Showing 90001 words to 93000 words out of 95576 words

Chapter 31 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

magana, Abba Ni duk masu nemana babu Wanda Nake so, Saidai ko nan gaba. babu Wani Nan gaba Munafukan banxa, Ai Wlh Umar Akwai Wanda tun lokacin damukaje Auren Kabeer yola yanuna yana Son Nafisat, kaga tunda batada Zabi itama Amata Aure dashi Kawai. Inno ke zayyno Zancen nan. dariya dad yayi Shikenan mamah inno indai yamiki Ahadasu Kawai ba wata damuwa. Kallon dad feenah tayi tajuyar da kanta Xuwa wajen inno harara ta Wurga mata hade da kara daure fuska. Juyawa inno tayi ta nuna batamasan feenah nayi ba. Alhmdllh Abba ya fada. Tunda yazeed da feenah Sukadai Suka rage marasa jin magana ta, ni Xanyake hukunci da kaina. Wata biyu dasuka Rage Na bikin Nazir da Leemah, Aciki yazeed Shima Zaiyi Aure, dan Zuwa gobe Zani Katsina dan nema mishi Auren balaraba din. itama Feenah Alhaji Umar kashirya muje yola munemi yaron da inno tayi magana Ayi komai dan duk tare Zan Aurar dasu Arana daya. Hakan yayi daidai dad yafada Allah yakaimu da Rai da lafiya. Amin duk wajen Suka Amsa banda feenah da yazeed dasuke jin Kamar Sushake inno. kutashi kutafi ko. tashi Sukai gaba daya wajen ya Rage Abba, dad,Mamy,mumy Sai inno. Bansan mai Suke Shirin tattaunawa ba Na tashi Nabi bayan su yazeed.

Fadawa kan bed yayi lokaci daya ya Rike kanshi ya Rasa miye kemai dadi, gashi gaba daya ya Rasa Wani irin tunanima yadace yayi Ayanzu. tura dakin yusuf da Nazeer Sukai, Ciki Suka Shiga Suka Xauna. Ko kallon yazeed dake kwance basuyi ba, yusuf yafara ma Nazir magana. Gaskiya Captain ina tayaka Murna, Nan da wata2 kaima kaxama Ango tare da masoyiyarka wacce kakeso take Sonka. Murmushi Nazeer yayi kaidai Bari Dr yusuf yau dinnan jina Nake Kamar A Aljannah. Wai yau nine Akasama Ranar Aure da Leemah wacce nadade inasonta Kai Alhmdllh Wlh. Kaban dariya Captain kaidai Allah yasoka baka yaudari Xuciyarka ba, da yanxu Abba yayi maganinka irin Na feenah. Lallai yusuf aini son girmana bekai na feenah ba, duk Abinda nakeso bana Shakkar fadanshi ko A'ina ne, Sabida ni Xata kwabemawa gaba idan ma ban fada ba. Gaskiya Captain ka hadu Shiyasa Nima lokacin banyi Sanya wajen fadama Kausar inasonta ba, Alokacin har Zugani Ake wai mai Xanyi da karamar yarinya, gashi yanxu banda farin Ciki babu Abinda ke tsakaninmu. Nagani ai Dr Allah muma ya nuna mana lokacin mu. Amin Captain Amm....Wani tsaki yazeed yaja wanda yasa yusuf yin Shiru. Juyawa Sukai lfy yazeed? yusuf ya tambayeshi. ya Zaka tambayeni ko lfy bayan komai Agabanka Akayishi. Ohhh wai wannan Abun kakejama tsaki haka?? Aini banga Abun damuwa Anan ba bakada Wacce kakeso, Menene Na damuwa kuma dan Inno ta Zaba maka? Haba Yusuf wai wata balaraba fa take Cewa, Ni Wlh bana Sonta Koma mai Xa'a Mun bazan Aureta ba. Nanfa daya yazeed Kasan Abba baxai Janye magar Shiba tunda babu Wanda yace kaki Samo mata. Inada wacce Nakeso yusuf ita dince bata Sona. Hmmm yazeed tunda Agaban Abba baka iya fadin haka ba, muma ka Rabu damu tunda be Shafemu ba. Yusuf kasan banida Abokin daya wuce Kai ko? tayaya Kana ganin Xa'amun Abinda banaso kuma Kayi Shiru? Yanzune kasan baka da wanda yawuceni Yazeed? Najima tunda ka gane hakan yanxu me kakeson Nayi bayan ni bansan Sirrin Zuciyarka ba, kokuma Dan nine Sarkin Rashin kunya Sainacema Abba be kyauta ba bayan ni banida wacce Xan baka, kawai kayi hakuri Kama Abba biyayya ka Aure wacce Suke So maybe....haba yusuf inno cefa kadai Tasan yarinyar ita kadai kuma take bakin cikin Zamana Agidan nan Saikace kanta Nake Xaune. Tabe baki yusuf yayi duk Abinda babba ya hango yaro baya hangoshi koda yahau tsani. Kaga inno ta hango Wani Abun Atare da balaraba dan haka kayi hakuri Kawai. Yusuf... katseshi Yusuf yayi tunkan yace komai, Nidai ka kyaleni yazeed yanda ban isa Naji damuwarka ba, haka ban isa Nayi jayayya da Abba ba. tashi yazeed yayi yabar dakin Rai Abace. dariya yusuf da Nazeer Sukai. dan Rainin wayo Ai gara da inno ta Samo balaraban Wlh yaje yayi Auren kauye tunda girman Kai baxai Bari yafadi wacce yake soba. Murmushi Nazir yayi Shidai yazeed yanayinshi daban. Ai haka Sister dinka itama take Nazeer. Shikenan yusuf itama ai dan kauye Zasu aura mata kaga Sunja mawa kansu. dariya Sukayi Atare yayinda Suka Cigaba da firarsu kan yanda bikin Xai kasance.

