Showing 15001 words to 18000 words out of 62795 words
Chapter 6 - Auren Huce Haushi Book 3 end By Maman Fatimah .pdf
nakeso sai nayi barci na huta ai kin gane".
Kai ta gyada masa tana Kara lafewa a jikinsa tamkar mage, ya yarda yayi amanna itace
weakness din da gaske Dan ji yake baze iya matsamata ba gurin sex Dan ya fuskanci tana
zulumin abin ba kadan ze da raka da ita ta Kara sakewa yasan duk runtsi ba za'a dauki lokacin
da sukayi a baya ba.
*****Kuka take tamkar wadda akayi mata babban rashi irin na iyaye,duk iya ban baki Salbiyya
babbar hadimar Fulani tayi Mata Amma kamar tana Kara tunzira ta, dan tayi masifar kwallafa
ranta a Kan mahmud, guyn yayi Mata karshe taci burirrika masu yawa a Kansa,tun bayan dasu
Ammi suka dan tattauna a kan yuwuwar hadasu aure bayan samun matsalar data kusan rusa
farin cikin da yawa daga family din nasu mahmud.
Tashi Salbiyyar tayi tana fadin "Bari na Kira Giwar Mai martaba tazo taga halin da kike ciki kada
ciwonki ya tashi mu shiga uku"
Ta dauko wayar ta tana kokarin Kiran Fulani, da sauri Insiyya ta rik'e hannunta tana girgiza Mata
kai saboda kukan da yaci karfinta.
Fasa Kiran tayi itama barazana ce saboda lokacin kusan Daya da minti goma, daren ya Fara
nisa bazaso ta daga Hankalin uwar gijiyar tata ba.
"To ya kike son naji Miki ranki shi dade? sai Abu Daya kikeyi tun dawowar mu daga gidan
Amaryar Nan Kika birkice min kink'i ki fada min damuwarki ko ina da abinda Zan taimaka Miki
dashi".
Wasu zafafan hawaye ne suka zubowa Haura'ul insiyya bata damu data gogesu ba.
"Ina sonsa,son da bansan ta Yaya na Fara shi ba,batun yanzu nake jinsa a Raina ba sai dai
Ganin babu fuska yasa na hakura , sai kuma Mama ta fada min sunyi magana da Ammi zasu
had'amu aure tun bayan da aka samu matsalar da tasa yabar gida aka rasa Ina ya shiga a cikin
duniya, na gansu a India Shida wannan matar tasa, tun a lokacin naji Ina masifar kishinta,
saboda Ina Ganin indai tana gabansa babu wata mace da ze daga Ido ya kalla Wallahi".
Ta fada tana share wasu sabbin hawayen da suka ciko Mata idanu.
"Haba ranki shi dade har kina tunanin akwai namijin da zece baya sonki? Ai sai dai Idan ba'a
bashi ba, ki gafarceni abunda Zan fada, ni bana Miki fatan ki shiga gidan Aurenki a mace ta
biyu, fatana ki shimfida rayuwar ki keda mijinki da 'ya'yanki ki juya abinki yanda kikeso, Ina shi
yaron da kuke karatu dashi a can Rasha din Dan nan Nigeria Wanda iyayensa sukazo suka
gana da takawa ba naji ance Shima jinin sarauta bane? Kinsan dai da wuya Mai martaba yayi
magana biyu ki yiwa kanki Qiyamul laili ki Zubar da wannan batun Kinga dai yanda baiji kunyar
kowa ba a gurin dinner game da matarsa, haka naji wasu na fada har suna cewa ai a can gurin
wayonsa ya samota, to kinga ko kin shiga ba wata daraja zakiyi ba tunda ba shine yace Yana
sonki ba, mazan yanzu sun ganki sunce suna so ma Yaya aka k'are ballentana kin Zama matar
shige? Babu abunda Zaki tsinta a gidan sai zaman hakuri, ki cire ranki daga Kansa kiyi ta
addu'a idan shi Alkhairi ne a cikin rayuwarki Allah ze kawo sanadin haduwarku ya Kuma saka
soyayyarki a zuciyarsa kinji, ki share hawayen ki wane gata ne Allah baiyi Miki ba? Da har Zaki
Bata hawayenki a banza idan so cuta ne ai hakuri magani ne".
