Showing 18001 words to 21000 words out of 95576 words

Chapter 7 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

baiwa kuwa banda tsabar yarinta da Rashin kunya da Zasu nuna Maka, Lallai yazeed Zanso ka Auri mace Sa'ar Minal kaga yanda Ake Soyayya, Dr Khalid Shifa yazeed yafison mace yar Shekara talatin, ido Khalid ya Zaro yace Kwanko kenan yake So ko kuma nace yar bariki, ko waye yagaya muku Hakan Wlh kananan yaran Nan da kuke kallo idan Sukai wata Rashin kunyar Sai kunyi mamaki, Haka dai kake gani. Khalid ka Rabu dashi Ni Tunda ma nasan bazai bani kanwar Shiba Ai Nasamu Sabuwa wannan danaji Ankira da feenah. Wani Dogon tsaki yazeed yaja cikin Rashin ya Rasa mai yarinyar tamishi yake jin haushin ta Haka. Afili yace Kuci Abinci, Ah Kai bazaka ciba? Allah ya kyauta mun Naci jagwalgwalon yara, Gara ma wannan lemon yabani Sha'awa, lemon ya dauka yana Sha yana lumshe ido yace Amma inaga Wannan lemon Siyowa Sukai Dan yayi dadi, kadai ji dashi wlh. Kai Kai kai. Gaskiya yakamata yazeed muzo mutafi Ina Abokina "Captain Nazir" danake fada maka yaufa ze dawo, Ah haba nima inason ganinshi yanayin labarinshi Dakake bani, Atoh bari muzo mu tafi domin nine zan dakkoshi A airport. Kubari Akirasu Ku kara gaisawa, kai dan Allah miye haka kada yara Su Raina mana hankali. Ai dole ka tsaya A kirasu wlh.

Atare Suka fito gaba dayansu, yazeed cikin Ranshi yace "kallifa yanda take tafiya kamar Mara jini duk tsabar Rashin Kunya ne cike da Cikinta" katse mai tunani Khalid yayi yace wai miye Haka Ina magana kayi Shiru? Cikin Ranta tace "duk tsabar Iyayi ne da girman Kai kowa Zai mawa Oho" Yusuf taso mu tafi ko, tsaya mana nayi magana, wai don Allah Matar Dr Khalid Siyo lemon nan kikai ko hadawa kikai? Murmushi Minal tayi tace feenah ce ta hadashi dazun, "kai Amma nacuci kaina danasha Abin yarinyar nan" Abokina ne yake ta Santi Kinga duk shi kadai yashanye jog dinchan, "Wlh da Nasan Shi zesha da banyiba Aikin banza" kai yusuf cemaka nayi yayi dadi Abun da beda wani testing kawai nasha ne Don Khalid, yazeed ya fada yana Kara tamke fuska, Ammafa harcewa kayi Afada Maka Inda Ake Siyarwa. Malan ya'isa tashi mutafi. Bro yazeed Dan Allah ka'ajemu gidan Su feenah. Bani nazo da mota ba Sister, Eh Ai ba damuwa Zamu Ajesu, Nan kafi Auki Banza. Tare Suka fita inda Shakuwa tashiga tsakanin minal d kawayen Kausar. Khalid kiran Yusuf yayi yace Abokina waccen yarinyar ta dace da yazeed fa ba kaga har Anko Sukai ba? Ai Wlh na lura ba karamin dacewa Sukai ba Bari dai Zamuyi waya. Tare Suka fita Suka hau motar Yusuf, cikin mota kowa da Abin da yake Sakawa Aranshi. Suna Ajesu Suka wuce Airport domin dauko Abokin Yusuf.


