Showing 1 words to 3000 words out of 95576 words

Chapter 1 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

??ࡱ?>?? 0????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????,????

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~?Root Entry???????? ?F1
WordDocument????*0Table????????ZData
???????????????????? P?T?KSKS?*?????????pp????????ID??444444446$??W*p??44????4????4?4??44?? =ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad


Bacewa nayi kusakkobane wai yafada yana kara tamke fuska=?!? Leemat ce tayi karfin halin cewa dan Allah my brother kayi Hakuri bamusan Bamusan lafinmuba So Sorry tsaki yaja nikke gayama bakusan laifinkuba kushigomun mota kowacce takama waje A baya ta zauna Sannan wacchan sai wani Magana take kasa kasa Tawani Cika ma mutane kunne Kamar Sakarya ya nuna Feenat dake baya tana Zare ido Sanan ma tukunnah Uban wa kuke ma dariya ne, bro Dan Allah dai kayi hakuri Wlh badakai muke ba Girgiza Kai yayi yakoma mazaunnshi Ya Zauna Still yaki Jan motan Leemat ce ta tabo feenat Alamar ta tashi takoma gaba nuke kafada feenat tayi Alamar taki, Leemat taga idan ta biye ma Feenat haka zasuyi tazama ta tashi Ita takoma gaban Dan tsaki yaja kadan Sanann ya figi motar yatafi.......Yanzu dan nashigo motar da batawa ba shine har wani yasamu Damar Yimun wannan wulakacin wai harni yake cema Sakarya Wlh ba laifinshi bane Laifin Haruna driver ne duk Wannann mgnr Feenat keyi cikin Ranta tadan jaaa tsaki mtswwww Karar wayan shice ta dawo da kowanne daga tunanin dayakeyi dagawa yayi yasa A has free HELLO! Yazeed yazeed Feenat takara nanatawa Aranta karo guda Kuma ta yatsina fuska Hello yazeed wai ko bakajine da Ker ya bude baki inajinka Yusuf Banza Sarkin miskilanci Kanaji kana wani shamun kamshi kamar mace yanzu dai ya'akaiyine Yusuf Yazeed yafadi yana mai Son kaudar wacchen maganar, Kaifa muke jira tun dazu ko kamance dacewa Yau Zamu cin Girkin Amarya gidan Dr Khalid ne Uhum Yazeed Ya fada ban mance ba Yanzu Ina Hanyar Kawo nakusa karasawa Leemat na dauko daga Ckul, Lana nufin yanzu daga Abuja Kake kenan Ummm Yazeed yace Toh yanzu Ina Leemat din take? Keyyyttttt Yazeed ya Kashe wayan Banza parrot kawai yafada yacigaba da Kallon hanya, Kanada Aiki Wannan murtuke fuska kamar wani Zaki ta fadi Aranta tana mai kara jin Haushin Shi, Leemat ce tace yawwa bro Zamu Aje Feenat A unguwar dosa Feenat yace Aranshi Afili kuma Ya kara hada Rai bece kala ba yawwa besty Saiki mishi kwatance ko? Kwatance faaaa kikace besty Ohhh Namance kefa baki iya komai ba Leemat ta fadi A tsokanance bayan 2mnt Karan text Taji tashigo wayanta duba Tayi taga Leemat Wallahi besty kisamo Mafita yanzu Abinda