Showing 78001 words to 81000 words out of 95576 words

Chapter 27 - YAR LESBIAN COMPLETE BY Nadiya Muhammad Ahmad.doc

tace Ayya Khadija Sorry Ai bikin bai kare ba Zaki iya Zuwa party gobe. Bayan duk Sauran Shagalin ya wuceni ko? Sorry khady. Shikenan Xanxo nida Auntys dina. Babu damuwa Sai kunzo Kausar ta fada ta kashe wayar. Hajiya data leko danyima Kausar magana tace badai khady din Dana Rabaki da ita kikecewa Sai tazo ba? Mamah itace tun lokacin ban kara kulata ba,kawai tace Xatazo wajen party ne. Ban Amince ba Nidai Gara tasha Xamanta. Hajiya barta tazo ba wata matsala IN Allah ya yarda. Shikenan Allah ya rabamu da Sharrin masu Sharri.Amin Kausar ta Amsa. mamyn Leemah keson ganinki tashi muje. Tashi Kausar tayi tabi bayan Hajiya Xuwa dakin Mum din feenah Kasancewar duk Suna Ciki. Nasiha Mamy,mumy da Hajiya Suka taru Suka rinka ma Kausar irin yanda yakamata ta Zauna da Mijinta lfy. Nasihar ta Ratsa jikinta kawarai Dan kuka kawai take kwararawa. hannunta Mamyn Leemah taja takaita Wani daki,Wasu magani data jika tarinka ba Kausar tana Sha,Wasu daban ta iba mata tana Nuna mata yanda Xatai Amfani dasu. Kunya duk ya lulube Kausar dan haka da ker take Amsawa da toh. Saida mamy tagama Nuna mata tukun ta tashi takoma Wajen Su feenah. Tunkafi leemah ta tsareta da tambayoyi ta fara Nuna musu.kunga Mamy ce tabani inda maiso gashi. dariya duk Sukayi Dan Sun gane Nufinta.

Washe gari Tunda Safe mata ke Shawagi A babban gidan daddy. Kowa ka gani Cikin farin Ciki yake. Yan kidan kwarya Suna daga gefe Sunayi Wanda inno ce tasamosu Acewarta tata gudumuwar Kenan. Yanzu ma ita kadai Aka budema fage tana Chashewa Abunta=?? Su Mamy Sai liki Suke Mata. Ganin Anata Zubar da kudi kan inno yasa masu Kida kara bude Sauti. Hajiya Inno mai tashe da Zamani Sha madarar lilo,ki girgiza ki Rausaya Kakar Leemah da yazeed.Aiko inno Andage Sai Rausayawa Ake.ganin Abin nata yaki karewa yasa na nufi dakin Mumyn feenah inda Nakejin Sauti kamar Na kuka. Shiga Nayi naga Leemah,feenah nd Kausar Sun Rungume juna Suna Rairai kuka kamar Ransu Xai fita. Cikin kuka Kausar ke fadin Shikenan yau Xamu Rabu=?"?Na Rokeku kuyafemun duk Abinda Nayi muku na bacin Rai. Kamar kara Xugasu tayi Suka kara fashewa da wani Sabon kukan. Mum data idar da Sallah ta taso tayo kansu. Wannan Ai wulakanci ne tun kafin Nafara Sallah nabaku hakuri kunki yi, Saikace wanda Aka muku mutuwa! Ko Shikenan kun Rabu ne? Naga Kausar din Anan kaduna Zata Xauna kuma miye ne Abun damuwa Kodan kusama kanku Ciwon kai ne Oho. Cikin kuka feenah tace mum yanzufa ba koda yaushe Zamu rinka haduwa ba kuma......wani Sabon kukan tafashe dashi. Tashi mum tayi Bari Nakira muku Fatima maiyuwa kuji maganar ta ita.fita Mum tayi Xuwa inda inno keta faman Rawa gefe mum tajawo mamy Kije yaranki Na kuka wai Zasu Rabu.dariya Mamy Tayi Lallai yaran Nan Ai duk diya mace daman gidansu bashi bane mazauninta Bari Naje Naji dasu. Inno Najin haka tace barni naje Shakiyan yara kawai,Rana irin wannan ta farin Ciki wake kuka. Da ker inno da mamy Suka Shawo kansu feenah Kafin Suyi Shiru. Jansu inno tayi waje Wurin masu kidan kwarya tasaka su a tsakiya tanata Rawa. Hakan ba karamin dariya yasasu Leemah ba dan haka Suka Saki jikinsu Suma Suka fara tayata.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?NADSEER=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page....53

