Showing 66001 words to 69000 words out of 95576 words

Chapter 23 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

MASANA WA SULASA WA RUBA, FA IKIFTUM ALLAH DA'ADILU FA WAHIDATA AU MA MALAKAT AI MANUHU*! ( ku Auri Abinda yamuku dadi nadaga mata biyu biyu,ko uku uku,ko hudu hudu.idan kunsan bazakuyi Adalci Atsakaninsu ba toh ku auri guda daya kokuma Abinda hanunku ya mallaka na daga kuyangi) dan haka Malama Khadija Kinji Allah be hanasu Auren mata hudu ba,
Sadai idan bazasuyi adalci atsakaninsu ba.kuma dakike magana Akan fita har Kina cewa wai muhada kanmu da matan Annabawa kona Sahabbai! Kwarai kuwa dole mutun musulmi yayi koyi dasu, domin sudin iyayen Mumunai ne Kuma Su tsarkaka ne. Sayyidina Aliyu Allah yakara mishi yarda yace.... (babu yadda Za'ai mace tafita daga Dakin mijinta batare da wata babbar lalura ba,kuma idan ya kasance ma Xata fita tanemi Xanin baiwarta ko maiyi mata wanke wanke ta daura tayanda babu Wani namiji dazai ganta yayi Sha'awarta)Amma saikaga Matan Xamanin nan Idan Zasu fita unguwa Ansha ado Abinda batamawa mijin nata.
Kuma maganar dakike kan Sauran matan Kasashen dasuka Cigaba inda Xa'aga mata a Governor Ko wasu mukamai ai Manzon Allah yace duk jama'ar dasuka Shugabantar da mace baxasu Rabauta ba Ranar Alkiyama.kuma kince tsakaninki da namiji babu wata Amana dayayi Miki gargar Saikice yabaki takarda toh wannan Kuma Sai idan Kinyi Auren. Allah yasa mudace.daga haka takoma ta Xauna. Masha Allah jama'a suka rinka fadi yayin da Wata malama ta taso ta Rufe taron da Addu'a Su feenat Sun Samu kyauta masu yawa Dan Har kujeron maka Aka basu.daga Haka taron yatashi Cikin farin ciki. SU mammy Sun dau hanyar komawa Yayin dasu Leemah Sai Xuwa gobe.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...44

Washe gari tunda Safe Su feenah Suka fara Shirin barin makarantar. Haka kuma dalubai Sai Shigowa Suke Suna yaba bajinta irin tasu feenah, Kusan daidai kone Wa'inda Suke Cikin Skul din da basuzo wajen Su feenah Neman Alfarmar Su Zama kawayensu ba. Kausar da Leemah Sune masu Amsa musu wanda feenah ita dai Saidai tayimusu Murmushi,Anan ne Suka gane Ashe friends din Su3 basuda matsala da Suna masu kallon Rashin fahimta.Sundai gane Acikinsu Feenah itace marason magana wasu Suna fadi Aransu Miskila ce wasu kuma Suna ganin Tanada Class ne. Leemah duk wa'inda Suka Shigo Saita Sanar dasu bikin Kausar. da Haka drivern Su Kausar yazo inda Zai Aje Su leemah A kd Kafin ya wuce da Kausar Zaria. Mota Suka Shiga yayin da driven ya kwashe Gifts din na musamman da Aka ba Su,Dan ma Su Mamy jiya Suntafi da Wasu. Cikin mota Gaba dayansu Suke kara jin dadin irin Kayutar Xuwa Makka da Akai musu. Kausar ce tafara magana Nifa Nafison nafara Zuwa Kafin bikin Nan. dama Ai yafi my Kausar daga Chan basai muwuce