Showing 30001 words to 33000 words out of 95576 words

Chapter 11 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

Wayyo gaba irinta ba tana mafarkin "blue film" din dasuka kalla Ji yanda takeson tashafa ni. Kara kallonta yayi yaga Still baccinta take, wayanshi ya Kunna yayi joining din Bluetooth Awayanshi zuwa Speaker din dake jikin motan, wata waka ya Saki yakure Volume har karshe. farkawa tayi Afirgice tana Zaro ido. Ganin Hanunta kan Cinyarshi yasata mamaki da sauri ta janye Hannun tana tsaki.....Rage Volume din yayi yace ke wakike ma tsaki? Ni Irin wannan Abun ne ban fiye Soba Ni ba irin manyan Matan yanmatanka bace Zaka dauki hannuna kana Wasa dashi. Cikin mamaki yake kallonta itakuwa ta juyar da kai kamar ba Ita tayi maganar ba. Cikin Ranshi yace Nice Voice! Afili yace Wlh kika kara Kiran budurwata babban mace Saina cire miki baki. Murguda baki tayi tajuya.....tsaki yaja yakira Mufeeda Awaya.....ganin Sai fira yake ya cika mata kunne yasa tace katsaya na koma baya......Wani kallo yajefa mata tayi saurin kauda Kai. Ahaka Suka Cigaba da tafiya bamai kula kowa. Saida Suka fara tafiya Leemah ta juyo tace yaya Nazeer Ina huni? Lumshe ido yayi ya bude yace lfy qalau my baby! da Sauri ta dago Kai tace yaya Nazeer ai nahuce baby yanzu. nikuma Sunan Dana Zaba miki Kenan...meyasa Yaya Nazeer? Kinaso kisani? Gyada Kai tayi Alamar eh. Nazir yace bazan fadaba, Saurayinki ya Xaneni. Ganin yanda Yayi maganar Cikin Shagwaba yasa Leemah dariya. Kikai dariya ko Karya nayi? Yaya Nazeer Ai banda Saurayi. Ban yarda ba. Allah kuwa katambayi Feenah Kaji...Okay Xan tambayeta. Tnx Once Again for d gift yaya Nazeer. ur wlcm baby! Kin bude kenan? No ban bude ba. Why? Banaso feenah tariga ganin nawa that is why. Nima Naso Hakan. meyasa Yaya Nazeer? Just because of Akwai Sakon danakeso ya'isa gareki Ke kadai, but tunda har Yau bejeba Shikenan.wani sako ne Yaya? Kinaso kisani? "Yeah" Idan nafada miki Zakiyi Accepting ne? Why not. Haka kikace ko? "Eh" daidai sun iso Abuja Suna Shirin Shiga Unguwar inda Skul dinsu take. LAAAA baby kalli motar yazeed. Maybe ya kaita ya juyo Leemah ta fada. Maybe toh Amma basuyi Sauri ba....inaga baya gudu Kamar yanda mukai. Eh hakane. Karasowa Sukai daidai bakin get din. Ta kalleshi tace "tnx Alot yaya Nazeer"tana kokarin fita. Yazaki fita ban gaya miki ba? Sorry namance nakosa naga feenah nd Kausar. dariya yayi yace "friends forever" tace insha Allah. "do you love me" ta tsinkayo muryan Nazeer Yana fadin haka! Joyowa tayi takura mai ido Dan taga shine Yayi maganar da gaske. Shima ita yake kallo. Jin Shiru yasa yace baby "tell me" batai mgn ba yace " Leemah I love you" bansan wani iri So nake mikiva tun lokacin da Feenah keban labarinki Nakamu da Sonki van tabbatar ba saida naganki, pls Leemah kitaimaka kisoni Koda Kadan ne. Kece kika dace da Rayuwata Kuma kece Nakesa Ran kizama Uwar yarana pls kisoni.....inasonki inasonki Leemah kedin kinada babban Waje Acikin Zuciyata. Matsowa yakarayi gab da Ita "kina Sona"? balle murfn motan tayi tafita da Sauri tashige Cikin Skul din. Murmushi Nazeer yayi yafita yaciro Kayan yashiga dasu.....


