Showing 24001 words to 27000 words out of 81932 words

Chapter 9 - BANDIRAWO BOOKS True (1 to End) Na Aisha Aliyu Garkuwa .pdf

neman duniya ko labarin ta ba'aji ba".

Numfashi Captain Sani ya sauk'e tare da cewa.

"toh kaji abin da yasa shi ciwon zuciya dan tunanin d'iyar shi k'waya d'aya tilo kullum sai
yayi kuka yana tuna ko cikin wanne hali take ciki."

Abba kam kai kawai yake juyawa cikin tausayi tare da cewa.
"Zan sashi a Addu'a Allah ya baya na mai y'arsa ."

Shi kuwa General kanshi ya sunkuyar Y'ar cikin tausayawa kanshi ,
a ranshi yake jinjina yadda iyaye ke son yaran su amman shi nashi iyayen watsar dashi sukayi
duk da shi kad'ai suka malla ka a duniya.

Ganin shirun da yayi ne yasa Abba yace.
"Haiydar kuje tare mana kaima ka gaida shi da jikin!"

Jiki a mace ya mik'e tare da shiga cikin bedroom d'in,
yana shiga kanshi a k'asa har yaje bakin k'ofar shiga toilet d'in ya juyo a hankali jin sautin
kukan Meenal d'in cikin sanyi ya tsurawa k'ulun goshin ta ido ya ciko tab sai shek'i yace gashi
sai rawan sanyi take alamun zazzab'i ,
Ido ya rumtse tare da matso ta yasa hannu ya....


By
Garkuwar Fulani


*BANDIRAWO* page 1⃣7⃣
Na
*Aysha Ali Garkuwa*




Pure moment of life writers


Yasa hannu ta bayanta ya tallabe k'eyan ta,
sannan yasa d'aya hannu kan goshin nata ,
ita kuwa ido ta tsura mai cikin tsoron ganin yadda yake murtuk'e da fuska gashi yasa hannu kan
goshin ta dake suntume tib,
tafin hannu shi yasa ya danna k'ulun tare da fara murzashi da k'arfi,
cikin azaban da yake ratsa ta tasa hannu ta kamo hanna yenshi duka biyu tana tsalle cikin
azaban da zubda k'ollah tsalle take sosai tare da tirjr-tirje tana kuka da magiya.
"Wayyohhhh Allah na wayyoh kaina wayyo goshina zan mutu kaina zai fashe wayyo Bappa na."

Bai kulata ba sai k'ara murza wurin da yakeyi cikin tsura mata ido yana kallon fuskarta da yadda
take tsalle kamar yar tsana,
ita kam Meenal zuwa yanzu tuni ta sake mai hannu taci gaba da tsallen da yarfa hanna yenta
hawayen ma ya k'afe sai juya kai take cikin fara ganin duhu.


A haka yaci gaba da murza k'ulun har ya b'ace bat,
a hankali ya d'an sake ta tare da tsura mata ido ganin sai wani irin lumshe ido takeyi can sai
kuma wasu siraran hawaye dake bin fuskar ta.

cikin tsurawa fuskar tata ido yaga tana wani irin layi kamar mai maye,
tayi wani luuu zata fad'i,
ganin haka yasa cikin sauri ya rik'o hannun ta,
ta fad'o jikin shi sannan tasa hannu biyu ta zagaye k'ugunshi sai kuma tayi lib kamar maiyin
bacci.

Haka tasa dole yaja jiki a hankali ya zauna bakin gado da ita,
ita kuwa sai k'ara mik'ewa tayi ta narke a jikin shi,
a hankali ya rink'a sauk'e ajiyan zuciya tare da lumshe ido,
cikin nitsuwa ya kuma bud'e idon ya tsura su kan fuskar ta,

Baki ya tab'e tare da jan dogon tsaki sannan ya mirgina ya matsa gefe,
ita kuwa sai ajiyar zuciya ta sauk'e tare da gyara konci yar ta,

taci gaba da baccin cikin sauk'e ajiyar zuciya.