Sudan dinva. Haka kuwa Leemah kin kawo Shawara mai Kyau,Amma Ina Zamu Sauka a Sudan kike gani? Hotel mana Ko kuma gidan Hajiya...wama take? Gara dai Hotel din feenah ta fada ataikace! Shikenan Hakan ma yayi yaushe Suka Shirya mana tafiyar Kausar ta tambaya? bari muga Leemah ta fada tana ciro wata takadda. Kai Ashe jibi nema tafiyar. Kai haba Kausar ta fada tana karbar takaddar.Kaai d gaske kuwa Lallai Xamusha gajiya. Kallonta feenah tayi gajiya Ake da ibada See you.dariya Kausar tayi nidai bance ba Naga Yau Xamu koma gida,jibi Muje Saudiyya Xuwa 1week muhuce Sudan,da mundawo Biki Xa'a fara Kinga Kuwa bamuda Hutu. Zubaida kawai! Feenah ta fada tana Tabe baki. Allah ya kawo wanda Zaiyi maganin wannan bakin naki.dariya Leemah tayi tace Amin. Haka Sukayita firarsu gwanin Sha'awa. Tafiyar Awa daya da Rabi yakaisu kaduna. Bari mufara Aje feenah ko.eh yafi kufara Ajeni domin wlh kun isheni daman. dariya Sukayi kausar tace iro Unguwar Dosa Zaka Ajeta ka gane gidan ko? Ahhh ai kinacewa Unguwar Dosa na gane.yawwa Kaimu Chan daga Nan gidan Hajiya fatima inda kake kai Hajiya Xaka Aje Leemah.Toh toh Toh ba damuwa Ai iro ya fada lokacin dayake parking kofar gidan Su feenat. fita tayi Kausar nafadin sai Mun hadu,Allah yakaimu feenah ta fada tayi Cikin gida. Leemah wannan Matar brother din Naki Saimun chanza ta.kinban dariya Ai Shima brother din nawa Halinshi ne Kinga vasaisu dafa kansu Suci ba. Lallai kam Su dafa kansu Amma wannan Shan kamshi haka,ke Nifa har yanzu banma yarda Suna Son junansu ita da yazeed ba,kinsan dai idan da gaske ne babu yanda Xa'ai feenah takasa fada mana. Mtsww ke Wlh Kausar din Nan kincika maida Abu baya,ke duk pictures da Video's Dana nuna miki basu gamsar ba. toh Leemah bakya ganin tunda mukazo yazeed baizo Abuja ba sai jiya,jiya dinma basu wani haduba bakiga yanda Nazir da Yusuf Suke rawar kai ba har Saida muka hadu dasu Sukaji dadi,Toh babu yanda Xa'ai Ace Feenah Na Soyayya da yazeed kuma Sukaasa haduwa Ajiyan Nan. Oh My God Kausar har yanzu baki gane boye Al'amarin suke ba basason fa Kowa ya Sanine,ke dakanki kinsan inno bata fadin maganar da ba daidai ba,kuma yusuf din daya fada mana Shima karya yayi kenan? Ke bama Wannan ba Sau Nawa Ina ganin feenah da bro Yazeed Sun kebe Suna magana idan duk wannan be isheki sheda ba pictures din Dana Nuna miki Ai sun isa. Ajiyar Zuciya Kausar ta Sauke Shikenan Amma.....katseta Leemah tayi kidai Xauna Xakisha mamaki idan kika gansu da kanki kya Rantse kice dama Chan Atare aka haifesu.dariya Kausar tayi Xanso Naga feenah an yazeed waje daya. Murmushi Leemah tayi daidai Sanda Aka karaso gidansu. Toh my Kausar Sai mun hadu pls kigaida Hajiya Sosai. Tom insha Allah my halimcy bye I will miss you. Me too bye. Daga haka tayi ciki Su Kausar Sukayi gaba.