=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....13

Gaba daya gidan Ya gauraye da Kamshin girki Ga kuma kamshin turarukan wuta daban daban. Sannu da Aiki Mumy, yawwa Halimatu kun kyauta danace kudawo da huri Shine sai yanzu, Kausar ce tace Mumy kiyi hakuri Wajen ne yake da nisa Sosai, toh Ai Shikenan saikuje ku Shirya da wuri Kamin bako ya karaso, Aini tafiya Zanyi Mumy, Aa Halimatu kibari kiga yayan Naku mana..... Feenah ce ta Saurin Amsan maganan Rabu da ita mumy tasanfa duk Sanda muke waya Saiyace Ina Leemah Shine take kokarin guduwa, Ya kamata ki tsaya dai Halimatu kinji, Toh mumy. gaba dayansu Suka tashi Suka Haura Sama dakin feenah Suka wuce. Shiryawa Sukai tsaff ko wacce ta Sha kwaliyya ba laifi gaba dayansu Sunsha Kyau yanda kasan Ranar Aurensu ce tazo lol. Kausar ce kamar Wacce Aka mintsileta tace gsky Leemah brother dinki Sai Aslow mutum Kamar baya dariya jifa yanda yake Wani Shan kamshi kamar wanda Aka ma dole Yaje gidan, feenah ce tai Saurin Cewa ke kamar dai Zaki Zakice ita kanta sister din tashi bakiga yanda ta tsorata da ganin Shiba. Ya'isheku Tunda dai dayaje be kula daya daga Cikun ba Ai kwa Sarara mishi, eh dama waye tazama Sa'arshi Acikinmu? Akallah wannan Zaiyi Shekaru 29 Kinga Ai ba Sa'anmu bane, mudin Sai yara yan 25, Kawai Haushina daya dashi da yasha lemon dana hada. dariya kausar tayi tace kinsan ko har Anko kukayi dashi, mtww Ai nayi nadaman Saka kayan nan. Dan Allah kun isheni Kuje Ku karata nidai babu mai Chanza mun yayana, kuma Ai Halinki daya dashi Feenah Kawai Son kanki kike nunawa. Ni daina hadani dashi pls, Kausar tace Ai wannan Matarshi dashiga Tara. Kokuma dari ba Leemah tafada tana daure face, kubarbi da Abin dake damuna kunki, meke damunki Leemah, Wlh nima ban saniba gabana Sai faduwa yake, Toh Alkairi insha Allah.

Babban Airport din dake garin kd Suka nufa daidai Sanda Jirgin ya Sauka. Yusuf wace unguwa Zamu kaishi ne? Toh Nidai Kasan nace maka danaje kasar Turkey muka hadu Shine muke Zumunci, be taba dawowa 9ja ba Sai wannan lokacin,Amma yataba Cemun gidansu yana Unguwar Dosa ne, Oh dama kawai bece kazo ka daukeshiba Kaine Kasa kanka? Kwarai nine namai Alkawarin kada ya kira kowa nine Zanzo na daukeshi, kalan dangi kawai,eh naji Shi na'iya. Kai yazeed Gashi Chan ma ya fito. Wani tsalelen Saurayine wanda tsayawa bayaninshi ma bata tym ne, dogo ne dai fari tas dashi, Ina tunanin Zaiyi Shekara 27 Zuwa da takwas da Alama yanajin dadin kasancewar Shi Cikin Kasarshi ta haihu daga yanayin fuskanshi, Sanye yake da wandon Sojo Sai wata waite din tshet, rike yake da jacket A hanunsa Face dinshi Smile kawai take Zubawa. Karasowa yayi Suka Rungume juna Shida Yusuf you are wlcm my friend, Tnx friend Ya bayan Rabuwa? Wlh Alhmdllh,juyawa Nazir yayi Yamika ma yazeed Hannu Suka gaisa, "I am Captain Nazir .U. ibrahim" UW wlcm yazeed yace mishi Sanan yace "I am Dacter yazeed Ahmad muhd" Rungume juna Sukayi yayin da gaba dayansu Son junansu ya dirar musu Azuciya, Yusuf ne yace kuzo mukarasa. A Mota yazeed da Nazeer Sai fira Suke Kamar dama Sun dade da Sanin juna, wayan Nazeer ce tafara Ring yadaga. Hello my little Sister! eh Ina Hanya kada kidamu, Ah Noo Surprise ne, O.k. Saina karaso. Yazeed ya yamutsa fuska Amma karamace Sister din nan taka ko? Eh yanzu tana 19yrs ne, tabe Baki yayi yace She's young Shiyasa take damunka, Nazeer bece komaiba Sai murmushin dayake tayi, friend Ina Zamuyi ne? Unguwar Dosa, yeah Ai nan itace, kaje yan majilisu. Kai dazunfa daga wajen mukaje daukkoka mun Aje kanwar yazeed gidan kawarta. toh kadaiyi driven dinmu Tunda be tambayekaba. Cikin layin Suka nufa mamaki yacika Yusuf da Yazeed, ganin kofar gidan da Nazeer ya nuna Yusuf yakasa hakuri yace, kana nufin nan ne gidanku kokuma mancewa kayi? Waye Zai mance da gidansu banda Abinka yusuf. Ai Wlh nake gaya maka Nan gidan mukazo dazun, Yazeed yace Banza parrot kasani ko Karyar Sister dinace tace mana nan ne gidan Su wannan bagidajiyar Kawar Tata, Kai yazeed kaimafa kace kataba Sauke yarinyar Ranar daka daukosu A Abuja, baga Halin yara Kanana ba Yau Ka gani bayan Rashin kunya har Karya Sun iya. Lallai kuwa Allah ya Shiryasu Mushiga.