Sakon ya kunsa kenan tunani tayi kadan ganin yakusa Zuwa Unguwar tasu gashi batasan wajeba Kawai number mumy tayi dealing.......Hello Sweet daughter Kun karasone dadynki yace Kuna hanya Tare da friend dinki Eh mumy but turamun Location yanzu na gidanmu Ok daughter cikin minti 2 text din mumy yashigo take ta tura ma Leemat dubawa tayi Tasaki murmushi Aranta tace Kawata kenan wato Ita bazatamai magana ba Hmmmm Ajemai wayan tayi gabanshi bayan ta kunna mai location din bro kashinan kaduba hanya Kallo daya yayi ya kauda Kai Domin ya gano Wajen lokaci kadan baya yayi parking Akomar katafrn gidan su Feenat take G.R.A. yan majilisu Unguwar dosa fitowa tayi Leemat ma tafito Sukai hugging Juna Feenat tasakar ma Leemat kiss A kunatu I will miss you besty Ahhhh Besty Kada kidamu bro zai kawoni tunda yaga gidan, bye ok bye Sukai Sallama har takai bakin kofar Tajuyo Leemat cema Wannan nagode da driven dina dayayi Bye=?K?ta nago mata Hannu itama ta Naga mata Afusace yaja motar yabar Wajen, Noking tayi Wani dan dattijo yafitoh ya bude Wayne nace wayane turus yayi Lokaci daya kuna ya washe baki Ahhh nafisa ce Sannu ya Hanya murmushi tayi Sannu Baba hanya Alhmdullah Toto Kawo Kayan Ashiga dasu Aa baba kabarsu Ba nauyi Toh Allah yamiki Albar Amin tafada tana mai Shigewa ciki. Mumy mumy! Naji tana kwala kira..... Wlh kinji nafada miki Leemat duk Sanda nakara zuwa daukoki Kika kara kwaso mun wata Sai jimiki ciwo nonsense Ji yarinyar Sam batada kunya Saikace wata yar'iska kurrrrrrr Cikin Leemat yayi kara Toh Kodai Bro yagabe Feenat YAR LESBIAN CE Kai Ina idan da yagane cewa zaiyi Nafita Harkarta, badake nake mgn bane Leemat firgirgit tayi Sorry brother insha Allah bazai kara faruwa ba Murmushi yayi yace that is my One and Only Sister ajiyar Zuciya tayi tayi murmushi itama Adaidainan Ya karasa Get din gidan nasu dake Unguwar Rimi.......... atare Suka fitoh duka Ur Wlcm Aunty Feenat wasu yaran su biyu suka fada atare daga gani twins ne Thanks twins din mumy kunkara wayo daddy ne yakaro ur wlcm my Ummi Rungumeshi tayi Tnx daddy nasameku lfy lafiya qalau Ummina Mumy ce tace Aisai kumukarasa tunda ba'asan daniba Sai tsabar kirana kuma Ake murmushi tayi takara tayi hugging din mummyn tata I miss You Mumy na me too my daughter Zomushiga ciki kihuta gjy kice Abinci Atare family din Suka shiga gaba dayansu dared Sama Feenat ta Haye tayi dakinta Cike da gajiya tsaffff dakin yake ko'ina Sai kamshi yake komai nacikin Dakin kuma pink ne samular da jakar Hannun ta tayi tacire kaya Ta daukko wani dan karamin towel ta daura tayi toilet.........
[12/11, 14:42] Hassan Atk: =ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
BY

