Showing 54001 words to 57000 words out of 95576 words

Chapter 19 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

inno tamun wannan Abun yazama dole nadaina haduwa dashi bare Arinka Zargin muna Soyayya. bayan sun gama breakfast din tashi Sukai Sukaje suka kara Shiryawa kowa ta divo kayanta Suka sakko Cikin Shiri har harabar gidan Hajiya ta rakasu saida taga fitar motarsu takoma Cikin gida tana musu addu'a tsari daga Sharrin karfe mutane da Aljanu, domin gaba daya jinsu take Ajikinta Kamar yanda takejin Kausar. dayake motar gudu yake drivern su Kausar gashi basu tsaya ko'inaba yasa cikin Awa daya da mintina kadan Suka karasa garin Abuja.
[15/12, 19:43] Hussaini Atk: =ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya muhd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*Wish you A very quick recovery Zuwairat Nuhu (Ummu Maryam) Marubuciyar Kawartace Sanadi get well Soon dear*=?$?=?$?=?$?

*Happy birthday darling I wish you many years Ahead with prosperity. behgum Sahiba you know I love you So much Right*=?
?=?
?=?
?

Page....36

Bayan tashin yazeed daga bacci Wanka yayi yashirya domin tafiya Office. Shiga yayi Cikin gidan domin gaisawa da iyayenshi domin Tun farko haka ya tsara Rayuwanshi. duk Suna parlon dake kasa da Alama breakfast Suka gama.karasawa yayi Cikin Ladabi ya Zauna kusa da Abbanshi My Abba gud morning! Morning my Son Har ka Shirya kenan? Na Shirya Abba Sai tafiya.Allah yakara ma Rayuwarka Albarka Ka kula da kanka.insha Allah Abba Amin Allah yakara girma.Amin Abba yafada yana kara Alfahari da dan Shi Cikin Ranshi. Kallon Mamy yazeed yayi yace Morning my Mamy.Murmushi tayi tace Morning my Son katashi lfy? Lfy Alhmdullah Mamy. Haka Nakeson Ji my Son Allah ya tsareku gaba daya.Amin Mamy ta. Kallon inno yayi Ya daure fuska Gud Morning grandad. Kallonshi tayi itama ta tsuke fuska Gud manin Tsaka. Inno nafada miki banason Sunan tsaka din nan ko! Dan Ubanka Nima bacemun kayi grando ne ma komiye ka gaida iyayenka Cikin kulawa nikuma daka tashi kacemun graddo Wato doki kenan, Toh Kaine mai Kama da doki Wlh tunda komai Atsaye kakeyinshi bako tsari, gaka fari Amma Zuciya baki. Kallon Abba yazeed yayi Abba kanajinta ko nayi magana tace namata Rashin kunya Alhalin ni ban mata ba. Ya'isa my Son tashi katafi Allah ya tsare.tashi yazeed yayi yana kunkuni ya fita. Shege mai kama da mutanin turkiyya Kawai. Juyowa tayi kan Abba kaikuma Amadi Ai duk kai ke daure mishi...kanajin yanzu ya cemun doki Amma kake kara lallabashi kamar kwai,Agabanka yayima Uwarshi ladabi yanzu Amma kai kake gwale taka Uwar Agabanshi. Inno kiyi hakuri ba Zaginki yayi ba yana nufin Ina kwana kakata. Harararshi inno tayi Yan bokon karya kawai.wai ma Amadi yaushe Zaka Aurar da yazeedu ne yana Zaune Cikin gida baya ganin girman Kowa haka. Inno Saiya fito da mata besamu ba Yanzu. Karya yake yanada wacce yakeso fariya da Miskilanci ya hana ya Sanar da'Ita toh yanzu lokacine daya kamata Asashi dole Ya fiddo mata tun Kafin ya kara Zama tsoho. Inno inace daya kawo matar kece kika fara cewa batai ba? Kai waye ya fadamaka yar kafurai nake nufi, yar Amininka Umar Faruk ita Nake Nufi. Kallonta Abba yake yakasa fahimta. Mamaki kake kokuma baka gane yar taka bace, Nafisatu yar Umar da Hafsat kanwar Nazir yayar Yan biyu Ita Nake Nufi! ( inno Wannan kwatance Haka=?J?lol) dariya Mamy take kasa kasa yayin da Abba yace Inno yazeed ya fada miki ko feenah din? Nifa basu fada munba kawai nagani da idona ne. Amma inno inaga tunda basu fadi ba yakamata mubasu lokacin dazusu bayyanar da kansu. Bama haka ba Agabanki Jiya muka gama Magana Akan end Of this year Zamuje Yola Kan maganar Auren feenah da kabeer kuma Achan Za'ayi komai. Kwafa inno kawai tayi. Mamy cewa tayi inaga ma babu wani Abu tsakaninsu, yaran da basa jituwa tsakaninsu. Wani kallo Inno tama mamy Nayi karya fatima kuda bakuson laifin danku kamar wani dan goal. Ni bance kinyi karyaba Mama Allah yabaki hakuri.Amin inno tace ta tashi idan kuka Gani da idonku Saiku Amince Idan kuma dafa yazeed din Zakuyi Kuci dabakuson yayi Aure bisimillah daga Haka tayi Shigewarta. kallon Mamy Abba yayi yace Saikun rinka hakuri da ita tsufa yanzu yazo mata. Nifa Abban Leemah Anya ba dagaske bane ma Abinda mamah ta fada kuwa? meyasa kikace Haka? Sabida Hajiya Sara (Hajiyar Kausar) jiya ta kirani take cemun yazeed da Feenah Sun burgeta yanayin Soyayarsu tace haka Leemah da Nazir ma.nidai kawai na Amsa mata ne domin bansan da Zance makamancin Hakan ba. Nisawa Abba yayi kwarai Leemah da Nazir na lura da yaran Kamar Sunason junansu domin Nasha ganinsu Suna fira.Amma banajin Yazeed da feenah domin kwata kwata na lura basa jituwa. Nima dai haka nake gani inaga fadan da taga Sunayi ne Amma banda Abun inno yarinyar da take da miji ma A hannu. Atoh Abba ya fada yatashi Bari naje Sallah na dawo Amaryata. Kaidai Abban Leemah haryau A Amarya nake. Ai kinma fi Amarya Gata Infada miki. dariyar manya Mamay tayi tace Adawo lafiya.