=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...22

*After 3months*

Su feenah yanzu Hankalinsu gaba daya yana kan karatunsu ne Sabida yanzu Zangon karshe Suka Shiga. Soyayya mai karfi tashiga tsakanin Yusuf and Kausar Su feenah duk Sun San da Haka yanzu! tunda Yusuf din Har Zuwa yayi Abuja..... bangaran yazeed ma dai har yagaji da Surutu Kan meyasa Yusuf ya Zubda girmanshi. Shima yusuf din yagaji da Surutu Kan me yasa yazeed yake Soyayya da babban mace Sabida Mufeeda budurwan yazeed Shekara daya kachal yazeed din yabata. Sai yazeed yace Ra'ayinashi Kenan Ahaka Yusuf shima ya fake dacewa Nima Ra'ayina karamar mace. Mufeeda da Yazeed Soyayya Suke Sosai Kullum Saita mishi korafi Akan ya kaita ta gaida Mamy Sai yace Toh,Cikin Zuciyarshi tsoro yake ya kaita Mamy tace batai ba, kokuma Ace ya Aureta yanzu! Shikuma yace Saiya karasa Shekara 30 Zaiyi Aure. Mum and daddy Suna yawan Ziyartan Feenah mum janta take Ajikinta Sosai, Kowani irin Shawara da ita takeyi. Hakan kuma ba karamin faranta ma Feenah Rai yake ba, matsalarta daya ita batasan ko wace irin mace bace mai karfin Sha'awa, bata kallon kowani irin films yanzu bare karance karance Abunda Zai jawo mata Sha'awa Still takanji tym to tym, Shawaran mum ta dauka na yawaita Azumi da Yawan karanta Qur'an . Bangaren Kausar ma Hakan take duk da batakai yawan Sha'awan da feenah keyiba Amma dukansu yanzu Azumin kamis da litinin baya wucesu kuma Suna kara neman gafarar Allah Akan kuskuren dasuka Aikata Abaya. Yanzu gaba daya Basa mu'amala da Khadija dama Sudin bama su kula kawaye bane A Skul din,Saidai kawayen Surinka Shige musu. Bangaren Islam ma Suna cigaba da Zuwa wajen malamin dasuka dauka yana koyar dasu kuma Alhmdullah Suna kokari ba laifi. Yaya Nazeer Yacigaba da Aikinshi A wani Barack dake Wajen gidan Governor Anan kd. Haryanzu tun lokacin da yakawo Leemah Skul be kara Zuwa musu ba, Ga Soyayyarta dake kara dasar mishi Azuciya, yanaso ya amshi number ta yana tsoron kada taki Amincewa da ba tun, Shiyasa yadan bari Zuwa wani lokaci. itama dai Leemah Anata bangaren tun lokacin daya gaya mata takejin tama Amince da Soyayyar Shi,Amma Akasan Zuciyarta kunya takeji tayaya Ga Abinda da Suka Aikata da feenah Sister dinshi kuma yanzu ta aureshi, da kunya inji ta bakinta Shiyasa bata wani Maida Abun Serious ba But aduk lokacin da ta kwanta Saitayi tunaninshi. Har feenah tasha tambayarta Akan meke damunta Saitace ba komai. Mamy ma tazo mata har take Sanar da ita cewa KaKarta mahaifiyar Abba ta dawo gidansu da Zama,dama Chan dai Anyi Anyi ta dawo taki,Saida ta gadama dan kanta. Haka dai Suka cigaba da tafiya Akan karatunsu.