Nadeeya Muhammad Ahmad

BISIMILLAHIRRAHMANNURRAHIM

GODIYA ta tabbata ga Allah wanda yabi ikon Rubuta wanan labari Allah ka kara dadin tsira da Salati Abisa Annabinmu Muhammad S.A.W Amiin ya Allah kabni ikon gama wanan littafin lafiya=?O?

TSOKACI Ban Rubutu wannan labarin Dan wani ko wataba Hasalima kirkira nayi, yakamata mai karatu ya tsaya ya Fahimci Sakon dake cikin littafin bawai Kai tsaye Arinka Zagi ba. Banyishi Danwata manufa saidan Tunatar da iyaye dakuma Jan Hankalin yan mata.

SADAUKARWA Wannan littafin gabaki dayanshi Sadaukarwane Ga Aminiyar Arziki Xaynab Ummu Mahbub. Allah ya kareki daga sa idon makiya ya Kara miki hakuri,kwanciyan Hankali Tare da Arziki mai Albarka I love you So much=ؖ?=؋?

Page 1
Zaune take A Harabar makaran tar tasu Inda yanmata Masu ji dakansu kowacce keshiga tsalatsalan Motocin da Aka yiyyi parking dinsu daga dukkan Alamu Hutu Daluban makarantar suka Samu, Haba FEENAT yakamata kawai kizo mu'ajeyiki A kd tunda muma kan Hanyane Asalima Sai munhuce Kaduna Zamu Huce Zaria Wannan direvern Naki bawani tawowa yayiba idan banda haka ina kaduna ina Abuja Hmmm Wacce Aka kira da feenat Tayi Ajiyar Zuciya tace kausar Kawai ku wuce nagode Zai karaso nan bada jumawaba Kausar Zata kara magana ta kusa da Ita Ta jata Suka bar wajen, Haba Khady Yazaki wani jani haka bakiga har yanzu direvern ta be karaso bane ba Ok don bekarasoba mukuma Saiki shanyamu tunda tace bataso ai ba'a dole naga Kausar bata kara tanka mataba taja mortar Sukabar Harabar makarantar, feenat tana Zaune Awajen har Wajen 10:30 na Safe bini bini taja tsaki mtswwwww daga kan da Zatayi Suka ido2 da besty dinta Leemah Atare Suka Zare Ido=?(? Leemah baki tafiba feenat baki tafiba Suka hada baki wajen fada A'tare kuma Suka Sakar ma junansu murmushi feenat ce tace wlh besty kinga har yanzu Haruna driver be karasoba Nakira daddy yace Yana Hanya Ina tunanin Ko Akwai abinda Ya tareshi Shikenan besty Ba wanan ba kinga Nima Yanzu brother na Ya karaso tashi mutafi Leemah tafadi tana murmushi Kai Anya karkuma yazo besameniba Aa basaiki kira daddy kice Ace ya komaba kawai Ouk muje toh Suka kama haryan inda brother din Leemah yayi Perking Suna Zuwa Leema ta buga uban tsalle wooo bro I miss you yawani yatsina fuska Shiga muje nidai ta tabe Baki dan idan da Sabo Ta saba da halin yayan Nata bude baya Tayi Tashiga tamai feenat Alama da Tashiga gaba =??murguda baki feenat Tayi itama Ta bude baya tashige Shikam cije Baki Yayi yaja fuuuuuuuuuu yabar Wajen Sunatafe babu Mai mgn Acikinsu Saichan feenat tajawo Hand back dinta taciro waya tafara kiran Nomber daddy Ringing......2 tayi yadaga Hello Ummina Haryanzu bekarasaba ne daddy bekarasaba Amma gani Ahanya Wata frind dita zata kaini Ummina kikula dakanki Toh Allah ya tsare Amin daddy Saika kirashi kada ya karasa Ok daughter Shikenan bye Ya Kashe wayan, Juyawa tayi Suka hada Ido da Leemah Ta kashe mata Ido Suka Kwashe da dry Kerr.......... Sukaji Mortar Ta tsaya yja tsaki dalla kufitoh kubani Waje malamai yafada ba Alamun Wasa=?!?=?!?

[12/11, 14:42] Hassan Atk: =ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya Muhammad Ahmad

In dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

*da Bazarku Nake taka Rawa=؃?=؃?=؃?iyayena Abin Alfaharina Ina farin ciki daku Akowani irin Hali Allah yakaro muku Lafiya tare da tsawoncin Kwana me Albarka=?O?Love you With all my heart mum and dad=ؙ?*

