kinsan bazai rasa jin irin Abunda kuke ba? ba Lallai ya fahimci komai ba Kausar tafada A takaice tana kara Shafa jikin feenah. Shikenan tunda Baku Shirya fitaba ni Zan fita, Aa besty tsaya pls. Tashi Leemah tayi tana ni bazan iya da jarabarku ba kamar Akanku Aka fara Saka Sha'awa bude kofar tayi yayin da Ake Shigowa kuma. Trus ta tsaya ganin mumy ce, Wai inasu feenah dinne kunzo kunyi Zamanku Ana jiranku, A...aaa. .m...Mumy dama wanka Suke yi Shiyasa, Leemah tafada tana inda inda, toh matsa Nashiga, kaya feenah ke Sakawa mumy, my daughter kada kidamu koni Saina Saka mata, mumy!...tura kofar mumy tayi tashiga. dafe kirji tayi ta fiddo ido farar daya tana karanta Sunan Allah. Firgitgit Kausar tayi tajawo wani hijaf ta Saka yayin da feenah taja rigarta Sama ta miki Zaune. Sulalewa Mumy tayi tafadi Akasa da gudu feenah da Kausar Sukayo Kanta, Leemah fita tayi ta wuce palon da murmushinta ta gaida mutanin dake parlon, komawa tayi kusa da Mamy tana magana, Mamy Zomuje Ciki Mumy ta fadi. da Sauri Mamy ta kalleta farar daya Kuma ta tashi tabar palon Leemah na biye da ita. Subhanallah Menene ya Sameta? Kuka kawai Suke babu mai bada Amsa, Leemah bani Ruwa, toilet tashiga ta ibo Ruwan, Mamy na yayyafa mata tayi Ajiyar Zuciya ta bude ido Saikuma Hawaye Sharrr.....Hafsa lfy me yafaru Dan Allah. Wai Halima Badaku Nakeba Menene ya Sameta? Feenah ce cikin kuka tace Nice Mamy.......kece mai kika mata? Leemah ce taci mamy Wlh Sharrin Saidan ne ta kamamune........Haba Leemah kada kidaurama kanki laifin dabaki taba Aikatawa ba mana feenah tafada tana girgiza ma Leemah Kai. Ke Kausar me Tayi ma Mum din Tata? Amma Wlh Mamy ba laifinta bane nice.....kada kumaida ni mahaukaciya mana, Ina magana Wannan tana wannan menene Hakan? tashi mum tayi takama Hannun mamy tana kuka maicin Rai, "fatima ban San dame muka Ragi Nafisat ba A Rayuwa, me namata Zata Saka Mun da makamncin irin wannan? Sabida nace tayi karatu, ko mene? Fatima....muryartace ta Sarke. Hafsa kinga natsu kimun bayani me yafaru, Fatima Abinda Allah yake tsananin fushi damasu Aikatashi wai feenah Shi takeyi lesbian fa, ni Wlh gara Ace nakamata da Namiji Akan yanda naganta Ayau din nan. Rufe mata baki Mamy tayi tana maimaita "Innalillahi" kallonsu tarinka yi daya bayan daya daga bisani tace Sutashi Su fita, Tashi Sukai feenah takama Hannun mum mumy dan Allah kiyafemun, tsawa mai karfi mumy taimata, Mamy tace tashi kifita feenah. "Fita Sukay"Mamy ta juyo tana fuskatantar mum, Haba Hafsa Ai koda da Namiji kika kama feenah Ansan da bacin Rai toh Amma Zaki iya gayamun Baki taba fuskantar Feenah Nason Aure ba kokin taba? Tunani mum Tayi kadan daga bisani tace na fuskanci Hakan hasalima dakanta tasha gayamun Tanason Aure, tana yawan cemun tana Sha'awa Amma Ni da dadyn ta mundau Abun A Matsayin yarinta ne. Lallai Wlh Hafsa kunyi babban gangancin A Rayuwa, tayaya kunsan matsalarta tagaya muku Sannan Yanzu Dan kin ganta tana Aikata wani Abu kidaga Hankalinki, Ainicema yakamata Nayi mamakin Leemah Abbanta Sau Nawa Yana kiranta Akan ta fiddo da miji, yanzu kinga dagani harshi babu wanda yashiga hakkinta Amma kinga duk dahaka bamu tsiraba, ballantana ku Hafsa Wanda Hakkinta kuka Shiga kada kimanta "manzon Allah S.A.W. yace Idan kuka fuskanci yarku tafara Haila toh kada kuyarda takara Jini na biyu Agabanku kuyi mata Aure idan har Ansamu miji nagari. Cikin Saihihul Muslim" Hafsa ke Haka Akamiki? Kinkai Shekarun feenah lokacin dakikai Naki Auren? Meyasa kin fuskanci yarki tana da matsananciyar Sha'awa kika ki kimata Abinda takeso? Yau koba feenah kika fuskanci Tanada wannan Matsalarba Ai kya temaka Tunda ance matsalar ya mace ta ya mace ce, Haba Hafsa haka kikataso Anamiki A Rayuwa Wlh Na fuskanci bayan Rashin Son Zumnci kinada Sakaci Akan Rayuwar yaranki, Shin karatun boko din Nan Dolene Wai? Shi Zai kaita Aljannah kokuma Shi Za'a tambayeta A kabarinta? Sannan kisani feenah yarinya ce mai natsuwa da ilimi kema Zaki bada Shaidar Hakan, Rashin kulawarki da Rudin Shidan,Sa'anan da kawaye Nasan tabbas Sune Suka Shiga Rayuwar yarki. Kiyi hakuri Hafsa ki fahimceni bawai ina goyon bayan Abunda Suka aikata bane Amma muyi musu Uzuri, Muji ta bakinsu Nasan ba Halinsu bane wannan. Ajiyar Zuciya mum tayi tace Lallai Fatima na gamsu da maganarki kuma tabbas Gsky kika fada Mune Silar koma miye da feenah tashiga, Amma Insha Allah yanzu Na fahimci ba daidai muke Aikatawaba, Na Amince Feenah takawo mijin Aure.Alhmdllh ma da Abin yazo da Sauki tabbas munyi kuskure kuma nayi nadama. Amma Fatima kina ganin Zata bar wannan Halin? Zasubari insha Allah itama Kausar Zan neme Mahaifiyarta namata bayani Amma kafin Nan Zansamesu yanzu namusu Nasiha wata kila muyi Nasara Subar Aikata Hakan. toh Fatima ngd Insha Allah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login