Showing 33001 words to 36000 words out of 95576 words

Chapter 12 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

fita yayi be tsaya Saurarenta ba, yana fita mufeeda ta jawo handbag dinta wani kwalban turare ta ciro ta shafa ajikinta tai Sauri ta Maida tana Murmushi. Shiga yayi bakowa A parlon dan haka ya haura Sama, dakin Mamy ya wuce nan ma basanan, wucewa yayi part din Abba Achan ya samesu, mamy na chat a wayarta Inno na waya, da Alama da Leemah Suke wayan, jinayi tana cewa Ai Wlh Halimatu nice na koresu yarinyar yanayin kafurai gareta, har wani gashi ta kawo tasaka kamar diyar bokaye...dariya Leemah tayi daga bangarenta tace inno kinyi daidai,tunda naga baki So yarinyar ba nasan bata haduba . Ke Halimatu Ai cewa nayi Zan hadashi da Ubanku Shine ya Mayar da ita, yarinyar tayi Sa'ar uwarku fa,daga gani yar bararoji ce ma. dariya Leemah tayi tace Inno kibarni haka kinata sani dariya, toh Halimatu yaushe zaki dawo ne? Inno Saura 8months nadawo gaba daya, mekenan? Wata takwas inno! Aradu yayi yawa nida nakeso kidawo da wuri gidan ba dadi wannan Mai bakin Halin babu Abinda ya'iya sai tsaki da fadin Rai. Toh inno kikara hakuri zuwa nan da wata biyu Zanzo hutu. Ai gara haka Halimatu Dan Idan baki gidan kamar duhu ne. Toh inno bye. Ai kece bye din me kikace kokema kin fara Zagina ne irin na dan"uwanki? Aa Inno ta wace ni ina nufin sai Anjuma ne. toh Halimatu Kice ina gaida Nafisa,Kuma kice mata iyayenta Sunzo jiya sun gaida ni harda Nazeeru Yaron Albarka. Zan gaya mata inno kettt Leemah ta kashe wayanta Sanin idan ta biye ma kakarta bazasu kasheba. tabe baki yayi ya Zauna kusa da Mamy. Inno itama kauda kai tayi tace "Mai bakin ciki Shine Atabe Shi yakan mutu Ranshi Abace" ko kallonta beyiba yace mamy gani. Wannan yarinya Aina take? Mamy Amalali gidansu yake. Menene hadinka da ita? Yooo kema Fatima macen dayake so ya Aura Kenan inno tafada. Kallonta yayi yaja tsaki. Kama Ubanka tsaki, tsaka kawai. Mamy tace yanzu Ina yarinyar? Mamy na kaita tashiga mota ta koma. Tashi katafi toh. Ke yanzu Fatima haka yakamata kimai? Jan kunanshi yakamata kiyi domin gobe kada ya kawo wacce ta fita maguzanci. Mama Ai kinmai fada bazai kara ba. Kwaji dashi inno tafada. dakin Mamy yashiga ya dauko wani Cream da take Shafawa Akafa, sakkowa yayi daidai Sanda inno itama ta Sakko. Yazeedu kudi Zaka bani naje kasuwa, Nasan idan nace ka kaini ba Zuwa Zakai ba. Kinga inno ni ban fito da kudi ba. toh muje kabani, kibari Zan kawo miki ciki. Yazeedu dan Albarka mudaije kabani...inno pls leave me. Kaini kamun katafanci nafi ganewa. Yanzu mai Zakai da wannan na hanunka? Shafawa Zanyi yazeed yafada Rai Abace. Muje na tayaka Shafawa domin lokacin da Ubanka na karami nice ke Shafa mai. Bana bukata yazeed yafada yabar wajen, binshi tayi Abaya tana fadin Kodai Wani Abun Ka boye wanda baka Son nagani? Yana Xuwa ya tura kofar da karfi yasa key. dan iska mai bakar Zuciya, gaka fari Amma Zuciyarka baka, mai kama da Samudawa Kawai, Anyi kyan banza kuma Wlh Amadi Zai dawo komai kamun Akunashi ne,kafito kabani kudin kuma. daga Haka tayi Cikin gida tana fada. Zama yayi kusa da ita yace gashi kishafa. Pls help me Honey ban iya daga kafan! bude cream din yayi yafara Shafa mata Akafar danshi bega Wani wajen Ciwo ba. Ashhhh honey Ahankali pls,,,washhhhhh tafada da karfi Ta fado kan kirjinshi, wani Abu yazeed yaji ya Xiyarceshi bangare guda turaren dake jikinta duk ya daburta shi, Lokaci daya yaji wani feeling ya taso mai. Ahhh honey Ahankali dan Allah. Lumshe ido yayi... Hanunshi ta jawo kan kirjinta, Honey taba Kaji yanda Sonka ke kara bijiromun Cikin Xuciyata, kaga Sanadin Xuwana gidanku Har Ciwo naji, Amma Shine kake maganar Mu Rabu, gashi kakar ka Bata Amince dani ba....dan Allah kasoni muyi Aure Honey idan narasaka Bazan iya cigaba da Rayuwa adoron kasa ba, Kana Sona? ta kalli idonshi harya Kada. Lumshe ido Yazeed yayi bece komaiba, ganin haka yasa mufeeda tace bari naji ko Xuciyarka Na harbawa kamar yanda tawa takeyi! boturan Rigarshi tashiga ballewa, hannu tashigar Ciki "Oh my God " honey gabanka faduwa yake. Kenan kaima kana Sona? Wani turare ne wannan yazeed ya tambayeta cikin Rashin kuzari. honey inamaka maganar serious Kana maganar turare, Kaine kajishi Yanzu Amma ni daga gida nasaka. "Uhum" yazeed yace. Mufeeda kuwa gashin kirjinshi tafara wasa dashi, Honey inason irin wannan. Hungging dinta yayi da karfi yana shakar turaren data Saka. Menene haka kakeyi Kuma? bakinsi yasa Cikin nata,Aikuwa Nan da Nan takama tana tsotsa, yazeed duk Ya daburce daukanta yayi yadaura kan bed Atare Suke Saukar da nunfashi, mufeeda Sai Shafa Kan dan karamin Brest dinshi take, kara fita yayi cikin hayyacinshi. Ganin haka Mufeeda ta Cire rigarta (ya Allah ka Shiryar da Zuciyoyinmu, ya Allah karaba yayyanmu Maza da kaninmu maza da mazajenmu daga Sharrin matan Zamani wa'Inda Shedan yariga yamusu fitsari Akai=?"?=?O?Amin) ganin brest dinta Awaje ba karamin Kara daga mishi hankali tayiba, bakinshi yakai yana tshotsa itakuwa Sai nishi take gaba daya takosa ya Shigeta...Shiko ina ko wandon jikinshi yaki cirewa, ganin Andau Lokaci tafara tsoro wannan Wani Irin namijine like a Hariji! Nayi relies Sau biyu bayida Alamar ya Shigeni, Zame jikinta tayi dan Xuwa yanxu ta gaji.mirginowa yayi Zai kamota ta tashi da Sauri ta sauka kan bed din....mararshi ya rike Yana juyi daga bisani wani bacci mai nauyi ya daukeshi.

