Showing 21001 words to 24000 words out of 62795 words
Chapter 8 - Auren Huce Haushi Book 3 end By Maman Fatimah .pdf
ram da hannunta Yana binta da wani mayen kallo, marairaice Masa tayi tana Masa
nuni da oga Sameer Amma ya fuske saima k'ok'arin mannata a jikinsa da yakeyi. Wani killer smile Sameer yayi ya Kara gaba Dan yaga alamar ogan nasa sai a Hankali yau wuni
yayi sakarwa kansa ruwa, Saida ya Kare wayar sannan Sameer ya dawo da laptop a hannunsa
Mika Masa hannunsa dayan yayi ya saka Masa ita ya juya Yana fadin. "Good night".
Motarsa ya fada Yana sakin murmushi, a fili yace "wallahi ka shiga cikin tsarin dai sai yarinyar
Nan ta goge maka hadda tas kazo kana sakin layi a gaban mu, Mata! Mata! Hummm ayi dai mu
gani".
Ya figi motar ya fice daga gidan ai Kamar jiran ya fice mahmud yake yi ya wani juyo da ita Yana
faman shinshina jikinta wani irin kamshi yakeji Yana fita daga jikinta Wanda yake bijoro Masa da
wani irin feeling na tashin Hankali, hannunsa ko Ina yawo yakeyi a jikinta da kyar ya saurara
mata suka shige ciki a daddafe sukaci cus-cus da vegetable soup sai wani nama Mai ruwa-ruwa
da yaji spices da seasoning sai tashin kamshi yakeyi, kwanukan da suka Bata ta dauke ta
shigar dasu kitchen sannna suka haura sama Yana rungume da abarsa suna shiga ya wuce
toilet yayi wanka duk da kafin ya tafi sallar magariba Saida yayi wankan, tana zaune ya fito
daure da towel fari sol a kugunsa Yana goge jikinsa da karamin Shima fari ne.
Lotion kawai ya shafa ya nufi clothset dinsu ya sako t-shirt Navy blue da trouser milk Mai haske
na kamfanin Armani ya nufota Yana zuba kamshinsa na gado, hannu kawai ya Mika Mata ta
Kama ta Mike Bai wani Bata lokaci ba ya kashe wutar dakin suka fito ya daddanna wasu
numbers suka mufo down stairs. Wani Dan Abu ya Danna Kamar switch din kunna wuta sai
gurin ya bude keys ne a gurin masu yawa Daya taga ya dauko har ze kashe wutar kitchen ya
juyo motsin mutum sai lokacin suka tuna da yarinyar da Ammi tasa aka kawowa Zahra ita Kuma
Aunty zilai su Aishat tabi tace sai an kwana biyu zata dawo duk da haka ta fadawa Ammi bazata
ke kwana a can ba.
Ita dai ikon Allah take kallo ta kofar Baya suka fice parking lot ya nufa Yana rike da ita har suka
karasa gurin motocin tamkar company sayar da motocin ne a gurin wata BMW ya bude saida ya
sakata a front seat sannan ya koma ya zagayo ya zauna a seat din driver yayi Bismillah ya tuka
suka nufi gate, tun kafin su karaso securityn dake Zaune bude musu gate din horn kawai yayi
musu ya fice daga gidan, Saida yayi balance a Kan titi sannan ya Dan juyo Yana kallonta duk
kanshinta da Kuma wani fitinanan kamshi duk sun cika motar. A Hankali ya Dora hannunsa a
Kan cinyarta Yana shafawa a Hankali Yana kallon fuskarta sama yayo da hannunsa ta Dan
zabura tana rike Masa hannu.
"Wai bazaki tambayi Ina zamu bane kikayi min shiru kina kallona?".
Juya Masa idanunta tayi masu saka shi cikin wani yanayi.
"Nasan duk inda zamu gida ne tunda baka da gefe a Nan garin".
"Good lallai yarinyar Nan kin Fara sanin DANGEN naki kenan".
A Hankali yake tafiyar har suka shigo mabera, Dan kallonsa tayi.
"Kaman gidan Hajiya Iya ko?".
"Inye lallai kin zama 'yar gari irin wannan saurin fashimta haka? Wato kin gane daga zuwa Daya
kawai, Naga alama kwana kadan Zaki Fara nuna min gari nan".