Motoci ne birjik kofar gidan Mumy inda Ake kwasan jama'a Zuwa wajen party dake Abakwa. Saida duk Aka iba Wanda Xa'a dasu da kusan Awa1 Kafin Kawayen Amarya Suma Suka fito Cikin Material Sky blue colour da Alama Shine Ankon partyn da'aka fitar. Abokan Yusuf dasuke iban kawayen Amarya Sukuma duk Sanye Suke da Shadda White Colour. Wasu yanmata Nagani guda3 Sunfito Cikin takun Kasaita Xuwa wata mota dake tsakiyar Sauran Motocin. ta tsakiyar Sanye take da Wani fitananne gown fari kar,Sai Saman kanta gaggoro ne kalan Skyblue. Wanda Suka Sata Atsakiya Sanye Suke Suma da gown Saidai Nasu Sky blue ne goggoron kansu fari. Ido duk jama'an wajen Suka Xuba Musu yayin dasuke kokarin Shiga mota.da Sauri Nakoma baya Dan ganin Suwaye Haka Aketa Sambatu Akansu. Subhannallah Na furta ganin Amryace A tsakiya feenah n Leemah Ne gefenta. Make-up dinsu kadai Abun kallone kafin ka tsallaka kan dress dinsu. Chan na hango yazeed,yusuf da Nazir Suna karasowa wajen motar Suma dai farar Sadda Suka Sha ba karamin kyau Sukai ba Suma. karasowa Sukai kusan Atare Cikin Zuciyoyunsu Suke fadin tsarki ya tabbata Ga Allah. bude motar yazeed yayi ya Shige baya kallon bazakai driven ba Yusuf ya mai. gira ya daga mishi yana nuna mishi Alama Shi yayi mana. ganin Haka Yusuf yabudema Kausar gaban mota tashiga. Bayan ya dawo ya budema Su Feenah. besty Shiga mana. No Leemah fara Shiga pls. Aa feenah nidai kifara Shiga. Shiga feenah tayi ta Xauna a gefe tana fadin Saidai kizagaya kishiga ta Chan.dariya Leemah tayi ta Rufe motar daidai Sanda Yusuf yashiga mazaunin driver ya tada motar. Zagayawa Leemah Tayi Zata Shiga Nazeer yaja hand dinta yana daga mata gira.ganin haka yasata murmushi ta Bishi Suka Shiga motar dake baya. ganin Yusuf Na kokarin jan motar yasa feenah tace "Waite" tsayawa yayi yace feenah me kika mance? Nothing yaya yusuf Naga Leemah vata Shigo ba! murmushi Yusuf yayi karki damu tayi gaba.ido feenah ta Xaro let me Change d Car. Amma feenah duk kowa ya tafi kiyi hakuri. Tsaki mai Sauti yazeed yaja Dan Allah Malan idan bazaka tafi ba Kafada mana. Oh Sorry Mr yazeed Zan tafi. Tsaki itama feenah taja tana bude murfin motar.kafa tasa Xata fita Yazeed ya jawota ya Rufe kofar.ganin haka Yusuf yaja motar Suka bar wajen. kallon Kausar yayi my wife kinyi Kyau Sosai! giraa Kausar ta daga Sama Allah ko? Hancinta yaja yana Murmushi. ganin hankalin su Yusuf baya kansu yasa yazeed Sakin feenah daya Rike.tamke face yayi ke waye Sa'anki da kikema tsaki? Kallonshi tayi ta kauda Kai gefe irin batama San yanayi ba. Ke badake Nake magana ba? Aganinki kinyi kyau ne kike Wani jijji da kai? Gaba daya Cikin taron Nan kece wacce Sam bata iya drss ba! Amma bansaniba kodan kedin yarinya ce Shiyasa. dazakiji Shawarata dakin koma kin Saka Atamfa domin Itace daidai ke. Wani bakin Ciki ne ya turnike feenah kuka take Sonyi Amma batason ta 'bata face din ta Dan haka ta Shanye bata tanka mishi ba. ganin da yazeed yayi taki magana yasa ya take mata kafa da gangan. runtse ido feenah tayi tana maimaita Allah ya'isa Cikin Ranta. Cije baki yazeed yayi Afili yace Dan kauye dai dan kauye ne! Zanga yanda Zaki iya tafiya da Wannan takalmin. Stile titi take kallo bata kulashiba. Tunani yashiga yi Aranshi wannan mai bakin Akun yau bata magana, Anya lafiya kuwa?ko batajin dadi ne,No maybe kodan tanajin Haushin Xata Rabu da kawarta ne. yes Hakane Amma tayi Kyau tubarakallah. So nake tayi kuka wannan kwalliyan ta baci dan Nasan maza Xata tara mana Awajen partyn Nan. gira ya daga Sama maima Ruwana Ni. lokaci daya ya ware hannayenshi. Wata irin dariya ce ta kwace ma feenah wanda batama San Sanda tafito mata ba. Juyowa Kausar tayi my feenah What make you laugh? Cikin dariya tace Kausar wani Nagani yanzu yana fira Cikin Ranshi Amma Afili yake bada