Showing 6001 words to 9000 words out of 95576 words

Chapter 3 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

By
Nadeeya Muhammad Ahmad

In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....6

bayan tafiyar Leemah. fitowa tayi da niyar Samun daddy tafada mishi, mumy tasamu Zaune a parlor ga Twins gefenta bangare guda wasu takaddune birjik da Alama Akwai Abinda take nima cikinsu. tawowa tayi ta Zauna ta jingina da jikin Mumy, Mumy Sannu, yawwa my daughter Ai najiki da Halima Shine bata Shigo yau ta gaidaniba, mumy Tana cikin damuwa ne wai Acewarta yau Zamu Rabu, kinsan ma wai menene dalili?? "Aa"mumy tafada tana girgiza Kai, Mumy wai Akan Abbanta ya Sama mata Skul a Abuja,,,,,,, =?
?Murmushi Mumy tayi tace Ai dole tace Za'a Rabaku tunda ganin Juna Zemuku wuya, da Sauri Feenat ta dago kanta, Mumy Zuwa nayi Nagayama daddy nima yakaini Skul din Ai, Ke dai kincika Son Rigima. daga.....koda yake aima kunfi kusa da dadyn naki mumy tafada tana daga kafada=?E? Yayin da tacigaba da dube dubenta. Feenat Maida kanta tayi?????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????? kan tv dake manne jikin bango, wani American film Akeyi a Mbc Action, lokaci daya ta rintse idonta ganin Abinda turawan ke Aikatawa, mace ce Rungume jikin Wani Saurayi Sanye da wata yar riga wanda komai na jikin ta Abayyane yake, shafa jikinta yake Very Slowly, Yayin da bakinshi yake cikin nata yana tshotsa Kamar yasamu Sweet, itakuma Hannu daya tasakalo ta bayanshi tana Shafawa tanayi tana lumshe ido,,,,,,,,, take wani Abu ya Ziyarci Feenat wanda takan Dan jishi lokaci Zuwa lokaci, Kafafunta tahada ta matsesu waje daya Dan wani Abu takeji kamar yana yawo jikinta, Remote tajawo ta chanza tasha Zuwa Zee Aflam, Cikin Kasan Zuciyar ta kuwa cewa take Aure Zanyi Gaskiya tunda malan musa yagaya mana idan Kaji makamancin Haka Sha'awa ce kuma wajibine kanimi mijin Aure idan Kaji Zaka Cutu.

