Showing 24001 words to 27000 words out of 121454 words
Chapter 9 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
shiri da M.A babu abinda nabeel bai sani ba a game da soyayyar M.A
da muwaddat ...
********
Misalin karfe biyar na yammacin ranar yashigo parlour'n ummi da akwati daya , yayinda
direban ummi ke rike da daya ,
akwati guda yayiwa ummi tsarabar , Wanda kusan duk dogoyen riguna ne da takalma , da
turarruka designer masu kamshi gaske ,da mayuka masu kyau da tsada, dayar akwatin kuma
na abi ne shake da kaya ..
Gabadaya ummi ta duba taga babu abinda ya danganci na muwaddat aciki har sun soma hira
ta kasa hakuri tace "ni kuwa naga tsarabar kowa agidan nan banga na auntynka ba ?
Iska ya furza sannan yace" wace haka kuma ?
"Kaci gidanku da wace haka ,aunty muwaddat nake nufi ina nata tsarabar ?
"Kai ummi dan Allah ki daina min irin haka wallahi bakin san yadda nake ji ba idan kikace
muwaddat aunty nace ..
"To sannu gyambo sarkin son girma ,ko ma mai zakaji sai dai kaji amman muwaddat na nan
matsayin auntynka ,kuma kabani amsar tambayata ina tsabarta take Dan nasan da kabata
Zata nuna min ?
Ya had'e rai sosai kmr Wanda aka aikowa da sakon mutuwa yace "yana part Dina ki gaya mata
tazo ta d'auka idan tana bukata .
" wani irin magana ce hk kmr kai da sa'arka ,kasani fa ko awa daya baby ta baka a duniya ta
girmeka balle shekara har hudu "
"Ta girmeni a shekaru ni kuma ai na girmeta aciki da jiki , dan idan ba'a an fad'a ba babu me
cewa ta girmeni ,ni Dan Allah ummi ki daina cewa haka Dan allah ,idan kina fad'ar haka kina
da kusar min da burina akanta ," wani buri ne shi wannan?
Ya. tsotsa bayan keyarsa tare dana waskewa "ki ce mata tazo ta d'auki akwatinta, ko kuma ni
kike son na kawo mata tasamu damar raina ni?
"Duk ma yadda kagani ,tunda dai ma zaka bata ai shikenan Allah yayi maka albarka "ameen
yaso kwarai yayi mata zancesa da muwaddat sai kuma ya share ya dan Jima zaune hira ko
zai ga fitowar muwadda bai ganta ba Dan haka ..
Ya baron parlour'n yana fitowa daga cikin part din ummi sai ga me gadi da saurinsa "yana
ganinsa ya ja ya tsaya yana gaida shi, shima ya gaisheshi cike da girmamawa saboda yana
ganin girman mutumin sosai "mai gadi yace ranka ya dade wani ne ke sallama da muwaddat a
waje...
"Wani ya furta a d'an razane Gabansa na dukan uku uku cikin rawar murya yace "waye shi
?"gsky nima bansani ba amman yau shine zuwansa na biyar baya samu ganinta..
Batare daya sake cewa komai ba kawai yasoma tafiya yana yiwa mai gadi al'amar ya koma
bakin aikinsa, shi kuma ya fito harabar gidan inda ya iske wata lafiyayiyar Mota kiran TOYOTA
COROLLA LE fara sol, ya isa har jikin mota hannuwansa duka zube cikin aljihun wandosa ,cike
da jin kai ya ciro hannunsa daya ya kwankwasa glass din motar Wanda ke ciki motar yayi
warning glass tunaninsa ko itace Amman sai yaga sabanin haka ..
Ai take Fara'ar fuskarsa ta d'auke ,ya tsurawa M.A ido kawai yana kallonsa saboda tsabar
kama da sukayi da sahebar ransa ,cike da karfin hali M.A yace "malam lafiya tsayuwar me
kake yi anan sannan wa kake nema ?
barrister Abdul yace" ammm uhmm muwaddat nake nema Dan Allah ko tana ciki ?