Wani waje ne cikin School din da'aka kayata Shi da Ado, Shuke Shuke da Sauransu! Student din Sukan je Chan Su huta, Zaune Suke Suna hira Suna dariya, Leemah ke basu Labarin firarsu da Inno, dariya kausar keyi kamar cikinta Zaiyi ciwo, yayin da feenah Saidai ta Tabe baki ta juyar dakai, Kausar ce tace Shima banda Abin yazeed me Zaiyi da babban mace,kodai ma Kishi inno takeyi tace yarinyar yar bararoji ce? Kai da wuya inno kiga ta kushe Abu Leemah ta fada. Kausar tace Ai jiya Yusuf ya tura Mun pic dinta, yace budurwan yazeed ce,but banyi downloading dinshi ba Bari na duba yanzu! Wayanta ta jawo ta kunna "Data" pic din ta bude gani kawai nayi ta kwashe da dariya har tana kokarin faduwa....mugani Leemah tace tana Amsan phone din. dariya itama ta kwashe dashi harda kwallarta, juyawa tayi ta nuna ma feenah, tana gani ta juyar da kai tana Kumshe dariyarta. Lallai Leemah dole inno ta korasu,yanda brother dinki keda Kyau da Aji ga kwarjini Amma yarasa wacce ta burgeshi sai wannan tana dariya ta karasa maganar. Kedai Bari kausar Saikace wanda Asiri ya kama, Ai Wlh inno tamun daidai gara ma data zo. Ai Leemah koda inno batazoba banajin mamy zata Iya barinshi ya Auri wannan Macen. Umm Wlh Kausar koni danake mace bata birgeniba ballatana Shi namiji, Hhh gsky koni bataimunba kalletafa kamar mata maza din nan. besty kinyi Shiru Leemah ta fada tana kallon feenah. " toh Ai Zancen be Shafeniba Leemah" Amma kyace Wani Abu ai: nace mai bayan Ra'ayinshine Hakan, Indai yarinyar Zata iya jure girman kanshi da isa menene Aciki! Wannan ba yarinya bace feenah Zata kai 34yrs fa. toh Kausar ni miye nawa koma 70yrs take? Ai yazeed brother dinki ne kema feenah yakamata Ki karbi number dinshi kibashi Shawara ya rabu da ita. Mtsww Kausar duk Abunda bazai yuhuba Shi kike misaltawa, tunda yana Sonta ku Menene naku banda ido, ba gara ma Amishi Aure ba ko ya rage fadin Rai. da Sauri Leemah tace wai talle nama audi gori..kina ganin katuwar Mace kice gara ma Amishi Aure! Wannan ai Saita lalatamun bro. Kokuma Shi ya lala....da Sauri Kausar tace ke feenah bakisan irin matan nan ba yanzu Saikiga ta daura Shi Akan hanyar bata dan daga gani idonta Abude yake... eh fa bansaniba kuda kuka Sani ai saiku hanashi aurenta tunda kune kuka Xaba mai ita daga haka feenah ta tashi,idan kun gama Zancen banxar Kwazo kusameni a daki. Cigaba Su Leemah sukai da firarsu Suna Kara kallon picture din mufeeda Suna dariya.

