Showing 12001 words to 15000 words out of 121454 words
Chapter 5 - MUWADDAT Complete book Hausa Novels by Aysha Bagudu .pdf
"babu abinda ke damunta kawai Dai sabon shiga ce a fagen , Amman wannan allurar da nayi
mata da wannan maganin zai sa taji daidai a jikinta, ya ajiyeta shi kuma ya biya pharmacy ya
siyo maganin ya dawo gida ya kulle gidan gabadaya saboda masu zuwa ganin d'akin amarya .
Wuni ranar ishaq na gida makale da amaryarsa yana jinya ,sannan gefe daya kuma yana more
kuruciyata, tare da yi mata alkwari iri iri saboda ya tambayeta abinda take so amatsayin
tukuncin budurcinta data kawo masa, taki mgn sai kuka ,bayan sati daya mukarama ta warke
ta daina jin zafin komai bisa k'ok'arin kulawar gawarzon mijinta ,sai dai wannan warkewar tata ta
zabura da ishaq matuka inda ya dinga nuna mata salon soyayya iri iri gabadaya ya nemi ya
haukata Mukarama, tun abun na bata kunya da tsoro har tazo ta daina jin komai domin dai
Ishaq mutun ne mai mugun son jin dadi da son tarairaya duk inda yake yana bukatar matarsa
ta kasance tare dashi, wannan abun ya haifar da shakuwa mai karfi atsakaninsu koda yaushe
suna tare da juna matukar yana gida.
suka zamo tamkar laila and majnun , domin dai ya koya mata irin jarabarsa sai murza
amarcinsu Suke hankali kwance, babu abinda ya damesu sai soyayyar junansu, gabadaya
mukarama ta tattara hankalinta wajen kula da mijinta, ida kaga yadda take tarairayarsa sai
abun yabaka mamaki shima sai yayi ta narke mata sai kace wani jinjiri cikin kan'kanin lokacin
mukarama ta sauya jikinta yayi kyau duk Wanda ya ganta sai ya sake dubanta .
Wata irin salon soyayya take nuna masa, komai yake son tayi masa ,shi take masa batare da
gajiyawa ba, Dan ita dsman Sam batasan wani abu shi gajiya ba ,ko musu ko jayyaya Akan
abu ba ,kyautata da kuma biyayyar aure shine jarinta a cewarta.
watansu Hud'u da aure suka lula birnin Spain honeymoon Wanda zasu d'auki shekaru kafin su
dawo kasar ,yayinda acikin zuciyar ishaq yake da burin suna zuwa garin ba da jimawa ba zai
samammata Gurbin karatu ,ai kuwa hakan ce takasance batare da 'bata lokaci ba ya nemmanta
karatun likitanci ..
**********
A Spain mukarama ta k'ara wayewa da gogewa ,idan kaganta bazaka ganeta ba ,rayuwa Suke
tamkar asalin mazauna garin, kullun kuma suna makale da juna ishaq na koyar daita
darasussuka na musamman mai zautar da ruhi , haka zasu had'u suyita ihun dadi acikin
gidansu, Wanda zuwa yanzu babu digo daya na kunya ishaq a tattare da mukarama, ishaq yayi
nasarar rabata dashi kmr yadda ya kudirta ,domin idan ba ance maka ita bace wannan
mukarama ba ,bazaka sheidata ba saboda wayewar datayi uwa uba gogewa ta kowani bangare
na rayuwar aure.
abu d'aya ne ya kawo musu illa arayuwarsu, shine ihun da suka koyawa junansu yayin saduwa
ta auratayya, suna cin juna suna ihu kamar yadda yahudawa kan yi.. Wanda wannan abun ya
zama ruwan dare acikin al'umma da har yanzu muka kasa fahimtar illar abun ,ba dole sai anyi
ihu yayin saduwa ba sannan za'a san ana jin dadin auratayya ba, bama gane illar abun sai mun
fara tara ya'ya ,domin alokacin da kunnewan yaranmu ke jin wannan sound din na ihu da nishin
dadi, shikenan bacci zai kauracewa idanunsu, a wasu lokunta ma har tsurawa iyayen idanu
suke suna kallon yadda iyayensu ke saduwa da juna batare da sanin iyayen ba, abinda bamu
sani ba wannan abun na zama acikin kwalkwaluwar yara sosai ..