Sallamr dady ce ta dawo da Feenat daga tunanin da takeyi, Amsawa Sukai Yayin da mumy ta tashi tayi hugging dinshi barka da dawowa, ga bashi ba nima da Aure nayi duk lokacin da mijina yadawo Haka Zanmai maiyuwa bazanji Abun da naji dazun ba, Feenat ke fira da Zuciyar ta, Ummina yau ba magana, cikin inda inda tace Sannu da zuwa daddy, yawwa Ummina ko bakijin dadine? Jiranka take Shiyasa tayi wani kamar Mara gaskiya mumy ta fada tana ciremai takalamin kafarshi, my Kinji mai mamynki ta fada ko fira Zamuyi, daddy kaci Abinci ka huta Saina fada maka, wayaki ya Saurari Zancen Umminshi cikin Zumudi? fadamun kamin naci Abincin, Sunkuyar da Kai kasa tayi daddy dama Akwai Wata Skul Of nursing da Aka bude a Abuja Abban Su Leemah Chan Ze kaita pls daddy inason Skul din nima. Shiru nadan lokaci daga bisani daddy yace ban Amince ba, nace ban Amince ba Ita Leemah din dako iyayenta bamu Saniba Zakice komai Sai kinyi irin nata, indai nine na haifeki ban yarda ba inada burin nayimuku komai dakuke bukata Amma banda wannan, daga haka yatashi ya Haura Sama, tashi mumy tayi Zata Bishi Feenat ta Rukota mumy pls kisa baki yabarni kinfi kowa Sanin irin Shakuwata da Leemah, Mumy tun muna yara fa muke......kuka ne ya kwace mata, dafa kanta mumy tayi tace my daughter am sorry to said you kibi Umarnin mahafinki, Sabida kinfi kowa Sanin dadynki yafi kowa Son yaga kunyi karatu kunzama wani Abu, tunda kikaga bai Amince ba kiyi hakuri Kawai, daga Haka mumy ta tashi. da gudu itama feenat ta tashi ta Haura Saman daret dakinta tayi tafada kan bed tana kuka mai tsuma Zuciya, Saida taci kukanta Mai isarta tukun ta jawo phone dinta tafara dealing number Leemah, HELLO.... my besty dafatan daddy ya Amince Kinga harna Suyomana wasu kayayyakin Amfani kinsan Anko Zamu rinkayi yanda Zamu birge duk wata maijin kanta Askul din nan, Ke Kinga wani takalmi duk yanda Akai kwanan nan yafito yayi Kyau, Ke mayyar Abaya nasiyo Miki Su birjik, idan Kinga Akwai Abunda kikeso ki hanzarta gobe Kije kasuwa, Dan Wlh harna hangomu A Skul din nan, Skul dinfa ance sai Dan wane da wane Kinga yanzu Za'a kara Sanin muba yaran Kananan mutane bane. besty kinbarni inata Mgn kice wani Abu mana.
Ajiyar Zurciya feenat tayi yayinda taji Son Kawarta ta yakara dira mata A'zuciya, Cikin dashashiyar murya tace leemah daddy.......aitun kamin takarasa Leemah tace kada kice mun be Amince ba Yanayin muryanki ya nuna Hakan. Wlh Leemah yace "Aa" Itama mumy namata magana wai nabi umarnin Shi hakan Shine daidai. Innalillahi ni Yanzu Zan iya cigaba da Rayuwa batare dake bane, Ina nima Nahakura da tafiyan nan duk Skul din dazakishiga nima ita nakeso. Karki haka Leemah kamata yayi kisa Abba yazo yasamu daddy ya fahimtar tashi. Wow inasonki Feenat kin Iya hango Abu mai Kyau, Bari Anjuma Zan Samu Abba na da maganar Allah yasa idan yazo daddy ya Amince, Amin dai my Leemah Nima inasonki. Nariga na dade dasani ai kawata, besty bari nacigaba da hada mana kayanmu, kincika Zumudi. Keko Ai dole Muma Zamu Zama manyan yara, Atare Suka kwashe da dariya. Jeki karasa saimunyi waya Anjuma. ok.bye.

Tunani Kawai take Azuciyarta barkatai Shin Anya daddy ze'amince kuwa? Kodai nakira Leemah Nace tabari, Maiyuwuwa Karatuna A kaduna Shine yafi Alkairi Shiyasa daddy yaki Amincewa, Toh Amma ai karatun zaifi dadi Idan kana Tare da kawarka wacce kuke Shawara da ita tunda Ita mumy bata fiye Zama Ai fira da Itaba. Kai kada na takurama Zuciyata kan tunani bari nabari Leemah ta turo Abbanta Kawai. remote tajawo ta kunna t.v. take Abinda tagani dazun a Mbc Action ya fado mata Arai, Haka kurum taji tana Sha'awar cigaba da kallon film din, bari nagani ko basu gamaba tafada cikin Ranta tana chanza Tashar, Oh Wow basu gamaba, =?(?Kai basu gama irin wannan wajenba kenan film din duk haka yake, dukufa tayi tana kallo Sosai har'inda wasu turawa Su biyu Suke fira da Harshen turanci, dukansu mata ne, dayar ke fada ma yar'uwarta irin Son da take mata, Kallmar So karara take Zayyanemata kamar irin Saurayi da budurwa din Nan, take kuma tajawo ta Suka koma Suna fuskantar juna tana cigaba da gaya mata tana Shafa fuskarta, dayar ce takara matsowa Sosai ta hade bakinsu waje daya tafara kissing dinta Sosai, Feenat lisp dinta ta kamo tafara lasa jitake kamar itace Akema hakan, turawan Nan Sun lula har takai ga Sun cirema juna kaya, Shafeshafe Kawai Suke Suna nishi, Wayyo Allah feenat tafada tana kankame jikinta, dama Ana irin haka mace da mace Toh koshine lesbian din da naji Ana fada Kai Subhanallah Ance ubangijimu Allahu yana fishi mai tsanani damasuyi irin Wannan harkan. Kashen TV tayi gaba daya tafara istigifari na kallon da tayi, bangare guda jikinta Sai Rawa yake Wani Abu takeji yana yawo A jikinta, kawai itama Sha'awan take takasance jikin namiji. turo kofar Akayi cikin Sallama, Kasa amsawa tayi Saidai yunkurin tashi da takeyi takasa, my feenah fushi kike haryanzu jifa idonki Yanda Suka kumbura Alamar kuka kikai Sosai, Mumy banjin dadi ne, Sannu daughter na kada kisa Abun Aranki Kinji, Allah yasa Hakan Shine Alkairi. Mumy jitayi Feenat bata amsaba take kuma ta lura da yanda jikin yar tata yake Bari taba jikinta tayi tace Zazzabi kike feenah, Ummm mumy. Ya Allah. Bari nakira dadynki muje Asibiti fita tayi Suka Shigo tare da daddy taba jikin yar tashi yayi yaji kamar wuta, maza Hafsa temaka mata mukaita Asibiti, Cikin kankanin lokaci Mumy tashiryata Suka nufi Asibiti dama Mubeen da mubeena LADI ke rainonsu.