Page.....4
feenat ce daure da towel gawani karami A hannunta tana goge gashin kanta da Alama daga wanka tafitoh wajen makeken bed din dake tsakiyar Dakin ta nufa, Leemah Leemah tashi kishiga nafitoh. Haba Feenat kaina Sai yayi ciwo ni kibarni da Asuba Nayi Leemat tafada cikin muryar bacci Feenat bata Kara bi takanta ba ta dakko wata doguwar Riga tasaka tajawo darduma tafara gabatar da nafilfili Raka'a 4 tayi ta daga hannu Sama tana kwararo addu'oeh take! Abinda ta Aikata dazun ya bijiro mata Azuciya kuka mai tsanani tashiga Rairawa Tana, Ya Ubangiji ka gafarceni Kan Abin nan danake Aikatwa ya Allah Kasani Nauyina kan iyayena yake wajibine Su magancemun matsala ta Amma Suka banzatar Dani gashi nafada kan turbar Shedan Ina Aikata Abu mafi muni Agareka, ya Sarki mabuwayi mai Shiryar da bawaYayin da yaso ya Allah Kashiryar da Zuciya ta Nasani nidin mai girman Zunubice gareka Ubangiji ya Allah badan niba ka gafartamun Zunubaina kakuma ganar da Mahaifana,,,,, ya Allah narokeka Dan girmanka Dan Albarkacin fiyayyen Hallita Ka yaye mun yawan Sha'awar nan Ka Kara daurani kan Hanya maidaidaciya......wani Kuka ne ya kwace mata =?5?=?5?kuka take Sosai na nadama Abinda take Aikatawa,,,, Haba Feenat wan nan wani irin Abune kin Hanani bacci da ihun kukanki Leemat tafadi Rai Abace... Dan Allah Leemah kitaso Muyi magna feenat tafada cikin dashashshiyar murya Kinga ni ba'inda Zan Sakko kibarni nayi baccina tunda ke kika Jawoni, Abinda Zaki fada din yawuce kice kinyi Nadama Kuma Sau nawa kina Alkawarin kin bar lesbian,,,,,,wannan kukan naki dashi Gara babu ki tsaya idan Nadamar gsky Zaki kikai Zuciyarki nesa,,,,,,,,bare kuma Nasan ba nadamar bace Dan Wanda besan Halinki ba Shi Za'a ba labari. Toh nima dai NADEEYA ban San Halin Feenat ba kuma masu karatuma Zasuso Suji wacece feenat.......

SHIN WACECE FEENAT NE
Alhji Ibrahim dattijo mai dadtaku Tare da matarsa Nafisa Asalin fulanin yola ne Suna Rayuwarsu cikin jindadi da ganin girman Juna Sunada yawan Arziki SHANU RAKUMA da dai wani dabban kiwo na fulani Allah ya Azurtasu da haihuwar Yara 3 Nazir Shine babba Sai Aishatu Sai Sukai Auta Umar daga nan haihuwar ta tsaya musu, kusan kansu duk daya dan ita Nafisa Akai Akai take haihuwar ta, duk da cewa Fulanine Iyayen su basuyi kasa a quiwa wajen ganin yaran nasu Sunyi Karatun Islam dana Zamani ba, Sun taso da hazaka Nazir da Aishatu Aji daya Suke Inda suka wuce Umar da Aji daya,,,,,,, bayan Su Aishatu Sun Kammala Secondary dinsune Tasamu miji tayi Aure Anan yola inda yarage Nazir da umar wanda tun tasowarsu suke Son junansu Ahaka Nazir yaki ci gaba da karatunshi cewa Sai Umar ya Zana jarabawarshi ta Secondary Sucigaba tare,,,,,,,,,Masha Allah bayan lokuta Sun Samu addimetion Suka tafi makaranta a .A. B .U . Zariya,,,,, Hutu ke kaisu garin yola Suna matukar temakon iyayensu duk dacewa babu Abinda Suka nema Suka Rasa hutun Karshe dasukai Suka koma yola Anan ne Nazir yasamu mata yayi Aure yacigama da business Alokacin Aishatu tana da yara 4 duk Maza Anso Umar yafito da mata Ahadashi da Dan uwanshi yace Shifa Ina karatu mai Zurfi yake So yayi inda yasha banban da Sauran yan uwanshi kenan,,,,,,,Alhji Ibrahim bai cika takuraba indai wajen karatune Shiyasama ya Amince da Hakan, Umar kaduna yakoma don cigaba da karatunshi wanda da ker Nafisa ta Amince da Hakan yakanje ya dubasu Akai Akai, karatu yake Sosai wanda yasamu degree har biyu Anan ne ma ya yake Shawaran yafara business gun Wani Mahaifin Abokin Shi Alhji Aminu,,,,,,,,Suna gudanar da komai cikin Amana da gsky lura da Hakan ne watarana Alhji Aminu ya kirashi...... Umar badon komai na kiraka ba Nalurada irin Amanarka da Iliminka Da nagartarka Sannan Kwanakin baya dakuje yola da Sulaiman yabani labarin irin mutumcin iyayenka,,,,,,,,Don Haka na yake Shawaran Zan baka Auren Yata "Hafsat" Sai Asan nan Umar yadago Kai yace duk Abinda Ka yanke daidaine Baba Nasan bazaka taba cutar daniba Nayi matukar farin ciki duk dai Nasan cewa daman bazanji Kunya ba. Kaje Zanje yola muyi magana da Mahafinka Kafin nan Zaka fara Zance da Hafsa dan kufahimci Juna Yace toh Baba Alhji Aminu yaje yola Mahaifan Umar Sunyi farin ciki matuka Duk dacewa Sunso dan nasu yayi Aure a yola cikin yan uwanshi, Amma basu nunaba Sabida Alhji Aminu dattijon kwaraine bayan wata biyu Umar da Hafsa An fahimci juna inda Suke gudanar da Soyayya mai tsafta abinka da masu ilimi Acikin watan kuma Aka Saka Aurensu Ranar Wata juma'a misalin Karfe 10:00 dunbin mutane Suka Sheda Auren Umar Ibrahim da Amaryarshi Hafsat Aminu, Su Aishatu dasu Nazir duksunzo kaduna Kasancewar Agidan Alhji Aminu Ake gabatar da komai Hatta Su Hajiya Nafisa da Matar Nazir data haifa yara biyu mace da na miji duka suka dungumo Anci Ansha Anyi komai cikin Mutumci. Wani katafaren gida da Umar yagina A Unguwar Dosa Nan Aka kai Hafsa Gidane kato nagani nafada komai yayi=?L?