Haba feenah kiyi hakuri komai idan kikaga yafaru dama Chan haka Allah yasa. Mai yuwuwa kiga Dan yola din Shine Zai Zame miki farin Ciki Agaba. Nasani Kausar Amma Ni bance inaso Asamamin mijin Aure ba, lokacin danake matukar Son nayi Auren ai basu yanke Shawaran haka ba, Sai yanxu da wannan inno din tazo komai tace Suce toh basusan lokacin wannan ya huce ba. Sorry besty inaganin wasa Suke muku babu wani Auren kauye dazasu muku. Lallai feenah kinfini Sanin Halin Abba Saikiyi tunani yana chanxa magana ko idan yayi ta Xauna. Kumafa Hakane Wlh, Amma kema feenah kin tabbatar bakida Wanda kike So? Ni Wlh Leemah banida Wani Zabi. Kingani kibari kawai ki Aurenki Kinga Rana daya Zamuyi ma kamar yanda muka tsarama Rayuwarmu. Hakane Aike da wanda kikeso Za'a miki Auren. Sorry Kema zakiso Nakin ne Soon. Tabe baki feenah tayi wai Saikace angaji ??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????dani Wai Wani dan yola, Ai wlh barima Naje Nasamu inno din Nan. Tana fita Kausar da Leemah Sukai dariya. Kinga inno ta iya jan fada daman. Aini banga laifinta ba Leemah Gara tayi maganinsu. Amma Kausar nagane da gaske feenah bata Son bro Yazeed fa, Saidai Shi gaba daya yamutu Akanta yanzu. Dama bana dade inagaya miki hakan ba, Shima yaxeed din Cikin lokacin Nan yafara Sonta, Amma dama Chan nasan yusuf ne yashirya Hakan. toh ai Kausar hadin yayi ne Sosai. gaskiya kam koni zanso ace feenah ta Auri yazeed Amma Kinga da'ace yazeed din besaka Son girma ba yafada yana Sonta da komai yazo da Sauki. Amma yanxu lokaci ya kure musu tunda ansama musu Masoya. Allah yasa Hakan Shine Alkairi toh. Amin dai Leemah. dakin inno feenah ta wuce tashiga. Yazeed tagani tsaye inno nakan bed. Kallo daya tamai ta kauda kai tana jiran inno tagama mgn. Kadaiji Abinda nace maka Wlh idan baka Amince da balaraba ba Saina fada, Ai da idona naga kafurar tafito takalmi A hannu. Kacigaba da Rainamun wayo tsaka wannan lokacina ne na Ramawa. Rasa Abinda zaicema inno yayi. ga feenah data Shigo yanzu gaba daya hankalinshi ya kasu biyu. bangare guda na Xuciyarshi yana tunanin. ya Akayi inno taga Mufeeda ta fita daga part dinshi? Lallai daman tarani takeyi tabbas idan tafadama Abba Cewa mufeeda naxuwa wajena babu Abinda Zai hana ya yarda tunda wai har Inno ta iya daukan mufeeda pic a yar Nokia dinta. bangare guda gaba daya feenah ce tarikitar mishi da tunani ganinta kadai yasashi jin Wani yanayi. Wani irin SO nakema yarinyar Nan? Nifa banma gama yarda Cewa Sonta nakeba, ina ganin tausayinta ne Yamun yawa haka...... Feenah ce ta katseshi. Inno this is d last time dazan miki honing Kan kidaina Shiga harkata, Shi wanda yazo yacemiki yana Sona gaya miki nayi Ni inason Shi? Kawai kinaji da tsufa duk kibi Ki damu mutane. kuma Kije kisan yanda Xaki kisa Ajanye maganar aurena da Wanda bansanshiba. Kinji Nafada Miki karashe maganar feenah tayi Tana karkadama inno hannu. Tana gamawa tayi hanyar fita. Yazeed da tunda feenah tafara magana yazubamata ido gaba daya ta tafi da tunaninshi. tabe baki Inno tayi babu Wanda zesani Chanza maganata. Auren kauyene dole kiyi tunda Ummaru daga kauye yazo ya Auri Hafsat. kaikuma tsaka dallah fita kagaban Waje. Jin shiru beyi Magana ba yasa ta dago