*************
tsawon shekaru uku kenan da auren mukarama da ishaq Amman har yau Allah bai
albarkacesu da samun haihuwa ba sai murza marcinsu suke tamkar sabbin aure, sunyi zaryar
asibitin har sun gaji Wanda zuwa lokacin har hajara ta sake haihuwar wani nmj Wanda yaci
sunan mahaifinta, sai dai yaron bai Jima ba yace ga garinku ..
Rashin haihuwarsu ta damu mukarama matuka saboda da har daginsa sun fara korafi akan
rashin haihuwarta, dan duk lokacin da zatayi waya da daya daga cikin yan dakinsu sai sun
tambayeta "kina da ciki ko har yanzu kina nan kina ci kina kasheyewa, wannan abu na
masefar 'bata mata rai ,taga haihuwar nan Allah ke badawa ,ya bawa wanda yaso ya hana
wanda yaso, sai a wannan alokacin ta lura da akwai wad'an basu son aurenta sosai da ishaq
wanda ita batasan dalilin haka ba .
a wani zuwa da ishaq yayi Nigeria ya barta a spain saboda yanayin karatunta,anan suka had'u
da babbar yayarsu,aiko ta tasa shi agaba da maseefa agaban mahaifiyarsu, akan lailai sai dai
ya k'ara aure, su bazasu iya zama da juya ba macen da bata haihuwa, domin dai danginsu duk
masu haihuwa ne, yazo cikin dangi ya k'ara aure , ta inda take shiga bata nan take fita ba,
abinda ya 'bata masa rai ,bai wuce rashin takamata burkin da hajiyarsa takiyi ,wanda hakan ya
nuna masa da had'in bakinta itama tana son ya k'ara aure, cikin sanyin jiki ishaq ya baro d'akin
mahaifiyarsa gabad'aya zuciyarsa ta cika da kunci ,yana son matarsa, sannan baya jin zai iya
had'ata da kowa, yasan yana son haihuwa amman tunda Allah bai bashi bashi da yadda zai yi.
har zuwa sanda mukarama ta kammala karatunta na likintacin Amman haihuwa shiru babu
labari ,yanzu da kanta take bawa kanta kulawa da d'aura kanta akan magani ,Amman har
lokacin shr kake ji ,wannan rashin haihuwa ya sake janyo mata mugun kiyayye mai karfi a gurin
dagin mijinta Wanda har aka soma masa tayin yammata daban daban , Amman furrr ishaq yace
"shi bashi da ra'ayin mata biyu mace daya ta isheshi rayuwar duniya kuma itace mukarama,
haka suka buga suka gaji suka hakura .
Mukarama ta dage da addua tana kaiwa Allah kukanta domin shine maji rokon bayinsa magani
kuwa sunyi har daga Nigeria mahaifiyar ishaq take aiko musu dashi ,mukarama bata baccin
daren , duk daren duniya zaka iske ko a zaune tana lazimi ko tana nafilfili, matukar ba tana tare
da mijinta bane , duk karshen wata sai sunyi gwajin fitsari ko tana da ciki saboda period dinta
dake canza yanayi, idan wannan watan yazo on 20 wani watan on 25 zaizo , wani watan ma sai
ta shanye batayi ba sai daga baya ya zo .
Allah maji rokon bawa , kwatsam sai ga mukarama da ciki har na tsawon wata biyu , murna
agurin wad'an bayin Allah ba'a magana , gabadaya gigicewa sukayi har da kuka ishaq yayi Dan
farinciki, ,ranar haka ya dinga rabon kudi da sadaka, ma'aikatarsa kuwa kowa ya gansa yasan
yana cikin farinciki, taka nas alhj Mahmood ya d'auka iyalinsa suka zo domin taya amininsa da
kuma tilon k'anwarsa murna ,cikin mukarama na girma ahankali ahankali har ya shiga wata
hud'u inda tasoma jin motsin abinda ke kwance acikin cikinta .
tun daga lokacin da cikin ya cika wata hudu bata sake jin motsi komai acikinta ba ,hankalinta a
tashe suka nufi wani babban asibiti dake Spain, ana likitan daya dubata yake tabbatar musu da
cewar ba ciki gareta ba ,mutuwar zaune sukayi agurin suna duban doctor kafin daga baya ishaq
yasoma zubawa doctor ruwan bala'I "Dan mai zakace matata bata d'auke da ciki alhalin
watanin baya anan hospital din aka tabbatar mana da tana dauke da ciki ?