Bayan Shekara daya
Hafsace Zaune da katon Cikinta Tana duba wasu takaddu Sai rintse ido take tana cije baki daga dukkan Alamu batajin dadi Abun taga Saici gaba yake tayanke Shawaran kiran Mijinta Awaya. tana Sanar dashi yatawo Dan dama banisa yake da gidaba Sabi da ita kasancewar Soyayya Suke Sosai danko Sharokan Sai Haka lol Hafsa machace yar boko Ga Kyau Kota'ina ta hadu Ga iya Zama da miji Shiyasa Suke cin karansu ba babbaka. Yana ganin Halin da take Ciki ya temaka mata Suka Shiga mota Sai Asibti Cikin mintuna da bazasu wuce5 ba Aka fito da jariri Kato farisol kyakyawa dashi. Wayyo zokaga murna wajen masoyan nan biyu dama duk Wasu masoya nasu. Ahaka Aka Sallmesu Suka wuce gida cikin farin ciki Aishatu Ita tazo ta Zauna da Hafsa har'akai Suna Ranar Suna yaro yaci Suna NAZIR Sunan yayan dadyn shi kenan. Bayan watsewar taron Suna da dare yana Zaune Suna fira Ga yaronsu sun rungume daga yau dai Hafsa kin koma "Mumy" murmushi tayi tace kai kuma "daddy" ba Ahaka Zamansu yacigaba da tafiya... yaron yanada wayo Sosai Dan haka yana Cika 3years Suka Sashi makaranta dama gaba dayansu Burinsu Kenan yana kokari kuwa matuka Bayan yacika Shekaru biyar ne Mumy ta tashi da wani Zazzabi mai tsanani Ai ba bata lokaci Suka wuce Asibiti gwajin farko ya nuna tana dauke da Ciki Wata 4 Murna Sukai Sosai dawowarsu kenan daga Asibiti Aka kirashi daddy A waya cewa Allah yama maihafinshi Rasuwa gaba daya Nima danake Typing Saida naji Ajikina Kasancewar tsowo mai Mutumci yarigamu gidan gsky=?5? Tuni Suka Shirya Suka dunguma yola Harda iyayen Hafsa watoh Alhji Aminu da Hajiya Amina mahaifiya gun Mumy Kenan. Sunje inda Achan wasu Sukayi dan koke kokensu bayan Kwana bakwai Kowa yadawo Akabar Inna Nafisa Achan Haka Suke kiranta. Sundawo gida lafiya inda mumy tacigaba da Rainon Cikinta daddy yana kula da ita.
[12/11, 14:42] Hassan Atk: =ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login