Showing 87001 words to 90000 words out of 95576 words

Chapter 30 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

har Xuwa lokacin data gama Suka fara kuka. Jin kukan Yusuf da yazeed suke Har cikin Ransu dan haka yazeed yaja Yusuf Suka karasa wajen. Kausar naganinsu ta tashi ta fada jikin Yusuf tana kuka namaka laifi yusuf ka Aureni batare daka gama Sanin halina gaba daya ba. Rufe mata baki yayi danashi ganin kamar ta fita hayyacinta. Cikin Ranshi yake tunanin dama Abinda Kausar ketason fadamun Kenan tun farkon haduwarmu,duk tashiga damuwa nakasa fahimtar ta. Ajiyar Xuciya tarinka saukewa Ahankali Saida tasamu Natsuwa Kadan Yusuf yacire bakinshi Cikin nata. Karasowa Leemah tayi tarike hannun yazeed tana kuka itama. bro Yazeed dan Allah ka yafemun wlh mamy ma ta yafemun nadaina Aikata duk wani sabo Ayanxu,dan Allah kada kayi fishi dani da feenah kuma,kaine yakamata ace kana Ziyartanmu A Skul koda yaushe,kuma kana tambayar halinmu amma bro Yazeed kullin face dinka Ahade tayaya baka bamu kulawa ba, baka damu damu ba kuma ace bazamu Aikata laifi ba? Dole xamu Aikata tunda muna ganin babu Wanda ya damu damu bare Idan munyi lefi ya hukuntamu. Ayanzu Ra'ayinmu yasa muka daina dan girman Allah karka tsanemu kamana uxuri pls...kukane ya kwacema Leemah takasa Cigaba matsota yazeed Yayi jikinshi is ok Sister. girgixata yarinka yi yana lallashi Kamar yarinya saida tayi Shiru yakarasa kusa da feenah, hanunta ya Rike Sister me yasa kuka Aikata haka? Kuka ta fashe dashi Rashin kulawar iyayenmu ne Amma wlh bazamu Kara ba. kuka take kamar ranta xai fita rasa Yanda Xai lallasheta yazeed yayi sorry Kawai yake fadi, Ana Cikin haka Saiga Captain Nazir yakaraso,daga wajen Aiki yataso, yabiyone dan yaga Leemah kafin ya wuce gida. Da Sauri feenah ta tashi ta fada jikinshi tana kuka Sosai. yaya Nazir for give me pls...magana take gaba daya Voice dinta ya dashe ba'ajin me take fadi. Waye ya rasu wai? Abinda Nazir ke tambaya Kenan lokacin daya Kara rike feenah Sosai, dan Aduniya ya tsani ko kadan yaga sister dinshi Cikin damuwa. Babu wanda ya'iya bashi Amsa saida Suka gaji dankansu sukai Shiru.


Yusuf ne yafara Sanar da Nazeer Abinda ke faruwa,daga bisani ya daura dacewa munji duk Abinda kukace kuma mun yafe muku Sabida Allah Ubangiji ma yanason mutumin dazai Aikata Sabo Sannan yanemi gafara ya kuma tuba taubatan Nasuwa. Kunga Ubangijin dakukama laifi zuwa yanxu muna saka ran ya amshi tubanku da yardar Shi. Sabida haka muma mun yafe muku. Amma kunyi kuskure babba Kuma bakuda hujja kan Cewa ba'a lura daku bane a Abaya, Amma inaganin kaddarace ta sameku. Allah yakara yafe muku gaba daya. AMN Sukace. Nazir yakara musu da tashi nasihar. Haka yazeed da Dr Zainab Suma duk sunkara musu Ahaka Akabar Zancen kan Cewa duk Sun yafe musu. bangaren yazeed Ayau wani yanayi yakeji game da feenah be taba jin yarinyar ta burgeshi irin na Yau ba, kuma yarasa dalilin Hakan. Shidai yaga yanata lallabasu Ita da leemah Har Zuwa lokacin da suka tashi. bayan Kwana biyu kawayen duk sundawo yanda suke Ada farin cikinsu Sai Abinda yakaru Zuwa yanxu basuda wata fargaba kan wani Abun. Aikinsu sukasa gaba kawai. Inda Yusuf da Kausar Soyayya mai karfi takara Ratsa Xukatansu. Tun yaxeed yana tunanin maiyasa yanxu damuwar feenah ta dameshi harya Bari yanxu.dan yagane bazai iya Cire tunaninta Aranshi ba. haka kawai yau dayaxo office yakeson ganin feenah "why" ya tambayi kanshi, Xuciyarshi tabashi Amsa maybe danka dade baka gantaba tunda yanxu bawani haduwa kake da itaba. mtsww Amma meyasa xan damu dason ganinta? tausayinta kawai kake Xuciyar shi ta fadamai haka. Yes hakane yafada da karfi. Amma ya xanyi naganta? Idan taxo kuma mai Xaka ce mata? dafe kanshi yayi yanason Cire wannan tunanin Cikin Ranshi.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...59