Acting din Abinda yake fada.dariya itama Kausar tayi inaga irin Sakarkarun nan ne. Hhhh Kausar irin dai gaulaye din Nan. yazeed daya Saki baki yana kallon feenah Cikin Ranshi yake fadin" Wow daman tana dariya Haka! Komai Kyau yake Mata" lokaci daya ya murtuke fuska lura dayayi Kamar dashi Suke.jawota yayi da karfi ta fada kanshi lokaci daya ta Shanye dariyarta. Dawa kike? Shiru tayi batai magana ba. kunneta ya murde dawa kike nace? Am Sorry bro Yazeed ni badakai Nake ba. Sakin kunneta yayi ganin yanda tayi maganar Saita bashi tausayi. tashi tayi takoma gefe tanason yin kuka kuma batason kwalliyanta ya goge. Ahaka Suka karasa babban Hold din. Fita duk Sukayi ganin yanda Aka jera kawayen ba karamin burgesu yayi ba. Wata Antyn yusuf ce ta Rike Hanun feenah Zuwa inda Leemah ta tsaya. Kalonsu Matar tayi kunyi Kyau Sosai. Tnx leemah ta fada. Haka Suka shig??????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????????a Ciki Amarya da Ango Na tsakiya Su feenah Agaba Sai sauran Kawayen dake baya. Wata wakar Aprodeeja Aka saki yayin da Amaren ke Shiga kowa Albarkacin bakinshi yake tofawa ganin yanda Aka kawata wajen.gaba daya Cikin hold din adon Sky blue nd white Colour Akai mai.Dan haka wajen ya kara haskuwa lokacin da Amare ke Shiga. Saida duk Suka Dan Rausaya tukun Ma'aikatan wajen Suka fara nuna ma jama'a wajen Xama. Auntyn yusuf din Nan Itace Naga taja feenah Xuwa h-table kusa da yazeed Naga ta Xaunar da ita tana mata Murmushi. Kallon juna Sukai lokaci daya Suka Sakar ma juna Harara. Inno naga taja Antyn yusuf tana kinyi daidai. Murmushi matar ta mata ngd mamah. Leemah itama kusa da Nazeer Aka Ajeta. Cikin kwarewa Ake gudanar da Komai Na wajen. Wasu yan mata nagani Su'3 Sun karaso Cikin hold din Cike da kasaita.Waje Suka Samu Suka Xauna. daidai Sanda mai magana ke fadin munason babban Abokin Ango ya fito ya fada mana Irin farin Cikin dayake Ciki ayau din Nan. Dr Yazeed idan kashirya bisimillah.jin Sunan Wanda Aka kira yasa daya daga Cikin yan matan nan mikewa tsaye. haba Mufeeda Xauna mana Anafa kallonki. Xama tayi tazuba ido Dan taga yazeed din da'ake kira. Aikuwa idonta tsaff ya Sauka kan yazeed dake Sakkowa daga Step din da manyan kawaye ke Kai. Hannun Seemah mufeeda ta kamo Wlh yazeed ne Seemah ya dawo. Itama mamaki Seemah keyi. Sai Alokacin mufeeda takai idonta kan Ango da Amarya din. Ido ta fiddo daman yusuf Abokin yazeed Shine ke Aure. Kallonta Khady tayi kardai wannan Shine yazeed din dakike So? Shine Wlh Khady. Chaff Shine fa brother din Leemah din danake fada miki yacika miskilanci. Kallonta mufeeda tayi yes khady nasani. Kenan Kina nufin Wannan ce Kausar kawarki dakuke aikata lesbian da ita. Kuma itace Yusuf ke Aure Sanan Leemah kanwar yazeed da kawarta feenah Sune Wanda Kausar ta daurasu Akai??? Hakane Mufeeda Kanwar Saurayinki da kawarta Sune kawayen Kausar danake cemiki Sun kwacemun ita,Ammafa Acewarsu basa Aikata lesbian yanxu. Kallon inda yazeed ya taso mufeeda tayi Wow yarinyar Nan kanwar yazeed she's so beautiful. Kallonta Khady tayi Ai Itace feenah din,waccen kuma Leemah. Ido Mufeeda ta fiddo waje tana girgiza kai No Wannan itace kanwar yazeed data ganni last time a dakinshi.Ido itama Khady ta fiddo Chafff Wlh wannan dai itace feenah wacce Naji kamar Anacewa budurwar yazeed ce! Ke bama Kama ba ke yanzu bakiga waje daya Suka Xauna ba Kuma Sundace? Wani mugun kallo Mufeeda tama khady Wlh basu dace ba Sainayi maganinta. Asalima Menene marabarta dani da Har yazeed yake Sonta. Ni ina karuwanci Ita kuma YAR LESBIAN CE kinga garama ni! Idanma yazeed din besan halinta ba dolene Xuwa yanzu yasani. tabe Baki khady tayi ta ware hannuwa irin ko Ajikinta. Cikin Ranta kuwa fadi take dama wannan Shine yazeed din da Mufeeda keso Aikuwa bata isaba dan dani yadace.