Ruwa Aka Saka mata bayan bincike da doctor yayi Akanta, fitowa yayi yace daddy ya biyoshi Office. Alhji na tabbata din Kai mutum ne mai Hikima, Amma ya'Akai yarka ta Dade Abu nadamunta baka gaggauta Sama mata mafitaba, kodayake Kai namijine ba Lallai ka lura da Hakanba Amma mahaifiyarta tayi babban Sakaci. dacta meyake damun yata yimun bayani Menene matsalarta, Alhji yarka tana fama da Sha'awa me karfi wanda Ayanzu kamata yayi Asama mata Mijin Aure, 'dakata dacta yar Tawa guda Nawa take, duka duka shekarunta 18 ne me tasani, A karatunma me tayi? dacta inaganin Akan maganar Barinta tayi karatu A Abuja dabanyi bane, Shiyasa tasaka damuwa Aranta, Amma yanzu na Amince mata taje tayi. daga Haka ya tashi Dr nakiranshi ya fahimtar dashi Amma inaaaa tuni yabar Office din, Zuwa yayi yace ma Su mumy Sutaso. Har bakin inda motarsu take dr ya biyosu daddy naganinshi yatada motar yabar wajen, Cikin mota daddy ke Sanar da mumy Abinda Dr yafada mishi........Shiru Mumy tayi nadan lokaci daga bisani tace Bana tsamanin Haka Feenat guda Nawa take, mganar jiyace tasata Zazzabi kawai. Atoh Nima Haka Nace Amma yanzu Na Amince kawai Zan Kaita makarantar, tunda Ajiya nayi Searching naga makarantar Mata Zalla ce nidama makarata da mazan nanne banaso. Aishikenan Hakan ma yafi mumy tafada. Feenat duk tanajin Abinda Suke fadi bangare daya taji dadin Amincewa da daddy yayi game da karatunta, Yayin da bangare guda kuma takejin bakin Cikin kin yarda da maganar Dr da daddy Yayi. Kamar tabude Baki tace ita tanason Auren Amma Ina bazata iyaba.


Suna isa gida ta dau wayarta ta kira Leemah tana dagawa tace besty kada kifada ma Abbab. Meyasa kikace Haka besty? Sabida daddy ya Amince, =؃?=؃?Tsallen murna Leemah tayi tace Alhmdllh. Amma ya A'Kai ya Amince? feenat Sanar da leemah Komai tayi Abinda ya faru har kan kallon da tayi da zuwansu Asibiti da duk yanda daddy yama mumy Bayanin Abinda da Dr yace mishi bata moye Komai Acikiba, Hmmm Nifa dama Feenat nadade ina tunanin kinada Sha'awa Sosai, Sabida Na lura da Abubuwa da yawa game dake. Zan gaya Miki Wasu Abubuwa ne Amma saimun Hadu. Shikenan Saimun hadu din. Washegari daddy yaje Abuja Yayi ma Feenat komai kan karatunta zuwa kawai ya Rage mata, Sunje da Mumy kasuwa Sunyi Siyayya mai yawan gaske inda kusan Komai tare take dakko musu da Habibiyar tata Leemah. Bangaren Leemah ma Komai ya daidaita Rana daya Zasu fara zuwa Sun yanke Shawara kan cewa drivern Su feenah ne Zai kaisu domin Su tattauna game da matsalar feenah.


=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

This page for you "Kawar Kawa" Real teemah (Ummu Anut) love you =ؖ? feenah nd Leemah namiko gaisuwa.