Duk Jikin Insiyya Sai yayi sanyi tasan duk abinda salbiyyar ta fada Mata gaskiya ne gara tayi
addu'ar idan da Alkhairi Ubangiji ya fita sanin ta inda connection din ze hadu.
Salbiyya ta Jima tana kwantarwa da Insiyya hankali, tare da kawo Mata misalai na yanayin
rayuwa da zamantakewar aure da irin qalubalen da ake fuskanta a irin auren da take kokarin
saka kanta a cikinsa, kafin su kwanta da yake ita ke hidimtawa Insiyyar a Nan.
Karfe hudu na asuba alarm din da mahmud ya saka ya fara Kara, a hankali ya Mika hannu ya
dauko wayar ya kashe, bedside lamp ya kunna harkenta madaidaici ya haske su. Zahra na
kwance a jikinsa tayi lif da ita tana sauke numfashi cikin salama, dabin su na jiya ya tuna da
kyar ta yarda dashi akan babu abinda zeyi mata, Dan Saida ya riga ta barci ma sannna ta saki
jiki tayi nata barcin.
Sai kusan biyu da rabi ya farka ya ganta ta shige jikinsa kamar yanda suke barcinsu
normal,sleeping dress din ya Kama ya janye 'yar igiyar da ake daurewa ta sunce ya zare a
Hankali suka Sami body contact ya saka blanket ya rufesu, Yana kunna wutar itama ta farka a
mamakance take Masa wani kallo ganin ta ba yanda ta kwanta ba, da sauri ta rarumo blanket
din tana kokarin rufe saman jikinta da yake bude muraran, wuf ya saka hannu ya rike Yana
Mata kallon k'asa-k'asa. "wallahi kina tufewa labarin ze canza salo Bakisan "I will eager to show
you...ba ki barni na samu relief mana."
Ya fada tana Kai hannunsa inda yasa ta wuntsila gefe ba shiri tana kankame jikinta, Dan ya
shammace ta Bata taba zaton haka ba.
Dariya yayi ya mike Yana fadin "matsoraciya kawai duk saina cire wannan kunyar dai Naga
alama bazata Bari a kularwa da Malam dansa yanda ya kamata ba, gara na rabaki da ita kowa
ya huta,kema ki Fara aikin Lada". Binsa tayi da Ido tana mamakinsa Dan da gaske ta yarda
maza kunyarsu ragaggiyace wallahi. Toilet ya shige yabar Zahra tana rarraba idanu kamar na shege a rabon gado.
Harya fito Bata motsa daga inda take a kudundune ba.
Da alama wanka yayi, kusa da kanta yazo ya tsaya Yana mamakinta sosai. wani smile ya saki
Yana ayyana shifa yana ganin gara ayita ta Kare kawai duk yanda yaso a samu sirrin yayi
hating din abinda akeyi a duniyar Hausawa Wai dole a washe gari sai Baki sunzo gidan Amarya
sunga kwakwaf, to amma shi hakurinsa da ya Kare duk yanda yaso ya Dan daga Mata kafa
saboda jama'a abun nema yaje yaci tura. Dan jiyama Saida yasha magani, to gara yasan
abunyi da wannan shagwababbar yarinyar, ya kamata tasan Allah Daya ne, duk da yasan itama
tana bukatarsa a yanda yake gani a cikin idanunta, yasan kawai tana zulumin yanda abun ze
kasance Wala Allah tana karanta irin novels din Nan tana Jin yanda take kayawa a irin wannan
dareren shine dalilin da yake d'aga Mata hankali.
Jallabiya ya zura ya Zuba turarensa, sannan ya dawo ya Dan cire rufar daga fuskata. "Tashi kiyi
sallah kada guri ya kure Zan wuce masallaci". Dan mirginawa tayi tana kokarin tashi Bata zata
ba yayi Mata daukar jarirai ya nufi katafaren toilet din dakin da ita tana ta magiyar ya sauketa
amma yayi Mata fumfurus Saida ya dangana da ita cikin bathtub wanda ya cika Mata da ruwa
Mai maraifaicin zafi sannan ya dire ta, Ganin Yana kokarin cire jallabiyarsa yasa ta waro
idanunta tana Masa duban rashin fashimta.