Munaso muga feenah Atsakiyar wannan waje idan tashirya. kallon Leemah feenah tayi da Alamar damuwa.Alama leemah tayima feenah data tashi taje. Tawowa yazeed yayi ze Zauna Mai gabatarwan yace Dr yazeed bamu Sallameka ba.jin Cikin speaker yayi maganar yasa yazeed dawowa baya yana tsaki Cikin Ranshi. Tasowa tayi Cikin tafiyarta ta kasaita Aikuwa tafi duk mutanen wajen Suka dauka Raf Raf Raf. Inno naganin haka t taso da Sauri. Speaker ta Amsa tafara magana. Assalm. Kamar yanda kuka Sani ni kakar Amaryace Kuma Kakar Ango. Inama kowa fatan Alkairi,Allah yasa kowa yakoma gida lfy.mungode! mungode! Mungode! Xan danyi wata yar Sanarwa kadan ce. duk jama'ar wannan wajen Ina gayyatarku Auren jikana tsaka da Amaryarshi tsaka yar Uwarshi wanda Xa'ayi nan da dan lokaci kankani, dafatan Zakuzomun. Nuna feenah da yazeed tayi kungansu nan tubarkallah Sun dace tun Suna yara sukaima juna Alkawarin Aure.Kasancewar duk masu tarbiyya ne da Kamala yasa iyayensu Suka Amince da Auren nasu. Amma da Shi yazeedu Wata kafurar yarinya ya kawo da Niyar ya Aureta muka hana. Wasslm Alaikum taku har kullm Inno kakar Halimatu da yazeedu. gaba daya Wajen Aka hau tafi.banda yazeed da feenah dasuke jinsu kamar Su nitse Awajen dan Kunya da bakin Ciki. Kida Aka Sama inno tarinka Chashewa. Mamy ce ta taso Xuwa wajen Su yazeed jawosu tayi gefe.kuyi Hakuri kunsan Halin tsufa, pls kusake Ranku kada kudamu,kowa yasan tsufa ke damunta. Yazeed ne ya bude baki haba mamy kinjin Abinda Tayi wlh Saitasan ni ta kunyata Cikin mutane. Is O.k. my Son kasaki ranka kaji nafada maka. Sorry my daughter kinji. Sunkuyar da kai feenah tayi kasa. Jan inno Mamy tayi mai magana yace pls kutafa ma Wa'inan masoyan Aikuwa tafi Akafara.lokaci daya Aka Saki wani irin kida mai Sanyin dadi. duk tsayawa Sukai babu mai motsi. Mamy dakanta takara tasowa ta hada hannun yazeed da feenah Oya dance my friends Rawa Suka fara Ahankali Gaba daya masu daukan photo Suka taso dauka Kawai Suke yayin da jama'a keta fadin masha Allah. Mufeeda ba karamin kufula tayi ba dan harda hawayenta da ker Seemah ke lallashinta dan itama khady ta kanta takeyi. Saida Suka dau Dan lokaci tukun yazeed ya matso saitin kunnan feenah yana mata mgn Sai wani girgiza kikeyi ai maxan Sun gama ganeki Saiki muje ko! Itama Matsowa tayi eh Muje tunda kaima kagama tallan kanka,Ammafa kasani tsowuwar yar'iskar budurwarka tana kallo kuma Zakai mata bayani. duk maganar dasuke Sunayi Suna Rawa Hakan yakara Jan Hankalin masu daukan photo din. Kallon mai take Nufi yazeed yamata. gira ta daga mai, tana Nuna mishi Mufeeda. Juyawa yazeed yayi ya kalleta Ido ya fiddo Cikin Ranshi yana tunani me tazoyi nan. Agirme ta girme Su Kausar Sosai bare yace kawarsu ce Tabe baki yayi ya juya yana kallon Feenah. Murmushi tamai karka damu dan kai tazo. Hanunta yaja Suka koma wajen Xamansu.