kai. ..Sakin baki tayi ganin inda yazeed yake kallo. Tohfa dama Wannan Shi ake kira suman tsaye? Hannu takai saitin idonshi tana kadawa. Firgit yazeed yayi miye haka inno? tsaka kai Zantambaya miye haka, tun dazun tafita baka saniba kayi Suman tsaye, Al'Quran kaban tsoro chanake mutuwar tsaye ma Kayi. Mtsww cemiki nayi Dan Ita Nake kallon kofa Toh? danwa kake kallo Toh? ai duk da baka juyaba Sai yanxu. Akwai Abinda nagani ne yazeed yafada lokacin dayabi Hanyar Fita. dariya inno tayi Xaka gane bakada wayo Ai.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?NADSEER=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...61


Wata daya da Abba yasaka Bikin Leemah da Nazir. Masoyan jinsu suke kaman Sukara jawo lokacin. bayan wata Shakuwa data kara Shega tsakaninsu harda kulawa ta musamman dasuke Samu wajen iyayensu. Matsala daya ke damun Leemah yanda feenah gaba daya Ta daga Hankalinta Kan Auren kauyen daza'a mata. tun Leemah nabata hakuri har tagaji tayi Shiru. yazeed yanzu bashida Aikinyi wanda ya wuce tunani. Dan kusan yanzu Adaki yake huni, wajen Aiki baya kula kowa dukdan Sabida Auren da Abba yace Zai Mai. tun Mamy namai fada Kan yanda yadamu har tadawo tana tausaya mishi. Ganin yanda Dan nata yadawo lokaci guda. Ibadar dayakeyi ada yanxu duk yabari. Sallahr farila daker yake kawota bare Aje Ga Nafila. gaba daya Rayuwarshi ta Chanza game da Auren daza'ai mishi, bangare guda Ga wani irin Son feenah dake kara dawainiya da Zuciyarshi. Saidai bayanda Zaiyi tunda yanaji yana gani Xa'a Rabashi da Masoyiyarshi. tunanin dayake huniyi Kenan dan haka gaba daya ya hana kanshi Sukuni. feenah bangarenta hakan ne kusan huni take Adaki tana kuka, Acewarta Anya Sonta Ake Xa'a Aurar da'ita A kauye! tunda data nuna tanason Auren ba'a mata ba sai yanxu ne Zasu Auramata wanda batama Sanshi ba. Me yasa bazasu jira har Zuwa lokacin da Xata Samu wanda take So ba? Sake sakenta kenan, kullum mum Cikin lallashi take Amma kamar kara Xugata take. Ko'ina ta daina fita duk dan Ace Anfasa Auren Amma kamar kara zugasu take. dan Shirye shiryensu kawai Suke, inda Mamy tasamo musu mai gyaran jiki, duk dacewa bikin da Saura. bangaren Kausar da Yusuf Soyayya sai abinda yaci gaba dan gaba daya kulawa ta musamman Sukeba junansu. Yauma Kausar ce kwance ta daura kanta a Cinyar yusuf tana Zuba mishi Shagwaba, yusuf Sai faman lallashinta yake Kasancewar 1week kenan tana fama da Rashin lafiya. Sorry my Wife kici kadan kawai bada yawa ba! Um"um ni banason ci nakoshi Yusuf. Me yasa kikace namiki Zakici kuma? dazun Naji inaso ne yanzu kuma Na koshi. hancinta Yusuf yaja Nidai kici kadan. Shgawabe fuska tayi dama kace yau Xaka Nuna min result dina. Murmushi Yusuf yayi yes Xan nuna miki Anjuma.pls kanuna Mun yanxu Nidai. dariya ta bashi yanayin yanda tayi maganar. tashi yayi ya dako back dinshi. Wata paper yaciro yana murmushi. Albishirinki! goro Kausar ta fada Cikin kosawa. Wani kalan goro? da Sauri tace fari. dariya Yusuf yayi ya mika mata paper din. budewa tayi ta fara karantawa lokaci guda ta tashi daga kwancen da take tana kallonshi da Alamar tambaya. ido ya kashe mata "you have a 2months pregnant" koh? da Sauri Kausar ta fada Jikinshi da gaske ne Abinda