Tana Shiga Twins Suka taso da gudu Rungumeta Sukai ur Wlcm Aunty feenah Suka fadi Atare. Thanks Cuties muje kada Ku yardani.dariya Sukai mubeena tace Aike babbace bazaki fadi ba. Waye yace babba baya faduwa Mubeena? Mai Kyau ne ya fada mana. Tsaki feenah taja tunowa datayi wa Suke kira mai Kyau, Shikenan ka dawo yanzu Zasu isheka da Xancen banza.kallonta Mubeen yayi daidai Sanda Suka Xauna kan kujera. Aunty feenah ke bakyason mai Kyau ne? Yana dariya yanzu fa,kuma yace Xaije Saudiya ko mubeena? Eh mana kuma Xai Siyo mana Aunty balarabia. Nidai kutashi ku kira mum pls. Tashi Sukayi Suka tafi da gudu.Cikin Ranta take fadin wai wani Aunty balarabia ya Xauna yana gaya musu Shirme. Mum ce ta Sakko Oyoyo My daughter,tashi feenah tayi ta Rungume mum.mumy ya gida? Lfy my daughter ya Hanya.Alhmdllh mum.kinga yanda kika kara kyau my daughter kaman ina kusa dake Lallai Leemah na kulamun dake.dariya feenah tayi Kai mum.mumy kinji jibi Zamu tafi.Kai dama da wuri Aka shirya muku tafiyar kenan? Eh wlh mum daxu naji su Kausar Suna mgn a mota. Amana addu'a.insha Allah mum.Nazir dake Shigowa yanzu Sister yaushe kika dawo? Oh yaya Nazir ka Zauna mana. dariya yayi yakarasa ya Xauna ya Leemah ta? duka Mum takai mishi Mara kunya Kawai Agabana kake Xancen budurwa. Am Sorry mumy. Yawwa mumy mun hada tafiya Zuwa Saudiyya Nida yusuf da yazeed. Kai Haba yaushe kuma? Inaganin Xuwa gobe ko jibi. Lallai kun kyauta kunga Saiku hada tafiyar dasu Feenah gaba daya.kallon feenah Nazir yayi Sister kuma tafiyan yanxu ne? Eh jibi ne Amma kuyi tafiyarku daban. matsawa yayi kusa da kunanta Sister ya haka Kibari muje tare dan Naga Leemah da Kyau. tabe Baki feenah tayi ta tashi Mum bari Naje Wanka.ok daughter kiyi Saikizo ga Abinci. Maika fadama yarinyata kasa ta tashi? Sosa Kai Nazir yayi mum bakomai.kai kasani dai Garama dad dinka yazo Afara maganar Aurenka mu huta. dariya Nazir yayi mumy tawa ni kadai. Kajika Sauran yaran nakaisu bola. Nidai bance ba mum dinmu.

Xaune Suke gaba dayansu a parlo da Sallama takarasa.Oyoyo Halimatu Oyoyo Halimatu. Karasawa tayi ta hau Cinyar Inno.kai daughter karasamun Uwar tawa Xaki? Abba Wane ni Sannuku da gida,Sweet Mamy Hy, bro Miss you. Murmushi Mamy tayi Allah ya Shiryamun ke.Amin Abba ya fada Suna dariya. Kallon yazeed inno tayi tsaka bakaga gudan jinina bane? mtww wai tsaka ni wlh Abba kaja mata kunne tafita harkata! Kaci gidanku yazeed Mamy ta fada tana nunashi da Hannu. Sunkuyar dakai yayi Sis ya Skul din? Nifa fishi Nake dakai bro Yazeed kaki kaje ka ganni Sanan yanxu Ina maka magana kayi Shiru. Sorry Sister kece daga Xuwa Kika nufi wannan tshowuwar. Ayeririri inno tayi guda yau nagane kishi irin na yazeedu dama Nadade danasanin kishina kake Cikin gidan nan Shiyasa kake Alfarma,Aurene dai kayimun tsufa Akai kasuwa.dariya duk Sukayi, banda yazeed da yaja tsaki Mtsww kinada matsala wannan tsohuwar Wlh. Tashi yake kokarin