Shiga Office dinshi Xaiyi ganin yawan patients din dake Xaune yasashi Shiga Office din dake kusa da nashi. Xaune yaganshi ya Xubama files din dake gabanshi ido, da Alama tunanin wani Abun yake. Xama yayi kan daya daga kujerun dake gefe yana kallan shi. Yazeed! Yazeed! Yazeed! Saida yakira Sunanshi Sau3 Kafin ya dago ya kalleshi. Yusuf yaushe kazo? murmushi Yusuf yayi inafa Xakasan Nazo. Yazeed wai har Akwai wani Abu dazai dameka ka kasa Sanar dani? menene Amfanin friendship dinmu na tun yarinta? 2days Har Wani rama Kayi habaaa Ai koda'ace baka Sanniba Naxo na tambayeka meke damunka Xaka fadamun yaxeed bare ni dakaina. dan tsaki yazeed yaja Nifa na fadamaka babu Abinda ke damuna,Wlh kafiye Naci yusuf. Shikenan kaje ka kashe kanka yazeed Sabida tsabar Xurfin Ciki da miskilanci. Eh Naji Ciwon Hauka kakeson Na dauka Nasakama kaina bayan Ni bawani Abu dake damuna. Ok. Naji. patients din daka Tara waje faaa? Pls Yusuf kaduba Su mana. Wlh baka isaba dan Rainin wayo Saidai natura maka Nursing1 da zatai helping dinka. Tabe baki yazeed yayi Ai Abin bana tada jijiyoyin wuya bane Naji turomun. Eh din Yusuf yafada yafita waje, karo yaci da Dr Zainab dake kokarin Shigowa. Maman Haneef barka. yawwa Dr Yusuf Angon Kausar. Kedai Kincika tsokana Dr Zainab. Babu Wani ai Angon Kausar dinne. dariya yusuf yayi. Naga kinyi Shirin tafiya time be karasa ba. Eh wlh Hanif ne Sunyi Hutu A Skul yau.Xanje na dauko Shi. Ashe daukan excuse kikazo. dariya Dr Zainab tayi Aikuwa dai. Yana Ciki dai ko? Yana Ciki yusuf yabata Amsa. Ok ta fada yayin data bude kofan. Shiga tayi Ciki yusuf yanufa inda su kausar Suke Zaune. barka Dr yazeed! yawwa Maman hanif. Pls inason Xantafi gida yanxu Anyima Su Hanif Hutu ne yau. Amma lokacin tashi beyiba Kiyima babanshi Waya ya daukoshi. Abban Shi baya gari. Nifa da Sonake kiduba patients din dake waje. Ayya Amun uzuri. ba damuwa kije. Thanks Ser. tashi tayi Xata fita Ammm Pls Dr Zainab! dawowa tayi ta Xauna Any problem?? last time dana kiraki Xuwa gidan yazeed Naji kinyi wata Magana Namance me kikace yanxu. Murmushi Dr Zainab tayi Natuna ni. Cewa nayi Naga Amaryar mu Allah yakaimu musha biki. "Exactly" Amma time din wace kika gani ne??? feenah mana Dr! kara juyowa yayi gaba daya Maman Haneef feenah ai bata dace dani ba. Ido Dr Zainab ta fiddo waje Lallai Dr yazeed baka lura d Kyau ba, Ai Wlh duk sanda kuka jera kuka fita babu wanda Xayi tunanin Kai ba mijinta bane. ba karamin dacewa Kukai ba Ga yarinya mai Hankali Wlh. Murmushi yazeed yayi Amma batasona Ai Dr. Murmushi itama tayi Amma kai kanasonta ne??? Sosa Kai yazeed yayi Ni bana Sonta kawai Naga Ina yawan tunaninta yanxu I don't know why. O.k. Nazata ma kana Sonta ne dana San yanda Nayi nahadaku kuka Sha Soyayya. Cije lebe yazeed yayi yanason yima Dr Zainab magana Anma besan mai Xaice mata ba. Shikenan yazeed bari natafi Amma kadaina yawan tunaninta kada Kaje kaji kanasonta Alhalin bahaka Ranka yaso ba. fita tayi bata jira amsarshi ba. Cikin