Zaune Suke Su uku A babban bedroom dinsu Suna Fira Suna dariya. Akan Abinda Suka ga khdy da wata Kawarta Sunyi dazun. dariya Suke Sosai dan Leemah harda yar kwallarta=?? Kausar ce tace ""Kai Halumcy idan kika Samu Abin dariya bakida kyau" Leemah tace kedai kawai kice Dan Kinga da kawarki muke Shine kike so ki shigan mata, Wlh Abun dariya wai fa dan muji haushine tayi Hakan ko? Feenat tace Lallai tasha wuya gashi bamuji haushinba Saima dariya da Abun ya bamu. Kausar tace yanzu ba wannan ba gift din da yaya Nazeer ya baku nakeso nagani yau! dumm gaban Leemah ya fadi takuma Rasa dalilin hakan. feenah ce tace Kai yau idan baka nuna mawa Kausar wannan gift ba kashiga Uku da Saka ido da naci# dariya kausar tayi tace Naji dai dauko mugani, kema Leemah tashi Zaki Ki dauko muga Naki. Kusan atare kowacce ta dauko box din ta. Ajewa Sukai feenah tace Leemah bude Naki muga. Noo besty fara bude Naki mugani. budewa feenah tayi tashiga Ciru Abubuwan Ciki. Wani box dinne again cikin na hanunta Shi takara budewa kayan make-up ne Aciki irinsu foundation,eyeliner,eyeshadow,blush etc. Sai wani Abu wanda Zananshi Zanen Hart ne Shima budeshi tayi. Cikinsa eyewear ne da best perfume dinta. Wani box Dan karami takara budewa. Necklace ce Aciki yar Siririya ta Zinari da earrings dinta. "WOW Suka fada atare. Yayinda Suka kara bude karamin dayan box din."Ring ne Acikinsa na diamond" Oh My God Kausar da fada da karfi yayin da ta dau Ring din tana juyawa. Wata yar takarda Feenah ta jawo Aciki Rubutune mai Kyau Aciki Kamar Haka. """""There is No better friend than a Sister and No better Sister than you. Really miss you my Sister""""" Murmushi tayi data gama karantawa tace Allah Sarki Yaya Nazeer yana Sona da yawa nima nayi missing dinka but tunda kadawo yanzu komai yayi daidai. Kausar kidau Abinda Kikeso Aciki. Ring din Kausar ta dauka tace Wannan Shine Soyayyar da kike mun thanks So much my feenah. Leemah ce tace Saura Kije kisaka ma Yusuf dariya Sukai gaba daya kausar tace Ai wannan nawane yanzu dai bude naki Na zabar ma Sweetheart dina Aciki. budewa Leemah tayi kusan duk Abunda Ke cikin Na Feenah Shine Acikin nata, turarene kawai Ya bambanta Nata "princess Sunan Shi" Haka Nan taji Son turaren don ita Shi ta dauka, zobe ne kawai babu Aciki. Hango wata farar takarda tayi da Sauri da faki idon Su feenah ta dau dakardan tayi toilet. Tana Shiga tafara bude takardan tanayi tana Shinshinawa don kamshin dake jikin envelope din ba karamin dadi yake mata ba. budewa tayi tafara karantawa Ahankali. """"""it feel Amazing to be in love with a girl, who is beautiful both insade Out! You are the girl from my dreams,who I thought never existed. I love you baby"""""" lumshe ido tayi tana Ajiyar Zuciya lokaci daya taji wani irin Son Nazir yakara dirar mata Azuciya. " I love you too" ta fada Akasan Zuciyarta.....Leemah kifito muga me kike boyewa ne tajiyo muryan Kausar da Sauri ta boye pepper din tafita. Me Kuwa nake boyewa? Sainaga kamar kinshiga da wani Abu mai kamshi...kai kausar bakiyi ba Haka Kawai sainashiga toilet da Abu mtswww kyaleta besty Kinsan Halinta. Kiran Yusuf daya Shigo wayar tane ya hana takara magana.tashi tayi takoka chan karshen gado tana waya.