Dan murmusawa tayi kawai Horn Daya yayi aka bude Masa ya shige Yana musu fitila sabanin
da da yake tsayawa yanzu saboda zahra yasa ya shige kawai.
Har kusan Yan madaidaitan steps din kofar shiga part din ya Kai motar, gidan shiru Kamar ba
jama'a duk bakin sun wuce Daman yawancin su danginta ne 'yan kwantagora suka sauka a
gidan Dan ma ya saka Faruq ya samarwa da wasu dakuna a hotel, to yau kuma ya bada motar
DANGE transport ta kwashesu tare da Sha Tara ta arziki ta mayar dasu. Kwantar da kujerarsa
yayi yana bin wakar Daya saka ta wata tsohuwar mawakiya 'yar America Brandy a cikin wakarta
ta awanna be down, baya gajiya da jinta duk da tsohuwar Waqa ce.
Sun jima a ciki yana manne da ita tamkar masu bankwana da juna yayin rakiyar tafiya, Saida ya
mula ya mule Dan kansa sannan ya gyara Mata rigarta ya mayar da rolling din ya bude ya fito
Yana Jin duk kasala ta rufe shi.
wani daga cikin securities din ne ya nufo shi da sauri Yana gaishe shi, key din motar ya Mika
Masa sannan ya zagayo ya bude Mata side din da take zaune ya karbi handbag dinta Yana riko
hannunta ya fito da ita Bai tsaya ta amsa gaisuwar da wannan security din ke yi Mata ba suka
nufi kofar da zata sada ka da main parlour na part din. Numbers ya daddanna as usual irin na kofifin gidansa suka shige, an gyara parlourn tsab
tamkar ba'ayi wata hidima a cikinsa ba,ko Ina sai kamshin turarikan wuta da freshnes na daki ke
tashi. Steps din da yake sada mutum da bedrooms din gidan ya nufa turus Zahrar tayi tana
Masa kallon neman Karin bayani a gurinsa, ganin ya tasarma shiga bedroom din Hajiya Inna
yasa taja ta tsaya.
"Lafiya?".
Ya tambaya.
"Ba komai Bari na zauna ka shiga ka fada Mata munzo idan tayi izini saimu shiga Ina ganin
Kamar hakan zefi ko?".
Kamar zece wani Abu sai Kuma ya fasa ya nufi kofar yayi knocking a hankali.
"Waye kuma da tsohon Daren Nan yake taba min kofa salon a Hana mutum barci cikin salama".
Jin tana mita Bata Kuma bada izinin shiga ba yasa ya tura kofar ya shiga, a zaune ya ganta
tsakiyar gado da casbaha a hannunta, aje casbahar tayi tana Masa kallon mamaki.
"Kai Kuma lafiya? Meya futo dakai yanzu da wannan tsohon Daren ka baro yarinyar mutane a
wannan gidan naka Mai Kama Dana narasa gaskiya ai wallahi Ina tausayin ta a cikin wannan
gidan naka da bakwa lissafi kuke yin abu".
Zama yayi yana Dan kishingidawa kusa da ita.
"Maida wukar tare muke da ita cewa tayi nazo na Fara fada Miki kafin ta shigo ta gaisheki".
Rike Baki tayi tana kakabin abun.
"Wai Kai Dan Allah sai yaushe zaka girma ne? Duka yaushe akayi Daren da shashshawa zata
Bata, yanzu Dan rashin mafadi shine ka Fara gwada Mata halinka na rashin Zama guri Daya ka
jajibota da tsohon dare kuka rufo, idan Dan a gausheni ne Baga salula ba a kirani Mana sai an
biyo dare da 'yar mutane, Naga alama ma haka Nan kake reto da ita baka da katabus".
"Meye kuma wani katabus ?".
"Ban sani ba Ni jeka ka shigo da ita ka barta ita kadai tunda ka fasa min dangi ka koresu Basu
shirya tafiya ba ni na rasa wannan k'ark'abu mutum yana nasa gidan Amma ya hana na wasu
su saka su sude sauran ma ka turasu hotel Kamar wasu 'yan bariki".
"Gida dai namu ne nida ke Dole a barmu mu wataya Ina son samun hutu ne a gidan ba Dole na
sallami kowa ba a barmu mu sake".