Lokacin dasuka isa Abuja daret Room dinsu Suka nufa. Bajewa Sukai A parlon cewarsu Sun gaji. Aini bazan Zauna ba Sai nayi wanka feenah ta fada tana kokarin Aje bag din hanunta. Kallonta Kausar tayi kedai kice Zaki wanka mai dalili mai yuwa baccin dakikai A mota yasa ki mafarki ko? Harararta Feenah tayi Anfadamiki Ni irin Leemah ce ina bacci ina mafarki. dariya Leemah dake gefe tayi Ai ke feenah kinma fini watoh mafarkin nakima A bayyane kikeyinshi jiya Ai kissing dinki bro dina Yayi Amafarki. Ajeyi bag din Feenah tayi ta dawo kusa da Leemah ta Zauna.me kikace besty? Abinda kunanki yajiye miki mana. Waye bro dinki daya isa yayi kissing dina A mafarki? Tunowa Leemah tayi da batason feenah tagane Akwai plane din dasuke hada mata ita da Kausar dan haka tace bro kabeer mana jiya Ai Naji kina mafarki karkayi Kissing dina, Maybe yayi kissing din nakine daga baya Sha'awa ta bijiro miki Abinka da dama harda jaraba. Duka feenah takaimata daga bisani taja tsaki ni bana mafarkin kowani namiji ballatana har wai wani mafarkin kiss. Kausar dakeji tace jiya dai kinyi kuma Nasan son wanda kikai mafarkin Nashi kike domin Abinda kasa Arai shi kake mafarki kuma Abinda kasa Arai lallai Ba karamin muhimmanci ne dashi Awajenka ba. Nifa Banason irin Abunda kuke mun kunfi kowa Sanin babu Wani Wanda Ya burgeni dazanyi Soyayya dashi Ballantana har nayi mafarki dashi. Dan Allah Leemah Nuna mata Video din jiya maganin musu Kausar ta fada. waya Leemah taciro ta kunna tafara nunama feenah Video komai Saiya dawo ma Feenah Sabo tabbas jiya Nayi mafarkin Nan tafada Aranta.but Ai ni da wannan banzan Yazeed din nayi kuma Sabida tsanar danayi mishi ne kafin na kwanta Shiyasa nayi mafarki dashi. Muryar Leemah tajiyo kikai Shiru koba kebace? Nice mana bansan Nayi ba Kuma ni badakowa Nayi mafarki din Nan ba! Ido Leemat da Kausar Suka hada Suka kashe ma juna. Kausar tace Umm da Aljanu kikai mafarkin kenan. Nidai Gaskiya duk Wanda kikai mafarkin Nan dashi Allah yasa shine mijinki Cos Nasan Zesha tarairaya domin wannan mafarkin ya Nuna cewa Andamu dashi Anason Shi. Mtswww wlh Sometimes Zama daku Akwai matsala Wlh va Aminba daga mafarki Sai Ace Abu yazama Gaskiya. Toh my besty Sorry Amma Nima ina bayan Kausar maybe ma Wanda Akayi mafarkin dashi ya dandana miki dadin kiss Shiyasa kika Rude Akanshi! Dafe Kai feenah tayi tafara Hawaye Cikin kuka take fadi Kausar dankinyi Aure bashi Zaisa dole Sai wani yayi ba, daga