Showing 39001 words to 42000 words out of 95576 words

Chapter 14 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

Rabu? Yatsina face yazeed yayi yace tazo wai bani hakuri kan Abunda ya faru. Kallonshi Yusuf yayi yace Shine kayi mata kuka? Mtsww kukafa Kace! Toh idan ba kuka kayiba Menene ya jawo jan ido? Ko Anyi 1round ne Yusuf ya karasa maganar yana kashe mai ido daya...kallonshi Yazeed yayi yace Zakafi Kyau da dan jarida ba Likita ba! dariya Yusuf yayi yace Allah Ko? banxa yazeed yayi dashi domin Shi kadai yasan yanda yakeji...Yusuf ne yace ya maganar mu, kokuma har Yanzu kana kan bakarka ta yar 30yrs??? Shiru yazeed yadanyi daga bisani yace No na chanza Ra'ayi! Oh Wow da Kyau Yusuf ya fada yana mai Alamar jinjina=?M? kenan Kashirya yin Aure kafin ka karasa Shekara 30 din? Yusuf ba dolena ba kafin wannan Shegiyar Mufeeda din takarasa Kasheni! Murmushi Yusuf yayi yace Kasamu wacce kakeso kenan? No ni ban Samu ba, dama Wata yarinya ce Anan kwanaki ta dameni tana Sona da Aure lokacin bana kulata, So yau nakirata muyi maganar tana wani wresting din time dina. kallonshi Yusuf yayi yace Wace yarinyace Anan Hospital din wacce ban santaba? Fadila mana yazeed yabashi Amsa atakaice:: Tunani yusuf yayi kadan Cikin Zuciyarshi " Lallai yarinyar Tanada Hankali da natsuwa Amma Ko Kadan bata dace da yazeed ba gsky" Afili yace toh kai yazeed kana Sonta ne? da Sauri yazeed yace kai nifa Kawai Xanyi Auren nan ne Sabida Na kare mutumcin kaina if Not wlh Saina karasa 30! Kuma ni gaba daya yarinyar ma Yanzu bataimunba, Ina mata magana Tana Abu Kamar wata munafuka, Nifa Nafison Mace mai kuxari wacce Xata iya kallon Cikin idona tayi magana, ba irin wa'inan matanba Kana mgn Ana Sunkuyar da kai.... fantastic Yusuf ya fada yana murmushi, yanzu Dr yazeed indai kasamu mace wacce Xata iya kallon idonka tayi mgn Xaka Aureta koma wacece? Ofcouse yazeed ya fada....da Kyau Abokina tashi muje kasaukeni a gida..tashi Sukai Suka fita atare.