"Ungu nan".
Ta watsa masa yatsunta biyar.
Bai bi ta kanta ba shiga daurewa kawai ya keyi abinda ke bijiro masa nema yake yafi karfin
tunaninsa.
Tare suka shigo dakin da sallma Zahra ta shigo ta Dan tsuguna jikin gadon tana fadin "Hajiya
Inna Ina yini?".
" Lafiya kalau zahara'u Kuna lafya dai ko? Ya Kuma bakunta? Taso ki zauna kusa Dani kinji ki
daina wannan tsugun Nan bashi da ma'ana gurin 'ya mace".
Kafin ta yunkura ta tashi yayi wuf ya dagota ya zaunar kusa da Hajiyar Yana fadin.
"To Hajiya gata Nan na kawo ta Daman nayi Miki alkwarin bazan dawo ba saida ita to gata Nan
itace ba wata ba yanzu Abu Daya ya rage Ina fatan kin tuna yanda mukayi dake a ranar da
nabar gida".
Wani kallo take masa na neman Karin bayani.
"Wai me kake fada ne wace maganar mukayi da Kaine ni ba wani tunawa zanyi ba nasan dai
maganar ita zahara'un dai tunda Kullum saika tisa min Kamar karatu".
"Ok good tunda shi Bai sille ba saura ma Zaki tuna sun a sannu".
Bed side locker dinta ya janyo ya dauki wani Abu ya zura a cikin aljihun trouser dinsa Yana Jin
tana fadin
"Meye ka daukar min a Nan?'.
"Abinda na ajene na dauki kayana".
Taso mu tafi ya mikawa Zahra hannuwansa duka biyun saita noke tana kauda kai.
"Allah ya shirya wato wannan barin gidan babu abinda ka koyo sai rashin ta Ido, a gabana kake
neman kwakume yarinya ba kunya Kota sisin kwabo".
"Haba wlh kina da matsala hannunta fa Zan Kama ta tashi shine zakice Wai Ina kwakumarta
haba Dan Allah to Wai ba matata bace ne?".
Tsam Zahra tayi ta ta zuro kafarta taga idan ta tsaya sai su Bata kunya ba banza tunda taga da
alama tasa tayi kaura ko Kuma da dalilinsa nayin hakan.
"Hajiya Saida safe".
Zahrar ta fad'a tana fucewa daga dakin ba tare data tsaya sauraren abinda Hajiyar zata fada ba.
"Allah ya kaimu kinji yarinyar kirki Mai Alkunya, Dan Allah kada ka lalata musu 'ya da rashin ta
Ido kaga dai da alamar ita Bata da dabi'ar yaran zamanin Nan, kuje ka mayar da ita gida Dan
Allah kada ka Kara fito da ita a Nan kusa sai abun ya Zama na magana tunda Amarya ce"..
""A'a mun Dade da abata kune dai take bakuwa a gurinku".
"Eh duk da hakan dai Amma ko me zaka fada Amarya ce dai".
Ze Kara magana ta daga Masa hannu "idan ka bawa Allah da manzo daraja ka wuce ku tafi
dare nayi Ni Naga abinda ya isheni ka dauko yarinya daga gida ba gaira da Dan dalili kayi ta
zuba Kamar tsohon famfon Daya lalace".
Har Zahra ta sauko cikin parlour tana mamakin yanda mahmud yake zuba zance, duk Ina
miskilancin nasa yake? Ashe haka yake zuba zance idan yaso.Yana fitowa ya karaso inda take
yana rike da handbag dinta, dagota yayi gaba dayanta ya shigar da ita jikinsa Yana sauke
numfashi ta bude Baki zatayi magana ya hade bakinsu guri Daya ya zura hannunsa cikin rigarta
Yana kaiwa da kawowa, ita fa yau ganinsa take Kamar wani mayunwacin zakin Daya samu
nama dasun kebe ze Fara yamutsata.
Saida tsayuwar ta nemi ta gagare su sannan ya saurara Mata suna sauke numfashi a jajjere,
tana jikinsa tayi lif ya nufi wata kofa ya dauko key ya bude Sai gasu a wata baranda Mai kama
data gidan da suka zauna a sultan road sai dai wannan tafi waccen yawan filawoyi da karancin
haske, wani part suka nufa data gani a rufe ya nufa yana ta layi Kamar Wanda ya bugu da
kayan maye.