Shiga yayi Suna biye dashi Abaya mumy ce tafara fitowa, da Sauri Nazeer yakarasa wajenta yayi Hugging dita,I miss you my mumy, Murmushi dauke A face dinta ta Shafa Kanshi tace me too my Son,daddy ne ya fito dama kinsan time din dayace Zai Shigo Shine kika fara fitowa, dariya Sukayi gaba daya Nazir ya Rungume daddyn Shi Ahaka Su yazeed Suka gaida iyayen Nazeer Cikin girma mawa. Kai Sai durkusar da kai kake Yi kamun Kama da wani yarona daddy ya Nuna yazeed yana magana, kara durkusawa Yazeed yayi Haka Nan yakejin Nauyin daddy ya Rasa dalilin Hakan. Mumy ce tace wani Dan Naka kuma? Dana Dan gidan Ahmad mana Rabona dashi tun yana karami, Ai bamu Kyauta ba yakamata dai Zuwa yanzu muje musu, kishirya gobe Na Kaiki, Allah ya Kaimu. Gaba daya Yazeed jiyayi family din nan Sun burgeshi. Ku karaso kuhuta kuci Abinci. Zuwa Sukai Suka Zauna. Mubeen ne ya fito Mumy har yanzu yaya Nazir bezo ba ne? gani lil bro da gudu Mubeen ya juya ya koma Ciki, hakan ba karamin dariya yaba Su yazeed ba mumy tace mubeena Zai kira kasan komai tare Suke....Aiko Rufe bakinta keda wuya Su Mubeen Suka karaso A tare. yaya Nazir Oyoyo Suka fada jikinshi, mumy batai mamaki ba don dama Suna ganin pic dinshi A waya. Rugunmesu yayi, yace Oyoyo Twins din Mumy kun girma. Eh mun girma, Zamushiga primary1, Mubeen yace yaya Nazir Abokinka mai Kyau ko mubeena? Eh mana tafada tana kallon yazeed, Murmushi yazeed ya musu yace kuzo mu gaisa. Zuwa Sukai yana tambayarsu Suna bashi Amsa, Mumy tace Suncika Surutufa,Mubeena kira Aunt's dinki kice yayansu Ya dawo da gudu ta tafi.