mafarki Shikenan Sai fassara duk da danake tare daku banyiba Saijiya toh kuni kadai nataba mafarki a duniya ai saai haka kodan kana tare da kawaye yan Saka ido ne Oho. Kekuma leemah Bari kiji nafada miki wanda nayi mafarki ma dashi Sam bana kwanarshi Sabida banason ganinshi kwata kwata ma So dama Anayin haka Arayuwar mafarki Wanda bakama Sanshiba saikayi Mafari dashi. dariya Leemah tayi Toh ya'isa besty Son Aure dai shi ke kawo mafarkin kiss hungging dama dai Sauransu, yakamata tunda Yanzu kinsan mijinki kicire Tunanin komai Aranki tunda wuya kike Sha kedin kin Zama Alallaba. Tashi feenah tayi tana tura baki ni bansan wani mijina ba, kabeer din dabe damu dani bama daga Haka tashige toilet Abinta. Kingani Ko Kausar gava daya ko maganar Kabeer din Nalura bataso, nadade ina fada miki Gaskiya yusuf ya fada bawai Ra'ayin kanshi bane kawai. toh leemah ya wanann Abu ya kasance Ahaka Nifa sai Nake tunanin da'ace Suna Soyayya da koda kadan ne Zasu nuna. Hmm Kausar ki yarda Kawai mudai yanzu muyi Addu'a Allah ya tabbatar da wannan Abun domin Xasuyi farin Ciki muma Zamuyi.toh Allah yasa Alkairi Acikin al'amarin My Leemah. Amin Kausar time din kinkawo baby. Kinjiki Saikace Samun babyn wasan Yara ne. Ai Nasan ba wasan yara bane na manya ne dan haka jiya Akashanye janbakin dakika Saka waye yasani ko har Riga Aka yaga. Duka Kausar takaima Leemah gaskiyar feenah jiya da tace ina kika samu irin maganganun Nan. Kunjiku Yanda kuke maida kanku yara haka kukeson Nima nakoma impossible Na girma dole na Nuna muku. dariya Sukayi gaba dayansu. Allah ya Shirya Ki kodai Nazir ya bata ki! Feenah dake fitowa tace Wlh Shi ba'irin yan'iskan maza din nan bane itace ta bata kanta Sanadin grp din data Shiga A whatsapp. Aikema Zansa Asakaki besty Ana karuwa Sosai. Toh Ai bance ina bukata ba kisa Kausar tunda yanzu tazama Matar Aure. Haka Xa'ai kuwa Amma ita Kausar kusan irinki ce Abu kadan Sha'awa. Ai yanzu tanada miji idan yazo Saimu barmusu daki. dariya Sukayi. Kausar ta tashi kanku akeji, haka kawai Zanmika Ma Yusuf din jikina bawani gyara kamar banida gata...daga haka tashige Ciki. Feenah muma idan Kausar ta tashi gyara Saimuyi tare. Keni kirufamun Asiri gyaran datake nufi daban kingansu Chan Abunda zata rinka Sha idan nasha sai namutu Ai. hhhh tsafff koda baki mutu ba Zamu daukeki Asume. Haka Sukayita firarsu daga baya Suka yanke shawara wannan karan ba wasa kan Karatu domin Xangon karshe ne.