nagani Yusuf?? Shafa bayanta yusuf keyi lokacin daya fara fadin yes d gaske matata takusan tazama Mum. Kara Rungumeshi tayi i Am happy hubby. Kice Alhmdllh my Wife. Alhmdllh kausar tafada. Rungumeta Yusuf yakarayi yayin da yashiga Kwararo mata addu'an Sauka lfy da Samun Zuri'a mai Albarka. Hubby kuma Sam ban san inada Ciki ba har 2months ko Amai banayi. Hancinta yusuf yaja ai Haka Akeso habibti. Amma bazan fadama Su feenah ba! Why? Surprising dinsu Xanyi Saidai kawai Suga na haihu. dariya yusuf yayi Sosai, Ai da kanshi babyn Xai tonaki idan ya girma. bazan bari yafito ba ai. dariya yusuf yayi Cikin Ranshi yace lallai haryanzu Kausar yarinya ce. Zomuje nafada miki yanda Xakiyi kada Su gane. tashi Kausar tayi tabi bayanshi Zuwa bedroom dinshi. Janta yayi kan bed ganin Abinda yake shirinyi yasa ta Shagwabe face Nifa banda lfy kasani. Jawota Yusuf yayi jikinshi Sorry. toh ka fadamun mana. Kawo kunnanki kiji oya. mika face dinta tayi Yusuf yayi Sauri kama lips dinta kissing dinta yafara Ahankali, tun tanason hanashi har Sakon yafara isarmata Dan haka tashiga tayashi.

yau tunda Asuba mufeeda tashiga Shirin fita. Dan haka tana gama Shiri ko kallon Seemh d khady dake bacci batai ba ta fita. Motar Seemah dake Harabar gidan Nasu tashiga tajaaa da gudu. tafiyar mintina30 tayi Zuwa wani kauye dake gaban kd Kafin Akai Zaria. parking motar tayi a bakin titi Inda ta tari Machin domin yakarasa da ita Cikin wani daji. Nan ma ba karamin tafiya Sukai ba. Saida Suka kusa karasawa wanda ya dauketa yafara mata magana. Hajiya Gaskiya tunda kikazo wajen bokan nan bukatarki tagama biya! Allah Ko bawan Allah? Allah kuwa Nake fada miki Hajiya duk matar Dana dauka nakawo Nan da farin Ciki take fitowa. lallai kace yau natako sa'a nima Wata kawata tamun kwatancen Nan din. Ahhh Gaskiya kawarki yar gari ce Ai yau nake fadamiki kishiyarki Zatabar gidan. Uhum bama wannan ya kawoni ba Malan. Sauka tayi, Zaka tsaya Nafito bawani dadewa zanyi ba dan kamaidani titi. Hajiya Ana jirana faaa. Zan Kara maka kudi kan yanda ka daukoni. Ahhh kaji harka jeki kizo Ina Nan. Karasawa Kausar tayi daidai yar wata bukka tana Sallama. tadan juma Awajen kafin katon wani mutum yafito bayanshi da wata mata. Daga ganin matar irin Matan manyan masu kudine marasa tsoron Allah. Wucewa matar tayi tabar wajen. Ke babu ka'idar Sallama Anan wajen. Afuwan boka mai Nasara. Biyomo toh kicire takalmi tafiya da bayaaaa. yanda bokan yace ma mufeeda haka tayi tabishi Xuwa Cikin yar bukkar. Munsan meke tafe dake. Wani saurayi kikeson Aure Wanda ada kikesonshi dan kudinshi, Zuciyarki ta Chanza kinasonshi yanzu b dan kudi ba, baya Sonki ko kadan Shi, dan haka kikazo A Cusa mishi Sonki Kamar yayi hauka, duk dacewa kinje wajen bokaye da dama bukatarki bata biya ba. duk dacewa mufeeda Tasaba jin irin haka wajen bokaye Hakan be hanata mamakin wannan bokan ba. duk yanda kafada Hakane boka. Wata irin dariya yayi ta marasa imani mudin munsan komai daman. Amma boka Ancemun batamun Al'amarina Akeyi Kozan Iya Sanin wake batamun? Leko Nan kiga mai batamiki tanayine domin itama takamu dason yaron. Lekawa mufeeda tayi ganin khady Cikin kokon ba karamin Razana tayi ba. Lallai zatasan koni wacece. Boka yanzu