fitowarsu kenan daga lecture, hostel Suka nufa....Suna Xuwa Sukai Room dinsu, Kowacce Xubewa tayi Akasa Alamar Sun gaji. Kausar tace daga gobe dai mutum Xai tafi ya huta Kafin ya dawo yaji da Exam din karshe...Leemah ce tace kedai Bari, karatu da dadi da wuya. Aidai Ankusa Feenah ta fada yayin da take kokarin jawo wayarta,,,,,ganin mai kiran yasa feenah Murmushi da gangan kuma tasaka a hands-free, Hallo big yaya! Sisto ya kike, Lfy yaya Ina mum, tafita dasu Mubeen, goben Xaku dawo kuwa??? Kallon Leemah tayi daketa lumshe ido tana Murmushi da Alama cikin jin dadi take! No bro tunda hutun Na week ne Basai munzo ba. da Sauri Nazir yace Har Leemah? toh Kai yaya Nazir Nace Ni baxanzo ba kuma kake tambayar Wata Leemah. Am..ehhhh....dama kawai na tambaya ne Nazir ya fada Cikin inda inda, Feenah Cikin Ranta tace "wai su Soyayar tasu kuma da haka tazo, Arasa wanda Za'ayima boye boye Saini" kwafa tayi Afili tace, toh yaya Nazir Naga dai Xuwan baida wani Amfani Shiyasa. Yanada Amfani mana Sisto, kawai kudanxo muganku ma muji dadi Ai yanada Kyau, Murmushi feenah tayi tace "Aa" yaya kawai...katseta yayi yace idan kin Xauna mai Zakiyi Achan kudaizo yafi daga Haka ya kashe wayar....gira feenah ta daga Sama ta tabe baki tace Ikon Allah. Kausar tace Shi yaya Nazir kullum Saiyace ina Leemah Nikuma baya tambaya ina nike kodai....da Sauri Leemah ta katseta toh aikema yusuf Ke kadai yake waya dake.eh aini Soyayya Nake dashi kuma Yana tambayarku....feenah tace Ummm Soyayya Ruwan Xuma wasu na bayya tasu wasu Kuma na Sirrintata Lallai Soyayya Ansha wuya! Cikin Rashin kuxari Leemah tace besty Suwaye? A film ne Feenah ta bata Amsa. tashi Kausar tayi tace ni bari naje Na kwaso Sauran kayana domin gobe gaba daya nakeson na Mayar dasu, kai Kausar Kodai khady tanimi Sulhu kun Shirya Xa'aje Ayi Abinda Aka Saba..tsaki Kausar taja tace kincika maida Abu baya,,,Um um Kausar kidai fadi gsky dama daxun naga kina dan ciccije lips Feenah ta fada tana kallon Kausar:::Afusace kausar ta fita tace kanku Akeji. Tana fita Leemah ta mike tace bari naduba Abu....Wajen kayanta ta nufa tana kokarin Neman takardar dan dama duk lokaci xuwa lokaci Saita duba Letter din da Nazir yayi mata! Karo taci da takardar da Sauri taciro ta juya baya.....kallonta kawai Feenah keyi tana Murmushi. budewa tayi ta ware Ido ganin paper din tazama biyu, ta farkon tafara budewa tana ganin rubutun tagane Rubutun feenah ne! Gabantane ya fadi Cikin Ranta tace" Shikenan ta gani" karantawa tayi ta juya tana kallon Feenah wacce ta daure face Kamar batama San da Mutum a dakin ba. Tashi tayi takarasa kusa da ita, my Feenah am Sorry Namiki Laifi..katseta feenah tayi mekikaimun? Ehm...dama naga...toh Dan kinga Shine yaxama kinmun laifi, kece kikaima Kanki lefi tunda har kika iya barin Abu Na damunki Cikin Xuciya, koma menene dalilinki na boyemun I don't know! Kuka Leemah ta fashe dashi ta Rungume feenah, namiki Laifi besty wannan Shine Abu nafarko da nataba boye miki, kuma Shima inada dalilin yin Hakan. Haba Leemah Wani irin daliline Xai hana Ki fadamun Abu mai muhimanci irin wannan? feenah Idan Baki mance irin Rashin kunyar damuka Sha yiba,Zakiyi fargabar Ranar da Yaya Nazeer Zeji labari, kada Kiyi tunanin Abun ya tsaya Acikin gida ne kadai, Kinsan fa duk Abinda mutun ke aikatawa na boye dole wataran Sai Abin ya fita waje, kokin mance hausawa nacewa ba'a Cewa gaskiyar Mutum ta kare saidai Ace karyar Mutum ta kare.feenah bangare guda ga tsananin Kunya danakeji gaba daya Sirrin Jikin junanmu muriga da mun Sani Sannan Nazo na aure yaya Nazir da wani idon Xan kalleshi. (Hi Leemah help me Ask her=?
? ni Kaina kun dade kuna bani kunya=?H?=?J?) Ajiyar Zuciya feenah tayi yayin da hawaye ke Sauka kan face dinta, Lallai yau nakara nadamar Abinda na Aikata Abaya! Leemat ai bake bace dajin kunyata nice ya kamata Naji taki, Amma Kuma Leemah yazamuyi da kaddara tunda tariga fata? Kawai inaganin kucigaba da Soyayarku har Allah ya nuna mana aurenku, Sabida ai Allah yariga yasani munyi laifi Abaya kuma Yanzu munyi nadama Mun tuba, Allahu gafururrahim ne kuma Shi ke rufama bawa Asiri Aduk Halin da yatsinci Kanshi, Leemah tun farko ba'a gane kedin kinayi ba, bekamata kixauna kina daga hankali ba tunda kedin kin tabbatar Yanzu kowani kikaga yana aikata irin laifunmu Zaki mishi Nasiha, duk kicire wannan Aranki maganar jin Kunya babu tunda wannan sirri ne tsakaninmu Kawai. Hakane Leemat ta fada Allah ya tabbatar mana da alkairi Ya kara Rufa mana Asiri duniya da lahira. Amn Feenah ta fada Suka Rungume Juna Cikin farin Ciki.