Ranta kuwa dariya Abunma yabata. Mutum yafito yafada Abun dake damunshi Miskilanci bazai barshi ba, Ai nima kuwa baxan Nuna maka Nasan kanayi ba. Yazeed tana fita yabuga table din dake gabanshi Nifa naso ta turota Dan nadade banganta ba. Anma gara nacire Tunaninta kamar yarda Dr Zainab tace tunda ba Sonta nake ba. Rufe bakinshi kenan Aka turo Kofar. Be dagoba bare yasan waye yashigo. Zama tayi a daya daga kujerun face adaure kuma batada niyar magana. Shakar kamshin turaren yake Har Cikin Ranshi yake jin dadinshi. dagowa yayi dan ganin waye ido biyu yayi da feenah. Ido ya fiddo waje lokaci daya ya maida y lumshe yana murmushi. Bansan maiya tuna Cikin Ranshi ba ya maida fuska ya daure Sak yazeed din da yakoma. ke baki iya Sallama bane?? Cikin Ranta tace Shiyasa 2days banason haduwa dashi wlh. Ba dake Nake ba. Saida tadan bata lokaci Kafin ta dago kanta tana kallonshi. Atare Sukaji wata irin faduwar gaba atare kuma Suka maida kansu kasa. aini nayi baka Amsa ba feenah ta fada. miye yasa baki tsaya har Sainajiba? Nifa Wlh Abinda na tsana kenan tambaya da nuna isa feenah ta fada Cikin Ranta. Afili cewa tayi Nifa bansan mai Zan gaya maka ba, bro yusuf ya turoni Nan if not Kasan babu Abinda Zai kawoni wajenka,pls kacemun ga Abinda kake so Natashi natafi. tunda tacigaba da magana yake kallon bakinta yanda take motsashi idan b kallonta kake ba saika Rantse kace ba ita take maganar ba. dawo d Hankalinshi yayi kekoh! Koda yake nadade dasanin bakida kunya tun farko. Amma Xan koya miki Hankali Soon.yanxu wannan file's din Xaki iba kirinka turamun patient din dake waje One by One. Zumburo baki tayi ta'iba file's din tayi waje....kallonta yayi yasaki Murmushi komai kyau yake mata Cutie.

Haba Seemah kina ganin tun Ranar bekara nemana ba, Anya da'ace da gaske yakamu da Sona Ai da yanxu yakara nemana ko? tsaki Seemah taja Cikin Ranta Afili dariyan dole tayi Khady kincika Xumudi. Kinsanfa miskilin mutum irin yazeed komai Sai anbi Ahankali kanshi. yanxu Samu Xaki kikara Xiyartarshi daga Sanda kikaga yafara Sonki kamar ya mutu Saiki daina Xuwa wajenshi da kanshi Xakiga yadawo yana bibiyarki. haba dai Aunty Seemah? Ke wai khady Kamar ba mace ba koda yake yarinta Yasa, keni banma Ga dalilin dayasa kikeson Aurenshi ba Naga duk Abinda Ake Samu Cikin Auren kema yanzu kina Samun Shi. Hakane Seemah ni kawai Sonshi nake d Aure idan ban Aure shi ba inaganin Xan iya Samun matsala. Ashe kuwa Zaki mutu! Kallonta Khady tayi kamar ya??? da Sauri Seemah tace ina nufin Zaki mutu dan dadi dan kuwa Kamar kin aureshi kin gama. dariya khady tayi Har kinsa gabana ya fadi daxun. ai Saiki dauko Abinki ki maida dan munkusa musha biki. dariya khady tayi Shiyasa Nakesonki Seemah. Allah ko? Eh dagaske Mana. magana Seemah Zatai Mufeeda tashigo dakin. Xama tayi fuska adaure. Toh lfy kuma Mufeeda? Haba nagaji. Wlh nagaji Seemah Saikace wata bilonia ce nidin Haba ina dalili. Wai miye yafaru Mufeeda? Seemah kina ganin yawan kudin Dana kashe kan yazeed bokaye daga maicemun Aurenmu Zai kasance bayan Sati2 Sai Mai cemun yaxeed Zaizo ya Sameni da kanshi.kina ganin bokan Chan danaje wajenshi cemun yayi Aranar yazeed Zaizomun d maganar Aure yau nakoma yana gayamun wasu banxayen maganganu Haba. Lallai dole kidamu kawata, Ammafa tawani bangaren Sainaga kamar ba Abun damuwa Aciki Sabida kinriga kinsanar da yazeed Halin wacce Akace Xai Aura,kinga yanxu ba lallai