M.A ya sake had'e rai sosai kmr an aiko masa da sakon mutuwa yace "tana ciki me zata maka
?
"No daman bawani Abu bane kawai dai nazo ne dan ..."dan Allah malam dakata ya katse masa
hanzari cikin zafin zuciya " daga yau karka sake zuwa kofar gidan nan da sunan kazo gurinta
Dan muwaddat matar aure ce ..."
"matar aure fa barristers ya furta hankalinsa a matukar tashe ?
M.A yayi masa banza yana watsa masa wata uwar harara datasa hantar cikin barrister kad'awa
cikin tsoro yace "dan girman Allah kuyi hakuri wallahi ban sani ba, watakilla shiyasa taki
saurarata tun farko, cikin rawa jiki yasoma k'ok'arin tada motarsa .
shi dai M.A bai sake cewa komai ba ,ya juya ya koma ciki gidan yana bawa mai gadin umarni
kar ya sake zuwa kiranta ,a duk sanda Wani yazo nemanta yace matar aure ce ..
mai gadi yace "babu ma mai zuwa gurinta ,ai hajiya akwai kamun kai ," kai dai kawai kabi
abinda nace maka "to angama.
M.A ya nufi part dinsa ya bar mai gadi da mamaki wannan al'amari ,ya dad'e yana tunanin
wannan matakin da M.A ya d'auka, Amman dayake yasan hatta ita kanta hjyr gidan batason
ana zuwa gurin muwaddat din ,yasa ya amshi dokar da mahimmanci.
Anwar na shiga part dinsa yashiga sintiri gabadaya ya rasa wa zai tunkara da matsalarsa kusan
minti goma yana zariya sannan yasamu guri ya kwanta akan gadonsa ya janyo wayarsa
yashiga what's app aiko yaci sa'ar tana on line bai tsaya wata wata ba ya hau tura mata sakon
kuka í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸..
Cikin minti daya kacal ta turo masa da martani sakonsa, har biyu ,Amman ta goge
" me yasa kika goge abinda kika turo? Ya sake turo mata had'e da kuka.
"Nothing ta turo masa ."
Ya sake turo mata uhmmmmm wallahi mun 'bata dake ..í ½í¹…í ¼í¿¼â€â™‚
Ita kuma ta turo masa alamar dariya í ½í¸…í ½í¸…daga k'arshe ta rubuta masa "kace mun 'bata ko ,to
ai kayiwa kanka wallahi ?
Jikinsa na rawa ya rubuto mata "yi hakuri mun shirya ai bamu fad'a da juna .."
"No bana son shiri da kai yanzu , sai na tsula maka tsiya.
",uhmmm plz kiyi hakuri kinji tawan bazan iya dogon fushi dake ba.
"tawan ta turo masa da alamar í ¾í´”í ¾í´”mamaki ..
Shima ya turo mata "to ta waye idan ba tawa ba?
" ke din tawace muddin rai babu Wanda ya isa ya rabamu..
Ta turo masa alamar í ¾í´ºí ¾í´ºí ¾í´ºí ¾í´ºzata zanesa sannan ta sauka .shi kuwa yana ganin ta sauka
yaja tsaki ya kwanta ,bai farka ba sai can yamma yana tashi ya tashi da zazzabi sosai sai
dayayi kansa allura ya janyo wayarsa yashiga what's app yashiga turawa muwaddat sako .
"Muwaddat zazzabi nakeji yau "what when kasoma jin zazzabi ina ke maka ciwo?
Voice ya turo mata dashi "muwaddat sanyi nake ji, zazzabi ne yake son ya rufeni sanyi nake ji
na kasa tashi , banida lafiya ..hankalinta a matukar tashe ta turo masa alamar tashin hankali..
"Ayya kayi hakuri wallahi ban sani ba , to kasha magani wata killa sha'awa ce ta motsa maka ..
Wani voice din ya turo mata "wallahi bby ba sha'awa bace ,kawai dai rashin lfy ce, sanyi nake ji
idan sha'awa ce ta motsa ai ciki ne yake motsi, ni ni dai yanzu Dan Allah fara turo min da nono
kinji aunty nah " "kasha magani kawai daman nasan sha'awa ce ke damunka jarababbe kawai
.. Ko jiya ka gansu ..