WASHE GARI
yau ta kama Ranar Hutu gaba daya daluban Cikin Shiri Suke na tafiya gida....ba'abar Su Feenah Abaya ba dankuwa driver Suke jira ya karaso,Yayin da Kausar ita nata har yazo ta tafi, besty Saiki Sauka Agidanmu ko? No Feenah gida Zaku Ajeni...Oh Na mance yanxufa ni Sirika ce, duka Leemah takaima Feenah Suna dariya daidai Sanda driver yayi parking gabansu, karasawa sukai gaba dayansu baya Suka Shige Haruna yajasu Suka bar Wajen. Nazir ne yashiga Cikin gidan yana Kiran "mum" Amsawa tayi tace gani a kitchen fa, karasawa Nazir Yayi yasameta tagama girke girke kwashewa take tana kaiwa Kan dinning table...mum duk Wannan Abinci Haka da yawa bayan Feenah ita kadaice, waye ya fada Maka ita kadaice, dad dinku yau Zai dawo, Sosa kai yayi yace ai namance ne, Ai dole kamance! Sai Wani rawar kafa kake Kamar Yau Zaka fara ganin Feenah din. bahaka bane mum Kinsan nadade banganta ba, Uhum Kaji dashi mum ta fada,Oya tayani Shirya Abincin Nan. Zaune Suke Yusuf Na fadin wlh Yazeed jina Nake Kamar naje Zaria Ayau! dan Allah katashi katafi mana, duk Ka Wani ishe Mutane kan yarinya karama. bakasan menene Soyayya ba namaka Uxuri kaikam yazeed. Eh Naji angaya Maka Koda naci Xan Auri Karamar yarinya da Soyayya ne? Kawai dan ina tausaya ma kaina nane. Hakane fa yusuf yafada Yana dariya, ina tausaya Maka Ranar da Xaka Zama wawa awajen yarinya karama. Allah ya kayuta Yazeed ya fada da karfi......inno ce tafito tana tsaka Lfy Ko Halimatu ta karaso ne?? Kallonta Yayi ya wurga mata Harara, bansan kanayi ba Sainaga idonka Akasa, badai Yau Amadi na hanya ba wlh Zaka maimaita duk Abin da kake mun, tsaki yazeed yaja yace Saime toh inno?? Sai Ubanka ya maidani, tsaka yau ina Cikin farin Ciki ka batamun Rai Allah Saiya Sakamun. Yusuf dake ta faman dariya yace inno nima Wlh yau farin Ciki Nake Sosai...da Sauri Inno tace Ai shi yazeedu ko Ranar idi ce tazo A bakin Rai yake Aini Alhmdullah Zuwa gobe Narabu da kunnama mai Zafin harbi. Tashi yazeed yayi yace idan kagama biye Mata Kasameni. Wayyo Sunanka Suri yau tsaka, dariya Sosai Yusuf yayi yace Inno tamu. Uhum yusufa yushe Zakayi Aure? Inno Sai yarinyar tagama Karatu. dafatan dai ba katuwa bace irin kafurar yarinyar nan? Inno Wannan yarinyace kawar Halimatu ce kunama gaisawa da ita, Laaaa Kafso kake so dama? yarinya Mai hankali....dariya Yusuf yayi yace inno ba kafso ba kausar take....Oho Aini ban Iya Sunan yan boko din nan ba. toh inno bari na tafi, duk Abinda Yazeed ke Miki ki fada ma Abba dan yace mun wai Aure yakeso Shiyasa yake Miki haka! Bude baki inno tayi tana Salati yusufa Ashe Shiyasa Ranar da yakawo Kafura Naganta tafito daga wajenshi tana Sanda????? mamaki Yusuf yayi Cikin Ranshi yace Chafff Inno ta ganshi, Afili Cewa yayi Inno Ai aure yakeso Sosai, Kinsan feenah Kawar Halimatu kuwa? Kai dan Nan nikuwa nasanta itama tana Miskilanci irin na tsaka.yawwa Inno kawo kunnanki kiji! Mika kunne tayi Yusuf ya fada mata mgn. Tashi Naga tayi tana Rawa Tana haka Za'ayi yusufa... Karfe 5 daidai na yamma driver ya Sauke Su Feenah A mamakenken gidansu Wanda Leemah baccinta take batasan Anzoba, daka mata duka feenah tayi tace tashi Sarkin bacci! Adan tsorace ta tashi, haba Feenah bayan Nace Agida Xan Sauka kikasa y kawo ni nan. Ai naga Nan din ba daji bane. Nidai kirashi ya kaini, Sakko da kanki. Atare Suka sakko Leemah na Kiran Haruna....daidai Kuma Sanda mortar Nazeer tayi parking A harabar gidan, tare Suka fito da dad Suka nufo Wajen Su feenah. da Sauri feenat ta karasa ta Rungume dad, dady ur wlcm. Tnx Ummina. Karasowa Leemah tayi itama tana mishi Sannu, Amsawa yayi Cikin Sakin fuska,,,,Nazir Kuwa gaba daya idonshi nakan Leemah, dad ne yace mukarasa Ciki, Wai tafiya zatai dad feenah ta fada tana kallon Leemah, Aa halimatu muje kici Abinci kihuta sai Nazir ya kaiki Anjuma, toh Leemah tace tabi bayansu jiki A Sanyaye, Shiko Nazir murmushi kawaii yake najin dadi.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*This would page is for All Online Hausa writers Sisters=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?Allah ya karo fasaha=?O? love you All*