*Na yau dan kadan! Nasan Haka Wasu Xasu fada kuyi Hakuri my lovers iam busy*

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya muhd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*you Are welcome Yasmeen Al'Ameen Allah yakara Shiryar da Wanda Suke Aikata Son Ransu*

*Safe trip My Zuzu (Ummu mahbub) Allah ya tsare Miss you My daddy*=?$?=?$?=?$?

Page.....37

Su feenah Yanzu gaba daya basuda lokacin daya wuce Su Zauna Suyita karatu Kasancewar Xangon karshe Suka Shiga. Kausar da Yusuf Anzama tsintsiya madaurinki daya duk Sanda yasamu lokaci Sai yazo Abuja gaba daya ya hana kanshi Hutu Acewarshi yakosa Suyi Sugama domin yana bukatar matarshi kusa dashi, Haka duk Sanda yazo yana kokarin Nuna Kausar ta Amince mishi Sam taki yarda domin maganar mahaifiyarta tana Nan Aranta.bangare guda tsoro take kada Yusuf ya kusanceta gani take itadin yanzu ba Cikakkiyar budurwa bace tana tsoron Abinda Xai biyu baya. Haka Xaigama Nacinshi ya hakura Saidai dan Shafeshafe=?H?Shima Sai idan yava kausar tausayi take yarda. Leemat da Nazeer Abun ba'acewa komai domin yanzu Shakuwa mai karfi da son junansu yakara wanzuwa Cikin Ransu.duk weekend yana Zuwa yaga babynshi Susha Soyayya. Yazeed tun Ranar dasuka Rabu bekara ganin feenah ba domin baya Xuwa Abuja Saidai Abu daya dake damunshi Aduk Sanda Zai Zauna shi kadai tunanin yarinyar yake. Wani lokacin yaji dadin tunanin Nata wani lokacin kuma Haushin kanshi kawai yake danme zairinka tunanin yarinya karama Mara Kunya yarinyar dayafi tsana Akan kowace mace Haka Zai gama Surutanshi Shi daya. Tunda Mufeeda ta fuskanci babu wata matsala data biyu baya tace tabbas k'anwarshi bata fada taganshi da mace ba Toh ni yanzu menene matsayina, itama Shegiyar yarinyar meyasa bata fada ba Nasan dayanzu Ance yafito dani Amatsayin matarshi. Kai dole Nasamu Mafita domin dukiyarshi danake kwadayi dole Nasameta. Toh Amma miye mafita Yanzu dazan Samu? Tunani tayi Cikin Ranta daga bisani taciro waya tashiga kiran Yazeed Saida Ak??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????alla tayi kira fiye da10 ba'a daga ba daga bisani ma taji wayan Akashe. Lallai bakasan waye Mufeeda ba ni Zaka kashe ma waya yazama dole Na dau mataki kan Wannan yazeed din Saina Rabashi da Abinda kesashi girman kai Wlh dani yake magana. Haka tayi ta fadan ta ita daya daga bisani Naga tayi kwafa Afili tace haka Xanyi. Bangaren yazeed tunda yaga kiranta yake tsaki Shegiya jarababba nikam Nasiya ma kaina Abinda yafi karfina Amma Zanyi maganin ta ga naci ga tsoro, Bari duk Sanda takara nemana Saina mata Abinda Zatai data Sanin sani na. Kiran Yusuf daya Shigo wayarshi ya katse mai tunani. dagawa yayi yakara A kunne beyi magana ba. Yau Yan takama ne Kenan A kanka. Yusuf yafada daga dayan bangaren. Tsaki yazeed yaja yace me kake bukata? Dama inason Naji ko Kana gidane ina hanyar Xuwa Shawara Zaka bani. Tunda katawo kasan ina gida mana Yazeed ya fada ya kashe wayar. Ba'afi mintina10 tsakani ba Yusuf yakaraso gidan Su yazeed Ciki ya Shiga domin gaisawa dasu Mamy. Inno ce kawai Xaune tana Saka lalle A hannunta karasawa yayi da murmushi kusa da ita.itama tana ganinshi tafara fara'a yusufa Sai yau Ake ganinka na lura baka Zuwa gidan Nan Saidan tsaka. Aa Inno yau wajenki nazo musamman. Kai Amma Ka kyauta Angon Kafso. Inno Kausar take fa. Aini haka na Iya fadi dan nan. dariya Yusuf yayi yace duk yanda kikace yayi inno dinmu, kawo nasaka miki lallen. Ka rufa