yi mai ya tuna yadawo ya Xauna.Abba jibi ne tafiyata Xamuje tare da Nazir da yusuf! Allah ya kaimu my Son. Amin Abbana,mamy bakice Komai ba. Allah yamuku Albarka Son Allah ya tsareku gaba daya.Amin Mamy ta. bro yazeed Ina Xaka ne wai??Sister Saudiya Xani Nayi muku addu'a. gyaran murya Inno tayi tana kyafta ma leemah ido. itama leemah kashema inno ido tayi Alamar ta gane. Laaaa Abba Ai muma jibi Sukace Zamu tafi. Kallonta yazeed yayi kinga idan kinje Saikiyi addu'Anki ma kawai. dariya Leemah tayi kaima ka karamun da taka ba. Tunda tafiyarku taxo daya ai saiku hada tafiyar gaba daya ko? Mamy ke tambayar Yazeed. Haka kuwa ya dace inno ta fada. Hararar inno yayi,ya kalli mamy. Kai Aa mamy tunda itama da kawayenta Zata Gara Suyi tafiyarsu ni banason Shirmen Su. da Sauri Inno tace Amadi kanajinshi fa. Murmushi Abba yayi kyaleshi tashi kaje yazeed Kowa yayi tafiyarshi daban yama fi. Tashi yazeed yayi yana fadin yawwa Abbana yasan Halin yara. Inno data Saki baki yana fita tace Amadi Bazaka daina biye yaron nan ba kenan? Inno Rabu dashi dakaina Xanje Nahada musu tafiyar. Murna Leemah tayi tace yawwa Abbana.

Kausar na karasawa gida gaisawa kawai tayi da Hajiya sai yar firar dasukai.Hajiya bari Nayi wanka yunwa nakeji Wlh.maxa yar Albarka Kiyi kixo kici Abinci.Toh mamah. Yawwa Kausar Kafin kitafi nikuwa maganin dakike Amfani dasu kinajin chanji Ajikin ki? "Sosai ma Hajiya" kinga maganin infection din nan ma Saura Kadan,Sati biyu kawai nayi Amfani dashi Naji Alamar Sauki,har Asibiti naje Sun tabbatar Mun dacewa banida Wani Ciwo Yanzu Ajikina.kai Alhmdllh Nayi matukar farin ciki Hajiya ta fada tana daga hannu Sama. Amma mamah ni haryanzu ina fargabar tarewata gidan Yusuf! Kallonta Hajiya tayi kina nufin duk Rawar kafa din nan da Yusuf keyi Akanki haryanzu babu Abinda ya shiga tsakaninku? Kausa??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????r taji nauyin maganar Amma ya zatayi mahaifiyarta ce itace wadda yazama dole tasan matsalar ta,domin daga Ubangijin daya Halliceta Sai Mazon Sa babu wani wanda yachanchanta ta girmama bayan Su Sai mahaifiyarta da Mahaifinta daga bisani Sauran mutane. Dan haka babu wani Amfani danta boye mata Sirrinta. Eh mamah babu Abinda ya shiga tsakanina dashi ina tsoron kada yakasance Nidin ba budurwa bace karashe maganar tayi da kuka. Jawota Hajiya tayi kan jikinta tana Shafa bayanta,ya'isa yata na fada miki babu Abinda Xai faru tsakaninki dashi Sai Alkairi ki kwantar da hankalinki. Inason yanxu kisanar dani gaskiya kin taba Aikata wani da Da Namiji ne? Da sauri Kausar tace Wlh Allah mamah bantaba Aikata Wani Abu dana miji ba. Indai hakane kuwa Kausar ki daina daga hankalinki Akan Wani Abu na daban. Shikenan Mamah insha Allah Na daina.Allah miki Albarka ya kareki daga Sharrin mutum da Aljani da dukkan Abu Mai cutarwa.Allah Amin Hajiyata Kausar ta fada tana kissing Hajiya A kumatu.maxa tashi