Aunty feenah yaya Nazir ya dawo Shida Abokin Shi mai Kyau. daga haka tajuya ta fita, Kausar ce ta kallesu tace menene Haka kuma? Anzo Angaya muku Abun Murna duk kun dafe kirji, ke Leemah Saikace Kinga dodun yayanki, kekuma kamar Ance miki Abokin fadanki ne yazo. Ke Kausar gabana ne ya fadi feenah tafada tana kokarin tashi, kekumafa Leemah? Bansaniba uwar Sa ido.dariya Kausar tayi tace yayan feenah dai Nasan ba irin naki yayan bane, Tabe baki Leemah tayi tace Ina Ruwana ni. Daga haka Suka fita. Tun kafin Su karasa feenah tafara Oyoyo my big yaya trus ta tsaya a tsakiyar parlon yayin dasu Kausar Suka karaso Suma Suka tsaya Suna Zaro ido, toh lafiyarku kuwa? Mumy tafada, Leemah ce tai karfin Halin cewa lfy mumy, dago Kai yayi jin muryan Kanwarshi ido cikin ido Sukayi da feenah Atare jininsu yakusan hawa=?? murguda baki tayi takarasa wajen Nazeer Oyoyo yaya Nazir ta Rungumeshi. Yusuf dariya ce ta kwacemai ganin Ankara haduwa Akaro na biyu. Kausar kuwa Zuwa tayi ta Zauna tana tunani Cikin Ranta dama Abokaine yayan feenah da brother din Leemah? Ga Kuma wanchan Sarkin dariya. Mumy ce ta katse Shiru Feenah bakya girma Ko? Mumy nayi missing dinshi, Ah Lallai ni Bari mashiga ciki. Sister kinfa girma yanzu daga ni, toh yaya Nazeer ha??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r ankoya maka ne? Me Aka koyamun Sister? Aa ba komai. Ina yini yaya Yusuf, lfy qalau feenah Ashe yayanki ne Nazir? Eh yaya nane Wlh. Ah da Kyau nikuma Abokina ne Shi, yayi!Ashe wani iyayine ya kawo Shi. Yazeed cikin Ranshi yace kada dai yarinyar nan dani take Shiyasa batama gaisheniba Wlh Zata gane kuranta, mtswww mema Zekara hadani da Ita daga yau, yauma tsautsayine ya hadani da Ita. Yaya Nazeer yau dai Ga Leemah Kawata Kullum Cikin Sakin fuska take, sai Asan nan Leemah ta dago Sukai ido biyu da Nazir dumm gabanta yafadi Shima dai Anashi bangarin Hakane. Ina....Ina...inayini yaya Nazir andawo lfy? Lfy qalau Halima yau gani Ga Leeman feenah, yeah Yusuf ne yace friend kanwar yazeed cefa, ido Nazeer ya fiddo waje yace yanzu kam na lura da Hakan. Feenah ta gabatar mishi da Kausar nan dai Sukadanyi fira inda Yusuf keta Jan kausar da hira. Shikuwa gogan fuskan nan tashi adaure Acewarshi bazai Saki jiki cikin kananshiba. Su feenah Sun tashi sun basu waje domin cin Abinsu, Saida Suka gama tsafffff tukun Mumy tazo su yazeed sukamata Sallama yayin da leemah ta fito domin Su Sauketa gida. Kausarce tace gobe Kamun na tafi Zan biyu su feenah nazo Na gaida mamy, Saikunzo. Nazeer yacema Leemah Zanba feenah tsarabanki ta kawo miki, durkusar da kai tayi tace ngd. daga haka Suka tafi. Su feenah Suka koma ciki, Nazeer yayi nashi dakin.


=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page.....14
Leemah ce kwance bisa cinyar Mamy tana bata labarin haduwar dasukai har biyu da brother dinta. "Mamy gidansu feenah ma haka ya zauna bawani fara'a wlh mamy Shidai wanan brother din yakamata ya janza halinshi" karma ya janza mana idan yayi aure matarshi Saita chanza Shi ai. Mamy taf Allah yasa Toh, Amin daughter, tashi Zakiyi muyi Aiki dazun Abbanki ke gayamun yau mumynki marason Zumunci Zatazo "laaa Matar Uncle Umar?" Eh itafa. toh Mamy kinsan yau mum dinsu feenah itama tace Zatazo, Ahhh nikam yau Ina da manyan baki, tashi mufara Aikin Dan mugama da wuri. Toh Mamy I'm ready.