Gira Daya ya dage Mata Yana murmushin data kasa tantance Kona menene "Ba.. ba..
masallaci zaka tafi ba Naga kana kokarin shigowa".
Girgiza Mata Kai yayi "na fasa fita yanzu wankan Zan sake kinsan bana gajiya da Wasan ruwa".
Bata San lokacin da dariya ta kubce Mata ba Jin yana fadin Wasan ruwa kamar wani small kid.
Ita dai batayi aune ba taji mutum a jikinta, duk iya magiyarta bai rabu da ita ba saida ya gamsu
yanda yake so sannan sukayi wankan tare karshe shine yayi musu limanci a gida.
Sun jima suna Addu'oinsu sannan suka koma suka Kwanta Dan Shima barcin yakeji ba kadan
ba.Amma Saida ya yamutsata iya yanda yake so Dan kirjinta Banda zogi babu abinda yakeyi da
ba inda bakinsa Bai Kai ziyara ba Saida ya tabbatar ya Fara goge Mata hadda sannna ya
saurara Mata ya sakata a jikansa kamar wata 'yar baby. Wurin goma da rabi karar Kiran wayarsa ya tashi zahra, Mika hannunta tayi ta dauko wayar sai
taga MY FIRST LOVE na yawo akan screen din wayar, wata faduwar gaba ce ta ziyarceta har
wayar ta yanke bata dawo hayyacinta ba, wani Kiran ne ya sake shigowa cikin barci yaji special
ringtone din Yana kadawa da sauri ya tashi sai yaga wayar a hannunta tana masa wani kallon
tuhuma wayar ya saka hannu ya karba tana daf da sake katsewa ba tare Daya tanka Mata ba.
Yana daga Kiran ya tashi ya nufi kofa ya fice daga dakin. Baki a sake zahra tabi bayansa da
kallo tana ayyana "wata sabuwa inji 'yan caca,wacece haka wadda har baza'a daga kiranta a
gabanta ba? Harta koma ta kwanta sai kums ta tashi kamar wadda aka tsikara ta nufi kofar ta
fice itama daga ita sai rigar barcin Wadda ta fito Mata da ilahirin surar jikinta muraran irin silk din
nan ce kijinta ya fito muraran a ciki yayi irin cikar nan, wani yawu ya hadiye babu shiri..
*_AUREN HUCE HAUSHI_*
*AISHAT ISAH MUSAH*
(Maman Fateemah)
09061432330
Or
08055362975
Page. 84
.......".Good Morning Ammina". Abinda kunnenta ya Fara cin karo dashi kenan Yana fad'a
lokacin data fito da azama idonta ya rufe da kishi ganin sunan da yake yawo a Kan screen din
nasa, sai Kuma tayi turus taji wani irin sanyin Rahama Yana saukar Mata a cikin zuciyarta, dan
ita kanta Bata San tana da irin wannan kishin ba sai yanzu da taga wasu kalmomi dake nuna
mace aka alaqanta dasu, da sauri ta juya zata koma tunda babu wata tazara Mai yawa a
tsakanin su, ita dai ba zato taji ya saka hannunsa Kan cikinta ta baya harga Allah batayi zaton
ya ganta ba kuma Bataji tafiyarsa ko dan Valentino silifas din dake kafarsa masu irin laushin
Nan ne, mannata yayi a jikinsa ta baya Yana cigaba da wayarsa ji tayi yana fadin. "Gata nan
lafiayrta kalau Bari na Bata ku gaisa da 'yar taki Naga alamar Nan gaba duk tawaye zakuyi min
tunda Naga kin damu da ita da yawa kamar an ce Miki Zan gutsiri Naman jikinta".
Wayar ya saka Mata a kunne Yana Kara kanainaye ta Yana shafa ruwan cikinta a Hankali.
"Assalamu Alaikum warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu, Ammy barka da Asuba".
Zahra ta fad'a cikin nutsuwa duk da jikinta yana karbar sakon da ake aika masa.
"Wa'alaiki Salam warahamatullahi ta'ala wabarakatuhu, barkamu kadai diyata ya bakunta Ina
fatan babu damuwa dai ko?".
A kunyace zahra tace Mata "babu komai Ammy na gode".