,da kyar mukarama tasamu ta shawo kansa tana zubar da hawaye yace "tashi tashi mubar
Gurin nan tun jinina bai hau ba,jiki a sanyaye ya tasata gaba suka dawo gida ranar daga ita har
shi kasa runtsawa sukayi tana kuka yana rarrashi .
Abu Kamar wasa zance cikin mukarama yazama tahiri,bayan sun dawo Nigeria anan aka
fahimci ai cikin na nan kwantawa yayi, a inda aka tura su neman magani anan aka tabbatar
musu da kwantar da ciki akayi kuma aciki daginsa mace ce tayi aikin da kitsen rakumi matukar
wannan matar bata bar duniya babu yadda za'a yi mukarama ta haifi cikin jikinta sai wani ikon
Allah .
aiko anga tashin hankali ranar agurin ishaq, domin taka nas yayi tattaki Tun daga lagos har
kano ya zabgawa daginsa rashin mutunci son rashi gabadaya matan dagin ya hada bai bar
kowa ba sai matar d'an'uwansa dake zaune a London , tare da sharadin kada yaga kafar
kowace shegiya daga cikin family dinsa tazo gidansa da sunan ziyara .
, lokacin da suka cika shekara bakwa cikin ta takwas da aure a wannan shekarar hajara ta
haifo diya mace kuma duk wannan lokacin cikin mukarama na nan sai dai baya motsi ...
Farinciki agurin wannan family bai muslatatuwa, domin kuwa kowa ya kasa boye murnarsa
hatta ishaq Ba'abarsa abaya ba , ita kuwa mukarama tunda tazo ganin bby taki komawa gidan
mijinta, saboda wani azababben soyayyar bbyn daya shigeta, jin yarinyar take tamkar itace ta
kowata duniya ,ana jibi suna alhj Mahmoud yashigo d'akin hajara bai isketa ba tana bayi tana
wanka sai mukarama ya iske zaune rungume da bby tana goge hawaye.
da sauri ya k'araso gareta hankalinsa a matukar tashe yana tmbyrta abinda ke sata kuka yace
"ya ke ya'ruwata mai ya sakaki kuka haka ?
"Hakika idan akwai abinda na tsana bai wuce ganin hawayenki ba ,banason ganinki cikin
damuwa da tashin hankali ,ki fad'a min damuwarki matukar ina da yadda zanyi a yanzu zan biya
miki ita .
Tayi shiru taki mgn tana rungume da jariri tana kuka tana jijigata saboda kukan da takeyi kar ya
tasheta a bacci "ki gaugata sanar min mukarama duk duniya baki da wanda yafini,ki fad'a min
damuwarki, nine mutun na farko daya kamata yasani karki 'boye min komai "ko ishaq din ne
yayi miki wani abu ? tayi saurin girgiza masa kai "to gaya min damuwarki da kyar tasoma mgn " yaya kamin alfarma
,ka tausayawa rayuwata ka ceto rayuwata daga shingi ,Nasan abinda zan tmby yana da wuyar
aikatawa Amman dai dole na sanar maka tunda ka bukaci hkn "ki fad'a komaye shi matukar bai
fi karfina ba zan miki " Cikin sheshekar kuka " tace "yaya wannan jaririya nake son ka mallakamin ita halak malak ta
karasa mgnr tana kuka.....
babu abinda ya zowa zuciyar alhj Mahmud sai maganar innarsu "ka rike mukarama amana,
karka barta tayi maraici,kar abun duniya ya shiga tsakaninku, abunka nata haka itama abunta
naka ne, ku rike junanku amana...