"Jiyan da kika turo min ba gogewa kikayi ba ,ni wallahi muwaddat zamuyi fad'a akan wannan
goge gogen naki allah, ni banason haka kin turo min abuna kawai ki barshi ,wani lokacin fa shi
nake tagin idan baki online inta kallo ina jin dadi araina ,amman sai ki turo min ki goge bakiji
yadda nake jin haushi ba wallahi ..."
Runtse idanunta tayi saboda yadda wani abu ke bin jikinta ahankali tasoma yi masa typing"wai
abunsa, M.A Allah ya shiryeka kai dai kasha magani kawai kasamu lafiya ..
í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸ kuka ya sake turo tare da cewa bazansha magani ba sannan kiyi min vioce ina
son jin muryarki ...
Rubutu ta sake yi masa "Wallahi idan baka sha ba za mu samu matsala da kai "
"Me zakiyi ?
"Ok tambayata ma kake yi?
" kai karka sha ka ga abinda zai faru ..
"Ni dai nono plz í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸í ½í¸
"Kayita kuka idan ka gaji da kukan zakayi shiru "M.A yace hakan kike so?
tace uhmmm "
"ina sonki muwaddat,kina sona kema Amman narasa dalilin dayasa kike guduna wallahi yanzu
haka bakiji yadda joystick dina ya Mike ba akan chatting kawai ,Allah duk abinda nakeyi
tunaninki shine gaba a komai , idan kuma kika aiko min da nonowanki hkn yana tayar min da
hankali har na rasa inda zan saka kaina ..
"Bunayya ina zuwa just give me some minti "
"Okay " ya tura mata ya mirgina ya janyo pillow ya manne a kirjinsa yana jin kmr itace manne
akirjinsa, shiru shiru yana kwance yana jiranta , amman bai sake jin ta hau ba ya duba wayar
yafi sau 20 aiko ransa yasoma 'baci da rainin hankali datayi masa, tsaki yashiga ja babu
kaukautawa har aka Kira sallah ishai, ya tashi ya sake duba wayar amman shiru Dan haka
yakirata yace ta hau online tace taji ,har bayan ishai yaki zuwa cikin gidan cin abincin yana
expecting za'a turo ta kawo masa Amman sai daya daga cikin masu aiki aka turo, haushi ya taru
yayi masa yawa yayi k'okarin neman wayarta shiru whichoff ..
Ranar dai haka ya kwana yana nuku nuku da watsa kansa ruwa yaso ko nonuwanta ta turo
masa ya rage zafi dasu .
Yau tsawon kwanaki hud'u kenan M.A bai sanya muwaddat idonsa ba , hatta a what's app basu
had'u ta sharesa shima haka ya shareta..
hotonta dake kan dp dinta ya tsurawa ido, yayita kallonta ,tsawon minti goma yana kwance
akan gadonsa yana kallon k'aramin bakinta zuwa tsiririn hancinta, idanunta wanda suka wadatu
da tarin gashin ido,yana cikin kallon hotonta sai gashi ta hau online bai ce mata komai ba
saboda so yake yaga iya gudun ruwanta , domin alokutan baya ko bai mata mgn ba cikin hikima
take nemansa amman tunda ya dawo ta ttarashi ta watsar, shiru yayi yana cigaba da kallonta
kmr cikin my mafarki yaga shigowar sakonta "my auwal... "kawai ta rubuto "
voice yayi mata "hajiya ayshat ta muhammed Auwal , meye damuwarki, ki fad'i abinda ke
damunki, ni na daina kawo miki damuwata, saboda ko naxo da damuwata wulakacin ake min...
