Showing 102001 words to 105000 words out of 121454 words

Chapter 35 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf

03 Oct 2025

6505

lallai ne su
fahimcesa ba ,a yadda ya lura suna mugun son yaran "shi yanzu ya kenan zaiyi haka zai zauna
ana wannan badalar akan idanunsa ?
Yayiwa kansa tambayar take zuciyarsa ta bashi amsa da "gara ka kama bakinka kayi shiru idan
zaka iya yi musu addua kayi idan bazaka iya na kayi shiru akwai ranar kin dillacin ..........
Jikinsa a sanyaye ya d'aga kafafunsa da kyar ya kwanta akan katifarsa yana musu adduar
neman shirya ..


a can d'akin bunayya kuwa iya azaba muwaddat ta sha ranar , ta dinga jin wani irin zafin a
kasanta,tamkar ranar farko daya soma kusantatar, sai kusan assalatu sannan ya barta ta koma
d'akinta cikin Santa....

Washegari da zata makaranta ,haka baba mai gadi ya dinga kallonta tmkr yaga wata sabuwar
halitta ,har ta tsargu sbd jikinta daya dinga bata cewar kallonta yake , ta juyo bangaren dayake
ahankali ta d'an saci kallonsa tare da cewa "lafiya baba naga kana min irin wannan kallon ?
"ko kana bukatar wani abu ne ?

Girgiza mata kai kawai yayi yana kwa'be fuska saboda idan yace zai yi magana to zai iya fallasa
komai ,shi kuma abinda bai so kennan kar azo daga sauke kayanka yazamo, sauke mu raba,
yana zaman zamansa ya tsunduma kansa cikin maseefar masu kudi...

yana cigaba da kallonta har sanda tashiga bayan mota ta zauna can bayan kamar minti goma
sai ga ummi ta fito itama tashiga bangaren da take zaune ta zauna direban ya tadda mota suka
soma k'ok'arin barin gidan.

Adaidai bakin kofar get direban ya tsaya yana jiran baba mai gadi ya k'arasa bud'e get , bayan
yagama bud'ewa baba mai gadi yayi sauri ya k'araso jikin kofar inda ummi ke zaune suka
gaisa da ummi direba yaja yana musu a sauka lafiya ,muwaddat kuwa ko kallon inda yake
batayi ba, dan gabadaya irin kallon daya dinga binta dashi ya tsorata.. dan bata ta'ba fuskantar
haka daga garesa ba ,haka ma yanayin d'aure fuskar da yayi mata yau ya bambata da sauran
lokutan baya.. tunanin wannan sauyi tashiga yi acikin zuciyarta can ta ciro wayarta tasoma
rubutu text kamar haka .

_bunayya da fatan ka tashi lafiya ,gani akan hanyar zuwa makaranta sai dai zuciyata na cikin
tsaiko ,ina cikin tsoro da matsanancin firgici ,ina zargin kamar baba mai gadi yasan abinda
muke aikatawa ,saboda kallon daya dinga bina dashi a yanzu, ya mugun kad'a min ciki da
firgitani ,domin kuwa kallo ne mai tattare da tuhuma da zargi_
tana gama turawa bunayya sakon , ta koma ta jingine bayanta da kujerar da take zaune "ummi
ta d'an dubeta kad'an tace "muwaddat.."na'am ummi "ina son zanyi tafiya zuwa minna bikin
diyar hajiya saratu abokiyar aikina daza'a yi sabon wata ,zan so kwarai mu tafi tare dake
amman karatunki nake ji, ba zan wuce kwana biyu zuwa uku ba , idan na tafi Friday sai
Tuesday zan dawo.
Muwaddat nagama jin abinda ummi ta fad'a ,ta shagwa'be fuska sosai tare da cewa "ummi kije
dani kawai ..
"ai zan so haka baby, kafata kafarki sai dai karatunki ne matsala banason kina missing
lecture's.
shiru muwaddat tayi na second biyu can tace " ummi wallahi zan so na biki duk dai ranar
Monday muna da test kuma mai mahimmanci ne.. idan nayi kuskuren rasa shi akwai matsala
"kinji ba ,shi yasa nima Kika ga zan barki, amman banso barinki ke kad'ai a gidan ba kodayake
ai binta na nan, nasan zata kularmin dake yadda yakamata saboda tana sonki ..
muwaddat tayi murmushin tace "gaskiya ne ummi ai nima ina sonta kirkita yayi yawa,ummi
tace" shiyasa nake son wannan shekarar ayi aikin hajjin ...