hakan nan yaji hawaye ya cicciko a idanunsa ,shi ko ko zata tambayesa ya hanata wannan
jaririyar ko ita kad'ai yasoma samu a duniya ai zai mallaka mata bare yana da wani kwan a
duniya, ahankali taji sautin muryarsa ta ratsa cikin dodon kunneta "Dan wannan kike hasarar
hawayenki mukarama ? ta kasa d'agowa haka hawaye yaki tsayuwa a idanunta.
alhj Mahmud ya numfasa yace "wannan jaririyar fa ditarki ce halak malak ,bata da wata uwa
duk duniya daya wuceki ,ni Mahmud na mallaka miki ita halak malak daga yanzu ba diyata bace
takice sai dai ziyara Wanda bazan hana hakan faruwa ba...
mukarama batasan lokacin data zube gabansa bisa gwiwowinta tana kuka mai gauraye da
murmushin jin dadi ba "nagode yaya ,na gode Allah bar mana zumuncinmu, d'anuwa mai dadi,
waye zai maka irin kyautar ban da d'anuwa mai zumunci irinka yaya?
"ki bar kuka haka mukarama babu abinda zan mallaka kice kina so naki baki shi, AYSHA diyarki
ce har abada wani farinciki yakamata sakamakon sunan innarta dataji ya furta cikin murna tace
"sunan innata yaya?
ya daga mata kai "sunan wa zansa mukarama?
"ai daga sunanta sai naki yakamata nasa, nasa nata sai kiyi adduar nan da kwana arba'in a
samu mai sunanki... sukayi murmushi "yaya ka nufin daga arba'in zan zo na tafi da muwaddat?
ya d'aga kai "a'a yaya zan barta har sanda za'a yayeta sai nazo na d'auketa ..
alhj mahmud yace "wannan kuma ya rage naki ,kiyi duk yadda kike so daita diya dai taki ce,
fatana dai ki bata karatu kamar yadda nabaki "karkaji komai yaya karatu sai tace tagaji dashi..
hajara dake kokari fitowa daga cikin bayi kunnuwanta suka jiyo mata tautaunawarsu gabanta
yayi wani irin muguwar faduwa hakan yasa ta kasa fitowa wasu zafafan hawaye suka gangaro
mata ta koma ta jingina bayanta da jikin bango bayi ....
Mmn sudais ce
2/4/20, 8:39 PM - imusamuhd(professor):
MUWADDAT
~NA~
*AYSHA A BAGUDO*
~DEDICATED TO~
_AUNTY SALAMATU lAYYUBA_
_(UMMIN KADUNA )_
~BEST AUNTY FOREVER AND EVER~
alhamdullahi am back again.
warning!!!
don't read this novel if you know you are not married... ❌❌❌coz this book contains only for
mature people , if you read it, is for your own risk ......wannan shine.
WATTPAD @HAUESH
bismillahirrahmanirrahim
page 9
.....kafafuwanta suka hard'e saboda irin kallon kurrular da M. A yake binta dashi , amman duk
da haka a natse tacigaba taku tana d'aga kafafunta ahankali , duk yadda taso ta kaucewa
kallonsa ,hakan ya gagara .
wannan tafiyar da take ahankali tamkar an tsamota cikin ruwa ba k'aramin sake tsuma
zuciyarsa tayi ,saboda yadda jikinta ke moving da rawa , tana shiga parlour'n taja ta tsaya
rungume da hannuwanta duka akirji tana fesar da numfashi tamkar wacce tayi gudun famfalaki .
ahankali shima ya sanyo jikinsa gbdy cikin parlour'n, had'e da maida kofar ya rufe, har da sanya
makuli, ya jingina bayansa da jikin kofar had'e da tsura mata tsumammun idanunsa yana
kallonta , suna had'a ido kowanne ya kafe d'an'uwansa da kallo zuciyoyinsu na ayyana
abubuwa da dama, bangarensa kuwa yaba kyawun surarta yake yi ganin yadda jikinta yayi
matukar amsa doguwar rigar abayar jikinta,ta yane kanta da k'aramin mayafin rigar ,gashi
daman irin karuwan jikin nan gareta masu d'aukar hankali.