Nan Aka kira Nazeer da leemah Suma ba Karamin bada kala Sukayi ba. daga bisani Amarya da Ango Aka kira Suma Suka chashe Awajen mutane dayawa Suka taru danyin like. Hakan tasa mufeeda tasowa itama badan komai ba Saidan tayima yazeed magana. Dr yazeed! Yuyowa yazeed yayi ya kalleta ya kauda kai.Hakan ba karamin bata mata Rai yayiba. Tanason jawoshi tana tsoron kada inno ta ganta danta tabbatar kakar yazeed Xata'iya toxarta ta Cikin mutane. fita tayi daga hold din gaba daya tana sake sake Cikin Ranta. 12daidai Akatashi wajen partyn. daret kuma tamfatsaten gidan da yusuf ya gina ma Kausar a NDC Aka wuce. Suna Xuwa wanka Akasa Kausar ta karayi Wannan karon mum din feenah tashiryata Sosai tayi Kyau kuwa matuka. Tarkace Mamy takara dura mata tasha. Kusan 1na dare duk matan dasukazo da kawaye suka watse. Ya Rage Mamy,mum,leemah d feenah. Dama hajiyar kausar daga wajen faty gidan mum ta wuce. fada da Nasiha Su Mamy Suka Kara mata. daga bisani Suka tashi. Nanfa Akeyinta tsakanin friends forever din Nan. da ker Su mamy Suka banbaresu daga jikin Juna Sukabar gidan. Anan Kausar ta durkushe tacigaba da raira kukanta. Mamy ce ta wuce dasu gidanta yazeed ya jasu. Saida Mum din feenah takarama yusuf Nasiha itama ta tafi Nazeer yajata. Yayinda yusuf yashiga Ciki.