"Gaskiya ummi kin kyauta kuwa , kice tun yanzu na fara kiranta da hajiya Fatima... ?
" Ummi tayi murmushinsu irin na manya kana tace"bance ki fad'a mata ba ,sai nabi mata
tukunna kece da kanki zaki yi mata albishiri, nasan zataji dadi sosai sukayi ta hirar su haka
sukayita hirarsu har direba ya k'araso bakin get din makarantar suka sauketa suka Kara gaba..

Fitar motar su muwaddat bai wuce 30 minti ba sai ga bunayya ya fito cikin sauri batare da ya
kalli inda baba mai gadi yake zaune ba ,sabanin sauran lokutan baya , sanye yake cikin

kanana kaya riga baki da wando baki na suit ,sai farar rida daga cikinta ,hannunsa d'aure da
agogon fata mai shegen kyau da tsada ,kafad'arsa rataye da karamar jaka baka, sai kamshi
eau de parfum yake fitarwa yana taking ahankali cikin izza ya nufi inda aka tanada domin ajiye
motoci, tunda ya fito baba mai gadi ke binsa da kallon kurrulla. .. Nan take jikinsa ya bashi kallonsa yake yi Dan haka ya juyo ahankali suka had'a ido da baba
mai gadi, da sauri baba mai gadi ya d'auke idanunsa akansa saboda tsoron da idanun bunayya
ya bashi ,yaro ne karami amman yana da wani irin halitta mai tattare da kwarjini acikin tarin
jama'a, idanunsa kad'ai kan tsorotar da mutun, baba mai gadi ya sake d'agowa yana dubansa
kasa kasa bunayya ya watsa masa wani irin kallo cikin yanayi na izza yasoma takowa zuwa
gurinsa shi kuwa baba mai gadi na ganin haka yayi zumbur ya mike ya nufi bakin get ....

Cak bunayya ya tsaya yana dubansa yana nazarinsa sannan ya juya a sukwane ya bud'e
motarsa ya shiga ya tayar ya bar gidan yana kudarta aniyyar lokacin barin aikinsa yazo a
gidan, tunda takamarsa sakawa mutane ido akan harkarsu ..

A round 4:00pm ya dawo gidan kai tsaye yaje yayi parking din motarsa ya nufi bangaren ummi
babu kowa a parlour'n sai muwaddat kwance akan kujera tana kallon zeeyword binta mai aiki na
kitchen.

Wani irin shu'umin kallo yayi mata sannan ya zauna a gefenta ya shafa gefen fuskarta .

Ta Mike da kyar ta zauna still idanunta na Kan kallon TV muryarsa a kasalance yace "ki
fuskanceni zamuyi magana dake "ta juyo ahankali ,ta fuskanceshi kamar yadda ya bukata
"kince baba mai gadi nayi miki kallon tunhuma da zargi ?
"Wallahi ni dai kmr haka nagani , "ba kamar bane domin nima lokacin dana fito da safe haka
yayi min .. but yanzu me kike expecting zamu iya yi ?

"i dont know ta fad'i haka tana had'e hannuwanta guri d'aya ta tsura masa ido "ina ganin
lokacin barin aikinsa yayi"
Muwaddat tayi saurin cewa "no ba sai ka Koresa ba, ina ganin kawai mu hakura mu daina tunda
daman hakan da muke bashi da kyau...
"what ya furta da karfi it can be possible sai dai shi ya bar gidan nan.. amman bazan iya hakura
dake ba, ki dai nemo mana mafuta kawai ,tayi shiru tana kallonsa batare da tace komai ba.