" kan nonona ke min ciwo í ½í¸í ½í¸í ½í¸ta turo masa tana kuka naunauyen ajiyar zuciya ya sauke da
karfin gaske sannan ya rubuto mata "turomin su na kalla, na tsotsa zai daina "
"uhmmmmmm zafi nake ji Allah"
"ki taimaki rayuwata ki turomin nagansu d'an girman allah idan ban gansu ba yau akwai
damuwa "
"sauka zanyi yanzu bacci nake ji "
"no plz ki tsaya tukunan ki turo min nonuwana na kalla ko na d'an ji saukin rad'adin da nake jin
a zuciyata .
" abinda kasaba gani ne fa, bai canza ba "ni dai kawai ki taimaka ki turo min zuciyata ta
kwadaitu da soyayyarsu "ganin nacin dayake mata yayi yawa yasa ta d'aukar masa nonuwanta
dake cikin bra ta turo masa ,ai yana kallonsu bai san lokacin daya soma k'ok'arin kiranta ba
awaya ba, kira daya ta d'auka tana xuba masa nishi cikin kunenshi take jikinsa ya sake
macewa yana fitar da numfashi da mai zafi .
can ya numfasa da kyar cikin kasalalliyar muryarsa mai cike da sanyi tare da busa mata iska a
cikin kunneta da jan numfashi yace "muwaddat ..muwaddat dinah wallahi bazan iya rayuwa
babu ke ba ,ki taimaka ina sonki ina kaunarki, ina son nonowan naki ina sha'awarki wayyohlly
allah nah ..... ya karasa mgnr yana lumshe ido kmr yana gabanta. on expecting yaji saukar muryarta a raunane acikin kunensa "ni dai gsky bana sonka , bana
sha'awarka wlh,sai dai na kan ji wasu abubuwa ajikinta akanka ,a halin yanzu muryarka kad'ai
kan sani tsiyaya, yanxu hk dole nayi tsarki da ruwan zafi "
"wayyohhly Allah muwaddat dan girman allah karki min hk wallahi ni nasan kina sona , har
tsiyaya fa kika ce kina yi ?
Dan Allah karki yi tsarkin nan kizo d'akina yanzu ina bukatar jin dumin jikinki...
shiru tayi ta kasa cewa komai illa lumshe idanunta datayi tana jin yadda bugun zuciyarta ke
karuwa,adalilin numfashinsa dake dukan dodon kunneta da kyar take fixgo numfashi tana
fitarwa ,jin yadda yanayinta ke sauyawa yasa cikin sauri ta katse kiran saboda samawar kanta
saukin abinda take ji akansa.
"Sam bazata iya fallasa masa sirrin dake zuciyarta ba, "me yasa bazaki furta masa kina
sonshi ba?
"me yasa why why...
take jikinta ya d'auki rawa karrrr karrr,kai tsaye ta sake shiga what's app the first thing abinda
tayi shine goge hoton brest dinta .
wanda take zuciyar M.A ta kawo masa wuya dan takaicin abinda tayi, ya dinga fixgo numfashi
da kyar yana fitar "me yasa kika goge min abuna bana hanaki goge min abubuwana ba, idan kin
turo ?
"Wallahi mu 'bata ...
tace "uhmmm to mu 'bata mana sai me "
"okay dan kinga ina sonki ba ,shiyasa kike min haka ?
"amman karki damu nasan matakin da zan d'auka yana gama tura mata hk ya sauka ya kashe
wayar gbdy ya mike ya shige bathroom yayi wanka ya fito ya zira rigar bacci sannan ya kwanta,
tun daya kwanta ya kasa runtsawa maganganunta kawai suke dawo masa" bana sonka bana
sha'awarka sai dai muryarka kad'ai nasani tsiyaya.." yasan tabbas tana son shi so kuwa mai
girma amman ya rasa dalilin dayasa taki yarda ta furta masa juyi yashiga yi daga farkon gadon
zuwa karshe yana jin yadda tsigar jikinsa ke tashi kuma yasan duk na shaawarta ne .
bangarenta itama kasa runtsawa tayi har tsawo lokacin jikina bai bar rawa ba ,jin yanayin jikinta
yasa ta narke a jikin pillow, aranta tana jin ina ma ace a jikinsa take, har garin Allah ya waye
bata runtsa ba juyi kawai take akan gado, kiran sallah farko ta mike sakamakon bugun kofar
ummi dataji ,tashiga bayi wankan tsarki tayi saboda wasi wasi da 'kwan'kwanto da zuciyarta tayi
mata ..