Mik'ewa yayi cikin sanyin jiki a hankali ya shiga cikin toilet d'in,
jiki a mace ya samu ya watsa ruwa sannan ya fito,
gefen gadon ya zauna hannushi rik'e da towel yana goge suman kan shi,
tare da kafeta da ido har zuwa wani lokaci kollon da yake mata ne yake k'ara kashe mai jiki,
da k'yer ya samu ya d'an shafa mai sannan ya shirya cikin galila mai matuk'an kyau kalan
sararin sama niya sai farin takalmi da farar hula,
wani irin kyau shigar tayi mai kalan kayan da takalmin da hular sai ya fita tamkar adon sararin
samaniya,
kyawun surarsa da cikar haibarsa ya k'ara fitowa ba abin da yakeyi sai k'amshi da shek'i farar
fatar sa ta k'ara fito da cikar haibar sa.


Yana gamawa ya dawo gaban gadon ya tsaya yana kallon yadda take rawan sanyin,
a hankali yasa hannushi kan wuyan ta,
jikin zafi kamar wuta,
shiru yayi yana tunanin ko me zayi mata? gashi ko ruwan tea d'in ta na jaraba bata shaba yau.

Kai ya kad'a tare da fitowa parlour,
a tsaye ya samu Captain Sani na jiran shi,
yana ganin shi yayi gaba har ya fita sai ya kuma juyowa jin ba alamun ogan nashi na bayan
shi,
yana juyowa ya ganshi ya fito kitchen rik'e da filas da cup ya nufi bedroom d'in,
shi kam Sani murmushi yayi tare da juyawa ya fita yana jiran shi cikin mota.

Shi kuma General kan durowar gefen gadon ya ajiye mata sannan ya juya ya fita,
a babban parlour ya samu Abba da Daddy sunyi shirin su na tafiya masallaci da yake yau
jumma'a ane in sun tafi tun safe sai dare suke dawowa tare suka fito ,
a hara bar gidan suka samu ya Amir ma da Anuty Aysha tare da Nafeesat zasuje anguwa,
a haka suka shiga motocin suka fita suna fita motar Abdul kuma tana shiga,
wani irin murmushi mugun ta Abdul yayi tare da cije lips d'in shi sannan ya kuma lasar lips d'in
binsu da ido yayi cikin happy ganin duk sun fita mutanen gidan gashi ita kuwa Meenal tana cikin
gidan,
cikin sauri yayi parking jikin shi har yana rawa ya nufi cikin gidan..


Su Abba suna fita masallaci suka wuce,
Su ya Amir ko Zaria suka tafi.

Suko su General kai tsaye gidan Alhaji Ibrahim mai dala suka wuce,
suna isa kai tsaye cikin gidan suka wuce da jagoran Captain Sani,

gidan Alhaji Ibrahim gidane mai girma cike da alfarma da kayan k'awa na rayuwa.

Wani Babban parlour suka shiga bayan sunyi slm an basu izinin shiga,
suna shiga Captain da General Sani suka wuce gaban Alhaji Ibrahim wanda ke konce kan wani
tattausan carpet suka zauna,
cikin girmamawa General ya gaida shi tare da cewa.
"Uncle ka rege tunani dan gudun kar ya cutar da kai."

Cikin rawan jiki irin na mara lafiya ya yunk'ura ya zauna tare da rik'o hannun wani mata shi mai
cikar zati Dr Jabeer Muhammad wanda d'an uwan captain Sani ne uwa d'aya uba d'aya,
kuma shine wanda Alhaji Ibrahim yayi niya da alk'awarin aurawa yarshi Amina kuma ko yanzu
da ta bace bai fasa niyar saba acewar sa tunda bata rayuwa cikin birniba burinshi ya aurawa
Jabeer ita dan Jabeer yaro ne mai mutunci da sanin ya kamata ga tausayi kuma dama tun
Amina tana k'arama in sunje Membila sai yace itace matar sa shiko Alhaji Ibrahim yayi alk'awari
kuma shi Alhaji Ibrahim irin mutanen nanne musu kaifi d'aya fad'a da cikawa ne.