kiyi Wanka.Tom Hajiya.....Namance ban fada miki ba mamah! Meke nan yata?? Jibi Xamu tafi Saudiyya. Kai masha Allah Naji dadi Allah ya tsareku.Amn Kausar ta fada tayi Ciki. Tana Shiga kiran Yusuf na Shigowa wayarta. Da murmushi ta daga.my wife I miss you Abinda Yusuf yafara fadi kenan. Miss you more Kausar ta fada kasa kasa. Meke damunki Sweetheart kaman kinyi kuka. Zaro ido tayi Kaman yana ganinta banyi ba Sweety Kawai gajiya ne. Sorry kinji.Uhum kawai Kausar tace. Albishirinki! "Goro my Honey" jibi ne tafiyarmu Saudiyya nida Yazeed da Nazeer. Wow what a Wonderful Story lyk Sweet. Ajiyar Xuciya yusuf yayi dan nace Zanyi tafiya kike murna Haka? Waye ya fada maka kawai dan inaganin Xamu tafi tare gani ga mijina Shiyasa na fada haka. Me kike fada haka? ina fada maka jibi muma Xamu tafi. Wow yusuf ya fada are you Sure? Yeah Kausar tace! Naji dadi matuka dole tafiyata ta dawo nida ke. No Honey mu hada gaba dayan mu dai. yes Yusuf yafada da karfi hakan ma yafi. Wayyo Xaka fasamun kunne. Am Sorry my.dariya Kausar tayi kama kunenka. Shima dariya yayi kin mance wa'azin jiya dakikai ko? Au na mance.kin kyauta Ai. Uhum Uhum Kausar tace kaman irin Xatai kuka din nan. Menene Kuma Sweetheart? Ni Wanka fa Xanyi ka hanani. Sorry kice dai kinason nazo namiji oya Shirya ina Xuwa.Rufe ido tayi ni banaso. Zakiyi bayani idan kikaxo hannu ba wanka bama har.......kashe wayan Kausar tayi jin duk Zai kashe Mata jiki.Hanyar toilet tayi face dinta dauke da murmushi.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?NADSEER=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page..45/46

Zaune Suke babban parlon Abba mamy inno and Leemah. Inno naji tana magana idan ni baka yarda da Zancena ba Ai Ga Halimatu nan Ka tambaya Amadi. Kafin ma Abba yakai ga tambayar Leemah tayi Sauri tace Abba Wlh da gaskene bro Yazeed da feenah Suna Soyayya.Kasan dai yanda bro yake da yaya yusuf baya boye mishi komai,kuma Kasan yanda nake da feenah idan ma baka yarda ba Abba Bari ka gani.wayarta taciro ta Shiga Nuna ma Abba pic din feenah da yazeed har wanda take bacci kan jikinshi a mota. Girgiza Kai Abba yayi yanxu dai na Shirya muku tafiya Anjuma da Karfe 8 Zaku tafi. Haba Amadi inno ta fada ya muna magana mai Muhimanci kana wani xance. Sallamar Kausar ya hana Abba cewa komai. Da gudu Leemah ta tashi tayi kanta.my kausar harkun karaso. Kardai ki ballamun yarinya mamy ta fada daga Nesa.dariya Sukayi suka karasa. har Kasa Kausar ta tsugunna tana gaida Mamy da Abba.Amsawa Sukai Cikin kulawa.Mamy tashiga tambayar ya Hajiya.Mamy lafiyansu qalau tace Agaidaku.muna amsawa. Juyawa Kausar tayi ta gaida Inno.Cikin Kulawa inno ta Amsa ma Kausar. Mamy ce tace Ai ba karamin birgeni kukai Ranar walimanku ba. Yarana Akwai hazaka.Allah yamuku Albarka. Amn Sukace Gaba daya. Abba yace Ai Wajen Aiki daya ma Zan Sama musu.yeee Leemah ta fada.Abba dama bro yazeed ya daukemu a Asibitin