Suna shiga ciki zahra ta raina sauran gidajen data shiga wani irin parlour ne na Alfarma Wanda
ya lashi millions of naira da gani anyi shi ne na musamman Basu zauna ba suka ratsa biyu
irinsa sai dai banbancin kayan cikin ya tattaka steps ya Haye suka shige wani corridor Wanda
aka kwatashi da wasu irin filawoyi masu azabar kyau sai wani irin sanyi da kamshi yake tashi a
ciki ga wasu filawoyi an Zuba a kasan siririn carpet da akayi yi Masa hoto qananun heart a
jiki,bedroom na farko ya saka hannu ya saka wasu numbers a jikin kofar take ta bada wani
sound tare da wani slow music na larabawa da yayi welcoming dinsu, suna suka Kai cikin dakin
Zahra ta wani zabura tana kwalalo idanu waje Kamar zasu fado kasa Dan tsabar mamakin
abinda ta gani, da wani irin mamaki take kallonsa wani irin k'ayataccen smile yake sakar Mata
Wanda ya karawa fuskarsa wani irin kyau da annuri na musamman, a hankali ya Fara matsowa
kusa da ita Yana Mata irin kallon dake rikita Mata lissafi Wanda yake hanata sakat tun a wancen
lokacin da yake hanata zuwa gaida Baba malam."are you surprised?".
Kai kawai ta iya gyada Masa, Dan da gaske ya kashe ta mamakinsa ba kadan ba.
"Dai dai kunnenta yayi magana Yana Dan rage tsawonsa "kada kiyi mamakin komai tunda Allah
ya hadani dake nake bibiyarki tamkar rai da ajali, Kinga gadon Nan tun ranar da Kika ambata
yayi Miki Ina ace naki ne, a ranar duk abinda ke cikin show room din ma Bai kwana a kasar ba
Sameer ya aunosu Nigeria amma fa a under probability Dan harna fadawa Sameer ya bawa
Abba matsayin gudunmawa ta kunyarsu kawai.Ashe duk juyin da akeyi wannan garar tawa ce".
Ya fada Yana Dan Jan cheeks dinta a hankali, kamota yayi ya nufi gadon da ita sai walainiya
yakeyi ga wasu haske masu bada kaloli sai haskesu sujeyi a tsakiyar gadon an zuba wasu
flowers masu kyau anyi zanen heart sai sunnan ta daga tsakiyar heart din, zaunar da ita yayi
Yana kallonta. "Alhamdulillahi bini'imatihi titummus salihat, precious na godewa Allah Daya bani ke a matsayin
matar Aure badan tsimina ko dabarata ba sai Dan Rahamarsa wadda Bata karewa ga bayinsa
gani a gabanki ki daure ki bani dukkan farin ciki nima na samu nutsuwa kamar saura mazaje ki
tallafi rayuwata da dubun Alkhairinki kinji precious". Ya fada Yana zame veil din da tayi rolling, dago kanta tayi tana kallonsa da narkakkun idanunta
Wanda suka canza launi itama maganama ta kasa furta masa ko da harafi Daya ne da gaske ya
kasheta da mamakinsa.
Zip din rigar ya zuge a hankali ya Fara kasa da ita farar bra din data saka ta bayyana sai Kuma
wannan mayen kamshin ya cika Masa hanci Wanda tunda ya shaqa a jikinta ya Fara bijiro masa
da wani irin feeling Wanda Bai taba jinsa ba to gashi yanzu bashi da shamaki dashi jikansa har
rawa yake ya Fara Bata hot kisses tare da bin jikinta Yana mata wata irin shafa wadda ta gigita
duniyar ta Saida ya cire Mata duk wani d'ar dake zuciyarta a Kan sex Dan ba karya yasan takan
bida mutuniyar tun a baya dole take sallama Masa to bare yau da aka saka ta baza turaren
birkito fitina Dan takanas ta Kano mummy Badi'a ta taho dashi daga katsinan maradi da sukaje
wani wani biki taji ana zancensu shine ta siya saboda bikin autarsu da za'ayi, to Kuma saiga
maganar mahmud din ta taso shine ta watsosu a jaka da nufin idan taga yarinyar tana da sanin
ya kamata saita Bata tunda Ammin ta dan fada Mata marainiya ce gaba da baya to tasan wasu
irinsu sai a hankali,to sai Kuma ta tarar da fiye da abinda masu iyayen a raye zasu Samu a tare
da yarinyar dadin dad'awa ga nutsuwa ga kyau da kunya,sai taji gara ta Bata ta Kama mijinta a
hannu taga yanda 'yan Mata ke farautarsa to gara a gyara can din yanda za'a cire Masa duk
wani shaukin mace gaba Daya.