ya aureta ba, Hakan Wata dama ce dazakibi kikara Zagewa dan ganin kinci Nasara. Keni Seemah Nama tambaya Ance Shida yarinyar basa wani Soyayya.Sai yanxu Nayi danasanin fada mishi Halinta tunda Abanza Nayi,gashi Ranar bakaken maganganu Nayita fada mishi Son Raina, kinga Idan bada bokaye ba ban isa nakara tunkarar Yazeed kai tsaye ba. Kallon Khady Seemah tayi ta kashemata Ido daya. Amma mufeeda Sainaga Kamar kidaina Asaran kudinki haka,kefa mace ce Yanzu kinemo kissa kirinka jefa mishi Kawai. Hmm Seemah bakigama Sanin Halin Yazeed ba Wlh,ba irin kissa da ban mishiba duk Abanza. Amma Bokan danaje wajenshi yau yace mun rushemun Al'amurana Ake, duk yanda Akai feenah din nan ce Kuma Amma Xanyi maganinta ne Ahankali. Lallai kam kidau mataki iska dai na wahalar damai kayan Kara Wlh. Kaman ya fa?? Ita feenah din Nake Nufi mana inaganin son maso wani fa takema yazeed din. Kinga kuwa ai Awahalce Zata kare. dariya Mufeeda tayi Kedai Bari Wlh Nasanma Son masu Wani din take mai Adaiyi mugani. dariya Abun yaba Seemah Sosai cikin Ranta take fadin "Wannan batasan me take ba" Afili Cewa tayi Adaiyi mugani kam. Kallon Khady Mufeeda tayi waike yaushe Xaki tafi ne?? Yatsina face khady tayi Saina Samu biyan bukatata. Tashi Seemah tayi tana dariya Zaku mutu kan Wanda besanma kuna haukar Sonshi ba. Amma idan bukata ce ai kingama biya Saidai Ko dan kedin jarabatuce.kiyi Aure Kawai Shi yafi. Aunty mufeeda bazaki gane ba mijin danakeso Ake neman Asircewa Nikuma na hana,burina kawai nakeson yacika Na Aurenshi kafin nabar garin nan. tabe baki mufeeda tayi ta tashi tabar Wajen.

Xuwa yanzu yaxeed yagama tabbatar ma kanshi Son feenah yake, matsala daya dole yacire Sonta Aranshi domin ba Sonshi take ba. Leemah tun tana tunanin mai yasa yazeed yakeson taita mishi firan Feenah har ta daina tunani. dan yanzu da xaran sun koma gida Xai xaunar da ita yace tamishi firan dasukai. ganin haka Yasa take mishi firan Feenah Hakan Kuwa yakeso Xama yake tana bashi lbr yana dariya Kamar ba yazeed mai Halin Shariya ba. Miskilancin dai yana nan domin haryanxu yaki Sanar da kowa Abinda ke Ranshi. fadanshi da feenah Sai Abinda yakaru ma. Sam ita haushi yaxeed yake bata, kusan huni Suke fada Cikin hospital din nan. Yusuf Shidai yanzu yazubama yazeed ido danyaga gudun ruwanshi,dan haka be nuna mishi cewa ya gane komai game dashi ba. Haka rayuwan take ta Cigaban musu. Leemah da Nazeer yanzu Anxama daya daurin Aure kawai Ake jira,domin yanxu basa iya Rayuwa batare da daya yaga daya ba. Mufeeda da Khady Soyayyar yazeed ba karamin Azabatar dasu take Ayanxu ba. gashi duk inda Mufeeda ta bullah Sai Taga ba chanji dan haka yanxu tadan lafaaaa Acewarta Sai bayan kwana biyu tacigaba da neman mafita. Khady Har yau takasa kara komawa wajen yazeed Acewarta kada yagane ita ba mutuniyar kirki bace gara Shi ya nemeta. Haka Seemah ke kara dulmiyar dasu kan cewa Xasu Samu Nasara, Abayan idonsu taci dariyanta ita daya. Abba da daddy Sun yanke Shawaran Saka Ranar bikin Nazir da Leemah,inda inno takafa kanbu kan sai Anhada Dana yazeed. Yanzu Abba da daddy tunanin dasuke Yi kenan yanda Xasu Shirya Abun. dan haka Suka yanke Shawaran haduwa gaba dayansu gobe a gidan Mamy.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....60