Kiran wayar Shi da'akeyi Shi ya tasheshi daga baccin daya daukeshi mai nauyi. bude ido yayi Ahankali ya jawo wayar yasa A kunne. Hello! Kai yazeed banason wulakanci fa tun yaushe nake Kiran wayarka kaki ka dauka? "Sorry friend" Sorry for what? Kasan dole Zanzo na tayaka Murnar dacewa da Kayi an Amince ka Auri mufeeda shine kaki dagawa. Shiru yazeed yayi bece Komaiba. Kayi Shiru dan Rainin wayo ko bakaso nayi Celebrating before daurin Aure! "Umm" yazeed yace.. wai kai me kakeyi haka? inafa Hanyar gidanku. da Sauri yazeed ya kalli gefenshi mufeeda ce kwance tana bacci hankalinta kwance. Yusuf gidanmu kuma? Eh ko bakaso nazo taya murna ne? "No nagajine" Kaman ya ka gaji kana magana Kamar wanda yayi Shaye shaye. "Oh God" Yusuf bana gidane inno nakai kasuwa tagama Siyayya, Shine yanzu wai Saina kaita gidan Aminiyarta. baka gida kake nufi yazeed? Eh mana bakaji me nace bane? O.k. bari nakarasa nagaida mamy inyaso saina jiraka! Mamy bata gida fa taje gidan Matar uncle dina. Kash naso naji yanda Akayi da budurwanka, Amma bani labari yanzu. Yusuf kaina ciwo bari Anjuma kazo mana....ciwon Kai kamar ba Dr ba. Dr baya Ciwo kenan? Bance ba Kawai dai inaganin Kamar ciwonka na kwanakine ya dawo, yanayinka ya Nuna hakan. Mtsww yazeed yaja tsaki ya kashe wayar Sanin Halin Abokinshi da tambaya har sai ya'Iya gano matsalar Shi. juyawa yayi yakara kallonta ...take Abinda yashiga tsakaninsu ya fado mishi...dama yarinyar nan yar'iska ce? Tambayar Xuciyarshi yake Dan duk Abinda ta mishi yadawo kanshi,tabbas daga baya tasaka turaren nan..innalillahi Abinda ban taba Aikatawa da farko ba Saiyanzu danake da Hankalina, dafe kanshi yayi yace ZINA! da Wacce ba muharramata ba A'uzubillah! Juyawa yayi ya daka mata duka, Afirgice ta tashi zaune, kofa ya nuna mata Alamar ta fita. dan Allah Honey kayi Hakuri Sharrin Shedan ne, tsawa ya buga mata da karfi tashi kifita nace ai kece babbar Shedaniyar, ganin ba Alamar wasa a face dinshi yasa ta hada kayanta tayi hanyar fita....yazeed Yace kuma Wlh kika Bari Wani yaganki you are very Sorry. Sadaf sadaf tafita Agidan gaba daya....yanzu ya Kara lura da makirci ta hada mishi dan gatanan Ras take tafiyarta,,,Alhmdllh ma tunda babu Abin da yashiga tsakanina da ita. istigifari ya hauyi daga bisani yatashi yayi Hanyar toilet rike da mararshi.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Mohd Ahmad
(=؋?Nadseer=ؖ?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*Hi My Lovers! for After All to know that I love you all, I will tell to you Something::::::::: if you want to read my book #YAR_LESBIAN_CE" from the beginning, you can go to join my new Facebook group #NADSEER_HAUSA_NOVLES_GROUP we are together with you all* =ؖ?=؋?=ؖ?