Yana tashi zaune ya kalli General cikin sanyi da rawan murya yace.
"Aliyu na kasa mantawa na gaza daurewa kuka na ina Amina take? ko a wanne halin take ciki?
ko ya lafiyar ta?."

Sai ya kuma yi shiru cikin sanyi ya rik'o hannun Dr Jabeer sannan ya kalli su General da sauran
mutanen dake parlour yace.
"Ita min kena d'aya tak gashi azzalu mai sun d'auke min ita gashi mahaifiyar tama kullum sai
kuka."

Cikin tausayi General yace.
"Insha Allah Uncle zamu maida hankali kan ne mota kuma zamu d'auki mataki."

Shi kam Jabeer sai hannu ya mik'awa General tare da share k'ollan dake bin fuska shi murya na
rawa cikin sanyi yace.
"General kuyi duk abinda ya dace ko nawa ne wallahi zamu kashe dan samun dawo war farin
cikin mu,
Amina itace burin rayuwa ta itace sanyin idanniya ta bazan iya rayuwa inba itaba ban tab'ayin 2
weeks ban ganta ba duk rintsi a sati sai naje Taraba na ganta Amman gashi yanzu har tsawon
wata d'aya ban san halin da take ciki ba."

Sai kuma ya juya gun Alhaji Ibrahim cikin kukan yace .
"Uncle dan Allah gobe a d'aura mana Aure da Amina ni ko bata nan na yarda a d'aura mana
aure kuma duk halin da zata dawo a ciki na amince da ita a matsayi mata."

Kuka yake yana magana lokaci d'aya kukan nashi yasa Uncle d'inma kuka Captain Sani shima
sai kuka Hajia Amina ma sai kuka yayin da Aysha ko mahaifiyar Amina take cikin gidan bata
wurin,

sai wata yarin y'ar budurwa wacce itama take ta kukan wui-wui harda majina a hanci kuma sai
kallon General take cikin zubda k'ollah,
da kyer Uncle ya kama hannun Dr Jabeer yace.
"Insha Allah gobe za a d'aura muku auren."

Cikin kukan ya kalli General da Captain Sani numfashi ya furzar tare da sauk'e ajiyar zuciya
yace.
"Aliyu na tsani duk wanda ya nesan tani da y'ata ji nake inama ace gani gashi wallahi ban ma
sannan wanne irin abu zan mishi ba,
rok'ona a gareku in Allah yasa kuka kamashi kar ku barshi da hankalin shi a mai dashi yadda
bazai taba gane banbanci tsakanin mace da namiji ba bare ranshi ya tuna mai ya sace wata."

Kai yake gyad'a mai cikin k'arfin guiwa yace.
"Insha Allah ."

A haka sukayi ta bawa Uncle hak'uri da bashi baki Dr Jabeer kam kamar wanda aka yiwa
mutuwa.

Sai lokacin sallah suka tafi masallaci daga nan kuma suka wuce cikin Jaji.


*Abdul*
kuwa cikin farin ciki da mugun ta jikin shi har yana rawa ya kutsa kai cikin ......

By
*Garkuwar Fulani*
Copied By
HAYATU BABA ZUBAIRU
(admin
Hayat hausa novels
Hausa novels and fashion
Cool novel, makeup and kitchen1⃣
AND
Cool novel, makeup and kitchen2⃣)

WHATSAPP NO:
+2349030159301

*BANDIRAWO* page 1⃣8⃣
Na
*Aysha Ali Garkuwa*


Pml



Kai tsaye cikin gidan ya kutsa kai,
yana zuwa tsakiyan parlon ya tsaya cikin kasa kunne da zazzare ido tako wanne kusurwa,
murmushi yayi cikin lasar lips d'in lshi jin gidan shiru ba motsin kowa.

Part d'in General ya nufa da sauri-sauri gudun kar wani ya ganshi,
har yaje bakin k'ofar ya murd'a,
cikin rashin sa'a ko ya samu k'ofar a bud'e take,
ajiyar zuciya ya sauk'e tare da d'an buga tsalle da tafa hannu ,
har zai shiga sai ya kuma tsaya jim kad'an kuma sai ya juya part d'in Mama a hankali ya shiga
cikin parlon ta cikin sand'a ya lek'a bedroom d'in ta can ya hangota kan makeken bed d'inta tana
bacci cikin tsuke fuska daga dukkan alamu mugun ta take tsak'awa tayi baccin.