Washe gari gaba dayansu gidan Abba Suka yada Zango,inda Suka hallara babban parlon dake Kasa. Shigowar Abba da daddy kawai Suke jira. mintuna kadan tsakani Saigasu Sunshigo. gaisawa Sukayiyyi daga bisani Abba yafara Magana. Yazeed ina yusuf ne?? Abba yace Suna Hanya Shida Kausar. Madallah kafin karasowarsu Bari Naji ta bakinka. Matar danace kasamo kasamu kuwa?? durkusar dakai yazeed yayi kasa Abb.....inno dake kusa dashi tayi Saurin Kai bakinta Saitin kunnan Shi,tsaka Wannan karan kada ka Cuci kanka Xuwa yanxu Kai kanka Kasan Nafisatu kake So, Toh kafadi Gaskiya idan ba hakaba Amadi Zai Aura maka koma wacece. Maganar inno ta dake kunnan Shi, Gaskiya ta fadamun Inno. Amma yarinyar bata Sona Ai kuma! ni yanzu nace inasonta gaban mutane girmana Ai yafadi,kuma Xata kara Rainamun wayo tunda dama bata da kunya. Sannan ma....Mamy dake dayan bangarenshi Xaune ta katseshi my Son kafadi Abinda ke Ranka kada kabari Abbanka yayi fishi yamaka auren dole. Auren dole kuma?? Tambayar da yazeed yayi ma Zuciyarshi kenan! Abba Zai iya Amma gaskiya ni bazan Jama kaina Raini wajen yarinya karama ba.magana Zaima Abba yaji Sallamar yusuf da Kausar. Saida Suka gaisa gaba daya yusuf yadawo kusa da yazeed y Xauna. Abba ne yacigaba dama kai muke jira yusuf Kasancewar yakamata Ayi Komai kana Nan. Abokinka nake tambaya ko yasamo Matar danace yasamo, Kasan 6months kenan danace mishi, banda Shekara1 Dana taba bashi last time. Eh Hakane Abba Ai yanxu inaganin yasamo wacce yake So. Madallah Shine Nakesonji daga bakinshi Ai. K'asa kasa Yusuf yayi da murya kaji Abinda Abba kesonji daga bakinka, idan kaga dama kaki fadan Gaskiya Sabida miskilanci irin Naka. Kana batamana lokaci yazeed Mamynshi ta fada. Amm Abba ni bansamu wacce nakeso ba Har yanxu. kallonshi Leemah,Kausar,yusuf da Nazeer Sukayi da Alamar tambaya. Lallai Wannan bro din bazai taba Chanza hali ba Leemah ta fada Cikin Ranta. Mtsww Kaje ka kashe kanka yazeed Yusuf ya fada Cikin kufula. Yazeed kenan Soyayya ba'a mata yanga Kausar ta fada Aranta Tana murmushi. Nazir murmushi kawai yake yana kara jinjina Son girma irin Na yazeed. Inno data Cika da takaicin yazeed Afili tace dan iska kawai, kafison Abarka da kafura tana Shigomana gida Alabe tana fita a labe, toh Wlh baka isaba! Amadi kabashi balaraba yar gidan ladoo dama tun sanda yana Zuwa wajena take Sonshi. Mamy Na dariya tace Aikuwa mamah Nasan yarinyar tana Zuwa gaidani idan naje! Ita kuwa Fatima Kinga idanma yarinyace baya So Ga balaraba. Shikenan hakan Za'Ayi Abba ya fada lokacin daya maida hankalinshi kan Nazir. Captain kaidai munsan komai kuma munyi Shawaran Saka Ranar bikinku kaida Leemah Ayau. dan haka Nan da wata2 Za'ayi Aurenku insha Allah. Murmushi Nazir yayi mungode Abba, Leemah dake gefe jitake kamar ta tashi ta taka Rawa dan farin Ciki. Hada ido Sukai da Nazir Atare Suka kashema juna ido. Minstilinta Kausar tayi mazari Kawai ai kyabari Sai Ranar Auren kiyi Rawar kai haka. dariya Leemah tayi Kai Kausar kemafa haka kikai. Cigaba Abba yayi ALHJ Umar Faruk ko kanada magana dasu? gyada Kai dad yayi Aa babu Amma wacece balaraba da Za'a ba my Son? Kuma yace yana Sonta ne?? da Sauri Inno tace Ai A Katsina take Umar,ta dade tana Sonshi ba lallai Saiyace yana Sonta ba tunda beda Matar Aure,mukuma mungaji da ganinshi haka b Aure. Murmushi kawai dad yayi Allah yasa Alkairi Toh. Amin inno tace da Sauri. Kallon feenah Abba yayi My daughter kema ina Alkawarinmu dake yake?? Saida tadan bata lokaci daga bisani tafara

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login