Page...24/25

Kwance yake daga dukkan Alamu tunani ne fal Cikin Ranshi, Alumshe idonshi yake Amma ba bacci yakeyi ba. tura dakin da Akayi ne ya maido dashi daga tunanin daya Lula.... yaya Nazir "mum" tace gobe Zaka kaimu gidan Su mai Kyau muyi weekends Achan. Shafa kan yaron yayi yace Mubeen Ina ne gidan Su mai Kyau kuma? Yaya Nazeer gidan Uncle Ahmad inda Akwai Aunty Leemah da inno da Mamy da....katseshi mubeena data Shigo yanzu tayi,eh Mubeen gidan Su bro Yazeed mai Kyau Zaka ce mishi! dariya Sosai Nazir yakeyi yace kune kuka Rada ma yazeed mai kyau ko? Mubeen ne yake cemai haka, yaya kuma Ai baya dariya Ko? da Sauri Mubeen yace Nidai yamun dariya damukaje da mum, chuno baki Mubeena tayi tace Ai Kadan yake dariyan....toh Nidai yanzu Naji Xan kaiku goben...yeeeh yaya Nazir tnx. Harzasu fita ya kirasu Twins ita Anty Leemah tana dariya kuwa? Atare Sukace tanayin dariya, tana mana wasa, kuma tana kawo mana Sweet da Chocolate. wow tanaji daku, kuna Sonta kuwa???? Yeee yaya Nazeer "We Really love her" daga Haka Suka fita da gudu....Murmushi yayi har cikin Ranshi, wani Abu ya tuna Aranshi ya ciro wayanshi yafara dialling Number Feenah. bugu Uku ta daga. Hello yaya Nazir! Hy my sister how are you? I'm fyn bro nd I miss you, miss you more sister, kullum haka kake cewa yaya Nazir, but tunda nazo u have not to visiting me. I will come sisto Sorry. Umm bayan Xama muzo Hutu; Oh Haka fa, kinga idan kukazo dakun koma Saina rinka xuwa sosai, Allah yasa d gsk, kin Raina ni ko? dariya tayi tace wace ni Sorry. ina kawayenki ne? Kausar ta fita saidai Leemah. bani ita mu gaisa....Leemah take! "Wa"? Kiyi magana kiji ni bari naje nemo Kausar Feenah ta fada tayi hanyar waje. Asanyaye tayi Sallama gabanta Sai faduwa yake....Cikin muryar kasaita ya amsa sallamar, My baby hw are u? Am fine yaya Nazir, Nidai Gsky banason yaya din nan.....dariya yanayin yanda yai maganar yaba Leemah, me kake so kenan? Kece Xaki samo kisaka Mun tunda zuwa yanzu nasan sakona ya isar miki. kikai Shiru baby Ko haryanxu bansamu waje Cikin Xuciyarki ba? da Muryan tausayi ya karasa maganar Dan Haka Leemah Saitaji yabata tausayi, yaya Nazeer ni kunya nake Ji, dariya Yayi Sosai yace I know baby, karki damu idan mukai Aure Xan Cire miki kunyar nan, Rufe ido tayi Kamar Yana ganinta tace Uhum.... magana Xakiyi baby Abu daya nakeson ji daga bakinki, yaya Nazir inasonka kamar yanda kake sona kuma Na Amince Mu kullah Soyayya wacce tafi tasu Romio da juliat fakat Idan kika gayamun haka ya wadatar dani.....Xaro ido tayi Kamar yana ganinta tace Wlh yaya Nazir ban'iya fadin haka yayi tsawo,,,,, Zaki iya baby inhar kin Amince dani, Kinsan wani irin so Nake miki Leemah, ban taba Son wata ya mace kamar yanda Sonki ke hanani bacci ba, tun Ranar dana Sakaki cikin idona ban kara samun natsuwa ba pls ki Amince mun Mu kulla Syy wadda tsantsar kaunace Aciki, I love you with all my heart Leemah. "I love you too yaya Nazir" kettt ta kashe wayan.....tashi yayi daga kwancen dayake ya daga Hannu Sama "Alhmdllh ya Allah" farin ciki ne falll yacika Xuciyarshi tashi yayi ya nufa part din Mamy da karfin guiwan Shi......