Ganin ta b'ink'ire tana baccin asara yasa,
Abdul juyawa cikin sauri ya nufi part d'in General.

Yana shiga parlon ya maida k'ofar cikin sand'a ya rufe sannan ya murd'a key d'in ya rufe k'ofar
kirib ya kuma zaro key d'in ya jefa cikin aljihun shi.


Parlon ya tsurawa ido tare da shak'ar k'amshin da part d'in yake yi.

Murmushi yayi tare da shigewa cikin d'akin.

yana shiga ya ganta kwonce kan gadon tana baccin wahala duk sai duk'unk'unewa takeyi
alamar sanyi da cuta ta dunk'ule cikin blanket sai fuskar ta zuwa k'irjin ta ne a fili,
fuskar nan tayi fiyau sai tsuke d'an bakin ta da tayi wanda yake jazir da shi.

A hankali ya hau kan gadon cikin sanyi ya rab'a gefen ta ya konta,
ajiyar zuciya ya kuma sauk'ewa cikin jin dad'i yasa hannun shi a hankali ya janye blanket d'in.

ita kuwa cikin baccin taji alamun kamar akwai wanda ke tsaye a kanta,
so take ta bud'e idonta kuma sai taji gaba d'aya jikin ta kamar an zare mata laka ko idon sai
nauyi sukayi mata ga zafin zazzabin da takeji ga kanta da yake sarawa kamar zai rebe gida
biyu.

Tana cikin wannan nazarin sai taji hannun mutun a kan wuyan ta,
so zuwa yanzu sai ta fara zaton ko General ne,
tuno hakan sai yasa tayi shiru ta lumshe idon ta dan bata son kallon mugun fuskar da hararan

ta da yakeyi.

A hakan shi kuwa Mugu Abdul sai yaji k'arfin guiwar k'ara matso ta cikin k'arfi ya jawo ta cikin
shi tare da sa hannu ya ruk'ume ta,
tuni ya fara lumshe ido tare dasa hannu yana shafa gashin kanta.


Jin haka yasa cikin tsoro ta bud'e idonta tare da diresu kan fuskar Abdul.

Cikin tsananin firgici da tsoro ta bud'e baki da k'arfi tasa ihu ta kuma bud'e baki zata kuma
sakin wani ihun,
yayi maza yasa hannushi ya rufe mata baki,
da k'arfi ya birki tata rigingine cikin tsabar rashin imani ya fara kicini yar zuge zib din rigarta ido
cike da zalumci.

Ita ko Meenal cikin tsananin bugawar zuciya da razani ta zazzaro ido waje sai wani irin
numfashi takeyi fiddawa cikin tsanan tan rud'ani sannan tasa hanna yenta duka biyu tana
k'ok'arin cire hannushi da ya rufe mata baki tare da yin zillo da cure-cure da k'afafun ta sai kai
take jujjuya mai cikin rauni da zare ido alamar ya jik'anta, ina shiko mugun yayi nisa baya jin k'ira sai tsura mata ido da yayi cikin lasar lips enshi murya a
sab'ule yace.
"Ki nitsu ki kontar da hankalin ki nima zan biyaki ba wai a banza zanyi ba ke tunda zaman
karuwan ci kikeyi me naki nan zab'en wanda zakiyi harka dashi abu na kud'i,
kinga zamuyi abinmu ba wanda ya sani daga yau kuma duk randa Hamma Aliyu baya nan,
ni zan kasan ce tare da ke."

Ido ta k'ara zazzarowa jin irin furucin da yakeyi mata cikin rashin imani,
ganin baida imani da tsoron Allah yasa tasa hannu bibbiyu ta rink'a dukanshi tako ina duka take
kai mai da yagushi kamar kare,
Ashiko maye azzalumi sai mak'aleta yake yi kamar biri yasa hannushi ya danne mata baki tare
da matse mata kai yana ta k'ok'arin jawota jikin shi.