Kwance yake kan bed dinshi dake manne Ajikin bangon dakin, gaba daya yau ya Rasa maike mishi dadi. Chan Kasan Ranshi tunanin yarinyar nan yake Kawar sister dinshi, waini take gaya ma Magana Afakaice cije baki yayi gsky yarinyar nan Saina dau mataki Akanta, duka duka nawa take Amma Zata Rainani, kodayake Ai duk Yusuf ne yajamun dayake kula su nasha gaya mai kananan yara ba kunya garesuba be yarda ba, Amma ba komai shima Zanfita harkanshi tunda yakoma karamin yaro. Karamin tsaki yaja tunowa da jiya yaji wannan Kausar din nace ma Leemah "Sai munzo tare da Feenah kamin natafi gobe" mtswww ba inda Zan fita yau karma Naga yaran Nan, Don wannan mai ido kamar na mujiya din Zan iya Marinta idan tamun maganar Banza Ayau, ka Aikata Hakan kuma mamy taga laifinka.

Mumy kecefa kikace yau Zakije gidan Su feenah yanzukuma Saiki chanza magana? Ba Haka bane daughter gidan "mamynki fatima" nakeson Zuwa kinsan yanda Suke da daddy Ki da Uncle dinki kuwa? Kamar yaya da kani haka Suke, tun yaushe nakecewa Zani Shekaru da dama muna gari daya ba Zumunci gashi itama har fishi tayi tace idan banjeba bazatazo mun ba. Ai Kinga da gaskiyar ta. Mumy Shikenan Kije nida Kausar Saimu wuce gidan Su Leemah Tunda yau Zata tafi. Hakan yayi nima idan banyi dare ba Sai nasa dadaynku yakaini. Mumy Toh yaran ita Matar Uncle Ahmad din nawane? Su biyu ne tana da yaro namiji ya girmi yayanku da "Shekara daya" Sai takara Kawo mace ita kwana hudu kawai ta baki. Ya Sunanta mumy? Nifa banje Suna ba, lokacin da nahaifi Twins bata kasar tana Saudiyya Shiyasa batazo ba. Gsky mumy baku kyauta ma juna ba Amma duk da Haka daddy da uncle Ahmad Suke Zumunci, kwarai Ai nice babban mai laifi Feenah Amma yau Zanje na wanke kaina. Bakiga itama Ummanku matar Uncle Sulaiman Sai korafi take Akan bana Zuwa ba, yanzu itama tabar Zuwa Amma insha Allah Zan ware mata nata lokacin. toh Mumy Allah yasa ni Bari naje mushirya mutafi, Ki gaishemun da Matar Uncle Ahmad din. toh feenah Zasuji. tashi feenah tayi tashiga ciki tana Murna Aranta yau mumy ta Zauna Sunyi fira, yanzune yakamata nakara tunatar da ita Kan Aurena, toh Auren ma dawa? Oho baridai mugani.daga haka tashiga dakinsu.

Dr Khalid Ai kawai musan yanda Zamuyi Mu kullah Soyayya tsakaninsu Wlh, Gaskiya ne Yusuf Sunyi bala'in dacewa, Amma Kai Ka hakura da itane Naji kana cewa Kasamu Sabuwa. Kawai Dr dama dabiyu nayi ba kaga har wani tsaki yaja ba Alokacin. Halin Dr yazeed Saishi Amma Zamuyi kokarin hada yarinyar da yazeed Sabida Halinsu daya, "Feenah Kace Sunanta ko"? Eh Dr feenah Sunanta Ai Naji dadi data kasance Sister din frind dina Abun Zaizo mana da Sauki. Nima Naji dadin hakan, kaga Kai yanzu Saina hadaka da Leemah. Kai Wlh Dr Khalid Leemah dinma nabar ba Abokina Kai jiya kaga wani kallo dayake mata daga gani Kasan Akwai magana, itama kaga yanda take wani Sunkuyar da Kai kasa! ni idan ta ganni batamun haka. toh fa kenan Kai haka Zakayi tazama ba Aure? Sosai Kai Yusuf yayi yace Ainima Ina ganin Nasamu mata. Wake Nan? Kausar Kawar

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login