tayaya Zan Samu Shiga Zuciyar yazeed yazama nikadai yakeso kuma ya aureni?? Wannan aikinmune kin Samu, Saidai Aikin Akwai kudi da yawa. Boka kada kadamu konawa kake bukata zan baka indai bukatata Xata biya. dariyar bokaye yayi Ayauma idan kinason Auren yazeed zaki aureshi, Saidai Akwai mace daya dayakeso fiye da kowa babu wanda Zaiso Kafin ita Saidai bayanta. Yanzu Zanmiki Aiki kizama kece Abaya. Amma kada kidamu da wacce yakeso din Aurema Za'ai mata ba daman ya Aureta. Saidai duk dahaka Zakizauna da kishiya domin Ahalin yanzu Mahaifin yaron Aure Zai mishi, Saidai yaron bayason wacce Xa'a aura mishi din. da farko da mufeeda Taji yazeed Aure Xaiyi hankalinta yatashi,Amma dataji cewa bayason yarinyar Saitaji daidai. boka ba damuwa Abarshi yayi Aurenshi Amma Asan yanda Xa'ai dai Na Aureshi. Wannan ita dayace bukatarki? Ita kadaice boka. leko kigani yanxuma Aikinmu Zai fara. Lekawa mufeeda tayi Cikin kokon da boka ya nuna mata yazeed tagani kwance yana bacci tayi mamaki domin tasha ganin Acikin lokacin nan yana Sallah. kingani yanzu natura mishi Aljana, daya tashi zaifara nemanki, barima kigaaa. Yazeed taga yatashi daga kwancen dayake Rike da kanshi, Amaimakon taga yayi salati kaman yanda yasaba Saitaji yana kiran mufeeda. Wani irin Tsallen murna tayi inda taciro kudi masu yawa ta aje gaban bokan. wani kwalli yabata tarinka Shafawa duk sanda xata hadu da yazeed. Gdy tayi ta fita tabar wajen. Lokacin da mufeeda takoma baccin Su seemah Suke dan haka tashiga Shiri danzuwa gidan su yazeed.

Mamy ce da Abba Zaune A katon parlon nasu sai inno da Leemah dake gefe guda da Alama fira Inno Kema leemah. Yazeed ne yafito Sanye Cikin wata Shadda Orange Colour Sai kamshi yake kwadawa,face dinshi dauke da Murmushi yakarasa wajen iyayen Shi yana gaidasu. Cikin kulawa da nuna farin Cikin yanayin yanda sukaga dansu Ayau Suka Amsa gaisuwan. Shafa kanshi Abba yayi my Son kokaifa yau Har Kyau ka kara Sabida kasaki Ranka. Murmushi yazeed yayi nagode Abba. Allah yamaka Albarka. Amin Abba. Kallonshi Mamy tayi Sai ina haka kanata kamshi? da Sauri inno dake gefe tace Su tsaka bako gaisuwa dan Zakaje wajen balaraba? kallonta yazeed yayi ya yatsina fuska wacece balaraba kuma? matarka mana ta katsina Ai Wlh bagaka yanda kayi Kyau ba har Naji kishi ma. Mtsww ke kikasan balaraba ni kidaina batama Masoyiyata Suna. Wajenta Zaka kenan? Eh inno ko Kada naje? Aa wace ni! Ai soma nake kayi kabar gidan nan,Xanma baka sako Wajen mahaifinta. mtsww Inno kinada matsala. Kamar ubanka ko? Dariya Leemah tayi bro kabar inno zata bata maka rai kafin kaje kanuna kwalliyar. Murmushi yazeed yama Leemah Hakane sister bari naje. Waima ina Zakaje bro? Wajen mufeeda Masoyiya. ba leemah kadai ba hatta inno da Mamy Saida Suka Zaro ido. Abba dabesan wace mufeeda ba shine yayi Murmushi, my son watoh bakason zabina shine kasamo Wata koh. Abba bahaka bane daman mancewa nayi ban fada Maka Mufeeda ba. Ba damuwa son mufeeda yar gidan waye? Kafin inno tabude bakin magana Sukaji Sallama. Abba ne ya Amsa. Mufeeda ce tashigo Cikin Shigar yan bariki, tana tafiya tana karairaya. kallonta kawai Suke da mamaki. Lallai wannan da Sauran

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login