Da zafi zafi yake sattafata Dan da gaske ya kasa controlling din kansa duk ya gigice sai
abubuwa yake Mata Wanda sun girmi karamar kwakwalwarta, Daya bayan Daya ya ringa cire
kayan jikinta Yana jefarwa a Nan, Shima nasa ya shiga jefarwa a wahalce, ya taba wani guri
jikin gadon hasken ya ragu sannna wani Abu kamar net yayi musu runfa tare da feso musu
turare mai tsadedden kamshi blanket ya janyo ya tufesu Yana cigaba da ruda Mata jiki sai Nishi
take fitarwa a jajjere ta rasa inda zata Kama, Bata San lokacin Daya kamo kansa ba tana
shafawa a hankali, ita kanta mamakin kanta da kanta take yanzu babu wannan mahaukacin
tsoron da yake cika Mata zuciya.
Saida ya tabbatar babu sauran kwari da shakkarsa da tsoro a jikinta ta ladaftu iya ladaftuwa,
sannna ba zato taji Yana jero addu'ar da Annabi Alaihis Salam yayi koyi da akayi idan za'a
kusanci iyali, sai lokacin ta Dan dawo hayyacinta Amma bature yana ce, It is too late to cry.
Gadan gadan ya doshi hanyar wani iri tsuma jikinta ya Kama tana Kiran sunansa tana masa
magiyar ya Bari, amma yayi nisa a duniyar da Bai taba shiga ba ko tunanin da akwai irinta ba
shi kansa abin neman fin qarfinsa yake baya gane yaren da take Masa ko kadan Jin kukan
nata da magiya sai kiran Ammah take ba k'ak'k'autawa ji yake kamar tana Kara Masa azama
ne da shaukin abinda yakeyi, Jin zata raunana Masa zuciya yasa ya hade bakinsu guri Daya sai
ruwan hawayene ke ambakiya Yana gudu a kumatunta.
Sam bayaji baya gani shi kansa a rikice yake ga wani irin tsumar sanyi da jikinsa ya Fara
lokacin daya samu kansa, a hankali ya mirgina gefenta Yana sauke numfashi da sauri da sauri
ga wani Zazzabi Daya taso masa lokaci daya.
Da kyar ya iya janyo jikinsa ya rungumo ta jikinsa sai yaji jikin ya saki tamkar Bata da rai, ai Nan
da Nan ya kunna hasken daya gauraye dakin jikinsa na Kara daukar rawar sanyin, abunda ya
Fara gani shiya daga Masa hankali, Bai San lokacin daya dauketa ba cak ya nufi toilet da ita ya
sakata cikin bathtub ya sakar musu rawa a kansu Yana jijjigata tare da Kiran sunanta a kidime
Yana fadin.
"Sorry! Precious I am very sorry ki tashi bazan karaba pls".
Saida ruwan ya ratsata ta saki wata ajiyar zuciya tare da sakin siririn kuka tana Kiran "Ammah!
Wayyo Ammah Kice Masa ya Bari Dan Allah".
Dagota yayi ze sakata a jikinsa ta saka wani uban Kara tana rike shi tare da fadin.
"Wayyo Allah na ciwoooo.... Zafi nakeji".
"Ya Salam!!!".
Ya fada cikin tashin hankali, kirjinta ya kalla yaga yayi wani irin ja.
Saida ya sakata a ruwan zafi sau kusan uku sannan yayi wankan ibada har lokacin Zazzabi ne
a jikinsa sosai Amma ganin yanda nata jikin yake sai yaji nasa shafar Mai ne da kyar ta iya
wankan ya daukota, akan