ma kanka Asiri wajen Amayarka Lalle baya fita da wuri duk Sanda Kaje wajenta da fada Zaku rabu idan taga Lallen nan. Gyara Zama Yusuf yayi yace Meyasa Inno? Ai mata Akwaimu da kishi idan taga Jan lalle Xatayi tunanin wani Abu daban ne ita. Yusuf yagane maganar inno dan haka yace Inno bawata matsala Xan fada Mata ke nasaka mawa. Kaidai yusufa banason kuyi fada da matarka ko tarewa bakuyi ba. Inno Allah bakomai Kikawo nasaka miki. Toh Allah yamaka Albarka dama nakasa saka na bayan hannun. Amn yusuf ya fada Cikin Ranshi yace dis Is the best Solution da Xanyi maganin Kausar. Inno ta katseshi yusufa nikuwa yaushe ne "at yr? Inno "at yr" kuma ban fahimta ba! Kai Ran Nan muna magana da Amadi yace At yr Zasuje yola Ayi maganar Auren Nafisatu Achan, Shine nakeson nasan yaushe yake Nufi Ranar haushi Sukaban ban tsaya tambaya ba. Toh inno kodai end Of year yace? Kazalika haka ya fada yusufa meke nan? Yana nufin karshen Shekara din nan Kinga Saura Wata Uku kenan. Chaf dole Nasan Abun yi domin naga yaran Nan Su Samu Abinda Suke so, Nifa Suna Matukar burgeni Halinsu ne kawai banaso, yanzu Xan Sama musu Abinda Suke sone kawai Sabida inason su badan haka ba Dana bari kowannensu Andaura mishi Aure da wanda baya so. Kai Amma inno kin burgeni dama Na dade dasanin kina Sonsu Inno,Amma Yanzu me kike ganin Za'ayi Akai? Kaidai yusufa Kawai kacigaba da binshi Ayanda yakeso,itama Halimatu haka nafada mata, kubar komai Awajena Yola din Zani kafin lokacin Xansan Abunyi. Amma inno idan kikace Zaki yola Ai Su Abba zasuyi tunanin wani Abun. Yaro yaro ne wayace maka Kai tsaye nake Aikata Abu na, bakasan kakar Nafisatu ba mai Sunan ta? Kwarai nasanta inno ba'afi Sati biyu ba dana Raka Nazir yola wajenta, itama Kamar ke tana da Mutumci da Wasa. Aha tunda Ka gane ta wajenta Xance Zani kaga babu mai kawo wani Abu Tunda dama chan muna Zumunta da ita,takanje katsina wajena Nima nakanje Yola,yanzune da girma yazo mana Sai Ahankali. da kyau inno lallai maganar Hausawa ta tabbata "Abunda Babba ya hango yaro ko yahau tsani bazai hango ba. Atoh Aishi Abokinka Ya daukeni Kamar mara wayo karyar boko Kawai. Inno kinsani dariya Allah dai yakara jamana da kwanakinku. Amin dan Albarka. Kinga Tunda Nasan gidan a Yola Saina kaiki da kaina. Haka Za'ai yusufa Zansaka Ranar Zuwa. Toh inno. kalli fa hanunka yanda yayi ja! inno ba damuwa Yusuf ya fada yayinda ya tashi Bari nashiga wajen yazeed Inno naga mamy bata kasa. Bacci take yusufa idan kun gama kacema yazeedu din ina nemanshi toh zan fada mishi Inno. Fita yayi Ya nufi part din yazeed. Kwance ya sameshi ido Alumshe daga gani wani Abun yake tunawa. Kai Sarkin tunani tunanin naka kuma be wuce kan Abu daya ba wanda ka Kasa Sanar dani domin Kana gudun fallasa. Tashi yazeed yayi Zaune Ashe kasan kai dan fallasa dinne! Kaini ba wannan fallasa din ba. Toh wacce? Zakasani Sai nan gaba. Tabe baki yazeed yayi toh Yanzu wace Shawara kazo nema? Kaini Rike Shawararka Inno ta warwaremun komai kuma Nasamu mafita. Ai dakasani daga Chan ka wuce tunda tabaka Shawara irin ta tsofaffi kuma Ka dauka. Kwarai na dauka domin na hango Nasara, Kuma nabiyo Nace maka Zani Abuja gobe idan Zaka. No mai Zanje inyi ni Ka gaida Leemat Kawai. Matata fa banda ita Kenan? Yastina face yazeed yayi Idan Kaga zaka gaidata Ai Shikenan. Ok naji feenah fa? Hannu yazeed ya daga mishi 'tashi katafi malan. dariya Yusuf yayi

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login