"kinyi shiru kina kallona "me kake son nace ?

"Kice komai ma ciki kuwa har da sallamar wancan tsohon "a'a bunayya kabarshi kawai, ni dai
na tsorota da yanayin kallonsa gareni, saboda lokacin da zan shiga part dinka tabbas naganshi
zaune har ma mun so had'a ido da shi, amman ban sani ba ko shi ya gani ..

"zan koreshi na kawo wani ya maye gurbinsa shine kawai abinda zan iya yi, yana fama fad'ar
hk, ya mike tsaye..ai bata san lokacin data kamo hannunsa ba "plz bunayya karmu yi haka da
kai, yanzu idan ka koresa me zakacewa ummi da abi ?

"Ki bar komai a hannuna ni nasan yadda zanyi "ni dai gaskiya banason akaresa ,ka barshi
kawai kwana nawa ma ya rage maka ka bar kasa ?
Lallashinsa tayi sosai sannan ya hakura zai bar baba mai gadi nan bai barta haka ba sai daya
lallatsa mata jiki da salonsa, yana fita daga parlour'n ummi kai tsaye part dinsa ya nufa ya
zauna daya daga cikin kujerun parlour'n yana sauke ajiyar zuciya gabad'aya ya kasa hakuri
dan ko yanzu ya lura da irin kallon tsohon yake sama da yaga ya fito daga cikin part din ummi,
hannuwansa duka ya had'e ya rufe fuskarshi dashi na second biyu sannan ya cire yana furzar
da iska ya mike yashiga d'akinsa yayi wanka ya fito ya sauya wasu kayan ,ya fito ya nufi gurin
baba mai gadi ,tunda ya doso gurin baba mai gadi ke kallonsa har sanda ya k'araso ya zauna
akan farar kujerar dake ajiye a gefensa ,baba mai gadi ya bud'e bakinsa da kyar ya gaishe shi
"barka da war..... "ba wannan ne dalilin dayasa kaga nazo gurinka ba tunda kasan hakan bai
ta'ba kasance atsakaninmu ba, a tun aikinka gidan ,nine nake soma gaida Kai ,me yasa yau
zaka gaida ni?

"To Muhammed meke tafe da Kai , Allah dai yasa alkhari ne ?

" abinda ya kawoni gurinka shine da fari dai kana bukatar cigaba da aikinka acikin gidan ko a'a
?
Gaban baba mai gadi ya fad'i da sauri yashiga girgiza masa kai " no bud'e baki zakayi baba.

"ina so mana muhammadu tunda wannan aikin shine rufin asirina "
Bunayya yace" very gud ,baba ina ganin mutuncinka sosai fiyye da tunaninka ,tunda kazo gidan
nan ka ta'ba ganin nayi maka rashin kunya ko wani abu makamancin haka ?

"Ko daya ya fad'i bakinsa na rawa take km yasoma zargin ko shima ya kamashi yana yi musu
leke ne ?
da safe da zan fita na lura kana min wani irin kallo da Sam zuciyata bata yarda dashi ba, Wanda
sanadiyyar haka naji ina iya dakatar da kai Aiki gabadaya a gidan nan.

"Dan girman Allah muhammadu karkayi haka ,sannan babu wani kallo Dana maka ranka ya
dade ,kyawu ka min da safen nan, shiyasa kaga nayi maka hk , amman babu komai ,amman
dai kayi hakuri baza'a sake ba, ka gafarceni ,gabadaya sai kuma yabawa bunayya tausayi ,sai
lokacin hankalinsa ya kwanta, ya kuma tabbatarwa zuciyarsa zargi ne kawai muwaddat tayi
..hakuri sosai baba mai gadi yashiga bashi ,shi dai bai ce komai ya mike yana cewa "wallahi
kaci darajar tsufanka da yanzu na sallameka ka kama gabanka dan na tsani sa ido acikin
rayuwata ya juya "

"Ai ko nagode da kaga darajar tsufana Allah dai yayi maka albarka azuciyarsa kuma yace "Allah
ya shiryeka Kai da yar'uwarka, yasa ku daina taasar da kukeyi . ..