fitowarshi daga wanka kenan daure da towel Sai Dan karamin dake Hanunshi yana goge jiki.....Inno ce ta turo kofar tashi da karfi har saida yadanji tsoro, ganin Itace yasa ya daure face yaja tsaki. tsaka ma tayi tsaki Allah ya tsine mata ballantana mutum Dan Adam makaryaci inno ta fada tana kallonshi, be ko kalli inda take ba ya fara taje kanshi da kum..... gafa mutun har mutum Amma Yayi kyan banxa...kallenta yayi ya galla mata Harara, Bazan fasa cewa Amadi ka Harara ba wlh.... kasan ma me yakawoni? be tanka mata ba....kwantar da murya inno tayi kamar ba ita tagama Zaginshi ba.....yazeedu dan Albarka jiya kace Xaka kawomun kudi baka kawo Mun ba Shine nazo Amsa, kayi hakuri Idan dan narabaka da kafurar yarinyar nan ne, gani nayi ka wuce Ajinta koni tsohuwa nafi yarinyar nan lasting Ayanda naganta, kallonta Kawai yazeed yake yanda take Surutu Kamar Radio, yazeedu idan ma kana ganin Zan gaya ma Amadi Abinda kake mun ne Wlh "Aa" waye ke fishi da jikanshi Ai sai wawa. Inno yanzu kudi kikazo dai nabaki ko? Eh yazeedu yaron kirki Allah yabaka mata yarinya daidai yanda Xaka more Rayuwarka, tsaki yaja, inno batai magana ba tunda Abu tazo nema gunshi, tashiyayi ya bude wani Dan karamin Box ya ciro kudi ya mika mata, yawwa yazeedu yanzu kashirya ka kaini Dan Allah. gaskiya Inno kincika takura Wlh babu inda Zani kibarni naji da Abunda Ke damuna. dan iska ba gara Abun yayita damunka ba tunda baka da Mutumci, Kana wani mun magana da gadara Kamar ba gidan dana nazo ba, ko Kuma Angaya Maka Nima sakarkarun yan matankace? Ni koxanyi Soyayya Ayanzu Ai nafi karfin nayi da kamarka, dogon baza Kawai. Kwafa yazeed yayi yace Zaki kara neman Abu aguna, Allah ya Sawwake mun na nimi Abu Awajenka,kudin naka ma danasan bawani Albarka Xasu yimunba Sabida baakin ranka....Amadi ya kusa yadawo ya maidani garinmu...daga haka tafita ta jaaa kofar da karfi....tana fita yace gara kitafi din ko mutum ya huta....wayarshi ya ciro ya kira Yusuf yace yaxo ya Sameshi.

Atare Suka Shigo dakin, ganin Leemah A kwance yasa Kausar tace Halumcy kin gaji ne Haka....Batama San Anayi ba, ta Lula kogin tunanin Nazir dinta, ganin idonta Abude kuma batajuyo ba yasa Kausar ta kalli feenah tace, feenah Wannan qalau take kuwa? Nima shi nagani. besty Lfy kuwa? Shiru ba Amsa, atare Sukayi kanta Haleemah Suka fada da karfi...Afirgice ta tashi tana Zaro ido.

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login