"To Masha Allah haka ake so, Allah yayi Albarka".
A zuciyarta ta Amsa da "Ameen".
Wayar ya mayar kunnensa yaci gaba da magana da Ammin nasa inda taji tana fada masa ga
masu kawo musu break nan.
Taso ta zare hannunsa daga kan ruwan cikin nata Amma yaki Bata wannan damar falon saman
ya shigo dasu ya zauna kan two seater ya dorata a cinyarta yayi Mata irin rungumar Yara har
ya Gama wayarsa da Ammi dinsa.
Kallonsa tayi tana dan marairaicewa "pls ka barni nayi wanka kaga Ammy tace Baki sun taho
kar ace min kazama fa"
Bakinta ya saka yatsarsa ya Dan zageye lips din Yana fadin "waye zece Miki kazama ai ke ko
Zaki shekara bakiyi wanka ba babu Wanda zega kazantarki kinsa kuwa baiwar da Allah yayi
Miki?".
Dan far tayi Masa da fararen sexy eyes dinta tana Masa wani kallon da yake susuta shi tana
kokari barin Jikin nasa, tashi yayi tsam da ita Bai koma bedroom din da suka kwana ba, wani
taga ya nufa da ita, ita fa sai yanzu taga yanda tsarin sama ma yake tamkar wata fada.
Bedroom din da suka shiga tsaruwarsa ta Kai matuka tamkar a gidan duniyar za'a dauwama,
bakin katafaren gadon ya zaunar da ita yana fad'in "Ga master bedroom dinki Nan Idan munyi
break zamu zagaya kiga gidan naki ki duba kiga ko da abinda beyi Miki ba Sai a canza ko".
Security dinsa na gidan ya Kira kafin su shiga wankan ya fada musu idan yaran da zasu kawo
abinci sunzo a fada musu su aje a dining room.
Sun Bata lokaci gurin wankan Dan da gaske mahmud so yake ya budewa 'yar gidan nasa Ido
kafin a shiga daga other room.
Dan Saida ya yamutsata yanda yake so sannna ya saurara mata dan harta saddaqar ita Kuma
a toilet abun ze risketa sai taga ya basar ya rufe idonsa, yana sauke numfashi da sauri da sauri,
ya rigata fitowa Dan da gaske ji tayi wani irin nauyinsa ya mamayeta yanda ya sawa idanunsa
toka tasan ranar da Mai abkuwar zata afku sai gyarawa Allah Dan Bata hango abin da sauki ba. Daure da Dan madaidaicin towel pink ta fito Bata gansa ba a dakin sai kamshinsa da dakin
yake zubawa, lotion din Aveeno ta dauko ta Fara shafawa tana mamakin wasu abubuwan da
yake ajewa da suka danganci cosmetics kusan saita samu abinda take amfani dashi ba kamar
perfumes dinta wannan ko kuskure babu. Wani ubansun lace ta saka marar nauyi kalar peach Mai shegen kyau tsada riga ce T bubu da
straight siket, ta hade gashin tasa Masa band sannna ta kafa daurin da 'yan Mata ke yayinsa,
Sam Bata Saba da yinsa ba shi yasa da tayi yayi Mata wani irin kyau ba kadan ba, bedroom din
ya shigo tana cikin saka Karamar sarka a wuyanta, karasowa yayi ya karba Yana saka mata
Yana sanye da T-shirt Fara tas da sai Dan karamin tambarin bakin zare da gefen hago saitin
zuciyarsa da bakin trouser na kamfanin Herme's yana Zuba mayataccen kamshinsa na ibada,
Kansa ya kwantar a gefen wuyanta Yana shakar Wani fitinanan kamshi dake fita a bayan
kunnenta da wuyanta.
"Previousss..."
Ya fada Yana saka hannunsa cikin rigarta Yana shafa shafaffen cikinta, dif wuta ya dauke Mata
wuta maimaita Kiran sunanta yayi a saitin kunnenta Yana Dan busa Mata iska a ciki.
"Umhumm".
Ta amsa Masa a takaice.
"Zo muje kina da Baki 'yan uwan Ammi ne Wai yanzu zasu koma akwai masu komawa
makaranta".