*Safiyya Abdullah Musa Huguma*

*Khaleesat Haydar*

*Jidda ja'o*

*Hafsat Rano*

*Zahra Muhd Mahmud* (Surbajo)

*Hudallah marubuciyar* (Zainab)

*Aysha Ali garkuwa*

*Miss-XoXo*

*Sadnaf*

*Mrs JH*

*Maman-Shakur*

And Others=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?=ؕ?

page....28

gaba dayansu Sun Hallara Kan dining table din Suna Shirin Cin Abinci. daddy ne yace Hafsat ina yaran Nan ne? Inaga ko basu gama huta gajiya bane mum ta fada tana kokarin Serving din Nazir dake wajen... ya kamata Akirasu ko? daddy ya fada yana kallon mum. Kallonshi tayi tace da Nabari ne Saci nasu daga baya. Nazeer ne yace Ai gara kawai Aci gaba daya mum! Banza tayi dashi, ganin Haka yasa dad yace ma Mubeena ta tashi ta kirasu, tashi tayi ta tafi da gudu Zuwa Sama. ba'afi Minti5 tsakaniba Suka Sakko Atare....daddy Yana ganinsu yace duk gajiya dince Haka yarana, Murmushi Leemah tayi ta Sunkuyar da kai qasa, yayinda Feenah tace dad Akwai gajiya Wlh. Ai kun kusa gaba daya daurewa Zakuyi dad yafada. tashi feenah tayi tafara Zuba Nasu Abincin, Sunaci Suna fira banda Leemah da duk take jinta A Takure musamma data dago taga Nazir take fuskanta, Haka dai kawai ta daure tana ci gashi duk Sanda Zata dago Saisun hada ido Atare Kuma Suke Sakar ma juna Murmushi... mum ce ta dago tace Nazir Anjuma Zan Aikeka gidan "Umma" ka kaimata Sako. Shirun data jine yasa ta kalleshi, gaba daya Hankalinshi baya jikinshi magana Suke da Leemah da ido ga wani kallo dasuka tsare junansu dashi! Mumy ce ta Saki Spoon din hanunta ta dan bigi Kafadar dad tana nuna mishi Su Leemah, daga gira dad Yayi Sama yana murmushi lokaci daya Kuma yayi gyran murya Ehmmm...gaba daya Suka juyo Suka kalleshi ganin Su Ake kallo yasa Leemah taji Kamar ta nitse Awajen, durkusar da kai tayi Kasa. Nazir kuwa Inda inda yafara yace Mum maga kikai? dad ne yai Saurin cewa ba magana tayiba nine nakusa kwarewa, Hafsat tashi muje kiban Ruwa, tashi mum tayi Sukabar wajen ita da dad. feenah kuwa da dama tunda Suka Zauna ta lura da yanda Suketa mgn da ido da Hanci=??itama tashi tayi tace Alhmdllh nakoshi....tashi Leemah tayi da Sauri besty jirani Nima na koshi, da Sauri Nazir yace baki koshi ba Common Xauna ki karasa,marairace Fuska tayi kamar Xatai kuka Allah yaya Nazir na...Kafin ta karasa yace Naji kin koshi Xauna muyi mgn, Xama tayi. Yace feenah dawo kema tare Zamuyi mgnr, dawowa tayi ta Xauna Nazir ya kalli Twins yace kuje Baba ladi ta Shiryaku Xankaiku gidan Su mai Kyau! Ai da Sauri Suka tashi Sukai Cikin gida. Juyowa yayi yana kallon feenah Sisto Nariga Nasan Kinsan ina matukar Son besty dinki ko? Umm ni bansaniba feenah ta fada tana yatsina face...Kara juyowa yayi yana kallonta Haba my Sis Nasan kinsan komai kuma bakya karya kigaya mun gsky. Eh Nasani Yaya Nazeer kawai Haushin boyemun dakayi Nake ta