=ؖ?=؋?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
YAR LESBIAN CE
=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?=؋?=؋?=ؖ?
By
Nadeeya mohd Ahmad
(=ؖ?Nadseer=؋?)

dedicated to
Xaynab Ummu mahbub

Page...54

Ciki yusuf yashiga yana mai kara gdy Ga Allah daya Nuna mishi Rana Irin ta yau. dakinshi yashiga yayi Wanka yashirya. Laidar daya Aje A kitchen ya dauko ya Nufi dakin Kausar. durkushe take tana kuka idonta harya Chanza Kala Xuwa jaaa. da Sauri yusuf ya karasa y dagota. Ya Salam ya fada Cikin Muryar tausayawa. Kausar me kikema kuka haka Salan kanki yayi Ciwo! yusuf Su feenah Suntafi Sun barni. Kara Rungumeta yayi jikinshi. Sorry My gobe Xasuzo miki. Nidai ka kaini yanxu. dariya Abun yaso ya bashi Amma ya Shanye. No Kausar Su Mamy Zasuyi mana fada Kibari bayan Kwana biyu Na kaiki. Baki ta turo promise! Murmushi Yusuf yayi yaja hancinta I promise to you. Murmushi itama tayi thanks Hubby. Cikinta yusuf ya Shafa,lokaci daya ya fiddo ido waje yaushe Rabon da kici Abinci? Marairaice face tayi Nifa banajin yunwa Shiyasa. Kwakwayon yanda tayi maganar yayi Hakan yabata dariya. Ledan daya Shigo dashi ya bude kaza yaciro hade da plastic plate. Akai ya Xuba ya ciro fresh milk. tashi Kausar take kokarin yi ya jawota.Ina Xaki? Nifa banajin yunwa bacci Zanyi. Sorry Habibti Kici kadan Saikiyi baccin. Xama tayi Yusuf yarinka bata Shima yanaci harsaida Suka koshi tukun ya dau Sauran yakai kitchen. koda yafito bata dakin Motsin dayaji A toilet ne y tabbatar mai da tana Ciki. Fita yayi yakoma dakinshi. Koda Kausar ta fito bata tsaya wani Chanxa kaya ba ta hau kan bed. bata dade da kwanciya ba yusuf ya turo kofan Sanye yake d Sleeping dress kan bed din ya hau Aikuwa da Sauri Kausar ta tashi. gira yusuf ya daga Sama yakoma wajen wardrobe dinta.wata yar karamar Rigar bacci ya dauko mata yakoma wajenta. Mika mata yayi ta karba toh katafi Sai nasaka.dariya yayi yace Sallah Xamuyi.Nifa Nayi tawa. I know dear I just want you to help me Nayi 2raka'a. O.k. Kausar ta fada ta Ajeye Rigan ta Sakko. Kallonta Yusuf yayi Saka Rigan Toh.No Saimun idar. Dariya Ciki Ciki yayi yace Ok Alwala fa? Nayi tabashi Amsa Atakaice. Jansu Sallah Yusuf yayi Saida Suka idar ya kama kan Kausar yarinka kwaroro musu addu'an Zaman lfy

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login