Tun daga lokacin mai gadi ya cire idanunsa akansu muwaddat,yayinda ita Kuma kiri da muzu
ta daina zuwa dakin bunayya, yayi juyin duniya taki, tace "bata sake zuwa d'akinsa ita tsoro take

ji ,dan haka shi ke satar hanya ya bi ta kofar kitchen ya kirata tazo ta bud'e masa kofar yashigo
su nufi d'akinta ..


*********

Wasa wasa shakuwa mai tsananin karfi ta sake tashiga tsakanin Muhammad Auwal da
muwaddat ,a bangaren bunayya yana jin dadin akan yadda take bashi hadin kai ,yanzu har
agaban su ummi soyayyarsu suke barjewa batare da sun hankalta ba ,duk yadda ummi ta kai
da sa ido akansu, da duk wani motsinsu haka ta gaji ta hakura saboda ta kasa fahimtar komai
,hatta dan had'a jikin da bunayya ke son yi da muwaddat ada ,yanzu babu ya daina baya kwata
kwata baya shiga harkarta..

A yau ne aka wayi gari ummi zata tafi bikin diyar aminiyarta da za'ayi kamar yadda tayi niyya,
sam bata so tafiyar tabar muwaddat ba, amman babu yadda zatayi ,kirkin hajiya saratu daban
ne acikin mutane, tana da matukar kirki da kima a idanunta shiyasa ta kudirci aniyar haltar bikin
.
jirgin yamma ummi zatabi zuwa minna ,muwaddat da bunayya ne 'yan rakiya ,yana zaune gidan
gaba gefen direba ummi da muwaddat na gida baya ,muwaddat sai wani shagwa'ba take wa
ummi" wai zatayi kewarta "kiyi hakuri bby naso zuwa dake wallahi kodan kije kiga binki nufawa
'amman karki damu idan zan koma binki sadear InshaAllahu tare zamu ,bayan jirgin ummi ya
tashi suka dawo gida bunayya sai faman murna yake zai ci karensa babu babbaka .

Gidan zai saura daga su sai binta mai aiki gashi ita binta Sam bata da saka ido irin na baba mai
gadi, itama dai ji yayi da yana da inda zai aikata daya turata Kafin ummi ta dawo domin
yasamu damar watayawa ,amman dai duk da haka zamanta ba zaizo da wata matsala ba, dan
bazai hanasa abinda yake so ba, tunda masoyiyarsa zata bashi had'in kai a duk sanda yaso ....
Ummi na barin gidan ko cikakken awa biyu ba'ayi ba bunayya ya nufi d'akin muwaddat ..

Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor): ������
MUWADDAT
����
������



~NA~

*AYSHA A BAGUDO*




~DEDICATED TO~

_AUNTY SALAMATU AYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_

~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~

alhamdullahi am back again.

warning!!!

for the first time !!!! i will like to say," don't read this novel if you know you are not married...
❌❌❌coz this book contains only for mature people , if you read it, is for your own risk
......wannan shine.


WATTPAD @HAUESH

bismillahirrahmanirrahim

page 32


....tana komawa d'akinta, ta fad'a saman lafiyayen gadonta ta kwanta lamo tana jin yadda jikinta
yake k'ara moving akan matsanancin soyayyar bunayya ..

ta rasa dalilin da yasa take jin haka a sansar jikinta a duk sanda ta kasance tare dashi ,da
kuma sanda take ita kad'ai, sai tayita jin jikinta yana mata wani iri ko Kuma ta dinga jin salon
wasaninsa a sansar jikinta suna yawo a kowani shashi na gangar jikinta mai kama da socking .