Kai ta gyada Masa tana Dan zame jikinta daga jikinsa ta dauko madaidaicin gyale ta Dan rufa,
sai tayi masa wani irin kyau na musamman, Kara matsota Yayi ya saka hannunsa ya zagayeta
a jikinsa Yana hade bakinsu.
Saida yaji tsayuwar na neman gagarsu sannna ya saurara mata ji yake tamkar ya hadiyeta Dan
soyayyarta da take zalzala a zuciyarsa, a Kan sofa ta zube tana mayar da numfashi, Dan ita
lamarinsa na yau Yana neman yafi karfin Dan karamin tunaninta, Shima da kyar ya saisaita
kansa dan da gaske in dai zasu wuni tare tofa da ranar Allah ze iya bude aiki.
Saida suka dawo cikin hayyacinsu sannan suka nufo kasan Dan Lamarin nasa sai kallo ya
badawa idanunsa kwallin rashin kunya duk ya hanata rawar gaban hantsi Ina wallahi ada idan
akace zeyi haka zata iya rantsewa da Allah bazeyi ba saboda yanda take ganinsa ba ruwansa
Dan bawan Allah Ashe dai a wannan fannin ba mumini,kowane kurtu ma duma ne, ga wani
tsare gida da taga Yana yinsa a cikin gidansu taga har manya suna shakkarsa. A hankali suka ringa saukowa Yana rike da hannunta Yana Dan murzawa kadan kadan duk
yanda taso ta zame hannunsa yaki sakin nata Kamar wadda zata guje Masa, ita ta rasa wace
irin fitina ce ke dawainiya dashi yau yi yake kamar ze hadiye ta
*_ AUREN HUCE HAUSHI_*
AISHAT ISAH MUSAH
(Maman Fateemah)
09061432330
08055362975
Page 85.
............. A haka suka jero suna tafiya sunyi wata irin dacewa ta ban mamaki Dan kyaune ke
dukan kyau kwarjini ke dukan kwarjini, suna nufo down stairs din ta ringa jiyo maganar jama'a
da alama suna da Dan yawa, a haka suka ratsa parlours biyu suka nufi na farko, sai Dan satar
kallon gidan zahra takeyi Dan da gaske gidan ya razanata a yanzu sabida Bata taba kawo da
ire irensu a cikin kasar ma Baki Daya, suna dosar parlourn ta hangi harda manyan mata, taso ta
kwace hannunta Amma dan tahalikin nan yayi mirsisi ya doje har suka shiga, a qalla sun Kai
mutum bakwai harda wadda sukaje Azare da ita.
Direct gurinta ya nufa Yana amsa gaisuwar da Yan matan ke Masa, kusa da Hajiya zuwaira
yaso zaunar da zahrar Amma ta noke ta zauna daga kasa Kan carpet tana gaishe da manyan
yayin da sauran kamar sa'anninta da wadanda ta girma suka gaisheta. Radeeya ce ta dan
matso tana fadin. "Aunty zahra Ammi tace a fada Miki idan an jina za'a turo Miki da house maid
dinki".
Kaita kyada Mata kafin tace "na gode madallah kiyi min godiya'.
Sun yi musu nasiha sosai kafin su tashi Daya daga cikin matan na fadin "Mahmoud yaushe za'a
kawowa su Alhaji ita su ganta".
Dan shafa Kai yayi Yana Dan murmushi kasa kasa.
"Zamu zo in Sha Allah idan mun dawo daga tafiya".
Dago Kai zahra tayi Jin ya ambaci tafiya, wai shi baya gajiya da yawo ne saboda Allah.
Har gurin mota suka rakasu suna musu fatan sauka lafiya, sai da suka fice daga gidan sannna
suka juya Yana mak'ale da ita, directly dining room suka nufa wasu mahaukatan food warmers
ne kusan guda biyar sai tea flasks biyu da saura cas musu kyau. Tashi mahmud din yayi yana
fadin "taso muje ki nuna abinda zamu dauko a kitchen".
A yangace ta tashi hannunta ya sarkafo cikin nasa Yana Dan sinsinar wuyanta suka nufi kitchen
din, duk abinda ake bukata ta dauko shi da kansa ya wanke su a sink Yana Mata hirar tare zasu
ringa abinci saboda baya son