karashe mgnr harda Dan Hawayenta....haba Sis Menene Abun kuka kuma, Nifa daman Nabari ne kidawo Nagaya miki kamar Surprise Haka, kinsan bana boye miki Abu itama Leemah ban so tasaniba Nakasa daure ma Zuciya tane yasa Nagaya mata. Turo baki tayi tace Naji Amma dafatan Son tsakani da Allah kake mata? dariya tabashi yace irin Son danake miki Shi nake mata, Aa yaya Nazir nafison Nata yafi Nawa...Shiru yayi yace toh kitayani addu'a tasoni fiye da komai, toh yaya Nazir Zanyi. Leemah ce tace karfa mum tafito! bayan Sun gane komai feenah ta fada tana dariya..Atare Suka Zaro ido fada musu kikai Leemah ta tambayeta? No kune kuka tona kanku kallon juna Kamar wani Xai dauke dayanku din nan. Nazir yace Ai Hakan ma yayi kinga Sai Amana Aure da wuri! Leemah ce ta marairaice fuska Aa nifa Sai feenah tasamu miji Zamuyi Aure Rana daya...dariya Nazir yayi yace wato Ku Haryanzu yara ne, banda Abunku Ai gara daya taga auren daya Sabida idan Rana dayane daya bazatakai daya gidan Aurenta ba. Waye ya fada maka yaya Nazir? Aikoda Rana daya mukai Aure Sai Nakai Leemah gidanta kafin na wuce Nawa. Nazir ne yace kinmanta Kabeer Xaki Aura kuma yola Za'a kaiki,ba Lallai Na yarda baby taje yola Aranar Aurenmu ba...da Sauri feenah ta tashi tana cewa Ai bazaka Rabamu ba dan yanxu kasamu mun Amsheka, daga Haka tabarsu Zaune A wajen. Juyawa yayi yana kallon Leemah baby kawarki Akwai Rigima, Uhum bata Rigima Kaidinne Kake Sakata Rigima, Umm Na lura bakwason Laifin junanku Toh ya Soyayya ta yanzu Aranki??? Shiru tadanyi daga bisani tace tasamu waje babba Acikin Zuciyata, kallonta Nazir yayi kamar ba ita tayi mgnr ba ta wani fuske, Cikin Xuciyarshi yace Lallai Leemah irin macen danake muradin Aure ce, Afili cewa yayi Alhmdllh my baby Yanzu kinga kamin Ki koma Skul Sai Asaka mana Rana...Xaro ido tayi tace da wuri Haka? Eh mana bakiji Hausawa nacewa Abari ya wuce Shi ke kawo Rabon wani ba? Hakane but yaya Naz..but what? Nazir ya katseta da Sauri. Kabari lokacin daxa'a Saka Ranan feenah da kabeer Sai Asaka tare da namu. Kin kawo Shawara mai kyau baby Shiyasa nake kara Sonki,duk da kin barni Cikin tunaniki, kullum dake nake Kwana kuma dake nake tashi. Nima Haka yaya Nazir. Kin tabbata? Kallonshi tayi Suka hada ido ta kashe mai Ido daya tace Ummm, Ajiyar Zuciya Nazeer yayi Dan wani irin farin ciki yakeji wanda baya misaltuwa. "I love you So much my baby" Nazir ya fada yana Mata Murmushi. "love you more my baby" Leemah ta bashi Amsa kasa kasa. Xancire miki kunyar Nan Soon duk da Naga Alamar nama fara kokari Wajen cireta....dariya Leemah tayi ta tashi tace kada Su mum Su Sakko, tashi Shima yayi ya rakata Har kofar Room din Feenah yace kishirya Anjuma Nakaiki gida. Ok tace tashige Ciki.

Inno ce tsaye Kan yazeed Tana fadin Haba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login