Yazeed ne da Dr Khalid Zaune a gidan Su Yusuf Suna fira. Yusuf yace Dr Khalid Dan Allah kayima Yazeed magana yafita harkar katuwar yarinyar nan inaga kai yaji maganar ka. Wani mugun kallo yazeed ya wurga ma Yusuf yayi kwafa, kallonshi Dr Khalid yayi da Murmushi yace Dr yazeed Kaji Abunda yusuf yace. Kai Dan Allah Rabu dashi ba Gara Ni babban mace Nake biba! Shifa dayake makale ma yarinya karama duk tabi ta Rainashi,idan yana waya bakaga yanda yake yiba kamar yayimata Sujada yake ji. Nikuwa kaga tawa da hankalinta bata wahalar dani kuma batamun Rashin kunya......katseshi Yusuf yayi kaga kai dakanka Kace babban mace kake Soyayya da ita, tayaya Zata maka Rashin kunya taga Dan Samari kyakykyawa Son kowa,Ai ko kanwata ce Zanso naga tabika Sau da kafa domin Ka aureta mu rage iri, don wlh Wannan katowar yarinyar idan Aka mata Aure Anrabu da iri. Furzar da iskan bakinshi yazeed yayi ya kalli Yusuf watoh Dan nazo gidanku Shine kake gaya Mun magana, Wani Abu dabaka Sani ba yau din Nan Zan Kaita wajen Mamy,Idan Aka Saka Aurena da Ita kaje ka Raba Shine Zansan baka Son Abunda Nake So, daga Haka yayi hanyar fita. Dr Khalid na kiranshi Bebi takanshiba yabar gidan Su Yusuf. Dr Khalid Kallon Yusuf yayi yace wai ya rinyar ya take ne? Wlh Dr yarinyar batada wani Hankali Ai munje dashi sau daya bakaga Yanda take Abuba kamar irin karuwai din Nan, daga ganima bleaching take, ga Wani gashin doki data kawo ta dankara Kamar ifiritu. dariya Dr Khalid yayi toh shi menene Ya burgeshi da ita? Kawai kasan Ra'ayinshi ya Aure mace mai Yawan Shekaru, har Office takawo mai tallan kanta Ranar ina wajenshi, 28yrs fa yace yarinyar tace Mai wayasanima ko tafi haka.Shekara daya Kawai yabata wani lokacin yazeed Kamar mai Aljanu haka yake,Amma Ace duk matan dake kawo kansu gareshi yarasa wacce Zai Zaba sai wannan jifa pic dinta....dariya Dr Khalid ya sheke dashi harda rike Ciki,Gaskiya yakamata mutaya yazeed da Addu'a Yusuf. Rabu dashi Dr yana Kaita gidansu Nasan Za'a koroshi,musamman wannan kakartasu data Zo Nasan bazata yarda ba. Allah yasa Hakan donni ina mai kwadayin feenah dinnan dan ba karamin dacewa Sukai ba. Aikuwa Dr dama itama yarinyar muskila ce irinshi. Hhh bari natafi Yusuf Minal nachan na jirana. Muje na taka maka Angon Minal. Yazeed na fita ya kira Mufeeda A waya yace tashirya yakusa Zuwa. Ashirye take tabashi Amsa. Yana karasawa yakirata tafitoh gaban motan ta bude tashiga tana karairaya ( kodai Karairaya da fari da idon mufeeda su Suka Ruda yazeed Oh!=?? don koni danaga Shigar da tayi saida nayi tunanin Ko irin Christian din nan ce lol) Honey Ka fada ma mamy Zanzo kuwa? na fada Mata tun jiya ma kuwa, Yusuf fa? Yatsina fuska yayi yace Menene hadinki dashi? No ba Komai naga Abokinka ne. Kincika Surutu! Am Sorry honey...Hannu takai gaban Rigarshi Yayi sauri ya bige Mata Hanun miye haka yafada fuska a daure? Honey kallifa kaman Abu ya zuba Maka, goge maka nakeso Zanyi Cikin muryan yanga tayi maganar, Sai duk jikin yazeed yayi Sanyi, kibarshi kawai yafada murya Kasa kasa. Ai nabari Honey kada kaga Kamar nayi Rashin kuny. Hmm yace lokacin dayake kokarin yin parking a harabar gidansu. fitowa yayi ya tsaya yana jiran fitowarta....juyawa yayi yaga bata fito ba mekike jira ne? Honey nazata kaine Zaka bude mun...kallonta ya tsaya Yi yace Kama??