Page......8
Zaune Suke Suna fira Suna dariya daka gansu dama Kasan cikin farin Ciki Suke. Noking din kofar da Akeyi Shi yadawo dasu daga firar tasu. Open d door leemah. pls feenah open it. ni batashi Zanyiba dan naji dadin kwanciyar nan. Noking Aka kara akaro na biyu, tashi Leemah tayi ta nufi kofar Dan tasan ko kwana Za'ayi Ana buga kofar Kawarta ba budewa Zatai ba. ganin wacce Suka hadu da ita jiyane yasa ta Murmushi tace Come in. Shigowa tayi tasamu waje ta Zauna, tashi feenah tayi lokaci daya Kuma tana mata Sannu. Yawwa Kausar ta amsa yayin da takara gabatar musu dakanta. Tace ni A Zariya Nake da Zama takara dacewa nazone ku nuna mun books din da kuke Amfadi dasu na Islamic. Idan bazaku damu ba kuma zanrinka Joining dinku muna Zuwa tare wajen Malamin. Ok Leemah tafada yayin data kwaso littafan gaba daya. Tace Mukuma muna Kaduna ne. Kausar nace "Wow" Sannan tafara duba takaddun. Oh dama wa'innan kukeyi Ashe? Su mukeyi feenah ta fada atakaice, Leemah kuma cewa tayi kinga Wanda ke bamu wuya nan ta nuna NAHAWU. Lallai ni gaba daya litattafan nan na haddacesu, atare Suka Zaro ido Sukace "Me kikace" eh na haddace su duka Kausar ta maimaita yayin da tarinka Zakalo wasu wuraren tana karanto musu. Kungani ko? Kawai yanzu Zan kara binku domin nakara tilawa. Take feenah taji Son Kausar ya Shigeta, yayin da leemah ta fada Afili, Wlh kinburgeni Kausar daga gani gidanku Sun baki tarbiyya Kuma Sun tsaya miki wajen neman Ilimin Addini. Feenah tace Gaskiya Kam. Kausar cewa tayi Hakane Amma kuma Abu daya ya gagare iyayen nawa ba. Yayin da ta tashi tana kokarin tafiya. Dan Allah ko zaki rinka zuwa muna koyan darasi Awajenki? Me Zai hana Feenah indai kunason Hakan. Leemah tace munaso. ba damuwa zan rinka Zuwa Sai Anjumanku, Toh mungode.

Feenah Gaskiya yarinyar ta burgeni Sosai, iyayenta Sun tsaya mata, Ashe Shiyasa tun farko yarinyar ta kwanta mana Arai, mukai Saurin Accepting dita as we frind. Eh gaskiya kam nima ta burgeni Amma komiye yasa take qawance da wannan Kawar tata Oho. Wlh nima bata Kwanta mun ba feenah Yarinyar kalar yan iska ce Sam bata dace da Rayuwar kausar ba. Allah ya kyauta bamusan me ya hadasu qawance ba koma yar'uwar tace Kinga be Kamata mushiga tsakaninsu ba. Hakane feenah Leemah ta fada yayin da Take kokarin dauko wayar ta dake Ringing cikin Handbag dinta. brother ke kirana Feenah. tabe Baki feenah tayi Azuciyarta tace Wanan brother din nata da ko Sunanshi ban saniba, daga gani yacika miskilanci daga yanayin yanda yake firar da Sister dinshi kamar wani yasa Shi ya kiranta, ni mema yashafi ni tunda bani yake mawaba Hasalima ban taba ganinshiba. Take ta chanza Tunani dan bataga Amfanin wanda takeyi yanzuba.

khady Wlh Sun hadu ko ta'Ina wa'inan babys din nisunma kara burgeni Sosai fiye da Ranar da nafara ganinsu A School din Nan, nayi mamakin dasuka saurin karbata A matsayin kawarsu, Amma ba Abun mamaki bane Ilimi na yajamun, ni wlh nakara Alfahari da Karatun Addini din nan nawa. Kefa daga gani khdy kinsan yaran manyan mutane ne, domin daga fatar jikinsuma ya isa kigane, Dan ma dayar naga batacika son yawan magana ba. Dan Allah Kausar dakata kin isheni Wlh, naga dai koma menene nice nasakaki A hanya, kuma kinfi kowa Sanin bana Son Ana Yaba wasu Agabana, Amma ba laifinki bane Son da nake miki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login