Ahankali soyayyarsa da romacing dinsa ke yawo a jinin jikinta , ta runtse idanunta saboda a
halin da take ciki yanzu tana bukatar hutu ba dogon tunanin ba ,dan ta murzu a hannunsa
sosai fiyye da tunanin mai karatu ..

har kusan la'asar tana kwance akan gadonta , ba tasan lokacin da binta mai aiki ta dawo gidan
ba ,bugun kofar d'akinta da'ake yi ne yasa ta bud'e idanunta da kyar saboda har lokacin bacci
na cikin idanunta, ko bata tambaya ba, tasan ciki biyu za'a yi d'aya ko binta mai aiki ce ko
kuma bunayya, ahankali ta sauko daga kan gadon tazo bakin kofar ta bud'e , binta mai aiki ta

gani tsaye tana dubanta "ya'akayi mama binta da yake haka take kiranta ?

binta mai aiki tace" babu komai 'yar d'aki , na dai ji shiru shiru baki fito tun sanda na dawo, gashi
har lokacin sallah la'asar ta qaratowa, baki tashi ba, lafiya dai kike ko ?

Muwaddat ta d'an yatsina fuska sannan tace" lafiya nan dai da sauki mama binta wallahi
zazzabi nake ji "

"a sha Allah ya sauwake daman nasan za'a rina tun kafin na fita fa kike nuku nuku a d'aki har
yanzu ,to ko za'a kira auwal yayi miki allura ne kafin ya fita ,dan gashi can kamar fita zai yi?

"no ki barshi kawai zan sha magani, ciwon kai ne kawai ke damuna "to shikenan bari na koma
bakin aikina, amman dai karki koma kwanciyar nan ta isa haka .

muwaddat tace "to had'e da juyawa ta koma cikin d'akin tana mai rufo kofar batare da tasanya
mata key ba, binta mai aiki ta juya, kai tsaye bayi ta shiga ta sakarwa kanta ruwa tazo tayi
sallah .

tayi wanka ya kai sau uku , amman har lokacin jikinta zafi gau tamkar garwashin wuta sai daga
baya jikinta ya d'an yi sanyi ,sai kuma bacci barawo ya d'auketa .
Wunin ranar akwance tayisa sallah ne kawai ke tada ita , gabad'aya ta rasa abinda ke mata
dadi arayuwarta ,ta kasa sakawa cikin komai , wani irin miyo ne ya tokare mata makoshi
wanda ya addabi rayuwarta , duk yadda taso ta had'iye abun ya garara, dole tashiga tarawa
acikin bakinta jifa jifa ta Kan tashi ta shiga bayi ta zubar ta sake dawowa ta kwanta akan
gadonta, har dare tana kwance a d'akin batare da tayi yunkurin fitowa ba, hatta abinci dare nan
binta mai aiki ta biyota dashi ,da kyar binta ta tursasata tashi tasoma d'an tsakurar abincin , sai
dai tana gama ci sai yunkurin amai, nan fa hankalin binta yayi matukar tashi ,a gigice tayi
hanyar bayi daita , muwaddat ta durkusa rike da cikinta da goshinta tana kwara amai ,yayinda
binta ke tsaye akanta tana jera mata sannu .. har sai data amayar da duk wani abinda ke
cikinta, tana cigaba da yi mata sannu ,"sannu yar d'aki ...."
tare da Mika mata ruwa ta wanke bakinta da fuskarta, sannan ta taimakamata suka dawo
d'akin ,ta jingina bayanta da pillow kana tace " yar d'aki baki da lafiya ,jikinki yayi zafi dayawa
amman kin hana a fad'owa bunayya ya taimaka miki.
Kai kawai iya ta girgizawa binta ta janyo numfashi da kyar ta fitar tace "ai naji sauki mama
binta ,yanzu babu abinda ke damuna , ta fad'i hakan kawai dan binta ta fita daga d'akin ta
samu ta kwanta dan har lokacin juya take gani,shiru ne ya ratsa d'akin binta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login