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r wata yarinya common fito mushiga..... Aidama Nasani ni kadai nake Sonka gaba daya baka nuna mun So. Juyawa yayi yashiga Ciki yabarta Anan. kwafa tayi tafito dan tasan kozata mutu bazai bude Mata ba.Cikin Ranta tace dana aureka Nima Zan watsar da kai bawai kana Alfahari da Kyau da kudi ba. kusan Atare Suka Shiga parlon bakowa ya nuna mata kujera Ta zauna yashiga Ciki. fruits din da Aka aje Kan table ta dau Apple tana ciki. ( wayaga Hanadi Anje gaida Surukai bako kunya=??=??=??=??) fitowa yayi yana kallonta ya kauda kai yace Yanzu Mumy Zata fito, Honey sister dinka fa? Tana Abuja. Ok. Zaki iya aje Abun hanunki kuwa? Bakomai Ai Honey gidanku gidanmu ne. Inno Ce tafito tana Oyoyo kishiyata ina kike Yau ko ruwan gidanmu baki Shanshi.....trus ta tsaya ganin mufeeda da Shiga irin ta yan bariki. Kallonta mufeeda tayi tace kaka ina huni daga Zaunen da take. Shiru inno tayi ta kalli Yazeed ta harareshi tayi Ciki mufeeda bata damu da Kin amsa gaisuwan inno ba tacigaba dacin Apple dinta... Shashin Abba inno ta nufa sanin Cewa mamy nachan. Fatima Fatima kitaso kiga kafurar Matan da yazeedu ya kawo Miki Wai Surika. Mamy ta dago Kai tace mama lfy? Taso kije kiga kafurar da danki ya kwaso nace. Tashi mamy tayi tabi bayan Inno suka Sakko kasa.....daidai Mufeeda na yanka lemo. Kinganta Nan Shedanin danki Mai bakar Zuciya Shine Ya kawo ta. Kallonta Kawai mamy keyi Saida yazeed Yayi mata Alama data Ajiye lemon tukun ta aje! Mamy inawuni ya gida. Lfy mamy tace ta kauda kai. Inno ta kalli Yazeed tace yazeedu Kayi Asara wannan itace matar dazaka aura kusan Sa'ar uwarka. Shege Ashe duk fadin ranka bakasan menene yadace da Rayuwarka ba. Kaje kasamo Mai jini Ajiki irin Su Halimatu shine ka kawo wannan katuwar. Toh wallahi karabu da Ita ko Nakira Ahmadi Nace ka kawo kafura itace matarka. Tunda tafara magana mufeeda da yazeed ke kallonta. Atare Mufeeda ta kwashe da dariya Yazeed kuma yaja karamun tsaki......kinma Ubanki dariya inno ta fada tana Nuna mufeeda Shegiya Mai Suffar yan huta...Kaikuma kama Uwarka tsaki banza tsaka Kawai...daga haka tabar wajen tana ka kara kawota Nan gidan Ka gani sharri zanma wajen Amadi.....tashi mamy tayi itama Ranta Abace tace idan Ka maida ta Kazo kasameni batajira amsarshiba tayi Sama. Taso muje Yazeed yafada cikin muryan jin haushi...tashi tayi Cikin Ranta tana Sunrabani dashi bansamu Abinda nakeso ba....Wayyo ni Mufeeda Nasan banida wata mafita kuma.kwafa tayi tunowa da Wani Abu datayi Aranta.... Afili Cewa Tayi Honey Kada kadamu banji haushi ba kasan Ana Samun tsofaffi haka......kallonta Yazeed Yayi yace Nasan bazakiji haushiba daman...Amma dole murabu don Wlh tsohuwar Nan tafi Yanda kike tunani,Yanzu nan Saita hadani da Abbana.....murabu fa Kace? Eh mana. Hadiye miyau tayi darker! Aranta tace wlh yanzu Zan Nuna maka bazaka Iya rabuwa daniba.......ihu ta kwala da karfi wayyo honey nataka Abu Akafana....juyowa Yazeed Yayi yakaraso wajenta muga kafan......bazan Iya Nuna Maka ba..daukanta Yazeed yayi chak Yayi hanyar part dinshi da ita, Murmushin Nasara mufeeda tayi tana Murna Cikin Ranta.....


=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...23

Ciki yashiga da ita ya sauketa kan makeken gadon dake tsakiyar dakin Shi. Muga kafar yazeed yafada fuska ba yabo ba fallasa! Nuna mishi tayi yana duba wa tana washhhh kayi Ahankali Honey Akwai Zafi fa. Ni banga komai Anan ba, maybe ciki yashiga idan kana tabawa Zafi wajen ke mun. Bari na kawo miki magani kishafa..Ok honey nima daman haka Zan ce maka yanzu,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login