yadda ya zuba mata idanu ya kasa d'aukewa ,haka itama zuba masa ido tayi tana kallonsa
batare da tace masa komai ba, illa kirjinta daya shiga bugawa da karfin gaske saboda ganin ya
maida kofar ya rufe har da sanya key ,
shine ya katse shirun ta hanyar yin kasa da muryarsa tamkar mai jin bacci yace "wannan
kallon fa kmr zaki cinyeni? ya fad'i hkn yana
furzar da iska...
rausayar da kwayar idanunta tayi cikin nasa kana ta bud'e bakinta da kyar tace "gani nayi ka
rufe kofa alhalin hakan bai kamata ba "
"uhmmm agurinki ne bai kamata ba ,amman agurina hakan shi yakamata, domin ni maji'bacin
rayuwarki da al'amuranki ne, idan babu ni babu ke, haka zalika idan babu ke babu muhammed
auwal ....
ya karasa fad'ar hk yana zagayowa ya rungumeta ta baya ya matseta gam ajikinsa kamar zai
maida ita cikin jikinsa .
ta saki k'ara mara sauti tana k'ok'arin zamewa daga jikinsa saboda yanayin data tsinci kaina ciki
mai wuyar misaltuwa,
amman ta k'asa saboda sake rungumeta da yayi ajikinsa da iyakacin karfinsa ,yana busa mata
iskar bakinsa mai tsuma zuciyarta "yau gani agabanki ,ki taimakeni ki furta min kalmar kina
sona kmr yadda nake sonki fiyye da komai a duniya ,ki amince da kina sona ,ki daina kallon
rashin dacewar kasancewarmu cikin inuwa daya, ina sonki muwaddat kuma a shirye nake dana mallakeki amatsayin matata ta sunnah , ki
amince min plz, a yanzu hk burina bai wuce na nasarwa ummi da abi ba saboda nasan kema
kina sona ...
tayi saurin zaro idanu waje tana girgiza masa kai, ahankali ta juyo suna fuskantar juna had'e
da shakar numfashin junansu, da kyar tasamu ta fixgo magana "bunayya ka ..ka daina tunanin
ina sonka, irin soyayyar da kake tunani ba irinta nake ma ba, tabbas ina sonka muhammed
auwal amman soyayya irinta 'yan'uwanaka, ka ajiye soyayyar da kake cewa ina maka a wannan
muhalin "
"abinda na tsani ji kenan arayuwata ,irin wannan soyayar sam bana bukatarta atsakaninmu
"baby i love you, you won't understand how am feeling about you , ya fad'a yana sake had'eta
da jikinsa, "wallahi na yarda ke aunty'na ce amman hkn nan na tsinci zuciyata da tsananin
kaunarki " nasan kema kina sona muwaddat kmr yadda nake sonki dan Allah karki cutar da
zukatanmu, idan baki aureni ba komai zai iya faruwa dani "
"babu abinda zai faru da kai......sannan kar ka sake ka furtawa kowa wannan kalmar, asalima
kasan burin iyayenmu akanmu na ganin mun samu ingantaccen ilimi mai zurfi kafin aure....
yawo yashiga yi da duka hannuwansa a sansar jikinta yana romancing dinta cikin salon
wayonsa , wanda hakan yasa ta dinga jin jikinta na macewa da amsar salon dayake mata
,lokaci daya kirjinta yashiga dokawa da sauri sauri, dan wani irin tsoro ne ya ziyarceta , cike da
sanyi jiki ya kamo hannuta ya nufi kan kujerar kushin, ya zauna tare da zaunar daita akan
cinyarsa jikinsa na wani irin rawa "shikenan shikenan!! nasan da wannan burin nasu akanmu ,
zan hakura har xuwa sanda muka gama karatunmu,idan mun gama zaki aureni zuwa lokacin ?
tayi shiru ta tsaida kwayar idanunta cikin nasa tana kallonsa kirjinta na dokawa da sauri , "ki
daina min irin wannan kallon, yana matukar kashe min jiki, a duk