Showing 81001 words to 81932 words out of 81932 words

Chapter 28 - BANDIRAWO BOOKS True (1 to End) Na Aisha Aliyu Garkuwa .pdf

wallahi ina sonka karka mutun kaga gani na dawo kusa
da kai."

Rugeme ta yayi tare da had'e bakinsu wuri d'aya kissing d'in ta ya rink'ayi a buk'ace cikin sanyi
yace.
Meenarl kin matar da zuciya ta da sonki ki taimaka karki sake yin nesa dani."

Kanshi ta shafa cikin kuka tace.
"Hamma na nayi mafarkin ka mutu gaba d'aya hankali na ya tashi."

Rugumata yayi yana cire mata rigar jikin ta yace.
"Meenarl ki dena yin kuka ki k'addara a ranki sai lokacin yayi zamu rabu."

Daga nan kuma ya canza salon d'aga ta yayi cak sai kan gado.

Gaba d'aya sun rikicewa juna dan itama Meenarl tsumin Gembu yana aiki,
ta biye mishi sai juya juna sukeyi.

A hankali ta rik'e Hannannu shi jin ya mata rumfa da kirjin shi cikin tsoro tace.
"Hamma na ina jin tsoro zafi."

Kanta ya shafa murya can k'asa yace.
"Insha Allah ba zaki ji zafiba zan biki a hankali."

"Toh Hamma a hankali fa".
tace mishi cikin rawan murya .

Haka suka raya wannan daren cikin kaunar juna da soyayya General ya murji gara iya son
ranshi,
Ita kuwa Meenarl ta zuba mishi ranki da shogoba da sakalci,
shiko duk ya susuce mata,
daga nan kuma Meenarl ta zama 'yar hannu bata wasa da buk'atun Hamman ta....





*Bayan shekara 1*

Haka rayuwata tayi ta juya musu cikin so da k'aur juna.

Dr Jabeer da Raihana ma rayuwata tayi musu dadi suna rayuwa cikin tsab tacecci yar soyayya.

Captain Sani ma da Nafeesat suma Alhamdulillah.

Su Bappa kuma su Abba sun hanasu komawa Gembu Membila sai suka sa aka kwaso rabin
dukiyar su aka ajiye a rigogin dake kusa da kadunan rabi kuma suka barsu a can lokaci-lokaci
suna zuwa membilan ziyara,
tare da Lari mai kambun baka inda a yanzu ta nitsu ganin yanzu itace abin tausayi ta nitsuba ta
tuba don Allah su Bappa rayuwa tayi dad'i.

Mama kuma tana ta tuba da istik'ifari da azumi dan neman yardar Allah.

Zuriyar su Alhaji Ibrahim mai dala suma Alhamdulillah sun samu konciyar hankali .



*Bayan shekara hud'u*

Ramadan ne tsaye a tsakiyar parlour General Aliyu da Meenarl suna shirya y'an yaran su guda
2 Namijin shine babba sunan shi Adnan sai mace Ita kuma sunan ta Hannah yara kyawawa
masu kwarjini,
sai wasu yara biyu dake mak'ale da General Ashraf 'yar Dr Jabeer da Raihana,
sai Affan d'an Captain Sani da Nafeesat wanda sun bawa ya Amir shi tunda shi bai samu
haihuba Nafeesat kuma tana da wani cikin,
Ramadan da Abdul ma sunyi aure yanzu haka Ramadan zai kwashi yaranne su tafi gidan shi
dake kusa da gidan Dr Jabeer a cikin gida jen dake cikin asibitin Cika..


Suna gama shirya su Adnan ya subaci kumatun Abba shi tare da cewa.

"Abbana sai mun dawo."
Murmushi yayi ya kawo Hannah ya subaci goshin ta yace
"Allah ya kaiku lafiya."

Gaba d'aya suka suka amsa da Amin sannan ya subaci Ashraf da Affan.

Daga nan suka fice suka tafi suna tsalle shima Ramadan binsu yayi a baya yana murmushi
suna fita.

General ya rugume Minalin shi sukayi cikin bedroom kan gado suka kwanta tare da mak'alewa
juna cikin rawan jiki General ya cusa hannushi cikin rigarta baki na rawa yace.
"Alhamdulillah lillahi Alah kulli halin nagodewa Allah d'aya bani *'YAR FULANI* danayi garaje sai
*NAYI NADAMA* a rayuwata
*MI WASMITI*,
lallai tabbas ,
*NAMIJI BAYA KAD'AN* ,
Amman fa a gun matarsa tamkar yaro yake,
haka zai sa
*ATAUSAYAWA JUNA*
daga nan sai mace ta zawo ,
*BANDIRAWO* a gun mijin ta har su juye su koma ,
*Bandirab'e*."```

Ido ya sura mata tare da cewa.
*"Habeebatee arafti hesh?*
(Mosoyiyata kinsan me?)."

Kai ta girgiza mishi tare da turo mishi k'irjin ta.

A hankali yace.
*"Kunti anxifu ala sa'irin nisa*
(kin zamo gwanar tsafta akan sauran mata),
*kanat wa'in kuntu fil maktabee la'ajidu reeha jismik*
(ya kasance ko ina office k'amshin jikinki nake ji)
*Alal hak'ik'ati li ajali haza nasarta k'albee*
(Gaskiya ko akan wannan kinyi nasarar zuciyata)
*kulla yaumin kuntu fee k'issati hubbuki*
(Kullum ina cikin labarin sonki)
*laisa Lee misluki Abadan*
( gareni baki da tamka)."

Sai ya kuma susuce kan surarar jikin ta,
tare da jawo musu blanket.

Itama hannu tasa tana mishi wani salon so tare da cewa.
*"Uhmmm axeexee ai antallaxee allamanee haza min k'abli kalli shai,wa li karamatika laa shai'u
sa'aba minnee*
(Uhmm me gidana ai kaine ka koyamin wannan, kafin komai kuma ni a wajen biyayyarka babu
wani abin da yake zama me wahala a wajena),
*Farhatu li haazaka ya axeexee*
(Nayi farin ciki da samunka ya me gidan)."

Rugume juna suka yi Ita kuwa Meenarl jawoshi tayi kanta tare da rad'a mishi.
*"Xaujee i'ilam kama kanatil d'a atika k'ahree alayya kazalika k'ahree alayya tarkeexu farhak*
(Mijina kasani kamar yadda biyeyyar ka ta zama wajibi a kaina haka ya zama dole in kula da
farin cikin ka. ")

General kam wani irin ruguma yayi mata tare da rufesu da blanket suka rufu kirib...


Garkuwa ma bata sake jin me suke fad'iba


*Alhamdulillah ala kulli halin na godewa Allah daya bani damar gama wannan littafin lfy kamar
yadda na fara lfy*

Alhamdulillah

Alhamdulillah

Alhamdulillah

Bye sisters


By
*GARKUWAR FULANI*

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login