**************
tun daga wannan lokaci soyayyarsa ta sake bunkasa a cikin zuciyarta duk inda ta motsa sai taji
shi acikin jikinta , amman duk da haka ta killace kanta daga garesa, sam bata yarda su had'u ,
har sanda yaje ilori gurin yaya akram yayi kwana biyu basu sanya junansu a idanunwansu ba..
shima ta bangarensa yaso ya shareta amman ya kasa saboda yana sonta bazai iya dogon fushi
daita ba ,kwanaki uku da yayi bai sanyata cikin idanunsa ba ,ji yayi kmr ana zarar ranshi dan
haka ya sanyaya zuciyarsa daga dokin fushin daya yi daita ya nufi d'akita .
Ahankali ya tura kofar d'akin yashigo cikin sand'a batare da yayi sallama, aiko yaci sa'ar bata
cikin d'akin, jin motsin saukar ruwa a bayi, ya sauke naunayen ajiyar zuciya ya maida kofar
ahankali ya rufe ya jingina bayansa da jikin kofar ,yana nan tsaye muwaddat ta fito d'aure da
towel wanda da kad'an ya wuce bombom dinta, kai tsaye gurin mirrow taje ta tsaya tana goge
jikinta da k'aramin towel kmr a mafarki ta hangoshi tsaye hannuwansa duka akirji yana kallonta
da sauri ta dafe kirjinta, shi kuwa har lokacin kallonta yake tun daga zararan yatsun kafafunta
har zuwa kyakkyawar fuskarta kaman bai ta'ba ganinta ba.
take muwaddat taji gabad'aya ilahirin jikinta ya d'auki rawa miyon dake cikin bakinta ya kafe ji
tayi komai ya tsaya mata amman banda zuciyarta dake dokawa da sauri sauri har lokacin yaki
d'auke idanunsa akanta .
ganin kallon nasa na sauyata ,yasa ta cire hannuta dake kan kirjinta tana k'ok'arin daga
kafafunta amman sai me ta kasa daga ko yatsanta, ahankali yasoma moving zuwa inda take ai
ko jikinta yacigaba da rawar har tasoma yin kasa saurin riko yayi ya rungumota jikinsa "ajiyar
zuciya da numfashi ta sauke da kyar ta fixgo mgn"yanzu ka dawo halan ?
kai kawai ya daga mata dan ko kad'an bashi da bakin magana "me yasa kayi tafiya batare da
kasanarwa auntynka ba? shiru yayi tare da had'e fuskokinsu guri suna shakar numfashin juna
yana busa mata iskar bakinsa jin towel dinta na k'ok'arin yin kasa ya furzar da iska tare da
ajiyar zuciya a tare suka riko shi yana kokarin d'aura mata ta anshe tare da juya masa baya "ka
saka zuciyata cikin damuwa yau tsawon kwana uku ban ban sanyaka acikin idanuna ba,
amman babu komai na maka uzuri kasan hankali da tunanin yaro ,ba irin na babba bane ai ni
duk abinda zaka min bazan iya dogon fushi da kai ba ballanatana har nayi tafiya batare da
saninka ba ,amman babu komai yanzu dai kaje plz matsota yayi sosai kmr zai shige jikinta
"bazan je koina ba sannan dan girman Allah ki daina ce min yaro, wallahi baki san yadda
kalmar ke toching din hrt dina ba, yakarasa mgnr yana shafo hips dinta tayi saurin buge masa
hannu "meye hk bunayya ?
" banson irin wannan haukan plz ka fita daga cikin d'akin, kai komai sai ka nuna kuruciyarka a
filli "ni kike furtawa kalmar hauka ?
"ni ne mahaukaci ?
tayi shiru ta kasa cewa komai ,cikin tsananin fushi yace "ki jira randa zan sake kusanto kaina
gareki, ya juya