Cikin tsoro ta bud'e bakin ta da k'arfi takoyi sa'a yatsun sa sukayi cikin bakin ta da iya k'arfinta ta
tak'ark'ara ta dasa mai wani irin gigiceccen cizo,
har sai da taji k'amshin yatsun suna k'as-k'as a take kuma taji alamun jiki a bakin nata.

Shi kuwa Abdul cikin wani irin gigita da azaba ya fisze hannushi tare da dirowo k'asa cikin tosku
yasa hannu d'aya ya rik'e kanshi d'aya hannun da ta cizan kuma sai yarfashi yake jini na zuba
d'is-d'is hannun sai rawa yakeyi kar-kar sai wani irin juya kai yakeyi cikin azaba.

Ita kuwa Meenal tun da ta samu ya sake ta ya sauk'a kan gadon,
itama ta diro cikin zafin nama da rawan jiki a guje ta nufi parlon gudu take har taje ta sake gora
kanta da jikin durowar d'akin,

Amman duk da haka bata juyo ba tana gudun ceton rai sai rik'e kan tayi cikin azaba ta
zund'uma ihu baki na rawa tana.
"Wayyo Allah zai kashe ni Ku ceceni wayyo Anuty Aysha kizo ki tai maka min."

A haka ta nufi parlon cikin azaba,
shima a guje yabi bayan ta,
ganin yana binta yasa cikin zafin nama ta doshi k'ofar fitan cikin rashin sa'a tana zuwa ta samu
k'ofar a gark'ame yake,
bugawa ta kamayi cikin k'arfi da razani sai kuka take cikin neman ceto buga k'ofar take tana
juyawa tana kallon yadda ya nufota a guje gaba d'aya jikin ta sai rawa yake kar-kar numfashi ta
na fuzga ga goshin ta da ta k'ara bugewa da jikin durowa tuni sai jini yake zubdawa,
tana ganin ya iso gareta gashi duk ihun da takeyi da k'iran ba wani motsin taima ko sai kawai ta
d'ora hannun ta a kai ta saki wani irin kuka mai cike da abin tausayi kuka take cikin azaban
tsoro.

Yana zuwa ya sa k'afa ya taliyeta aiko tayi k'asa gim kan tayis ihu ta kuma kurmawa cikin azaba
ta fara neman taima kon Allah da kiran sunan Bappa da inna cikin azaba ta kuma kurma ihu
lokacin da ya shak'o wuyan ta ya mik'ar da ita tsaye,
baki na rawa tace.
"Wayyo Bappa Na wayyo Abba na wayyo *Hamma Jabeer* ina kake gashi yau za'a keta min
haddi Hamma Jabeer ina kake Kaine fa kayimin alk'awarin kare min mutuncina wayyo dan
uwana Hamma Jabeer Yau za'a keta haddin k'anwar ka Amina shin ina kake ne?."

Cikin rashin imani ya kuma k'ara shak'e mata wuya cikin zalumci yace.
"Ni kika zubdawa jini a jiki toh wallahi ki sani yau sai na azabtar dake iya azaba tarwa sai na
keta miki haddin da kike fad'in yau ba Jabeer zaki kira ba ko ubanki ne a nan sai na ketaki,
kiyi ihu har ki mutu ba mai jinki bare ya kawo miki taima ko sai Mama ita kuwa cemin zatayi in
k'ara ba rawan kai kikeyi ba in kinga Hamma Aliyu yana nan ba har zai targad'a min hannu a
kanki ko? yau zan k'unsa mai bakin ciki da sai ya kusan halla kashi."

Sai kuma ya zabga mata wani irin wawan marin da yasa taga tauraro mai wutsiya atake sai ga
jini a bakin ta janta ya kuma yi ya hankad'ata kan 3str
fad'awa tayi cikin azaba yayin da ta sake yunk'uro wa ta mik'e tana layi cikin kukan tace.
"Dan Allah dan son Annabin mu ka barni kar ka cutar dani zuciya ta zata bug'an zan mutu."

Mari ya kuma yarfa mata tare da shak'o wuyan ta yace.
"Yau ba mai ceton

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login