Shi. Nima haka nake gani mamy ta fada.Shikenan idan kun dawo Saiku Kai mishi takkadunku ya duba Ai. Thanks Abba Kausar ta fada Kai adurkushe. Kausar waye ya kawoki ne?Leemah ta fada? Yusuf ne ya Shiga wajen yazeed yanzu. Waini ina Nafeesatu Abba ya tambaya.da Sauri Leemah tace Abba Ai tace Xatazo yanzu duk ta nan Xamu wuce. Inno ganin Xa'a Shiririntar da wanchan magana yasa ta kalli Kausar.kafso Dan Allah Nafeesatu ba budurwar tsaka bace?? Gaba daya parlon Sukasa dariya. Kausar tace eh Suna Soyayya Amma babu wanda Sukeso yasani. kallon Abba mamy tayi kajifa mutane duk Hakan Suke fada,Anya Abban Leemah ba Gaskiya bane kuwa? Koma dai menene bari Nakira yazeed din Suzo Shida yusuf. Kafin ya daga wayar ya kira Su feenah Sukashigo tare da yaya Nazir,mum,dad Sai Twins. Ai gaba daya parlon yakara hargetsewa Leemah da Kausar Sukai Kan feenah. Twins Sukai wajen inno,Mamy ta tashi tana taren Aminiyarta mum yayin da Abba ke fadin Aminina Umar Faruk bako waya. duk lokaci daya kuma suka koma Suka Xauna Aka Shiga gaisawa. Dad yace Alhaji Ahmad katara mutane A parlon naka. Inno najin haka tace Umaru Gara ma dakazo ai domin magana mai Muhimanci Akeyi. toh Toh Alhmdllh Dad ya fada,Ai Saimu cigaba. Abbane ya kalli feenah yace Yata Angama karatu lafiya? Alhmdllh Abba feenah ta fada Cikin Sanyin muryarta. Masha Allah Abba ya fada. Yanxu Sai maganar Aure ko kuma neman Aiki? durkusar da Kai kasa feenah tayi tace Aiki Abba. Ahhh ban yarda ba yata nafison kufara Aiki kuna dakunan maxajenku. Feenah batace komai ba.Abba yace yanzu wa kika tsayar Amatsayin mijin Aure? Saida tayi Shiru nadan lokaci daga bisani tace Abba yaya Kabeer! Toh Shikenan Kinga dama gobe mukeson Xuwa Yola din Xamusan Abinyi Allah yamuku Albarka.Amin duk yan wajen Suka fadi.Inno kallon feenah tayi Nafisatu kifadi tsakaninki da Allah kada Ki cutar da kanki. Kallon Inno feenah tafarayi dan bata gane me take fadi ba.harara ta Sauke mata takara daure fuska. Haushi inno taji tace kin harara kanki ni Gata nakeson nayi miki.ganin inno Xata fadi wata magana yasa Abba cewa kutashi kushiga ciki feenah.tashi tayi Leemah da Kausar na binta a baya. Waikai Amadi meyasa kakemun Hakane yakamata fa muba yaran nan Abinda Zukatansu Suke so ba san Ranmu ba. Haba inno bakiga yanxu Agabanki na tambayeta ba tace Kabeer ne Xabinta. Dad ne yace wai meke faruwa ne? Da Sauri Inno ta kwashe komai wanda yusuf ya fada mata game da feenah da yazeed harma da karinta ta kara ta fadama dad.kallon kallo Aka shigayi tsakanin dad da mum. Inno ce ta katsesu idan ban fada daidai ba Ai ga Nazeer Nan Shima ya Sani. Kallon tambaya Daddy yayima Nazeer. Eh daddy Akwai Soyayya atsakaninsu tun Kafin nafara Son Leemah! Toh gashinan kunji ni nasani andade Ana Boye Abu Anan gidan Amma ku kunki yarda,Wata kila saikun gani da idonku Xaku yarda. Aa inno bawai munki

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login